biyu ya damkawa Iyalle a Hannu yayi tafiyarsa,Ai Yana tafiya Iyalle harda rawa Tace wallahi yau sai na raba dare Ina Nafeela Ina godewa Allah mun samu kudin Abinci na kwana Biyar,ko matar Yaron Nan kanina Bata kawo Mana ba sai mu siya muci,idan Kuma ta kawo Wanda bazai ishe mu ba sai mu Kara da ko garin kwakwi ne,Yar China sai murna takeyi Tace Alhmdllh zamu dinga cin abinci sau uku a Rana,kwana Nan Zan murza kiba,Kuma Iyalle nasan zanyi kwana Uku ko biyu kina bani ashirin kudin makaranta,dama na dade banci ko Aya ba a makaranta.
Tawaga yana jinsu sabo da a soro ya labe yaji me zasu ce,sai Suka bashi tausayi duk irin kallon gidansu da yakeyi sai yaga ashe su a Rahma suke,Tafiya yayi abinsa.
Mashkoor Kuwa ya makalewa nurse Nafeesat tun Bata wani kulashi har ta dawo Yana birgeta Kuma a cikin kankanin lokaci Suka Shaku sosai har Tace ya kamata yazo gidansu,Ranar Bai fadawa abokansa ba ya shirya shi kadai cikin Shadda milk ya wani coka hula Malam ya wuce gidan su Nafeesat, Mashkoor yayi tunanin dama su Nafeesat masu kudi ne Amma baiyi zaton kudinsu ya Kai Haka ba,gidansu ko Ina Securities ne, sannan Unguwar da suke ta masu Hannu da shuni ce sai ka shahara kake Zama a Nan.
Mashkoor tsoro ne ya kamashi Allah yasa a motar Babansa yaje, sabo da an San da zuwansa Kawai Yana cewa shine Mashkoor aka Masa Iso har wani katafaren Palo na Alfarma,Nafeesat ce ta fito sanye cikin wata Arabian gown da gani kasan an kashe kudi wajen siyanta,wata maroon,takalmi me tsini ta saka ta zuba kyau,sai kallonta yakeyi sabo da shi a uniform ya santa,Duk wani susucewa yayi shima irin ta Ahmad yayi yaji ya kasa magana,a ransa yace Allah sarki King Ashe Haka yaji,duk yanda Namiji ya Kai macece maganinsa,hayyacinsa ya dawo ya Dan sake kallonta maimakon ta Masa fari Wai shine ya mata wani Wal Wal da Ido,Nafeesat ta fara Dariya ita dai abin dariyarsu ke birgeta,Dariya shima yayi yace kinyi kyau My Heart,thanks ta furta tana Masa wani kallon so ta dawo gefensa ta zauna kamshinsu ya hadu waje Daya,Nafeesat ta Mika Masa Hannayenta,ya kalla ta janye,kafafunta ta nuna Masa masu kyau yace ae na gani Kuma na tabbatar ba gurguwa Zan aura ba,Dariya tayi yace saura Mayafi a cire na gani,Dariya tayi Sharewa tayi ta gaisar da shi,kayan ciye ciye aka kawo Masa yaci abinda zai iya sannan Tace Abbi Yana son ganinka, Mashkoor ya zaro Ido,Tace karka damu Abbinmu Bai da matsala,idan ka sake dawowa sai ka gaisa da kanne na da yayye na maza,Ba damuwa Mashkoor ya Furta.
Hannu Nafeesat ta rike sai da zasu fita ta saki.
Iso ta Masa har part din Abbinsu Yana shiga a nutse,Ammin Nafeesat da fara'a Tace karaso Sannu da zuwa, Mashkoor da kunya ya karasa shiga ciki Yana wani kasa da Kai,Dagowar da zaiyi kenan sai yayi arba da Limamin masallacin kusa da gidan Ahmad Wanda ya biyosu har ya musu kyauta Kuma yace Mashkoor yaje cikin yayansa ya zaba zai bashi yace baya so yafi son jahila,ikon Allah gashi ya Kawo Kansa,shi Kansa Limamin Nafeesat ta fada Masa Amma baiyi zaton Mashkoor din bane,Murmushi yayi, Mashkoor a ransa ya tuno Nafeesat ta rike Masa Hannu Kuma gashi Babanta babban malami ne Amma ta rike shi ba aure,Kuma shigarta ma Bai nuna ta Yar Malam ba ce,Malamin murmushi yayi tare da mikawa Mashkoor Hannu Suka gaisa yace Ikon Allah abokina ne ai Nafeesat, Mashkoor kunya ta kamashi,Malam yace ai kaci Screening Ina bibiyar komai naku nasan komai da kuke ciki,tashi kaje Allah ya tabbatar da Alkhairi, Mashkoor farin ciki ya kamashi a ransa haka Suka fito Yana ta murna.
Palon Suka koma ya kalli Nafeesat yace Ashe abin naku duk buge ne? Nafeesat Tace Kamar ya? Yace ai Ni nayi tunani yayan malamai da hijab da Nikaf Zan gansu sai gaki har da rike min Hannu Ashe duk abin naki buge ne,Dariya Nafeesat tayi Tace wallahi ba Haka bane ai to malamai ba mutane bane? Ai kowa Yana kuskure,Kuma ma ai Dan Ina sonka ne Kuma ya kamata kaga wacce zaka aura sosai wannan ba laifi bane, Mashkoor yace hakane Kam to Ni dai na tsallake rijiya da baya Abbi ya bani ke,sai da suka Gama hirarsu cike da so sannan ya Mike zai tafi,Kallon Nafeesat yayi yace kiyi Hakuri Yar gidan Malam ya rungumeta a jikinsa,Nafeesat Tace Yar Malam ce Amma ba malama bace ta dago a hankali ta Masa light kiss a lips, Mashkoor ya wani Zama dolo yaji abinda Bai taba ji ba,kunshe murnarsa yayi har ya dawo gidan King yasan su Jibson suna gidan.
Bayan ya fito daga motarsa a tsakiyar Compound din ya tsaya ya Buda hannaye sama kamar me Addua ya dage ya saki Ihu,Wai murnar kiss ce Daya kunso abarsa ya adanata sai da ya dawo gida zaiyi abarsa,Su Tawaga suka fito gaba Daya dama Ahmad baya Nan Yana can tare da Aamna gidan Amma.
Tawaga yace Kai dalla Mene Haka ka tsorata mu, Mashkoor ya dinga kyalkyala Dariya shi kadai Yana tangal tangal a tsakar gida kamar ya Sha kwaya,Jibson yace Kai wlh dakiki ne,Bash da Brown suna ta dariya suna tambaya lafiya, Mashkoor yace Kutmar idan ba Nafeesat ba na mutu kawai,ku matsa nan,Brown yace na Nafeesat ikon Allah,ai da sauri Mashkoor ya zaro dari biyar a aljihunsa yace ungo karbi na baka,Brown ya karbe kuwa,Tawaga ya tabe Baki yace kaima ka Zama King suna ta Masa dariya.
Bangaren Ahmad Kuwa sai da suka Dan Jima suna Hira sannan yace da Aamna ta tashi su tafi,Amma ta bawa Aamna Magungunan Mata iri iri da yawa a Leda ko wanne da yanda ake amfani da shi a jiki,Ko da suka fito Ahmad ba yanda baiyi ba Aamna ta nuna Masa me aka Bata Taki yarda shi Kuma baiyi rayuwa da Mata ba Sam bare ya gano,shi da Abokansa maza yayi rayuwa ko Yan Uwansa Bai zauna da su ba bare ya San Kan abin,Aamna dai duk fitsara an ajiyeta gefe ta koma salihar Dole sabo da yanda Ahmad ya wani canja Mata ba irin a baya ba yanda yake cusa Kansa gareta tana Masa abinda taga Dama.
Hanyar gidansu taga ya dauka sabo da lallabashi takeyi tana tsoron sa Tace Ni yau a gidanka Zan kwana,yace gobe Kuma fa? Tace sai na koma gida,a ransa yace Yarinyar Nan tana Raina min hankali Ina Aurenta baza ta dawo ba Wai ma Sai Mummy ta zo, Dole na gyara ta,Bai magana ba sai gani tayi ya ajiyeta a gidan Baba Kuma baya nuna bacin ransa ko kadan hakan da yake Yi gasa ta yake Yi gaba Daya Bata Jin Dadi Amma a hakan ma ta gode tunda ya hakura,Yana yin parking ya zuge handbag dinta tare da zuba Mata kudade a ciki yace Goodnight Kawai,tasan da Dane sai yayi hugging nata sunyi kiss,Idonta ne ya ciko da kwalla ta shanye abarta ta fita Kawai ta tafi ciki.
Ko da ya taho Hanya masifa yayi ta Yi shi kadai yace yarinya karama ta dinga buga min Kai Dan Iskanci Mummy ce ke Aurenta ko ni,na Dade Ina Binta ta dawo Ina ta lallabata,kitsonsa ya shafa yace an fada Mata Ni katako ne ko dutse,kullum Hakuri nakeyi Ina danne sha'awata sabo da ta Gane ita nake so ba jikinta ba Amma Sam Taki fahimta,Tsaki Yaja duk cikin matsananciyar sha'awa yake,zafin sha'awa yasa yace idan na mutu ai ta huta,da nasan a lahira Zan Dace na shiga Aljanna da nace na mutu ma ta huta gaba daya,aikin banza yarinya sai jarabar yanga take min,Ina magana ta Kama min kuka,Wai Ni karfe ne Bata dubawa, Maganar Aamna ya gwada yanda take makale Murya Wai a gidanka Zan kwana yau,sai kace idan ta kwana wani abin zata bani,maybe ma dakinta zata kwana ta barni,Kwafa Yaja yace duk Randa na samu yanci Zaki Gane shayi ruwana, bazan tausaya Mata ba ko kadan saina huce takaicina pieces Zan mata,sabo da rowar masifa ko Nonon din ma Bata Bari naji kamshinsa ma bare na taba,Idan nayi zuciya na Saniya zanje na cakuma kowa ya huta,a fili yace to idan Saniyar ta Haihu fa? Ya ba Kansa amsa da sai nayi fatali da Dan nata Ni na Maye gurbi,Dariya yayiwa Kansa yace Kai lallai na zare da yawa.
Ko da ya Shiga ya Iske su Mashkoor suna ta kallo abinsu yanzu an daina shaye shaye saura kadan,da Tsaki ya shugo ya zauna shima tare da nutsewa a cikin kujera Yana ta Jan kwafa Yana karkada kafa,Jibson ne ya dinga dariya Yana kallon Ahmad,har Ahmad ya gaji da dariyar da yake Masa ya Shiga dura Masa ashar,Tawaga ma ya gano sabo da kafin ya tafi sai da ya Gama zumudinsa sun San Kuma a matse yake Kawai dai bazai fada ba ne sabo da su sun San junansu sosai,ko baka fada ba suna ganewa,Jibson yace wallahi tun kafin cuta ta Kamaka kaje ka dakkota ko Bata so,King Ku fa Baku San Mata ba,Ni Kuwa kaga nayi Muamula da su,gashi Ina da kanne da yawa,King yace Can you Imagine Tace sai Mummy tazo zata dawo,kalle Ni Dan Allah Yarinyar Nan fa hallakani take so tayi Wai har Nan da 3days,nufinta in tsaya Ina jiranta? Tawaga ya dinga dariya harda buga kafa,yace to da ba'a maka auren ba fa?
Da sauri Ahmad yace fine dama ban sa Rai ba,Amma wannan matar tawa One in town sannan Ina tsananin sonta,Nifa ko kwalla tayi a cikin zuciyata nake Jin hawayen Yana zuba da sharara,Brown yayi tafi Yana dariya yace Allah ya Biya lover boy, Ahmad yaci gaba da cewa Wai yau anan zata kwana,nace gobe fa Wai tafiya zata Yi sai Mummy ta dawo,Ni Kuwa naji haushi na ajiyeta a gida Wai Kuma ta fara min kuka,da kyar fa na danne zuciyata na kyaleta har zuciyata ta karye na danne.
Jibson Yana dariya yace wlh baka San Mata bane shi yasa kake ganin laifi ta maka,da ta hanaka kunya ce fa ta sa,kana Dan lallabata zata bada Kai,Kai banza ne da ace ka taho da ita yau da ka Shana ka cuci kanka.
Ahmad zagin Jibson yayi yace da can kasan wannan baza ka fada min ba,naje can zata kalleni a gara ma Ashe,Zumbur ya Mike yace Bari naje na taho da ita ko na samu salama idan ma ta hanani babban Gwaskan a bani kaninsa,Tawaga yace Kwarton banza,dama Ina so Zan fada maka wasu suna bukatar tallafi wallahi yarinya ce suke Neman tallafin kudin Waec ka biya Mata ka samu lada,Wacce Yarinya Kuma? Tawaga yace wata ce Wai sunanta Yar China,Ka Bari Nima naje a bani Nawa taffin tukun,Ni yanzu bana hayyaci na,kuje da Mashkoor ya Bata Ni na Masa transfer idan na samu nutsuwa,Yana magana ya fita Yaja motarsa,lokacin Aamna Kuwa Sallar Isha tayi ta kwanta tana tunanin mijinta,sonsa da sha'awarsa sun addabeta,Hawaye ne ya gangaro Mata ita ya daina sonta irin da,Sam yanzu baya ji da ita tasan ma Bai hakura ba da laifin da ta Masa,Sallamarsa taji a gidan,mamaki da farin ciki ya kamata.
Baba rada yayiwa Mama yace munfa Shiga Uku da naci,gobe Zan Kori Aamna ta koma can.
Aamna tashi tayi tazo bakin kofarta Dan ta tabbatar,Dan ta sake birgeshi sai tayi sauri ta fada toilet Wai wanka zata sake Yi,Ahmad Kuma Yana zuwa yace Mantuwa nayi dazu Zan karba na tafi,Baba ya Gane Sarai yace ae ai da gani Babbar mantuwa ce idan ba Abu me muhimmanci ba yaushe za a tafi yanzu a dawo Suka tashi shi da Mama sukayi dakinsu,Har ga Allah Aamna kuwa Mummy ce ta hanata komawa gidan Ahmad,Tace lallai ta Bari sai ta zo.
Masoyana Ina Alfahari da ku wallah masamman masu sharhi .
AsmaBaffa
10/26/21, 8:54 AM - A Maryam: 🌵🌵DUNIYA TA AAMNA🌵🌵
NA KUDI NE
DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
76-80
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
MRS MUKHTAR
PHATMAH
UMMY MANGA
MUMMY SANI
LEEMAT
Ahmad bedroom dinta ya shiga ya Iske Bata ciki,karar ruwa yaji,Zama yayi Yana jiranta Bata Dade ba ta fito daure da guntun towel na Jan hankali,Ahmad ya bita da kallo,murmushi tayi Tace ya na ganka? Ido ya lumshe yace ba kince a can gidana Zaki kwana ba? Aamna taji Dadi Tace ae Amma ji nake baka so,wayo ya Mata ya Furta Ni Nace Miki bana so ai ban Baki amsa ba ai nufi na zanje na dawo na daukeki Baki fahimci yaren Nawa ba?,Aamna Tace ohh, a ranta taji haushin kanta da ta dinga tunanin Iska,ganin tana da Kaya a gidansa Kawai cewa yayi da rigar bacci ki saka wannan Hijab din mu tafi,Aamna ta saka Rigar baccin me Dan tsayi Arsh Hijab kato har kasa ta saka, Wayarta ta dauka,Tace sai dai fa mu lallaba Kar su Baba su ganni akwai kunya.
Lekowa yayi yaga ba kowa key din motar ya Mika Mata yace sauri kije ki Shiga gani Nan,Karba tayi ta fice a hankali,zata fita kenan Baba yace keee....ina Zaki? Juyowa tayi taga Baba ya fito daga daki yace Ina kallonki munafukai,Ahmad Yana boye Dariyarsa ya fito yace gidana zamuje zata gyara shi yayi kazanta da yawa,Baba ya Gane karya yace da Daren Nan bakwa tsoron aljanu?Ahmad yace ko Daya ai Ina da kyakyawar alaka da su,Sannu Bokan Kan dutse dan Allah ku tafi ku bani waje na rufe gidana,Kai kullum baka da gaskiya,bayan satar min radio da Startime da kayi Bai isheka ba,wallahi sai ka biyani radio ta,Ahmad Yana dariya ya fice abinsa.
Gate ta Bude a hankali ta fita tare da Bude Kofar motar ta shige,Sai daga baya shima ya fito ya tuka Suka wuce,Yana Driving ya Kira Jibson yace Kun tafi?Jibson tsokanarsa yayi yace Muna Nan,King ya furta to ku bar min gida tare da kashe wayarsa,a gidan yayi parking ya Iske ba kowa ,da Kansa ya fita tare da Bude Mata harda rike Hannunta ta fito Yana cewa takawarki lafiya Gimbiyata,a ranta Tace me zai Hana tunda za a min wayo, tunawa yayi Bai siyo musu komai na ci ba,Wayarsa ya dauka ya Kira Brown ya lissafa Masa kayan makulashen da zai kawo Masa,Hips din Aamna ya tallafo suka Shiga ciki har Bedroom dinsa Yana cewa Kaya...kaya Yana shafa mazaunanta sai kace Dan iska,Bedroom dinsa suka wuce,zaunar da ita yayi Yace zauna nayi wanka,Toilet ya Shiga kafin ya fito Brown ya Danna Door bell,Aamna ce ta Bude tare da karbar ledojin shi Kuma ya juya ya tafi abinsa Yana cewa Asuba ta gari Aunty Balaraba.
Yana goge jikinsa ya tafi ruwa Yana Dan digowa ta saman tsinin hancinsa, Kallonsa take faman yayi sabo da kyawunsa da Kyawun surarsa,Murmushi ya sakar mata tare da jefar da guntun towel din Dake hannunsa ya nufo inda take,Aamna tun kafin ya karaso Tace amma ba abin zamuyi ba yau ko? Haramun ne?Tace no Mummy ce tace akwai abinda ta shirya sai tazo yace Wai Mummy ke aurenki ko Ni? Amma ai itace Sila,ganin ta shagwabe yace Alright amma kin San idan ta zo ba mutunci ko? Dariya tayi Tace ae na yarda,ya ja kwafa yace Allah ya kawota lafiya wallahi sai na sissikeki tas ,Ledar da aka kawo ta jawo tare da budewa taga su nama da sauransu,Ci ta fara Yi Kawai tana cewa kaje ka shirya,yace ai na Gama shirin,a Haka daure da towel? ae ya furta kawai,mikewa tayi ta dakko Masa Boxers cikin kayansa Tace sa wannan,sai dai ki saka min ya furta tare da mikewa tsaye,a kasa ta duka Tace to saka,Kamar ya yaro harda dafa kanta sannan ya zura kafa daya,Dayar ma ya saka ta ja sama ta saka Masa sosai ta kasan towel din,sai data saka Masa sannan ta cire Towel din ta maida su Toilet.
Zama sukayi suka ci Suka Sha sannan Suka Yi brush suka fito,kulle ko Ina yayi tare da kashe musu light,a gabanta ya ya tsaya harda daga hannaye sama yayi Mika tare da yun jumping sau biyu Kamar Wanda zai buga kwallon kafa,Yatsunsa ya lankwasa sukayi Kara kas kas yace madalla,Aamna ta kyalkyale da dariya,harda wani lankwasa wuyansa gefe da gefe, Daukanta yayi tare da daura ta saman bed ta zauna daram a tsakiya,ta Bayanta ya koma ya zauna,juyowa Aamna tayi suna facing juna a zaune saman tsakiyar bed,Ahmad a ransa yace ta Ina Zan fara ne? Kallonta yake ta faman Yi yace in fara ta kafa? Kai ya girgiza yace nooo...ai ko wanka ta sama ake farawa,Yace Bari na Mata kamar wankan tsarki na faro ta gashinta sannan tsagin dama sannan tsagin hagu,Nan yace Haka Za'a ayi.
Hannunsa ya daura saman gashinta tare da janye Ribbon din nata,gashinta ya watsu a gadon Bayanta, My world kina da gashi,Murmushi tayi tare da matsawa ta kwanta a saman kirjinsa suna shakar kamshin juna,gashin ya shiga shafawa Yana shakar kamshinsa,dagowa tayi tana kallonsa cikin Dan hasken Daya bari Dan kadan wani Blue,Aamna a hankali ta furta I love you,Hannunsa Daya ya sarkafo ta Bayan wuyanta tare da matso da fuskarta gareshi ya shiga kissing nata Yana cewa love you too My world,ko Ina na fuskarta yake bi da kiss Wai irin wankan tsarki zai Mata, Aamna wani Nishi tayi tare da sake matsawo jikinsa sosai jikinsu Yana rawa ya shigar da bakinsa cikin nata Yana tsotsa cike da salo, Wuyanta ya gangaro yana kissing din lips dinta,maida Masa martani takeyi tana sake makale shi.
Wata tsuma yakeyi tare da sabule Dan siririn Hannun rigar tata,nonuwanta manya
Showing 75001 words to 78000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26 Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48