zamanta yayi yace sai na dawo,karka Dade please, Inshaallah ya Furta tare mata kiss a kumatu,ko kunya Yar China tace I love you my Man,Tawaga yaji dadin sunan da ta rada Masa yace sai na dawo zamuyi celebration na wannan sabon sunan,Dariya tayi tare da rike hannunsa tana Wasa da Yatsunsa kanta a kasa tana uban murmushi tace will you miss me? Alot ma cewar Tawaga,Ni na fara missing ma tun yanzu,I'm so Glad ya furta sannan yace ki kular min da kanki,I will,kayi Driving a hankali karka jawo min masifa, Inshaallah yace Yana dariya,har ya tafi ta riko hannunsa ya juyo da sauri tace banda kallon mata,karka yiwa kowa murmushinka me tsada,Tawaga Yana wani Jin nishadi kamar ya hadiye Yar Chinansa yace me Zan siyo Miki? Icecream da tsire me dadi,an gama my Queen harda cewa Aamna pls Aunty Balaraba karku tafi ku barta ita Daya har sai na dawo,Aamna Tace kasan idan King ya rigaka dawowa bazai Bari na zauna ba,Na sani bazai rigani dawowa ba ma,Aamna tace to,ya tafi ma amma Yar China sai data leka ta window tana cewa ka kula da titi da Trailer,Banda Overtaking,Allah ya tsare min gabanka da bayanka,Tawaga juyowa yayi Yana daga Mata Hannu tare da cewa Ameen,Kiss ta aika Masa daga nesa shima ya amsa tare da huro Mata nasa.

Yar China wajen Aamna ta dawo ta zauna tana murmushi ta kalli Aamna tace Aunty Allah ciki ne dake,Kamar sa'arta ta cafki damtsen Aamna ta latsa Kamar Likita tace Ahayye Muna da suna very soon kinji yanda kika Yi wani luguf wannan soft skin din bana body lotion ne ba,Dariya Aamna tayi tace to period ma nakeyi bare kuce Ina da ciki dazu na fara,Yar China tace Kai Banda Karya dai Aunty nasan Ya Ahmad yayi ajiya tuni ko ya kika ce? Yar China tana kallon Siyama harda Mika Mata Hannu Suka tafa.

Dariya sukayi gaba daya Yar China tana kallon Siyama tace Yan Mata ke yaushe Zaki shigo sahun mu ne? Aamna tace Wato Dan kina da Aure shine harda wani ce mata Yan Mata to an kusa bikinta itama Saura sati biyu zamu gayyace ku.
Yar China ta Furta mashaallah amma Kin San lokacin ban fara fita ba Ogana bazai Bari na fita ba,ko yace ma na fita bazan fita ba Nafi so sai nayi kibar amare na canja sai na fita a ganni,Aamna tace tab ai Ni ranar da aka kaini washe gari na fita,Yar China tace tab ai ke ta daban ce lokacin baku fara son juna ba,da yanzu ne yanda yake sonki Haka ke kin Isa ma ki fita,Siyama da Aamna suna Jin Yar China ko tunanin sun girmeta bata Yi Kawai kawaye ta dauke su ba ruwanta aunty a Baki Kawai take fada.

Suna ta hira Yar China ta kalli Aamna tace Aunty akwai fa magana amma sai Nan gaba Dole mu saka labile,Aamna tace Allah ya kaimu Amarya suna Hira Ana yin Sallar Magriba Siyama ta tafi gida,sai da aka Yi Sallar Isha sannan Tawaga ya dawo tun kafin ya shigo palon Aamna ta yiwa Yar China Sallama tare da tafiya gida.
Tana karasawa part dinta ta iske motar da Ahmad ya fita da ita ya dawo kakenan ,shiga tayi da sauri bata ga kowa ba sama ta nufa ta baya taji an dauketa sama,tana Jin kamshin tasan waye,Oyoyo ta Furta Yana murmushi a haka tana dauke a hannunsa ya haura da iya sama suna karewa juna kallo cike da kauna,Saman bed dinsa ya ajiyeta tare da sunkuyawa Yana binta da kiss ko Ina na jikinta,Hannayenta ta sakalo ta wuyansa a hankali cikin salo ta shigar da bakinta cikin nasa tana tsotsa sosai,a hankali ya bita saman bed din tare da kwanciya a kanta ba tare da ya sake Mata nauyinsa ba,wani sake kankame juna suke suna kissing Kamar ba gobe,jikinsu na rawa tasa Hannu tare da cire Masa riga shima rigarta ya zare Mata a hankali.

Bra din ya Balle ya cire mata tare da jefota kasa,wow ya furta kamar yau ne ya fara ganin Albarkatun kirjinta,Fuskarsa ya daura a kansu ya shiga mata Wani salo,Aamna ta susuce Masa gaba Daya da sambatu tana shidewa,Wandonsa ta karasa cire Masa tana Masa wasu zafafan salo,Basu kyale junansu ba sai da suka Kai Bus stop,Wanka sukayi suna Fitowa tace me Zan dafa mana? Kin tuna min ma na taho da Abu suna mota ba sai kinyi girki ba My World,daga shi sai dogon wando na jean black pencil a Haka ya fita ya dakko ledoji a mota ya dawo nama ne yasha gashi yaji cabbage da tumatur ga wasu hot abubuwa na makulashe da su fruits salat,Aamna sai da taci ta koshi tayi dam sannan tayi brush ta dawo ta zauna tana dafe Kai tare da yatsina Fuska,Ahmad ya kalleta sosai yace lfy? Kwanciya tayi a jikinsa tana lumshe Ido tace Ina turaren Nan Guchi? Wanda ya kusa karewa fa? Ahmad yace me zakiyi da shi? Ina ka saka shi? Yana saman dayan mirror fa na Bedroom dinki jiya na kaishi can sun cike min mirror,Tashi tayi da Yar guntuwar rigarta me siririn Hannu taje ta dakko ta dawo ta kwanta a jikinsa Yana danna laptop dinsa,yace ki kawo min coffee,Aamna tace bazan iya ba fa Allah I'm sorry bana son tashi, Alright Bari naje na hada da kaina,Aamna nan ma tace Ni gaskiya a'a naji dadin kwanciyar Nan Dan Allah karka tashi,ban Gane ba my world? Yaushe zanje gida ne ganin Baba? Ahmad yace Jiya fa aka Gama biki kinyi zurga zurga da yawa Kuma Mama da Baba ai sun zo Kun hadu a bikiin,gidan Zuhra fa? Itama tazo biki jiya Kun Dade fa a dakin Mummy,Shuru Aamna tayi ta bude kwalabar turara tare da tura Kan turaren a Hancinta tana ta Shaka,Ahmad yace ke lafiya kike Kuwa? Aamna tace idan Ina Shaka wani Dadi nake ji Kamar na mutu wani nutsuwa nake samu.

Baki Ahmad ya bude yace sai kace Ina manta uwa,cikinta ya shafa yace yaushe Zaki samu cikin Nan ne? Na matsu naji kin samu ciki,wlh tunda na fara sonki naji Ina mugun son Yara,Ina so Naga ance yau My world ta Haifo min Yara jininta da jinina sun hadu,duk aikin Nan da nakeyi My world Mahaifarki taki karba,wannan wanne irin receptors ne Dake marasa Imani baza su ja sperm Dina su shigar dashi saman kwanki suna min yawa wlh,Dariya Aamna takeyi tace Kuma kullum sai ka dura sperm sunfi kwalaba uku a ciki amma sai yanga sukeyi baza su Fisgi ko Daya ba su kai,Ahmad yace kema dai Kya fada Allah ya kawo Mana to Ni na fara karaya Anya Kuwa Zan haihu? Idan bana Haihuwa fa? Aamna tace nice a cikin tashin hankali sabo da Kai zaka iya Karo kishiya,ai wallahi duk ranar da akace zaka Yi aure Kawai fita zanyi da gudu tun daga gidan Nan ban San iya inda Zan tsaya ba.

In Allah ya yarda ma zamu haihu amma fa Ni bana son Haihuwar awakai ratatata, Inshaallah a nutse zamuyi Yan yaranmu kadan,Aamna tace Allah yasa yace Ameen,Aamna ce tace yanzu dai kyanta in samu atile da gishiri in kwana Ina ci,Ido Ahmad ya zaro shi baita ji tace wani Atile ba sai yau,kafin ya Gama maganar tace ko na samu fura da Nono me sanyi,ke da fura Bata dameki ba? Me yasa Dana fita baki fada min a waya ba? Aamna Tace yanzu naji Ina son Sha,ko in samu Gauta,ko Data,ko Kuma tsamiya danya in ta Sha,ko miyar shuwaka shuwaka haka,ko Kukar kwalaba,idan ma Zan samu Taura duk ita zanfi ci,tana ta wutsil wutsil da kafafu tana faman lissafi,Ahmad yace tab ai duk cikin wannan fura Zan Iya sawa a kawo Miki ko Data amma Ni wannan abin da kike fada ban San Inda Zan samo ba,Kuka Aamna ta saki ai dama baka kaunata na Dade da gano hakan da Yar China ce da yanzu Tawaganta ya samo Mata ni kuwa daga fada wata fura to Ni bana Shan furar na daina sonta har datan Kuma Ni Atile nake so da gishiri idan baza ka Nemo min ba fine ta Mike fuuuuu ta bar Masa dakin tare da banko kofa tana cewa Kuma Ni kifi nake so karfashe tayi waje, bedroom dinta taje ta zauna ita Daya sai da ta Dade tana kumbura ta gaji ta fito tare da sa Hijab dinta ta fita ta koma garden tayi zamanta a kujera tare da zuba Uban tagumi tana Hawaye zirrrr...zirrrr.

Bedroom dinta Ahmad ya tashi ya duba Bata ciki ,tsorata yayi ya shiga dubata lungu da sako,a garden ya hangonta tana ta kuka mamaki ya kashe Ahmad ba abinda yayi Mata yace daga wannan Maganar shine kike kuka? Aamna tace to ai ba so na kakeyi ba nasan dama lika maka Ni akayi tunda ai ba zabinka bace zabin Mummy ne ba Dole ka min abinda kaga dama ba,toooo....Ahmad ya Furta da mamaki,Yana lallashinta masifarta tana karuwa har ya gaji yaji Haushi ya Bata Rai yace tashi mu tafi ko na Miki ae yane yanzu kin Sanni Sarai kin San Halina bana daukan Iskanci fa,ko tashar kike so na nuna Miki yanzu na dawo King na asali,Tsawa ya buga Mata tuni ta Mike tsaye Hanya ya nuna Mata zungui zungui tayi gaba tana shesheka.

Dakinta ta wuce tare da banko kofa ta barshi a tsaye shi Kam mamakinta ne ya kamashi Kamar me Aljanu Bata taba Yi Masa Haka ba sai yau,Tsaki Yaja ya dauki jallabiya Milk ya zura tare da zarar key din mota zai fita,Jibson ya Masa waya yace kallo Ni ta sama King,Ahmad ya kalli saitin gidan Jibson ya hango shi Rungume da Sameera sun wani shige blancket tare suna ta wani Corridor ta sama ta baya sun kudundune tare suna shakawata,Dariya Suka ba Ahmad ma,yace to kwarto na ganka sai me? Yawwa idan ka fita ka siyo min Chicken da Fresh milk sai hot Shawarma idan ka kawo ka ajiye min a bakin kofa Zan Bude na dauka ba sai ka ganni ba Kawai ka ajiye ka min waya yawwa Zan fito na dauka,Ahmad yayi Dariya yace karfa ka cinye musu yarinya,Ina ruwanka munafuki ka siyo min ka ajiye ka tafi,in ba irinka ba King waye yake fita daga gidansa bayan sallar Isha ai sai lalura,Ahmad yace ya zanyi ta koro Ni da masifa daga wasa ya Zama tashin hankali,Tsaki Yaja ya kashe wayarsa ya shiga mota zai fita Mashkoor ya wani fito da gajeren wando shi a Dole Ango wait wait,Ahmad ya sauke glass Yana dariya yace Mashkoor sanyi fa ake? Inji ubanwa ake sanyin? Dumin Amarya ya ratsani bana jinsa kune kuke jin wani sanyi Ni yanzu sai nayi yawo a machine a Haka Kuma fes Zan jini,yanzu na ganka da key a Haka da gajeren wandon zaka fita? Yo Mene a ciki Ina mota ba Fitowa zanyi ba Zan siya Abu a miko min ta glass,Ahmad yace a dawo lfy,tunda zaka fita na fasa ga Sako na a siyo min wannan hantar da muke siya ka tuna? Ahmad yace baza ku maida Ni Dan Iska ba wlh Dan aikenku ne ni,Jibson ya bani Sako Kai ma Haka,Au Jibson ya hakura ya fito? Ahmad yace wannan mayen ta waya ya min magana, Mashkoor Yana dariya yace Kai Jibson bala'i ne yace sai yayi 3days zai fito Yana shekin Amarci,Ahmad tunawa yayi da Aamna yaja motarsa yayi gaba,Da tambaya Haka ya dinga tambaya sai da aka nuna Masa gidan wani me siyar da atile,yaci sa'a Yana zuwa akwai Kuwa mutumin ya Bude gida ya bawa Ahmad na 2k da yawa a Leda,yayi godiya ya tafi harda karawa mutumin dubu kyauta,Sakon Jibson da Mashkoor ya Siya har zai tafi kawai ya tuni da kanwarsa ya hada har su bash ya Siya musu,Yana dawowa kowa ya kirashi a waya ya fito ya karba Amma Jibson sai a bakin kofa aka ajiye Masa ya kirashi a waya yaje ya dauka ya wuce.

Jibson ya rantse bazai fito ba sai yayi kwana Uku kofa kawai ya Bude ya Miko hannunsa Yaja Ledar ciki ya rufe kofarsa ko Fuskarsa Bata leko waje ba,Ahmad Yana zuwa ya ajiye a fridge tare da ebo wani a plate ya wanke shi tas ya zuba Mata gishiri a gefe ya nufi Bedroom dinta,Yana tura Kofar ya hangota a gefen bed tayi tagumi kamar wacce aka ce Babarta ta mutu,a gefenta ya zauna tare da daura Mata plate din a cinyarta,Mamaki da farin ciki Suka mamaye Mata zuciya Yana binta da kallo yaga yanda take murna ya bashi mamaki ya kalleta sosai yace ko dai kina da Aljanu ne My world? Ko kulashi Bata Yi ba ta fara cin Atilen karshe ma plate din ta dauka Tace muje mu kwanta,Ahmad yace Kai Kina da matsala,akwai matsala dole a wani wajen,Dariya Aamna takeyi sabo da Murna tace Allah bani da wata matsala,Ahmad yaci gaba da kallonta suna tafiya yace Kai no...har suka kwanta tana ci Taki yin bacci sai gajiya yayi ya kashe light tare da yin addua ya fara bacci.

Yar China Kuwa ganin Tawaga ya kawo wata hanta me ruwa tace Kai Kuna kaunar junanku Haka Ahmad ya sake siyo mana abin dasi, to bani da cin kayanku ba masifa kazo kace zaka Kara bada min gishiri irin na jiya,Dariya Tawaga yayi yace nifa yau bance Zan Miki komai ba wlh kici idan kina so ba abinda Zan Miki bacci zamuyi,Yar China Tace Hmm ai yanzu maganarka Tawagana gwara ta gizo da koki,na tsorata da Kai,Tawaga Yana dariya sanye da kayan baccinsu farare color daya yace kici mu kwanta na gaji,Yar China kadan taci Tace da safe nayi warming dinsa muci,Brush tayi ta haura saman bed kusa da Tawaga tana cewa Allah ka tsareni da Tawaga cikin dare Ya Allah karka Bari Tawaga ya kawo min hari,Allah kasa idan bacci ya kwashe shi sai Rana ta fito zai farka, Tawaga Yana jinta Yana dariya ta Gama karanta su Ayayul kursiyyunta ta kwanta,taji Kuma Yana lalubeta,tace Dan darajar Allah kayi hakuri har naji sauki wajen Nan yanda ka Masa Allah Kamar bera yabi ta Kan gari duk ka gwigwiye,nace ba abinda Zan Miki Kawai dai kin San bazan iya barinki ban taba komai bai,irin wannan baiwa Haka ya Furta tare da daura hannayensa Biyu a Boobs dinta Yana shafawa bayan ya rabata da Yar rigar tata,Yar China tace wayyo a hankali,yace Lafiya? Yar China ta Dan matsa gaba daga jikinsa tace abar Nan Taku Bata da Amana ko kadan naji ta canja yanayi tayi fushi,Dariya yayi yasan dama abinda take Jin tsoro kenan.
Birkitota yayi Kansa ta kwanta a jikinsa gaba daya ya lalubi bakinta Yana tsotsa,Yar China tace Kai jama'a wannan Amarci da wahala yake,da Rana da dare ba lokacin banza,gaba Daya skin Dina ta koma ja tsabar murjeta da akeyi,Tawaga Ina rabaka da Zama Hariji tam,Yana dariya yace ai kema itace Kinga mun Zama Daya,a Iya jiya da yau kadai ka lashe sadakinka ,Zaki zo kina Nema na Miki da kanki Hajiyata,Yar China tace ban maka musu ba na fara gano kamshin gaskiya, na gano gaba akwai show Babba on the Bed,Yana lailaya Yar China Yana janta da surutu tana ta bashi dariya ba'a kada ita a magana.













AsmaBaffa
10/29/21, 7:45 PM - Buhainat: 🌵🌵DUNIYA TA AAMNA🌵🌵






NA KUDI NE








DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.










126-230









Official









By
AsmaBaffa











Page naki ne

NICE GIRL











Har ta fara bacci Yar China ta farka tace Kun kusa girma zaku Zama Baba Aamna ciki ne da ita,Tawaga yace ke bana son karya a Ina kika sani? Ko Ahmad to Bai Sani ba sabo da Indai ya sani sai mun sani,Yar China tace da kaina na gano,Iyalle ta koya min yanda ake Gane me ciki ko na Yan satikai ne,shirme Tawaga ya dauki abin yace to muyi bacci Allah Raba lafiya,Yar China tace baka yarda ba?na yarda mana,a Haka bacci ya kwashe su yayinda Aamna shi Sam ta hanashi bacci da taunar Atile,suna Dan kwance tace ka tashi kenan? Uhm Kawai ya furta,Aamna tace na dameka ko? Ahmad yace na rasa abinda ya Shiga kanki My world ni baki taba min Haka ba,hirarsu suke yi tace My King yace naam? Yatsanta take Masa Zane a kirjinsa a hankali cike da kissa tace...

Alfarma nake Nema a wajenka idan zaka min,nasan Inshaallah ma baza ka kasa Yi min ba,Ahmad yace Ina jinki,Kasan Siyama yau tazo fa,yace Alfarma so kike na auro Miki ita ku Zama kishiyoyi ko me? Aamna ta Duke shi a kirji tana Dariya tace Allah ya kiyaye ta Kai Hannunta Kan sandar girma tana cewa bana kaunar Sharing dinta da kowa sai kaddara My King ka daina kawo min wannan zancen, Alright ya furta Yana dariya to me kike so nayi Mata? Aamna ta bashi labarin Auren Siyama da Hashim sannan tace Dan Allah tunda Nan gaba zaku ebi ma'aikata a company Dinku NCE ce da shi Dan Allah Babyna ka dauke shi Aiki sabo da Allah,mutum ne me Amana da hakuri,Ahmad Shuru yayi,Tace Please Dan Ni zaka Yi,Ni nace ka min Alfarma tace na Nema,idan kayi min ni kayiwa kaji please ta karasa da shagwaba,numfashi ya sauke yace My world Yarinyar Nan ba Yar mutunci bace ki duba fa Ni fa Ahmad dinki guda your king tace tana so common My life sai kace bakya so na,Ni nayi Fushi ma Kawai bakya so na bakya kishi na,wannan neman Alfarmar ya jawo Miki na gano ba kishi na kikeyi ba,wannan Yar banzar Yarinyar kin San Kuwa irin farin da ta dinga min,idan kika Shiga kitchen ta dinga bankaro min kirji tana zazzago min wuyan rigarta,Aamna tace Yar Iska matsiyaciya Ina can ban sani ba,Ahmad yace hmm Ina fada
Showing 123001 words to 126000 words out of 142807 words