sai twins din nan ashe ba abanza ba" muktr yace "yimin sharri" suka sa dariya nan sukai D'an nasiha suka aje manyan leda sukai musu sallama suna fita hasssy ta shige d'aki shima ya bita da leda "baby ga kaza nan da fresh milk kici nasan kinajin yunwa" tad'an turo baki "nifa nak'oshi" yace tab! "yau kuwa sai kinci ko d'ure sai na miki" "Nifa bacci nake ji wlh am so tired" yace "I know dear! kici kad'an saiki kwanta" dan zamo wa tayi ta sakko kan capet suka juye kazar a filet sai tiriri take ya d'auko cup ya tsiyaya musu cinya ta d'auka ta gutsira ahankali kamar bata san taunar. shikam ci yake yace "lalle wan nan aiba ci kike ba" tsam ya tashi ya koma bayanta ya d'an janyota jikinsa "oya open ur mouth" dariya ya bata tad'an bud'e ta gutsira ahakan suka gama ci yace zai je toilet nasa yayi wanka yayo alwala, yace itama tayi kan yayo.'yan mintuna tayi ta fito ta saka kayan bacci da zumbulelen hijab lokacin ya shigo ya jasu sallah sukai nafila ta godia ga Allah . kokarin tashi take ya kalli k'unshin k'afarta "wow dea wan nan k'unshin yayi mani kyau" ya shafa k'afar taji yarr! Ajikinta ya tashi shima itakam tuni tayi flat a bed taja bargo saboda Ac dake hurowa sosai sai take jin d'an sanyi.kwanciya yayi yana d'an janta da hira sai magana take can kasa "yace hassyna k'arfe tarafa! yanzu ki tashi mi hira Dan mik'ewa tayi suna dan hira harda dariya yana nuna mata pictures na bikin su wayarsa. Nan da nan ta ware taji baccin ma ya tafi hirar su suke ta soyayya yanayi yana shafa gashin ta daya sha gyara d'an abubuwa ya farai mata nan suka fara shiga wani hali kissn dinta yake take jikinta ya fara rawa shima haka Nan na bar dakin Asuba ta gari Amarya da Ango
By
Queen Meemi👑
. .
⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣64❣
_Sadaukarwa ce ga Basheer Usman family's_
*******
Husy na zaune tayi filo da Shuriem yace "gaskiya kunsha gwagawrmaya finest kamar ba za'ai auren nan bafa!" ta d'ago ta kalleshi "dear donma bantab'a baka full labarina ba da sai kayi mamaki" tashi yayi "my love bani mana" murmushi tayi "to sarkin jin labari" yad'an yi kayatacciyar dariyar sa yace "ai dole indai hira daga bakin kine aida dad'i" lumshi ido tayi tana jin sonsa aranta Shi kuma yana wasa da hannunta nan ta fara bashi tun daga farko har k'arshe tashi yayi ya matseta tsam ajikinsa "lalle na yarda let rabona ce tabbas tsantsan rabone ya had'amu amma nayi mamakin muktar ke dashi bakwa nunawa" tace "to ai kaga komai nada sanadi" yace "Muktar ya kara girma a idona saboda yabar min hear beat dina" Dan dukansa tayi na wasa "dama can dan juna akayi mu" yace "tabbs baby na ilove u so much tace luv u too" ganin karfe shida dai de ta mik'e dea bari nai mana jallof mai dadi janyota yayi ta fad'a jikinsa ba yau ba har yanzu fa ko 3 days baki ba." Dan ya mitse fuska tayi "dea kabari nayi plsss wlh sha'awar yimaka girki nake" ganin tana alamar shagwab'a ya mik'e "muje finest" suka shiga kitchn nan ta bashi yankan albasa ya dage sai yi yake ita kuma ta had'a 7 dai de tayi sukaje sukai wanka suka fito suna ciyar da juna wani irin nishadi ke shigar su duk yayin da suka kasance atare da kaunar juna. ko can da nan basa san fita ga Shuriem yasan salo- salo na rikita ta nan da nan suka dada shak'uwa D'an jingina tayi yace "finest yaude gajiyarr tabi jiki ko?" ta kalleshi ta sunkwi da kai domin tasan kanun zancen tashi tayi zata gudu d'aki yadam k'ota ta fad'a k'irjinsa zuciyoyinsu sai fat -fat suke k'amshin ta
Ke rikitashi ga kayan data sa sun mata kyau sun fito da kyanta cak! ya d'auketa sai dakinsu ya bud'e jaka ya dauko Mata hijab sukai alwala suka gabatar da sallah sukayi adduoi na godia ganin yanda yake zumud'i yasa tafara d'ari dari,kalamai masu dadi yake gayaa Mata suke shiga kanta duk jikinta yayi sanyi .gashi ya rikitata da salonsa take hawaye suka zubo mata ganin tana kuka yace "sorry dea iluv u so much nayi laifi ko? tace "no dear bansan daliliba"tashi yayi ya kashe masu fitila suka fada duniyar masoya Asuba ta gari Hussy shureim.
********
Haka Amaren nan suka bud'e shafin soyyayya angwayen su ko fita basa yi ga girki mai dad'i da suke kwasa don mum batai wasa da koya masu girki ba musammn Shuriem da yake san na gargajiya yauma suna zaune husy na game a waya Shi kuma yana kallo ya juyo "zo nan finest" ta noke kafad'a don tasan ramuwa zayyi tsam ya tashi ya zare wayar ya b'oye .fillow ta dauka tana Dan dukansa alamar kuka "ni kabani Allah zanyi kuka" yace "yauwa yi mugani dama ina son ganin hawayen ki" harar sa tayi "Allah nafasa yin wan nan hadin me dadin nan!" yace "ai na iya bari ma ki gani" tashi yayi yaje yad'au kan-kana da ayaba yayi blandin dinsu suka zama drinks yad'an sa sugar yasa afirj don yayi sanyi ya fito tana zaune ta rufe baki tana dariya "wa yaga kwab'a" yace "finest ai har na fiki iyawa, bari naje na watsa ruwa kafin nan yayi sanyi" yana shiga kuwa taje ta dib'a tasha ta boye saura tana son hadin domin tun agida takeyi tunda yasha yaji dadi yanace mai.,kitchen ta shiga tana yan wake- wakenta tana musu girki tafiyar kasaita yake ya bude firj zai sha yaga wayam da gudu ta fita waje nan ya gano ta ya bita sai zagaye suke afalon yana finest inna kamaki saina cije wan nan lips din" ta tsaya tana girgiza tace "gani" kafin yayi taku ta arce suka kuma kasa tsere caraf ya kamota take yahau cizon lips nata ahankali kawai suka zarce sai numfarfashi suke yace "wa kika shanyewa?" "sorry dea bari naimaka wani ta" kadamai ido ta tashi ya bita da kallo yana mai nishadi.
********
Su muktar kuwa hatta waya kulleta yayi acewarsa bai san damu kwasar luv nasu suke san ransu yau satin su d'aya Goggo babar muktar suka zo gidan hassy da itada wasu tsoffi. suna zaune muktar yana ma hassy tausa a kafa ta dan ji ciwo suka shiga. yana ganin su ya dirirce Goggo ta gani hassy ta tashi tana musu sannu da zuwa suka amsa. muktr yazo "sannunku da zuwa" Gogg tace "lalle muktar ka samu wan nan yarinya haka aidole ta maidaka haka Naga har tausa kake Mata" kunya ta kamashi "Goggg ciwo taji" tace "ayyo" Hassy ta shigo tana k'arai musu sannu da zuwa ta aje try da lemo ga dambun kaza agefe. Gogg sai tauna take ashe ta iya girki "husaina ki kula dashi kaima ka Kula da ita ku zauna lafiya nasan ka muktar banda biyewa mace musammn wan nan Naga yar gayu ce" kunya ya keji ganin tana magana sun d'an jima suka tafi ta had'a su da turare da aTampa bayan ya rakasu ya dawo suka cigaba da hira wan nan kena. Bayan wata d'aya da bikinsu Dady ya biya. Musu zasu tafi Spain daga can suje Saudi suyi Umara har sai azumi ya kare amatsayin gifts dande suji dadi haka suka d'unguma Hassy da hussy da mazajensu
*************
Kuka take sosai kamar ranta zai fita. "Sumy wallahi ina tsoron wanda Dady zai bani kinga yanzu duk Samarin sun gujeni" Sumy tace "sai hkr" "kinsan yau zai kirani" suna cikin magana Anty ta leko "Sady kixo inji Dady" jiki na rawa ta mik'e ta shiga kanta akasa ta gaidashi yace "wato Sadiya na baki lokaci yau wajen wata hud'u amma ba magana ko? to yau na yanke magana zan had'aki da Dan gidam kawu wato Bello" da sauri ta d'ago kai alamar zatai kuka zatai magana ya d'aga mata hannu ta tashi ya daga mata hannu gama magana nan da 2 month za ai aure."
Da gudu taje gun Sumy "wayyo Wai kinji bello zan aura!" Sumy tace "tohh to ai Naga bakya sonsa" Sady tace eh mana, kin manta ya tab'a cewa yana sona nace be min ba, saboda Allah ina zan kai Bello tuzuru dashi ni bemun ba" sumy tace "hmm kidaiyi hkr kawai ai tunda ma ya tab'a cewa yana sanki da sauk'i" Sady ta fashe da kuka "ina zan kai k'aton bakin sa jibeshi fa ko kwalliya bai iya ba tamkar bagidaje" sumy tasa dariya "kidaiyi ahankali kawai matar mutum kabarin sa" gun Mama taje tana kuka umma ta kalleta "sai ki hkr domin baki da kaico ,naga yanada ilminsa har masters gareshi ga ilmin addini kawai Dan baya kwalliya saikice meye, cewar da kike mummuna ne ai ba daura Shi akafa zaki ba.ke kika cuci kanki ba irin samarin Daba su soki ba kike wulakanci,kuma kinsan Dadin ku baya magna biyu sai ki hkr." kuka ta cigaba dayi "wlh bana sonsa" jin tafiyar Dady yasa ta shige d'aki aguje ta b'uya ya shiga ya kalli mama "na bawa Sady bello domin dama ya dad'e yana sonta ta nuna bata yi dashi ,ban san wani zance na gama magana zati na sama za asaka rana" ya tashi ya fita.Aguje ta fito "mama wlh bana sonsa ko d'aya baida kyau" mama tace "ai har yanzu baki karatun ta nutsu bako? Meye dashi gashi Dan uwanki kawai ki hkr Allah yasa hakan shiyafi alkairi."tashi tayi ta fita tana ihu kamar me.
By
Queen Meemi👑
. ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣65-66❣
_Sadaukarwace Ga Basheer Usman family's_
_Page din naki ne Maijidda musa Nagode da kulawa❤_
******
kuka take kamar ranta zai fita hardasu birgima jin sallama yasa ta mike tai cikin d'aki zuby ce da Ruma sai Ruby hankalinsu ne ya tashi ko b'angaren iyayen nasu basu je ba suka zarce inda take. Sumy ce ke ta bata baki amma kamar k'ara volume take tamkar karamar yarinya, zama sukayi Ruma tace "sis meya faru? wan nan kuka haka! kamar ance mama ta rasu" tsagaitawa tayi "sabida Allah an kyautamin ace wai bello zan aura! Tuzuru dashi ga bai iya wanka ba ga bashida kyau" dariya suka saka ganin yanda tai mici- mici da ido Ruma tace "to saime! ba mutum bane?" Sady ta harareta "Amma dai kinsan bana sonsa kawai ace Shi zan aura" zuby tace "wai to meke faruwa? sady duk samarinki ya akayi haka ta faru?" sumy tace "ai duk ita taja" nan duk ta sanar musu Ruma tace "kinyi wawta ai Allah da kansa ya karrama D'an Adam meya kaiki wulaknta masu sanki,haba gashi Shi Wanda kikeso yayi auren sa ma, ita kuma hussy har kika iyai mata sharri" sumy tace "kudai gaya Mata ba irin shawarar da ban bata bata ba! ta biyewa lubna suka sako husy agaba gashi ta kaiki ta baro ta aure saurayin datai ta zugaki kuna masa wulaknci wlh maza sunkai 4 Wanda tayiwa wulaknci ai shima bellon tayi mai" zuby tace "ina lefin ma in bakasan mutum kabashi hkr Amma sai ki hau wulaknci gashi Allah ya nuna maki karshen me wulaknci don haka ki saki jiki ki rik'e Bello da kyau domin yana sonki kinsan Dady bai magana 2 atoh kuma ki dage ki koyi girki domin Naga k'alubale akansa duk soyyayyar da muka sha da fawwz rashin iya girkina yasa yake mun wani abubuwan, kin san mu nan Sam sede masu aiki suyi girki wallhi duk ciikin mu nan ba wacce ta wani kware sai yanzu da muke zuwa koya, don haka ku dage" Sumy tace "ai dole,lefin su mama ne da basu koya mana ba ai" Ruma tace "ai saiki dage ki koya yanzu" Sady ta tabe baki "aini ba sansa nake ba balle har na dage na koya" Ruby tace "ke kika sani dama aike bakya d'aukan shawara." nan duk suka fita daga falon suka tafi shashin su mama suka barta tana zancen zuci tare da danasanin wulakanta masu sonta da aure da tayi gashi dalilin rashin su za'ai Mata auren dole acewarta.
******??
Rayuwa suke shimfud'awa mai rai da lafiya har sukayi sati biyu a spain san nan suka tafi saudia umara har sai bayan azumi zasu dawo.kullm suna cikin ibada rayuwarsu abin sha'awa muktar da Shuriem sun zama abokai komai atare,yauma suna zaune sunje wani kanti zasu d'an sai sweat wata balarabiya sai kallon Shuriem take da alama ta d'asa. husy ta gano ta kishi ya turnuk'o ta taje ta bangajen matar hassy na kula da ita husy ta had'e rai tana hararta ba shiri matar tabar gun Shuriem ko in Banda dariya ba abinda yake ganin yanda ta had'e rai kamar zatai kuka yace "ashe babyn tawa akwai kishi" hassy tace "ai kadan ma ka gani"Mukatr yace to ai duk sammakal keda itan" nan gama siyayua suka bar wajen. haka dai rayuwar su take wakana cikin so da kaunar juna wan nan kenan.
*************
Yau a kazo saka ranar Sady da yake abin na gida ne kowa san abin yake Sady kuwa d'aki ta kullle tana birgima bello sai kiranta yake awaya ta d'aga "pls ka daina damuna na gaya maka wlh kabari akai auren kashinka ya bushe" dariya yayi "sorry sister tuba nake" ya kashe taja tsaki "aikin banza mutum kome zakai mai baijin haushi" haka aka saka kowa ya watsae Sady har k'aramin zazzabi tayi da dare Dady ya kirata yayi Mata nasiha kan biyayya san nan yace "ban k'wareki ba na baki dama. Sady kika take dama amusulunce uba ke zab'awa yaransa miji ina mai baki hkr matar mutum kabarinsa" ya sallameta kuka take yi tare da Dana sani sai yau take tuno Hashim Wanda har kuka yake Mata amma haka take cimai mutunci. ta tuno faruq mai hkr kullum yana tafe ba irin wulakncin daba tamai har ruwa ta watsa mai ta jikashi amma ya nace ta jin-jina kai ta tuno kamalu shima ya sota k'arshe yaga bazai iyaba ya ware. kuka ta kuma fashewa sai yanzu take dana sani "kaico na gashi zan auri Wanda duk suka fishi komai da komai" haka ta koma d'aki tana koke- koke.Washegari bello yazo ba laifi ya d'anyi fes amma sai aslow
Showing 150001 words to 153000 words out of 155648 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51 Chapter 52