dalilin ihun Zaleeha, cikin son kwantar mata da hankali yace.
"Dan Allah Ummi kije ki kwanta, kinga fa yanzu dare ne, koma miyene ni inaji ajikina cewa ba wani babban abu bane, bare ma nasan ba komai."
ya faɗi maganar yana ɗan sakin murmushi, har da ɗan ciza lips ɗinsa, Ajiyar zuciya Ummi ta sauƙe, tare da ɗan jinjina kanta, ita kam dai tabbas ta tsorata dan tasan koma menene wannan dai kukan wahala takeyi hakan ya nuna Saifuddeen bai bita a hankali ba, sannan haka nan takejin ƙirjinta na bugawa, saidai jin kalaman Ahmad ɗin yasa ta ɗanji sanyi, musamman ma yanda taga Ahmad ɗin yana ƴar dariya ƙasa-ƙasa, duban Hayatuddeen tayi, cikin kulawa tace. "Hayatuddeen wuce kaje ka kwanta, sai da safe." Ɗan karyar da wuya Hayatuddeen ɗin, yayi dan har ga Allah shi bai gane komaiba cikin sanyi yace.
"To Ummi amma bazamu je muɗan duba ta ba, wallahi tsoro nakeji."
Kai Ummi ta girgiza tare da cewa.
"Kaje ka kwanta nace, wataƙila ma ba ita bace, kunnen mune kawai ke mana gizo."
Jiki asanyaye haka Hayatuddeen ya tafi ya shige ɗakinsa, itama Ummin bata sake cewa komai ba, ta nufi ɗakinta.

Ganin haka yasa Ahmad ya kama hannun Raleeya suka haura sama, sai murmushi yakeyi, wanda yasa Raleeya ta saki baki tana kallonsa,
Suna shiga ɗaki ya jawota jikinshi suka faɗa kan gado, cikin tsoka yace.
"Ni kizo ki bani abin daɗina, itama a hankali watarana ita da kantama zata nema yau dai ta kira rayayyu har ta kira matattu, kema haka kikayi in kin manta in tuna miki, harda Ya Nuruddeen da Abba kika kira dan kawai na ɗanyi aikin samun ƙofar lamɓun daɗin mu".
rufe idonta tayi tare da faɗawa jikinshi a hankali tace.
"Allah ni tausayinta nakeji sabida nasan irin azabar da take sha, ku ba ruwanku sai kun kai mutun hanyar lahira ku kuna jin daɗi ku".
Mirginata yayi ta konta kana ya durƙusa tare da zare wonɗon jinshi kana ya zare mata rigarta,
rumfa yayi mata da jikinshi,
ido ta lumshe tare da ruggumeshi,
da sauri ya yunƙura kamashi tayi ƙam a jikinta,
dariya ya ɗanyi tare da cewa.
"Daɗi ko?".
Kanshi ta gyaɗa mishi,
fuskarta ya ɗan shafa kana yace.
"To muma maza ran forko wahala muke sha, ance miki buɗe hanyar sauƙi ne dashi, yadda kukejin zafi muma munaji musamman in namiji saurayine".
kai ta gyaɗa mishi kana tajawo musu blanket.
Acan ɓangaren Zaleeha kuwa, wani irin azaba Saifuddeen ke jiyar da ita, zafi da raɗaɗi sun soma zautar da brain ɗinta. hakanne yasa lokaci ɗaya numfashinta ya soma wani irin fusga, take kuma duk jikinta ya sake, idanunta ne suka rufe, lokaci ɗaya numfashinta ya ɗauke, komai na jikinta ya daina aiki. Saifuddeen kam yayi nisa tayanda bazai iya sanin cewa tana motsi ko batayi ba, shikansa baisan awani hali yake ciki ba, har yanzu jikinsa rawa yake, ga kuma wasu irin hawaye masu zafi dake fita daga cikin idanunsa, ya kasa sanin awace matsaya ko duniya yake, duk da kasancewar azauce yake, amma hakan bai hanashi jin zallan ni'imar Zaleehan ba, wanda take ratsa gaba ɗaya ilahirin jikinsa, har kuma tayi nasaran ciresa a hayyacinsa.
Ummi kam koda ta koma ɗakinta kwanciya tayi, zuciyarta cike da tarin saƙe-saƙe iri iri, tabbas ta tsorata, amma ganin yanda Ahmad ke sakin murmushi, yasa taji wani sabon tunani ya ziyarci ƙwaƙwalwanta, lokaci ɗaya taji zuciyarta ta karye, tausayin Zaleehan ne matuƙa ya kamata, dan hakanan ta tuna da ranan da aka kai Raleeya ɗakin Ahmad, kwana tayi batayi bacci ba.
Da tunani kala-kala acikin ran Ummi haka bacci ya ɗauketa.

Sama da 50 minute ya ɗauka yanajinsa acikin wata duniya ta daban, cikin abun dabai wuce 3 minute ba ya fara sakin wani irin gurnanin nishi, mai ɗauke da wani irin sauti, lokaci ɗaya yaji bayansa na riƙewa, kaman wanda ake buga masa wani abu gaba ɗaya jijiyoyin bayanshi yaji suna ta riƙewa, wani irin nishi me ƙarfi yayi azauce cikin wata irin muryar dake bayyana zallan yanayin da yake ciki, bakinsa na rawa yaƙira sunan "Za....l..eee...haaa...." Murya ararrabe, wani irin jiri ne yazo masa, hakan yasashi faɗawa saman jikinta, inda ya ɗaura bakinsa adai-dai saitin kunnenta, wani irin numfashi me zafi yake fitarwa, komai na jikinsa yayi rauni, lokaci ɗaya wani irin zazzafan zazzaɓi ya dirar masa, harta haƙwaransa saida suka soma rawa suna haɗewa da juna.
Ɗan mirginawa yayi daga kanta, cikin azaban ciwon da kansa yakeyi masa ya zuro da ƙafafunsa ƙasa daga kan gadon.
Baisan tayayane ko kuma yaushe ne ya iya yunƙurin tashi ba, saidai ga mamakinsa samun kansa yayi atsaye tsam da ƙafafunsa, idanunsa wanda sukai ja kaman anzuba masa barkono ya zazzaro waje, yana kallon ƙafafunsa dake rawa kaman wanda aka jona musu shocking, take yaji bayansa na duka kau! kau!! kauuuuuu!!! haka kaman ƙashin bayanshi zai ɓalle, jiri ne ya ɗebesa, take ya zube akan gadon, zazzafan zazzaɓi me tsanani ne yasake hawansa, haka yaji ko kansa bazai iya ɗagawa ba, ga kuma bayansa dake masa azabebben ciwo.
Hannunsa dake rawa ya kai kan fuskar Zaleeha tare da shafawa, ƴar yatsansa yasa adai-dai ƙofar hancinta, jin bata numfashi ne yasashi rumtse idanunsa da ƙarfi, take wasu irin hawaye masu zafi suka silalo daga cikin idanunsa.
Duk bayan second ɗaya kuwa bugun zuciyarsa ke tsananta.
Gaba ɗaya ɗan kuzarin da ya rage masa ya tattaro tare da yunƙura ya tashi zaune.
Ƙokarin miƙewa yake kaman yanda yaga yayi ɗazu, amma sai ya kasa, saboda yanda bayansa ya riƙe sosai, awahalce ya jawo wheelchair ɗinsa ya hau, ko zama da kyau bai iya ba, saboda yanda yakejin bayansa na sarawa.
Dishi-dishi yake gani haka ya nufi bathroom, adaddafe ya ƙarasa gaban shower, inda ya sakarwa kansa ruwa. Jikinsa na kakkarwa haka yayi wankan tsarki, tare da alwala, koda ya fito daga toile ɗin baya wani gani sosai, take kuma yaji wani irin fitinannen sanyi na huda kowani ɓulin gashi na jikinsa, yana shiga ko ina a sassan jikinsa, ciwon kai, zazzafan zazzaɓi, da kuma matsanancin ciwon baya sune abun da suka kassara gaba ɗaya kuzarinsa, har kuma yakejin raɗaɗinsu acikin ƙwaƙwalwarsa jiki na rawa ya buɗe firiji ya ɗauki goran ruwa mai sanyi.
Da ƙyar ya iya kai kansa kan gadon kwanciya yayi, abayanta buɗe goran ya watsa mata ruwan amman a banza kuma watsa mata yayi, wani dogon numfashi taja, jin haka ya ajiye goran kan bedside, jiki na rawa ya jawo rigar baccinta ya saka mata a daddafe ya lalubo hijabinta ya rufe mata daga cikinta zuwa ƙasa, kana ya konta tare da jan blanket ya rufa gaba ɗaya jikinsu, wani irin runguma yayiwa Zaleehan wanda da ace tana cikin hayyacinta, da sai tayi kuka, saboda yanda ya maƙalƙaleta sosai jikinsa ke rawan sanyi, haka haƙwaransa ke haɗewa suna kakkarwa, idanunsa ne suka rufe saboda sunyi nauyi sosai.
Ita kuwa Zaleeha daga numfashi ɗayan bata kuma sake waniba bare tasan inda take.
Ahankali cikin ransa yasoma karatun alƙur'ani, wanda tun yanayi azuci, har karatun ya fito fili, wanda ma da ƙyar muryarsa take fita, dan ciwon kan nasa bawai ya ragu bane, gashi bayansa nata ciwo kaman zai ɓalle.
Haka ya dinga karatun al'ƙur'ani, da zaran ya kai ƙarshen sura sai ya kamo wata surar ma ya karanta, shikam ayau bashi ma da bakin da zaiyiwa Allah godiya, tabbas tsarki ya tabbata ga Allah Ubangiji, majin ƙan kowani bawa, me amsa addu'a, me cuta me kuma waraka da yayewa, sarkin da babu kamarsa, mamallakin abun dake fili da ma wanda ke ɓoye.
Sosai yake karantun, tun muryarsa naɗan fita har yazamana ko ya motsa bakinsa muryarsa baya fita, saboda yanda kansa ke masifaffen ciwo, ga kuma ciwon bayan nasa daya tsananta,
Wasu irin hawayene suka silalo daga cikin idanunsa, alokacin da yaji ƙiran sallan asuba acikin kunnensa, wanda rabonsa da jin hakan yau sama da shekara 20 kenan, tun yana ɗan shekara 13 rabanso daji da mgna, lokacin Hayatuddeen bai cika shekara uku bama a duniya wani irin kuka ya fashe dashi mai tsuma zuciya, take kuma ya zamo daga kan gadon, durƙushewa yayi ƙasan tiles tare dayin sujjada, ya kuma fashewa da wani sabon kuka mai tsuma zuciya, me zaicewa mahaliccinsa? wani irin godiya zaiyi masa? haƙiƙa bashi da wannan bakin, saida yayi kuka sosai, sannan ya ɗago daga sujjadar, adaddafe ya shiga toilet ya ɗauro alwala yana fito ya zura jallabiya bisa gajeren wondon da ya saka,
sallah raka'a biyu yayi, ko acikin sallan saida yayi kuka sosai, haka da zazzaƙar muryarsa ya dinga yiwa Allah kirari da sunayensa tsarkaka, yana idar da sallan, yaɗan janyo jikinsa ya jingina da bango, hannunsa yakai yaɗan taɓa Zaleeha, gani yayi komai nata asake yake gashi kuma bata numfashi, hawayen tsananin tausayinta da kuma ƙarin ƙaunarta ne suka kwaranyo daga cikin idanunsa, hannunta ya kama ya riƙe gam, haka yakeji kaman ya maida ita cikin jikinsa. Tabbas Zaleeha rayuwarsa ce, itace silan komai na nakasarsa, itace gaba ɗaya duniyarsa kuma yanzuma gashi itace silar warakanshi. Samunta HASKE ne acikin rayuwarsa. Jin ana ƙoƙarin shiga sallan asuba, yasa adaddafe yayi sallan dan bayajin zai iya zuwa masallaci, saboda ko zama me kyau baya iyawa, koda yazo yin sallan ma saida yaɗan jingina, saboda yanda jiri da kuma zazzaɓi me zafi da suka rufeshi ga ƙugunshi da yakeji kamar ya ida gwamɓalewa, idan yayi sujjada kuwa da ƙyar yake iya ɗagowa, saboda yanda bayansa ke riƙewa.
Yana idar da sallan, adaddafe yajawo kekensa ya hau, ko iya jingina bayansa da kyau bayayi, saboda yanda yakeji, haka ya nufi sashin Ummi, yana ganin dishi-dishi a idanunsa. Da ƙyar ma ya iya bude ƙofar falon yashiga, babu kowa afalon, kaitsaye ɗakin Umminsa ya nufa, jikinsa gaba ɗaya ba ƙarfi, hakan yasa ahankali ya ɗan murɗa handle ɗin ƙofar, jin ƙofar arufe gam yasashi, juyawa, ya nufi ɗakin Hayatuddeen yana zuwa kuwa, ya samu ƙofar abuɗe, koda ya shiga ɗakin bai taradda Hayatuddeen ba, da alama baidawo a masallaci ba. Ƙarasawa cikin ɗakin yayi, inda yaɗan zamo daga kan kekensa, akan lallausan gadon Hayatuddeen ɗin ya kwanta, tare da jawo blanket ya rufa ajikinsa, har yanzu jikinsa rawan sanyi yake, saboda tsabar karkarwan da jikinsa keyi kuwa, hatta gadon ma saida ya ɗauka.
Hayatuddeen kuwa tare da Ahmad suka dawo daga masallaci, sai faman zuba hamma yake dan bacci bai ishesa ba.

Kai tsaye ɗakin Ummi suka nufa, Hayatuddeen ne yayi knocking, Ummi wanda idar da sallanta kenan tasowa tayi ta buɗe ƙofan dan tasan bazai wuce suɗin ba, cikin girmamawa Ahmad ya durƙusa ya gaisheta, fuska asake ta amsa masa, Hayatuddeen kuwa cikin gigin bacci ya gaisheta, amsa masa tayi tare daɗan ranƙwashin kansa, murmushi sukayi su duka, sannan Ahmad ya juya ya haura sama, shi kuwa Hayatuddeen juyawa yayi ya nufi ɗakinsa.

Yana shiga kuwa ya ja kofar ya rufe, juyowan da zaiyi ne idanunsa suka sauƙa akan wheelchair ɗin Saifuddeen, da kuma shi kansa Saifuddeen ɗin dake kwance yana ta masassara, har kana iya jiyo hucin numfashinsa daga bakin ƙofar ɗakin. Idanu Hayatuddeen ya zazzaro, atsorace ya ɗan dafe ƙirjinsa, cikin sauri ya juya ya fice daga ɗakin har yanacin tuntuɓe.
"Ummi! Ummi!! Ummmee"
Haka yake ƙiran sunan Ummi da ƙarfi.
Ummi dake zaune aɗaki jin yanda Hayatuddeen ke ƙiranta, yasa taji gabanta ya faɗi haka yasa jiki na rawa ta miƙe ta buɗe ƙofar ɗakin jin yadda Hayatuddeen ke danna mata kira babu ƙaƙƙawautawa, tana saƙo kanta woje shi kuma yana sako kansa ciki haka yasa sukayi kiciɓis a bakin ƙofar.
A birkice Hayatuddeen ya kamo hannunta cikin firgita yace.
"Ummi Hamma Saifuddeen! zo muje kiga Hamma a ɗakina baida lfy sai rawan sanyi yakeyi".
A take Ummi taji wani zufa ta karyo mata haka nan taji jikinta na rawa, dan kuwa mafarkin da tayi daren jiya ne ya faɗo mata wai ƙugun Saifuddeen ɗinta ya ida gwambulewa.
Cikin sauri tabi bayan Hayatuddeen.
Ahmad kuwa har ya haura sama jin yadda Hayatuddeen ke ƙiran Ummi a gigicene ya sashi juyowa zai sauko dan hakanan yaji a jikinsa cewa ba lafiya ba.

Cikin sauri Ummi ta shiga ɗakin Hayatuddeen ɗin, hankalinta a tashe isa zuwa jikin gadon Hayatuddeen ɗin wanda Saifuddeen ke kwance, akai yanata faman masassara, cikin sauri Ummi tasa hannunta ta ɗan yaye blanket ɗin daya ya rufe jikinsa dashi, ganin yadda gaba ɗaya jikinshi karkarwa ne yasa tace.
"Subahanallahi Saifuddeen meya sameka? dama baka da lafiya ne?."
Tayi maganar tana ɗan jijjigashi sanin da tayi cewa idan bata taɓashi ba bazai gane tazo ɗinba, saboda ya bawa ƙofar shigowan ɗakin baya.
Shi kuwa Saifuddeen Jin muryar Umminshi ne cikin kunnuwanshi wanda rabon da yajita tsawon shekaru 20 kenan.
A hankali ya ɗago kansa wanda yake jinsa kamar zai rabe biyu,
wasu irin zafafan hawaye ne suke zubo mishi daga ida nunshi.
Ganin haka Ummi tayi masifar gigicewa cikin tashin hankali da kiɗima tace.
"Innalillahi wa innalillahi rajiun, Saifuddeen meya sameka?, ina Zaleeha meya meya sameka?"
a hankali ya lumshe Idanunshi tare da motsa lips ɗinkin cikin wata iriyar murya mai ɗauke da rauni da baiyanar da azabar da yakeji yace.
*"Ummy"* cikin wani irin fitinenne ruɗani fargaba da kuma kaɗuwa Ummi taja da baya, lokacin ɗaya taji wani irin shock ya shiga jikinta gaba ɗaya wanda hakan yasa jikinta karkarwa idanunta suka firgita woje jin sauƙar muryar da bazata manceba tsawon shekaru 20 kenan da ta daina jin amo da kuma sauti wannan muryar, tun tanasa rai da jinta har ta cire,
mafarki takeyi ne ko kuwa da gaske ne?so take ta tantance hakan yasa ta dafe kanta dake juyawa da kuma ƙirjinta dake barazanan fitowa waje, hannu tasa ta soma mutsstsuke idanunta.
Ahmad ne wanda shigowarsa cikin ɗakin kenan yajie sautin muryar Saifuddeen ɗin ya daki dodon kunnenshi muryar da bazai taɓa mancewa da itaba komin yawan shekarun da aka kwashe bai jitaba kuwa.
Ji yayi gaba ɗaya jikinsa ya soma rawa tsikar jikinsa na mimmiƙewa idanunsa ne suka ciko da wani irin ƙwalla.
Saifuddeen kuwa ganin irin kallon da Ummi keyi mashine mai ɗauke da tantama yasashi miƙo hannunshi jiki na rawa ya kamo hannunta, cikin tsananin rawan jiki da kaɗuwa Ummi tace.
"Saifuddeen!!!". Ido ya rumtse da ɗan ƙarfi yace.
"Na'am Ummi!". wani irin tsuma da karkarwa jikinsu keyi gaba ɗayansu,
Hayatuddeen kuwa samun kansa yayi cikin wani irin masifeffen tashin hankali da kuma firgici abune da wanda shi dai zaice bai taɓa zaton ko tsammanin ba asalima kuma shi zai iya cewa bai san kalan muryar Hammanshin ba tunda yana ɗan ƙarami Hamman nashi ya kuramce, bai taɓa jin yayi maganaba sai yau,
cikin wani irin razana ya fasa wani ihu na tsananin kaɗuwa da farin ciki take kuma ya tafi luuu ya faɗi a sume,
da sauri Ahmad ya tareshi ya kontar dashi bisa carpet, dan sam hankali Ummi baya kanshi, shi kuwa Saifuddeen zafin ciwo yasa bai kula da suman da Hayatuddeen yayiba shima kanshi Ahmad hankalinshi na kan Saifuddeen shiyasa kawai sai ya kontar da Autan Ummi kamar maiyin bacci.
A kiɗine Ummi ta matsoshi tare da cewa.
"Babana kana jina kana mgna, Ya Allah na in mafarki nakeyi ma ka tabbatar min dashi".
Cikin dauriyar ciwon da yake ji ɗin yace.
"Ummy a zahiri ne, ba mafarki kikeyi ba, ƙudurar ubangiji ce, dare ɗaya ya ɗauke jina da mgnata, kana bayan tsawon shekaru ashirin ya dawo min jina da mgnata a dare ɗaya".
Cikin wani irin kaɗuwa Ummi tace.
"Yaushe ka fara magana yaushe ka fara jin mgna? Saifuddeen".
Wani irin rumtse idonshi yayi dan jin kanshi kamar zai rabe gida biyar ga wani irin sarawa da ƙugunshi keyi a fizge yace.
"Ummi daren jiya na fara jin Zaleeha tana kiran sunana, tana ihu, Ummi sunana da kuka da ihun Zaleeha na fara ji tamkar zai fasa min dodon kunne Ummy kuka Zaleeha tai tamin".
Sai ya kuma saki hannun Ummi ya riƙe kanshi da hannu biyu da ƙarfi ya matse kan nashi murya na rawa yace.
"Wayyo! Allah na wayyo bayana Ummy bayana zai ɓalle inaji
Showing 189001 words to 192000 words out of 237945 words