baka gajiya da fada da mace? Ko kunya baka ji fada da mace,idan kana Jin Kai Namiji ne kaje can waje kuyi da maza Mana kaga yanda zasu maka jina jina,ka zauna a Nan Ni sabo da mace ce sai dukana kake Yi wallahi sai Allah ya tambayeka,ranar lahira sai Allah ya Kamaka da hakki na,Murmushi yayi na rainin hankali yace sai na karasa wannan idon Daya shima a manne shi,Sai lokacin Aamna ta tuna ma Idonta a manne yake,Haka duk inda aka ganta sai dai taji Ana ta Mata Sannu da Allah ya sawwake,tana sani Tace zo na yanke maka farce gasu Nan sun fara taruwa,kwanciya yayi a kujerar tare da juya Mata Baya yace wannan karon wallahi kika kuskura ko da Wasa kika taba min farce saina ballaki a gidan Nan,ka godewa Allah ba sajenka da gemunka na yanke ba,Banza ya mata yana tunanin Daddy da akace Hawan jini ya kamashi saura kadan yayi paralyse.
Damuwa ya Shiga a ransa sosai gashi shi bazai iya Addua ba baida time,juyowa yayi Aamna ta kalleshi da sauri,Je kiyi Alwala,tsoro ya Kama Aamna a ranta tace ko hakkinsa zai karba yau na Shiga Uku maybe nafeelar sunna zamuyi daga Nan sai Sex,Idonta ne ya kawo kwalla Tace Alwalar me Kuma? Fuska ya Bata yace Zan fa zaneki wallahi kije nace kiyi Alwala ki zo,Aamna Tace wayyo Uwata na shiga Uku,shi ya manta ma Daren farko Ana Alwala da Nafeela,Aamna tace ka Bari sai dare Dan Allah kayi min Rai,Yace Bari na tashi kiga tsayi na,da sauri ta tafi tayi Alwala ta fito da Hijab a Hannunta tana kuka Hawaye shabe Shabe a fuskarta,Alwalar kikewa kuka duk tsoron Allah naki da kurin Sallah da waye waye,Aamna tayi Shuru tana Hawaye Tace Dan Allah kayi hakuri ance da zafi,zafin me? Alwalar ce da zafi? Ya tambaya Yana zaro Mata Ido,Sallayar Dake Hannunta ta shimfida yace to kalli gabas ki fara Nafeela,Aamna Tace bangane ba,ba tare zamu Yi ba? Yace Kiyi Nafeela nace ki yiwa Daddy Addua Allah ya bashi lafiya a madadi na,Ni bazan iya Yi bane.
Baki Aamna ta Bude sai lokacin taji kunyar kukanta na banza na tunanin banzan ta,Tace Bari ayi magrib,tana yin Sallar Magriba ta fara Nafeela.
Haka tayi ta Nafeela tana yiwa Daddy Addua Allah ya bashi lafiya,sai da ta idar Tace nayi to,ko magana baiyi ba,Wayarta ta jawo ta Kira Mummy, bugu Daya ta daga Bayan sun gaisa Aamna Tace Mummy ya jikin Daddy din? Mummy tana murmushi tace waye ya fada Miki? Aamna ta saci Kallonsa yace in kika ce Ni na fada Miki sai na karya ki yau,Aamna Tace lokacin da kuke waya Ina wajen,Mummy Tace okay da sauki sosai gobe ma muke sa ran Sallama mu koma gida,yaya fatan dai rigimar Bata Yi yawa ba? Aamna Tace ae Mummy,Baba ya kirani jiya,Gaban Aamna ya fadi,Mummy Tace banji Dadin abinda suka Iske Ahmad ya Miki ba,naga Baba yaji Haushi da yawa yace zai dauke ki daga gidan,Kunya ta Kama Aamna Tace Mummy ki kyale Baba rikicin tsufa yake Yi.
Dariya Mummy tayi tace Mama Kuma Ashe Business take so ta fara lokacin Muna cikin damuwa a asibiti abinda ta Nema Bai samu ba sai dubu dari hudu ta samu kacal Amma Inshaallah Zan Kara Mata wasu,Aamna tayi Shuru sabo da Matukar kunya da nauyi data ji, Tace kuyi Hakuri Mummy wallahi Ni ba sa Hannun na ciki,ban San zancen ba ma,Mummy ta fuskanci Aamna ta Kuma Gane su Baba Kawai kyalewa tayi,karki damu Aamna na fihimci lamarin,kici gaba da Hakuri Zama Dan Allah kinji,Aamna Tace Inshaallah ba matsala,kina bukatar kudi ko wani Abu? Aamna tayi murmushi Tace a'a Mummy ba abinda nake bukata komai Yana Yi min idan na tambaya,kin tabbatar? Aamna Tace ae Mummy kiyiwa Daddy Sannu da jiki a gaisar min da Humaira Kuma,Mummy ta dinga yiwa Aamna godiya sannan ta kashe wayar.
Ahmad ransa ya tunzura Jin irin godiyar da Mummy ke Mata to uban me tayi ake gode mata,Cikin masifa yace ni baza a gode min ba Dana dauki kaddara nake zama dake cikin kunci sai ke Za'a godewa Ana wani sa Miki Albarka ke ga fitsararriya ko? Harda wani Jin dadi kina to Mummy...ya makale Murya tare da gwada muryar Aamna yanda take magana,Aamna Tace Wai Kai me yasa baka da kirki ne? Yace ke dalla rufe min Baki ke Wato an Baki lasisi ko harda wani Kara siyo waya Vivo sabuwa,wannan ba gata bane, ke ga tsigalalliya ko kina wani girgiza da kafada ya gwada girgizar Aamna Idan tana masifa,Aamna ta kyalkyale da Dariya gashinsa ya girgiza tare da gyara sabon kitson calabarsa,Aamna Tace shike Nan Zan Kai karar ka wajen Mummy,Yace idan kina yiwa bushashen tsohonki kije ki Kai karar tawa ki gani idan akwai Wanda ya Isa ya tankwara Ni ko yasa naji magana,an fada Miki wani Jin Magana nakeyi.
Baki Aamna ta Bude Tace ai Ni tsoho na ka ganshi me kiba ne,Ashe Ahmad ba Baba yake nufi ba yasan Baban Aamna na asali Dan Sudan wani mugun bushashen tsoho ne,ramarsa ta baci tunda lokacin da wayonsa Bai manta shi ba,Sai yace kije ki binciki tarihinki yarinya kiji waye tsohonki Dan lukuti ne ko kuwa,Aamna ta Mike tsaye tace Allah ban yafe ba sai na cijeka ta fado Kansa Kamar wata Kura ta Bude Baki da gaske ta Kai Masa cizo a wuya,wuyanta ya cafka da hannunsa ya shaketa sosai ta fara kakari Idonta ya firfito kamar zata sheka lahira ya hankadata gefe ta Fadi a kasa dabar, mikewa yayi zai fita ta jawo rigarsa Iya karfinta,ya juyo ya dauketa gaba Daya ya jefata saman kujera Kamar Yana wrestling,Aamna ta cakumo kafafunsa ya Fado gefenta,Idonsa Wanda ya canja yayi ja sabo da kwaya ta motsa ya watsa Mata wani kallo ai sai ta Mike ta arce da gudu.
Key din machine dinsa ya dauka ya fice abinsa ya hau machine kenan yaji an jefo Masa Robar ruwa a Kansa kwas,Kansa ya daga sama yaga Aamna ce ta baya balcony dinta ta sama tana cewa aje a Kai karata wajen human Right idan an isa,ko kazo ka dokeni,Yatsunsa ya wara ya Mata dakuwa Wato ambola Aamna ta Masa gwalo,yace zamu hadu ne da karfi yanda zata ji,mu hadu Mana gani ta matso jikin karfen wajen Dan Allah taho mu hadu tayi girgizarta da kafada,saura kadan yayi Dariya ya matse yace Fuck you....Aamna Tace Dadi ne da shi come and fuck me,Dariyarsa ya guntse yace Yar Iska ce ke ai,nafi karfin Iska sai dai Guguwa,Machine dinsa ya kotse yayi waje abinsa ya barta tana ta dariya.
Tunda ya fita Bai dawo ba sai wurin 4am ya shigo a chake yasha da yawa,tunda ya Shiga Dakinsa Bai tashi ba har gari ya waye,12pm Aamna ta Gama komai tana ta duba shi Bai tashi ba,Haka taje ta wanke Masa toilet ta gyara dakin bed din ne Kawai bata gyara ba kasancewar Yana kwance,Fitowa tayi ta zauna sanye cikin doguwar rigar Shadda purple ta Sha kyau,sallamar Siyama ta ji,ta Mike Suka Rungume juna Siyama Tace ba Zama nazo Yi ba maza muje na zabi kayan,Bedroom Suka haura Aamna ta bude Mata akwatuna Tace zabi,da mamaki sai taga Siyama ba hankali duk kayan masu tsadar take zabewa har ta zabi kala biyar ta koma Kan Arabian dress,ta zabi English wear, ta zabi Inners,Aamna gashi ita Tace ta zabi abinda take so tana ji tana gani Siyama ta zuba a katuwar leda,Aamna Kamar ta kwace Amma ta danne zuciyarta Suka fito haka,suna Fitowa Ahmad Yana Fitowa ya Sha wanka cikin kana Nan kayansa kamar kullum 3qtr da t-shirt marasa nauyi ne da Alama ba fita zaiyi ba,Kallo Daya ya musu yace Mene a Nan? Ya dakawa Siyama Tsawa.
Da sauri Aamna ta firgita Tace ka...Kaya...kaya ne na lefe kasan Ana Dan bawa kawa wasu abin,Ya Mika Hannu yace bani cikin tsawa....Siyama jiki na rawa ta Mika Masa ledojin ya fisge kuwa tare da budewa yaga Kaya da uban yawa,ya kalli Aamna yace waye ya Siya Miki kayan Answer me,Aamna Tace Mummy ce,yace ke ta siyawa ko wannan jakar ya nuna Siyama da yatsa,Aamna Tace Ni,yace to ba don Mummy tana sonki ba ta siya Miki shine Zaki bayar sabo da ba kudinki bane,Mummy ta me yasa bakya respecting din Mummy ne Wai duk son da take miki,Siyama ya kalla yace last warning duk abinda Zaki ki tsaya a Downstairs main Palo Kar na sake ganinki a sama Nan,sabo da idan na sake ganinki baza kiso abinda Zan Miki ba,baza kiji dadin abinda Zan Miki daga ke har kawar taki,bi hanya....ya furta da karaji,Siyama tayi kasa da gudu,Aamna zata bita yace wait...tafin hannunsa ya Buda kamar zai mareta yace karaso ki Mari kanki da kanki.
Aamna da sauri tazo ta Kara kumatunta a hannunsa,yace Baki ji zafi ba da karfi Zaki taho ki taskawa kanki mari,Matsawa tayi baya ta taho da gudu tare da hannunsa da Hannunta ta Kara kumatunta a tafin hannunsa da karfi ta taskawa kanta Mari yace Good tare da murde Mata kunne yace daga yau idan kika sake ebar wa Mummy Kaya kika bayar sai na babbalaki nayi raga raga dake.
sannan duk kayan Dana Baki kudi kika siya idan na samu kin bayar zaki ga abinda Zan Miki,Aamna Tace sabo da tsumulmula ko me? Yace yes...son kudi ne Dani...Ina son kudi...kayan ta kwashe ta maida daki sai murna takeyi gwara Daya kwace dama Bata Yi Niyyar bayarwa da yawa Haka ba,kafin ta fito tuni Siyama tana Napep ma sabo da tsoro gashi Kuma tana sonsa a Kansa take ta wulakanta saurayinta ya rasa me yayi mata ya kasa Gane Kan Siyama.
Aamna cikin Fushi ta dawo Palo ta zauna kan kujera me kallon wacce Ahmad ke zaune sai harararsa takeyi,Tace abinda kake min Sam bana Jin dadi kawayena da Yan Uwana gaskiya gaskiya bana son abinda kake musu,bana wulakanta naka Nima karka wulakanta min nawa ehe,Nifa akan wannan bazan fa yarda ba,Nima kwayar Nan na Iyata,aikin Yan giya na iya shi nima,Haka Kawai in Banda kaddara ma Dana dorawa kaina,ga maza can suna kauna ta,ga masu kudi na gari masu Addini Wanda zasu kula Dani naki yarda dasu,banga laifinka ba laifi nane,Nan..nan Affan ya dawo daga malaysia ya dawo da kudi da mota Yana rokata naki yarda,Nan su Deeni Dan gidan Dan Majalisar jaha sakakina yasa kawata ta kwace min shi Ina ji Ina gani, ga bushashena Kamalu naci Masa mutunci a banza ya gudu.
Dama ance kamatuddini tudan yanda nace Masa bushashe Haka tun ba ayi nisa ba gashi ka Rama Masa Ni Babana Mahaifi kacewa tsotsatse,tun anan duniya gashi Ina gani Allah na tuba Amma gaskiya Ina cin ubana a kasar nan,Ina karba a jikina wallahi,ta ko Ina duniya ta min daurin Alawa ko Ina ba sauki anyi min kika kaka,na Shiga tsaka me wuya,Baki Gama Shiga masifa ba yanzu kika fara tunda kika yarda kika aureni cewar Ahmad ,Aamna tana huci Tace Ina ma mu Mata aka bawa damar saki ko kishiya wallahi da tuni na maka saki dari da talatin da biyar, ko na auro maka kishiyoyi har Uku,kishiya na farko Mashkoor babban abokinka Zan kashe makudan kudade na auro shi sabo da na huce takaicinka,na biyu na Nemo tsohon saurayina Affan,na Uku nayi manage da Mubaraq Tawaga Kai Kuma Kaine Uwar gida,ai wlh da kaga wulakanci,duk ranar kwananka ba abinda Zan tsinana maka sai dai sha'awa ta kashe ka,Amma a sauran kwanan su Affan kullum asubar fari zaka ga mun fito yin wankar tsarki.
Dariya ce ta Kama Ahmad yace ai ke dakikiya ce shi yasa kike wannan tunanin,Namiji Daya ma wallahi yafi karfinki Indai ya amsa sunansa Namiji Irina bare har maza hudu,,Dariya Aamna tayi Tace a Ina ka amsa sunanka namijin Kai dalla duk kwayoyi da giya sun Gama kashe ka,Kai da tsoron Boobs ma kakeyi,Ahmad yace ae naji ai tsoro halak ne,bana sonsu ne shi yasa,Ni ba birgeni sukeyi ba Mene abin sha'awa a Nan Abu cako cako Haka a kirji ba kyan gani,ka taba Abu kamar wani jikin mage ba dadi Haka yagwalgwal,Dariya Aamna take tayi Tace na fada maka kwayoyi sun kashe ka,ka daina Sha wallahi ka samawa kanka lafiya,wannan abubuwan ka tambaya kaji mu kanmu idan Muka je wanka dadin wanke su muke ji bare Kuma maza,Kama fara sonsu tun yanzu sabo da idan na gaji duk ranar dana je na kalli film jam'iyata ta motsa zanzo ne dole ka koyi sonsu.
Fuska ya Bata yace ko da Wasa kika zo Zaki Sha duka ne, tunda ke Baki da kunya Ni Ina da kunya ni Fulani ne ni,Aamna yau tana mamaki Ashe Yana magana Haka,Tace Kaine me kunyar lallai,Shi yasa nace wa Mummy ta Bari na samo yarinya karama Yar secondary wacce Bata San komai ba me hankali da kunya Amma Mummy Taki yarda ta dakko min me Degree wacce ta Gama balaga a waje ta fitsare kafafunta.
Aamna Tace kamar ka sani ai idan muka wuce 22yrs to Kar muke ganin kowa,Ahmad yayi Shuru Bai sake magana ba har ta Gama surutunta ta koma kallon Indian film,Yana ta kallon soyayya ya tabe Baki yace bani remote,Mika Masa tayi ya canja Chanel ya Kai Wrestling,yace ga inda ake abin arziki ba love ba,kasa ta lalace komai love,gidan radio love,Yan film love,writers love,matasa love,tsofaffi love,tsoho ya tsufa maimakon ya Bari aci gaba da dama Masa kunu Yana Sha har ya koma lahira a'a sai kaji ya Kara aure ko aji matarsa ta Haihu,tsohuwa sai aga tana Shan maganin Mata abin haushi ta Aiki mutum siyo min Zuma da gumbar Mata zaka ce,Aamna ta kyalkyale da Dariya harda rike ciki ya gwada yanda tsohuwar ke magana tana makyarkyata da Murya,Shi kuwa ko Dariya bayayi kamar ba shine yake Maganar ba.
A Ina kaga tsohuwar ta fada,jajayen lips dinsa ya tsuke, Baki ya turo gaba Yana girgiza Kai kwaya ta motsa yace Maman Jibson ce take Aiken wani Dan yaronta Islamic chemist,Aamna tayi Dariya Tace Sallar Azahar lokaci yayi kaji ana Kira,ba yanzu zanyi ba sai ta nuna luguf,zata sake magana ya daka Mata Tsawa karki dameni Dan Kinga nayi magana dake Ina cikin Good mood ne Daddy ya warke karki kawo min raini ba Dan arziki bane ni yawwa kije kiyi sallarki ba ruwanki Dani,ko ke nake yiwa Sallar? An fada Miki zanyi Abu Dan wani Dan Adam ne eyeee? Aamna Tace a'a,yace to ki daina shiga hurumina,bana Shiga harkarki ko Kinga Ina Shiga rayuwarki? Ina ruwana da rayuwarki,Ina ruwanki da harkata,Tace babu yace to San Inda dare ya Miki ko na zubar Miki da hakora,Sum sum Aamna ta wuce taje tayi Sallah,ko da ta fito sai gani tayi har ya dafa Indomie da kwai ga coffee ya hada Yana sha abinsa,Yana gamawa yayi ficewarsa,Kitchen ta Shiga itama.
Wasa Wasa Har Aamna ta kwashe wata Uku a gidan Ahmad kullum a haka suke ba Wani canji,halinsa ya ishe ta,ta Gama gajiya da zaman gidan gaba Daya,yanda ta sanshi tun farko Bai canja ba,ga Kuma Siyama da ta nacewa gidanta kullum shi Kuma Yana ci musu mutunci Wanda Haka Sam baiwa Aamna Dadi a gabanta Ana ciwa kawarta mutunci sabo da Bata San kudirin Siyama ba,Siyama tuni ta sallami Faisal ta sa an mayar Masa kudin auren da ya kawo,Faisal ya shiga damuwa Amma ba yanda ya iya Haka ya hakura bayan ya Sha fama da zuciyarsa,Siyama kuwa Bata fadawa Aamna ta Kori saurayinta ba sabo da kar a gano ta,gashi kullum Kara son Ahmad takeyi kamar hauka.
Bangaren su Mama kuwa tuni kusa da gidansu ta bude katon shago tana siyar da Inner wears na maza da Mata,masu kyau take siya idan anyo order daga kasashen waje,ta gyara ciki komai glass da glass ne Dan karamin shago, Baba ne ya cika Mata kudin Suka Bude abinsu sannan a Kofar shagon daga gefe kayan kamshi take siyarwa citta,barkono,kanunfari da masoro da su Kimba da gyadar curry etc,tana Zama a shagon da kanta sannan ta sa wani yaro a ciki Dan makwaftansu da taga Yana da Dan hankali tana biyansa Dan abinda ba a rasa ba,Zuhra Bata San duk abinda ke faruwa ba sabo da ita Bata Bayan su Baba,duk abinda suke Yi Bata Jin dadi tana Kuma kokarin yi musu Nasiha,ganin Haka sai Suka daina fada Mata komai,gidan Aamna kuwa Bata zuwa sosai sabo da halin Ahmad taga baya son Baki a gidansa.
Da Yamma Aamna tana share sharenta tana mopping ko Ina Ahmad Yana kallonta ta gama,sai kunci yakeyi Yana faman huci,duk abinda take Masa baya gani,tana gamawa da ciki ta fita compound kasancewar me Gadi Musa ya tafi Kauye wajen Iyalansa sai Nan da sati biyu ko Uku zai dawo,Duk girman Compound din Haka ta gyara shi,Ahmad ya fito yace sai ta wanke Masa machine Haka ta wanke Masa tas,ta Sha wahala da kyar take mikewa,Yana Fitowa ya kalli Tyre Kawai ya juyo ya kwashe ta da Mari a saman Idonta Wanda yake mata ciwo,Botikin ruwan data wanke Masa Machine ya dauka ya juye Mata ruwan a kanta gaba Daya,Aamna ta fashe da kuka yayo kanta ta matsa gefe sai ga Siyama ta shugo da sauri Tace lafiya Ahmad????....Kafin ta rufe Baki ya fyallawa Siyama nata rabon marin Yana cewa Yan Iska matsiyata,Aamna duk dukan da ya Mata Bata ji haushi ba sai Akan ya Mari Siyama,Machine dinsa ya buga ya fice,Siyama ta fara zuga Aamna Tace wallahi ki bar gidan Nan Aamna Idan ba so kike Watarana a tsinci gawarki ba,Wannan Bai da hankali kwaya da giya sun Gama da kwakwalwarsa,tun dare Bai Miki ba ki bar Masa gida,gwara ki rasa aurenki Akan wannan halin da kike ciki,auren me auren wahala,Iyayensa su na can sun barki idan an kashe ki Basu da
Showing 30001 words to 33000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11 Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48