"A 'ya'yan Gidan nan wallahi kinga Sumy wuta ce Saboda sa Aikin ta da fad'an ta, Zuby kuma isah Ruby kuma Zuma ce ga zaki da Harbi Anty Ruma kuma" Shiru tayi ganin yanda Kande ke karkarwa Hansai kuma Tai k'asa da kai ad'arare Ta juya Zuby ce tsaye tana kallon su ta saka wani Material me Blue da Pink fuskar nan sai k'yallin Make up take sai tashin kamshi take tace "Lalle karime kinsamu sake kinji jar miya kin Tara su kina Gulmar mu ko? dole nay punishment dinki next bazaki ba."
kuka take "kiyi hkr" tafiya ta fara ta kalli Hansai "ke zo ki min Aiki" Jiki na rawa ta mik'e ita kam tsallan kwad'o tasa karime acan waje, itakam Hansai d'akin baki Zuby ta kaita tace ta dad'a gyara shi ta sa Room fresh haka ta fara ko ina sai data goge ya dawo fes sai wajen 4 ta gama taje d'akin su Zuby tace to "Anjima zan bak'o Idan yazo karki bari nai Magana kije kitchen ki had'o Drink da Cup da Cincin kingane" tace "eh Anty ,zan iya tafiya?"
"well zaki iya" fita tayi ta tafi Bangaren Anty .
Bari mu leka b'angaren Su Gwamma muga wai nar da suke toyawa
*MANGALU*
kuka Gwamma keyi tace "Amma kuwa Delu kin badani akan bashi shine zaki taran Mutane!" Delu tace "eh na Tara lokacin da kike so na baki har Gida kikaje don biyan buk'atarki Amma don ke dama taurin bashi gareki yau wata d'aya kenan ina son ki bani kink'i, to wallahi yau sekin bayar".
Gwamma ta share Hawaye bazan bayar ba, kinjiko,Delu duk abinda zakiyi kiyi."
Nan ta koma gidan ,Delu ta bita suka tsaya tsakar gida tace baza fa ta sab'u ba, ki bani kud'i na, uzuri gareni."
Ke kika sani Amma wallahi Delu bazan bada ba sauke Mayafi Delu tayi tasha damara tace "yo kinyi Asiri kin Raba Masoya kin had'a gurmi amfasa Auren shine zaki ce haka ko, da komai ya kammala."
Jummai dake d'aki ta dafe kirji dama Gwamma ita ta Raba Hansai da Muntari tashi tayi ta fita lokacin Gwamma da Delu sun kaure da fad'a Jummai tace "Subhanallah! ya da abin yara?"
Cizo Gwamma ta akaiwa Delu tace "Lalala kika cijen?"
Dayake Delu Jibgegiya ce tafi Gwamma girma ta naka ta da k'asa ta hau kan ruwan cikin ta tana duka sai ihu Gwamma take Dije ta fito tana dukan Delu ta baya nan ta hamb'areta.
"ki bani kud'ina Idan ba haka ba wallahi sai kin gane ban da kyau" Gwamma data Jigata sai kitan Malam! Malam!! take .
Jumma tace "Delu kiyi hkr"
Delu tace "ke yimin shiru wallahi Idan bata ban Kud'in nan ba sai na kaita gun 'yan sanda." Adai-dai time d'in Malam ya shigo "Me zan gani haka nan, Delu ta mik'e
Gwamma ta Jigata ko Hannu batta iya d'agawa yace Meye haka nan da Girman ku ba yara ba."
Delu tace "kudina zata biya ni bashina" yace "Nawane? tace "dubu Goma" ya jin-jina kai a "yanzu da ake wiyar Rayuwa Gwamma kika ciwo wan nan bashin? to ita ku sai kibiya ta."
Gwamma ta tashi ta face Hanci wallahi kin daki Kud'in ki Koni ko ke."
Delu tace mu zuba D'an Halak ka fasa Jarababbiya afusace ta fita Gwamma ta shige d'aki tana huci Jummai ta fasa dariya tare da cewa "Allah ya kara" ni meemi bace "Ameen"
Ga wan nan ba yawa fans Sakamakon hannu na dake ciwo shiisa banyi da yawa ba.
*_Sakon Nuna kulawar ku gareni masoyana duk ya iso mun, Nagode da kulawar ku, kuma na samu saukin hannun nawa nagode_*
*********
Wajen k'arfe Biyar bak'on Zuby yazo tana d'aki zaune sai fesa kalolin Perfume take masu dad'in k'amshi Ring d'in wayar ta ce ta hau Ruri nan ta D'anyi Murumshi ta D'aga "Hello habiby" daga can ya amsa da yana D'akin bak'i, Ruby dake kwance Rigingine idon nan yayi JaJawur tana Chatin ta Juwo "wow see u Baby, Amma kin had'u sai ina haka?"
Zuby tace "fawwz ne yazo" Ruby tace "ok Ki gaidashi" k'was k'was ta fita kamar mai zuwa Gidan Biki tazo ta wuce Hansai na zaune a Big falo tana yankewa Sady farce ,Zuby tace "ke Hansai ki kawo Drink nan da 2 mints" Sady ta d'agawa Zuby hannu tace sai Zubyn mu irin wan nan wanka haka" Zuby ta farfara Ido ya San ranki Part of my Life yazo ai Dole na Gwangwaje" ta tafi tana juyi.
K'ara Sady tasa "Lalala kika yanken Hannu!" Mangari ta kaiwa Hansai Fool Girl kawai, ni ina ganin cikin Kande da Karime kamar kin fisu Dama dama ashe kema hakan ce." Hansai kam Raba Ido take "yi hkr Anty" tsaki Sady tasa ta Maida air piece Kunneta ta tashi ta bar gun Hansai kuwa da bak'in ciki ne ya cikata, ta tashi Jiki a Sanyaye ta shiga kitchen ta had'o Drink a Cup da Cincin tayi hanyar D'akin bak'i da sallama ta Shiga taje ta aje Zuby dake zaune suna hira tace "ke Hansai zo nan wazai zuba mai."
Juyowa Tai ta d'au cup ta Murda Juice d'in ta tsaya ta mika mai kallonta yayi "thks" kan ya Amsa ta saki ji kake fas! a kas.
Hannu tasa abaki na d'imauta Zuby tace "ke wai baki da hankali ne?" ta kai Mata Mari bar nan aguje ta fita Zuby gun sa "Sorry my Fwwz" nan ta Goge mai yace ba damuwa.
fawwz kenan Dan kwalisa sai basar wa yake ita kuma hakan da yake sai yake birgeta.
Hansai kuwa gurin Anty taje tai Mata Aikace Aikace San nan ta dawo falo ta d'au khalil da mubrk suka tafi can harabar Gidan taanai musu wasa Sam tama Manta da wasu Zuby k'arfe Shida dai-dai Motar Dady ke shiga harabar Gidan asan nan lokacin kuma saurayin Zuby suka fito zai tafi.
Da gudu Mubarak yayi gun sa "Oyoyo Dady" Khalil dake Hannun Hansai sai ihu yake yana San zuwa Alama yayi da Hansai ta kaishi ,da sauri taje bakin Motar Dady ya karb'eshi ya D'an kalleta a fakaice.
Jikin Zuby ne ke rawa Ganin Dady da tayi Domin ta San kwanan zan-cen da D'an sauri fwwz yaje ya gaida Dady ba yabo ba fallasa ya amsa ya had'e Rai nan yayi wa Zuby Sallama ya ja Motar sa ya fita daga Gidan da gudu tayi cikin gidan.
Cike da b'acin Rai ya mik'awa Hansai yaron ya shiga cikin Gidan duk da Part nasa bata nan ake bi ba Amma so yake ya Sab'arwa Zuby da k'araji ya Shiga "Ke Zubaida! Zubaida!
Tana daki Jiki na rawa mama d'ake daki ta fito haka Umma sai Anty daga karshe sun San anyi lefi inde Dady akaji yana kiran nan.Zuby ta fito yace ke" wace irin Yarinya ce? ba na hanakiw tsayawa da wan nan Yaron ba? ko so kike ubansa ya rena ni to wallahi ki shiga taitayinki ba wan nan bama bance ba yarinyar da ta isa ta tsaya da saurayi ba sai kun gama Degree.
Nan su Sady ma duk suka fito jiki na rawa yaci gaba bakwa koyi da Rumasa'u abinda nace Shi take yi yanzu ba gashi saura watanni ta gama ba to wallahi zan muku fata- fata yanda nake Babba agarin nan, ba kowa nake so yazo Gunku ba sai D'an wane da wane kuna jina?"
Suka "eh" San nan ya kalli Mama da Umma yace Last warning da zaku bar wata Yarinya ta tsaya da Saurayi" ran Mama daya b'aci ta tashi ta bar gun Anty rabia tace "haba Alhaji wan nan da ba" ..D'aga Mata hannu yayi ya fita .
Zuby kuwa d'akin Mama ta shiga ta fad'a Jikinta tana kuka "Mama Gaskiya nikam ina son fawwz, shima fa Dad nasa me kud'i ne."
Mama tace "Zuby ki bi Komi a sannu ki dakatar da zuwan sa atoh kin San Dad Bai iya fad'a ba agaban kowa yi zai yi idan Ransa ya b'aci".
Ruma ta shigo tace "Zuby juyo ki kalleni, kin san dai ni nice babba anan Gidan Amma kina gani ina bin abinda Dad yace ki kiyaye" Sady ta shiga "oh Zuby ke meye yanda kike 'yar Manya ace kina wani son fwwz ,kin san de Baban sa yaron Dad ne nikam sai na zaba" Zuby ta bige bakinta. "Bansa dake ba yi mun shiru" nan ta juya ta cigaba da kuka.
AD'akin Umma kuwa Ruby ce ke tsaye tana Jijjiga Umma nifa na Rasa gane Ra'yin Dady duk wanda yace yana sammu sayya ce Bai masa ba, haba" Sumy tace "atoh" Umma tace "kudai kubi a sannu musammm ke Sumy mai rawar kai" tace "kai umma."
Anty kuwa dake ta tunani tace tabdi gaskiya Dad yana da daukan dala sai kace wanda zai jika Yaran yasha Sai kace wasu hurul'ain saboda kyau tsaki tayi. lokacin Hansai ta shigo ta mik'o khalil tace "Yawwa zo."
Zaunawa tayi tace to "Anty" nan ta zauna tace abinda nake so dake tun lokacin da aka kawo ki Allah ya Doran tausayin ki Iamatsayin kanwa nake d'aukanki yanzu kinga watanki 2 agidan Nan inaso ki dada nutsuwa ki bi duk wata Dokar gidan nan kinga su Sumy ba kunya garesu ba tunda sukaji Dad yace duk wace yar,Aiki zasu iya sata Aiki ina sane nasan Salon yanda suke saku Aiki na fitar hankali Musamman ke tunda suna ganin kina da tsafta kuma kin fi su kande wayewa to ki dada kiyayewa kinji."
Hansai tace "to Anty tace Ngd Anty ,bari naje d'aki" tunda ta fita take kuka sakamakon jin dadin Yanda Anty ke kyautata Mata, tuno Malam da inna da tai sai kuma Gwarzon ta Muntari ko ina yake Allahu ya Alam, sai kuma can ta tuno ita fa ba'asan iyayen ta ba, da sauri ta kori wan nan tace Malam da inna sune Murumshi tayi ta shiga side nasu.
Showing 78001 words to 81000 words out of 155648 words
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣20❣
_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman family's_

*Queenmeemi.WordPress.com*
*By Queen meemi*
.
.
[8:33pm, 30/01/2017] Miemee: ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣21❣
*JAN 2017*
*®NWA*
*_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's_*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27 Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52