karshen tsada? Tela yace dubu bakwai, dubu biyar dubu goma sama da Haka,Ahmad yace wannan dinkin da gani bana arziki bane baka iya komai ba baka San me kakeyi ba Malam ja can dalla, mu bar Nan, Mashkoor ya sake daukansa Suka tafi Wani wajen na masu tsadar dinki Amma da kyau,Ahmad Yana ji an zuga Masa tsada yace yes.. .yanzu nasan Kai telan kirki ne Nan ya bashi kayan,yace auna Ni ko Ina dai dai Ni, wallahi ka min hauka sai na sa an kone shagon dinkinka da kayan ciki sabo da Haka don't Mess up,tela yace zaka ga Aiki ai bana Wasa,sai da suka Gama komai Suka je ya siyo takalma Designers da agoguna etc.
Sai dare Suka Gama sannan Mashkoor yace Zan tafi gida,da masifa Ahmad yace akan me ai wallahi ba inda zaka je Sai an Gama tsare tsare da Kai, Mashkoor yace Nifa na gaji Haba ka rike Ni na kwana na yini Yar giyar ma ban Sha ba tun jiya Ni bazan iya ba, baza ka saka Ni a wannan haukar ba,Fuska Ahmad ya Bata tare da furta Kai meke damunka ina magana kana magana are you mad?
Shuru Mashkoor yayi yace to kayi Hakuri na zauna Amma a kawo min ruwa da kayan aiki,Nan Ahmad ya koma bedroom dinsa ya kwaso kayan shaye shaye ya ajiye musu Suka dinga Kora abinsu,Ahmad Yana murmushi yace yawwa na tuno nasan dole tana yin Facebook babu Wanda baya Facebook a duniya,Nan take ya fara latsa wayarsa Yana duba Facebook Yana Searching sai dai Bai San sunan Baban Aamna ba,Amma sai ya gwada Aamna Hussain,Nan take sunan Aamna ya bayyana da hotonta,Yana murmushi yace Yes....see fine Beb,see Beb....naaa..wow...see her lips...oh.....My God...a'a...kaga kyau Haka,...fuskar Wayar ya shiga nunawa da yatsa Yana shafa gemunsa Yana murmushi yace abinda kike min baya dacewa,bakya kyauta min Sam,ki daina...ki daina Tam.....Mashkoor ya saki Baki Yana kallon ikon Allah, Pictures dinta ya shiga dubawa kala kala can ya hango Aamna da wani saurayinta a pic Wato Affan,Glass din wayarsa ya shiga Rankwashi da karfi a saitin Affan Yana ka...ga...shege...Dan... Iska,me yasa zaka tsaya kusa da ita....mugu....Tsaki Yaja ya fita daga Facebook din gaba daya Yana Fushi yace Taya zai tsaya a kusa da ita aikin banza,Cikin Maye Mashkoor yace Wai...Wai...ba kace kawarka bace?Yeah Ahmad ya furta,yace to Mene na damuwa Haka? Maganar gaskiya King ka fa haukace.
Ahmad Yana Zaune yayi Shuru Mashkoor yace ya akayi ne? Yarinyar Nan nake so na gani yau da Daren Nan Amma bana son ta ganni kuma bana so ta San na ganta Kawai na ganta a boye ba tare da ta ganni ba,kaga yanzu 10pm muje ka kaini sai na tsallaka gidan, yau ko bacci takeyi har dakinta sai na ganta,Mashkoor tsoron Ahmad ya shige shi Kamar zaiyi kuka yace Wai Mene yake damunka kafa haukace King,Kaga Idan zaka kaini Malam ka kaini Zan zuba ma guba a abinci ka mutu Tam, Mashkoor yayi Dariya irin ta yan kwaya yace muje,a daren Suka hau machine suka tafi,a nesa da gidan Mashkoor ya sauke Ahmad,Ahmad yace karka tafi Ina ganinta Zan fito mu wuce,ta Kofar gidan Ahmad yabi ganin a bude Basu rufe ba,kamar barawo Haka yake Sanda yace bana so ta San Zan kalle ta,da sauri yabi ta bayan gidan wajen Flowers,Baba ne ya fito Yana masifa Dan Iskanci sai a bar gida a bude tun yaushe nacewa shedaniyar Yarinyar Nan ta rufe gidan Nan Amma dake Aamna ba Yar Albarka bace ta bar gidan Abude,Ahmad Yana ji Baba ya zagi Aamna sai ya kasa jurewa Yana bayan ginin gidan yace karya ne kaina Mara Albarka.....tsorata Baba yayi ya rasa a Ina yaji an ramawa Aamna ya shiga waige waige ko zai ga mutum baiga kowa ba,Tsoro ya kamashi ko aljanun Aamna ne suke tare Mata fada,da sauri ya rufe gidan ya kulle ko Ina ya koma ciki da saurin gaske.
Ahmad ta Kofar kitchen yabi Dake kitchen akwai kofa ta waje ta ciki sai yabi ta Nan ya shiga Palo Yana shiga Baba ya shigo da sauri ya fada bayan kujera ya buya,Baba Yana masifa ya kulle Palo ma ya sa key, yace aikin banza kitchen dinma a Bude aka barshi Bari na rufe,kafin ya karaso Ahmad da rarrafe ya koma Bayan Daya kujerar,Baba ya kulle kitchen Yana cewa beraye sun fara addabata a Palo naji Kamar sun shiga cikin kujeru Bari gobe da wuri Zan samo mage tayi maganinsu.
Ahmad Yana ji a hankali yanda Baba bazai ji ba yace Baba nine ba bera ba,Baba dai dakin matarsa ya shige,Sai ga Aamna ta fito sanye da wata guntuwar rigar bacci fara silk me siririn Hannu,Ahmad ya baza Ido Yana kallo Nan ma a hankali yanda baza taji ba yace Kai bakya kyautawa Baba fa idan Yana ganin irin wannan abin sai Shedan ya shiga zuciyarsa,wallahi sai ya Ayyana wani Abu gaskiya ki gyara,ba kishi nake ba Amma ki gyara,Aamna Bata San Yana yi ba taje kitchen ta fara dafa Indomie,cikin karfin halin Ahmad ya fito fili ya tsaya a Bayanta tare da Harde hannayensa a kirji Yana Shan kallo,a hankali ya Mika hannayensa biyu tare da wara su yace in Dan tallafooooo......hips Ido ya lumshe,Aamna Bata sani ba harda wakarta tana me so na....me so na....Ahmad Yana amsawa a hankali Yana Nuna Kansa Yana gani...gani....Aamna ji tayi kamar ana magana a Bayanta Matsawa tayi da Niyyar juyowa tuni Ahmad ya koma Bayan jikin bango daga Palo ya labe taga ba kowa,ci gaba tayi da aikinta ya dawo shima Yana ta kallonta har ta Gama ta dauka a plate sai ta tsaya dakko ruwa a fridge ta ebo pure water biyu tare da furta Allah sarki a gidan Mijina kuwa Ruwan Roba nake sha,kafin ta Gama gyara kitchen ta fito Ahmad yayi sauri ya shige Bedroom dinta Wanda yaga ta fito daga ciki.
Bayan labule ya buya abinsa Aamna ta shigo tare da dannawa kofarta key tana Waka Tace yawwa Bari na kwashi harka ta zauna a gefen bed tana ci tana latsa waya tana Dariya,shiko Ahmad ta bayan labule yace kalli murmushi Malam Kamar wata flower Haba ai wallahi Babu Wanda ya Isa ya ja da Allah,wata baiwar Allah duk duniya kowa da kamarsa daban da Computer ce ke kera halitta ai da tuni tayi photocopy na Aamna ta yafi mutum dubu,Amma Kuwa Allah kowa hancinsa daban,bakinsa daban,Dariyarsa daban,kukansa daban,girarsa daban,kafa,Hannu,Kai,komai daban Allah kenan.
Aamna Bata San da mutum ba Tace zafi Bari na sake wanka ba tunanin komai ta tube rigarta ta jefar,Ahmad ya zaro Ido yace tab gaskiya ban kyauta ba Zan kalle mata tsaraici ba Izni,Idonsa Daya ya leko ta labule yace tab Ni idan kika dawo gida na karya ne ki Haifi wani yaro,Ni da yarona zamu Yi takara kenan akan Abu daya Ni da shi ai karya ne,Yarana kuyi Hakuri Uwarku ta ja muku baza kuzo duniya ba akan wannan yaki zanyi da ku,Juyawa tayi yace lahaula fiii......see Ass uhmm....Ganin ta juya baya sai ya juro hannunsa Daya ta labile yace na taba suuu......da sauri ya janye hannunsa Kamar walkiya ganin zata juyo ta kamashi,Towel ta dauka ta shige toilet,sai da yaji karar ruwa sannan ya fito daga inda ya boye,Indomie ta rage yace Bari naci ragowar ta ko na samu karama da tabarakinta ya dauke ya cinye,ruwan data rage ya shanye tas harda tsotse bakin Ledar pure water Wai ya tsotse bakin Aamna,kafin ta fito ta Bude kofa Ahmad ya dauki Wayarta ya turata bakin kofa sannan ya Bude Kofar ya fice da sauri,ta kitchen yabi ya fita tare da haure katanga,ko Ina ya bar kofofin a bude sabo da dabara ya hada.
Aamna da sauri ta fito daga toilet Jin karar key an Bude Mata kofa,mamaki ya kamata taga Wayarta a bakin kofa ita data barta a saman bed,abincinta data rage taga an cinye,da sauri ta fito tana duba gidan sai taga an Bude Kofar kitchen ko Ina,ga handkerchief an jefar,Ihu Aamna ta saki tana Baba barayi,barayin waya Baba,Baba ya fito da Aamna ta nuna musu kitchen,Baba yace abinda nake gudu kenan munafuka ai ke kika jawo kece ba Kya rufe gidan,Baba yace Bari na duba Naga me aka sace min,startime wacce ake Kamo tashar kallo Baba yaga wayam an sace,Hannu ya Dora a Kai ya kurma Ihu yace dubu goma Sha biyar dita,Radio dinsa da yake Jin labarai itama a Palo ya barta yaga an sace ta itama,Baba Takaici yace me yasa Dan Ubanki ba a sace wayarki ba Aamna? Aamna Tace ai Nima an cinye min ragowar abinci na da ruwa,wayata ma Allah ne ya kiyaye barayin suna bude kofa na fito daga Bayi da gudu shi yasa suka jefar da wayata garin gudu Basu sace ba,Baba yace ai tsafi sukeyi da tsafi suke Shiga gidan mutum ko ka kulle da key a banza,Mama Tace matsiyata Allah ya takaita Suka koma tare da kulle ko Ina.
Mashkoor Yana Kan machine Yana ta jiran Ahmad har 12am ya fara gyangyadi ma Sai ga Ahmad ya fito ta baya da sauri Hannunsa dauke da Radion Baba da Startime din su Aamna wayo ya hada sabo da a tabbatar barayi ne.
Mashkoor ya gano plan din abokinsa ya dinga sheka dariya yace sata har gidan surukai wannan wanne irin Dan Iskan suruki ne? Dariya Ahmad yayi yace yau nayi farin gani,tunda nake a duniya sai yau na kalli Abu mafi kyau a duniya,Duk kasar wajen da kaje? Cewar Mashkoor,Ahmad yace ai wannan duk ba kallo bane,Basu da komai me kyau,ai Country me kyau Yana jikin Aamna,Kansa ya dafe yace kaina Juyawa yake kaini gida Kar na Fadi na sume,Rawar sanyi nake ji da mun sani mun dakko Jibson ko banza ya dafe Ni juwa nake ji, Mashkoor yace me ka gani ne Haka? Cikin muryarsu ta Yan kwaya Yace New worldddd....my man,jiri nake ji....yau idona ya samu Karin karfi gani tarrr nake ganin komai,idona ya washe yau,Yau ko me Shan Carrot juice Bai Kai idona kwari da washewa ba,Fess nake gani,Mashkoor Yana ta Dariya yace barawon Suruki,yace ai dole idan ba Haka ba sai su fara Bincike suna sa Ido Watarana su kamani.
Baba da safe cikin Fushi ya tashi an sace Masa startime da Radio yace wallahi kullum nayi Sallah sai na buga Tabbatyada duk Wanda yayi min satar Nan Allah ya bayyana shi,Dubu goma da motsi ai ba Nan take ba Kuma duk sakakinku ne ya nuna Mama yace Mene amfanin mace wacce Bata tattala kayan mijinta Bata kula da dukiyar mijinta komai naki Baki San adani da tattali ba ke Kam Baki Dace da matar aure ba da tsohuwar bazawara kika Yi Kama wacce mijinta ya Dade da rasuwa,Mama ta bude Baki Tace Wai ni na sace maka ne wannan wacce masifa ce akan Dan abinda Bai Kai ya kawo ba,Idan kinji haushi yau ki biyani cewar Baba,Mama Tace Zan biya ka Amma kaje Nima Allah ya isa,Baba yace ae ki biya naji Allah ya Isan.
A ranar Mama ta aika aka siyo Mata sabuwar Radio da Startime,Baba yace kin taimakawa kanki.
Aamna cikin wata doguwar rigar lace ta shirya sea green and milk ,takalminta,Mayafi da jaka duk milk tayiwa Mama sallama Mama Tace Yau ki dawo karfe biyu sabo da Zaki Mana wanki,to ta furta tare da ficewa zuwa Kantin,tunda taje take jiran Ahmad Amma Bai zo ba har 2pm lokacin ta rufe shagon ta wuce gida,20mnt da tafiyarta lokacin Ahmad ya Sha wanka cikin wata sabuwar Jallabiya me tsada ruwan zuma Kamar yanda ya Saba ta tsangale Masa,Takalminsa ma ruwan zuma yayi kyau tare da daura agogonsa me tsada,Sabuwar kitson calabarsa ya gyara tare da Kama ta yasa Black band ya daure ta a tsakiyar kansa,wani uban kyau ya sake tsulawa, Mashkoor Yana ta zugashi yace ai dole ma ta rude,Kaga Handsome,shi Kuma a Gaban mirror ya tsaya Yana kallon kansa sai da ya Gama yace yau ba sauki bazan kalleta ba karta ce Wani sonta nakeyi, Mashkoor yace Good ka ja ajinka ba yanzu ba kwaila Kar ta Raina mu,da Masifa Ahmad ya furta wace Kwailar dan Uwarka? Ya bi Mashkoor zai ci ubansa Mashkoor ya gudu daga room din Yana dariya.
Kwafa ya ja ya fito tare da hayewa machine dinsa ya fita sai shagon Aamna Amma sai ya ganshi a rufe,Wanda ke siyar da takalma a kusa ya tambaya yace Ina me shagon Nan? Yace yanzu ta rufe tafi gida naji tana cewa zata Yi Aiki ne,Okay Kawai Ahmad ya Furta ya hau machine dinsa zuwa gidan su Aamna,har cikin gidan ya shigo da Machine dinsa,Aamna ya hango a jikin tap da tarin uban wanki a gabanta na Mama Dana Baba,Sanye take da Vest fara da Skert din atamfa wata maroon,gashinta har gadon baya Bata daura dankwali ba tana ta fama,Mama zaune take tana hutawa Kawai abinta tana ganin Ahmad ta Bata Fuska,ya manta ko Sallama baiyi ba ya karaso da Izzarsa yace Mama Barka da Rana,Baki Mama ta tabe Bata amsa ba Tace sai ka koyi Sallama sai na amsa maka gaisuwar taka,Baki ya tabe tare da yin Sallama ciki ciki ya kumbura Baki Kamar me shagwaba,Mama ta amsa tana hararsa sabo da bakin ciki,Juyowa Aamna tayi tana ta Kallonsa yanda yayi kyau,Murmushi tayi Tace Kawana Sannu da zuwa,Ahmad yace kawa ya Hanya,Lokacin Baba ya fito yace yau me Zan gani bayan auren da kuke da shi kun sake komawa sababbin kawaye Kuma? Mama Tace tayani jin sabon salon bariki, Ahmad Bai kulasu ba tunda wacce yazo wajenta tana Nan Ina ruwansa.
Mikewa tayi tsaye suna facing juna juciyarsa sai bugawa takeyi duk sai ya nemi kwarin gwiwarsa ya rasa,a hankali yace wanki kike Yi me uban yawa duk ke kadai,Aamna Tace ae ya na Iya,Kallonta yayi da azababbun Idonsa masu narkar Mata da zuciya yace Bari na tayaki,Aamna tayi Dariya Tace Kaine ka Iya wani wanki kalle ka fa ko Sabulu ai baka iya wankewa ba,komai fa Yi maka akeyi,Nifa super Man ne Ina da karfi da kike gani na har noma Zan iya zuwa gona nayi,Zan Iya nome Miki gonar data fi girman gidana lokaci Daya,karfa ka Sha wahala,ya nuna Kansa yace Wasa kike Dani,Aamna ta Mika Masa kujera ya kalli kujerar yace ba Aiki kike so ba sai kace wata mace na zauna a kujera Allah kiyaye a tsaye Zan tayaki kawo bucket ki gani,Baba da Mama Suka saki Baki suna kallo suna Jin haushi su Kuma gashi Basu Isa su iya ko Masa Maganar banza ba.
Bucket Aamna ta kawo Masa har biyu ya nannade Hannun jallabiyarsa dake me dogon Hannu ce,agogonsa ya cire ya ajiye gefe,Yace Ina kayanki a nan? Aamna ta Tace ka gansu a nan,yace Miko ta kansu Zan fara,ai kuwa ta kwaso ta bashi a gabansa kala hudu sai su Hijab da Vest yace idan an Gama sai kije ki cire na jikinki suma a wanke su yau baza ki kwana da Kaya masu dirty a gidan Nan ba,Baba Yana gefe yace Uhmmm.....Sun kasa magana suna tsoro Dan kwaya ne sai ya birkice musu yanzu.
Ahmad wanki ya fara baya wanki Yana wanke kala Daya Hannunsa ya fara Dan fashewa Amma ya maze yaci gaba da abinsa,Kugunsa ne ya fara ciwo sabo da sunkuyo amma idan ya Kalli Aamna sai ya fasa mikewa ya huta sabo Kar ya Gaza,Haka ya wanke kayan Aamna fes ya kwashe kayan Baba da Mama Yana tayata suna wankewa ya kusa wanke na Baba,Mama ganin banza ta Fadi sai tace ke Aamna tashi ki barshi ya karasa wankin ki Shiga kitchen ki Mana girki,Ahmad yace ya Zaki ce ta tafi? Mama Tace Kai kace Super Man ne ai sai ka karasa ita ta Mana girki, to Aamna ta furta ta tafi ta bar Ahmad,tana tafiya ya Mike tare da dauraye hannunsa ya kwashe Takalminsa a Hannu da agogonsa da wayarsa,Mama Tace ya zaka daina aikin,dama yayi masifar gajiya,da masifa yace Ni na gaji bazan iya ba dama na gaji yayi tafiyarsa da sauri,Mama tana Kai...Kai....Amma ko juyowa baiyi ba ya hau machine dinsa ya bar gidan.
Mama da masifa ta shiga wurin Aamna Tace to ya gudu sai ki Koma ki karasa yace ya gaji shi,Dariya abin ya ba Aamna dama tasan karfin Hali ne Kawai Haka ta fito ta karasa Mama tana ta masifa taje taci gaba da aikin girkinta.
Ahmad kuwa a gajiye ya shiga gida Yana dafe Kugunsa ya Iske Mashkoor Yana kallo,Yana yatsina Fuska ya zare rigarsa daga shi sai Singlet da gajeren wando ya fada saman kujera Yana bawa Mashkoor labari yace yau wanki na tayata wash...bayana...taimaka ka siyo min pain killer a chemist kazo kayi min gashi da ruwan zafi wayyooo bayana My waist Yana magana da kyar yace yatsuna sun fashe ....Ni..Ni...nine nace Super man ne Ni, Mashkoor ya dinga dariya yaje ya siyo Masa ya dawo tare da hado ruwan zafi ya dinga gasa jikin Ahmad,shi Kama sai Kara da wayyo,Kwana Uku Ahmad Yana jinyar jikinsa kafin ya warke ya dawo normal lokacin Aamna Bata ganshi ba.
Yau Juma'a cikin sababbin dinkunansa yasa wata farar Shadda kamar ka sace shi yanda ya zuba kyau,calabarsa ya daure ya shirya Yana kamshi, Mashkoor ya kalle shi yace ban taba tunanin zaka ja Ni cikin Harkar Nan taka ba,kwana Uku ko Kofar gida ban leka ba wannan wacce masifa ce Wai,Gemunsa yake tajewa Yana shafe shi da wani turare Mai kamshi yace Ni fa na fara gajiya da Harkar wani Kawa da Abokin Nan ya kamata ta San me nakeji a Raina,Mashkoor yace ka bani dama Ni naje na fada Mata kana sonta,Baka da hankali an ce maka sonta nakeyi Kuma ko sonta nakeyi wani ne zai fada Mata Ina sonta ba Ni ba,ai Ni
Showing 45001 words to 48000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16 Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48