wanken Motata saboda anjima zani Shopping" yace "Okay Maddam" Look ban. Hanaka cewa Maddam din nan ba?" yace "Sorry Hajiya" tsaki tayi Sady tace "ke komai fad'a" tace "nayi."
Part din Dady suka Shiga Sunkai tsakiya sukaga Anty tana magama "pls Dady's boys a D'aukarwa Mubarak me Lesson" yace "ba komi Amaryata" Sady tace "Aikin kenan komai boys, Don taga su Mama sun d'aga Mata legs" Da sallama suka shiga Sady da yake yar gaban Goshin sa ce da saury taje kusa dashi ta zauna "Dadyna" yace "Uwata ya dai?"
Sumy tace "Dady kayan Makeup d'ina ya k'are da Perpums" yace "kai Yaran nan bakwa Rabo da kwalliya Last 2 weeks na Baku fa" Sady ta Marairaice Don Allah Dady yace "oke Don worry" ya tashi ya bud'e kit ya curo bandir ya bawa kowa 20k suka had'a baki "Allah ya K'ara Budi Dady."
Suka fita nan ya juya yace "Maman Boys Insha Allahu Next week zai fara zuwa tace "Ngd Dadyn kids"
K'arfe 5 dai-de Hansai tagama shiryawa tasaka atamph da Mayafinta black da Anty ta bata Sumy ta fito tace "Sady wai ba zaki sayo ba?" Sady tace "ke ni fa dama ina dasu Sumy tace "Amma bakiyi ba shine kikaje kika ragen yawan.samu" dariya tasa D'aukan Jakar ta tayi ta sak'ale a Hannu tasaka after Dress pink Dubai products me adon Blue sai Mayafinta Pink shima me Adon blue ta bazo Gashi gefe tayi linin Mayafin abayar Sumy tayi kyau sosai ga Jakarta blue da flat Shoe blue nan ta fita ta kalli Hansai taga ta zambada Red Jambaki ba Lefi tayi kyau.
Tace "ke zo nan! Hansai taje "oya Goge Jambakin nan na bakin ki, Nasa Jambaki kema kinsa" da sauri ta Goge suka fita. Ojuku sai dad'a k'alk'alar Motar yake ya k'urawa Hansai Ido kamar maye Harara ta buga mai ya washe baki nan ta bud'e baya ta zauna. Sumy tace "ke waye driva ki? fito dawo nan, Mtsww komai aka had'a da Villager saiya ci Kara." A hankali ta fito ta bud'e Gaban a d'arare ta zauna Lokacin har Maigadi ya bud'e Get,din da Gudu ta ja Motar suka fita.....
**********
Cikin mintuna suka je Supermarket d'in Parking Motar tayi suka fita Hansai na binta abaya kanta a sama ta shiga kantin Basket tasa Hansai ta d'auka nan tayi wajen Perfumes ta dunga zab'ar irin Wanda take amfani dasu Hansai sai binta take abayaa tana sakawa a Basket d'in haka b'angaren kayan Makeup shima ta saya sun gama ta juyo Hansai tai Karo da wani Saurayi ta d'aga Manyan idan ta ta kalleshi "ke wane shashanci ne wace iriyar Yarinya ce bakya kallon Gabanki?"
"Kayi hkr don Allah" cewar Hansai Sumy ta juyo "Sorry fa 'yar k'auye ce shiisa" Saurayin ya tab'e baki "no wonder." Hansai kam kamar ta kurma ihu haka suka je gurin Counting ta biya suka tafi tun data shiga Motar Sumy ke Mata balai' har sukaje wani D'an wajen Shan iccream sumy ta fita tana waya gani nan fa na shigo" haka ta tsaya tana ta yatsina can sai ga Saurayin ya tawo yaci Swags dama duk Samarin Sumy Swag ne tafi San irin su,acewarta sune manyan yara, ya tawo yace "my Sumy" tace "my Nazi kaga nan yafi safe" suka sauna kan wasu kujeru yace "wai meya sa Dady naku baya barin aje Gidan ku gurin ku?" tace "Dady karatu yake so muyi kuma ba kowane mutum yakeso mukula ba" Nazi yace well Nikam nasan zan samu guri" tace "sosai my nazi" kurb'ar leman dake gabansa yayi "yanda nake Sanki ai bazan iya barin ki har na 2 days ban ganki ba."
D'an Murmushi tayi tace "Allah? yace "yeah of course" wayar ta ta d'auka ta kira Hansai "to 'yar k'wama kawon bag d'ina" ta kashe Hansai da tai tsuru- tsuru Amota ta fita D'auke da Jakar Sumyn, tunda ta doshi gun Nazi ke kallonta tayi mai kyau nan Sumy tace "me kake kalla?" Nazi yace "Sorry wan nan fa?"
A Lokacin Hansai ta mik'a Mata Jakar, harara ta bata "oya tafi can ki zauna kin wani je Mota kin k'wame" ,ta juyo ta kalli Nazi "yar Aiki ce".
Yace "kai Amma fa tana da kyau Sam bata dace da Aiki ba, wan nan in ta samu wanka za ai Hot Baby." Wani kallo tai mai "shut up nazi, ya agabana kana yaban 'yar Aikina haba"
"Sorry tawan kin sani ni bana Rufi". Tabbas tasan halin sa ,nan tace "ok Amma karka kuma, ai saika sa ta raina ni."
*NAZI* wani Matashin Saurayi ne mai tashen Money baban sa Alhaji wada shahararren D'an siyaysa ne Wanda ake ji dashi har yamafi baban su Sumy Naira ,Nazir su biyu ne a gurin iyayen su daga Shi sai k'anwar sa D'an gata ne nak'in K'ara wa ga Fafa baya 6 Month da mota ake canja mai wata duk abonkasa 'yan Swags ne akwai Shi a Kwai San Mata duk wacce yagani sayya yaba, sun had'u da Sumy ne A Uni Abuja yana Lavel 4 ita tana 2 nan suka d'inke suka fara Soyayya Sanin Dady Bai barin su zance yasa suke bi park -park duk Lokacin da suke san ganin Juna ko su had'u a School wan nan kenan.
Hansai kuwa duk ta gaji Manyan yara ne kawai ke giftawa sai binsu da kallo take,ta tuno ak'auye yanda batai aure ba akace tayi girma sai gashi abirni yar yarinya ce akan yan matan birnin,bacci ne ya d'auke ta Jitai an d'aka Mata duka ta mik'e Sumy ce da Nazi tsaye tace "kin share baki kina bacci Useless kawai Hansai taji zafin kalmar don ta San Ma'anarta (dadin karatu kenan) kallo Nazi yabi bayan Hansai dashi yana k'issima abubuwa da dama.
Nan sukai Sallama da Sumy ya shiga Motar sa kiran benz ya fita itama suka shigaa suka tafi sai 6:30 sukaje Lokacin har Dady ya dawo ad'arare Sumy ta shiga gidan, Nik'i Nik'i da kaya Hansai ta bita d'akin su ta Shiga ta aje ta fita.
Zubewa Sumy tayi a Aininhin d'akin ta tana Murmushi domin tana ganin ta samowa kanta mafita.
Itakam Hansai tun shigarta Anty ta tsare ta sai yanzu? Hansai tace wallahi munje wajaje ne". Anty tace Allah ya kyauta wallahi bansan janki yawo da suke don sunga kinada juriya."
Wani irin bacci takeji tun karfe 7 na safe take galaulawa nan ta koma side nasu na 'yan aiki, tayi Alwala tayi salllahr magrb da yake an kira kwanciya tayi sai bacci , kamar daga sama taji Ana tashin ta ta Bud'e Ido Sady ce tsaye akanta tace "ke tashi ki dafan indomie, kamar ta kurma ihu ta tashi taje main kitchen din gidan tana had'awa sai Magagin bacci take yi .
Ji tayi an cakumeta ta kurma ihu ta juya da sauri Ojuku ne ke ta murmushi "my love sorry na baki soro ko" hararar sa tayi "ni ka tafi kaban waje me kake har yanzu a shashen nan kuma ni ka daina tabani saboda ni addinina yayi hani", Allah idan baka fita ba zan maka ihu dogare Hannu yayi ta bud'e baki zatai K'ara da Sauri yayi baya .
Haka ta yanka Attaruhu k'anana da Albasa ta d'ora ruwa tab'are indomie 2 ta zuba magin ciki ta K'ara Rayco daya tasaka curry kad'an da Dan mai ta rufe ta tsaya jiran ta dahu, tunda ta tab'a dafawa Sady indomie taji Dad'i shikenan take Uzzura Mata duk dare sai ta dafa Mata.
9:30 ta gama taje can part din su Sady ta shiga ta tsugunna duk suna falon suna kallo dayake da dare kowa part d'in mahaifiyar sa yake tafiya da yake d'akunan baccin su anan yake, da rana ne suke da wangamen dakin su a big falo to nan suke haduwa 'yan matan gidan.
Mik'a mata tayi ta k'arb'a "Weldone" takai Loma har Hansai takai k'ofa Sady tace" ke wai waaya koya miki dafuwar indomie haka"? tace Anty ce ta koyan" Mama ta juyo "lalle kuwa",San nan ta kalli Sady "ke yanzu girkin 'yar Aikin kike ci ke ko, bakya ganin k'azantar da suke?"
Sady tace "Banda Hansai tana da tsafta har so biyu take wanka fa shiisa na ke bata wasu abubuwan tana min",Mama ta kalli "Hansai data tsaya "ko wan nan ma Antyn ce tace kina wanka biyun ?"
"Eh itace"
"Lalle jeki kawai" ahankali ta fita
Sady ta kalli Mama tace Mama ya kamata kema kina saka kande tana tsafta kinga ke kika d'auko ta" Mama tace "'Yata ce da zance sai tayi tsafta! nide taimin Aiki wan nan kuma jikinta tunda ba kuwa shashena take ba k'ark'ari taimin moping da wanke -wanke ta fita"
Sady tace "Mama bari naje na hau computer inada Assignment" tace "ok" ta fita.

*By Queen Meem👑i*
*Queenmeemi.WordPress.com*
[5:14pm, 01/02/2017] Miemee: . . . . ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜
⚜
❣ ⚜ ⚜❣
⚜
*❣RABUWA CE SANADI❣*
*_⚜BY QUEEN MEEMI_*⚜
❣23❣
*JAN 2017*
*®NWA*
*_Sadaukarwa ce ga Basheer Usman family's_*

*Queen meemi*
*Queenmeemi.WordPress.com*
. . [2:18pm, 03/02/2017] Nene: . ⚜ ❣ ⚜ ❣ ⚜ ⚜❣❣ ⚜❣❣ ⚜ ❣
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30 Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52