*Wan nan page naki ne ANTY MAIJIDDA MUSA Tnz 4 d care And support*
*************
Hakan rayuwa tayi ta tafiya akwa na Atashi yau watan Hansai Goma agidan ta dad'a kilewa tayi fes Sam bakace itace Hansan Gwamma ba fatar ta tayi kyau da yake tana sa mai masu kyau wan nan kuwa duk Aikin Anty ne don ta d'auketa takmar kanwa,ga kanta ma ya dada tsawo saboda samun gyara da take kai bakace yar aiki bace ta saba da wahalar da su Sumy ke bata,cikin kankanin lokacin ta iya abubuwa da dama.
Yau ma da take zaune a bayan d'akin su tana kuka sakamakon tafiyar su Kande duk anzo D'aukar su Amma ita shiru yau satin su d'aya ke nan ji tayi Anty na kiranta ta mik'e ta fita Anty tace "Hansai yau munyi waya da lami tana tafe gobe sai ki shirya" kamar tayi tsintsuwa tace "ngd" Wayyo Dadi nan ta tafi daki da gudu ta duba akwatin ta taga wayar da tasaiwa baba 'yar dubu uku tana nan tun kud'in da Anty ta bata haka ta aje shi gefe d'aya.
Wani gefen kuma tana Jimamin tafiya saboda Gwamma. Sha Tara ta Arxiki Anty ta had'a Mata ,da atampha da takalmi dasu shadda.
Washegari da sassafe Ashiru ya d'auketa tana kukan missn din Mubrk da khalil Anty dake jadda Mata sati biyu kawai zatayi Hansai tace to Anty nan Motar taja suka dau Hanyar kano tafiya yankin Azaba tun Hansai na kalle -kalle har ta kwanta bacci sai wajen azahar sukaje gidan Mama.
Mama ta Rungume Hansai tace "Lalle Hansai Kece haka kamar bake ba?" ta sunkwi dakai "kekam Abuja ta karb'eki" nan Ashiru yaci abinci ya koshi yayi sallah San nan ya koma har Mama ta bashi kayan kadi ya kaiwa Anty Rabi ita kam Hansai bayan tayi sallah ta huta sai bacci don ta san sai La asar Lami zata k'araso ilai kuwa sai la asar d'in tazo.
itama ta yaba canjawar Hansai tace "lalle kinyi kyan gani." Mama tace ice dai zaki dawo da ita don nasan halin ku duk 'yar Aikin da zataa tafi bata dawo wa" Hansai tai caraf ai nikam zan dawo Mama".tace aike kam kin zama tamu sai wajen 4 suka tafi da k'arfe shida dede sukaje suka sauka atasha .
Lami tace hansai ki d'au Jakar mana" Hansai tace "Aa zan rik'e" Lami tai dariya "Lalle birni ke kam ya karbe ki ,da Dane ai ka zaki dora" suna tafe suna hira sai kallon Hansai ake har sukaje k'ofar gidan su. Malam yana Alwala Hansai tayi magana ya d'ago "Aa Hansai Masha Allah" nan suka shiga ita da Lami Jummai na tuk'in tuwo Hansai ta Rungume ta ta baya ta juyo 'Lalla wa zan gani kai lalle mutan Abuja Hansai kin canja' murmushi tayi tace ina Abdullahi Jummai tace yana can waje dai dai lokacin Malam ya shigo Lami ta zaro dubu ashirin tace ga kidin aikin ta ni na dauki kudin lada na nan da sati 2 zan zo na maidata ta yanzu sauri nake ta fita.
Malam yace "Allah abin godia Jummai kalli yanda Hansai ta dawo fes da ita" Jummai tace "wallahi kuwa kamar ba itaba." kudin ya irga yace "wan nan sai a aje maki." Gwamma dake band'caki ta fito da sauri ta fisge kud'in "lalle nayi Mata hanyar Aiki anga kud'i nan ta d'au dubu goma "bashin da ake bina zan kaiwa 'yan sanda" ta soke dubu biyar ta mik'a musu "ga wan nan tace ya isheku" Malam yace "ke kam har yanzu baki saduda ba duk kwanan da kikai a guron 'yan sanda besa kin hankaltaba" "Malam ka k'yale ni haba Yau wajen wata shida Ana kawo min farauta zuwana gun yan sanda uku duk dan bashi yanzu ga kud'i dole nai wadak'a" da sauri ta shige daki Hansai ta tab'e baki suka shiga daki.
Da saafe ta fiddo taarabar su ta basu har yar Gwamma Dija ta D'auko wayar baba ta bashi yayi murna tace baba nima kaga tawa Anty ta ban inna kuma inna kuma samu zan saya mata."
Gwamma tace lalle hardasu waya tace dole ke ki zauna yanzu Dije ce zata wlh itama ta samon Arzikin bawanda yace Mata komai,haka da yamma taje gidajen da take shiga suka gaisa duk inda taje sai an yaba ta har wajen da suke zama da muntari taje tasha kuma agun san nan ta tafi.taji dad'in zaman domin Gwamma bata kulata da sun hadu sai zagi ita kam Hansai daga gaisauwa bata fita don Jummai tace kar tai abinda zai ja ta dake ta .
*Abuja*
Acan abuja kuwa tun bayan tafiyar Hansai su Sumy duk wani Abu bassai dama Hansai ke gyara d'akin big falo yanzu kuwa kaca -kaca bra din su nan sun Tara hili sai ta dawo ace warasu ta wanke ga su kande basu dawo ba kullum sai de su fesa wanka asheka uwar makeup atafi schools.
B'angaren Anty kuwa kewar Hansai ya dameta ga kullum Mubrk ina Hansai sai de Anty ta lallase shi.
Bayan kwana 2 Ruby ke tsaye tana tunani ta dago tace "Ruma agasky idan ku zaki jure nikam bazan iya ba wallahi ba abinda ke burgeni sai aure don bakuga frriend dina last week tayi Aure nikam ko a haliita ina bukatar Aure."
Ruma ta d'ago ta zare Glass dake fuskar ta tace "Ruby kina son bata ran Dady ko? ya fiso sai mun gama degree San nan 'ya'yan manya Amma ke fa Naga Nuradden ke San ki tabbas kin San Dady ma yafi Baban sa Naira, hakan Shi Aikin sa ba mai tsoka bane" Ruby tace "nifa ba ruwa na da hakan "ki kalla shekarata 24 ai ina bukata" Ruma tace haka Amma ai na girmeki ko?" Ruby tace "nifa dake ba d'aya ba atoh dole zan gwada sa a ta ko Allah ya sa na dace don Nuradden sona yake da aure.
*ANTY SIS sakon gaisuwa gareki ,da Masoyan Rabuwa ce Sanadi na Tnz 4 ur love & support*
***********
Shigar Ruby d'akin ta tarar da Umma na waya ta zauna umma ta d'ago "wai ina Sumy ne? Ruby tace "ta tafi Birthday d'in frnd nata" Umma tace "Okey Motata tad'auka ko?"
Ruby tace "eh" tace na hana ta d'aukar mun, kome ta ta take? zata zo ta samen ne." Ruby tayi Jigum Umma tace "meye fa."
Sunkuyar da kai tayi "Umma Nuradeen ne ya damu yana so Magaba ta su shiga cikin maganar mu wai
da Aure yake Sona."
Umma tace "tab! ke kam kin d'auko Dala ba Gammo kina ganin Ruma Masters take yanzu Amma ke har yanzu ko gama Degree baki ba" tace umma Carry Over nake ta samu fa"! tace 'Allah ya kyuta nikam ba ruwana a zancen sakkowa tayi Mama me zance mai? tace kice ba yanzu zaki Aure ba, tashi tayi ta fita tana Hawaye."
Wayar Nuradden ta d'auka tayi mai waya ya d'auka "My life" tace "Naam" yace "ya Maganar mu" tace "Dady baya gida sai ya dawo anjima Zan Maganar yace ok I'm waiting suka akashe a tare.
Ruf da ciki tayi ta rufe ido har ta fara sleep kamar 10mints Zuby ta shiga tace "sis kizo inji Dady" tashi tayi tace "ya dawo?"
Tace "Eh Man kede kizo" Suka fita can falon sa Sumy na gefen sa da Sady Sumy suka zauna ya D'ago "wato ku bakwa ji ko?"
Ya kalli Zuby "ke ran nan na kori wani ko" yanzu Sumy tazo min da Maganar Wanda ke santa to na yarje muku zance Amma sai nayi Screening"
Ya Kalli Ruby "ke wake sanki?" tace "Nuradden ne" yace "waye uban sa anan?" tace ba nan yake ba D'an kano ne Aiki de yake Anan Abuja.
Kallonta yayi yace "ki rabu dashi meyaci meya baki, duk daular Dana Baku in kinje balalle ki samu ba."kuka tasa wlah Dady yana da kirki"
kallon Zuby yayi "yace ke dama na yanke Magana kar yaron nan ya kuma zuwa saboda bama jetuwa da Ubansa, kuma akasa na yake don haka ki Rabu dashi ,sai ke Sumy D'an Alhaji Wada na yarje miki ya dinga zuwa."
ya kalli Sady "kefa uwata?" nan tace "ni Dady Banda kowa" yace "to akula da karatu, ku tashi ku tafi" sanyaye suka mik'e.
Ruby da Zuby kam kuka suke Zuby ta zube afalo "nikam bazan iya Rabuwa da Fawwz ba, I can do without him."
Sumy tace "Sorry sis kiyi ta Addua" Sady tace "nikam har now banga choice d'ina ba" Ruby tace "duk naku mai sauk'i ne nikam Banda tacewa zanbawa Nuradden hkr kawai.
Sumy ta dau phone dinta tana latso kiran Nazi ta sanar mai ya fara zuwa ko yaushe.
*Mangalu*
kwanci tashi ba wuya a wurin Allah Hansai tayi Sati biyu, yau ta tashi sai wankin tafiya take sai yamma ta gama taje ta siyi kayan tsaraba ta dawo.
Washegari da safe ta shirya da wuri K'arfe takwas Gwamma ta fito da Dije ta shirya Gwamma tace "ke Hansai fa ba zaki koma ba, wlh Dije ce zata amatsayin ki."
Jummai tace "wata Sabuwa haba ke kuwa?" Gwamma tace "ke rufen baki bansa dake ba, k'arfe goma Lami tazo ta tarar da husuma Gwamma tace "Lami da Dije zaki koma Hansai ta zauna."
kuka sosai Hansai keyi domin tasan da biyu Gwamma ta ce hakan sallamar Malam ce ta katse hayagagar Gwamma yace "meyafaru?"
Jummai ta gaya mai yace "Gwamma hawainiyar ki ta kiyayi rama ta, idan ba haka ba wallah zan d'au Mummunan mataki akanki" ya kalli Lami yace "ki,tafi da ita Allah ya kiyaye hanya" Hansai tace "baba zamuna gaisawa ta waya" yace "Yawwa Hansai ai naji dadin wayar na gaisa da Mutane da muke kasuwanci da."
Nan Lami tayi gaba Hansai bi bayan ta.Dije ihu tasa domin k'auyen gasar kai yara aiki ake Malam ya daka Mata tsawa ta shige daki.
Yau kwana Hansai 2 da dawo wa Abuja inda ta hau hidima da su Sumy Su kande ma duk sun dawo sati d'aya da dawowar ta Hansai taje Anty a d'aki tace "don Allah Anty taimako nakeso da kudin Aikina inaso zan koma Makarnta dashi sai Ana biya da kudin Aikin.
Dariya Anty tasa tace "ai duk Makarantar nan ta kudi ce ovar yanzu idan nace Alhaji ya sakaki wata jarabar ce Amma mai lesson din Mubarak idan yazo zan mai Magana sai tmyana koya miki har kisamu kiyi waec" Dadi ne ya ishi Hansai tace ngd"
Anty tace kudin Aikin kuma yana nan da k'arfin jiki ta tashi tana mai godia ga Allah tabbs duk wahalar da su Sumy ke bata tasan zuwan ta ABuja Alkari ne agare ta ko wani Abu dama da sana dinsa.
*_Alhamdlh Masha Allah ,komai yayi Normal Ngd da kulawa Fans ina tare daku akoda yaushe_*
Tunda Hansai ta fara zama Lesson din Uncle Abba ya zamana ta dage dalili Mutumin nada kirki farkon fara zuwanta su Sumy suka hana acewarsu Aiki tazo ba karatu ba saida Anty ta bud'awa idonta toka tace "ai ni na d'auko ta, don haka ba ruwan ku, aiba kullum zatanayi ba weekend ne idan yazo yiwa Mubarkh sai tana yi."
Saida Umma da Mama suka ce su Zuby su k'yale Maganar san nan suka hak'ura wan nan duk don saboda Dan dafe dafen su ne datake musu da aiki dole sai ta gama suke sakata.
Yau ma da yazo suna zaune akan kujera irin fararen nan mai Dining Roba Jibga Jibgan Littafai ne Wanda yasan 'yan SS1 na Amfani dashi yake koya Mata sai an gama da Mubarkh ya dawo kanta dad'in Shi Hansai tana da ganewa Dan ma Turanci na Mata tsiya tunda karatun k'auye Dana Birni ba d'aya ba, hakan yake koya mata har turancin wajen k'arfe 1 ya gama ya tafi Hansai ta.koma gida da Littafai cike da jin dad'i tabbas Burin ta zai cika .
D'akin su taje su kande nata kuka ta zauna "wai meye ."
Kande tace "nikam na fara gajiya kullum kamar Jakai yanzu wan nan Sadyn ta Samu Aiki don na kuskure ta maren ta had'a har da Karime."
Hansai tace
Showing 90001 words to 93000 words out of 155648 words
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣24❣
*JAN 2017*
®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
_*Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's*_

Ruma tace Allah yasa mu dace" Tace Ameen
nan tafita tayi wajen Ummin ta don samun mafita.
*By Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*
.
[2:18pm, 03/02/2017] Nene: ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣25❣
*JAN 2017*
®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
*_Sadaukarwa ce Ga Basheer Usman Family's_*

[4:03pm, 11/02/2017] Nene: ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣26❣
*JAN 2017*
_Sadaukarwa Ce Ga Basheer Usman Family's_
*_Alhamdlh Masha Allah ,komai yayi Normal Ngd da kulawa Fans ina tare daku akoda yaushe_*
Tunda Hansai ta fara zama Lesson din Uncle Abba ya zamana ta dage dalili Mutumin nada kirki farkon fara zuwanta su Sumy suka hana acewarsu Aiki tazo ba karatu ba saida Anty ta bud'awa idonta toka tace "ai ni na d'auko ta, don haka ba ruwan ku, aiba kullum zatanayi ba weekend ne idan yazo yiwa Mubarkh sai tana yi."
Saida Umma da Mama suka ce su Zuby su k'yale Maganar san nan suka hak'ura wan nan duk don saboda Dan dafe dafen su ne datake musu da aiki dole sai ta gama suke sakata.
Yau ma da yazo suna zaune akan kujera irin fararen nan mai Dining Roba Jibga Jibgan Littafai ne Wanda yasan 'yan SS1 na Amfani dashi yake koya Mata sai an gama da Mubarkh ya dawo kanta dad'in Shi Hansai tana da ganewa Dan ma Turanci na Mata tsiya tunda karatun k'auye Dana Birni ba d'aya ba, hakan yake koya mata har turancin wajen k'arfe 1 ya gama ya tafi Hansai ta.koma gida da Littafai cike da jin dad'i tabbas Burin ta zai cika .
D'akin su taje su kande nata kuka ta zauna "wai meye ."
Kande tace "nikam na fara gajiya kullum kamar Jakai yanzu wan nan Sadyn ta Samu Aiki don na kuskure ta maren ta had'a har da Karime."
Hansai tace
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31 Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52