ɓarnan kuɗi ko, koda yake baifi musha amarci a nanba nida Rashida na".
Dariya ya ɗanyi tare da cewa.
"Oho muku ni dai likitan ido zan kawoka ka gani ba cin amarci ba".
Dariya sukayi baki ɗaya kana sukaci gaba da hira.
Bayan sun gama hirar ne ya taɓo Zaleeha,
tana chatting da Rashida ne taga mgnarsa ta shigo.
"Salama Boɗɗin kinyi bacci ne?".
Murmushi tayi dan tun kafin aurensu da akace mata shine Malam Saifuddeen, ɗinta bata wani tuno komai a kanshiba sabida lokacin tana ƙarama,
ko sunanshi bata iya kira da kyau sai dai tace Malam Caifuddeen shi kuma yana kiranta Boɗdi na,  wato kyakkyawata kenan.
to kiranta da sunan da yayi yaune sai wasu abubuwan suke ɗan dawo mata na ƙuruciyarta.
cikin murmushi ta rubuta mishi.
"Na'am Malam Caifuddeen".
murmushi yayi sosai wato ta tuno haka take kiranshi dariya yayi tare da cewa.
"Bani haddar dana baki inji kin itane?".
Murmushi tayi cikin jin daɗi tace.
"To Malam Caifuddeen in na iya zaka saya min sweet?". Shauƙine mai ƙarfi ya rufesu domin sun tuna baya can lokacin tun yana magana bai kuramce ba, lokacin shekaranta 5 shi kuma 13.
Da sauri ya rubuta mata.
"Eh zan baki Boɗɗi na karanta min inji".
Ido ta lumshe tare da rubuta mishi.
"To Malam Caifuddeen bani sweet ɗin a hannuna tukun".
A lokacin in tace hakan sai ya bata sweet din yanzu kuma sai ya rubuta mata.
"Sai na dawo zan baki sweet ɗinki kisha ki more yanzu yana cikin wondo sai motsi yakeyi yaji muryarki kin ganeshi ai yanada zaƙi ko?".
A kunyace tace.
"Sai da safe".
Da sauri yace.
"Karki wani ce saida safe nasan kema yanzu kina tsiyaya, dan jinina da naki iri ɗaya ne duk yanayin da nake ciki kina ciki, tun kina karama ko zazzaɓi kikayi sai nayi, kece kika raɓa min baƙon daura da zazzafin sankarau har suka sankaremin kunne da maƙogoro, so nasan duk motsin bugun zuciyarki".
Cikin sanyi tace.
"In sha Allah zaka samu lfy".
Da sauri yace, sabida kuma ni kurmane akace ba'a sona. Alhalin kecema sanadin kuramtar".
Da sauri tace.
"Waya ce maka ba'a sonka?".
Gyara konciyarsa yayi tare da cewa.
"Ke mana bakya son Nakasasshe".
Da sauri tace.
"Wallahi Wallahi wallahi baki uku kenan narantse da mahaliccina ni ban ƙika da Nakasarkaba".

"To don me kima ƙini harda guduba?".

Cikin sanyin jiki tace
"Saboda wani daliline da kuma yin halacci ga wanda ya sadaukar da rayuwarsa a kaina".

Da sauri yace.
"Kada ki sake kira min wani, ba dai bakya sonaba?".
Da sauri tace.
"Ina sonka mana!".
Saida har ta tura text ɗin kuma sai tai maza ta goge dan bata san ya akayi ta rubuta hakan ba.

Shi kuwa dariya yayi dan tuni yaga saƙon,
cikin jin daɗi yace.
"Sai na dawo ki nuna min zahiri,
in baki minti mai madarar nan kisha minshi sosai".
A hankali tace.
"Allah ya dawo da kai lfy".
Amin Amin yace kana ya ɗaura da cewa.
"Zaki sha ko?".
Cikin kunya tace,
"Duk abinda zai saka farin ciki ko jin daɗi zan makashi Malam Caifuddeen".
Dariyar jin daɗi yayi tare da cewa.
"To tashi kije kiyi tsarki da ruwan ɗumi kizo ki kwanta dan nasan dai yadda nake haka kike gwara ni ga wata kusa dani".
Wani abu taji a ranta mai zafi, kishi kumallon mata cikin kishi tace.
"Sai ka cinyeta ai".
Tana faɗin haka ta rufe data.
Shi kuwa Saifuddeen dariyar jin daɗi yayi shi kanshi ya yasan Zaleeha na sonshi amman bai gamsuba, kuma yafi son ta soshi a kurma gurgu, shiyasa yake ɓoye mata lfyarshi
ta soshi a nakasasshene da izina ne ga mutane shima Nakasasshe yana da damar da zai nemi zazzafar macce, kyakkyawa yar gayu wayayya kuma ta soshi kamar sauran lafiyayyu dan NAKASA BA KASAWA BACE.

Cikin ɗan bacci Ameena taji yana shasshafata,
a hankali ta juyo, ta shige jikinsa,
hannunta ya ɗaura kan Saif ɗinshi a hankali yace.
"Sorry har kinyi bacci na tada ke ko? Yaƙi muyi baccin ne".
Kai ta gyaɗa mishi cikin sanyi tace.
"Jikina ba ƙarfi Abba Adeel bazan iya maka yadda kakesoba".
gyara mata konciyarta yayi tare da yunƙurawa yayi mata rumfa.
Ida nunta ta buɗe da kyau jin wani sabon lamari yau shida kanshi zaiyi abinda bai taɓa yiba.
Yunƙurowa tayi zata tashi da sauri ya meda ita tare da cewa.
"Barni mana hanani zakiyi ne?".
Cikin sanyi tace.
"A a to amman zaka iya n...".
Wani irin fitinenne rugguma tayi mishi tare da haɗiye regowar magarta jin yadda ya ratsata.
wani irin sakalin nishi tayi tare da cewa.
"Wayyyyyyy Abba Adeel zan mutu".
Shiru yayi a jikinta tare da cewa.
"Shiii bazaki mutuba".
a hankali ya kuma sarrafa ɓalgaceccen ƙugunsa da ya fara miƙewa,
da ƙarfi ta kuma sakin nishi.
"Ohhhhhhh numfashina zai gudu".
gyara kinciyarsu da kyau yayi tare da fara fatauci da zafin nama.
cikin wata duniya da Ameena taji kanta ta saki wani kuka tare da surutai.
"Wayyo Abba Adeel dama ka iya haka".
zuwa yanzu shima nishi yake, sama sama yake ɗan fitarda numfashi.
gaba ɗaya ya gigitata sai yau Ameena tasan ashe da kam duk shafa-shafa sukeyi tunda duk gwazonta bata wuce minti 30 ashe ba isanshi takeyiba tunda gashi yanzu da yake da kanshi yayi 1hour cas yana fatauci".

Koda suka gama wonka sukayi kana suka konta.

Washe gari da safe sai tsiya yake mata wai taji kayan aiki harda masa ihun daɗi
dariya tayi ta sunkuyar da kanta.

Ranar ya gayawa Ummi sati mai zuwa zasu dawo ranar al'hamis kenan.


Ranar ne kuma Ummi ta ƙara zarginta kan ko Zaleeha nada ciki, dan sosai alamun ciki suka baiyana a jikin Zaleeha tayi fiyau da ita.
Cikin mmki Ummi ke mgnar zuci lokacin da ta karewa Zaleeha dake fita kallo.
"To anyama kuwa tasan tanada ciki? To in ma dai ta sani Babana bai saniba dan nasan tabbas in ya sani zai gayamin".
Wayarta ta kuma jawowa da niyar zata kirashi sai kuma ta fasa tare da cewa.
"Tunda sati mai zuwa zasu dawo bari sai sun dawo muyi mgnar". Sabida ita kanta bata gama tabbatarwa ciki bane tana dai zatone.

Haka kuwa ranar Al'hamis da la'asar jirginsu ya sauƙa a babban birnin taraiya.
Ƙarfe huɗu dai-dai kuma jirgin da zai kaisu gombe ya tashi.

A nan gida Gombe kuwa anata shirin tarbansu....

*Kuyi haƙuri dan Allah akan rashin jina da wuri wlh wani babban uzurine ya tsareni*




By

*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: *Wannan shafin nakane kai ɗaya ban haɗaka da kowa ba, YUNUSA ADAM LAPAZEEE lallai kam sunanka yayi dai-dai tsananin harcenka. Da farin duk wacce ta karanta HUKUMCIN ALLAH tasan sunan da nasawa wannan littafin a yadda nai tallanshi Babu Nakasasshe sai rago, shine ya canza sunan labarin da LAPAZEEN'nshi ɗaya tak ya canza min sunan littafin bai yi daɗi. Bama dashi naka mgnarba amman buɗar bakinshi sai cewa yayi kisa. NAKASA BA KASAWA BACE! a take kuma zuciyata ta yarda da kaifin lafazinshi, domin kalmar daya bada ɗin itace tafi dacewa da sunan lbrin, sai da nai tambaya anka ce min sunanshi YUNUSA ADAM (LAPAZEE) nace lallai ya amsa sunanshi (Lapazee), yayi zarra a fagen sarrafa harshe aminanshi, abokanshi, dama maƙota sukace Dai-dai tacciyan (LAPAZEE) ne kaɗai ke fita a bakinshi duk sanda yayi mgna ko anƙi mgnar da forko daga bisani sai an bita, sabida mafi akasari in yayi mgna sai abin ya tabbata a yadda yace ɗin, hakan yasa suka saduda cewa Allah ya mishi baiwar harshene da tsabtatettun (LAPUZU,) shiyasa inkiyar sunanshi ya kasance (LAPAZEE) ya zama kamar shine ma sunanshi. Fatan al'khairi a gareka Yususa Adam Lapazee dan ka bada babbar gudumowa sunan littafi nan, GARKUWA na al'faharin kasancewar abokin ƙaninta, Allah ya rayaku ya inƙanta rayuwarku ya sanya al'barka a lamuranku, na sadaukar da wannan shafin gareka Lapazee gaba ɗayanshi*


Acan Gida ɓangaren Zaleeha kuwa, sanin cewar yau zasu dawo yasa tun safe bayan tayi breakfast ta shiga side ɗin Hamma Saif ɗin,
ta kimtsa masa bedroom ɗinsa, da falonsa bathroom, ta gyara komai tsab tsab, ta canza mishi sabon zanin gado wanda yake cikin sabbin zannuwan gadonta ne sannan ta feshe ɗakin da airfreshener me daɗin ƙamshi, sanyinsa har ratsa zuciya yake.
Jawo ɗakin nasa tayi ta rufe, sannan ta koma sashinta.
Kayan jikinta taɗan rage, towel ta ɗaura sannan ta shige bathroom, bayan ta haɗawa kanta ruwan wanka.
Kwanciya tayi acikin bathtube tare da ɗan lumshe idanunta, wani irin diffrent feeling takeji akan Hamma Saif ɗin, bazata iya faɗin yaushe ne ko kuma ta yayane ta fara jin wani abu dangane dashi acikin zuciyarta ba, saidai kuma tasan koma menene ayanzu babu abun da take so da ɗokin gani kamar shi, so take ta kalli kyakkawaar fuskarsa da ta jima bata gani ba, sannan ta kuma kalli kyawawan idanunsa masu tsuma mata zuciya.
Cikin nutsuwa tayi wanka'n, sannan ta fito daga cikin toilet ɗin. Agaban dressing mirror ta zauna, tare da jawo body lotion ɗinta ta shafa, sama sama taɗan murza fowder akan fuskarta, kana ta goga kwalli da kuma lipstick me kalan pink.
Tashi tayi tare da ƙarasawa gaban drawer'nta, wata baƙar abaya gown ta zaro wanda taji adon stones, koda ta sanya, da ɗan kwalin abayan ta yane kanta, sosai tayi kyau, duk dama ba wani meckup tayi ba.
Flat shoe ɗinta kawai ta zura, ahankali ta murda handle ɗin ƙofar ta fita.

Kai tsaye sashin Ummi ta nufa.
Da sallama ɗauke abakinta ta shiga falon, rashin ganin Ummi afalon yasa kai tsaye ta nufi ɗakin Ummin.
Ɗan knocking ɗin ƙofar tayi.
Daga ciki Ummi ta bada go ahead ɗin shigowa.
Hakan yasa ahankali ta tura ƙofar ciki, ta shiga bakinta ɗauke da sallama.
A zaune Ummin take akan gado, Raleeya kuwa fitowarta kenan daga cikin bathroom ɗin Ummin, da alama wanke mata tayi.
Ganin Zaleeha yasa Ummi sakin murmushi. Ƙarasowa cikin ɗakin tayi, tare da ɗan durƙusawa agaban Ummi'n, cikin girmamawa tace. " Ummi dama inaso ne naje saloon, shine nace bana tambayeki idan kin barni sai naje." Murmushi Ummi tayi cikin kulawa tace. "Haba Zaleeha idan zakije saloon ɗin kuma sai kin nemi izinina, ai idan dai mijinki ya yardan miki kije kawai." Ƙasa ta ɗanyin da kanta, cikin wasa da ƴan yatsun hannunta tace.
"Shine yace duk inda zanje ina tambayanki, idan kinbarni sai naje." Murmushi Ummi tayi, tare da jinjina kanta, fuskarta ɗauke da zallan fara'a tace.
"Na amince miki, kije saloon ɗinki, Allah ya kiyaye hanya, akwai Sule driver, nasan zai kaiki ko kinaso kiyi driving da kanki?." Raleeya ce tayi carab ta cabke maganan cikin sauri tace.
"Ummi dan Allah nima zanje, dama two days ban yi saloon ba, kinga idan yaso bama sai Sule driver ya kaimu ba, ita zatayi driving ɗinmu ko?." tafaɗa tana kallon Zaleeha'n.
Kai Zaleeha ta jinjina mata tana murmushi, dan taji daɗin hakan, saboda itama bawai tanason fita ita ɗayan bane, dan ance wata tafiyar bibbiyu tafi dadi. Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Kai Raleeya son yawo, to shikenan ai saiki tambayi mijinki idan ya barki ƙofa abude take." Cikin zumuɗi Raleeya tace.
"Ai namasan zai barni, bari naje na ƙirashi a waya."
taƙare maganan tana me fita waje. Zaleeha na ƙoƙarin miƙewa, Ummi ta zage zip ɗin jakan dake aje gefenta, kuɗi ta ciro wanda aƙalla zasu kai 10k miƙawa Zaleehan tayi, murya atausashe tace. "To gawannan sai ki biya saloon ɗin dashi." Idanu Zaleehan taɗan zaro tare da cewa. "Ummi ai kuɗin sunyi yawa."
Murmushi Ummi tayi, tare da girgiza mata kai, cike da ƙauna tace. "Idan Raleeya ne na bata, bazata ce sunyi yawa ba, saboda haka kema banaso kisake faɗin haka, ki amsa maza ku tafi sai kundawo, sannan kuyi driving a hankali." Cikin mutuntawa tasa hannu ta amshi, kudin tare da yiwa Ummin godiya, sannan ta fice daga cikin ɗakin, taji daɗin kuɗin da Ummin ta bata, duk da cewa ma tana da kuɗi, amma duka basu wuce 12k ba, dan koda Saifuddeen ma yace da ita, akwai kuɗi a drawer ɗinsa, idan tana da buƙata ta ɗauka, sam bata ɗauka ba. Tana zama afalo kuwa Raleeya ta fito itama cikin shirinta na doguwar riga, saidai nata me kalan ja ne, dan ta tambayi Ahmad ya barta, dama shi bame hana fita bane.
Atare suka fito compound ɗin gidan, zuƙeƙiyar motar Saifuddeen ƙiran mercedess benz Zaleehan tasawa key ɗin data ɗauko a ɗakinshi ta buɗe musu, Zaleehan ne ke driving, Raleeya kuwa na gefen me zaman banza, me gadi ne ya wangale musu gate ɗin gidan suka fice. Kaitsaye babban shagon saloon ɗin da Zaleehan ta saba zuwa suka nufa, suna zuwa kuwa akayi musu saloon ɗin, harma da wankin ƙafa akayiwa Zaleeha.
Basu wani ɗau lokaci ashagon ba, kwata kwata basu wuce 1hour and 30minute ba, aka kammala musu komai.

Koda suka dawo gida kuwa, lokacin har anyi sallan azahar, sallah kawai sukayi, suka wuce kitchine, sosai Zaleeha ta baje basiranta wajen shiryawa su Saifuddeen ɗin abincin tarba me rai da lafiya.
Basu gama abincin ba kuwa har tsawon awa 2 harma da wasu mintuna. Koda suka kammala agajiye suke hakan yasa kowacce ta wuce ɗaki taɗan kwanta, Zaleeha kuwa koda aka ƙira sallan la'asar, tashi tayi ta ɗauro alwala, tana idarwa kuwa ta sake komawa ta kwanta. Da misalin ƙarfe biyar da rabi kuwa ta kuma faɗawa bathroom, wanka tayi me rai da lafiya. Tana fitowa ta shafe jikinta da mai haɗi da turaruka masu azababben ƙamshi me kama zuciya,
zama tayi agaban mirror tare da tsantsarawa fuskarta kwalliya me kyau, duk da bata cika meckup ɗin akan fuskarta ba, amma tayi kyau sosai, drawern ta ta buɗe, inda ta zaro wani jan yadi na mata me masifar kyau da kuma tsada, dan aƙalla kuɗinsa yakai kusan 30k, ɗinkin riga da sket pieces akayiwa yadin, wanda aka ƙawata gaban rigan da black ɗin stones, sosai kayan suka zauna mata ajiki, sun kuwa fito da zallan kyawun surarta, dogon gashinta ta tubke, kana ta ɗaureshi da ribbom me golding colour, saboda akwai ratsin golding ajikin kayan nata. Wani irin haɗaɗɗen material saree me kalan golding ta ɗan yane jikinta dashi, kasancewar yana da shara shara sosai hakan yasa ko kaɗan bai ɓoye ado da kwalliyan nata ba, saima ƙarawa shigar tata kyau da yayi, dan tafito kaman sarauniya.

Ɓangaren su Saifuddeen kuwa ƙarfe 5:40 pm jirginsu ya sauƙa cikin Gombe International Aiport,
Ahmad da kuma Ishaq sune waƴanda sukaje tarosu, ƙwarai sun ji daɗin ganin yanda jikin Saifuddeen yayi kyau, suna shiga mota kuwa suka kamo hanyan gida. Acan gidan nasu kuwa, tuni sashin Ummi ya karɓi baƙoncin su Adda Rahama, harma dasu Wareesu, Zakariyya ma yazo suna nan tare da Hayatuddeen da kuma Khamis.

Horn ɗin motarsu da Zaleeha taji alaman cewa sun iso, yasa ta cikin sauri ta ƙarasa jikin windown ɗakin nata, ɗan yaye labule tayi waiko zata hangosu, amma gaba ɗaya shuke shuken dake wajen sun hanata ganinsu, hakan yasa ta koma cikin nutsuwa ta cigaba da kimtsa kanta. Saifuddeen kuwa, sashin Ummi suka wuce, baƙaramin farinciki Ummi tayi ba da ganinsa, musamman ma yanda taga jikin nasa ya miƙe ya samu lafiya, yana zaune abunsa, yasake kyau da burgewa, da'alama bashi da wani abun dake damunsa. Shima yaji daɗin ganin Ummin nasa sosai. Gasu Adda Rahama da farincikinsu ya kasa ɓoyuwa.

Zaleeha wanda ta fito daga sashinta, ahankali take tafiya tamkar wata tauraruwa, tayi kyau matuƙa, ƙamshi ne kawai ke tashi ajikinta, kaman wanda akayiwa ɓarin turare.
Tun isowarta kusa da sashin Ummin take jiyo surutan su Raleeya da kuma nasu Ishaq, idanunta taɗan lumshe sannan ta murɗa handle ɗin ƙofar, cikin ƴar siririyar muryarta tayi sallama anutse ta shigo cikin ɗakin, jin daddaɗan muryarta ya sashi juyowa, sauƙe idanunsa da yayi akan kyakkyawar fuskarta yasa shi ɗan lumshe idanunsa, zuciyarsa ce ta amsa saboda yanda yaga tayi kyau sosai. Wani irin lallausan murmushi ya sakar mata, tare da ɗan sake lumshe tsumamun idanunsa. Itama idanun ta lumshe dan ganinsa, yasa taji wani irin sanyi acikin ranta, ƙarasowa cikin falon tayi, kaitsaye wajen Ameenah ta nufa, fuskarta ɗauke da murmushi tace.
"Barka da dawowa Ummun Adeel ya hanya?".
Murmushi Ameena tayi tana meƙarewa Zaleehan kallon dan ko ita kanta, tasha jinin jikinta da kyawun Zaleehan. Cikin sakin fuska tace. "Yauwa Ammin Adeel, sannu da gida, hanya kam munshata saidai gajiyan zama da kuma ciwon jiki, shima nasan asannu zai watse."
Showing 210001 words to 213000 words out of 237945 words