to,Zan Miki Mana ai dole amma sai kin fada min me kika Sha Indai Baki fada min ba to baccina zanyi,Dariya tayi tace da kaina nake so Baby ne yake so,nasan ki fa Sunshine ke da idan kika nuna kinaso ko ya nayi Delay sai kiyi Fushi sai na lallabaki da kyar,in ta binki kina min yanga yau Amma bakiyi Fushi ba why? Daukan hakkina kakeyi da surutun Nan Bari kaji banyi baccin kirki ba Kawai sabo da kana bacci nayi baccin dole nima,Idan baka min ba cuta zanyi gobe,Ido ya zaro yace ko Farida ta Baki Abu ne? Nasan Yar duniya ce,Manal tace wata Alawa ta bani ta Mata na Sha,ai sai Fuzail ya dinga bala'i da masifa Kamar zai cinye Manal,Ashe lallabata yayi yaji gaskiya dama,yace wa yace idan Ana da ciki ana Shan wani abu,Zaki kashe min da,ko ki nakasa yaro wallahi yazo duniya ba daidai ba ko hmmmm Zaki ga abinda Zan Miki,Manal tsoro ya kamata tace mu ai Bamu Sani ba,shi kadai kika Sha ko? Tace ae,yace to ki fada Mata itama ba a Shan Abu idan Ana da ciki Baki da hankali ga fruits Nan abinda aka sani ki dinga amfani da su sai abaki abinda Baki San da me akayi ba ki Sha,Bari Allah yasa ki sake shan wani Abu da Baki sani ba Hijira zanyi na bar kasar Nan sai kin Dade Baki ganni ba.
Shuru ta Masa ya Gama fadansa ya wuce toilet Yana ta jimami a ransa Kar Dansa ya mutu,dakinta taje ta dakko Ledar Alawar ta karanta taga ansa da Milk aka Yi ta,Toilet ta shiga,Yana Fitowa yaga Bata dakin,ya jira Shuru Bata dawo ba,bedroom dinta ya duba ya jita a toilet Kamar tana wanka,a bakin toilet din ya tsaya me kikeyi Kuma? Budewa yayi yaga tana wanka yace da tsohon Daren Nan kuma Nan kika koma sai sanyi ya Kama Jariri bawan Allah,Ko kulashi Bata Yi ba,tayi fushi tana yawan Jin zafi tunda ta samu ciki sai tayi wanka take Jin Dadi shi yasa Bai Sani ba shi,towel ta daura ta fito bayan ta Gama,Yana gefen bed Yana jiranta a ransa Yana Adduar Allah yasa ba Fushi tayi ba,tana dadewa Bata Yi Fushi ba Amma idan tayi kafin ta hakura ta sakko sai an Sha fama,Bata iya Fushi ba idan ta tashi Yi,Hannunsa ya Kai da Niyyar jawota jikinsa da sauri ta make Hannun nasa tare da Furta don't touch me,kin fasa? Ae kaje da abarka tace,to Ina so ai,Bata saurareshi ba ta saka kayan baccinta,yanzu Haka Zaki zauna? ae Ina ruwanka,Ni din? Ae Kai din,Manal a ranta tana cewa Allah yasa ya min ta karfi haka Kawai na saci Alawar Nan a jakar Farida Bata sani ba,sai da Farida ta Hana Manal Amma ta sata ta sha sabo da koma mene Babba Babba ne dole,sabo da tana da ciki Kuma ta hanata gudun Matsala Amma ta saci Uku ta shanye duka.
Tana Fushi zata fita ya cafko Hannunta a ranta sai godewa Allah take yi,a fili kuma tana tirje tirje harda kuka tana ni an takura Min nace bana so bana so dole ne kaje kayi baccinka karka tashi sai Nan da shekara ma,prince Bata surutunta yake ba ta Riga da ta kunna shi saman bed ya dorata tare da rabata da kayan jikinta harda kin tayashi tayi fushi ita,sai da taji abin yafi karfinta Bata ma San ta fara tayashi ba,Sanda ya fara Mata ficewa tayi a hayyacinta gaba daya shima Haka shi wani dandano yaji na musamman maganin yayi gaskiya,Bai gaji da wuri ba Manal Taji jiki sosai Amma Sam Bai isheta ba,duk bala'in dadewar da yayi.
Bayan sunyi Sallar Asuba yanda take sake Murza shi yace wai Baki gaji ba? Manal tace Kamar ma ba ayi komai ba,Yace to tsaya karki karar Dani sai naci na koshi,Dariya tayi yaje ya kinkimo fresh milk da su Nama da kayan marmari ya cika cikinsa itama Manal taci tayi dam Suka koma Buga harka, a Haka kokari yake Kar ya kawo sai ta gamsu Amma Manal ko ta kawo to fa karaye za aje,Fuzail yace Kar cikin Nan ya zube gaskiya wlh bazan sake ba Haka kawai,Manal jaraba ta isheta Tace please Zan samu wani cikin ai,Baki ya Bude yace Wai wanne Dan Iskan ne ya Bawa Farida wannan maganin Haka? Tace Belloti ne ya siyo musu suke Shan Daya duk sati Ni kuma na shanye har uku lokaci Guda,Manal ta lallaba Fuzail tace ka min a hankali to yanda Baby bazai samu matsala ba,Cikin Nan fa baiyi kwari ba kiyi Hakuri ki danne sha'awar Nan,kuka Manal ta saki tace ai dama Ni ka daina so na yanzu sai kayi ta min fada kafi son Babynka Ni ka tsaneni komai kace Baby Ni Banda ni,Fuzail a Haka ya Kira Doctor ya bashi shawara yanda zaiyi,Haka yabi da Manal yayi Mata ya Kai sau hudu zuwa biyar ai Fuzail shima duk Yi sai yaci abubuwa amma ya Gaza yanzu Kam,Zazzabi ne ya lullube shi Manal zata karasa bawan Allah, paracetamol ya Sha yace Kira Farida please a samu makarin wannan jarabar,Manal tasan sata tayi ba Bata akayi ba,kame kame ta fara baza ki kirata ba? Wayar ta dakko tayi Kamar ta Kira sai Tace Wayar a kashe.
Wayar ya fisge tare da latso number Farida bugu Daya Farida ta dauka tare da cewa Sis zamuzo da Yaya Yazed anjima da Rana,Fuzail ne ya furta,Oh Ina kwana Suka gaisa,Farida tace lafiya da Sassafe Haka? Dan Allah wacce Alawa Manal ta dauka a jakarki? Na Shiga Uku tana da ciki ta Sha? Kun San irin wannan tana da ciki sai ki zubo a jaka kizo da ita ke kin San Bata Jin magana,Fuzail ya fara yiwa Farida masifa ya daura Mata laifi,Tace bafa Ni na Bata ba wallahi ban San ta dauka ba,to Guda Uku ta shanye yace sai ki Fadi makarinta, Farida tace bani da makarinta Amma tunda tun jiya ta Sha zuwa Rana zata sake ta,waya ya kashe yana daga kwance,Yace yau anyi na 1week sai na farfado,Manal ta fara shafa kirjinsa yace ba Yi Miki zanyi ba ki daina ma,Manal Tace Zan Rama,ganin Bata hakura ba ya dakko maganin baccin da Likita ya rubuta Mata farkon samun cikinta sabo da karancin bacci data dinga fama da shi,Mika Mata yayi yace Sha ki samu bacci kinji Sunshine Dina,Manal tace Ni Nasha maganin bacci gaskiya a'a dadin cucumber nake hangowa kawai,Dariya yayi Yana Mata wayo yace to Bari na huta Zan Baki yanzu Sha maganin lokacin kin huta kema,zata sake magana yace Shiiiii bana so musu karbi,Karba tayi tana kwabe Fuska ta shanye,ko minti biyar Bata Yi ba bacci yayi gaba da ita,shima baccin ne ya kwasheshi yaji jiki yau.
Sai 2pm su Farida Suka cakare,Raheela ta sa wata Arabian Gown tayi Matukar kyau Kamar me,Farida tace gaskiya kin hadu Raheela wannan kyau Haka,Raheela ta kalli Farida tace hmmm kalleki fa ke Farida a duniya kin iya wanka wlh kowa ya ganki yasan kin iya sa Kaya mashaallah ta Belloti Farida tace bana son Bellotin Nan da kuke fada na fada Muku ko kuce Muhammad Kawai is Better Mene wani Belloti bayan Bello ma Sai an Kara da wani ti Wai wani Belloti Yan Kauye sun cuceni wlh,Duk wacce ta sake cewa Belloti sai munyi fada Allah.
Farida ta fito zata dauki Abu taga uban wankan da Yazed yayi ka rantse ranar Sallah ce,Bata taba ganin yayi kyau Haka ba sai yau.
Wajen Raheela ta koma tace Dan Allah kaiwa Yaya Cumb din Nan kice nasa ne ya manta shi a Nan,Wayo Farida ta hada,Raheela ta Bata Rai Nifa bana son wannan Dan girman Kan Kar ya min wulakanci wlh,Idan baza ki Kai Masa ba bani Kawai kin tsani bawan Allah,Raheela ficewa tayi ta duba baya nan tace baya Nan fa,Ki duba dakinsa,Ido ta zaro da sauri Farida ta Bata Rai Tace bani idan baza ki Kai ba, dakinsa ta nufa Yana jikin mirror Yana ta fesa turaruka Yana ganinta ya hade Rai a ransa Kuma sai murna yake Yana Jin Dadi,lafiya? Ya tambayeta Yana Mata wani kallon raini,Raheela tace Aunty Farida ce tace na kawo maka Cumb dinka,Kuma sai kin biyo Ni dakina? a ransa Kuma Yana Weldone Farida Weldone Halina dake wayewa, Raheel Tace gashi tana Mika masa,yace ki shigo ki ajiye idan Kuma gashinki kika taje min da Cumb ki tafi dashi na bar Miki,Bani da Dundrub fa Cewar Raheela,wa ya sani Abu a duhu a Nan ya nuna Mata Saman mirror, tazo zata ajiye hucinta Kawai da yaji kusa da shi sai da tsigar jikinsa ta tashi ya rumtse ido tare da dafe Kai da sauri,ganin zata tarfa shi yace Dan Allah kiyi sauri ki fita turaren jikinki kauri zai sa min ciwon kai.
Hararsa tayi zata fice yace dawo duba kasan pillow ki dakko min paracetamol sauri,Tsaki ta ja a ranta taje duban duniya Bata gani ba ta juya baya Yana ta kallonta ya murmushi Yana Jin Dadi idan ya fahimci zata juyo sai ya s
dafe Kansa da sauri ya Bata Rai,ta gaji tace ban gani ba yace duba Dayan zata zagaya yace kibi ta saman bed din Mana Haba kiyi sauri,ta haura saman Bed tana dubawa,Yazed a ransa yace yau zanyi bacci me Dadi ta hau bed din nan,ta Gama dubawa babu yace Dan Allah fita na duba da kaina,Raheela ta dire a kasa Tace kayi kyau yau,yace mashaallah kurwata tafi karfinki,Dariya ya Bata ma,tana ficewa ya dinga Murna ta yaba.
Yana Fitowa yace Farida Zo na kaiki,Wai bazai ce kuzo na kaiku ba,suka fito lokacin Belloti ya tafi wajen Yayan Uche sai gobe zai tafi,Suna Fitowa Suka ga motar Malam ta Sha uban wanki tana kyalli,yace ya Naga ku biyu? Farida Tace ai tare zamu tafi,nayi zaton yau zata tafi gidansu,Farida Tace ka ganta Yaya nayi nayi ta sake kwana Wai da Magriba zata tafi gida,Yazed yaji wani dukul yace ai Kuwa maybe anjima a sa dokar kulle yau da safe Gomna ya sanar,Farida taje gano Tace Kar dai kace labaran Dana ji dazu Yan bindiga Dadi sunyi harbe harbe a gidan Gomanti shi ya jawo,ae shi fa da yuwuwar ma suce har jibi ba shiga ba fita.
Yaushe ya faru Raheela ta tambaya tana dafe kirji ke Baki gani ba a social media? Cewar Farida,Raheela Tace shike Nan ai dama a gida bance Zan dawo yau ba sai na Bari sai gobe ko jibi,Farida Tace sai mu tafi tare Nima naje na kwana ko Daya ne a gidan Uncle din naku,Yazed yaji Dadi ya tabe Baki yace da aurenki ki dinga kwashe kwashe ku Shiga mu tafi,Raheela da sauri ta tafi zata Shiga baya,Farida Tace ke koma gaba Mana,Haka ta koma gaba tana tsoron Yazed,tunda yazo driving yake tafiya a hankali Kamar bazai tafi ba,Haka Yana biyo wani layi yasan mutane a wajen sai ya sauke glass ya dinga tsayawa Suna gaisawa ta glass, Farida tana ta dariya kasa kasa,sai da Suka Yi Dan nisa dai dai wani kanti Farida tace tsaya Yaya Zan siyo Abu a nan ki jirani Raheela tace to,tana fita Yazed sai wani basarwa yake yace ki gyara kujeraki ta Mike da yawa tana bani matsala,Ina ruwan kujerar mota da tukinka,Tsaki Yaja tare da sa Hannu da Kansa ya taso sosai Kamar zai kwanta a jikin Raheela ya dinga ta gyara kujera yayi baya da ita ya Danna ta koma gaba Wai saitawa yake.
Wayar Raheela ce tayi Kara ta daga tare da furta ranka ya Dade,Yana Jin Namiji ne ya fake da gyara kujera ya tankade Wayar Hannunta ta Fadi kasa a ransa sai kishi yakeyi har Farida ta dawo Suka tafi gidan Manal,Lokacin Manal Alawa ta sake ta baccin ma tashinta kenan ta Iske Fuzail yayi wanka ya shirya cikin Jallabiya Fara har yaje Sallar la'asar ya dawo,a gurguje itama tayi wanka da Brush tare da Sallah,tunawa tayi zata Yi Baki a gurguje ta shirya,Fuzail ya shigo tace Sannu da zuwa ya jikin? Murmushi yayi yace naji Dan sauki,Bari na dafa ma wani abin,ki huta naci abinci wurin Ummi jibi zata tafi ma,Allah ya kaimu zamu missing Ummi.
Su Farida ne Suka shigo har Yazed Manal Jin Muryar Yazed ta fito da sauri tana Dariya zata Rungume shi Fuzail ya riketa da sauri harda wayancewa Baki da lafiya kibi a hankali ya zaunar da ita a kujera,duk da Haka sai da Manal ta koma kusa da Yazed ta zauna tana Masa Sannu da zuwa Suka gaisa Tace Yaya sai yau yanzu ka kyauta kenan? Harda kwalla ta kwantar da kanta a kafadarsa,Fuzail kishin jaraba ne da shi kasa Hakuri yayi yazo Gaban Yazed yace Bamu gaisa ba ya Mika Masa Hannu tare da cewa da manal matsa Mana tana Dan Matsawa ya zauna a tsakiyarsu ya shiga tsakaninsu ya zauna daram,Manal Tace Yaya kayi kyau,Aunty Farcy Ina Mijin naki? Fuzail Yana jin haushi da sai lallai Manal kullum sai ta tambayi lafiyar Belloti,Raheela ta kalla tace Amaryar mu sannu,Prince ga Budurwar Yaya Nan ita Muke so a tayamu Addua,Da fatan Raheela Zaki karbi Yayan Nawa Muna ciki,mun fada da yawa,Raheela taji kunya,Yazed ma Haka Manal ta tona Masa asiri lokaci Guda,yace ke dai baza ki waye ba yacewa Manal,Manal ta Mika Hannu ta tsalle ta saman Fuzail zata rike Yazed Dinta Fuzail ya bige Hannunta yace ke kin fiye kiriniya bakya Zama lafiya ki kyale shi ya huta Mana,Sawa tayi aka kawo musu kayan motsa Baki Suka Fara Hira,Raheela sai ta kalli Manal ta kalli Yazed kamarsu Daya.
Fuzail ya kalli jakar Farida yace ki dinga Adana hand bag dinki ki daina barinta Galala,Farida ta Gane Kar ta bari Manal ta taba,Farida tace to,Yazed ya Mike yace idan Kun Gama ku kirani ya tafi,Manal Tace kuzo mu leka gidan Amare,Fuzail yace sai dai suje amma Banda ke,hakura tayi tana kallo su Farida Suka tafi can,wajen ta Tanko Suka Fara zuwa Suka ji kamshin girki me Dadi tun kafin su shiga,Amarya bakya laifi cewar Farida ta leka kitchen sai taga Tanko ne a ciki da jallabiya brown Yana ta soye soye,kamar Bai taba ganin Farida ba Haka ya nuna Suka gaisa yace tana cikin daya palon,suna zuwa tana kwance a doguwar kujera ta Sha Shadda tana kallo da remote a Hannunta,Islaha ta dinga murna.
Farida tace ya Jajjagen? Islaha tana Jin kunya Tace ya daku lukwi,Haka ake so Suka gaisa da Yar Hira sai ga Tanko da tire Yana wakarsa kasa kasa Kamar wani me girki a Resturant Yana la...la.la..la,Islaha tana daga zaune Tace sweety a kawo musu ruwa,Farida sai kallon Tanko takeyi yanda ya Zama wani Dan gayu kyakyawa,gashi dogo,Tace a ranta Wai dama duk Haka yake ban sani ba, istingifari tayi dai ta zauna ya kawo musu lemo da snacks sannan ya zauna Suka gaisa,Farida kunyar abinda tayiwa Tanko yasa ta kasa Zama Tace su tafi ta musu sallama.
Basu je wajen Ameer ba Suka koma tare da Kiran Yazed Suka tafi.
Tunda Manal ta fadawa Raheela Yazed Yana Sonta Sai ta fara Jin kunyarsa Kuma,Shi Kam sai Dadi yake ji,Yana kallo ta tafi gida Bai iya karbar number dinta ba sai Farida ce ta bashi tace Yaya ka fada Mata wallahi tana da samari masu sonta,gabansa ya Fadi yace dole yau da dare ya kirata ya fada Mata ya gaji.
Ko da Daren yayi kasa Kiranta yayi sai text ya tura mata kamar Haka
Hello
Yazed ne,Maganar da Manal ta fada Miki gaskiya ne,ya kika gani?
Itama tace
Hmm Ina godiya amma ka Dan bani time.
Washe gari Belloti cewa yayi ya fasa barin Farida ta zauna har Nan da sati wani biki Kawai zasu dawo Ganin dakin Amare,ba yanda Bata Yi ba yace shi bazai iya Zama shi Daya ba,Haka ya kwashi Farida Suka tafi sai hakuri ta Basu,suna tafiya a mota Belloti Yana driving yace 3days babu Injin Dap Ina lafiya,Kamar nayi tsuntsu Haka nake ji na yau ba bacci huce gajiya zamuyi Kara'i cucumber zata yi,Belloti idan yayi maganganunsa sai ya juyo Farida ta manna Masa kiss a Baki da sauri ,Belloti sai wuta yake a Hanya Kawai Faridansa yake hangowa suna zuba love.
Malam ranar da aka Daura Masa aure ranar Amarya ta tare,washe Gari aka sake daura Masa aure da Hajiya itama ta dawo,Hajiya harda zuwa gidan make up bayan gyaran jiki data Yi ba'a magana.
Bangaren Yazed Kuwa tunda ya fada tace zata Yi tunani Bai sake Kiranta ko text ba bare yaji amsa,gashi kullum tunaninta ya hanashi sakewa,Farida ya Kira a waya,tana dagawa bayan sun gaisa yace ki tambayi kawarki ta Gama tunanin idan Bata so tayiwa kanta sai na fada safgata,Farida tayi Dariya a ranta Tace zaka sani Bari muga karyar Ji da Kai,a fili tace Zan nemeta,yace better idan Kuma tayiwa kanta ne to shike Nan, ki Gama jin me yace bata yi ba ya kashe wayarsa.
Farida yayanta take nemowa aure Haka ta dage tana kamun kafa wajen Raheela har gidan su Raheela take zuwa,Raheela tana sonsa sosai Tace ta Amince,Farida tace kiyi Hakuri da halin Yaya Nan gaba Zaki ji Dadi kin San shi Shuru Shuru ne,kunya ce da shi kiyi Hakuri Zaki ga kamar Yana da girman Kai Nan gaba zai daina,Raheela sabo da ta rigada ta fada sai ta yarda ai ba girman Kai ne da shi ba Hayaniya ce Bai so sai kunya Dake Damunsa,Farida Kiran Yazed tayi tare da sanar masa,murna ta kamashi kamar yayi hauka yace kice da gaske nakeyi idan ta Amince a kawo kudi,Baki
Showing 129001 words to 132000 words out of 153479 words

AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭MAFARKIN FARIDA🧭🧭
DEDICATED TO DUNIYATA AAMNA FANS GP
106-110
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
H Umar
Rukey Muaz
Munie Bash
Ummu Abba
~-
Farida yayanta take nemowa aure Haka ta dage tana kamun kafa wajen Raheela har gidan su Raheela take zuwa,Raheela tana sonsa sosai Tace ta Amince,Farida tace kiyi Hakuri da halin Yaya Nan gaba Zaki ji Dadi kin San shi Shuru Shuru ne,kunya ce da shi kiyi Hakuri Zaki ga kamar Yana da girman Kai Nan gaba zai daina,Raheela sabo da ta rigada ta fada sai ta yarda ai ba girman Kai ne da shi ba Hayaniya ce Bai so sai kunya Dake Damunsa,Farida Kiran Yazed tayi tare da sanar masa,murna ta kamashi kamar yayi hauka yace kice da gaske nakeyi idan ta Amince a kawo kudi,Baki
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44 Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52