Kara aure yanzu ai tsohon yayi ne,Tawaga harda cewa wlh Ina zamu Kai Yara wannan ta Haihu wannan ma Haka,Baba Baki Bude yace sun shanye ku,ku daina Kiran kanku mazaje sam,Mata sun Gama da ku,a Haka kamar wasu mazajen kirki,Hafsat tace Baba kaima fa Daya ce jal,Gata can itace ta kankaneni ya nuna Mama da baki,Baba da abin Dariya Yana ta Basu Dariya ana Wasa da dariya ba ruwansa,Sai Yamma aka sallami Aamna,Mama Tace zasu tafi da ita Ahmad yace bazai yuwa ba,da kyar ya Amince zata Yi sati daya tal.

Kullum suna gidan Baba mazansu da matansu suna sintiri,Baba yace Jaraba akan Jariri daya tal samarin Nan da matansu sun hanani sakewa a gida,wannan suzo da Yamma wannan da Rana wannan da safe,kullum ba ranar banza,Tawaga harda zuwa Wai sai an bashi Jariri ya tafi da shi yawo a mota,Aamna ta hana,Kuma da sanin Ahmad Wai su a Dole sunyi da,akan sunan Jariri har wuri me tsada aka Kama,anan Suka shirya party Wanda yafi na aure tsaruwa da komai,Katon sa da raguna biyu aka yanka yaro yaci sunan Baba Hussain sabo da rike Aamna da yayi Ahmad yace Baba zai mayar,Baba ya dinga murna,jaririn Nan Yana ganin gata wajen Baba komai ya siyo yace na takwaransa ne, Aamna suna kiransa da Fu'ad,Zuhra an sa Babanta sai murna,Su Yar China ranar suna sun chashe da Kawayenta Wanda itama ta gayyata.

Bayan suna da kwana Uku Aamna dai tana gidan Baba Allah ya kawo Rahilu tare da matarsa Uwar gida da yaransa biyu mace Daya Namiji Daya,Tsaraba Rahilu yayiwa Jariri kaya masu tsada,Baba Kuwa Jallabiyya aka kawo Masa har kala biyar da takalma harda turaruka,matarsa Kuma ta Bawa Mama da Aamna dogayen riguna masu Kyawun gaske,Baba ai sai ya canja ka rantse Rahilu wani Dan Uwansa ne,Satin su Rahilu Daya Suma koma kasar su,Baba suna zaune da Aamna da Mama sai Siyama da Zuhra da Suka zo,Baba yace Rahilu kenan Ana can Allah sarki ai idan Rahilu yaso mutumin kirki ne Watarana,wannan karon ma Sai Naga yayi fes da shi ya canja yayi kiba,ko dai Rahilu wasu kulli ya taka ne? Aamna da Mama suna ji su dai sun San babu abinda Rahilu ya canja Yana Nan yanda yake Amma sabo da yayiwa Baba kyauta harda yabonsa.
Baba harda cewa Indai mutum ba a Nigeria yake ba to Dole sai kaga canji Dole sai kaga mutum nutsatse da hankali,idan Dan Nigeria ne Marar hankali ya kalli gidana ai bazai bani kyauta har ta kudi ba,amma Rahilu Dake a kasar masu hankali yake bayan tsarabar Kaya ma da zai tafi har dollar Amurca ya bani,su dama wajejen yankin su Rahilu hankali ne da su,a nutse suke komai,ko wata kasar suka je zaka gansu daban,shi yasa Watarana nakan so mu hadu da shi Ina samun Karin Ilmi na zaman rayuwa da kula da Iyali,Mama ya kalla yace Ya Hajja ko ke Baki ga canji ba? Mama Baki ta tabe tace daga baka kyauta duk ka haukace,sai nasa Aamna taje dake kasar su Rahilu sannan Zaki waye,Naga Alama kina cikin duhu har yanzu,Baba Yana ta yabon Rahilu suna jinsa.

Satin Aamna Biyu Oga yazo ya tattara Suka koma gida,yabi ya hanata sakewa da bin kwakwafi Wai Kar ta fara Sallah Bai Sani ba,Aamna Tace yanzu Arba'in dinma baza ka Bari nayi ba? Kina fara Sallah Kuma ai kinyi Arba'in me Zan jira,Aamna tace to yaushe zamuje Hospital game da planning din? Ido Ahmad ya zaro yace Fu'ad Daya tal ai yayi kadan Ni yanzu nasan dadin Yara ki Karo min daya sai ki huta,Aamna ta fashe da kuka ta tuna wahalar data sha,Ahmad ya dage shi Kuma kome zata Yi sai ta Karo Masa wani Yaron suka dinga fada ba Wanda yake yiwa wani magana a junansu,Aamna da ta gaji wajen su Jibson ta Kai kararsa to bakin su daya abinka da abota ta Amana,Su Tawaga suka ce ya Bari Yaron yayi kwari idan ta yaye sai ta samu cikin wani,Ahmad yace ni Sam wlh ban yarda ba,a shekaruna ace yaro Daya Ni bana son Kara aure Allah ya gani Amma Ni yanzu Ina son Yara idan ta Haifa min ko biyu ko Uku sai tayi ta planning dinta Nima Ina son haka,Tawaga yace Nima Haka na tsara na gani Yara suna da Dadi Niima ne Amma ba irin yanda muke Haihuwa a kasar hausa ba barkatai ba a iya daukan nauyin Yara,ba Ilimi,ba ci ba Sha Ana ta zubar da Yara suna dawowa su addabi duniya,gwara dai kadan sabo da halin rayuwa ma,Aamna dai gani tayi yaki yarda tayi duk abinda zata iya Amma Bata samu Nasara ba.

Shi kanshi fushin da takeyi da shi ya dame shi duk ya rasa Jin dadin gidan,Wajen Bash yaje yace yanzu ya zanyi da ita? Bash yace kaje Kawai ku shirya ka fahimtar da ita nufinka ba Wai fada da Fushi ba,kasan Mata fa in taga dama zata ma Yi a boye baka sani ba sai dai kaga Taki samun wani cikin,Ahmad yace wlh da Kuwa ta Gane kurenta Aamna ta fiye rigima da taurin kai amma ba komai kyaleta,Bash yace masalaha itace kasan ta Sha wahala ita tasan me ta ji.
Yau da dare Ahmad dakinta ya shiga ya Iske tayi kwanciyarta ita da Fu'ad dama tunda suka fara fadan wurin 4days kenan ta daina zuwa bedroom dinsa.
Tunda ya shugo tana kallonsa tayi kamar bacci takeyi amma Kuma zuciyarta tayi fari kwal da shigowarsa sabo da ta Gama gajiya da fadan Nan nasu ta hakura ma zata Haihu hakan tunda Yana so.
Jaririn ya dauka tare da maida shi bed dinsa da ke jikin nasu,Addua ya Masa tare da kashe light ya koma Bayanta ya kwanta Yana me Zura hannayensa ta kasan Hannayenta ya rungumota jikinsa.







Masu Sharhi Ina godiya wlh Kuna birgeni.









AsmaBaffa
10/29/21, 7:46 PM - Buhainat: 🌵🌵 DUNIYA TA AAMNA🌵🌵








KARSHE








NA KUDI NE







DUNIYA TA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.








141-150









Official










By
AsmaBaffa










Page naki
Ummi Deejat










Aamna an samu dama harda yanga,nasan ba bacci kike Yi ba kina ji na,duk akan Haihuwa ne kike ta wannan fushin? Aamna a hankali tace ai Ni ba Fushi nakeyi ba,tunda kana so ai shike Nan ko mutuwa zanyi na hakura ai Sanda kake so sai ayi planning din tunda dama mu Mata Bamu da yanci,Dariya yayi kadan yace za muyi Mana Amma ki daure ki Karo min biyu Kinga Uku kenan sai muyi Kinga bamuyi aure da wuri ba ya kamata ace tun tuni Ina da Yara sun Kai hudu ko ma biyar,Aamna Tace ba matsala Allah ya bamu na gari,Ameen ya furta sannan ya fara rabata da kayan jikinta,Aamna ta Sha gyara itama a matse take sabo da haka Suka fara kashe juna da kauna,an Dade ba a hadu ba ai Kamar zakuna Haka suka koma yau.

Sai gaf da Su Humaira zasu Haihu Yar China da Siyama suka samu ciki,Yar China harda rawa,wannan lokaci lallabawa takeyi bata Wasa sabo da kar cikin ya sake zubewa,sai da ta sa Tawaga ya kawo Mata Yar aiki duk sabo da kar ciki ya zube,komai a hankali take lallabawa har Humaira ta Haifi Yarta mace santaleliya,taci Suna Farhat an Sha shagali,bayan tayi kwana talatin Hafsat ta haihu itama mace,ranar suna taci Amrah,Sati biyu tsakani Nafeesat ta Haihu itama ta Haifo Namiji Kato Mashkoor ya maida sunan King Ahmad,Sai da Nafeesat tayi Arba'in sannan Sameera ta Haifi mace itama taci sunan Ummatinsa data rasu Safiyya suna Kiranta da Little Aamna.
Abubuwa suna tafiya normal sai sake bunkasa sukeyi arziki Yana yalwata yanzu ma Basu fiye Zama a kasar ba sai tafiye tafiye suke Yi zuwa kasashe Daddy ya sakar musu komai,Siyama tuni mijinta Hashim ya Siya musu katon Gita me gate ga motar Hawa lafiyayya sai abinda tace.

Su Ahmad duk inda zasu da matansu suke Tafiya Matukar zasu Yi Kamar sati Daya basa tafiya mutum Daya,Baba tuni Ahmad ya Siya Masa mota sannan Suka je aikin hajji shi da Mama,Haka su Tawaga ma Iyayensu duk sunje da Wanda ya kamata duk Ana ta biya musu.
Aamna sai da suka shirya tare da Ahmad,Mummy,Daddy,Humaira, Sadeeq da Mufeeda tare da yaransu Suka je can kasar su Daddy taga Dangin mahaifiyarta da kowa satinsu biyu suka dawo,Gaba Daya su Aamna sun sake gogewa da wayewa,sun Zama matan manya kana kallonsu kasan suna hutawa,yaransu bulbul kyawawa gwanin sha'awa.

Siyama ce ta Haifi Yarta itama kyakyawa taci suna Fadeela,Bata Dade ba Yar China yau Sunday da Asuba ta fara nakuda,Bata wani daure ba tana Jin ehem ta saki kuka,Weekend ne Tawaga ya koma baccin hutunsa yaji Yar China tana kwada Masa Kira da karaji tunda yaji yau ko Dan My Man din Bata ce yasan ba lafiya yanda yaji tana Tawagaaaaaa...kazo kafata ta rike....Yana Fitowa room dinta ya ganta ta fito daure da towel da Alama wanka tayi,tace wani ruwa ne yake zubo min da yawa kafata ta rike,wayyoo....mutuwa zanyi.....ruwan jikina zai kare,Tawaga ya rude tare da zura jallabiyya ya sa Mata kaya,itama ta hada kayan haihuwarta tsaf a jaka yanda sauran sukayi ai kinkimarta yayi,Yana Fitowa da ita Nafeesat ta fito zata tafi wajen Aiki ai sai ta fasa Driving motarta Suka tafi tare da Yar China,Humaira ma ta bisu a tata motar dake Dukkansu suna da mota ta kansu mazan sun siya musu,Aamna motocinta har biyu masu tsadar gaske ko tayi Driving ko driver ya tukata,Yar China ce Kawai Tawaga yace sai tayi hankali Bata Jin magana.

Yar China duk ta cikawa mutane kunne da kuka duk ta tashi hankalin Tawaga ya rasa yanda zaiyi,Iyalle tuni tazo Asibitin ita da matar kaninta,Yar China tana Iyalleta rike ni Iyalle mutuwa zanyi wayyo marata Iyalleta....ai Sanda Kan jaririn ya fara Fitowa Yar China Tace gashi Nan Iyalle.....gashiiiii.....wani nishin tayi gumi Yana keto Mata ta ko Ina ta wani shide gaba Daya sannan da taimakon likitoci Yar China ta Haifi katon danta Namiji, tunda ta Haihu akaji Shuru Yar China wahala ta kare,komai da ya kamata anyi sai Yamma aka sallame su,Wannan lokacin Iyalle gidan Yar china ta koma gaba Daya da Zama sai Yar China tayi Arba'in zata tafi.

Yar China Kamar zata cinye danta,ranar suna ba ayi wani biki ba kasancewar Yar China jininta ya Dan hau dalilin Haihuwa sai akace Kar ayi suna sabo da Hayaniya,ranar suna yaro yaci sunan Baban Tawaga da ya rasu Wato Abdallah Yar China tace wow suna me Dadi badan suruki bane Bai kamata a boye sunan ba Amma Dole nayiwa Tawagana kara,Su Aamna suna ta shawara wanne sunan za ana kiransa da shi,Aamna tana sani Tace a sa masa sunan Babana Raheel,Yar China tace wlh Sam Haka Kawai ai Baba za muna tunawa yanda yake ce Masa Rahilu hhhh Suka dinga dariya,kowa ya fara kawo suna a junansu matan,Sameera tace ga Aalim ga Affan,Humaira Tace Farhan,Siyama tana gidan itama Tace ga Faisal,Yar China ta doki Siyama a cinya tana Allah ya kiyaye Ubangiji ya yaye min ai akan na sa Faisal gwara Zubairu Kawai,Suna Dariya Yar China Tace na Dauki Aalim din kawai,Allah yasa Aamna ta Haifo mace next Aalim Dina ya samu budurwa nasan zata Yi kyau tun tana Budurwa Kinga idan ta yoki zata Yi katon Nonuwa ko ba komai Dan Aalim Dina ya samu na tabawa,Suka kece da dariya,Humaira tace wallahi Allah ya shiryeki,Yar China tana Dariya tace Ni dai kuyi sauri ku haifo wasu matan sabo da Aalim Dina ya zaba ya darje ciki,ko wasan bayan murfin kofa sukeyi ai kunga ya dinga rage zafi,Suna ta dariya Yar China tace Aamna sai ki dinga yiwa Yar budurwar Taki fada idan kin haifowa Aalim Dina da Allah idan shine a dinga San Masa Yana dumbula,Suna ta dariya Aamna tace Allah ya shiryeki bazan yarda da Kwarton danki ba,Nafeesat tace Ni dai ga Nawa shima Yana jira,Sameera me mace tace tace ku karata tawa ta samo bare,Hafsat ma tace wlh bare Aamna kije da yaranki,Humaira tace Ni dai bance komai ba,Yar China tace dan Allah Humaira ko ke ko Aamna Ina yiwa Aalim riko sabo da jinin larabawa zai dace da fara shima kunga gashi fari ko Yaya? Aamna tace ke da Zaki koya Masa kwartanci uban wa zai Baki yarsa,Yar China ta gyara rigarta zata bashi nono tace yaro fara Dana Mamanka Ana maka gorin Nono,Yar China harda Dora Hannun Dan Jariri a dayan Nonon Dayan Kuma Yana Sha tace ja Kaya kafin Ubanka yazo shima duk zanji daku,Su Aamna suna ta uban dariya,Humaira tace Yau fa akayi suna Yar China Amma kike Neman Miji? Yar China harda turo Dan karamin bakinta tace to Mene Ni ba kazama ba wallahi Indai da sama sama ne yazo,karku ce wani waye wannan madarar jaririn akwai ta ubansa a ciki Yara ku zauna can,ai mu ba a barin mu a baya,tsafta iya tsafta yarinya Bai San Sanda zai Sha ba ma ta furta tana dukan Cinyar Aamna,gaba Daya Yar China ta Raina su babu wani Babba a ciki.

Sai da ya Gama Sha ta mikawa Siyama Dan Tace rike shi na dawo Anya Yaron Nan ba idona kanana ya gado ba kuwa? Aamna tace a'a wallahi idon Tawaga ne haskenki yayi Kawai duk shima Tawaga ba Baki bane Amma kinfi shi haske kalleki Kal fa Yar China Nima kin fini haske sosai sai dai kiyi haske Daya da Ahmad dina,Yar China taji Dadi an yabeta tace to Idonsa ne yaki budewa sosai har yanzu sai dai ya kyallo shi ya rufe haba yaro Kamar munafuki,Humaira harda rike ciki sabo da dariya,Yar China tayi kitchen Ana wani rausaya harda Murguda Kunkumi ita ta ciko tayi dam,Aamna Tace Tawaga Yana hutawa mutuniyata,Yar China Tace wlh sai a aza room( Other Room) ma inji Shugaban kasa,Hafsat Tace ai yayi gaskiya Women belong to the kitchen and ze Aza (other room).

Sai dare su Aamna Suka kyale Yar China da Iyalle,Iyalle ta tasa Yar China gaba tana Mata fada Kar ta sake ko ta daina jini ta Bawa Tawaga kanta zai Mata wani cikin da wuri,Yar China tana shirya Aalim dinta tace to Iyalle bazan yarda ba,karki damu shi bashi da wannan zalamar ma,Iyalle ta harari Yar China Tace makaryaciyar banza Naga kwananki biyu da Haihuwa da idona na ganku a kitchen Kuna wannan jarabar tsotsar bakin naku Dan Ubanki Wai Uwar me kuke ji ne wannan wacce masifa ce bakin ma baza a barshi ba,Ni na taba ganin wannan jaraba Yar China ki raba kanki da wannan halin maitar,Yar China tace to Wai ke Iyalle Ina ruwanki? Ai sa Ido ne ya kaiki kallar mu a kitchen,aikin Reno fa da kula Dani kika Zo Taya Zaki hanani kula da Mijina,Ni wallahi baza ki Rabani da Mijina ba Yar China ta fashe da kuka,Iyalle ta saki Baki tana kallon ikon Allah,Yar China tace ai dama tunda akazo bikina Naga kinki Yi min Nasiha nasan da wata a kasa a ranki,gashi Nan Zaki ce Kar na kulashi,mu ai ba tsofaffi bane irinku yanzu Kai ya waye,da Ilimi ake Aiki,bazai samu abinda yake so ba Ina jinin biki shine Zaki ce Dan kiss dinma na Hana bawan Allah, bariki kike so yaje ya dinga cakumar Yaran mutane ya dakko min cuta Ina zaune gandandan akan na Haihu Allah bazai yuwu ba.

Iyalle ce ta dauki Robar ruwa tare da bin Yar China da gudu zata kwada mata tana Dan Ubanki daga Miki fada Zaki ce Zan rabaki da mijinki ki bashi abinda yafi jikinki ma Dan Ubanki ki bashi har duwawunki ma,bayan gaba ki bashi har baya ma Dan ubanki,marar kunya fitsararriya,Yar China tana Dariya tace Iyalleta Sorry Kinga dai jego nakeyi karki jawo wajen da aka min Dinki ya sake kecewa Mana Haba,Iyalle jaririn ta dauka ta karasa shirya shi tana cewa Zaki ci Ubanki da son Miji wallahi idan kika Yi wani cikin kafin Arba'in kiyi kuka da kanki,Yar China ta dafa kafadun Iyalle tana Dariya tace Iyalleta Tawaga hankali ne da shi fa,Wani Namiji ne yake da hankali akan wannan abin? Ina yaga hankali Zaki ga hankali marar kunya Jeki,Allah yaji Kan mahaifinki ai laifinsa ne tunda aka haife ki nace a samu wanzami ya cire Miki Beli Amma yace Sam yanzu an daina Yayin hakan cutarwa ne ai gashi Nan Baki da kunya kin koma Harija.

Yar China ta dinga dariya,Iyalle Tace ai Dole kiyi Dariya tunda kika Haihu kika sake sabon salon daukan wanka na Jan Hankalin me gida,kullum ki dinga Shiga ta rashin mutunci kina kwarkwasa da karairaya a gabansa Ina kallon abinda kike Masa,kici kwalliya ki Sha turare wallahi Zaki Yi Dana sani,Dan masifa kina jegon ma baza ki huta ba,kin makalewa Miji Haka kika ga anayi,Idan ya shigo kika bishi sama sai ki shafe kusan awa biyar Baki sakko ba uban me kukeyi a saman da jego? Yaron Nan kullum Ina jiyo kukansa idan kika tafi dashi tsakar dare zai ta kuka ba'a lallashinsa,Yar China tace to mutum bazaiyi bacci ba sai mu zauna lallashinsa idan ya gaji ya daina Ni bazan dauki wannan iskancin na jariri ba ace sai dare zai tsiri kuka uban me aka Masa ai wlh sai dai in ki dinga kwana da shi amma mu dai cikin dare Indai na bashi nono baiyi Shuru ba baccinmu zamuyi.

Iyalle ta saki Baki tare da furta Haka kika ga anayi Dan Ubanki? Ke Haka aka Miki? Baki da Hankali Sadiya amma a Haka kike cewa kina son danki Wai?Yar China dai shuru tayi ta shiga kitchen ta hadowa Tawaga Abincinsa ta haura sama ta Ajiye sannan ta koma bedroom dinta ta gasa jikinta sosai yanda Iyalle ta koya Mata sannan tayi wanka da Sabulun me kamshi ta
Showing 138001 words to 141000 words out of 142807 words