tafiya kaɗan sukayi suka isa babban hotel ɗin Hyatt regency Delhi, wanda yake kusa da asibitin da za'a duba Saifuddeen.
Kusan Dr Malik ne ya musu komai, hatta sim card ya sayawa Ameena dan sauƙaƙa musu, kuma ya kama musu masauƙi mai kyau a ƙasa,
Saida yaga an kawo musu komai da zasu buƙata, sannan ya sallamesu a kan sai da safe zaizo ya ɗauke su.
Yana fita sukayi wanka suka ɗanci abinci, kana suka konta dan tafiya dai duk sunanta tafiya tanada gajiya. Shiyasa suna kwanciya sai bacci.
Washe gari da safe bayan sun gama komai, Dr. Malik yazo ya ɗaukesu,
Kai tsaye asibitin suka nufa,
Sosai Ameena tasha mamakin ganin irin cigaban da suke dashi daga matakin ma'aikatansu da kuma na kayan aiki.
Suna zuwa manya likitoci suka ƙarɓeshi matakin forko goje-goje aka fara yi mishi, ginin MRI scanning da kuma X-ray, CT scan MRI ɗin da sauransu.
Alhamdulillah dukkan goje-gojen da zasuyi suna samun karsashi kan aikinsu, domin ciwon da bayanshi keyi su farin cikine a wurin su, bayan da, da ko reza za'a a yankeshi bazaijiba sai gashi yau kuma yana kukan bayan alamun nasarane babba a wurin.
Kwana uku akayi ana gwaje-gwaje kana ran na huɗu, duk sakamakonsa zai fito ta hannun doctors ɗin da suka dace.
Shi kam Saifuddeen yanzu gaba ɗaya ma a asibitin yake, Ameena ce dai kan koma masauƙinsu itama gari na wayewa zata dawo asibitin.
A gida Nigeria kuwa sosai su Ummi suka sha mamakin lamarin Zaleeha, dan ko bata faɗaba ana gane tana cikin kewa, duk ta ƙara zama shiru-shiru, tunda suka tafi batayi mgna da shiba, tana dai jin lbrinsu a wurin Ummi, amman kullum sai sun gaisa da Ameena takan tambayi ya mai jiki.
Yau Rashida ta kawo mata ziyara dan yaune za'a kai lefenta bisa al'adar gombawa kuwa in za'a kai lefenki zaki ɓuya.
To shiyasa yau ɗin tazo wurin Zaleeha.
Zaune suke bayan sunyi sallan la'asar hira sukeyi tayi kan batun auren, jin wayar Rashida na tsuwane yasa suka ɗan tsagaita, amsa kiran tayi tare da karawa akan kunnenta, ahankali tace.
"Barka da yamma Ya Habibi".
Daga can gefen Ishaq kuwa gyara zama yayi tare da cewa.
"Barka dai Matar kirki, wato dan kinji za'a kai lefe ne kika gudu ko?".
dariya ta ɗanyi kana tace.
"A a ba guduwa nayi bafa gani gidan Zaleeha".
Dariya ya ɗanyi kana yace.
"Kice gidan gwauruwa, bata waya mugaisa".
Miƙawa Zaleeha wayan tayi wacce ita kuma ta maida hankalinta kan wayarta.
jin ta kara mata waya a kunnenta ne yasa ta ɗan ɗago, jiyo muryar Malam Ishaq na ce mata.
"Zaleeha ya gida ya labarin mutanen India?".
Kai ta ɗan rausayar tare da cewa.
"Gidan ba daɗi Malam Ishaq, tunda Adeel ya tafi bana jin daɗin gidan.
Mutanen India kuma banyi magana da suba, sai dai naji labarin yau zasuga Dr.Mahesh Deera".
Cikin nitsuwa Ishaq yace.
"Eh gaskiya koni tunda yaje bamuyi magana da shi ba, sai dai ina jin labarinshi wurin Dr.Malik, sabida a sabiti yake woyoyinshi kuma suna masauƙinsu, amman ana zaton gobe zasu fito dashi".
Ajiyan zuciya ta sauƙe tare da cewa.
"Dama ɓoyeshi akayi ne?".
Dariya ya ɗanyi kana yace.
"Eh to kusan haka dan likitocin physiotherapist suke dubashi a tsawon kwanakin, saboda sune ke ƙoƙarin farfaɗo da aikin lakar ga wanda akaiwa aiki.
To sun bada yaƙinin yanzu kulawarsu yake buƙata, shiyasa suka duƙufa kanshi, kuma Alhamdulillah sunce yanzu bayan nashi da sauƙi sosai".
Ajiyan zuciya mai ƙarfi ta sauƙe tare da cewa.
"To Allah yasa mudace ya bashi lfy".
Amin Amin yace kana yace ta bawa Rashida waya nan yake ce mata anjima zaizo ya ɗauketa.
Randa sukayi kwana biyar da tafiya a ranar Saminu da Raihana suka koma KD.
To Alhamdulillah shiyasa Zaleeha ta ɗan samu sakewa a tsakiyar gidan dan ta lura sam Raihana bata sonta.
Yau kwanansu bakwai a India kuma yaune Dr Acash prasat ya shigo New Delhi da Doctor'n, da zai ƙara duba Saifuddeen.
Bayan duk sun gama aune-aunensu ne,
suka nufi wani ɗakin kuma da Saifuddeen, kafin su wucene Dr. Malik Khan ya kira Ameena aka wuce da ita.
A wani ɗaki na musamman aka shiga dashi Ameena kuwa Office ɗin Dr. Acash prasat suka nufa ita da Dr. Malik.
Su kuwa sauran Doctors ɗin suna shiga,
Dr. Arjun ya kalli Saifuddeen cikin kula yace ya tashi zaune.
yunƙura yayi tashi jin bayanshi sakayau ba azabebben ciwon da yake jine yasashi yunƙurin miƙewa tsaye.
Kusan atare Doctors ɗin suka bashi hannunsu da nufin ya riƙe,
kai juya alamun su bari, miƙa tsawonshi yayi ya tsaya cur kan ƙafafuwan shi, sai dai ƙafafuwan sai rawa sukeyi kar-kar.
Tafi sukayi a tare domin wannan shine matakin nasara,
wasu rubuce-rubuce sukayi tayi a na'urorin dake gabansu,
Dr Acash prasat kuwa kiran Dr Aleeyu yayi video call ya saita komai yadda zaiga Saifuddeen a tsaye car da ƙafafuwanshi,
kabbara Dr Aliyu yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah jiki yayi sauƙi da izinin Ubangiji".
Kai Dr. Acash ya gyaɗa mishi alamun haka.
Bayan sun gaba duddubashine sukace ya gwada takawa da ƙafafuwanshi, to amman ina ya kasa ɗaga ƙafafuwan dole suka haƙura, nan suka bashi magunguna da allurai na tsawon sati uku, cur wanda kullum sai an mishi allurar biyu ɗaya da safe ɗaya da yamma,
Alluraine da ko wanne ɗaya kuɗinshi ya kai dubu ɗari da ashirin. Nan suka bashi damar komawa masauƙinshi.
Koda suka fito suka dawo Office ɗin Dr Acash inda suka samu Ameena da Dr Malik.
Da sauri Ameena ta miƙe ganin kyakkyawan mijinta zaune bisa kekenshi mai masifar kyau, rungumeshi tayi cikin jin daɗin tace.
"Alhamdulillah Abban Adeel ya jiki".
Murmushi yayi tare da rungumeta murya ras yace.
"Alhamdulillah Ummu Adeel jiki kam da sauƙi sosai ma".
Dr. Arjun ne dake bayanshi yayi ɗan dariya tare da cewa.
"Duk nasarar aikinsu bayan nawane, dan jinyar da nayi tafi kyau".
Dr. Arjun shine likitan dayayi aikin kunnen Saifuddeen, tun zuwansu wancan kuma dama tun a lokacin ya shaida musu aikinshi yayi kyau."
Zama sukayi baki ɗayansu, Dr. Malik ne ya kira Dr.Adnan dan yaji dukkan bayanan da zasuyi.
Dr. Mahesh Deera ne ya ɗan gyara zama, cikin harshen nasara ya fara musu kyakkyawan bayani inda yace.
"Yanzu dai ana iya ganin Saifuddeen ya mike yana tafiya da ƙafafuwanshi a cikin ko wanne lokaci, domin sanadin sex ɗin da yayi ya motsa ƙugunshi, hakan kuwa ya taimakawa babbar jijiyar bayanshi na laka daman harbawa, sanadin harbawan da yayi ne kuma dukkan ƙananan jijiyoyin dake sarƙafe da jijiyar wanda yake kamar wayarin na wutan lantarki, shine ya isar da saƙon dukkan sauran jijiyoyin, cikin hakane jijiyoyin kunnenshi dana wuyanshi dama na sauran sassan jikinsa duk suka amsa, shiyasa tun a lokacin jinsa da maganarsa suka dawo.
Akwai ɓuƙatar ya fara ganin Orthopeadic surgeon likitocin da suka kware fannin ƙashi, da kuma Neurosurgeon waƴanda suka ƙware fannin ƙwaƙwalwa, sune zasuke dubashi duk bayan sati ɗaya zasuna mishi aiki na tsawon sati uku, alluranshi da magungunan shi da aikin likitocin duk na sati ukune, sai bayan wata ɗaya zamu sake dubashi daga nan kuma sai bayan wani wata ɗayan zamu kuma dubashi."
Gaba ɗaya duk sunji baya nan sun kuma gamsu sosai ya ƙara yi musu bayani,
Nan Ameena ke tambayarsu za'a iya bata alluran su tafi dashi masauƙin su, in yaso ita ta rinƙa yi mishi sai bayan sati satin su rinƙa zuwa likitocin na dubashi,
Sun amince da hakan sun bata dama, Dr. Malik da kanshi ya maidasu masauƙinsu.
Wonka yayi kana ya canza kaya, itama wonka tayi ta canza kaya, sannan sukazo suka konta zuciyoyinsu fal farin ciki,
A hankali yace.
"Ameena miƙo min wayata sati guda banyi magana da Ummina ba".
Miƙewa tayi ta ɗauko mishi wayar kana tazo ta miƙa mishi,
Number Umminshi ya kira da layinshi nan ƙasar India.
A can gida Nigeria kuwa kasancewar da yamma ne duk suna zaune a falon Ummi,
Raliya nata cakuɗa gashin Zaleeha wai zatayi mata kitso.
wayar Ummi dake gefensu ne ta fara ringing, da sauri Raliya ta miƙe da wayar a hannunta tana cewa.
"Ummi ga wayarki anata kira".
ta ƙarishe mgnar tana shiga ɗakin da sauri ta amshi wayar tana ta amsa kiran jin muryar Saifuddeen ne yasata cewa.
"Alhamdulillah babana Alhamdulillah Allah abun godiya".
Shi dai sai murmushi yakeyi.
"Babana ya jikinka, ya bayan dai yau sun fito da kai kenan?".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To Ummi kaddai wata taji kina magana dani, gwara ki koma ɗaki musha hirarmu ba wanda ya sani".
Dariya tayi tare da cewa.
"Ba kowa kusa dani sai Raliya itama ta fita, wacce kake ɓoyewa lafiyar taka duk ta sauya tunda kuka tafi tasa damuwa a ranta, kullum a ƙalla sai tayi maganarka kaida Adeel sau biyar ko sau bakwai".
Murmushi yayi mai kama da dariya kana yace.
"Uhum ashe ana sonmu?".
Dariya sosai Ummi tayi tare da cewa.
"Sai an gaya maka".Dariya yayi kana yace.
"To Ummina ya gida ya ayyuka ina auta, ya Raliya Ahmad ya tafi ko, an kai kayan auren Ishaq ko, ansa ranar bikinne?".
Ya ƙarishe maganar yana ɗaura kanshi akan cinyar Ameena.
Hannu tasa tana shafa fuskarshi.
Ummi kuwa cikin dariya tace.
"To wacce tambaya ɗaya zan amsa maka?".
A hankali yace.
"Ummi duka".
Cikin jin daɗi ta zauna bakin gado tare da cewa.
"Gaya min tukuna ya bayanka?".
Dariyar shagwaɓa ya ɗanyi tare da cewa.
"Ummi baya yayi garau, ina zamana yadda nakeso, ba ciwon baya".
Nan yayi mata bayanin da likata ya musu.
Sun dade suna hira kafin Hayatuddeen ya shigo nan ta bashi suka gaisa.
Hakama ta bawa Raliya dan Lokacin Zaleeha ta tafi ɗakinta, sun daɗe suna hira kafin sukayi sallama, har zai katse kiran yaji Ummi na cewa.
"Kayiwa ƴarinyar nan magana fa kota WhatsApp ko hankalinta zai ɗan konta".
Cikin jin daɗi yace.
"To Ummi yadda kikace haka za'ayi".
Daga nan yayi sallama da ita.
Ahmad ya kira suka sha hira kana ya kira Ishaq.
Ya Adnan kuwa shi yayiwa Adda Rahma bayanin komai,
sosai yayi ta kiran ƴan uwanshi da abokanshi.
Kafin ya gama wayar magriba tayi.
Shafa fuskar Adeel daketa bacci yayi yatashi zaune ya kalli Ameena yace.
"Kin barshi yana baccin yamma kin sanshi sarai anjima zai tasomu gaba ya hanamu bacci".
Miƙewa tayi tare da cewa.
"Ya zanyi na hanashi na hanashi yaƙi".
Kai ya jinjina kana ya hau kekenshi ya nufi bathroom.
Bayan sun idar da sallan magriba zama sukayi kan sallayan dan yin azkar.
Har saida lokacin isha yayi sannan sukayi sallan ishan,
daga nan sukaci abincin da Ameena tasa aka kawo musu.
Wonka ta shiga dan yin shirin bacci bayan tayi wonka ta fitone ta tsaya tana kallon Adeel da sai yanzu ya tashi daga baccin yamman sai jujjuya kai yake a kan gado,
babanshi nata ɗaukan shi hoto,
cikin sanyi tace.
"Oh ni Aminatu yanzu Adeel ina shirin bacci kai kuma kana farkawa?."
Shafa kanshi Saifuddeen yayi tare da cewa.
"Kizo ki bashi nono yasha kiyi mishi wonka da ruwan ɗumi sosai wata ƙila zai maida baccin".
Isowa tayi tsakiyar ɗakin tare da cewa.
"Uhmmm Adeel ɗin ai wlh da nasanima da na barshi wurin Ammin shi."
Kissing goshin yaron yayi kana ya shiga wonka,
Mai ta shafa tare da feffesa turare kana ta kimtsa cikin wasu kayan bacci masu kyau da taushi,
tana gama shiryawa yana fitowa wonka, shafa mai ya ɗanyi kana ya gama jikinsa da turare kayan baccin da take miƙo mushi ya amsa tare da cewa.
"Sannu".
Cikin jin daɗi tace "Yauwa".
Riga da wondo ne masu taushi farare ƙal-ƙal.
Yana gama kimtsawa ya hau kan gadon.
Ita kuwa tana ƙasa bisa tattausan carpet dake gaban gadon,
madara take bawa Adeel ɗin.
A hankali ya koma ya kwanta ganin tana hidiman yaron su.
Wayarshi ya jawo, data ya buɗe,
Sosai yaji saƙonni nata shiga,
saida ya bari suka gama shiga kana ya lalubo number Zaleeha "My Happiness" shine sunan dake liƙe a jikin numbern nata.
da sauri ya duba hoton dake jikin dp ɗinta,
hotonsu ne shida ita, wanda a wurin diner aka ɗaukesu, sunyi masifar yin kyau a hoton kuwa,
wani irin murmushin ne ya suɓuce mishi, ganin abinda ta rubuta ƙasan hoton.
_Ranace mai daraja ranar da inada dama da na maimaimata sau babu adadi a rayuwata_
Assalamu alaikum ya tura mata ganin tana online.
sai kuma ya ƙara da cewa.
"Wacce ranace haka mai daraja?".
Dai-dai lokacin itama Zaleeha a konce take, hotunanshi sun zame mata abin ganinta, har yau tana son tuno inda ta taɓa ganin makamanciyar fuskarshi.
Ganin an mata magana da sabon number kuma code ɗin India sai tayi sauri ta shiga wurin saƙon.
murmushi tayi dan idonta ya hango mata hotonta ita da Adeel a dp wani irin fitinennen daɗi taji dan ta gane shine,
Wa alaikassalam ta amsa sallamarshi, tare da cewa.
"Waye?".
murmushi yayi duk da yasan ta gane sai ya rubuta mata.
"Mijinki".
Wani irin sanyi taji a ranta
cikin kunya tace.
"Hamma Saif ina wuni ya jikinka?".
"Lfy lau , Alhamdulillah jiki da sauƙi." da haka ya maida mata amsa, _"ina my love?"_ ta kuma tura mishi dariya ya ɗanyi tare da cewa.
_"Na ɓoy eshi cikin boxer ko in fito mikishi ki ganshi ne?"._
Ido ta zaro da sauri tace. -"A'a Adeel nake nufi"._
juyawa yayi rigingine tare da shafa fuskarshi kana yace.
"Gashi can ya hana Mamanshi bacci".
"Uhmmm". tace dan kada ta sake wata mgnar ya kuma rarako mata wata mai zafi.
Shi kuwa rubutu ya kumayi, inda yace.
_"Ya jikinki?"._ a nitse tace.
_"Da sauƙi"._ kamar tana gabanshi ya ɗaga gira tare da cewa.
_"Da gaske ciwon ya worke?"._
_"Eh da gaske ya worke"._ Tabasa amsa ataƙaice.
Murmushi ya ɗan yi kana ya rubuta mata.
_"To bari in gayawa mai jiyar da ciwon ya shirya Rafin daɗi kuma koginsa da yafi zuma zaƙi, ya samu sauƙi, mu dawo kawai"._
Ƴar dariya tayi tare da cewa.
_"No ban workeba"._
Shima ƴar dariya yayi kana yace.
_"Ƙarya ne"._ Kwabe fuska tayi tare da rubuta mishi.
_"Da gaskene Hamma Saif"._
hannunshi yasa ya shafi Saif ɗin shi da fara tashi,
cikin kasala ya rubuta mata.
_"Naƙi ƴarda, sai dai ki turo min hoton wurin in ga zahiri"._ aljanin nan na WhatsApp wato emoji, mai zare ido ta tura mishi tare da rufe ido,
shi kuwa fuska ya ɗan sha tare da cewa.
_"Da gaskefa nakeyi, ki turo min inga ciwon dana jiyar ɗin"._
Rubutu tai mishi.
_"Ni bani da ciwo a jikina"._
kanshi ya ɗan ɗago ya leƙa Ameena yaga tuni tayiwa Adeel wonka har ta kwantar dashi kan carpet alamu so take tasashi bacci,
miƙa yayi da kyau saida Saif ɗinshi ta miƙe samɓal, a cikin wondon ta tashi sama kamar zata fasa wonɗon ta fito, hoton wurin ya ɗauka kuma hoton ya fita ras.
tura mata hoton yayi tare da rubutu a ƙasan hoton, inda yace.
_"Abokinki na gaisheki, kuma yace yayi missing ɗinkin"._
Tana ganin hoto ta danna buɗewa dan ita a zatonta hoton Adeel ne, tana buɗewa taga abu him,
da sauri ta rufe idonta, tare da ajiye wayan agefe.
Shi kuwa Saifuddeen chat ɗinshi da ita ya gigitashi,
a hankali ya fara kiran.
"Ameena! Ameena!! Ameena!!!".
Cikin ɗan baccin daya fara ɗibanta tace.
"Na'am Abban Adeel".
miƙa yayi tare da cewa.
"Yayi baccin ne?".
Cikin sanyi tace.
"Eh yayi".
Kanshi ya ɗan maida tare da cewa.
"To barshi a wurin kizo kiji dani".
A hankali ta miƙe hannunshi yasa ya kamo nata hannun.
kan Saif ɗinshi ya ɗaura hannunta tare da cewa.
"Yaƙi muyi bacci, yace dole in kira mishi aminiyarshi".
raɓawa jikinshi tayi ta konta cikin sanyi tace.
"Uhummm".
Shi kuwa jawota jikinshi yayi da kyau a hankali ya zare kayan jikinshi da nata,
cikin sanyi yace.
"Taimaka kar ya tsinke". Ya ƙarishe maganar yana haɗe bakinsu,
sosai suka shigewa juna, suna gudanar da romance.
Zaleeha kuwa kife wayartata tayi akan ƙirjinta da haka bacci ya ɗauketa.
Su Ameena kuwa, washe gari da safe bayan sun gama karyawa,
ta haɗa ruwan alluranshi tazo ta sameshi a zaune a falo yana ganinta da allurar ya kwaɓe fuska,
dariya tayi tuno yadda sukayi jiya da yamma hannu yasa ya ɗan janye rigarshi yace.
"Zo kiyita, naga daɗi kikeji in zakimim allura, kiyi yadda kike min allurar haka nima zanyi ta miki tawa allurar, dan yadda zata ƙarawa ƙashin bayana ƙarfi haka take ƙarawa ko wacce jijiyar jikina ƙarfi."
Dariya tayi bayan ta mishi allurar tace.
"Ato ai dai ni ba raguwa bace".
Kanshi ya gyaɗa alamar zanyi maganinki a zuciyarshi kuwa cewa yake.
"Kin saba shiyasa ai zaki daure, amma Zaleeha kam da take sabon shiga, sam ba dauriya, harda su suma, well nasan very soon zata saba itama".
Haka rayuwarsa taci gaba da tafiya, yau ne suka cika sati da fara alluran, dan haka yau zasuje asibiti ganin doctor.
Shiyasa sukayi sammako cikin sa'a kuma suka samu ganin doctor ɗin a sauƙaƙe kusan awa biyu sukayi suna murza mishi ƙashi da jijiyoyin bayanshi dama na jikinshi baki ɗaya, kuma Alhamdulillah jinya na tafiya yadda akeso.
Yau kwanansu goma da fara alluran sunyi kwana 17 kenan da zuwa kuma.
Da yamma bayan sunyi sun dawo daga ɗan yawon ganin gari Ameena tazo da Allura tana isa yace mata.
"Ina Adeel?."
Tace. "Yayi bacci".
Kai ya jinjina kana yace.
"Muje ciki to".
Ba musu tabi bayanshi, suna shiga yace.
"Kai Adeel falo kizo".
Nanma ba musu ta kaishi tana dawowa tayi mishi allurar,
ta juya zata koma falo kenan ya riƙota cikin sanyi yace.
"Kinyi taki allurar yanzu kuma ni zanyi tawa".
Kamar da wasa taga dafa gaske yakeyi. Sosai ta fahimci yanzune asalin jarabarsa ke baiyana,
Zaleeha kuwa kullum sai ya birkita mata lissafi da irin zafafan kalamanshi ta chat, wani lokacin sai taji kamar ta nitse ƙasa dan kunya.
Sun saba sosai. Yana yawan magana da Ummi har ma da su Ahmad Ishaq dasu Adda Rahma.
Randa ya suka cika sati ukun ya gama alluran likita yace yanzu sai bayan wata ɗaya zasu kuma ganinshi.
nan yace likita, shi zai koma, saboda baison sake ƙara wani wata ɗayan a India.
To basu hana shiba tunda ya nuna musu yanada babban uzurin da zai koma yayi.
Alhamdulillah Hayatuddeen da Khamis sun nitsu sosai yanzu babu ruwansu da fitina, karatunsu kawai sukeyi, ko chat din kirki ma basayi, saidai time to time always karatu kawai suke, sannan abotansu kuma ya ƙara ƙarfi.
Ummi kuwa wani sabon yanayi take gani tattare da Zaleeha, sam bata da kuzari kamar da. Kana bini-bini tasha tea, abinci kuwa sai ta girka kowa yaci amman ita sai dai tasha tea, koda Ummi ta tambaye ko bata da lfy ne, tace lfyarta lau sabida, bawai wani ciwo takejiba.
Auren Ishaq da Rashida kuwa Ishaq yace baza'asa rana ba sai amininshi ya dawo, dan acewarsa Saifuddeen ɗan uwa rabin jikinsa ne.
Yau tun safe da suka dawo ganin doctor ɗin sukayi wonka suka fita
Suka jejje wuraren shaƙatawa da wuraren sayayya, nanne a yawace-yawacen nasu yaga wani babban asibitin ido
_Shroff eye sentre New Delhi_ daga nan yayi niyar insha Allah zai kawo Ishaq ɗinsa.
Basu koma masauƙinsu ba sai dare.
Wonka sukayi kana suka konta dan dama sunci abinci a wojen,
Kiran Ishaq yayi bayan sun gaisa yace.
"Ishaq next week fa zamu dawo, asa bikin aure nan kusa, dan inaga bayan wata ɗaɗɗayan da sukace in dawo da kai zamu dawo dan naga wani babban asibitin ido sunada manyan ƙorarrun likitoci zasu duba min kai".
Dariya ishaq yayi tare da cewa.
"Uhum
Showing 207001 words to 210000 words out of 237945 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70 Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80