"kiyi hkr" karime tace 'wai me ake koya miki ne?" tace karatu kema kina zuwa" kande tace "tab kema ba munga ta yanda aka barki kikaje ba, aike kin sa ar me rik'o wllahi karime" tace "ni fa ban taba zuwa Makarnta ba, sai ta Allo itama d'in in naje yawo nake tafiya shiiisa Babata ta kawo ni Aiki wai na samu na kayan d'aki."

Kande tace "ni kuma Matar Babana ne ta kawo ni k'anina kuma Almajiranci aka kaishi."

Hansai tace "nikam kunga Babana shiya dage nayi karatu har nakai Aji uku ,nima ta Sanadiyar Matar Baba nazo nan,"haka dai sukai ta hira har iya ta zubo musu Abinci suna ci.

Ruby ce A captaria itada Nuradden tana Shan Drink haka shima da Alama ziyara ya kawo Mata School d'in,"Ruby plss karki bari a Rabamu, ina Sonki"
"Tace Nuraddn Dady na ya Rantse don karkace Yaudara ne shiisa nake gaya ma."
Shiru yayi yace "hakane Allah ya zab'a mafi Alheeri" tace "Ameen" haka yaza me mata sai a School suke zance da Nura bayan ya tafi ta tashi ta tafi Hostle din wata frnd d'inta sai hira suke.

Frnd din nata mai suna kubra tace ke "Next week bikin fareee" Ruby tace ymm! "Amma nayi Mata murna ,Amma nayi Mamaakin Yarinyar itada bata san Aure."

"Kubra tace ke kinsan 'yar Gombe ce tana karatu Annan ta hudu da wani Sugar Dady barin kud'i kawai yake mata, nan da nan ta Amince ke kinga Motar daya sai Mata! da akai Engaged."

Ruby tace "tab! to kema ai yakamata kiyi" kubra "tace niwa tab! ba Aure a lissafina yanzu kayan takaici."
Ruby tace "Look nikam ba abinda nakeso inba Shi ba Sbd ina k'waruwa" kubra tace tab! ai seki dage" hakan dai sukai ta hira Ruby ta fito ta shiga Motar ta ta tawo gida.

Tana dawo wa ta tarar da fad'an da Sumy ke idonta yayi ja ga Hansai na kuka dafe da kunci Zuby Sady suna zaune kan kujeru tace "yau kuma Uwar masifa dame aka tashi ?

Zuby kam Dariya tasa Sady tace "wayyo cikina kinsan meya faru wai Nazi Saurayin Sumy yau 2 weeks kenan tun sanda Dady ya bada izinin zuwan sa to idan yazo Hansai ke kai ruwa shine fa kullum in suna Night call sai ya tambayi Hansai,to shine wai d'azu yace anya ba had'asu zai ya Aura da Hansai ba."

Ta kuma fashewa da Laugh Sumy tace "Sady karki bari na yo kanki bar nazi kayan takaici Dirty Girl din nan zai had'ani da ita don yama Raina ni" ta kalli Hansai "Stupid kawai Munafuka wlh kinyi kad'an inma Asiri kikayi ,me zai dake kucaka to ki saurareni wallahi daga yau kar na kuma ganin kin sa kayan nan."

Ruby ta wulla Ipon d'inta kan kujera ta zauna tana Dariya tace "OMG! wlh wan nan Girl nada matsala bake kika yo musu Uniform ba, Allah ne yayiwa yarinyar me kyau dole taja Ra ayin Nazi me san Mata aini na san Labarin son Matan sa balle yaga Hansai Ak'alla bazatafi 17 ba."

Sumy tace "ya isa Ruby nikam ku barni na Lakad'a Mata na Jaki" Janta can bayan Garden tayi ta sata kamun kunne Hansai kuwa idon nan ya bushe da Hawaye ga Shi ta Hanata Magana sai Addua take Allah ya kawo Anty don sun tafi Osokoro Murnar Haihuwa .

Zuby tace ke kam Sumy ki kyale Yarinyar nan sai nake gani kamar ba Laifinta bane da kin barta da Hijab d'inta da Shi yafi Sauk'i Amma ki ga sai Dan kwali kawai ba mayafi haka fa suke yawo nan nan ina ganin Ojuku na yawan kallon ta."

Sumy tace "kunsan yanda nake san Nazi kuwa? to wallahi zan iya wulak'anta ta ayau zataga canji Dady tace "ke kika jiwo" haka kowacce tayi d'akinta aka bar Sumy na jijjiga .

Anan baya kuwa Hansai ta jike da gumi sai kuka take daga baya ma sai Sumy ta d'auko kujera ta zauna a Garden din ,ga can Kande da Karime kuwa sai zaginta suke suna yi suna kallon baya sai wajen 3 Su Anty suka dawo aykuwa ko zama batai ba Karime taje tana kuka Anty tace "meya faru?"

Tace wlh Anty Sumy ce tun wajen 1 ta sa Hansai kamun kunne a Garden sai kuka take kuma bata co abinci ba bayan ta mata duka Anty ta fita a xuciye....



By
Queen meemi
Queenmeemi.WordPress.com
Join My Facebook group #QUEEN MEEMI NOVELS .
[4:05pm, 11/02/2017] Nene: ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜


❣ ⚜ ⚜❣

*❣RABUWA CE SANADI❣*

*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣27❣
*JAN 2017*



_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's_


*******
Bayan Garden d'in Anty taje ta ga Sumy na waya gefe ga filet da Drink tana sha.
A k'ufule tace "ke Hansai tashi" da k'yar ta mik'e ko tsayuwar kasawa tayi ta koma ta zauna Anty ta kamata Sumy data mik'e tana kumburo baki.
Anty tace "Amma ke kam kin cika Muguwa wallahi me tayi miki? Sumy tace "Anty abinda tayi min Babba ne" tace "koma dai meye ai ba kya sa ta haka ba, Ai Mutum ce don haka karki K'ara saka ta wani Aiki naki de na kanki na soke inga yanda zaki."
Ta kalli Hansai muje."

Sumy afusace ta bi ta k'ofar baya tayi gun Ummi tana huci ta zauna Ummy tace "nikam ban tab'a ganin Masifaffiya irinki ba." tace Umma "wai ni yau Anty ta nasha zagi akan Hansai har Aibata ni ta Ringai" Ummi ta tashi zaune "me kikai Mata?" nan ta kwashe komai ta gaya mata.

Lallle yanzu tana 'yar aikin? Ruby dake danna waya ta d'ago nikam aganina Sumy ba Hansai ya kamata kiwa ba, Shi Nazi d'in ya kamata saboda shine yace hakan,Alal hakika yarinyar nan bama ta san Shi ba, kuma kom meye kece sila."

Sumy tace "ay don ba ke bace" Umma tace hakane ni ban san neman fad'a da har kinsa zan shiga gun Antyn Amma Naga kece silar komi saiki hkr." wayar ta keta Ring taga kiran Nazi taki d'auka kit ma ta kashe wayar .

B'angaren Anty kuwa! tambayar Hansai tayi tagaya Mata akan komeye, Anty tace "ita taja ai daga yau kar na kuma ganin kinsa Unform d'in nan Ki koma sa hijab naki Hansai tace to ,sai datayi kwana 2 san nan k'afarta ta saki Tana zaune sai ga wayarta na K'ara da sauri ta d'aga Muryar baba taji nan ta fasa tsalle tace "Baba ya gida? ya inna da Abdullahi? nan duk suka gaisa har da inna taji dad'i sosai .

*****
yanzu taka tsan tsan take da Sumy wani tsoronta take wajen yamma Anty tace taje neibour din su don kaimata sako taji dad'in fita wata iska ke ratsa ta dai de Lokacin Nazi ke sako Hancin motar sa cak! ya tsaya ya fita yaci Swag yace "ke Hansai ta jiyo Jikinta ya fara b'ari.

Yace "zo nan" ad'arare taje yace kina sona? Dam! taji Gaban ta ya fad'i tsugunnawa tayi "Don Allah kayi hkr ni me Aiki ce idan Anty Sumy taji Duka zata min ka kyale ni don ina da Miji a k'auye."

Magana take sai kallon bakinta yake yana Mamakin wai tace yar kauye don shikam baiga Alama ba, yace "ko bakya Sona ni kam ina son ki".

Tashi tayi ta shiga Makotan da sauri Aranta tana cewa nikam ba Wanda ma nakeso sai Muntari nan ta knocking door , Matar gidan mai kirki suka gaisa ,Hansai ta dade don bata so ta kuma ganin Nazi sai hira suke da me Aikin Matar sai wajen 6 ta koma tayi Hamdala kanin suna dakin bak'i da Dauri ta shige .
tun shigar Nazi yake ban hkr har Sumy ta hakura Amma kasan Ransa yana Mutuwar son Hansai

*******

kwanci tashi ba wuya awurin Allah ,Hansai ta samu shekara daya da rabi Agidan Aikinta inda ta fuskanci k'alubale da dama tare da Nasarorin da take ganin ta cimma su,ciki harda k'okarin zana waec d'inta Wanda Uncle Abba yayi Namijin kokarin tare da taimakon Anty Wanda komai A Account din ta ake diba inda tace da na kowa ne dole ta taimakawa Hansai.

Zaune Hansai take sai karatu takeyi saboda Jarabawar da zata zama next week.

B'angaren su Sumy kuwa Ruma ta gama Masters nata yanzu su Zuby ke fama itada Ruby suna level 4 sai de wani hanzari ba gudu ba Sam Ruby yanzu bata maida hankali kan karatu kullum Carry Ova,Zuby kuwa soyayyar Fawwz ke nuk'urk'usar ta domin har yanzu suna tare Sun kasa Rabuwa kullum cikin damuwa So kenan.

Al Amarin Sumy kuwa yanzu Soyayya suke zubawa san ran su ita da Nazi.

Sady Kuwa duk Saurayin dayazo gunta to sai ta kore Shi Musamman idan bashi da naira.


11:PM
Gidan tsit kowa na bacci Hansai ta mik'e tana ihu jin Ana tab'a ta jin karar Hansan yasa aka fita aguje,nan ta kunna fitila taga Karime da Kande na Sharar bacci Iya kam sai Munshari take,a salube ta koma bacci tana kamo addu'oi.



By
Queen meemi

Queenmeemi.WordPress.com

Join my facebook Group# QUEEN MEEMI NOVELS

. .
[4:19pm, 13/02/2017] Nene: ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜


❣ ⚜ ⚜❣

*❣RABUWA CE SANADI❣*

*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣28❣
*JAN 2017*

NAGARTA WRITER'S ASSOCIASION(NWA)



*_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's_*



*Sakon Gaisuwa ga Queen Meemi Fans Allah ya bar kauna❤*


*************

Tunda ta tashi daga Bacci ta Rasa sukuni bata gayawa kowa ba tai shiru da bakinta.
Suna zaune itada Kande suna hira Lokacin Gidan Tsit kowa ya tafi harkar Gabansa ta ce "nikam Kande Jiya kinji motsin shigowa?
Kande tace "Aa kinsan ni nauyin Bacci gareni."
"Hmm kinsan me wallahi jiya atsorace na kwan domin an Shigo d'akinmu naji Anata tab'ani Baccin da ban ba kenan, Amma na rasa gano abun".

Karime ta k'araso ta zauna Kande tace wai kinji Jiya anbud'e D'akin mu?" Karime tace "wlh naji Likimau nayi ai Jikina na rawa" Dariya suka saka Karime tace "nifa ina Ganin Ojuku ne ya shigo kinsan yana Sonki."

Da sauri Hansai ta d'ago "tome ze kaishi har Lokacin? bayan kinsan ba a Gidan yake kwana ba."

Kande tace "nima na yarda shine sede yau musa Ido" Karime tace "haka za ai."

Kuka sosai Zuby keyi tana Rok'an Mama data saka baki kan Maganar ta da Fawwz Mama ta D'ago "Toni mai zance ne? kinsan yace baison Yaron nan ba, Gaba suke da Uban sa."

Zuby tace Mama "wai wace irin rashin Jetuwa?"

Mama tace "kisan tun kuna k'anana kinsan dai Dady ya Dad'e yana Siyasa to aLokcin da ya tsaya takarar D'an Majalisar Tarayya to shima Baban Fawwz ya tsaya Shi Dadyn ki a Jam'iyar *PRR* Shi kuma Baban Fawwz yana a Jamiyar *KMK* to Alokacin Dadynku yafi Magoya baya da yawa, to Lokacin da akai Primary Election, a zahiri Dadynku yafi samun K'uria sai akai Magud'i wajen Tantancewa aka bawa Dadyn Fawwz to tundaga Lokacin suke 'yar tsama to kunji don haka ki cire komai aranki na gaya miki."


Kuka tasa "Mama Don Allah kimai Magana ko za adace."Mama ita kanta a Ranta tanaso ai Maganar Amma yau zata Gwada.


*Gidan su fawwz*

Yana zaune a Falon babansa Honourable Muktar da Momynsa agefe sai D'an gyara Hula yake Momy tace "Fawwz kaga Kaine Babba ya kamata kai Aure" Hon yayi Dariya "kana da Matar ne? ya Sosa k'eya "Eh Sunan ta Zubaida suna Maitama Okay waye Dadyn ta?
Yace "Alhaji Tanko Minister" da sauri ya d'ago kai kaga ka Rasa dawa zaka had'ani suruki sai Wada da yake gaba dani, karka ma soma Domin banson harka dashi ba Party din mu d'aya ba."

K'irjinsa ya bada damm! yace "ayi hakuri nan ya tashi ya fita yana mai Jin d'aci Aransa.


***********

*Bunkure Mangalu*

Gwamma ce ke ta kururwa duk k'auyen Anfito an tsaya gefe ga Mudi k'afa Akarye duk Jikinsa yanka kuka take kurmawa "Wayyo Mudi wallah Magauta ne na sani shiisa akai maka haka.

Jummai hk'r take bata tace "kimin shiru kece dama kikai k'ulli ban yafe ba" Malam da kansa ke sunkuye yace "kimin shiru duk halin daya shiga ke kika Jawo kin d'auka zaman da suke A Lagos din na Dad'i ne? to wlh ba hannu na aciki duk balain da ya Janyo kece don haka ki ta k domin nansha Ganin aiken kud'in sa Ana kawo miki,abinda zanyi kawai na kaishi Asibiti."

kuka ta saka "Malam dama nasan baka sonmu" da 'ya'yan Jummai ko waccen 'yar tsuntuwar da tuni ka mik'e to wlh bazan yarda ba."

Shikam Mudi in Banda nishi ba abinda yakeyi da karfi tace "Mudi kayi Magana wai Meya faru? kaine akaima haka? Wayyo ni Gwamma." Da sauri ta shige Daki.

Ganin Dije aciki yasa tace tai Mata wanke- wanke tace "ni fa Inna Nagaji." Au Bazaki ba? tace "wallahi bazan ba."

D'an Jummai da ke zaune D'an shekara Hudu yace kawo nayi maki?
Gwamma tsawa ta daka mai "kai yimin shiru Dan Magulmaciya"

Jummai dataji haushi tace "Atoh da anyiwa Yarinya Tarbiyya me kyau ai da tayi." ta shige d'aki.

Dai-dai Lokacin Malam ya shigo da me Taxi aka d'auki Mudi Ranga -Ranga Gwamma sai kuka tana yarfe zani .Bayan su Malam ta bi "bansan ki bini balle ki mana haukan."

komawa tayi ta Shige D'aki
Showing 93001 words to 96000 words out of 155648 words