bi shi da kallo kamar ba Assadiq ba duk ya sauya.
Da ya ke sanin yanayinsa in ba da Safe ba bai cika wanka da Ruwan zafi ba.
Kitchen na koma ina duba ledar hannuna, Kankana me da Ayaba sai abarba da lemu.
Kara wankewa na yi na jera acikin Filet, sannan na had'a masa abincinsa da Ruwan gora, sai bakin Lemu daman shi ya ke sha shiyasa baya bari ya yanke mana.
Ko kafin ya fito na had'a masa komai na shimfid'a masa Darduma a falo.
Ya na fitowa sanye da Riga da wando saukakku ya zauna na zuba masa abinci bai ce min komai ba ya fara ci.
Ina ta kallonsa da mamaki yadda ya kasa yarda mu had'a ido da juna.
Sannan yau bai matsamin mu ci abinci tare ba cewa kawai ya yi naci abinci nace masa eh? Daganan bai kara mgana ba.
Fruit din me ya Turamin gabana ya na fad'in"Baki ci ba."
Cikin yake nace"Ai baka bani ba."
Da mamaki ya Dago ya na kallona ni kuma Daman ya sabamin in dai irin su Fruit ne ya na bani a baki..
Ko abinci ne ma in muna ci tare haka zai ta cika Cokali ya na bani a baki.
Bansan ko ya gane manufata ba ne yasa ya Dauko kankana ya nufi bakina da shi ni kuma na Bud'e ya sakamin.
A haka har muka shanye gabadaya, ni na tattara komai na maida kitchen, ina mamakin me ya samu Asssdiq ne na gansa haka?
Kwanukan da muka bata na Tsaya wankewa, da gyaran kitchen din shiyasa na bata lokaci.
Ina fitowa falon na gansa kwance kamar yana waya, sai dai ya na ganina ya yi saurin katse wayar ya na lumshe ido kamar mai barci.
Sai na nuna kamar ban gani ba , na wucewata ciki, na zauna ina jiran ko zan ji ya kirani kan mganar Fitarmu ammh sai naji Shuru.
Na fita falo bansan iyaka ba ammh sai ya nuna kamar ya na barci kuma ina da Tabbacin idanuwansa Biyu.
Da nagaji sai kawai na fito na Tsaya a kansa ina fadin"Assadiq mun fasa fitan ne?
Shuru ya yi min, sai nayi Tunanin barcin ya ke yi sai na kyaleshi.
Ammh ni kaina duk yanayina ba Dadi, Sai mangariba ya tashi ya tafi masallaci kuma bai Dawo ba sai bayan Isha'i.
Ya dawo ya iskeni ina ta kuka wurjajan,Sai ya Rud'e Hankalinsa ya tashi daman ina zaune saman gado ne ina masa kukan Tab'ara.
Sai ya tarairayoni a jikinsa ya na Tambayata me ya faru?
Cikin Jan hanci nace"Ba kai ba ne."
Da Sauri yace"Ni kuma Hasiya? me na yi?
Cikin Tab'ara nace"To kace zamu fita kuma na Shirya ammh ka yi barcin ka ka kyaleni sannan kuma ma..."
Cikin Sanyin murya yace"Kuma me?
Ina kallonsa nace"Kuma kana da Damuwa ammh baka fad'amin ba?
Cikin bude ido yace"Kamar ya?
Wata damuwar?
Da Sauri na tashi daga jikinsa ina fadin"Eh mana duk ka sauya sai ka yi ta abu kamar mara lafiya."
Shuru ya yi ya kasa mgana ni kuma ganin haka yasa na koma jikinsa na Lafe ina fad'in"Don Allah in wani abu ne ka fad'amin? Saboda ni ne ko?
Rumgumeni ya yi sosai a cikin Jikinsa kafin yace"A'a na gayamiki gajiyan zirga zirga ne fa."
Na kasa yarda da mganarsa ammh kuma bazan iya masa gaddama ba.
Lallashina ya dinga yi da Tattausan kalaman bakinsa har sai da na Dawo ina Dariya.
Kallona ya yi kafin yace"Mun fasa fita yau sai Ranar monday kin ji ko?
Sai na gyad'a masa kai.
Ranar dai mun yi abunda bamu taba yi ba shine kwana a muhalli daya sannan a waje d'aya acikin Rufi daya.
Muna manne da juna yanayin da na so ya Dauwama har abada.
Ranar asabar da Lahadi bai fita ko'ina ba sai masallaci kawai ya ke zuwa ya na Tare dani muna shan soyayyarmu.
Cikin kwanakin biyun nan na saka su cikin Ranaku ma su daraja a cikin ranakun Aurena da Assadiq.
Shi kamshi haka din ne a wajensa, har ga Allah yaso ya sauya Tunani ammh acikin kwana Biyun nan ya kara Tabbatar ma kansa ya na Bukatar Hasiya, itama Hasiya ta na Bukatarsa.
Shiyasa kawai ya Tsaida Tunaninsa waje daya.
A wayarsa ya shiga Goggle ya yi duk Binciken da zai yi, washegari Litini yace na Shirya da wuri zamu fita.
Har ga Allah na zata gidan Adda Fati zai kaini, tunda ba mu saba fita da Safe haka ba.
Hijabina mai ruwan kasa na Sanya har kasa, shi kuma ya na sanye da wani yadi mai milk dinkin mazan zamani da jakarsa rataye a gefen kafad'arsa Tunda yace zai shiga cikin makaranta.
Mamaki ya kamani sanda naga mun zo wani asibit acikin sabon gari.
Ni dai ina ta binsa da ido, domin da na tambayesa me muka zo yi a asibiti kai tsaye yace min"Gwajin jini za'a yi mana ni da ke."
Sai na kasa gane ma'anar mganarsa zan kara mgana sai ya min alamun da na yi shuru.
Asibitin ba wata babba bace daga gani dai irin asibitocin kudin nan ne.
Likitan ya nema aka masa iso Office dinsa, ni kuma ya bar ni a waje tare da Nurses yace na jirasa.
Ya fi tsawon mintina arba'in da Shiga sannan sai ga shi sun fito tare da Likitan wani d'an gajere.
Ya kalleni sannan ya kalli Assadiq ya na fadin"Is she d one?
Sai ya gyad'a masa kai, sai naga ya tako mgana ya na fadin"Sannu Madam"
Na amsa masa cikin yake, baya ya juya yana yi ma wata Nurse mgana cikin Harshen Turanci.
Sannan ya kalleni ya na fadin"Madam ka bi ta"
Sai yaga na yi wani fiki fiki da ido ina kallon Assadiq shi kuma ganin haka yasa da Sauri ya iso kusa dani ya na fadin"Kada ki daga Hankalin ki jininki kawai zasu d'iba domin gwaji"
Sai ya nuna min damtsen hannunsa inda aka Danne da Auduga ina fadin"Nima kinga har sun dib'i nawa."
Jin haka da kuma ganin da na yi shima ya na hannunsa sai naji Hankalina ya kwanta.
Sannan a karkashin raina ina da yakini tare da Tabbacin Assadiq bazai taba cutar dani ba.
Ya na rike da Hannuna har gaban Nurse din sannan ya sakeni lokaci Daya ya na fadin"Zan jira ki, kin ji ko?
Gyada masa kai na yi, Nurse din ta yi gaba ta na fadin na biyo ta.
Sanin da na yi Assadiq bazai taba cutar dani ba yasa na saki jiki na sannan na Natsar da zuciyata waje daya.
Wani office muka shiga tace na zauna saman wani karamin gado, na zauna a darare ina kallon yanayin Office din, Sirinji naga ta na had'awa sannan ta zo da wani igiya na Roba tace na bud'e Hannuna na Dama na bude na mika mata ta rike, sai ta Dauremin hannu da wannan igiyar, sai ga jijiyo sun bayyana a guda daya ta soka alluran ta zuki jinina sai da na Runtse ido saboda naji zafi, ta cire ta na min sannu, auduga ta sakamin a wajen tace na rike saboda Tsaida jinin.
Na ko rike wajen gam saboda tun farko ni ba na son ganin jini sosai haka a gabana.
A zato na an gama ammh sai naga ta fita tace min bari tazo ba Dad'ewa sai ga shi ta dawo da wata kwalba karama sai sirinji a gabana ta fasa kwalban ta zuga mganin cikin Sirinji, na zata wani abun zatayi sai naga ta kara nufoni cikin mamaki na bita da kallo ganin haka yasa ta na mirmishi tace"Allura tsaida jini zan yi miki Tunda naga kamar jinin bai Tsaya ba ne"
Sai na Dukar da kaina ina daga audugan da ke hannuna naga jinin kad'an ne, sai na Dago ina kallonta Lokaci d'aya ina fadin"Ai jinin kamar ya Tsaya"
Cikin Sauri tace"To ai har da na Rage radad'i ko baya miki zafi wajen?
Kamar wata gaula haka na gyada mata kai sai ta min mirmishi kafin tace"To bari na yi miki yanzu zaki daina jin zafin"
Ban gama mamaki ba naga ta yaye min Hijabi ta ce na gyara a Duwawu zata yi min ni dai kamar an dinkemin baki haka na mike na bata baya na ta d'an ja sikat dina kasa ta tsiramin alluran nan sai da na yi yar kara.
Sai ta farablilayamin wajen ta na fadin"Sorry sorry Madam.."
Ni dai nasan na koma na zauna sai kuma daganan na fara jin kaina na Juyawa, Ina ganin Nurse din ta fita ta dawo da wani abu Hannunta ta kariso kusa dani har kuma bayan ita naga wasu sun shigo dakin ammh bazan iya tantance fuskokinsu ba.
Daganan ban kara sanin inda kaina ya ke ba sai misalin karfe Biyar na yammah.
Na farka na gani kwance kan gado ba Hijabi a jikina sannan a gefen hannuna na Dama a wajajen Damtsena an sakamin Bandage an Rufe wajen, ina kokarin mikewa kaina naji ya saramin saboda yadda naji gabadaya jikina kamar ba nawa ba.
Cikin tashin hankali na koma na kwanta ina mai Dafe kaina Lokaci d'aya ina fadin"Wash kaina."
"Sannu Siya kin ta shi? Are u ok?
Muryan Assadiq na ji a gefena da Sauri na juya ina kallonsa bansan ko yaushe ya shigo ba, ban kuma san ko Daman ya na cikin Dakin ba.
Na kasa mgana sai shi ne ya kariso ya Rike hannuna mai lafiya ya na kara min sannu.
Cikin mamaki na kallesa kafin nace"Me ya same ni? Jinin ne bai Tsaya ba?
Ina kallon cikin idanuwansa na yi mgana ammh shi sai naga ya kauda kansa cikin Dashewar murya yace"Ya kike jin jikin ki yanzu?
Cikin karin mamaki na bi sa da kallo, da Sauri na yi kokarin tashi, sai ya Rikeni ya tadani har ya na fad'in"Ki yi a Hankali kada ki fama Hannun ki."
Sai a lokacin na Tuna da Raunin da naga an lullubeshi da Bandeji.
Cikin karin mamaki na kara kallonsa ina fadin"Me ya faru dani? Me ye wannan a hannuna? Na ji ciwo ne ko?ina jin hannun ya yi min nauyi sosai."
Ajiyar rai ya sauke kafin yace"Ki yi hakuri Nurse ce tace kina zaune saman gadon nan sai gani tayi kin fad'o, ashe fad'uwar da kika yi Allura ta cake ki a hannun ki, kuma wajen ya yi rami sosai sai da aka yi Dinke shine Dalilin da kika ga an saka miki Bandage kenan."
Ina so na kallesa yaki bari mu had'a ido, ni abunda na ke so na tambayesa yaushe na fado daga saman gadon? Sai na shiga Tunanin abunda ya faru ammh na kasa tuna komai
Ina shirin kara mgana sai ga likitan ya shigo ya dubani ya na min sannu.
Har ya na fadin"Sory Madam ina ke miki ciwo?
Cikin sanyin murya nace"Kai na sannan ina jin kasala."
Sai ya juya ya na kallon Assadiq kafin yace"ba zata yi aiki da hannunta na Tsawon kwana uku ba, kada ka Damu zan baka mganin da zarar ta sha kan zai sauka sannan zata ji dadin jikinta."
Assadiq sai ya jinjina kansa kafin yace"Ka tabbata ba matsala Dr?
Dr. Yace"In sha Allahu kada ka damu."
Ni dai bakina ya yi nauyi na kasa mgana ma har Assadiq suka fita da Likita ba jimawa ya Dawo.
Shi ya taimakanin na saka Hijabina da takalmina muka fito.
Nures na ta yi mana sannu ina ta wurga ido ko zan ga nurse din da dibi jinina saboda ina so na Tambayeta garin yaya na fad'o daga saman gado? Abun kamar hankali bazai Dauka ba.
Sai da muka jira Assadiq ya karb'i wasu Takardu guda biyu da takardan mgani, sannan muka fita ya na rike da Hannuna har bakin Titi muka samu adaidaita sai gida.
Muna zuwa shi ya shiga dani har daki ya na rike da Hannuna kuma muka ci sa'a ba kowa a tsakar gidan.
Ni dai gabadaya jikina da kaina baya min dadi kwantar da nayi ya yi yace na bari ya fita yanzu zai dawo.
Ya d'an jima sai ga shi ya Dawo da ledoji abinci ya siyomana jallop din shinkafa da kaza sai madaran Holladian mai sanyi.
Bakina takaf naji ya yi min sannan hannuna naji kamar ba nawa ba.
Ganin nace ba zan ci ba yasa ya Dagani cak ya Dora saman cinyarsa ya shiga bani a baki sai da na koshi.
Gabad'aya fa na koma sai yadda ya yi dani Tunda kasalace ta Rufeni.
Shi ya tattara komai zuwa kitchen ya kaini Tiolet yace zai min wanka.
Na bude baki na Rufe na kasa mgana.
Wai saboda kada na Fama Hannuna.
Sai ga shi ya zage ya yi min wanka da Ruwan sanyi sai dai sun yi Dumi Tunda suna cikin bayi ne.
Kunyar duniyar duk suka kamani ammh shi ko ajikinsa.
Ya sani na Dauro alwala ya Daukoni cak a jikinsa ya kawoni kan gado.
Shi ya shafamin mai,ya kuma sanyamin kaya sai dai na lura kwata kwata baya son kallon cikin Idanuwana.
Saboda an riga an tada sallar a masallatai yasa bai je masallaci ba ya yi a gida ni kuma yace na yi a zaune in bazan iya Tsayuwa ba.
Hakam kuma na yi bayan na rama azahar da la'asar din da suka Kubcemin sai na yi mangariba.
Ranar ko Kofi bai bari na Dauka ba shi ya Dinga tarairayata.
Dakyar na iya jiran sallar ishai ina idarwa sai barci Sai da asuba na tashi Lokacin da naji ya na shafa Fuskata da Hannunsa mai Dauke da Danshin Ruwa.
A iya kimanin kwanaki ukun da Likita yace na Huta Assadiq shi ya rika yin komai, kafin ya fita wajen aiki har shara sai ya yi, sannan ya sama mana abun karyawa in kuma zai Dawo ya Taho mana da Takeway.
Ranar kwana na hud'un da na Dage ni zan yi wanka da kaina Tunda na daina jin kasalan da ciwon kai, tunda ya bani panadol na yi ta sha.
To a wajen wankan ne bandage din ya cire kansa, na dade ina mamakin Hannuna Domin naga wani waje a dantse hannuna inda ke da tsokar nan ya yi wani abu a wajen.
Kamar dai wani abu ya shiga wajen, sai dai na watsar da wannan Tunanin ne da Tuna ance har Dinki an yi min sai nayi Tunanin shaidar dinkin ne.
Sai da na fito ne na nuna masa wajen ya Duba sosai sannan ya kalleni kafin yace"Ba ya miki zafi ko?
Kai na gyad'a masa, sai ya yi mirmishi kafin ya sauke ajiyar rai.
Bai gwadamin takardan gwajin ba sai da Daddare ya nuna min kuma ya yi min bayami.
Yace Blood group dina ONegative ne sannan Gytoype dina AA ce.
Shima ya ce min Bood groups dinsa O ne, Sannan Bangaran rukuni kuma AS ne shi.
Ni duk ban wani gane nufinsa ba ma ammh sai na nuna masa na gane kawai bayan na tambayesa me ye amfanin shi gwajin da muka yi?
Kai Tsaye yace min"Saboda tseratar da kan mu da haihuwan ya'ya masu Dauke da wasu cutuutuka."
Sai na gyad'a masa kai alamun na gane.
Cikin Satin nan haka ya rika ji dani kamar Tsoka d'aya a miya, Ba mu sake fita ba sai da Sati ya zagayo yace na shirya muje yawo mu mike kafa, ban taba Tunanin cewa Assadiq ya shiryama Daran Ranar ba. Sai da muka zama Daya sannan abubuwan da suka faru suka fara zuwa kaina.
Kofar doka muka je ya siyo mana gasassun kaji guda biyu da kayan Fruit, sai kuma madaran Holladian har ina masa mganar sai ya yi ta kashe kudi wajen siyan kayan kwalama.
Sai kawai ya yi dariya yace min"Anthing for u my Wife."
Mun dawo gida shi ya ciyar dani nima na Ciyar da shi, cikina har sai nace masa ya cika sannan ya kyaleni.
Sai dai bai tsawaita Daren ba yace muje mu kwanta Tunda tare yanzu muke kwana.
Ya matsamin sai na kara yin wanka ni ko na so na bi lafiyan gado saboda nagaji.
Ammh sai ya hanani sai da na yi wankan nan na samu zaman lafiya shima ya shiga ya yo wankan.
Koda ya fito har na kwanta kawai sai ji nayi ya Dagoni cak sai kasa ya Saukeni ya na kallona yace"Sallah zamu yi?
Ina fiki fiki da ido nace"Sallar kuma?
Kai Tsaye yace"Shafa'i da Wuturi ai bamu yi ba."
Nasan in nace wani abu bazai yarda ba yasa ina Tura baki na koma tiolet na Dauro alwala koda na fito har ya saka Jallabiya ya shimfid'a sallaya.
Sai kawai nima na saka Hijabi na bi bayansa.
Mun yi raka'a Hudu a rarrabe sannan ya yi mana addu'a sosai.
Na Dauka da ya rikeni ya fara Sumbatata ire iren wasaninsa ne da ya sabarmin sai nima na Saki jikina ina ba shi had'in kai.
Ashe Assadiq ya sauya Tunani a kaina, ni dai na san ya daukeni sai kan gado ya kuma yi min Rumfa da Faffadan kirjinsa da babu komai da ya yi mana shamaki.
Ni kaina yar rigar barcin jikina ya cire min ita fatarmu na gogan juna zukatan mu na Fitar da wani Sauti.Ras! Ras!.
Ban taba Tunanin Assadiq namiji ba ne ne sai da ya maidamu abu d'aya sannan na kara jinjina mganar nan ta Hausawa da suka ce maza suna suka Tara.
Ban ko sha wani abun gyara ba, na dai san ina shan Fruit da madara sai abun mai kyau sannan Hankalina na kwance inaga shi ya taimaka wajen kara ma Assadiq kaimu wajen samun Biyan bukata daga Jikina.
Kusan mintina arba'in sannan naji ya kamkameni ya na fitar da wani Sauti mai kara, ni ko na yi wani yaraf ina jin gabbaina duka sun saki wlh naji azaba daga kasana domin rabona da Namiji Tun Abubakar, Salisu dai bamu kai ga ma wannan Sharad'in ba.
Shi ya fara tashi yaje ya Tsarkake jikinsa sannan ya zo ya na tashi na, kunya suka sani na kasa tashi, ganin haka kawai yasa ya yi dariya ya fita falo shi ya bani damar tashi da Sauri ina Raruman Hijabina na fad'a makewayi na yi wanka.
Ina wanka ina Runtse ido sannan ina Mirmishi, ni kad'ai ko sunan Assadiq na tuna acikin raina sai naji jikina ya yi min wani iri.
Ashe kowata mace na Bukatar Sinadarin d'a namiji a tare da ita bansan haka ba sai da na kasance da Assadiq a wannan daran sannan na kara Tabbatarma da kaina Cewa Nima ina Bukatar Namiji.
Har na fito na sauya rigar barci na kwanta bai Dawo dakin ba sai chan naji Shigowarsa.
Sai nayi kamar ina barci ina jinsa ya hayo gadon ya lafe a bayana Lokaci daya ya Rumgumeni.
A cikin kunnina ya ke min Rad'a cikin Sanyi da wani salama a muryansa yace"Nagode Siya. Yadda kika farantamin a wannan Daran kema Allah ya faratamiki kin ji ko?
Kin motsi na yi sai ya fara min cakulkuli ai sai na bangare ina Dariya.
Kunyarsa nake ji shi kuma ya san haka sai ya kyaleni ya koma ya
Showing 72001 words to 75000 words out of 98628 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25 Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33