gidan su Yar China yaje ya sameta,ta gyara gidansu fes Yana ta kamshi,tana zaune a kitchen tana girki a Murhun gawayi,sanye take cikin skert din atamfa da vest sai wata hula Kalar vest din da ta saka pink, Kamshi taji ta juyo da sauri sai taga Tawaganta,kunya ce ta kamata jikinta ba ko mayafi,Tawaga yaga jiki me kyau fari tas a ransa yace na gode Allah,kujera ya jawo tare da Zama Yana cewa Baki fa amsa min Sallamarta ba kina ta faman kallona,Firgit Yar China ta dawo daga hayyacinta yanda take Kallon Tawaga ya Mata kyau matuka,Yaya kayi kyau,ai kin fini kyau gimbiyata,Murmushi tayi Tace Bari na dakko maka Tabarma ko carpet,no..no ba Zama zanyi ba shigowa nayi na ganki ko naji sanyi a Raina tunaninki ya hanani sakewa Baby,Yar China ta rufe Ido tare da furta Kai Yaya Ni kunya nake ji Allah,Ina Iyelle ne? Ta tafi Unguwa gidan Kawu kaninta sai dare zata dawo,Zama ya gyara Yar China tana girkinta suna Hira,me kike dafa Mana? Yar China tace kasan Iyalle da son tuwo,Tuwon shinkafa nayi na gama miyar nake karasawa ta nuna Masa Danyar kubewar da ta goga,yace Ashe yau zanci abincin naji matar ta iya girki ko Bata iya ba,Dariya Yar China tayi tace na Iya girki fa Yaya,Haka nake so ai,Kin San me ya kawo Ni wajenki? Yar China tace a'a,yace Akan Aamna ne,kamar Ahmad ya sani yace yasan Tawaga sai yayiwa Yar China fada sai Kuwa gashi.
Tawaga yace kin bani haushi fa abinda kika Yi duk fadan da Iyalle ta Miki Baki ji ba,Baby Baki iya magana ba taya kina yarinya a Gaban manya suna magana kina magana har Zaki dinga ciwa Baban Aamna fuska a Gaban yarsa,duk wajen ga mutane kina tunanin zasu ganki a me hankali,sannan Ni zasu ce banyi dacen Mata ba tunda na auro marar kunya,ko ba komai Mahaifi ne fa,kin San Kuwa me ake cewa Mahaifi? Kuma gashi Babban mutum dattijo,a Gaban manyan mutane Ina ta kyafta Miki Ido kiyi Shuru Amma ke Baki San ma Harara ba,sonki da nakeyi Allah ne ya sa min sonki Amma wlh da bazan so ki ba,ko Ni farko fa a makarantarku Haka kika zageni wannan zagin da kika min shine silar Haduwar mu,Kuma na gani naji Ina sonki a Haka,Amma shine matar abokina ta girmeki Zaki je har gidanta a gabanta kici fuskarta Kuma ke ba ruwanki ko a jikinki,haka Zaki yiwa dangina? Yar China ta kebe Baki zata Yi kuka Tawaga yace wlh kika min kuka sai na mareki a Nan wajen kin San Halina ya dan Iskanci Ana gyara Miki Abu ke kuka ma zakiyi,me na Miki? Yar China tace ai dai Sanda na zage ka dama sonka nakeyi,kullum Ina kallo kana kawo kannenka makarantar mu, Ni Kuwa in buya a bakin gate inyi ta kallonka Ina Jin dadi.
Ka tambayi Iyalle wallahi kullum na dawo daga makaranta sai na Bata labarinka,Ni Kuma Dana gaji zuciyata tana ta bugawa idan na ganka shine naji haushi na zageka ashe Allah yaga zuciyata shine ta Haka ya Zama silar komai,Kuma Ni Aamna ai ban San zata ji haushi ba Amma ka kirata a waya na Bata Hakuri,Indai zaka daina Jin haushi na Zan Bata Hakuri.
Tawaga saukin Kan Yar China yana birge shi Bata da taurin Kai Sam,tana Jin Tsoronsa ko ya idan ya nuna Mata fushinsa sai ta sakko,Wai dama ta Dade tana sonsa Bai Sani ba Amma Taki nuna Masa ko Alama sai da ya gaji ya fada da Kansa Lallai Yar China Ashe da hankalinta sai yaji ta dada samun guri a zuciyarsa.
Kallonta yayi yace Bari na Kira Aamna ki bata Hakuri,to Kawai tace,Ahmad ya Kira a waya bugu Daya ya daga lokacin suna garden suna hutawa shi Aamna,Ya akayi Tawaga? Tawaga yace King Ina Aamna? gata kusa dani,Okay please Bata Wayar zamuyi magana,Ahmad bai tambaya ba ya mikawa Aamna waya,Bayan sun gaisa yace Aunty Balaraba Hakuri zamu Baki akan abinda Yar China ta miki kiyi Hakuri dan Allah kuruciya ce gata zata baki hakuri,Yar China waya ta karba tace dan Allah Auntynmu kiyi hakuri nasan nayi kuskure bazan sake ba,Aamna sai kuma taji kunyar masifar da tayi jiya har suna fada da Ahmad akai,gashi baiyi karya ba Tawaga Yana sane zai dau mataki,Aamna tace ba komai kanwata karki damu ya wuce,Yar China Tace na gode Iyallace ta lalatani bata iya tarbiyantar Dani ba,komai nace sai ta kyaleni,ko me nayi sai tace nayi dai dai Bata min fada,Bata Nuna min hanya duk laifin Iyalle ne bata iya tarbiya ba,Iyallace da laifi Dariya Aamna tayi tace to ya wuce sis,Iyallace ta karasa shigowa gidan tana cewa da nayi Miki Ubanki?
Dan Ubanki to naji abinda kika ce Wato Ni na lalata ki ban iya tarbiyya ba,duk abinda kikeyi bana Miki fada ko? Tun yaushe kullum sai nace ki bari ki Bari kaza ba kyau Amma bakya Jin magana,na nuna Miki fari da Baki amma ba Kya ganewa kullum sai kinyi laifi an kureki kice nice na lalataki,Haka rannan a makaranta kinyi laifi aka tara Yan makaranta za a zaneki kika ce nice na lalataki a Gaban Yan makaranta da malamai ai naji labari wajen kawarki Habiba,Rannan Haka kika je har gidan sabuwar Amarya kika ce kayan dakinta da katakon dalbejiya aka Yi shi,Kuma kika ce mijinta Maye ne,Babarsa Mayyace Kuma kika ce a wajena kika ji,Tawaga ya dinga dariya,Iyalle tace harda cewa wai ai Ni na tsufa na Dade a duniya Duk mutanen garin Nan a idona aka haife su sabo da haka nasan waye Maye nasan waye Wanda ba mayu ba,Yar China tana ta rokon Iyalle tayi Shuru amma Iyalle tace sai na fada Yar banzar yarinya.
Saura kadan ki kashe aure da kyar na samu case din ya mutu,yanzu kin tabka rashin kunyarki kince nice,tunda tonon asirin kike so ai Nima nasan sirrinki Bari na fada Masa,Iyalle tana kallon Tawaga tace bawan Allah kaje kayi zamanka ta dade tana sonka fa Kaine baka sani ba,tun tana Jss3 yau shekaru Uku kenan Kai baka sani ba,kullum ta dawo daga makaranta sai ta bani labarinka,lokacin ma Bata fara nono ba,Iyalle Tace ai kwanaki ma...Yar China ce ta fara ihu yeeeeeeyeyehhhhhh ta cika gidan Wai Dan kar Tawaga yaji Maganar Iyalle shine take ta Ihu.
Tawaga ne ya ja Hannunta suka koma Palo shi yau fess ashe Yar China ta Dade tana kaunarsa,sai yaji wani sanyi da nutsuwa a ransa yasan ba Wanda zai iya kwace Masa ita,fada ya dinga Mata da Nasiha tace Zan daina Yaya,Tawaga yace indai baki daina ba zamu bata,Kinga Amarya guda ango ya daina kulata sai ya? Yar China tace babu lafiya Amarya da ango suna fada ai sai lahaula,Yaya baza muyi party ba? Tawaga yace ae sai dai mu Danse idan an kawo min ke,Yar China ta tuno Baba ta dinga dariya,yace kuyi Dj a Kofar gidanku da kawayenki,Iyalle tace fa ranar da aka Daura aure ranar za a Kai amarya idon Yar China ya ciko da hawaye tana tausayawa kanta zata rabu da Iyallenta.
Tawaga yace kukan Kuma fa ya Furta Yana goge Mata hawayen da Handkerchief dinsa,tana shesheka tace Iyalleta....shike Nan Zan tafi na barta Ina tsoro Kar Yan iskan Unguwa su hauro suyiwa Iyalleta Fyade,Tawaga ya kwashe da dariya yace Iyallen da ta Shekara kusan Tamanin da wani Abu ita za'a hauro ayiwa fyade?.
Aamna tace to ake yiwa mahaukata Mata fyade Wanda suke ciwon hauka suna bin bola bare me hankali Kuma Iyalle ma ai da sauranta,jikinta Bai Gama saki ba,shi dai Tawaga dariya kawai yakeyi ita Bama kukan rabuwa takeyi ba,Tawaga yace ai gidan Kawu kaninta zata koma Kuma zamu ci gaba da kula da ita,tace to shike nan,na fadawa kawayena bikin saura Iv idan ka buga shi a kawo min da wuri sabo da Ni gyaran Amarya za'a fara Yi min bana son fita Rana na lalace,Tawaga yace karki damu,duk kyan jikin Nan naki sai an Kara gyara shi? tace so nake fa na dinga kashe maka Ido da haske na Walwal.
Kudi ya Bata masu yawa yace gashi idan Basu Isa ba ki kirani a waya,Yar China taga kudi Tace Kai Yaya sunyi yawa ai gwara ka siya Mana abinci a gidan tunda kaga dai Ni ba wata garar arziki za a min ba tunda bani da gata,Murmushi yayi yace ai wannan an wuce Wajensa,Yar China tace Allah Yaya munfi marfin cikin mu? Sosai ma ya Bata amsa tace to Allah ya Kara budi,Tun a gabansa Yar China ta fara kasafin kudin, tana dubu biyar kudin maganin Infection duk na San bani da shi amma sabo da tsaro ko ya makale a lungun cikina ban sani ba,Iyalle tace za a siyo Dan mannau dubu hudu,duba daya da dari biyar kudin bagaruwa...Tawaga Jin irin bala'in da za a hada masa duk a Kansa yace Haba Baby duk Ni kadai so kike na kasa tashi,Yar China Bata Gane ba tace Haba Yaya sai kace wacce zan daureka da Igiya? Tawaga yayi kicin kicin yace bada Ni ba gaskiya Ni Kawai ki gigitani da kyawunki,kyan halinki,kwalliya,tsafta da Iya girki,iya soyayya shine Zaki birgeni,Yar China murmushi tayi Kawai Tace ai girkin Ina sake koyen Kalar na zamani na gargajiya na iya,Tawaga yace yawwa ki dage a Nan,Iyalle tace cab Kaine fa zaka fi kowa cin moriyar,Yace no Ni dai karki fi karfi na,Yar China ta kyalkyale da dariya ta manta da wani Sex ma.
Tunda Tawaga ya bar wajen Yar China yake tunano irin yanda yaji Ana tsuma Amaryarsa,wajensu su Jibson ya wuce yace Wai ku bakwa gyaran Angon ne kamar yanda amare keyi? Jibson yace akan me Kuma? Amare suna ta tsumi mu mun zauna haka karfa Sufi karfinmu, Mashkoor yace Nima Haka nace muma mu nemi namu,Brown yace zamu danyi kadan gaf da biki Haka suka Gama tsarinsu Suma zasu tsumu.
Lokaci na tafiya ana zaune cikin farin ciki ana ta Shirin biki,biki ya rage Saura sati Daya su Yar China an zuba kyau da kanta take zuwa gyaran jiki,Kawayenta duk ta gayyace su,Haka su Sameera ma,Sameera ta kashewa jikinta kudi sosai sabo da tasan ta taba aure ai Kuwa kyan da ta zuba kowa ya kalle ta yasan ba karya duk Wanda ya ganta sai ta birge shi,Haka Nafeesat ma da Hafsat bare Yar masu da shi Humaira an kashe Naira.
Ba Wani shagali za ayi ba Ana daura aure da Yamma za a Kai Amare,,Iyalle duk kayanta an kwashe an maida gidan kaninta dakin daya bata,ana kai Yar China gidan miji zata koma.
Jibson suna tare da Mashkoor yace Yar bazawara ta akwai hankali Haka nake son mace ta Gama hada hankalinta,bani da hawan jini yanda take ji dani,Dariya Mashkoor yayi yace to dama Bazawara ai dole ka huta,Jibson Yana murmushi yace Ina fada maka Danfa ta hadu da gogagge ne,zata nuna min duniya na nuna Mata ai nima babban Kai ne,badan ni bane yanda suke sakin layi kasan Bazawara sun San komai ba ruwansu idan baka goge ba sai su kalle ka wani can,ai Kuwa Zan Sha dadi ba Wani kuka da jiran sai ta Saba,Tawaga dai zaici ubansa da wannan yarinyar, Mashkoor Yana dariya yace Yarinyar Tawaga girma ne Kawai da ita amma ni tana birge ni ko ba komai zaka Yi dariya, zai Sha fama amma ai jikinta Kuma ba karama bace gata doguwa Kuma akwai diri komai ya ciko cewar Jibson,Mashkoor yace ai Yarinyar akwai abin Moro a jikinta,Tawaga zai more akwai kayan aiki,Dariya Suka yi,Jibson yace ni da kuke cewa yarinya ce nayi zaton kwaila ce ashe ta nuna luguf,Dariya sukayi, Mashkoor Yana cewa Kaine aka cuta Jibson,Jibson yace karya kake Yi wallahi sameerata tafi Nafeesat dinka komai kana kallonta cif cif,ai duk ta fi Su Hafsat cika,to ba ta fisu girma ba maybe ma Boobs din nata sunyi doguwar sujjada wacce kafin su dago sai dai Hakuri,Jibson yace karya kake Yi wallahi Ni fa nasan abina tunda na taba tabawa, Mashkoor yace dan Iska Allah ya Kamaka dama wlh tunda Naga idan munje zance kana korata wai na Baku waje minti biyar zaka fito nasan baka kulla gaskiya ba,Baki Jibson ya tabe yace sharri zaka min ai dai Allah ya sani watarana ne tayi kwalliya me kyau na kasa Jurewa shima kissing Mukayi sannan hannuna ya Dan samu tabaraki yasa Mata Albarka amma daga shi ban sake ko wani kiss ba,ai na tuba ni bazan iya aikata wani Abu da Yar wani ba nayi hankali,Dariya suka Yi Mashkoor yace yayi daidai mutumina.
Yar China ankon su iri Daya dana Hafsat Kanwar Tawaga wacce Bash zai aura,Humaira Kuwa Bata ma Yi ankon ba sabo da babu wani time,Haka Nafeesat Yar Malam babu anko dama,su Ahmad ba Zama ita kanta Aamna sai hakuri tayi da mijinta Bai fiye Zama ba ana ta shirye shiryen biki,Yar China tayi gyaran jikinta tayi kyau Dangin mamanta Dana Babanta dake an dauke musu komai na kayan daki Daddy yayi komai sai Suka tsaya a sauran abubuwan biki da abinda ya shafi Amarya,Yar China Tasha gyara na musamman,Haka sauran matan ma musamman Humaira da Sameera ba a magana,Humaira su suna da masu gidan Rana,Sameera kuma ta taba aure shi yasa tayi kamar me,bangaren Hafsat ma ta gama ba karya haka Nafeesat da take Nurse gata Yar me kudi in kazo Nan an wuce wajen.
Angwaye sunyi dinkuna na musamman Suma Kamar masu hadawa kansu lefe,gidan kowanne ya dau kamshi Daddy ya zuba komai har abinci store Guda,Lefen Amare Kuwa Tawaga Akwati takwas aka yiwa Yar China Haka su Mashkoor ma takwas takwas ko wanne Kalar design din akwatuna daban Haka kayan ciki ma ko wacce da nata Kalar daban,Mummy da Amarya tare da Dangi sabon gidansu na Kaduna suka dawo Wanda Daddy ne ya Gina shi daban idan sunzo Nan zasu dinga sauka a tunda ya Bawa Tawaga gidansa da Ahmad ya Bari sunzo sabo da saukakawa Dangin Ango ba sai anje har Lagos ba.
An Gama komai ana gobe daurin aure Yar China ta tura Yara makwaftan da suke mutunci su sanar musu,sai dai suji yaro ya shigo yace Wai Yar China tace ranar asabar ne daurin aurenta Kar kuyi girki ranar ku zo kuci abinci da ku da yaranku,ai ta dariya ace kace Allah ya kaimu,Bayan Kuma ta raba musu Iv sai da ta Kara sanarwa da baki.
Amare sun Sha lalle da gyaran gashi ko wacce mashaallah,Gaba Daya a babban masallacin Malam baban Nafeesat a Nan aka taru da dunbin tawagar angwaye da Amarya aka Daura Auren ko wacce,Jibril Jibson aka fara daurawa aure da Sameera Ana Gama nasa yace Alhmdllh na Haye ni Saura na Baya,yasha Uwar Shadda me shegen tsada fara tas harda babban Riga da hula me kyau,ga takalmi da agogo masu tsada,idan ka kalli Jibson sai ka sake Kallonsa ba karya da gani kasan wanka ya samu gindin Zama a jikinsa.
Bash da Hafsat sune na biyu Wanda aka Daura aurensu,Bash yace Nima nabi layinka Jibson na tsallake Alhmdllh,Bash kuwa Shaddarsa Arsh color ce,yanda ya tsira hular nan ga saje da Dan gemu ya zauna das kwance a fatarsa me haske haske abin kallo ne Bash,Na gaba Kuwa Mubaraq Brown aka daurawa nasa da Kanwar Ahmad Humaira,Daddy Yana ta farin ciki shi Kuma Brown kayansa wasu light brown ne,Yana da tsayi sosai da Dan jikinsa cif chocolate skin dinsa wata sumul sumul gashi dama shi akwai Isa da tamaka haka yake ya gama tsula kyau.
Mashkoor da Nafeesat aka daurawa aure Wanda yake sanye cikin wata Shadda ta Alfarma Grey color ba karya sai Wanda ya gani,Na karshe Aliyu Haidar Tawaga ne aka Daura da Sadiya Yar China, shi Kuwa Tawaga Sea blue ya saka tana sheki,ya kafa hula hancin Nan nasa dogo ya fito sosai,gashi jikin Tawaga na daukan wanka ne,ko me yasa kyau yake masa Allah ya bashi ba wata mace da bazai birge ba,Dukkansu ba Wanda zaka ce ya taba gwada ko shaye shaye,dama Sai Hali yazo Daya ake abota,Dukkansu akan Sadaki dubu Dari dari Wanda Malam liman Baban Nafeesat dukka shi ya biyawa kowa Sadaki a aljihunsa.
Masu kade kade suna Yi Ana ta kashe pics,taro yayi taro Uban gayyar King Ahmad duk Yana cikin wakilan ango Wanda Suka karbi aure dan shishigi Wai har da shi a ciki,Wani yard ya saka me Arnen tsada kana kallo kasan an gama kure karshen Naira a jikin Ahmad komai Silver color ne,shima yau ya sa Yar hula duk sun tsirata irin na matasa,Ahmad uban gayya reception suka wuce da tawagar abokai da sauran manya duk aka tafi katon hotel a Nan aka Kama hole kowa yaci abinda yake so ga kida na tashi,Aamna Kuwa itama tana sabon gidan Daddy bangaren Amarya Humaira wacce taci Uban lace na gagara wani dark blue and Brown yanda zasu danyi matching da kayan Brown,Tace ai Nickname din Mijina Brown Dole mu sa Brown yau,Ana ta dariya ta Sha make up tare da Yan Kawayenta kadan.
Hafsat ma kayanta akwai Kalar kayan mijinta Bash a jiki,Haka Nafeesat din Mashkoor komai a tsari sukayi,Sameera wacce itama hakance ta diga kyau tana ji an daura Aure tace Zawarci ya Kare Allah bamu zaman lafiya Kawayenta suna Mata tsiya da dariya Suka ce Kai marya.
Bangaren Yar China cikin Yan uwansu ne da Suka cika gidan suka fara kawo labari,Kanwar Babar Yar China Salamatu tace ga Ogana ya bugo waya Yar China an daura aurenku an gama kece ta karshe an daura,Yar China Wanda yanzu ma ta shigo gidan ta dawo daga makeup,ta Sha wani dakakken material Sea blue yafi Shaddar Tawaga dark sosai da adon Golden a jiki,Yana wani walwali Yana kashewa mutane Ido,daurin dankwalin da aka nada mata da Golden headtie tayi kyau kwarai,dama gata fara
Showing 105001 words to 108000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36 Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48