ba yaci gaba da bayani....yace kusan kullum da dare sai na shigo gidan Nan na ganki baki sani ba....har dakinki nake buya na Sha kallonki tsirara kin shiga wanka......da Ni kike rufe kofa a room Dinki duk abinda kike Yi Ina kallo....kunya ta lullube Aamna ta sunkuyar da Kai kasa.
Ci gaba yayi da bayani yace duk abinda nake Miki Dan kiji Dadi nakeyi.... komai Danke nakeyi....har zuwa shago Dan na ganki naji Dadi ne.....Yan....yanzu ma....zuciyata bugawa takeyi wallahi Ina sonki....sonki nake Yi...da ban Gane sonki nakeyi ba sai yanzu.....Murya ya canja Kamar me kuka ya hada zufa Yana haki yace Yan....yanzu....ma tunda nazo gabanki zuciyata Bugawa takeyi.....idan Baki yarda ba taba kurjina kiji ya cafko Hannun Aamna ya daura a kirjinsa saitin zuciyarsa yace kinji?...kinji?....Aamna Tace ae naji ta zame Hannunta.....Siyama,Mama,da Baba suna ta tabe Masa Baki sabo da basa son abin,shi kuwa Bata su yake ba ci gaba yayi da cewa Wallahi Allah Sonki nakeyi......idan Baki yarda ba Kira number ta kiga sunan Dana saka Miki a Kan number dinki,Aamna ba musu ta latsa Wayarta ta Kira wayarsa sai ga Sunan Daya sa Mata ya Bayyana MY WORLD.
Bai tsaya ba yaci gaba da bayani Yana tonawa Kansa asiri Wai duk cikin bayyana soyayyarsa a gareta ne.
KARSHEN FREE PAGE
ASMABAFFA.
10/26/21, 8:53 AM - A Maryam: P🌵🌵 DUNIYA TA AAMNA🌵🌵
NA KUDI NE
DAN ALLAH KARKI FITAR DA NOVEL DIN NAN BADAN NI BA DAN GIRMAN ALLAH,
IDAN BAKI BIYA BA KARKI KARANTA DAN DARAJAR ALLAH.
DUNIYA TA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
55-60
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne mutanena Yan Albarka
UMMI DEEJAT
ALHUSNA
Yace nine....Nine.....Ni ....ya rasa me zai ce ma karshe yace Ni...dai Dan Allah Ina sonki kinji....kinji....ya kafe ta da Ido Kamar zaiyi kuka,Mama ce tace ai taji ka kaje kawai....kallon Aamna yayi yace na tafi kawai? Ae jeka cewar Baba,yace Kawai? Suka ce ae jeka zata baka amsa daga baya,shi Kam tuni yaji zuciyarsa wasai tunda ya amayar da abinda ya dame shi sai Kawai ya juya ya tafi abinsa zuciyarsa Kuma na tsoron amsar Aamna da zata bashi Nan gaba,Haka ya koma hankalinsa ya kwanta ko Bata ce tana sonsa ba ya fada Mata sakon zuciyarsa.
Gaba Daya ya samu su Mashkoor a gidan su Bash,yace to yau dai anyi ta Ta Kare yau na bayyana Mata,Ihu Suka saki na murna tare da tambayar me Tace? Yace Wai zata bani amsa daga baya,Tagumi Suka Yi Suka ce zaman makoki Bai Kare ba,Yarinyar Nan da raini take kamarka kace kana sonta Tace wani sai Nan gaba ma zata bada amsa,Gaskiya Aunty Balaraba Bata Yi ba sam,Nima Ina tsoron lamarin Nan cewar Mashkoor yarinya tsigigiya duk ta gigita Mana Kai,Ahmad yace wallahi Ni kaina zagin kaina da kaina nakeyi,kullum sai na shiga daki na tsinewa kaina sannan na fito,wannan abin tsinuwa ne Man cewar Tawaga.
Aamna kuwa Bayan ya tafi Mama Tace masifa wannan wanne irin tsagera ne Haka ba ko kunya bare Kara,Baba yace Yaran karshen tashin alkiyama ne in Banda tambadewa kai mtswww Baba Yaja Tsaki,Siyama kuwa ranta yau idan yayi dubu ya baci,kallon Aamna tayi Tace Kar dai ki Kai kanki hallaka wallahi,Mama Tace Idan taje ya kasheta ai ita ta huta da Duniya Dan wannan zai iya yiwa mutum yankan rago,Aamna ce ta kalle su Tace ba Wanda zai fada min abinda ya kamata nayi,Ni matar aure ce Kuma matarsa,sannan Ni na San dai dai sabo da Haka ba sonsa zanyi ba taimakonsa zanyi na taimaki Iyayensa idan ya shiryu shike Nan sai na barshi,Zuhra ce tayi Sallama ta shigo ta Iske zancen, Siyama tana tabe Baki tana bada labari,Zuhra tayi murmushi Tace mashaallah Alhmdllh,Ke Aamna wallahi idan Zaki so abinki ki so shi tsakanin da Allah,ba'a Wasa da zuciyar mutum musamman Daya zurfafa Haka wallahi idan kika yarda bayan kin San ba sonsa kike Yi ba wallahi Kinga yanda yake zai iya komai,mijinki ne ki so abinki ki koma ki zauna lafiya,ke da Allah ya taimakeki ma iya shaye shaye ya tsaya baya Neman Mata da sauransu,karki Raina Masa hankali baza kiji da Dadi ba na Nan gaba,kiyi amfani da ilimin.....ke dalla rufe Mana Baki banza Shashasha cewar Baba,so kike ya kashe ta,ai Ni abinda nake so yanzu ta Amince Masa Kamar gaske sai mu samu mu dinga zarar kudi a jikinsa inda ya makance a kanki Haka nasan har aikin hajji sai ya kaimu,Zuhra Tace haba Baba haba Bai kamata ba,zuwa Makkah Dole ne?, Kuna cikin rufin asiri Iyayensa sun Gama muku komai a rayuwa,Baku da Muhalli Suka Baku Muhalli,Muna cikin talauci Suka fitar damu daga wannan gashi Kuna cikin rufin asiri,ci,Sha,sutura duk kunfi karfinsu Amma Baku godewa Allah ba.
Dan Ubanki wanne rufin asiri ko motar Hawa bamu mallaka ba cewar Mama,Siyama Tace ai Kar ma ta wani koma gidansa,Aamna Tace Ni dai ba Wanda zai koya min komai,Kuma bazan taba karbar kudinsa ba ku daina sa rai,Nima ba gidansa Zan koma ba,Zan dai Amince Masa Dan na canja shi na taimaki Iyayensa badan komai ba sabo da Haka kowa ya Adana kalamansa,Zuhra tace to kuwa wallahi Baki tunani ba Kuma wallahi Ni na fada Miki sai kinyi da na sani Kuma sai kinyi kuka da idonki,Karki bada kofa aci kudinsa Kuma ki so shi ki kula da mijinki Aamna meke damunki haka? Allah ya gani na Baki shawara duk Sanda kwabarki tayi ruwa karki zo inda nake,Baba yace ai ke dabba ce Zuhra,Siyama Takaici yasa ta Mike ta tattara nata ya nata Tace Idan kin tsaya ya kashe ki ke kika jiyo Nan gaba Zaki ga amfanin shawarata karki biyewa Su Baba sabo da karki fada sonsa,sannan Kuma karki dauki shawarar Zuhra,Baba yace kaga Munafuka Dan Ubanki sai munci kudinsa Kuma baza ta bi shawararki ba tamu zata bi,Kuma karki sake zuwa Mana gida algunguma,Siyama tayi waje cike da kunci,Zuhra ta mike tace Aamna a buga game lafiya Allah yasan me gaskiya,Baba yace koma dakin mijinki Dan ubanki,Aamna ta Mike Tace Ni ra'ayina zanyi ba shawarar Wanda Zan dauka,Baba yace Zaki ci Uwarki Sumayya ta lahira,dama bakin halin Ubanki kika gado Wanda ya gudu ya barki,marar gata marar cikakken asali tunda Ubanki guduwa yayi ya barki,Tambadaddiya cewar Mama.
Bayan Kwana biyu Ahmad shi kadai a katafaren palonsa Yana Zaune Yana kallon wani wrestling,tun ranar da ya furtawa Aamna Bata neme shi ba shima Bai nemeta ba har kwana biyu,Wayarta ta dauka ta fito tsakar Gidan can ta baya ta Kira Ahmad,Yana Zaune yaga Kiranta ya shigo,zuciyarsa ce ta Shiga lugude Haka dai ya daga,Yana dagawa ko gaisawa basuyi ba Tace Amsarka Yes na Amince Ina sonka Nima,tana Gama fada ta kashe Wayarta cike da kunya tana ta wani murmushi ita kadai,Shi kuwa tsalle ya buga tare da Kiran Mashkoor a waya,Yana dagawa yace Tace ta Amince tana so na,Yeeee....Mun lashe zabe Mashkoor ya furta Yana kuri yace ta Isa Tace Bata sonka ita din banza,haba Fesh King irinka ai karya ne,Ahmad Yana kashe waya ya Kira su Jibson Daya bayan Daya yana fada musu Suka ce Dole ayi kamarin party yau a gidan Mashkoor karfe 10pm na dare za a fara.
Mummy ya Kira tana dagawa yace Mummy ki tayani murna ta Amince tana so na,Dariya Mummy tayi yanda taji Danta ya zauce Tace na tayaka murna Ahmad,yace thanks Mum,suna gamawa ya Kira Humaira Nan ma ya fada Mata,ya Kira Mufida matar Kaninsa Sadeeq ta dinga tsalle da Murna Saddeeq Yana kallonta yace kin haukace kema ai, Saddeeq da Daddy kuwa ko kulasu baiyi ba Basu San ma me ake ciki ba sai da Mummy ta fada musu,Daddy Baki ya tabe yace wannan mahaukacin Ina zaiyi wani hankali ai Ni na hakura, Saddeeq yace wlh kuwa Daddy,Harararsa Mummy tayi sannan yayi Shuru.
10pm su Ahmad aka Sha wanka gaba dayansu ba Wanda Bai kure wanka ba aka tafi party gidan Mashkoor anan suka taru harda wasu abokan daban an gayyato su tare da Yan Mata zuka zuka,ranar Giya da kwaya taci kwal ubanta,ansha kida Wanda zasu Iya rawa sunyi har kusan Asuba Ana Abu daya.
Musa kuwa ya tafi ganin gida Kauye Bai San me ake ba,Bayan komai ya lafa Ahmad baya Kiran Aamna Sam,sannan Kuma tunda ta Amince Bai je wajenta ba,sannan ya dawo da sa kana Nan kayansa kamar da,Shaye shaye ne dai dama tunda tunaninta ya sashi a gaba ya Dan rage kadan.
Aamna kwana biyu taji Shuru sai Kawai Tace Bari na bashi mamaki,5pm ta fito ta Sha uban wanka cikin wani Fari da bakin material cikin na lefenta me kyau da tsada yasha uban dinki Kamar Readymade,tayi kyau kamar a sace ta,Takalminta me tsini da jaka bakake,Mama Tace Ina zuwa Haka? Karya Aamna tayi Tace gidan wani bikin kawar mu zamu je da Siyama,Baki Mama ta tabe tare da Furta shine harda uban gayu Haka idan wani ya tareki a hanya yace Yana sonki fa? Shuru Aamna tayi Tace sai na dawo tayi waje,Already me Napep din data Kira Yana jiranta a kofar gida,Shiga tayi Suka tafi,a bakin gate din gidan Ahmad aka ajiyeta Aamna ta Shiga buga gidan,me Gadi baya Nan shi yasa Ahmad Bai fito da wuri ba,taci sa'a Yana gida,Sanye cikin black jean pencil da Riga t-shirt me gajeren Hannu wata ruwan toka ta Yan birni,Yana Gadara ya fito ya Bude kofa,ai mamaki yasa ya tsaya cak,Farin ciki ya lullubeshi,yace wow...My World.....oh....ya juya Tare da tafiya yayi Yar safa da Marwa yace ya akayi Baki ce min Zaki zo?Murmushi Aamna tayi Tace Surprise...kallo ya Kare Mata tare da furta Ohhh.....kinyi kyau Beb....duk wanka nane? Aamna Tace ae Mana,Hannaye ya Bude tare da Matsawa ya rungumeta kadan yace Sannu da zuwa,Yawwa Aamna ta furta tana Jin kunya tana murmushi.
Yace Feel free gidanki ne fa shigo ciki,ta na shigowa yace Yi Hakuri Bari na rufe gate duk ya rasa inda zai sa Kansa,Yana Rufewa ya dawo da sauri ya Sha gabanta Yana tafiya da baya da baya Yana cewa kece a gidan Nan yau? Kika zo wajena Kai yau kin Gama min komai My world,Dariya tayi shima yayi Dariya,Tsayawa tayi cak shima ya tsaya suna facing juna,tana Dariya Tace Ka nutsu karka Fadi,yace idan na Fadi a kanki wani Abu ne? Idan na Fadi ma Sai na tashi ai kin cancanta a Fadi a kanki,Rigarsa ya cire daga shi sai dogon wando,surarsa ta bayyana,Aamna a ranta Tace gaskiya Namiji ne,wow kalli jikinsu sumulmul,Da rigarsa yayi amfani kafin Aamna ta taka waje Sai ya share Mata hanyar da rigarsa Haka suke ta tafiya Yana cewa My World yana ta murna, Aamna tana ta dariya har Palo Suka shiga da sauri yasa rigar ya sake goge Mata saman kujera sannan yace to zauna,Zama tayi ya tsuguna a gabanta tare da daura Hannayensa saman cinyarta yace me Zan kawo Miki My world? Aamna Tace koma Mene,Alright ya Mike tare da daukan hanyar kitchen,har ya tafii sai ya dawo yace karki damu kinji yanzu zanzo,to Tace ya fada kitchen,abincin Daya dafa dazu Jullof rice ta Sha Vegetables da nama ya kawo Mata a plate tare da ruwa da lemo.
Plate dinma Kalar Design dinsa shape din zuciya akayi sosai ,Zata Bude abincin yayi saurin dakatar da ita ya Bude tare da nuna Mata plate din taga shape din love ne,Dariya tayi Tace wow....gefenta ya zauna tare da tsiyaya Mata lemon da ruwa a glass cup yace oya eat,Spoon ta dauka ta ebo abincin taci taji Dadi sosai Tace wow wannan Dadi Haka,Murmushin Jin dadi yayi Yana kallonta tana ta ci da sauri da sauri sabo da ya Mata Dadi,Santi ta fara Yi Tace Kuma Kai ka dafa? ae Mana ai kin San Ina girki na Iya, Aamna Tace gaskiya ne ta ebo a spoon ta Kai bakinsa Tace kaima ci mana,ganin ita zata bashi da kanta ya Bude bakin ta zuba masa,Bakinsa ya kulle Kam tare da fadawa saman kujerar ta baya ya kwanta flat Wai zata kashe shi da love,tana ta dariya yace Hannunki zai kasheni sai abincin ya Kara wani dandano,Mikewa yayi tsaye yace Dole nayi celebration Yana zaga palon Wai duk murna ce ta bashi abinci a Baki.
Sai da ta Gama ci ya kwashe kwanikan ya maida kitchen ya dawo tare da Zama a gefenta,birgeta yayi sabo da yanda ba ruwansa da jikinta ya nuna ba jikinta yake so ba ita yake so, Gaskiya Zan dawo ka koya min irin girkinka,tagumi yayi tare da zuba Mata Ido Yana ta kallonta Yana murmushi,tafin Hannunta ta saka tare da rufe fuskarta tana Dariya tana cewa Wai Mene na wannan kallon haka? Hannunsa yasa cikin slow dinsa ya cire Hannun data rufe fuskar yaci gaba da kallonta, kafadar sa ta ture gefe cike da shagwaba yace Ni ki kyale Ni na kalli abuna...,Ci gaba yayi da kallonta kamar Yana Gaban tv ya sa yatsa ya taba Hancinta,ya taba girarta,Murmushi tayi tana Wasa da yatsunta,Mikewa taga yayi Zumbur kamar zaiyi duka ya daki Center table da hannunsa yace idanba sai na kwana Ina kallonki ba kafiri nake,ta sheke da dariya,Yana tsaye a gabanta ya Dan zaga kujerar da take zaune yace kutmar an Gama kure karshen kyau,ke Zan Iya mutuwa idan na rasaki,Aamna ta Bude Baki ya Buda hannaye Yana tsaye a gabanta yace da gaske Hmmm,da sauri ya koma ya zauna ya girgiza kitsonsa,Aamna tana kallonsa Yana ta Bata Dariya,tunani ta Lula da manufar data Amince sai taji tausayinsa,Hannunta ya rike tare da Tambaya My World me yake damar min ke? Murmushi ta kakalo Tace ba komai Kawai na tuna Abu ne,Okay Amma Bai Kamata Muna tare kina tuna wani Abu ba ko? Kai ta daga Masa tare da jingina da jikinsa ta kwanta tana lumshe ido,ita dai tana mamakin su Ahmad tsafta iya tsafta duk cikinsu kowa Dan gayu ne,a ranta Tace sai Hali yazo Daya ake Abota.
Bacci zakiyi ne ya tambaya? Kai kawai ta daga Masa yace ai yakamata kiyi Balance Beb ya fada da Dan karfi sabo da su maganarsu kusan basa yinta a hankali sai sunga dama ko ansha me sa Slow,Saman doguwar kujerar ya zauna tare da Mike kafafunsa sosai ya Kuma ya Bude su sannan yace to kwanta,ta baya ta kwanta sosai a jikinsa kanta Yana saman kirjinsa,Hannayensa yasa ta cikinta ya rungumeta,tana ta baza Ido taga ko ta saman Kirjinta zai rungumo hannayensa Amma Ina sai taga cikinta ya Rungume,a kunne ya rada Mata yace My world me kike so? Ba komai ta furta gaba Daya jikinta ya mutu wani Iri take ji a jikinta gaba Daya sha'awarsa take ji,ta rasa me yasa ko ya zai taba ta ko ya matso daf da ita sai taji gaba Daya hankalinta Yana Neman guduwa daga jikinta sumamman kamshinsa,shi Kuma yaki ganewa ko romancing dinta yayi,a ranta wata zuciyar Tace to Ina ruwanki da Romance dinsa ke da ba sonsa zakiyi ba canja shi kawai zakiyi.
Duk da Haka kasa sukuni tayi sai mutsu mutsu takeyi,tayi mikar ta sake yin Mika Amma ina,Kara tayar Mata hankali yayi yanda yake ta Mata rada a kunne Yana cewa mene ne ko Baki da lafiya ne? Kince zakiyi bacci Kuma sai mutsu mutsu kike yi ko bakya Jin dadin kwanciyar ne? Aamna Tace ae Ni canja kwanciya zanyi,yace to a ya kike so ki kwanta Kuma? Aamna Tace Ni irin kwancinyarka zanyi ta ruf da ciki,Dariya ma ta bashi yace a jikin nawa? Ae ta furta yace to ai ko me kike so,Juyawa Aamna tayi suna facing juna sai ta lalace a kallon kyawunsa kuma,Sajensa ta taba ya matsar da Fuskarsa gefe tare da rufe Ido yace kunyarki nake ji,Badan kece kika taba sajen Nan ba My world ai da wata ce yau idan na dinga dukanta a gidan Nan sai ta Gane Allah Daya ne,kin San ba karamin raini bane mace ta tabawa namiji gemu da Aljihu,Dariya ya bawa Aamna Tace akan gemun? Yace kin San Nawa yake ci kuwa a kullum? Aamna Tace a'a yace to a bar kaza cikin gashinta kawai, tsokanarsa Aamna ta sake Yi taci gaba da tabawa tana shafawa ta ja kadan,Yace Hmmm kiyi ta yi ai yanzu kin rainani wuyanki ya Iska yanka,Su Jibson ne suka banko kofa tare da shigowa gaba Daya.
Wani Kara Suka saki, Mashkoor ya koma jikin kofa ya manne a jikin Kofar ya riketa Gam Yana me Zan gani,Jibson ya murza idanuwansa yace tare da dafe kirji ya Nuna ta da Yatsa yace daga Amsar soyayya shike Nan har anzo Nan wajen? Yanzu abin har yayi nisa yazo Nan kwana Uku kacal? Baki Aamna ta bude tace Ina ruwanku Wai ba mijina bane budurwarsa ce Ni da zaku ce Iskanci mukayi? Tawaga yayi mahaukaciyar Dariya yace ke Aunty Balaraba karki zo ki lalata Mana Oganmu baya kula Mata shi,dama kin jawo ya shiga wani Hali a Kan sonki wallahi kika ci amanarsa sai mun soke ki da mashi, ki kula ba'a Wasa da mu,mun San halinku mata, Mashkoor ya galla Mata Harara yace Bamu shirya Haihuwa yanzu ba,mu ba yanzu zamu Tara Yara ba sai mun Gama inganta rayuwarmu yawwa,Aamna dama ta Saba da iya shegensu Tace matsalarku ce ta maida hankalinta Kan Ahmad,Ya kalli su Tawaga yace ku koma Daya palon Kuma idan kuka sake Mata magana anyhow zaku sani,Baku da hankali She is My Woman fa,Yi Hakuri master an daina daga yau Dariya sukayi da murmushi Suka kalli Aamna Suka ce Sannu Aunty Balaraba Allah ya Kara girma ayi Mana afuwa,Ahmad ya koma kallon Aamna suna ganin ya daina kallonsu suka dinga gallawa Aamna Harara suna Jin haushi Dan su Basu yarda
Showing 54001 words to 57000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19 Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48