wurin motoci goma Suka Yi harda ta masu Algaita sun sauke gilasai suna ta uban hurawa suna kida a motarsu an sasu a tsakiya,wannan algaitar ta jawo duk inda motocin suka wuce sai an kalla babu tambaya mutane ke cewa wata Yar Sarkin ce ake bikinta,wasu suce kaga masu abin Yar sarki ce wlh,Har aka Shiga Unguwar Wanda Basu je ba Suka dinga Santi,dayar kawar Yar China Bilkisu tace Yar Chi na Kan uba wlh kin bar mu a baya Kinga Unguwar da zaku zauna,lokacin kuka Yar China takeyi amma sai ta daina kukan tace ai Baki gama kallo ba sai anje latinmu da gidana Dan Uwarki harda lilo,Ahmad Yana jinsu Yana ta dariya a hankali,Habiba tace bayan biki da sati Daya zamu Zo cin abincin Amarya,Yar China harda dukan Cinyar Habiba Tace rankem Zan Muku ranar shinkafa dafaduka zazzafa,suna ta dariya ta manta ma da wani kukanta sai ta Bude mayafin sai ta Gama kalle kallenta sai tace uhm bari na rufe Ni Amaryace,da taji su Habiba suna yabon wani wajen sai ta sake dage mayafin, sai da aka zo gidan tace Kun gani ko sai kuka Kuma wayyo Iyalleta wayyooo.....duk sun cikawa Ahmad kunne sun isheshi da surutu shi Aamnansa ma yake tunawa yanda kwalliyar yau ta Gama tafiya da Imaninsa gashi ba sukuni bare yaje ya bada tukwici,a ransa yace Nima yau wani First Night din zanyi.
Bayan an fito Amarya tana ta kuka, masu Algaita suna ta Yi duka sauran kawayen da Suka rage Wanda suka kawo sauran Amaren sai da suka fito kallo Jin Algaita su kansu sunyi zaton wata hamshakiyar Yar sarki Tawaga ya auro,aka sa tayi Addua kafin ta Shiga gidan da kafar dama,can Bedroom din Ango aka kaita kowa Yana ta Santi Ana kallo,Aamna ta shigo gidan itama,Mamakin Kukan Yar China ya kamata dama duk bikin Nan Yar China zata Yi kuka,Masu Algaita sun Gama aikinsu motarsu Suka hau aka maida su gida cike da murnar irin kudin da suka samu.
Mintuna kadan aka kwashe kowa aka maida su gida Bilkisu da Habiba Kawai aka barwa Yar China,su ma Basu Dade ba su Mashkoor Suka tattaro kansu na kowacce Amarya aka maida su gidajensu,Yar China taci kuka Lamar me,ita da Humaira sunfi kowa kuka,Aamna dai Ahmad gida ya ja abarsa a matse yake, yace ba Wani Ango da zai raka,Jibson da ledojinsa na kayan makulashe ya kalli sauran su Brown yace kuzo muje ku taka min,ai kowa yace Ina wlh bazan iya ba wajen tawa Zan tafi,Jibson ya shige gidansa ya barsu nan Yana cewa na San dadin abin nayi Nan.
Mashkoor yace Ni tawa tun dazu ita Daya ce Kar damuwa ta Mata yawa hawan jini ya kamata yayi nasa wajen,Juyawa Brown yayi sai yaga babu Bash ma a wajen ya neme shi ya rasa suna tsaye tare Kuma Kamar Aljani ya bace,Brown ya kalli Tawaga yace Ni muje ka raka ni kaga Nima tawa yarinya ce,Tawaga yace Ashe zaka mutu baka je ba,Ni Nan ma gangar jikina ce a Nan tuni ruhi na ya tafi wajen Amaryata shima Tawaga ya tafi da ledojinsa,Brown Baki ya tabe yace Yan iskan tuzurai shima yayi nasa part din.
Baba shima sai dare ya koma gida Yana can wajen Daddy suna karbar Baki,sai da ya dawo yace Aishatu su Kam Yaran Nan abokan Ahmad sunyi dace Suma matansu kyakyawa gasu Suma mashaallah,Mama Baki ta tabe tace to me Budurwar zuciyar masifa Ina ruwanka,Baba yace daga na yabe su na sa Albarka shike Nan bazan ce Yara sun fimu yin sa'a ba? Yanzu ki kalleni Sanda muke matasa Ina na Kama kafarsu a kyau da haduwa? Ke Kuma ko rabin rabin mace daya cikinsu Baki Kama ba shine Dan na Fadi gaskiya Zaki hau Ni da masifar kishinki,daga fadar gaskiya lokacin kina Budurwa kyau ne da ke? Mama Tace to Kai kyan ne dake lokacin ma duk noma da wahala ya kashe ka sai kace kolon Almajiri,Baba yaji Haushi yace naji amma ke a lokacin Naga ko wuya Baki da shi sai kace kunkuru Haka kike,Mama ta tashi fuuuu ta bar Masa dakin.
Baban Brown Kuwa Wanda Jibson ya Masa kwacen Budurwa yau yini yayi jikinsa ba kwari yasan yanzu Kam ya rasa Sameera har abada, Juyi yayi a saman Bed dinsa tare da Jan Tsaki yace ai tun a duniya ga sakayya Nan Jibson ka gani kana saurayi Allah ya jarabceka ka auri bazawara sai kaje ka karata,Kana matashi irin wannan ai da Budurwa ma ka dace da kafi Jin dadi ai gashi kaga sakayya ya ja tsaki ya sake yin Juyi yace shike Nan Sameera yau wani zai ji dadinsa,Maman Brown ce tana gefensa a kwance Tace kaji kunya wallahi, da masifa yace ki barni naji da abinda yake damuna ko yau da akayi bikin danki na lakada Miki mugun duka Yan bikin da Basu karasa tafiya ba duk suji mu,ai ke kika zugasu munafukar banza,Shuru ta Masa tayi kwanciyarta.
Bangaren Siyama Kuwa Bata San komai na bikin ba,duk ta shiga damuwa ga bikin Faisal da sabuwar budurwarsa Saura sati Daya,ga babu Wanda yazo yace Yana Sonta Sai Hashim,abin duniya ya Mata zafi Nan tace tunda suna mutunci da Jibson a baya Bari ta lallaba ta dinga shige Masa ko zai so ta,Nan take cikin Daren Jibson sunci kaji da Amaryarsa Sameera sunyi Nafeela tare da yin wanka Suka shirya cikin kayan bacci na kirki suna zuba kamshi ya dauki abarsa Yana karewa Surarta kallo yace Kamar Baki taba aure ba a duniya gaskiya na dace,murmushi Sameera tayi tana shagwaba ya Shiga Sarrafata duk ya rude Sameera akwai Kaya na birgewa ba karya,Jibson ya zare Yar rigar wacce babu marabarta da tsirara wow ya Furta ganin albarkatun kirjin Sameera,Nan take ya Bata suna Soulmate, Sameera Ana Jin kunya cike da kissa irin ta tsohon Hannu,ai Jibson yace akwai garabasa nan sai nayi sati ban Bude gida ba,hope an kawo duka kayanki Dan gobe duk Wanda yazo ganin Amarya ko kawo Kaya sai dai ya koma da abinsa, Sameera har da wani girza kirji ai Jibson yace Ina bazan Iya Jurewa ba ya fara Sarrafata itama Sameera tana tayashi Kamar zasu kashe kansu dama an taba Yi me za a jira,Yana cikin rakashewa zai nemi Hanya kenan Kiran Siyama ya shigo wayarsa ,banza yayi da waya aka dame shi da Kira kamar hauka,Takaici yasa Jibson ya jawo Wayar ko duba me Kiran baiyi ba yace wanne dabba ne wannan Dan Allah yau aka kawo min Amaryata a dameni da Kira wannan wanne naci ne tunda ka Kira sau daya sau biyu ba'a daga ba ka hakura Mana,aikin banza Yaja Tsaki tare da kashe wayar gaba Daya.
Sameera tace baka duba waye ba idan Babban mutum ne fa? Jibson yace babu wani mutumin kirki me hankali da zai dinga rada min Kira Haka cikin dare missed calls yafi goma,Share Kawai koma Mene maji da safe idan gari ya waye ba Wanda zai kashe min Night Dina King yace Kar mu daga kafa,Dariya sukayi Suka ci gaba da gashi.
Ita Kuwa Siyama mutuwar tsaye tayi ita ba zagin ba ma aure taji Yana cewa,Nan take ta Kira Kawarta Hauwa ta tambayeta Wai Jibson yayi Aure? Hauwa tace cab ke Baki sani ba bikin Nan da kowa yasan labarinsa an Sha shagali to gaba dayansu group dinsu yau aka Gama biki an Kai amare ma,Siyama Hawaye ne ya silalo Mata,nadama ta zo Mata, Tace na cuci kaina nayi hauka,Haka Kawai Ahmad Bai nuna ko alamar Ina birge shi ba amma Ido na ya rufe har nayi saki na Dafe na Kori Faisal Dina,wannan wacce hauka nayi Haka,tun ban samu Daya ba na saki Daya na cuci kaina kuka ta saki me karfi tana ta zabgawa kanta Mari tas... tasss....Ummanta ce ta shigo tace lafiya? ai Siyama ko kulata Bata Yi ba taci gaba da Marin kanta sai da Umman tata ta rike Mata Hannu,tana kuka tace Umma dama karya na Miki na cuci kaina cin amanar Aamna nayi Nan ta kwashe komai ta fadawa Umman tata,Umma tace ai na sani dama zuba Miki Ido nayi ai munyi waya da Aamna ta fada min komai,jira nayi Naga iya gudun ruwanki banza dabba wacce Bata San Halacci ba,itama Umman ta zuba Mata Rankwashi tace sai ki shirya auren Hashim wallahi an Gama komai idan Baki sani ba,Babanki ya Gama komai baza ki Kara sati biyu ba sai da Auren Hashim umma tayi waje,Siyama taci gaba da kukanta.
Mubaraq Brown shikam bayan sunci abinci,sunyi wanka da Nafeela ta sunna,Humaira wasu kayan bacci ta saka Yan ubansu farare masu tsada Riga da Dan karamin wando,Brown ya rude jikinsa har rawa yakeyi,Humaira ganin ba kyaleta zaiyi ba ta fara Kiran Yaya King Brown yace Yaya shima Yana can Yana yayewarsa da tasa,gwara ma ki daina kiranki Umarni ya Bamu yau ba daga kafa Ni ba hakura Zan iya Yi da ke,yanda kike dinnan Yar Balarabiya Ta'ali Ta'al Habibty Brown harda larabci Wai Ta'al,Humaira sai da tayi Dariya ba shiri,kasancewar yarinya ce a hankali ya bi da ita Yana sarrafa abarsa sai kace tsohon maye haka yake bi da ita,Humaira taji zafi sai kuka take rusawa tana Neman agaji ko kulata ma baiyi ba Kawai kalamansa yake masu Dadi amma Humaira ba dadinsu take ji ba.
Mashkoor shi Bai Sha wahala da Nafeesat dinsa ba sabo da tana da Dan shekarunta sannan Kuma Yar Malam ce akwai nutsuwa Tasha wahala Amma Bata Yi wani kuka ba.
Bash sai da suka Gama cin abincin Amarci da kaza sannan kowa yayi wanka da Brush Suka tada Sallar Nafeela raka'a Daya yayi ya sallame ya manta,Hafsat tace Baby raka'a Daya fa kayi yace Allah? tana Dariya tace wlh,yace tashi mu sake ya Kuma Jan sabuwa wannan karon yayi Raka'a biyu Amma sai yayi sujjada har uku,Sai da sukayi Sallama tace sujjada Uku fa kayi,Bash yace Ni bazan sake ba ta cika Inshaallah Allah zai karba Kawai yayi Addua duk ya rude,Tun ba a fara taba Hafsat ba ta fara Kiran Yaya Tawaganta,Bash ya rike Baki yace Haka zamuyi dake? Yanzu Hafsat Haka Zaki min ko Hannu ban rike ba? Hafsat tace ni wlh bana so na gaji bacci zanyi,Bash yace to Baki Isa ba yarinya kinyi kadan,uban kuturu yayi kadan,Bash ba boye boye yace Yayanki Yana can Yar wani shima yau ta shiga Uku Dole na ramawa Yar China a kanki,Hafsat ta fashe da kuka ta Mike tsaye a saman gadon Suka dinga zagaya daki Taki yarda,Bash yace gwara ma ki tsaya idan Zaki yini kwana zanyi ni,kullum ki dinga I love you Amma Baki San ma'anarta ba,ai yau ma'anar I love you Zan fassara Miki wallahi Dole sai na fassara Miki ita,Hafsat tace Amma kuka yaudare mu Baku fada Mana fassararta ba tun a waje ba kuka rufe mu,Kai Bash ya girgiza Yana dariya,sai da ya faki Idonta ya Mata caraf damka daya,Babu irin kukan da Hafsat bata Yi ba sai da muryarta ta dashe a yau kyar muryarta ke fita.
Ahmad Kuwa tsohon Hannu shi second Round ma yakeyi tuni anyi first yai gwangwajewa sukeyi da Aamnansa.
Yar China ta Tawaga tunda ya shigo Yar China ta ganshi da ledoji ta tuno ai kaji ne a ciki sai ta daina kukan tayi Shuru a cikin mayafinta take ta kallon Ledojin hannunsa,Zama yayi a gefenta cike da nutsuwa yace Amarya bakya laifi,Yar Dariya ta kamata ta kunshe abarta a Mayafi,Tawaga a hankali ya sa hannunsa tare da cire mayafin Yana murmushi itama murmushi tayi tare da rufe fuskarta da tafukan hannayenta,Dariya ma ta bashi yace me za mu fara a ciki muci abinci sai muyi wanka da Sallah ko me kike so a fara,Yar China ta tuno yanda aka biya Sadakinta tayi tsada da yawa tace yanda kace,Kallonta yayi tare da lumshe kyawawan idanuwansa,Tsaya tsaya a Haka Yaya kayi kyau tsaya na kalleka,Dariya yayi ba shiri,Yar China ta Bata Rai Tace ka kwafsa wlh,Hannunta ya rike Yana Wasa da yatsunta Yar China taji tsoro a ranta da wayo tace ai yau bacci kake ji ko? Ka gaji ma na sani,Tawaga yace sosai ma,Yar China ta Gama yarda da Tawaga,tace Malamin Islamiyyar mu da yaji za a min aure ya kirani ya dinga min Nasiha har da cewa wai duk wacce mijinta ya sata abu taki to ranar malaiku ne zasuyi ta tsine mata Wai hakane? Kasan Nifa kafi Malam a waje na,Tawaga Yana dariya yace Allah? Tace Allah ko wanne Malam ne ko Kabiru Gombe ne ba ruwana Indai Kai ka fada naka Zan dauka,Tawaga Rungume ta yayi yace I'm so Happy,Yar China Tace ai baka birge ba Yi min da yare na hausa irin wannan kalaman da yaren mutum sunfi shigarsa Tawaga Yana mamakin Yar Chinan tasa shi bai ma san ta Kai Haka ba.
Kajin ya bude musu da su lemuka Madara da sauran Fruits,Yar China ta leka Ledar tace lallai kana ji dani Allah yasa Kar na Haihu da wuri Yara suzo su dinga cinye Mana dadinmu,Tawaga yace ai da yawa za Ana siyowa nasu daban,Yar China tace to shike nan,Tawaga ya Shiga Bata a Baki Yar China tace laaa Haka na gani a wani film Nima to gashi nina ana bani a baki,Yana bata yana ci tambayarta yayi da Dadi? Yar China tace sosai ma ai dai dama Dan kar na Fadi wata magana ne kace Santi nakeyi shi yasa nayi shuru,Tawaga ya fuske yace Fadi bazan Miki Dariya ba,amma Iyallace tace irin kajin Nan daga Saudiya ake kawosu a jirgi,Tawaga yayi Dariya yasan Iyalle Kawai ta kalawa sharri Dan kar ace itace,Sai yace Zan tambayi Iyalle a waya,Nan take Yar China tace Kai dai ba Iyalleta ce ba nice na fada,Dariya sukayi ta taba gashinsa tace ku Yan gayu ne Yaya Ina sonka,Yace Nima haka amma Ni Yaya za'ayi ta ce min Kamar bani da gata ya furta da Kalar tausayi,Yar China Tace ka cika gaggawa Yaya Zan canja ne, Alright,sai da suka Gama ci ya maida komai kitchen,Ya kalli Yar China yace muje in Miki wanka,Yar China tace a garin gaba gaba nake da Zan tsaya zagadar a gabanka bada Ni ba Allah Ni zanyiwa kaina,ta Mike ta gudu Daya dakin Wanda yake a nata.
Sai da tayi wanka ta zabo wata purple night gown ta Kai cinya wata silk su Habiba ne suka ce ita zata saka,gashinta me Dan tsayi ta gyara Yana sheki,duk turarukan da akace ta shafa sai da tayi,Yar China a jikin mudubi ta kalli hakoranta tace fes,harda daukan wata sweet me kamshim mint tana tsotsa,Powder ta shafa sama sama harda lipgloss ta fito ras.
Katon Hijab ta maka har kasa ta koma dakinsa Wanda shi har ya saka Jallabiyya Yana jiranta a saman Sallaya,Sallah ya jasu tare da adduoi,ya Mata tambayoyi akan Addini ta bashi amsa dai dai yace to jeki kwanta,Yar China tace Kai fa? Yace zanzo ne akwai abinda Zan danyi,Fuska Yar China ta kwabe ta cire Hijab din ta Ajiye ai Tawaga Ido ya zaro yanda ta tsula kyau kasa dauke Idonsa yayi,jallabiyarsa ya cire daga shi sai boxers,Yar China tace Kai a Haka kake bacci tana cikin Bargo kanta ne a waje tana kallonsa,ae Kawai ya furta ya kashe wayoyinsa da light.
Yana Hawa bed din Yar China ta rumtse Ido tana Hasbiyallahu wa niimal wakil,Tawaga Yana jinta ta bashi dariya,a hankali ya matsa jikinta tuni jikin Yar China ya dauki rawa Karrrrr......a hankali yace Hira fa zamuyi,Dadi taji tace to muyi Hirar tafi ma Alheri.
To ki juyo Mana Muna facing juna Haka ake kwanciya Mata da Miji,Yar China ba musu ta juyo Yar Alawar da take Sha ma tuni tsoro yasa ta ajiyeta a bakinta bata tsotsa,Tawaga ya kalleta tare da Furta kinyi kyau Yar China tace kaima Haka,dama Yaya Ina so na tambayeka Yace Ina jinki,tace lokacin da kake kawo kannenka makarantar mu amma a lokacin kana Shan cocaine ko? Kai Dan Cocaine ne? Dariya Tawaga ya dinga yi yace wannan sharri Haka to Ni wlh Bamu taba ganin cocaine ba ma bare mu Sha,Kai ta jinjina tace Amma wata munafuka Yar Uwarmu lokacin an sa bikinmu Tace sunyi Bincike Kuna shaye shaye nace to ko madarar sukudayin kake Sha Ina son abina,kasan aure Dole sai an kawo Suka,Tawaga yace ki kyale zancen Nan gaba Zan Baki labarin dalilin da yasa ake Mana sharri,Yar China tace to,San min Alawar yace,Yar China ta gane me zaiyi tace to ta cuno Dan bakinta gaba tare da furta gashi Nan na rage maka Hanya,Dariya Tawaga yayi,Yar China Tace yanda ka biya sadakin Nan na Isa nace wani Abu,Tawaga jikinsa ya hade dana Yar China jikin Yar China ya fara rawa tace Kai kaga bana Jin tsoronka amma jikina rawa yake Yaya ko Nima harija ce ban sani ba?
AsmaBaffa
10/29/21, 7:45 PM - Buhainat: 🌵🌵 DUNIYA TA AAMNA🌵🌵
NA KUDI NE
DUNIYA TA AAMNA is dedicated to Garba Butalawa family.
116-120
Official
By
AsmaBaffa
Page naki ne
UMMI DEEJAT
Sai nan gaba za a gane ai cewar Tawaga Yana murmushinsa,Yana kokarin Shafa gashinta tana ja da baya,Tawaga bai zafafa ba yace na gode tunda dama ba kaunata kikeyi ba,daga na dan tabaki sai fara guduwa Kamar wani dodo,baki yar China ta bude tare da furta Kai Yaya ni nace bana kaunarka? to hakan me yake nufi kefa kika ce duk abinda nake so zaki bani shine zaki karya alkawarin tun ba'a je ko Ina ba,munyi fada mun bata gaba daya, Yar China taji tsoro a ranta tace yanda ya biya sadaki me yawa ga gidana me kyau komai shi yayi amma bawan Allah na masa haka ai banyi halacci ba,yanda yake kula dani
Showing 114001 words to 117000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39 Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48