dashi. Ganin hakane yasa Asma'un ɗauke idanunta daga kansu, dan kuwa sunyi masifar dacewa da junansu.
Cikin zuciyarta tace.
"Ikon Allah, yanzu kenan matansa biyu, ni dama tunda naji ance ya kara aure, na ciresa araina saboda najima da gane cewa, me aurensa sai me sa'a, bare irin wannan matar tasa gogaggiya wayayya, ga ta kyakkyawa, dole bazai kallemu ba, dan da dukkan alama balarabiya ce, dan wannan tsantsar kyaun ba abanza ba, me irin wannan macen ai bazai taɓa kallon wata mace ta burgeshi ba, dan duk wani kyau anƙaresa ajikin matarsa." Shi kuwa Saifuddeen ganin yanda Zaleeha ta lumshe idanunta ne, ya sashi ɗaura hannunsa akan cikinta, asanyaye ya hura mata iskan bakinsa me daɗin ƙamshi.
Jin sauƙan iskan bakinsa, akan fuskarta, yasa ta buɗe idanunta, wani kyakkyawan murmushi ta sakar masa, tare da ƙara rungume sa, shiɗin ma murmushi ya mata, tare da ɗaura kansa akanta, haka suka kasance manne da juna, har jirginsu ya sauƙa a babban Airport ɗin dake Lagos DAN International Airport Lagos.
Suna riƙe da juna suka fito daga cikin jirgin, already sun samu jirgin da zai kaisu ƙasar Turkey har zuwa garin Instanbull a ready, hakan yasa basu wani ɓata lokaci ba, suka shiga,
ciken jirgin, suna shiga cikin jirgin kuwa, bai wuce da 30 minute ba jirgin ya tashi zuwa sararin samaniya.

Saida sukayi tafiya me nisa, kafun ahankali ya ɗaura ƴan yatsunsa biyu akan wuyanta yana shafawa, akasalance taɗan ɓude idanunta, giransa ɗaya ya ɗaga mata alaman
"Ya dai?." ɗan kwaɓe fuska tayi, cikin sakalci da kuma shagwaɓan daya zame mata jiki tace.
"Na fara jin yunwa." kyawawan Idanunsa ya ɗan zaro, cikin yanayin mamaki, dan kuwa ko 30 minute ba'ayi ba, da ta gama cin su biscuits da snacks amma yanzu wai har tana maganan yunwa takeji.
Murmushin daya ƙara bayyana kyakkyawar fuskarsa yayi, ahankali yasa hannu ya ja dogon hancinta, in a body language ɗinsa yace. "To acici kazar birni, ni kam har tsoron wannan yawan cin naki nake, kodai kin zama rumbun gwamnati ne."
Ya ƙare yanayin maganan yana ɗan dariya.
Ɗan ƙaramin bakinta ta turo gaba, mintsininshi tayi tare da cewa.
"Ni ce ma acicin ko? to ai naga koma me kai ka jawo, tunda kaine kasamin yaro me ci acikin, haka kullum sai yata ƙwaƙulana, da zaran naci abinci sai ya kwashe, haka fa nakejin cikina kaman ba komai acikinsa, nidai wallahi kasan yanda zakayi dani ehe."
ta faɗi maganar tana me shafa cikin ta, yanayin yanda tayi maganan yasa gaba ɗaya alamomin yarinta suka bayyana akan fuskarta.
Jawota jikinsa yayi da kyau, tare da zuba mata ido, acikin jirgin nasu kuwa kowa harkan gabansa yake, kasancewar ba a normal sit suke zaune ba, wajen nasu na musamman ne VIP, ahankali yake ɗan goga hancinsa da nata, cikin nutsuwa ya kamo lips ɗinta masu taushi, wani irin tsotsa yake mata me kwantar da zuciya, sannu ahankali yake tura mata yawunsa abakinta tana haɗiyewa, sosai taji komai ya fara lafa mata, dan tayi imani yawunsa kaɗai sinadari ne ajikinta, kissing ɗin juna sukayi sosai sama da 25 minute, saida sukaji suna neman wuce gona da iri, sannan suka tsagaita, lub tayi ajikinsa tana sakin ajiyar zuciya.

Tafiya suka sha asararin samaniya kafun jirginsu ya sauƙa airport ɗin, dake babban birnin Turkey wato _*Sahabi Gokcen International airport Instanbull*_ Yana riƙe da hannunta suka soma sauƙowa daga kan matattakalan jirgin, wani irin daddaɗan iska da kuma matsanancin sanyi ne ya soma ratsa duk ilahirin jikinta, haka ma Saifuddeen ɗin, saidai baza'a haɗa jin sanyinsa da nata ba, because ita me lafiya ce, shikuwa lafiyar tasa har yanzu da ɗan saura, saidai shima kuma yanajin sanyin. maƙalewa tayi ajikinsa ƙam, tana me ƙarewa yanayin garin kallo, Gari ne wanda ya haɗu sosai komai nasa atsare yake gwanin burgewa ko ina korayen itatuwa ga ruwan dake malale a lugguna da soƙoƙin garin, duk da cewa dare ya ɗan soma yi, hakan baisa mutanen cikin garin sun tsaida hada hadan da sukeyi ba, kowa rayuwarsa yake babu ruwan wani da wani, ganin yanda take ta kakkame jikinta alaman sanyin na shiga jikinta ya sashi tsaida musu me taxi wanda duk na cikin airport ɗin ne, me taxi ɗin da kansa ya sa musu kayansu abayan motan, sannan suka shiga suka zauna, wata ƴar farar takarda ya ciro daga aljihunsa, rubutu yayiwa akan paper'n sannan ya mikawa mai taxi ɗin, karɓan takardan yayi ya karanta, sunan hotel ɗin. _*Swissotel The Bosphorus Luxury Instanbull Hotel*_ ya rubuta masa, hakan kuma na nufin cewa, wannan hotel ɗinne yake so ya kaisu, take kuwa babu ɓata lokaci suka kama hanyar hotel ɗin.
Basu wani jima suna tafiya ba suka iso bakin tangameme kuma haɗaɗɗen hotel ɗin, hotel ne da akayi masa tsari me kyau, komai gwanin burgewa kana a saman ruwa yake. Biyan me taxi ɗin, yayi sannan suka shiga cikin hotel ɗin, daga gefe Zaleeha ta zauna, inda shi kuma ya ƙarasa yayi musu duk wani abun daya dace.
Wani haɗaɗɗen ɗaki ya kama musu, me shegen tsada da kyau, dan ko anan wajensu VIP ne sukafi kama ɗakunan dake area'n, wato Very Important People, hannunta ya kama suka nufi ɗakin nasu.
Key yasa ya bude ƙofar ɗakin, da addu'a acikin zuciyarsa ya kutsa kansa cikin ɗakin, kana itama ta rufa masa baya, yayin da suka samu kansu acikin haɗaɗɗɗen falo, wani irin sassanyan ƙamshi ne ya daki hancinsu. Cikin mamakin haɗuwan falon Zaleeha tace. "Wow, gaskiya wajen nan ya haɗu, can you imagine seriously ban taɓa tunanin haka wajen nan ya haɗu ba."
yanayin yanda tayi maganan tana ɗan yawo acikin katafaren falon, shi ya sashi sakin murmushi, yasan Zaleeha tanason abubuwan ƙyale-ƙyale, da kuma duk wani abu daya shafi shaƙatawa, shiyasa yayi amfani da hakan, wajen kama musu ɗakin da yasan zai gamsar da ita, burinsa akullum shine ya faranta mata, saboda bayan so da ƙaunarta dake kwance acikin zuciyarsa, akwai tarin tausayinta, shi me rauni ne akanta ƙwarai.

Zaleeha dake ta santin falon nasu, wanda yake ɗauke da two bedrooms acikinsa, sai gefe kaɗan kuma wani haɗaɗɗen dinning area ne, idan ka ƙara gaba kuwa, wani haɗaɗɗen decoration akayi, sannan aka kewaye wajen da wani haɗaɗɗen cottings me shara shara, daka yaye cotting ɗin kuwa, wani haɗaɗɗen swimming pool ne wanda aka masa tsari me kyau, ruwan cikinsa sky blue me masifar ƙamshi. Juyowa tayi ta kalli Saifuddeen ɗin, wanda tun shigowansu idanunsa akanta suke, murmushi tayi masa tare da masa waving fingers ɗinta, cikin son tsokanansa tace.
"Hey Bravo, wannan kallon fa duk na miyene? wato kaga big girl, big ajibo, shine kake neman haukacewa akaina ko, well kacigaba da kallo na, maybe anjima na iya kula ka."
Dariya irin marar sautin nan yayi sosai, dan yasan zallan tsokana ce kawai ke damunta, ƙwafa yayi tare dayi mata alaman cewa.
"Hmmm zan kamaki ne ƴan mata."
Tagefenta ya raɓa ya nufi ɗaya daga cikin bedroom ɗin falon, ita kuwa Zaleeha tsayawa tayi tana ƙarewa kowani kusurwa dake falon kallo kujerune ɗika-ɗikane suka zagaye da falon sai wani tattausan carpet dake malale a tsakiyar falon da akayiwa daɓe da katakon ƙasashen wajen,
ga wani ɗimemen tv a manne wanda kana zaune a gefe ma zakiyi control ɗinshi da wayarka,
sai wani ɗan danda mali da akayi aka zagayeshi irin ɗan abun nan da suke hura wuta a ciki dan ɗumama ɗakunan, itakam har acikin zuciyarta wajen yayi mata hundred percent. Saifuddeen kuwa rage kayan jikinsa yayi, sannan ya shige bathroom, shi kansa bathroom ɗin abun kallo ne, dan sun tsarasa sosai yayi kyau, duk da madai duka jikinsa Glass ne, koda ta shigo ɗakin taga bayanan abakin haɗaɗɗen gadon ta zauna, tare da ɗan jingina kanta, numfashi take fitarwa ahankali, dan kowani gaɓa na jikinta ya amsa da sanyin Instanbull, dan idan tana taka ƙafarta ji take kaman tana taka ƙanƙara, aranta tace. "Gaskiya garin nan akwai sanyi, dashi da Mascow ko wanne yafi sanyi oho." Fitowarsa daga cikin toilet ɗinne yasa ta kalleshi, ganin ya nufi gaban mirror yasa itama ta tashi ta shiga toilet din, ruwan zafi ta haɗawa kanta, cikin nutsuwa tayi wanka, wani jibgegen bathrube tasa ajikinta, kasancewar duk da tayi wanka bata daina jin sanyi ba.
Koda ta fito ta samu har ya kimtsa kansa cikin dogon wando da kuma wata jibgegiyar rigan jeans, wayar dake ɗakinne a hannunsa, da alama saƙo yake turawa. Jakar kayanta ta buɗe ta zaro wata doguwar riga me ɗan kauri, duk da tasa kayan, sai faman rawa jikinta yake saboda sanyi, sam bata saba da irin yanayin ba, shiyasa takejin sanyin sosai, amma idan ta zauna agarin na wasu lokuta asannu sanyin zaibi jikinta.
Ƙaton darduma ya shumfuda musu, da hannu yayi mata alaman cewa tazo suyi sallah, babu musu kuwa tasa jibgegen hijab ɗinta, shi ya jasu sallan ƙasaru raka'a bibbiyu, dan lokacin har ma locakin sallan isha ya cika, koda suka idar da sallan, basuyi gaggawan miƙewa ba, saida suka ɗanyi karatun Alƙur'ani, lokacin daya gama karatun yana ƙoƙarin rufe alkur'anin ne, ta kwanto jikinsa, cikin shagwaɓa tace.
"Allah Hamma Saif yunwa nakeji."
Ajiye Alƙur'anin yayi, ya ɗagota, hannunta ya kama, sannan ya hau wheelchair ɗinsa, kallonta yayi cikin body language ɗinsa yace. "Naga alama nanda mintuna kaɗan, idan ban kaiki kin ci abinci ba, ni zaki cinye."
Dariya tayi sosai, tana ƙoƙarin cire hijabin jikinta tace.
"Shikenan ma ai da yaron cikina ya huta, dan nakusanta shi da Babansa."
Murmushi kawai yayi mata, ita kuma wani mayafi ta ɗauka ta yane kanta, hannunta ya kama suka fita daga cikin ɗakin, cikin nutsuwa suke tafiya har suka iso, wani katafaren Restaurant dake cikin hotel ɗin, Oasis Restaurant kenan, restaurant ne me kyaun gaske dab kusa da ruwa yake haske a wurin tamkar da rana, suna da delicious foods da yawa, kan wani parmanent sit suka zauna. Ɗaya daga cikin ma'aikatan hotel ɗinne yazo, dan tambayansu abun da suke so, abun da Saifuddeen ɗin ya zaɓa itama shi ta zaɓa, saida suka ci abincin, kafun yasa aka kawo nusu new sim, wanda zasuyi amfani dashi, tun kafun su kammala cin abincin Zaleeha keta kakkame jikinta, saboda sanyin da takeji, shiɗin ma dai yanajin sanyin amma ba sosai ba, hannunta ya kama suka koma ɗakinsu, suna shiga ta faɗa kan luntsumemen gadon, tare da jawo babban blanket ta rufe kanta dashi, shikuwa Saifuddeen ɗayan ɗakin dake cikin falon ya shiga, yana shiga kuwa yayi locked ɗin ƙofar, wayarsa ya ciro tare da dannawa numbern Ummi ƙira, dai dai lokacin kuwa Ummi na zaune afalo, ita da Hayatuddeen, ganin ƙiran Saifuddeen kuma vedio call yasa ta ɗaga cikin sauri.
Sallama ya mata, cike da kewarsu yace.
"I miss you Ummi na." Murmushi Ummi tayi, tare da cewa.
"I miss you too Babana, ya kuke fatan kun sauƙa lafiya."
Kansa yaɗan shafa asakalance yace. "Lafiya ƙalau Ummi, yasu Hayatuddeen."
tun kafun Ummi tace wani abu, Hayatuddeen dake gefe jin an ambaci sunansa ya sashi matsowa jikin Ummi da sauri yanda Saifuddeen ɗin zai gansa, cikin zumuɗi yace.
"Gani Hamma Lafiyata ƙalau, ina Adda Zaleeha, nasan tana nan tana ta fama da sanyin Instanbull ko." Murmushi Saifuddeen din yayi tare da cewa. "To sarkin surutu, ita ta faɗa maka haka." Dariya sukayi dukansu, ganin baiga Raleeya bane ya sashi cewa "Ummi ina Raleeya?" murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Raleeya tana sama, ko aƙira maka ita ne." Kansa ya girgiza alaman a'a, bama sai anƙirata ba, dama yana son sanin lafiyarta ne.
Hira suka ɗan taɓa da Ummi da kuma Hayatuddeen sannan sukayi sallama.

Yana katse ƙiran ya laluɓo numbern Ameena. Ita kuwa zuwa lokacin harta fara bacci, amma jin ana ƙiran wayanta yasa ta buɗe ido, ganin shine ke ƙiran yasa ta ɗaga da sauri, ganin fuskarta ya sashi sakin murmushi, cikin daddaɗan muryarsa yace.
"Amaryata." Murmushi tayi tare da ɗan kashe masa ido, cikin shauƙin sonsa tace.
"Kun isa lafiya."
"Lafiya ƙalau, ya gida ya Adeel ɗina yayi bacci ko." Kai ta jinjina masa, tare da cewa.
"Ya Ammin Adeel." Murmushi ya ɗanyi asanyaye yace.
"Tana nan lafianta ƙalau."
kai ta jinjina cikin kulawa tace.
"Kai fa ya kake?."
Ɗan shagwaɓe fuska yayi, akasalance yace. "Ina nan lafiya sai kewarki kuma daya cikamin zuciya, kinyi missing ɗina kuwa?."
Cikin sanyi tace.
"Sosai ma kuwa, nayi kewarka Abban Adeel, musamman ma daddaɗan ƙamshinka da kuma lips ɗinka." idanunsa ya kashe mata, ahankali ya lashi laɓɓansa, cikin salonsa yace.
"Nasan ba iya ƙamshi da lips ɗina kikayi missing ba, gwamma ki faɗi abun dake zuciyarki, ko kinaso kicemin kin mata da abokinki ne, wanda yake saki ihu da kukan daɗi." Dariya tayi sosai tare da sa hannu ta rufe fuskarta, dan taji kunya ƙwarai, amma inda sabo yaci ace zuwa yanzu ta saba da halin Saifuddeen ɗin, dan shi babu abun daya dameshi, yanzu sai yasa mutum yaji kunya. Ganin tana dariya ne yasa shi cewa.
"Ko dai na ciro miki itane ku gaisa."
Da sauri ta girgiza kai, cikin son koransa tace. "A'a nagode ni bacci ma nakeji saida safe zamuyi waya, karka sani wankan dare."
Dariya yayi, itakuwa da sauri ta katse wayan.

Maida wayar tasa aljihu yayi, sannan ya fito daga ɗakin, direct ɗakin da suka sauƙa ya nufa.
Har zuwa lokacin kuwa Zaleeha na kwance, sai rawan sanyi takeyi. Kayan jikinsa ya cire, inda ya saura daga shi sai boxer, hawa saman gadon yayi, tare da buɗe blanket ɗin da ta rufa kanta dashi, ya shiga ciki, jin motsinsa yasa cikin kasalalliyar murya tace. "Helf me Hamma Saif sanyi nakeji sosai." Hannuwansa yasa ya ɗagota jikinsa, cikin nutsuwa ya soma ƙokarin cire mata kayan jikinta, sam bata hanashi ba, saida ya rabata da komai na jikinta, daga ita sai pant ya barta, idanunsa da suka sauƙa akan tsayayyun beautyfull brast ɗinta ya ɗan lumshe, dan har tsakiyan ƙafarsa yaji wani abu, ya tsarga mai, ita kuwa jin ya maida ita naked yasa ta shige cikin jikinsa, wani irin ƙatuwar ajiyar zuciya suka sauƙe atare, sakamakon wani irin ɗumin daɗi da sukaji ya ratsa su, ahankali ya sanya hannunsa ya tallafo fuskarta, hakan yasa numfashinsu gauraya waje ɗaya, idanunta da ke cike da mayen sonsa ta lumshe, dan ganin wani irin shu'umin kallo da yake binta dashi, harshensa ya zaro ahankali ya laso fatar wuyanta, tare da sakar mata wani zazzafan kiss wanda
Showing 234001 words to 237000 words out of 237945 words