Jummai kuwa sai Jimami take sai zagaye take tana jiran taji yanda abin ya faru.
*Abuja@8:PM*
Mama ce zaune tana a gaban Dady yana kwasar Dinner ya d'ago "Nasan da Magana a Bakinki tace "sosai kuwa Dady. Agaskiya ya kamata ace an Kauda Rumasa'u kai har ma Zuby Da Ruby, Saboda kaga fa har Ruma ta gama Masters."
Ya d'ago to wake zuwa gunta? Mama cike da ta kaici "ai yanzu ba Wanda ke Zuwa gunta! domin duk Samarin Datai da wasu ma sunyi Aure har da 'ya'ya ,Alhaji bayan kaike koresu ban mantawa Akwai Wanda har Marinsa kayi kan bashida kud'i ya Nace yana kuwa ga Ruma Lokacin tana 18 yrs tai Farinjini ,Amma yanzu d'if kekeji ba Mai zuwa Dande mai hkr ce, Amma tanaso wlh yanzu bamai zuwa gunta ta" ta share Hawaye.
Dady yace "naji ni na kore su Amma yanzu zan samo Mata miji Wanda Naga ya dace kuma dama irinsu nake so ba Talakawa ba."
Tace "sai kuma Zuby Alhaji yarinyar nan ka kyaleta da yaron can tana son sa, hannu ya d'aga Mata karki fara banson zancen so nake ta samu wani Amma Banda Dan Hon Muktar. ita Ruby Yaron Banyarda da ingancin kudin Ubansa ba mai yaci meya ba."
Mama tace "to Allah dai ya kyauta" ta tashi Jiki Asanyayae tanaso tai Biki itama bata tab'aiba duk 'ya'yan k'annenta wasu an musu Aure kuma duk basu kai nata 'ya'yan shekaru ba, itakam ba Ruwanta da sai masu azabebben kud'i ,donma Umma tak'i bata Hadin kaine ta kula itama mai idon cin naira ce, tsaki tayi don kana da kud'i dole sai 'ya'yanka Sun Auri finka a kud'i ni narasa irin wan nan Abu! sai Maganar zuci take har ta koma Side d'inta.
*D'ankin su Hansai@10:30 PM*
Yau Hansai da su Karime basi bacci ba Sun kunna Fitila sai Raba Ido suke iya ta tashi daga katifar ta tace "ku Yaran nan ki kashen Fitila kunsan bana iya bacci da Fitila" cike da tsoro suka kashe Ganin Goma da Rabi tayi .
Can wajen shad'aya dai de duk su Hansai an Lula Duninyar bacci nan sukaji Ana Lalubar su Kande ta juya ALamar Gyara kwanciya Saboda Nauyin.baccin ta.
Hansai kuwa jin an Janye Tigar ta ta tashi da saka k'ara nan duk su Karime ma suka mik'e yau basuji fitar ba, sai kuka iya ta tashi kai "Meye?" nan suka k'ank'ame Juna ,tashi tayi ta kunna Fitila duk sanyin Fankar dake kad'awa sai Gumi suke tace "meye?"
Hansai tace "wlh kullum sai Mnuji Ana Lalubar mu a Jikinmu yauma Munji" iya tace "tohhh kode Mutam B'oye ne? nan ta zauna kuyi hkr da kunji Motsi ku hau cewa *(Innahu Min Sulaimanu wa Innahu Bisimillahr Rahman Rahemm)* suka ce "toh iya"
"Karime tace kuma fa mun Rufe k'ofar" iya tace "Duk Al amarin Aljanu ne" tsuru suka kumai Hansai na kamo Addua suka kwanta.
.
**********
Misalin karfe Goma na safe Motar Hajia Babar Alhaji ta kunno kai a harabar Gidan. Maigadi ya bud'e driver ya faka ya budewa Hajiya ta fito.
Mubarkh ne yafara ganin ta da yake yau weekend suna Gida ya Rungume ta yayi yana oyoyo Grandmother tace "jairin yaro ni cikani Mak'alk'aleta yayi suka shiga falon su Sady sukai ta murnar ganinta akwatinta driver ya shigo Mata dashi ta zauna sai hira suke dukkan su sai gaida ita suke .
Ta kalli Ruma "oh Rumasau har yanzu Bazaki Aure ba? to wlh wata daya zan Agidan nan dole asan abinyi."
Sun san halinta da fada nan aka kaita dakin da ta saba sauka. Wajen 12 Dady ya shigo cike da jin Dadi Hajia ta farai mai fad'an barin yara ba Aure yace ai Hajia basa kawo wanda suka dace" tace "kai rufen baki idan aka biya ta taka bazasi ba don haka ni nasan abinda zanyi."
Yau kwanan Hajiya kamar karfe 8 na Dare Dady ya kira Ruma ga Mama da Hajia agefe yace "wato dama akwai Wanda zai fara kuwa gunki Alhaji musa" hajiya tace "ko kaifa" mama kam sunkwi dakai tayi dama tasan k'arshen zencen a had'a ta da aboki, nan ya sallamesu ."
Ruma kam ba yabo ba falllasa don tana da hkr ga Biyayya Hajia tace "to Ruby da Zuby fa? Alhaji ya sunkwi dakai. Hajiya "ba su Kara sa Makarantar ba sai sunyi Masters tab'e baki tayi "ka d'au Al adar Bature ka d'orawa kanka yara na kwad'uwa kana Ganin Ruby kasan Aure take so Allah ya kyauta." Yace "Hajiyaki hkr "ta mike ta fita.
*Bayan kwana biyu*
10pm Hansai Sun gama shirin kwanciya don kwana 2 Sun saki Jiki ba'a tab'a su,duk Sun hangame baki sai sharar bacci suke. Hansai taji an Rungumeta an matse nan tafasa ihu da sauri su Kande suka mik'e Suma suna ihun, iya ta mik'e ta kunna Fitila dafe kirji sukai don ganin wadda ke tsugunne ihun su karimen ne ya taso 'yan Gidan har Hajia sukayo paty din masu aikin cirko -cirko sukai ga Hansai na kuka.
Umma tace "meya faru? ke kuma Ruby me kike a dakin nan? sunkwi dakai tayi iya dake tafa Hannu tace "Abu dama ba a fuska yake ba.". Hajia tace "kai kuyi baya ni" nan Hansai ta karanto tun Lokacin da ake Lalubar su har yau, salati Hajiya tayi "abinda nake gudu kenan" Umma da ta fara Hawaye "Ruby d'abiar da kika koyo ko? duka takai Mata Zuby tace "kiyi hkr" kuka Ruby keyi Anty taja Hannun Hansai tace suje side dinta .
Hajia kuwa in banda fad'a ba abinda take Gidan kamar rana Umma kuwa kukaa take tayi a daki tunda ta koma. Mama kuwa dama bacci take.
Ruma tace "Haba Ruby ban tab'a sanin kina aikata haka ba, da hankalin ki haramun" Zuby tace "haba Ruby mesa haka? Sumy da Sady dama basu tashi ba Ruma tace "yanzu don Allah dabiar da wasu Matan ke fama da ita har tazo inda muke?
Ruby dake ta kuka "ba halina bane ba wallahi kubrace sila kunsan ni Allah ya Sani a Jerin masu san Aure to ina wahala gashi Dady yace Wanda na kawo bai masa ba, nikam ina azabtuwa Ranar nan a School Muna hira da Kubra taga idona yayi ja sai nake tambayar ta idan tana jin shaaawa ya take sai tayi dariya tace "ke yakike?
Nace Mata yakwa zanyi hkr zanyi ,sai ta ce "nikam ina da Hanya" nan Nace "ko azumi kike? dariya tasa "haba ba wan nan ba".
Nan ta tashi ta d'auko wayarta ta bud'en vedio na 'yan les hankalina ya tashi Nace "yanzu ke kubra wan nan fa Allah ya tsinewa masu yi" Dariya tayi Ai akwai istigfari nikam nace baki san ranar mutuwa ba nide baruwa na."
Tace min to zauna nan tashi nayi na tawo gida kwana 2 mukai bamu hadu ba sai Ana uku naje Hostel din su ina shiga dakin su Naga kubra na kissn din wata yarinya ni nasan kubra 'yar Suniya ce akwaita akwai barkatai din k'awaye shiisa suka tsundumata. zan juya ta kamo ni ta hau kissn d'ina shedan ne yarinjayen tun banso har na biye mata tundaga Tanar muke yi da ita to tunda mukai hutu kuma sai nake azabtuwa ba da wanda zan.Shine nake shiga dakin su Hansai musammn Hansai din."
Salati Hajiya tasa Sam basu san tadawo falon ba kuka sosai Ruby keyi Zuby tace wa Ruma "nikam dama Sam bansan k'awancen Ruby da kubra domin an gayan Halayenta kawai don nasan kona gaya wa Ruby bazata sauraren ba."
Ruma tace Amma kuwa Ruby wan nan abun bamai kyau bane yanzu kinfiso Allah yayi ta tsine miki ?" ni yanzu meye banaji sai de nai ta azumi na karki Kara barin shedan ya rinjayeki.
"Nayi Dana sani Wanda nayi ma zanta istigfari don Allah ki tayani da Addua ."
Hajia tace "yawwa Allah dai ya karemu don abin yayi yawa a Al ummar nan, kuma duk don anbar koyar war mazon Allah S.A.W ne sai kaga Yarinya k'arama tana Irin harkar nan."
"Allah ya karemu" inji Zuby (to gareku iyaye Mata ku dinga bibiyar irin kawayen da 'ya'yan ku keyi ki sa ido a Al amuransu ,san nan kusan abinda suke muradi) Allah ya karemu da karewar sa. .
Washegari kuwa Hajiya rai ab'ace ta fito Ruby kuwa sai Fafautukar Yafiyar Umma take har gun Anty taje ta bada hkr kan abinda taiwa Hansai din.
Hansai tace ta yafe .Umma Sam taki Kula Ruby
Balli Hajiya ta tashi dashi Tai b'angaren Dady tun da yaga Ranta abace ya sha Jinin Jikinsa tace "Tanko karka bari na saukar da fushi na akanka!" nan tace "wallahi idan baka Aurar da Ruma Ruby da Zuby ba zan Mummmunan Sab'a maka kazo Babban falo na side din Matanka na tarasu can suna jira."
Juyawa tayi Dady ya bita Umma Mama Anty ,Ruma Zuby Sady Ruby Sumy kowa tayi tsit tana zama ta k'wala kiran Hansai ta tawo Jikinta na rawa tace kazauna aGidanka Ana ta'asa baka sani ba, to ka Jibge yara k'aramar su itace yar shekara 20 suci me kyau susha me kyau Jiki da jini dole suji b'ukata haba"
Takalli Hansai "kalli yarinyar nan Amana ce de aka kawo koda Aikin take 'yarka Ruby ke Bibiyar su cikin dare saboda tsabar sha'awar dake ranta to kayi masu Aure ."
Dafe kai Dady yayi Anty tace hansai ta koma ciki wani kallo yayiwa Ruby batai Aune ba taji saukar duka atsawace "irin tarbiyar da na baki kenan ? Mai sa bakwa koyo da Ruma ne?
kuka take sosai tana bada hkr Hajia tace "ba wan nan ba yanzu nakeso ka tsaida Ranar da zakai musu Aure" yace Hajia Ruma dama ma had'ata da Alhji musa ita kuma Ruby akwai wani Manager Nnpc sai Zuby D'an Gidan sanata kuma nan da wata 2 ."
Hajiya tace "dayafi maka" ba Wanda yafi mama Jin dad'i Hajiya tace suma Sumy da Sady don kar abin yayi yawa ne da har su" haka suka watse kowa yayi side nasa.
Da k'yar da sid'n goshi Umma da Dady suka yafewa Ruby suka haramta Mata kawance da kubra,istigfari take tayi.
Bayan Sati biyu yau Hansai ke final Exams na Waec tun tana Rubutuwa take kuka saboda murna suna fitowa ta bugawa Baba da murna ta sanar dashi yace "burina ya cika Hansai Allah ya taimaka sai kuma Aure ko" kunya taji batace komai ba suka gaisa da Inna da Dan Jummai.
Driver dake d'auko ta ya kaita Sun sha kwana Round about da zai kaisu Hanyar Maitama taga nazi dai- dai inda take sukwi dakai tayi Sun fara tafiya Nazi yasha Gabansu Ashe ya gansu da yake yasan driver din nan ya zaro 2k ya bashi ya bud'e side da Hansai take "ke Baby kince bakya sona ko? to kisa aranki se kin soni kuma sai na Aureki ba Sumy kike tsoroba karki damu."
D'agowa tayi "kayi hkr ni fa inada miji agarinmu" dukan gaban Motar yayi "shut up kin maidani sakarai, kin kwa san yanda matan Abuja ke sona kuwa? su sa suke ma Gig Girls."
Tace "ni ka k'yaleni wlh bana sonka" Dariya yayi yace "zan baki Mamaki ne ya shige motar sa yaja. itama driver yaja itakam ji take kamar tai tsuntsuwa ta ganta a Mangalu Sam tun lokacin abinda ya faru taji gidan yafita a ranta.
*Mangalu*
Baba ne a tsaye gefen dakin sa ga Gwamma na huci yace "dama duk abinda kaga wani D'an nayi wasu iyayen ne basi masu kyakkyawar tarbiya ba Ashe tun tafiyar Mudi Lagos suke sata shida Lawandi daya ke akwai Wanda suke kaiwa shine shi Mudi ya ce ya dai na kai musu fad'a ya kaure tsakanin su suka yayyen ke Shi kuma ak'ark'ashin Gada suke kwana a ikkon, Shi Lawandi ne bayan abin ya faru ya gudo dashi shine bayan Sun zo kano dama akwai yaransu anan suka kuma yimai duka suka Jimai Rauni shine kika Ganshi haka."
Dama tun tafiyarshi Jikina bai Aminta ba Amma Gwamma kika Nace ai ga irinta nan."
Jummai tayi Jimami tace "Allah ya kiyaye Gaba." Gwamma kuwa duk bata yardaba acewarta da sa hannun jummai.
Malam yace "dole fa Dije ta Dena tallan nan ta na zuwa Makaranta yanzu Jbi Hansai jiya taimin waya tayi Jarabawar gama Secondary."
Gwamma tace "ai dama ba san su kake ba! yace meye banyi ba ran nan Dije har kusan zagin Maalam na Allon su tayi, Allah yagani na basu Tarbiya kin bata,wlh Gwamma kawai kinci darajar wadan nan yaran ne Amma da tuni na sallameki."
Hakan Gwamma take jinyar Mudi duk ta kare ga Masifar bashin dake kanta kullm sai anzo
Showing 96001 words to 99000 words out of 155648 words

Nima Meemi na aje Biro zuwa Safiya.
BY
Queen Meemi
Queenmeemi.WordPress.com
. .
[4:04pm, 14/02/2017] Nene: .
⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣29❣
*JAN 2017*
®NAGARTA WRITER'S ASSOCIASION
_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's_

*BY*
*Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*
[4:49pm, 14/02/2017] Nene: ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣30❣
*JAN 2017*
_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usaman Family's_
®NAGARTA WRITER'S ASSOCIASION
*********
Washegari kuwa Hajiya rai ab'ace ta fito Ruby kuwa sai Fafautukar Yafiyar Umma take har gun Anty taje ta bada hkr kan abinda taiwa Hansai din.
Hansai tace ta yafe .Umma Sam taki Kula Ruby
Balli Hajiya ta tashi dashi Tai b'angaren Dady tun da yaga Ranta abace ya sha Jinin Jikinsa tace "Tanko karka bari na saukar da fushi na akanka!" nan tace "wallahi idan baka Aurar da Ruma Ruby da Zuby ba zan Mummmunan Sab'a maka kazo Babban falo na side din Matanka na tarasu can suna jira."
Juyawa tayi Dady ya bita Umma Mama Anty ,Ruma Zuby Sady Ruby Sumy kowa tayi tsit tana zama ta k'wala kiran Hansai ta tawo Jikinta na rawa tace kazauna aGidanka Ana ta'asa baka sani ba, to ka Jibge yara k'aramar su itace yar shekara 20 suci me kyau susha me kyau Jiki da jini dole suji b'ukata haba"
Takalli Hansai "kalli yarinyar nan Amana ce de aka kawo koda Aikin take 'yarka Ruby ke Bibiyar su cikin dare saboda tsabar sha'awar dake ranta to kayi masu Aure ."
Dafe kai Dady yayi Anty tace hansai ta koma ciki wani kallo yayiwa Ruby batai Aune ba taji saukar duka atsawace "irin tarbiyar da na baki kenan ? Mai sa bakwa koyo da Ruma ne?
kuka take sosai tana bada hkr Hajia tace "ba wan nan ba yanzu nakeso ka tsaida Ranar da zakai musu Aure" yace Hajia Ruma dama ma had'ata da Alhji musa ita kuma Ruby akwai wani Manager Nnpc sai Zuby D'an Gidan sanata kuma nan da wata 2 ."
Hajiya tace "dayafi maka" ba Wanda yafi mama Jin dad'i Hajiya tace suma Sumy da Sady don kar abin yayi yawa ne da har su" haka suka watse kowa yayi side nasa.
Da k'yar da sid'n goshi Umma da Dady suka yafewa Ruby suka haramta Mata kawance da kubra,istigfari take tayi.
Bayan Sati biyu yau Hansai ke final Exams na Waec tun tana Rubutuwa take kuka saboda murna suna fitowa ta bugawa Baba da murna ta sanar dashi yace "burina ya cika Hansai Allah ya taimaka sai kuma Aure ko" kunya taji batace komai ba suka gaisa da Inna da Dan Jummai.
Driver dake d'auko ta ya kaita Sun sha kwana Round about da zai kaisu Hanyar Maitama taga nazi dai- dai inda take sukwi dakai tayi Sun fara tafiya Nazi yasha Gabansu Ashe ya gansu da yake yasan driver din nan ya zaro 2k ya bashi ya bud'e side da Hansai take "ke Baby kince bakya sona ko? to kisa aranki se kin soni kuma sai na Aureki ba Sumy kike tsoroba karki damu."
D'agowa tayi "kayi hkr ni fa inada miji agarinmu" dukan gaban Motar yayi "shut up kin maidani sakarai, kin kwa san yanda matan Abuja ke sona kuwa? su sa suke ma Gig Girls."
Tace "ni ka k'yaleni wlh bana sonka" Dariya yayi yace "zan baki Mamaki ne ya shige motar sa yaja. itama driver yaja itakam ji take kamar tai tsuntsuwa ta ganta a Mangalu Sam tun lokacin abinda ya faru taji gidan yafita a ranta.
*Mangalu*
Baba ne a tsaye gefen dakin sa ga Gwamma na huci yace "dama duk abinda kaga wani D'an nayi wasu iyayen ne basi masu kyakkyawar tarbiya ba Ashe tun tafiyar Mudi Lagos suke sata shida Lawandi daya ke akwai Wanda suke kaiwa shine shi Mudi ya ce ya dai na kai musu fad'a ya kaure tsakanin su suka yayyen ke Shi kuma ak'ark'ashin Gada suke kwana a ikkon, Shi Lawandi ne bayan abin ya faru ya gudo dashi shine bayan Sun zo kano dama akwai yaransu anan suka kuma yimai duka suka Jimai Rauni shine kika Ganshi haka."
Dama tun tafiyarshi Jikina bai Aminta ba Amma Gwamma kika Nace ai ga irinta nan."
Jummai tayi Jimami tace "Allah ya kiyaye Gaba." Gwamma kuwa duk bata yardaba acewarta da sa hannun jummai.
Malam yace "dole fa Dije ta Dena tallan nan ta na zuwa Makaranta yanzu Jbi Hansai jiya taimin waya tayi Jarabawar gama Secondary."
Gwamma tace "ai dama ba san su kake ba! yace meye banyi ba ran nan Dije har kusan zagin Maalam na Allon su tayi, Allah yagani na basu Tarbiya kin bata,wlh Gwamma kawai kinci darajar wadan nan yaran ne Amma da tuni na sallameki."
Hakan Gwamma take jinyar Mudi duk ta kare ga Masifar bashin dake kanta kullm sai anzo
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33 Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52