shafata,
da sauri ta buɗe Idanunta kana ta yunƙura zata tashi,
kamota yayi tsam ya haɗe bayanta da ƙirjinshi, ƙam hakan yasa ta kasa kwace kanta
wayarshi ya lalubu kana ya ɗanyi rubutu, tare da kai wayar saitin fuskarta, ido ta zubawa rubutun.
"Ki nitsu, ni babu abinda zan miki, mu konta kiyi baccinki".
Ajiyan zuciya ta ɗan ja tare da shaƙan ƙamshin turaren sa Idanunta ta lumshe.

Jin ta ɗan nitsune yasa ya sassauta riƙon da yayi mata,
a hankali ya tura hannunshin cikin hijabin jikinta shafa wuyanta yayi, zufa sosai ta haɗa alamun zazzaɓin ya sauƙa.
Jin hakane yasashi, tashi zaune da kyau kana ya jawo hannunta ya tada ita,
ba musu ta tashi, hannunshin yasa ya cire hijabin,
tana jin zafi shiyasa bata hanashiba,
Ƙara jawota jikinshi yayi da kyau,
da sauri ta riƙo hannunshi jin ya kunce igiyar rigar dake jikinta alamun zai cire mata rigar,
wayarshi ya kuma ɗauka ya rubuta mata.
"Bana son gardama, rigar zan cire miki zafi yayi yawa".
Shiru tayi, sabida ya gama zance tunda yace mata baya son garda,
kana Baba Malam ya mata kashedi kan mishi gardama,
tanaji ya zare rigar ya cillata gefe,
tuttura pillows ɗin dake kan gadon yayi ya bar ɗaya rak,
a hankali ya jawota jikinshi,
wani irin sassanyan ajiyan zuciya suka sauƙe a tare, sabida jin yadda fatar jikinsu ta haɗe wuri ɗaya,
a hankali yasa hannu saman kan gadonta ta gefe ya lalubo rimot din Ac,
gudun ac'n ya ƙara kana a hankali ya gyara blanket ɗin ya rufesu.

Shiru tayi jikinta nayi wani irin tsuma,
wani irin yanayi takejin kanta da zuciyarta tana jin wani abu mai ƙarfi game dashi fatarsu dake manne jikin na juna sai takeji tamkar jininsu ne yake gaurayewa dana juna, haka nan takeji kamar zuciyoyinsu na liƙewa dana juna ne, wani irin fitinenne daɗi ƙamshin jikinshi keyi mata, karon forko yau gata ita da mijinta a makonci ɗaya,
tana jinshi yasa hannu ya ɗan shafi ƙirjinta,
sai kuma ya ɗan sunkuyo, bakinshi ya ɗaura kan Sweet lips ɗinta ɗan sumbatarta yayi,
sannan ya maida kanshi kan filon,
kana ita kuma ya gyara mata konciyarta bisa jikinshi,
a hankali yasa tafin hannunshi kan bayanta yana ɗan shafawa, har zuwa kan mazaunanta,
wani irin miƙa tayi tare da motsawa kanshi ta gyara konciyarta.

Sun jima a haka, duk basuyi bacciba kowa da abinda ke cikin ransa ita tasan baiyi bacciba shima kuma yasan itama batayi bacci ba.

Hamma Saif kam farin cikinsa bazai misaltuba, yau shine da Zaleeha a gida ɗaya ɗaki ɗaya gado ɗaya borgo ɗaya pillow ɗaya kana a ƙarƙashin igiyar aure, lallai kam mahaƙurci mawadaci.

Ita kuwa Zaleeha dib-dib haka zuciyarta ke bugawa,
yau itane dai a jikin Hamma Saif, lallai ne duniya idan zakayi so kayi dan Allah in kuma zakayi ƙi kayi dan Allah, ka kuma yishi saffa-saffa dan son kan juye ya zama ƙi haka kuma ƙi kan juye ya zama so,
sannan tsaurara kafiya masiface.

Tana cikin nazarin taga hasken wayarshi a gabanta.
"Bakiyi bacci bako?".
Kai ta gyaɗa mishi alamun eh.
Rubutu ya sake yi mata.
"To meya hanaki baccin?".
Kai ta jujjuya alamun babu,
rubutu ya ƙara yi mata mai tsawo.
"Tsorone ya hanaki bacci.
ki rage wannan tsoron, kin taɓa jin akwai macen da aure ya kasheta ne?".
Kai ta juya alamun babu,
gyara musu konciyarsa yayi kana ya rubuta mata.
"Duk inda nasa hannunki a jikina ki barshi a wurin ba abinda zan miki, tsoron nakeso ki rege".
Shiru tayi,
shi kuma gyara konciyarsa yayi a hankali yaja hannunta,
bata hanashiba, kiss bayan hannunta yayi,
kana ya ɗaura shi kan ƙirjinta,
yanaja a hankali har zuwa kan mararshi,
wuƙi-wuƙi tai da idanu, sai dai kuma jin hannunshin na kan nata shike sarrafa hannunta ne yasa ta kasa janye nata,
ido ta zaro jin ya cusa hannunta cikin boxer ɗinshi,
hannunshi yasa ya kamo abinda take masifar tsoron,
yasa matashi cikin tafin hannunta kana ya rumtseshi da hannunshi,
karkarwa hannunta ya farayi,
jin haka yasashi ruggumeta da kyau da ɗaya hannunshin,

haka yasa ta gaza janye hannunta sai karkarwa da yakeyi,
tanajin yanayin wasu abubuwa da hannunta bisa Saif ɗinshi ba damar kwace hannu,
can kusan awa biyu sai taji yana nishi tare da ruggumeta gam, sai kuma taji damshi-damshi cikin tafin hannunta.

jin ya sake mata hannunne yasata, zaro hannunta,
baki ta ɗan tura jin hannunta da abu,
kaman madara cikinsa tasa hannunta tana gogewa tare tura baki.
Murmushi yayi mai cike da jin daɗi ya jawo hannun nata ba zato taji ya goga mata hannun kan fuskarta,
da sauri ta cusa kanta a wuyanshi tana gogewa,
dariya yayi kana ya ruggumeta, sun jima a jikin juna a haka kafin can, ya miƙe ya hau kekenshi yaje yayi wonka, kana yana fotowa yace taje tayi wonka, cikin bacci-baccin daje tai wonka, kana suka konta liƙe da jikin juna
a haka sukayi bacci.

Asuban fari ya farka,
kai tsaye bathroom ɗin ta ya wuce wanka ya kumayi da sosonta da sabulu ta kana yayi al'wala, sannan ya fito da towel a jikinshi,
Jallabiyar sa ya zura dan ya bar mata boxer ɗinshi a bayan gidanta,
ido ya zubawa fuskarta da baya cikin borgon,
a hankali ya motso jikinta har yasa hannu zai tasheta sai yaga kwayar idanunta na motsawa alamar ta farka kunya ne ya hanata buɗe ido ganin haka sai yasa hannu zai yaye blanket ɗin, ai da sauri ta riƙeshi,
girarshi ɗaya ya ɗaga mata kana ya fita ya tafi side ɗinshi yaje sauya shiga sannan ya nufi masallaci.

Ita kuwa Zaleeha bayan tayi wonka tayi salla ne ta gyara ɗakinta,
sannan tayi shigar atampa kana ta nufi cikin gida.

A falo ta samu Adeel na zaune shi ɗaya,
da sauri ta ƙarasa gareshi ɗagashi tayi ta ruggumeshi tare da cewa.
"Ayyah my papy aka bar min kai kaɗai a falon".
Murmushin Ameena tayi wacce ta fito daga kitchen, da alamun breakfast take shirin haɗa musu,
cikin kula tacewa Zaleeha.
"Ina kwana".
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Naƙi wayon, ki ɗaga min gaisuwa ki samu lada mai yawa".
Murmushin sukayi baki ɗaya kana Ameena tace.
"To ai kullum kece kike samun ladan.
Dan haka yau nawane,ina kwana ya jiki?".
Cikin jin daɗin yadda Ameena ta sake mata fuska tace.
"Lfya ji kam da sauƙi bari inje in gaida Ummi inzo muyi aikin".
Tana faɗin haka ta wuce ɗakin Ummi.
Raliya da ke sauƙowa kan step ne ta kalli Ameena cikin ganin darajarta tace.
"Barka da safiya Aunty Ameena".
"Barka dai Goggon Adeel ya gajiyan aiki?"
"Gajiya tabi lfy". Raliya ta faɗi tana ƙoƙarin shiga kitchin.
Dai-dai Lokacin kuma Ummi da Zaleeha suka fito,
cikin sakin fuska, tacewa Raliya.
"Kuje ku huta yau tunda ina off ni zan mana girki".
Zaleeha ce tace.
"Ato ai baki hutaba kenan, bari kawai muyi".
Dariya Ameena tayi tace.
"Uhum Ummi kiji mara lfy da ƙarfin hali, toma na gama komai saura kaɗan".
Shigowar Ahmad da Saifuddeen da Hayatuddeen ne yasasu juyowa garesu.
bayan duk sun gaggaisa ne,
Ameena ta koma kitchin dan ƙarisa aikinta,
tuni ta fara jera musu abin ci dana sha ɗin.

A tsakar falon Ummi kuwa duk nacin Saifuddeen nason su haɗa ido da Zaleeha taƙi bashi dama, dan wata iriyar zazzafar kunyarshi takeji takanji wani daɗi a ranta in ta tuna yadda suka kwana jikin juna jiyan.

A haka sukaje kan dinnin table,
sukayi breakfast, kuma sosai girkin Ameena yayi daɗi,
suna gama cin abinci.
Hayatuddeen ya tafi school,
Ahmad kuwa ya tafi kasuwa.
Zaleeha kuwa dole ta bar falon Ummi dan ta lura Hamma Saif ƙureta yakeso yayi idanunshi na fitinar.

Koda ta fita baccinta taje tayi a ɗakinta.

Ita kuwa Ameena da Ummi da Raliya da hira sukayi tayi.
Kana Saifuddeen kuwa ya tafi ofishin su na DSS.

12 dai na rana, Zaleeha na cikin baccinta taji ana jan ƙafarta da sauri ta buɗe idonta.
cikin mmki ta tashi ta zauna ganin ƙawarta Rashida,
cikin jin dadi tace.
"Rashida kece a gidana kai yau naji daɗi".
Dariya Rashida tayi tare da cewa.
"Iye amarya Hamma Saif kina hutawanki wannan bacci haka, nayi sallama yafi baki biyar ba amsa".
Musussuka ido tayi tare da fuskarta Rashida data zauna kan bedside cikin, yanayin bacci tace.
"Wallah jiya da dare ban samu isasshen bacci bane, zazzaɓi ne ya rufeni".
Dariya Rashida tare da cewa.
"Ni bance ki gaya min abinda ya hanaki bacci ba".
miƙewa tayi da sauri ta nufi falo da nufin kawowa Rashida ruwa, bin bayanta Rashida tayi,
koda ta ciro goran ruwa a firiji da kuma juice,
tsakiyar falonta suka zauna ita da Rashida,
bayan tasha ruwa suka gaisa cikin sanyi tace.
"Ban san kin dawoba sai shekaran jiya Ya Ishaq ya gaya min, wai ashe tun randa Adda Maryam ta rasu kika dawo.
Nace meyasa bai gaya min da wuriba, sai cemin yayi wai suka sani ko zaki sake guduwa".
Kanta ta sunkuyar cikin sanyi ta kamo hannun Rashida murya a sanyaya tace.
"Kice ma Ya Ishaq bazan sake guduwa ba har gaban abadan sai dai in mutuwace ta gudu dani, kice masa tun a forkonma kaddarar zuwan Ummu Adeel da haifan Adeel ne ya korani da kuma sanadin musuluntar mutun har goma shabiyar.
Kuma da tasirin zugar ƙawa da da kuma ƙarfin ikon uwa.
Dan Allah Rashida ki bawa ya Ishaq haƙuri a bisa mugayen furucina garesu".
Kai Rashida ta girgiza tare da cewa.
"Ya Ishaq ya yafe miki Zaleeha yanzuma tare dashi mukazo, yana side ɗin Ummi ne,
yana jiran amininshin ya dawo zasu iso wurinki."
Ido ta zubawa Rashida cikin sanyi tace.
"Rashida kodai da Malam Ishaq za'ayi bikin ne?".
Murmushi Rashida tayi tare da gyaɗa mata kai alamar eh.
Wannan abu sosai ya sata jin daɗi, nan sukaci gaba da hira cikin hirar ne ta kalli Zaleeha tare da cewa.
"Bilkeesu tazo ko?".
Haɗe fuska Zaleeha tayi tare da cewa.
"Bana buƙatar zuwanta Rashida nayi dana sanin ƙawancena dan Bilkeesu ba ƙawar arziƙi bace".
Sosai Rashida tayi daɗin yadda Zaleeha ta sauya ta kuma gane gskyar waye bilkisu, cikin wasa da dariya tace.
"Yau dama lalle nazo inyi miki tunda baki bari an miki lallen aureba yanzu zan miki".
Baki ta ɗan taɓe tare da cewa.
"Kaiyya barni kawai banda lfy mafa".
bata kulataba ta jawo hand bag ɗinta ta ɗebo sajan ta fara kiciniyar kwabashi.

A can falon Ummi kuwa sosai take hira da Ishaq yayinda shi kuwa yake ruggume da Adeel,

Ameena kuwa tunda suka gaisa suka ɗan taɓa hira ta koma kitchin ita da Raliya.

Cikin kula Ishaq yacewa Ummi.
"Ummi gobe za'a kawo miki kayan lefen ki ganshi kafin a kaishi".
Fuska cike da mamaki tace.
"Ishaq har an gama haɗa lefen bani da labari, haka zakayi min?".
Murmushi yayi cikin sabonsu yace.
"To Ummi ni kaina jiya naga lefen, ni duk a zatona sai next month za'a haɗa lefen, kawai jiya Saifuddeen yaje ya shida Aunty kubra suka sai komai suka kai gida ni sai da Umma ce ta kirani take sanarmin".
Sosai Ummi taji daɗin halaccin Ɗan nata,
cikin happy tace.
"A to yayi kyau Allah ya bar muku zumuncinku yara da jikoki".
Amin Amin yace cikin jin daɗi dai-dai lokacin kuma Saifuddeen ya shigo nan sukayi ta hira, sosai Ishaq yaso yayi godiyar amma Ummi ta hanashi.
Cikin yadda suka saba mgna yacewa Saifuddeen tarefa suke da Rashida tana side Zaleeha ne,
dariya Saifuddeen yayi kana ya gaya Ummi ai da amaryar sukazo tana ɗakin Zaleeha. Ameena da yanzu ta fito tace,
"A a ashe da amaryar ake tafe shine ba'a gaya minba inje in ganta".
Dariya yayi kana yace.
"Uhum kuma yanzuma ta kirani tace in kai mata Adeel love".
Cikin sakin fuska tace.
"A akai matashi, bari in ƙare aiki zanzo mu gaisa".
Kai Saifuddeen ya gyaɗa kana suka fita suka nufi sashin Zaleeha.

Koda sukaje, hira suka kama sosai Zaleeha ta saki jiki da Ishaq, cikin kula take ce masa.
"Malam Ishaq ina mutanena? Nayi kewarsu, ina son aikina, amman na rasashi".
Gyara zama yayi tare da cewa.
"Baki rasashiba in mijinki ya yarda, dan har yanzu bawai sun sallameki bane".
Murmushin jin daɗi tayi ta ɗan kalli Saifuddeen, tura baki yayi alamun karki wani kalleni".
jin sallamar Ameena ne yasa suka juyo gareta,
trayn abincin ta ajiye musu tare da kallon Rashida cikin ƴar fara'arta tace.
"Amaryarmu barka da zuwa".
A kunyace Rashida tace.
"Yauwa Ummu Adeel ya Adeel".
"Lafiyar shi lau sai rigima".
Ƴar dariya tayi tare da cewa.
"Zaku bamu shi ai in munyi aur.."
Sai kuma tayi shiru, Ishaq ne yayi murmushi tare da cewa.
"Bari in karasa miki in munyi aure ko".
mayafinya taja ta rufe fuskarta,
cikin dariya Ameena tace.
"Ga Amminshi in ta yarda dai mun baku".
Da sauri Zaleeha tace.
"A a kam ban yarda ba sai dai ki haifo wani ki basu wannan kam is my on".
Dariya suka ɗanyi kana Ameena ta ce musu.
"To ga abinci".
Har taje bakin ƙofar fita Zaleeha tace.
"Ngd Ummu Adeel".
Murmushi Ameena tayi tana mmiki yawan godiyan Zaleeha ta lura ɗabi'artace ko me akayi mata sai tayi godiya, muryar Zaleeha ta kuma ji tana cewa.
"Yauwa kuma in kin gama aiki Rashida zatazo tayi miki lalle naga kina son lalle".
Cikin jin daɗin dajin ƙaunar Zaleeha tace,
"To ba matsala in ta gama tazo ni na gama sai yamma kuma zan shiga kitchin ɗin".
To rashida tace.
Kana suka ci gaba da lallensu shi kuwa Saifuddeen da Ishaq falonshi suka shiga nan suka ci abinci.

Ita kuwa Rashida sosai ta ƙenƙesawa Zaleeha zanen lalle, kana ta miƙe da nufin zataje tayiwa Ameena, cikin kula Zaleeha tace.
"Yauwa Rashida dan Allah kiyi mata mai kyau kar nawa yafi kyau sabida kar taji ba daɗi taga ko kin fifitani danni ƙawarkice".
Cikin fidda numfashi Rashida tace.
"Allah mai iko kai Zaleeha Allah ya bani irin kishinki".
Murmushin kawai ta ɗan yi a ranta tace.
Kishin da yake sani inji kamar ba nunfashi a jikina, inba dagewa nake ina dannewa ba ai wata ran sai dai su ganni a sume.

Koda sukaje a falon Ummi aka zanawa Ameena lallen ganin yamma tayine yasa Zaleeha ta shiga kitchin tana goye da Adeel dan yana son kwaɓa lallan Mamanshi.
su kuwa nan suka zana lallensu ita tayi girki da Raliya ma an zana mata a hannu.

Sosai Ummi taji son Rashida a ranta dan ta gane ƴar mutuncice.

Ishaq kuwa da Saifuddeen tare suka fita Sai da yamman suka dawo,

Nan Ishaq ya ɗauki Rashida suka tafi da direbanshi har gida suka maida ita.

Suna nan falon Ummi gab da magriba Hayatuddeen da Khamis sukazo nan suka ce ya basu woyoyinsu,
Ameenan ya aika ɗakinshi yace taje ta kawo mishi, wayar Khamis,
koda taje tayi mmkin canjin gadon data samu,
amman sai ta tuna Ummi tace mata, ya bawa Goggo Dada tsohon gadonshi so sai bata kawo komai a rantaba duk da tajin wani sashi na zuciyarta na raɗa mata wani fitinan.

Koda taje wayar Khamis ya karɓar miƙa mishi,
cikin tsoro Hayatuddeen yace..
"Hamma nawa fa".
Fuska a haɗe ya mishi alamun bazai bayarba,
ganin haka Khamis yayi sumai-sumai ya tafi shiko autan Ummi ya tura baki kana yana mai jin fargaba dan yasan dole akwai abinda yasa Hammanshi karɓar wayar.

Ganin magriba tayine duk suka watse kowa yayi haramar al'wala.

Bayan sunci abincin dere sun ɗan taɓa hira kamar yadda suka saba, kowa ya nufi makoncinya,

Zaleeha tana zuwa ɗakinta wonka tayi ta ɗan kimtsa kana ta konta bacci.

Ameena kuwa sosai ta kimtsa da tayiwa daren yau ɗin shirin tarban mijinta da kyau.

Hayatuddeen kuwa har ya konta ya fito ya nufi ɗakin Ummi a bakin ƙofa suka haɗu tana ƙoƙarin fitowa zata rufe ƙofarta.
ido ta zuba mishi ganin yadda yaketa zumbura baki cikin haɗe fuska tace.
"To uban zumbure-zumbere me hakan?".
Kanshi ya ɗan tonƙoshe cikin sanyi yace.
"Ba Hamma Saifuddeen bane".
A daƙile tace.
"To me yayi maka?".
Cikin son kuka yace.
"Kwace wayata yayi ni Ummi kice masa ya bani wayata".
Fuska ta haɗa sosai cikin faɗa da bai taɓa ganin ta mishiba tace.
"Bazai bayarba, ya kwace kuma ya kwatu! In kanada ƙarfi ka danneshi ka ƙwata! yanzu kai auta in kana da hankali zakayi fushi da duk hukuncin da Hammanka ya yanke a kanka da wani abu na kane!?, anya kuwa kodai zargina dai-dai ne baka da gsky tsiya kake shukawa a woyar to kaji da kyau nice nace ya ƙwace wayarka ya binciki me kakeyi dan na lura ko ƙura'ani baka yawan dubashi kamar yadda kake duba waya, gaba ɗaya alamomin rashin gsky sun baiyana a kanka, bakasan idona dana Hammanka a kanka yakeba, to wlh a hir! ɗinka!! ko bayan raina!!! Saifuddeen shine madadin uba a gareku musamman kai kaɗai kayi mishi gardama a kan komai, domin yayi maka dukkan abinda uba keyiwa ɗansa, shi ya tare maka maraicinka kai baka san maraiciba duk ƙarfin maraicin a kansa ya sauƙa shine Garkuwa ku ko Rahma da take babba a kanshi yana hukuntata yasata abu kuma dole tai ko bata so bare ku ƙannenshi. wuce ka bani wuri".
Sum-sum ya wuce domin ya gano an ramfoshi.

Saifuddeen kuwa, wonka yayi ya kimtsa kana ya nufi side ɗin Zaleeha,
koda ya shiga batayi bacciba tana riƙe da wayarta,
hotonshi kuma take yawan zubawa idanu, Allah ya sani akwai wani abu da yake mata gizo a fuskarshi, da tanada dama da fuskarshi ta zahiri zata zubawa ido ko zata samu ta gano abinda take son tunowa, tana ji kamar ta taɓa ganin makamanciyar fuskarshi.
batayi auneba taji yasa hannu ya amshi wayar, tashi zaune tayi ta zuba mishi ido.
Shi kuwa hotonshin ya zubawa ido,
fuskarshi ya nuna mata da ƴar yatsarshi alamun gani kalleni a zahiri,
cikin jun kunya ta kauda kanta,
shi kuwa, murmushi yayi dan yana hango wani abu a ƙasan Idanunta hannunta ya kamo yasa mata wayar sannan ya mata saida safe ya juya ya fita.

Ƙeyarshi ta zubawa ido har ya ɓacewa ganinta Allah ya sani ƙeyarshi na mata kyau yadda suman wurin ke kwance lib-lib murmushi tayi kana ta kwanta tana tuno yadda sukayi daren jiya lips ɗinshi nada ɗan karen taushi, hakama fatar jikinshi abubuwan da yake mata kuma sunyi tasiri a ranta dan ko yanzu data tuna saida taji duk jikinta ya amshi saƙon.

Shi kuwa kai tsaye sashin Ameena ya wuce,
yana shiga ya hangota zaune bisa kujerar dressing mirror,
a bakin ƙofa ya tsaya tare da buɗe mata hannunshi,
ganin haka cikin jin dadi ta taso ta nufeshi, shima danna masarrafin kekansa yayi suka haɗu a tsakiyar ɗakin
ruggumeta yayi da kyau tare da fara sunshina wuyanta itama ƙamashin jikinsa take shaƙa,
cikin begen juna suka haura kan gado,
ido ya jujjuya mata alamun yayi kewarta,
lafewa tayi a jikinshi yau babu faɗa bare fushi bare raki,
wani irin kula na musamman suka bawa juna,
sun raya daren iya son ransu.
Saida aka gama kashe arna sakalin Ummi ya lafe lub bisa gado yana maida numfashin gajiya.


Washe gari talata Ameena zata koma zuwa aikin dare so ranar ma a gida ta wuni.

Sai dai Ranar Saifuddeen bai wuni a gidaba domin ya samu labarin Dalla ta sanadin bibiyar wayarsa to tunda ya dawo ƙasar yana da labarin komai a kanshi to ya tsarawa yaranshi su samo mishi zazzafar budurwar da zai fara gigita gombawa dayi mata fyaɗen.

Bayan sallan isha Ameena ke shirin tafiya aikinta, cikin nitsuwa.
Yayinda Adeel ke can wurin Zaleehan tana shiryashi dan tafiyan dare dai dole
Showing 171001 words to 174000 words out of 237945 words