iso falon a tare.
Cikin mmki Raliya tace.
"Ummi ke kikayi aikin?".
Murmushi Ummi tai tare da cewa.
"Eh yau Babana yace girkina yake son ci".
Dariya Ameena tai tare da cewa.
"Ya sa mana ke wahala dai Ummi".
Dariya sukayi baki ɗaya. Ita kuwa Ameena a ranta tace.
"Ai fa dole ya nemi abinci tunda kowa bacci yayi ya huta ammanshi sukawa yaje yayi tayi yana ihu da sambatun sa al'barka.

Ahmad ne ya iso tsakiyar falon a hankali yace.
"Raliya yunwa nakeji a bani abinci".
Hararanshi ta ɗanyi alamar,
"Eh dole ai kaji yunwa".
Dai-dai lokacin Saifuddeen ya shigo cikin falon cikin shigar kayan sanyi,
wannan shima wani babban alamane na sauƙi wato jin sanyi ga masu larurar spinal cord injury, sabida su basa jin sanyi sunada yawan jin zafi.
Yana shiga ya kalli Ameena a hankali yace.
"Aminatu bani tea insha".
murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Sanyi ko Babana?".
Cikin sakalcin da yake mata yace.
"Eh Ummi sanyi da yunwa da gajiya".
Dariya ta ɗanyi kana tace.
"To ai na gama abinci muje kuci".
Dinning area ɗin suka nufa a tare, bayan duk sun zauna ne.
Ummi tace.
"Raliya kira Zaleeha a waya tazo, ki shiga ki tada autana kuma shina yazo".
To tace tare da juyawa ta nufi ɗakin Hayatuddeen, kana tana kiran Zaleeha a waya.
Ita kuwa Zaleeha tunda suka fito wonka ta wuce ɗakinta,
tayi ɗan kolliya ta canza kaya,
jin yunwa na ƙwaƙularta ne yasa ta shiga kitchin ɗin ta,
tea ta haɗa tare da soya kwai guda biyu rak,
kana ta dawo lafonta tanaci tana ɗan latsa wayarta,
ta gama kenan kiran Raliya ya shigo tana ɗagawa tace.
"Goggo Raliya ya akayi?".
Dariya Raliya tayi tare da cewa.
"Kizo muci abinci".
To tace kana suka katse kiran
Cikin ɗaga murya Raliya tace.
"Hayatuddeen! Hayatuddeen!!".
Da sauri ya fito falo tare da cewa.
"Menene?".
Juyawa tayi ta fita tare da cewa.
"Kazo muci abinci".
Biyo bayanta yayi yana cewa.
"To".
Suna fitowa suka zauna.
Ita kuwa Zaleeha mayafi ta ɗauka ta yane jikinta kana ta nufi sashin Ummi.

Tunda ta shiga yaketa satan kallonta in sun haɗa ido ya kashe mata ido ɗaya,
tare da karkata bakinshi gefe.
Yasa hannunshi ɗaya kuma ya riƙo hannun Ameena ta ƙasan table ɗin, yana ɗan murza yatsarsa cikin tafin hannunta.
A haka dai suka ci abinci
Ummi na cewa Zaleeha bataci abin kirkiba,
kana tacewa Ameena.
"Ameena kici kada ki biye musu kinga ke shayarwa kikeyi bare wannan ɗan naki sarkin tsotso".
Murmushi tayi a ranta tace.
"Uhum suma ɗin ai sun tsotse juna".

Bayan sun gama cin abincin ne,
Saifuddeen ya fita shi da sule direbanshi.

Ahmad ma ya tafi kasuwa.

Kwana biyu yayi da Zaleeha kana Ameena ta amshi girki itama tayi kwana biyunta.

Rainaha dasu Goggo Dada duk sunzo sun ƙara dubashi da jiki.

Shirye-shiryen bikin Ishaq da Rashida kuwa yanata kankama.

Ahmad ma yanata gyare-gyaren gidanshi dan ya kafa ya tsare zasu ƙaura, yace kuma suna ƙaura Raliya zataci gaba da karatun ta.


Yau auren Ishaq da Rashida saura, kwana daya rak, tuni anataa hidima a biki amare.
Yau akayi walima,
Zaleeha da Ameena da Raliya da Adda Rahma duk sunje,
Washe gari asabar aka ɗaura aure.

Da yamma cin ranar ne kuma ƙarfe biyar dai-dai lokacin da za'a je ɗaukan Amarya.

Gidan Ya Aminu

Gidan shiru, kasan cewar Ayman ma ya tafi islamiya,
Ya Aminu ne komce a ɗakinsa kasan cewar ana hutun weekend yau babu inda yaje tunda gari ya waye,
tunani yakeyi irin zaman da sukeyi da Ziyada, sam sun kasa sakin jiki da juna suna zamane kamar da ɗinsu matsayin ƙanwa da wanta,
zuwa yanzu rasuwar Adda Maryam ta fara bin jiki da zuciyarsu, sai dai time 2 time in Ziyada ta tunata takan zauna taita kuka.
Kamar yadda yanzuma tana ɗakin tana konce a kan gado tanata kuka sabida hotunan ƴar uwar tata data gani,
tana begen ƴan uwanta rayayyu da matacciyar
tun ramda aka ɗaura aurensu da ya Aminu bata ƙara ganin Zaleeha ba hakama Zahira,
ga begen Adda Maryam.

Shi kuwa ya Aminu, rumtse ido yayi sabida Allah ya sani yana jin begen mace,
ta yaya sai fiskamci Ziyada ƴarinya mai kunya,
tabbas yanada buƙatar mace,
yana cikin yanayin yaji sautin kukanta na tashi daga can ƙasa.
a hankali ya miƙe tare da fitowa,
a hankali yake taku har ya iso ƙofar ɗakinta,
inda take sautin kukanta ya cika mishi kunne,
A hankali ya tura ƙofar ɗakin,
cikin sanyi ya maida ƙofar ya rufe,
Bakin gadon ya zauna a hankali ya kira sunanta.
"Ziyada".
Jin bata yi shiru bane yaci gaba da cewa.
"Kiyi haƙuri, ki dena kuka".
Da sauri ta tashi zaune murya na rawa tace.
"Ayyah Aminu ka kaini gidan Adda Zaleeha mana ina son ganinta, ina kewar ƴan uwana".
Juyowa yayi suna fuskantar juna cikin sanyi yace.
"To ki bar kukan, ko dai so kike nima ki sani kukan ne?".
A hankali tace.
"A'a".
Hannunshin yasa ya kamo hannunta a hankali ya kontar da ita,
cikin tausayin kanshi da kanta ya konta gefenta abinda bai taɓa yiba,
ido ta rufe ganin yadda ya konta kusa da ita shi kuwa a hankali yace.
"Zan kaiki gidan Adda Zaleeha amman sai gobe kinji ko?".
A hankali ta gyaɗa kanta alamar to,
cikin sanyi ya ƙara matsowa jikinta,
a hankali ya haɗeta da jikinshi murya can ƙasa yace.
"Haka muke konciya da Adda Maryam ɗinki, bata bari inyi nesa da ita, in kuma zatayi kuka a jikina takeyi".
yana kaiwa nan yaji muryarshi na rawa,
alamun kuka zai kwabce mishi,
a hankali yaci gaba da cewa.
"Baba Malam ya aura min kene, dan ki zama min madadin Maryam, Ziyada ina son kulawarki, ki zama matata a aikace. Ziyada ina da rauni, akan Maryam sabida ta nuna min so da hallacin da bazan taɓa mancewa ba, ki amince min in raɓi jikinki ko zanji sanyi a raina".
Cikin kuka ta manna kanta a jikinshi murya na rawa tace.
"To ya Aminu ka gaya min duk abinda Adda Maryam takeyi maka, in sha Allahu zanyi maka".
Cikin rawan jiki ya fara janye rigar jikinta a murya na rawa yace.
"Maryam bata hanani jikinta a duk sanda na buƙaceta, kuma bata konciya da kaya a jikinta in muna tare, tana daurewa buƙatuna har sai taga na gamsu".
Jin kalamanshi yasa bata hanashi cire mata rigarta da yakeyin ba.
yana cire mata rigar ya tashi zaune kana ya jawota zaune cikin rawan murya yace.
"Idan na cire mata rigarta ita ke cire min nawa".
faɗawa jikinshi tayi dan bazata iya cire mishi rigarshi ba,
fahimtar hakane yasa, a hankali ya zame rigar jikinshi kana ya zare mata nata,
meda ita yayi ya kontar cikin muryar kuka yace.
"Ran darena na forko na da Maryam ce min tayi.
Ya Aminu ina tsoro".
Da sauri Ziyada ta kalleshi murya a hargitse tace.
"Ya Aminu nima tsoro nakeji".
Ruggumeta yayi jikinshi tare da cewa.
"Karkiji tsoro Ziyarda a hankali hankali zan......!



Littafin nan na kuɗi ne turo katin mtn na ɗari uku ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz back Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyarki ta wannan number 09097853276.




By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: "Karkiji tsoro Ziyada ahankali hankali zan miiki, bazan iya cutar dake ba, bakuma zan miki da zafi ba, saboda keɗin har yanzu matsayin ƙanwa kike awajena, bazan miki abun da zanyi miki dan son zuciya ba, kiyi hakuri kinji Ziyada, mukarɓi ƙaddaranmu ayanda tazo mana, saboda babu wanibawa da ya isa gujewa ƙaddaransa, Allah ya tsara hakan tunkan ya halicce mu, nasan hakan abune me matuƙar girma, saidai hukuncin ubangiji ne bamu da iko ko ƙarfin musawa, kiyi hakuri kinji Ziyada".
Ya faɗi maganan yana me shafa gefen fuskarta, idanunta da suka cika da ƙwalla ta lumshe, gaba ɗaya tsoro,fargaba, da kuma nauyi sune suka cika zuciyarta, tayaya zata iya ɗaukan nauyin Yayan nata, takanji kaman kanta zai fashe idan ta tuna da cewa, shiɗin mijin yayarta ne kuma yayanta, tabbas tanajin abun wani iri, girmansa take gani sosai, saidai kuma haƙiƙa itama tayarda cewa ƙaddara ce da babu me iya kauce mata, duk kuwa abun daya faru ga bawa, rubutuccce al'amarine kuma tabbatacce, tuntuni Allah ya riga daya tsara hakan. Ahankali taɗan motsa laɓɓansa, cikin muryanta dake rawa tace.
"Zanyi maka dukkan abun da Adda Maryam take maka Insha Allah." idanunsa ya lumshe tare da ɗan ranƙwafowa ya manna mata kiss akan goshinta, ahankali yake kusanta fuskarsa da nata, har takai ga tsinin hancinsu yana gogan na juna, ga numfashinsu daya gauraye waje ɗaya, wani irin fat fat zuciyar Ziyada keyi, ƙirjinta ne ke wani irin dukan uku-uku, hakan yasa ahankali jikinta keɗan rawa, shikansa Ya Ameenu wani iri yakeji ajikinsa, jin abun yake wani iri kaman badai dai ba, saidai kuma amatsayinsa na musulmi dole ne yayi imani da ƙaddara, me kyau ko marar kyau, sannan idan yace zai bari sucigaba da zama ahaka, zai cutar da kawunansu ne, saboda yasan yana da buƙatar mace, kuma koma ba haka ba, ayanzu Ziyada takai munzalin da dole watarana zataji feeling, ya kuma san tana ganin girmansa, tayanda bazata iya faɗa masa halin da take ciki ba ya sani ko auren so sukayi bazata iya kai mishi kantaba a matsayinta na yarinya mai kunya kuma budurwa bare kuma irin wannan auren nasu na ƙaddara.
Ahankali ya sauƙe laɓɓansa akan nata, cikin sanyi ya haɗe bakinta da nasa waje ɗaya, dukansu saida sukaji wani irin abu yabi ta cikin jikinsu,
jawota jikinsa yayi sosai har saida fatan jikinsu suka haɗe waje ɗaya, sake tura bakinsa acikin nata yayi, cikin sanyi da nutsuwa ya laluɓo harshenta yana ɗan tsotsa, gaba ɗayansu hawayene ke tsiyaya daga cikin idanunsu, zuciyarsu kuwa bugawa suke sosai, kowannensu da abun dayakeji, acikin rai da zuciyarsa.
Tun yana Kissing ɗinta ahankali,har ya soma yi da ɗan ƙarfi, zare bakinsa yayi daga nata, ya gangaro zuwa kan wuyanta, cikin nutsuwa yake kissing ɗinta, har ya kawo zuwa kan ƙirjinta, wani irin gigitaccen romance yake mata, saboda yanaso ta fita hayyacinta, dan hakanne kaɗai zaisa koda ya shigeta bazata jigata ba,
hakanne kuwa yakasance dan tun Ziyada bata enjoying mood ɗin har ya soma shiga jikinta, hakanne yasa duk jikinta ya sake, ta ƙara shigewa cikin jikinsa, hannunsa yakai yayi light off ɗin wutan ɗakin, ahankali ya ɗan buɗe ƙafafunta, tare da rungumeta sosai... Cikin nutsuwa yakeyi mata komai, yayinda yake tattalinta kaman ƙwai, komai ahankali yake mata saboda bayason ya jigata ta. Lokacin daya samu ƙofar shiga jikinta ne ta sakar masa sassanyan kuka me sauti, haɗe bakinsu yayi, yana kissing ɗinta, asannu kuwa ya samu daman daidaita komai.

Yanayin yanda yake sarrafata da nutsuwa yasa bata ji wani zafi sosai irin me gusar da hankalin nan ba, sosai kuma tayi iya ƙoƙari wajen daure ciwo da zafin da takeji. After 45 minute ya ɗagota tare da ɗaurata asaman ƙirjinsa, ya rungumeta ƙam, tabbas ya samu gamsuwa hundred percent daga gareta, ya kuma ji daɗi sosai, dan itama Allah yayi mata baiwar ni'ima, jin yanda sakin sheshsheƙan kuka ne yasashi ɗagata caɗak ya nufi bathroom, ruwan zafi ya haɗa mata a bathtube, da kansa yayi mata sit bath har sau biyu, saida yasa tayi wanka, sannan shima yayi, shida kansa ya shiryata, sannan ya jawota suka kwanta akan gado,
rungumeta yayi ahankali yake shafa bayanta, jinta ajikinsa yasa ta ƙara ɓoye kanta aƙirjinsa, cikin sassanyar muryarta tace.
"Dan Allah Ya Ameenu, ka kaini gidan Aunty Zaleeha".
gashin kanta ya shafa, cikin kulawa yace.
"Kiyi haƙuri kinji, zan kaiki gaba idan Allah Ya kaimu, kinga yanzu yamma tayi, kuma gashi naji jikinki da zazzaɓi, zan sayo miki magani kishi saikiyi bacci kinji." Kai ta gyaɗa masa alaman.
"To." sumbatar goshints yayi, tare da cewa. "Yauwa mar'atus saliha na, nagode sosai, tabbas kinyi ƙoƙari matuƙa da kika iya ɗauke buƙatana Allah Ya miki albarka." Kanta ta ɓoye acikin jikinsa dan nauyinsa takeji sosai.
Sama da 10 minute suna kwance ahaka har bacci ya ɗauketa, jin tayi bacci ne yasa ya zare jikinta, shirya kansa yayi ya fice daga gidan baki ɗaya.


Acan gidan su Saifuddeen kuwa, wanka yayi inda ya shirya kansa cikin wata maroon ɗin shadda wanda taji aiki, yayi kyau sosai, haka ma Ameena wanda da itane za'aje ɗauko auren Ishaq ɗin, itama shigan atamfa me ɗan ratsin maroon colour tayi, itama tayi kyau dan atamfar ya amshi jikinta sosai. Yau da kansa yayi driving, dan yanzu Alhamdulillah yana ɗan iya motsa ƙafarsa sosai yana ƙoƙari wajen sarrafa mota, kasancewar dama ya ƙware awajen iya tuƙi, dan koda can dayana cikin yanayin kurumtansa, Salisu shine wanda ya fara koya mishi mota, Alhamdulillah dan kuwa ya ƙware sosai, dama matsalan ƙafartasa ne tasa baya tuƙi da kansa.
Haka dai suka tafi suna hiransu acikin motan, koda sukaje ɗauko auren ya iske abokansu da yawa acan, haka dai suka gaggaisa sannan aka fito musu da amarya, da kuma ƙawayenta, saida amarya ta shiga mota sannan dukansu suma suka koma nasu motocin, daga gidan su Amaryan kuwa kaitsaye gidan Ishaq ɗin suka nufa, wanda yake nan cikin shango estate yayi gininsa me matuƙar kyau da burgewa,
basu wani jima agidan amaryan ba suka dawo gida, kasancewar yau ɗin Ameena nada night duty, suna dawowa kuwa ta shirya cikin uniform ɗinta, ganin idan ta tsaya diner zata makara ne, yasa Ummi da kanta tasa mata abinci a food flask tace mata tatafi dashi wajen aiki', hakan kuwa akayi tana amsan food flask ɗin tayiwa Ummi sallama tatafi.

Da dare kuwa ƙarfe 8 dai-dai za'a fara diner, wanda kuma shida Zaleeha ne zasu je, koda ya dawo daga sallan isha, part ɗinsa ya wuce, sabon wanka yayi, koda ya fito daga wankan rigar wankane irin fara ƙal ɗinnan ajikinsa, gaban dressing mirror ya ƙarasa, mai ɗinsa me daɗin ƙamshi ya shafa sannan ya feshe jikinsa da turare, ƙarasawa gaban drawer'nsa yayi, wata irin haɗaɗɗiyar getzner me masifar kyau da tsada ya zaro, wanda taji ɗinkin half jamfa da kuma wando, sosai aka ƙawata gaban blue colour getzner ɗin da haɗaɗɗen aiki me burgewa, koda yasa kayan sosai suka zauna ajikinsa, yayi matuƙar kyau, wani haɗaɗɗen blue half cover shoe ya sanyawa fararen kyawawan ƙafafunsa, wata haɗaɗɗiyar hula mai ɗan ratsin blue ya sanya akansa, tare da ɗaurawa wrist ɗinsa tsadadden agogon apple, yayi kyau sosai sai baza ƙamshi yake.

Acan sashin Zaleeha kuwa saida tayi wanka, sannan tayi sallan isha, tana idar da sallan mai ta shafa, kana tabi jikinta da daddaɗan humra me ƙamshin gaske, zama tayi akan stull inda ta shiga tsantsarawa fuskarta meckup, take zallan kyawunta ya sake bayyana, tana kammalawa kuwa ta ƙarasa gaban drawer glass ɗinta, wani tattausan yadi me kalan blue and peach colour ta ciro, yadi ne me azabar kyau da tsada, dan sai shining yake yana ɗauke ido, ɗinkin doguwar riga akayiwa yadin, wato fitted shape gown, dikine da yayi matuƙar kyau, koda tasa kuwa ɗas ya zauna ajikinta, yayinda ya bayyana haɗaɗɗen surar jikinta, ga kuma shape dinta daya ƙara bayyana, hips ɗinta sun ƙara girma sabida jaririn cikin dake gareta, tubke dogon gashinta tayi, sannan ta kafa ɗaurin ɗan kwali me kyau akanta, take ta fito ɗas da ita, wani haɗaɗɗen sarƙa da ɗan kunnen gold ta sanya, wanda ya ƙarawa shigar tata armashi, dogon takalmi ƙiran kamfanin Italy ta sanya aƙafanta, wanda yake shima blue ne me ratsin peach, ganin yanda shape ɗin jikinta ya bayyana yasa, ta yane jikinta da wani zazzafan lafaya babban mayafi me shara shara, saidai har sama ta ɗaura mayafin akanta ta yane kanta tamkar balarabiya, tayi kyau sosai sai baza ƙamshi take, ƙoƙarin fita daga cikin ɗakin take, ya rigata, ahankali ya turo ƙofar ɗakin nata ya shigo.
Idanunta taɗan lumshe sakamakon wani daddaɗan ƙamshinsa da ya bugi hancinta, ahankali taɗan ware idanun nata ta sauƙe su akansa, yayi mata masifar kyau, har batasan sanda ta saki wani irin ƙawataccen murmushi ba, shiɗinma idanunsa ya zuba mata, dan hakanan yake ga kamar yaune ranan daya fara ganinta, tasake kyau da cika, ga wani irin hasken da ta ƙara, fatarta so smoth har ɗauke ido take, murmushi ya sakar mata, tare ta bude mata duka hannuwansa alaman ta zo, babu musu kuwa cikin nutsuwa ta ƙarasa garesa, saidai bata shiga jikinsa kaman yanda ya buƙata ba, saboda yana zaunene akan wheelchair ita kuma tasaka hill shoe, hannunsa ta kama ɗan ƙasa tayi da kanta, cikin nutsuwa tace.
"Kayi kyau sosai, saidai kuma gaskia am jealousy."
Idanu yaɗan zaro cikin body language ɗinsa yace.
"Because of what?." Idanunta taɗan juya, akasalance tace "Saboda nasan bani kaɗaice zanga wannan kyawun naka ba, nasan ƴan matan wajen diner ɗinma zasu gane mana kai"
ƙasa-ƙasa tayi maganan tayanda tasan bazai fahimci abun da take faɗa ba, saidai abun da bata sani ba shine, yajita raɗau da kunnuwansa, wani irin haɗaɗɗen murmushi yayi, ahankali yaɗan murza ƴan yatsunta dake cikin tafin hannunsa, yi yayi kamar baiji maganan ba, cikin body language ɗinsa yace. "Kema kinyi kyau sosai, kina ta shining like sabuwar amarya."
Showing 219001 words to 222000 words out of 237945 words