Wai na canja Miki Kinga sai nace Wato sabo da ke Zan canja,to Baki Isa ba sai end of this year Zan canja style gaba Daya,duk sati ake canja min calaba sabuwa,mu duk shekara ki tambayi abokaina duk shekara muke canja gyaran gashi,ko wacce shekara da salon tsarin askin da kowa ke zaba ya canja,sai dai muyi ta sabunta shi duk week har karshen shekara,Aamna tace Wato Ni ban Isa a min abu ba,Ahmad yace ae Haka Kawai ki rainani ke ki koma Mijin ni matar,idan time yayi Zan sake zamu je ki zabi Wanda ya Miki sai nayi Miki Wanda kike so Amma Indai kika zabi bana yan gayu ba kin San bazanyi ba,Haka Kawai baza ki maidani tsoho ba,Dariya Aamna tayi Tace Allah ya kaimu.
Ki Gama bacci nake ji ni,Addua ta Gama sannan Suka sake kwanciya bacci.
Sai wurin 10am Aamna ta farka tashi tayi ta fito gidan ta kalla taga ba Wani dirty ko Ina fes,gidan ta fara gyarawa tana babu Bata lokaci ta gyara duk inda Musa Bai shiga,dakinsa ma Bed ne Kawai bata gyara ba kasancewar bacci yakeyi,Kitchen ta shiga ta soya dankali da kwai,Naman jiya da suka rage tayi warming nasa ta shirya komai a dining sannan ta koma Bedroom dinta a can tayi wanka ta shirya cikin wani Bumshort pink me aljijuna ko Ina,Yar Riga me gajeren hannu ta saka wata fara me adon pink,gashinta ta gyara sosai Yana sheki da kamshi ta Kama da Ribbom pink and white,jelar gashin tana Lilo a Bayanta me tsayi,Pcap ta saka kace wata baturiya ce,Wayarta ta dauka ta fara yiwa kanta Selfie kenan ya shigo sanye cikin wata jallabiyar ta daban silver color ta tsangale itama,Takalminsa flat shima silver,Yana ta walwali yayi wani kyau na musamman,Mata da pic basa gajiya ya Furta tare da zuwa ya rungumeta ta baya ya leko da Kansa ta saman kafadarta ya kwanta yace ayi dani Nima,Dariya sukeyi tana ta dauka kala kala suna canja style,Sai da suka Gama yace ki saka security fa Kar wani ya karbi wayarki ya kalle min ke a haka Zan Iya sheke mutum ba ruwana, Daukanta yayi Suka wuce Dining Yana yabon kwalliyarta.
Serving nasu tayi a plate Daya komai a Abu daya spoon ma Daya,suna Hira suna ci Aamna tana ta bashi a Baki,kallonta yakeyi yace dama kin kware wajen iya bada abinci a baki,Amma wajen dadin kin Hana kina jiran Mummy,Dariya tayi tare da furta ae,yace ai Baki hadu ba yarinya,ita Mummy na rasa Hujjarta,Kiran Mummy ne ya shigo Wayar Aamna,Tace ka gani ta Kira,Nutsuwa Aamna tayi tare da dagawa da ladabi Suka gaisa,Mummy tace fatan dai Baki koma ba ko? Aamna ta kalli Ahmad suka Yi murmushi Tace ae Ina gida ma ai bazan koma ba sai kin dawo,yazo yace mu tafi nace Nan da kwana Uku,Mummy Tace yawwa akwai shiryen shiryen da nakeyi ne karki koma sai na zo da kaina Zan kaiki,Aamna Tace Inshaallah... Inshaallah Mummy,ban so yanzu kije nafi so ya Sha wahala zai fi ganin kimarki,Aamna Tace hakan yayi sosai ma,Ahmad Yana ji ya girgiza Kai Yana ta dariya kasa kasa tare da riko Aamna ta dawo saman cinyarsa da rada yace Mummy kin ganmu ma Aamna ta Duke shi a kafada tare da Harararsa da wasa,Mummy taci gaba da cewa gyara Za'a Miki Aamna ki San yanda zakiyi karki koma Muna tafe Inshaallah,Aamna Tace to Mummy bayan Sun Gama Ahmad Yana dariya yace to kafin tazo ma Ni na Miki babban gyaran,da kaina zanyi gyaran,Wato shi yasa kika dinga Raina min hankali,Bayan sun Gama cin abincin tare da shi suka Yi wanke wanken Suka gyara kitchen.
Kallo ta kunna Tace Dan Allah Zan kalli wannan Series din na Yan India Ina bibiyarsa bana so ya wuce Ni,Baki ya tabe yace wannan shirmen kike bibiya? Aamna Tace mugun kyau ne da shi guda biyu nake bi yanzu daya Chanel din zasu fara haska Dayan,to yanzu wanne Zaki kalla wanne Zaki Bari? Aamna Tace duka ai bazan Bari ko wanne ya wuce Ni ba,tv sama Zan kunna idan na kalli wannan na minti biyu sai na dawo kasa na kalli wannan shima na minti biyu,Yace to ni Kuma fa na minti Nawa Zaki kalle Ni? Kaima na minti biyu Yace to Bismillah,Yana Zaune a Palo taje ta kunna tv sama Suma sun fara ta zauna ta kalla ta kalla sannan ta sakko kasa da gudu ta zauna ta kalla ta kalla sannan ta juya Kan Ahmad ta kalle shi ta kalle shi ta Mike tayi sama,Dariya ce tayi mugun kamashi yace wallahi bazan yarda 25years Aamna take ba ai ko Yar 14yrs baza tayi wannan ba,Dan hauka daga cewa shi na minti Nawa zata kalle shi sai ta maida shi tv tana kallonsa tana murmushi kamar me kallon Film.
Tana minti biyu a sama ta sakko da gudu,yace wallahi idan kika karye kika jawo min asara sai kin sani,mene Haka so kike ki jawo min masifa Zan fara amarci da karyayyar Amarya,Idan kika karye Allah a Haka zanyi ba abinda ya dameni Kuma bazan tausaya Miki ba,Aamna ko a jikinta ita ta film dinta takeyi Kar ya wuce ta,shi Bai taba sanin tana kallo ba Haka,yasan dai farkon kawota gidansa kullum Yana ganinta tana kallo Bai San masifar ta Kai Haka ba,kalla ta sakeyi yaji tayi Kara Tace an caka Masa wuka wayyooo....bawan Allah za a kashe Fairus shike nan tayi tagumi,Tv din ya kashe duf kamar Wanda ke gani yace tunda an kashe shi ai film ya Kare an lalata film an daina kallo,ai sai su sa zuciyar mutum ta buga,Gabansa Aamna ta dawo tana kukan shagwaba tana cewa Dan Allah ka kunna min,yace an kashe Star film ya Kare,Aamna Tace ai ba shine star din ba shi ai Kanin star ne,to ai Nan gaba shine zai dawo star din Kuma an kashe shi kallo ya Kare,Aamna Tace Allah dama Fairus ne zai auri Abhi? Ahmad yace kwarai ai Ni downloading nayi na Gama kalla,ita kanta Abhi din ai gobara ce take tashi a dakinta ta mutu gaba Daya,Aamna ta goge kwallarta Tace Allah sarki Abhi Allah ya tsinewa Wanda yake sa Miki wuta ya kone ki,nasan bazai wuce Arjun mugu ba,Ahmad yace kamar kin Sani shine Kuma guduwa yakeyi da kyar Yan Sanda Suka Kama shi,to Yar Abhi data haifa ya akeyi da ita? Ahmad yace ai Baki sani ba? Arjun ne ya jefata a katon ruwan bautarsu sai ta mutu,Wayyo Amma gunki lakshimi Bata musu Adalci ba,ai sune sunki su Gane gaskiya Allah Daya ne sai Gunki Lakshimi cewar Aamna.
Ahmad yace ai duniya sai da ta tsinewa Director din wannan film din.
Aamna Tace na daina kallon wannan jakin film din Bari naje na kalli wancan na Aryan,Ahmad ya zaro Ido a ransa yace Ina ruwa,a fili yace ai wannan film din Baki San Wanda ya shirya film din an kamashi ba? Aamna Tace akan me? Yace ke yanzu duk yanda duniya ke zancen Baki sani ba? Aamna Tace me yayi? Yace Ana Nan Zaki gani a Nan gaba yaci mutuncin Musulmai da musulunci yanzu Saudiya tana can tana nemansa zasu kamashi,ta sanar Kuma duk me kaunar musulunci Kar ya sake kallon wannan tashar,Aamna ta zaro Ido Tace mutanen fa basa kaunar mu da gaske,yace ai fa,fasa kallon tayi ta dawo jikinsa ta zauna,Tace Idan sun fara sabo na dinga kalla,a ransa Yace ai wannan haukar kallon bada Ni ba,kizo kina girki kina kallo ki jawo wuta ta tashi ta kone min ke na Shiga Uku Akan kallo,ayi kallo kadan kadan ba na hauka ba.
Kwanciya tayi tare da daura kanta saman cinyarsa suna kallon juna tabe tabensa yakeyi a jikinta Kawai har 11:30am,kitchen Suka Shiga tana girki, baya ta juya tana yanka tumatur,ta baya ya rungumeta tare da zura hannayensa ta cikinta ya karbi wukar a Haka yaci gaba da yankawa Kansa Yana saman kafadarta,a Haka suka Gama girkin,da Yamma Kuwa wanka suka dauka zai kaita yawo,yasha wata Shadda milk tana kyalli,Ita Kuma wata English gown ta saka Golden and milk,sunyi kyau,Musa ya hango su sun fito shi kadai ya dinga murmushi Yana tayasu murna Yana kallonsu da Sha'awa,Aamna ya gaisar ta amsa da fara'a,Ahmad yace Musa yanzu na gane me kake nufi lokacin da kake waya da matarka yanzu sai dai muyi kokawar daukan duniyar Nan tare domin Nima Zan mikawa tawa gwanar kyautarta, Oga sai dai kowa ya dauki bangarensa cewar Musa,Dariya Musa ya dinga yi suka shiga motar su,Yana lailaya Kan motar cikin kwarewa Suka fita,Wani wurin huwata suka Shiga me dauke da Swimming pool kala kala,wani bangaren me dauke da pool Ahmad ya biya kudin na daban Wanda daga shi sai Aamna ba Wanda zai leko wajen,special ne na masu Neman privacy,Ba Wanda ya Isa yazo wajen ko ma'aikatan ciki babu me shigowa,Abinda zasu ci yasa aka kawo musu tare da rufe musu wajen ba me shiga.
Kayan wankan Daya siyo musu a wani super market ya saka Boxers Kawai,Aamna kuwa wata bra ce da pant na wanka Tace karfa wani ya shigo,yace na fiki kishin jikinki Wifey ki saka abinki,Aamna ta saka Yana ta kallonta Yana Shan lemo tayi kyau sura gata Nan gwanin sha'awa,ga wani uban kida kamar zai fasa maka kunne na wakokin Yan Nja,Kamar karka fito Haka zaka ji,Aamna ita kanta tasan tayi kyau.
Shiga yayi cikin ruwan,Aamna Bata iya ruwa ba amma Bata tsoronsa,lallabawa tayi ta shiga dake pool ne kowa zai Iya shiga ma,a hankali take tafiya a ciki tana dariya har ta karaso inda yake,suna facing juna ya rungumeta suna tafiya a haka,Kasa yayi da ita suka taso tana shidewa,Ruwan ta watsa Masa a fuska Tace zaka sa na mutu,Bayansa ta koma ya goyata tasa hannayenta ta wuyansa Yana tafiya da ita sannan Yana nutso da ita suna dagowa sai Dariya sukeyi,Gabansa ta dawo tare da rike hannayensa ta cikin ruwan,Bakinsa ya matsar saitin nata a hankali Suka Rungume juna suna zuba kiss a Haka Suka Yi nutso ya Dannata ta dago da sauri tana shakar numfashi ta Harare shi Yana ta mata dariya ta Shiga watsa Masa ruwan a Fuska tana watsal watsal,bayansa ya juya yace hau,Bayansa ta sake danewa sun Dade a Haka suna wanka kafin ya koma wasa da Albarkatun Kirjinta, sai da suka Dade suna soyewa sannan Suka fito zasu huta,kujerar hutawa ta zauna ta Bayanta ya koma tare da Zama tana a tsakanin kafafuwansa suna cin kayan makulashe suna Hira da wasanni irin na masoya.
Abban Brown ne tare da abokinsa a shagon siyar da shaddojinsa yace Yaran Nan fa sun kasa Ni kaji ma an Kai kudin auren Sameera Jibson tuni ya Kai kudi Kuma an karba sabo da ta nace sai shi,Abokin Abba ya dinga dariya,Abba yace yanzu Abinda nake so Zan nuna musu na fisu, jiya ba yau ba,Yarinya Danya sharaf nake so ka samo min Budurwa wacce Bata da gata yanda ko yaya na Dan kashe kudi za a aura min ita,Abokin yace akwai wata kuwa makwaftanmu ce tana Nan duk inda kake neman rashin gata ya Kare a kanta,Bata da Uwa ba Uba a Hannun kakarta ta girma,wahala suke Sha matuka,wannan da wuri za a baka Aurenta Kuma gata fara kyakyawa,Abba yace ai ranar Suit Dina Zan sa Wanda Muka je Abuja da su taro,Abokin yace kaga Kuwa wani saurayi saurayi zaka dawo zata fi yarda,Yar China ake ce Mata sabo da tana Kama da su,Abba yace yau da Yamma zan je kaga dama motata tana wajen wanki sai naje da ita,ka min kwatancen gidan,Kana zuwa gidana kace a nuna maka gidan su Yar China kowa ya santa,Abba yace an Gama.
Da Yamma Abba yasha Suit dinsa baka ya Shiga motarsa wacce ta Sha wanki tana kyalli.
Bai Sha wahala ba Yana tambaya aka nuna Masa gidan,ya ja motarsa zai karasa gidan Yana cikin mota ya hango wata galleliyar mota a Kofar gidan,Tawaga ya hango da Brown dinsa suna ta fito da Taliya da macaroni da sauran kayan Abinci,ga Budurwar Yar China tana ta murna tana tayasu dauka suna shigarwa ciki,Abba ya dafe kirji yace duk sunbi sun kankane matan duniyan ko Ina da su,gaba Daya sun tare min ko Ina,Abba yace nazo da dubu biyu Zan ba yarinyar nan gashi su kayan abinci suke saukewa kaga baza ta ssurareni ba,a hankali yace zaka ci Ubanka Mubaraq zaka dawo ne gidan ya juya da motarsa ya koma inda ya fito.
Sai bayan Magriba Mubaraq ya koma gida ai Kuwa Abba ya rike Hannun Mubarak carab ya murde shi yace Yan Iska Baku da Aiki sai yawon bin Yan Mata,ko Ina Kuna can duk Kun kankane matan duniya ku kadai,a gindinku za a Kare Wai? Ko Ina Kuna can wallahi Allah yasa Naga wata kuje wajen kaga Ni korarka zanyi daga gidana kwanan nan,Brown Bai San Kan zancen ba shi dai ya shiga bawa Abba Hakuri Yana dariya,Sakinsa Abba yayi tare da tallafe Masa keya.
Daddy ne zaune a palonsa na Alfarma Yana ta fada kasancewar yasan Aamna da Ahmad sun dade da fara son juna Amma shi yaji Shuru baiji ance tana da ciki ba,Mummy ce tasan komai ita Kuma ba fada Masa takeyi ba,Daddy yace Haka muka Yi mu Sanda Mukayi aure? Sam Ahmad Bai gado Ni ba,Sanda Muna game din first score Dina cikinsa aka samu,second score kika samu Saddeeq sai Humaira Amma shi shuru,Mummy tana Dariya Tace lokaci ne baiyi ba,ka godewa Allah ma da aka samu ya shiryu,wannan tafiyar da Ni za a je can na tambaye shi Ni da shi naji dalilin me yasa matarsa banji ta samu ciki ba.
Mummy tace Danka ne dai Ina ruwanka da aurensu zata samu ne very soon,Tsaki ya ja yaci gaba da Shan tea dinsa.
Abba ne ya shigo hannunsa rike da bakar leda,Kansa Kuma buhun Omo ne ya shigo da shi tare da direwa a Gaban Mama Yana murmushi yace gashi kiyi ta wanke wanke kumfa tayi ta tashi cikin kwata ba ruwana na daina Miki fada,ga Ashana ma kiyi ta kyastata,Harara Mama ta balla Masa Wai Nan Baki zai toshe Mata sabo da zaiyi aure, kafa Mama tasa tare da yin ball da Omon da Ashanar gaba Daya,Baba Baki ya tabe ya gyara Zama a Palo Yana kallon tv Ana haska wani Indian Film Madhubala,Madhubala ya kalla yace Wohoho wallahi da Zanga wannan zuwa zanyi na durkusa a gabanta na Bata Wayar hannuna kyauta Ni na zauna zero, Dariya ya bawa Mama,dubu Daya ya zaro ya mikata jikin screen din tv yace ungo na Baki Alqur'an,Wani murmushi Yar Indian ta sakeyi Baba yace kin Gama Dani wallahi na Kara Miki dubu,Mama Tace kana abin kunya ko yaro Dan 20yrs bazai yi abinda kakeyi ba,sannan idan ka Bata wata wayarka ai ta fika kudi.
Ai ko zata karba ta bawa Almajiri na gode Mata,Dan Kawai naji Dadi a raina Zan Bata ni,Zan Iya Bata jarin shago na gaba Daya,tunda na ganta sau Daya da ita nake kwana nake tashi kullum,Mama ta tabe Baki Tace kaji kunya tsofai tsofai da kai, kawo min abinci na,ki hado min da Madara ko na samu furfurata ta tsaya iya Haka,ko wata rana Allah zai hada Ni da Madhubala ta kyasa Ni itama, Mama Tace sai kaje Madhu din ta baka abincin,Baba ya kalleta yace Ina yo Amarya zata koreki daga gidan nan tunda Baki da hakurin rayuwa,irinku Amarya ke shigowa ta fitar da ku daga gidan miji,ki taka a sannu,ke ba wata macen kirki ba wanzami ya Gama dake,Mama Tace kaji da shi dai tsohon ala gwan gwan.
Mashkoor da Jibson duk an Kai kudin aurensu saura da biki ya rage,Siya ma ce a kitchen hayaki ya turnuketa tana ta fifita wuta tana soya Wainar Flour ga Yara sunyi layi suna jira zasu siya Yaran makwafta,Babar Siyama ce Tace Wai Siyama Ni Ina kawarki Aamna ne?naga Bata zuwa gidan Nan,ko waya bakwa Yi,sannan Ni fa ban Gane Miki ba mene dalilinki na korar Faisal? Ko dai fada kuka Yi da Aamnan Taki? Siyama karya ta shirya Tace Mama Aamna tunda ta auri me kudi take wulakantani tana min kallon banza,ko na kulata Bata saurarata Ni Kuma Kawai Naja mutunci na,Babar Siyama tace Allah ya kyauta amma Siyama ban yarda dake ba nasan fa bakin halinki Amma ko Mene Zan Kira Aamna a waya naji,Siyama fuska ta kumbura Tace to ki kirata Mana,dama Siyama Sam Bata yiwa Iyayenta biyayya rashin kunya take musu,Kwafa Kawai Mahaifiyar Tata tayi ta tafi.
Ahmad Basu dawo ba sai dare gaba Daya hankalinsa a tashe yake,cikin maitarsa yake ya rasa dalili a baya ba ruwansa da wannan jarabar Amma yanzu tunda ya fara kaunar Aamna yake fama da Jarabar maitarta ya rigada ya tabbatar yau Aamna Bata Isa ya kyaleta ba,Sabo da Haka ma Sai ya tsiri Fushi da ita,Aamna ta kasa Gane Kansa da Suka dawo daga yawon shakatawa,Wanka Aamna tayi ta sa wata yar guntuwar English gown me gajeren Hannu iya cinya ta tsaya Mata,Kayan wankansu ta wanke ta Shanya sannan ta dawo bedroom dinsa dauke da coffee ta Ajiye a gefensa inda yayi wanka Yana sa Kaya,Zama tayi Tace ga Coffee nan,Na koshi ya furta kawai,Tace Wai me ya faru ne Naga muna hanyar dawowa kana ta Fushi ko laifi na maka? Ahmad yace laifin me Zaki min Ni? ya fuske,tashi na maida ki gida Kawai,Aamna Baki Bude Tace lafiya? akan me? Sabo da Ni tayar min da hankali kikeyi Bayan baza ki Bani hakki na ba,na gaji kin San irin halin da nake ciki? Kawai tashi na maida ki gida,Hawaye Aamna ta fara tace to Kuma sai ka fara Fushi da Ni? Ya bazanyi Fushi ba,Wai bakya tausaya min? Maza fa ba irin Mata bane,tashi Kawai mu tafi gidanku,Aamna cike da shagwaba
Showing 81001 words to 84000 words out of 142807 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28 Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48