cikin sanyin murya yace"Innani mu ga mganin"
Da yake shine sai batayi gaddama ba ta mika masa ya amsa ya na gani da ya shinshina sai yaji ma yana dan tashi, da Sauri ya kauda kansa kafin ya yamutsa fuska ya na fadin"Innani wannan wani irin mgani ne ya na wari?
Innani ta kallesa sai dai batayi mgana ba saboda magajin gida ne.
Innani naji ta na gani Sadiq ya sa Salima da Siyama su Dauke maganin gabadaya suje su watsar da shi suka Dauka suka fita suna toshe Hanci Innani ta shaka kamar ta Mutu. Abba ko fadi ya ke Sadiq ya ba shi zai sha shi kuma kai tsaye yace"Abba in Innani na fama da rikicin Tsufa kai fa? To wlh ka sha wannan abun in ma baka da wata cuta tabbas sai ka samo ta."
Kowa sai danne dariyansa ya ke yi, Umma ta yi mirmishi daman tasan maganin Innani mutum daya ne kuma Allah ya kawo shi a lokacin daya dace.
Sadiq ya takarkare ya na yi ma Innani bayanin ire iren wad'annan mgangunan da cewa ba wai yace maganin gargajiya ba su da kyau ba ne a'a ya na magana ne akan irin nata gaskiya ba shi da wata manufa in ma maganin zata samo masa taje wajen masana abun su had'a mata na su bawai tace ita zata had'a da kanta ba a ransa ma ya fara Tunanin Allah kadai yasan da wani hauka ne Innani ta Had'a waje d'aya ta jika.
Kamar Innani ta Hakura ashe ba ta Hakura ba, kawai ji akayi ta saka Ihu da kuka ta na fad'in"Shikenan tunda Magajin gida ya zubar da mgananin da ta jika ma Sulaimanu saboda Magauta"
Ta kalli Sadiq ta na fadin"Sulaimanu fa Jifan magauta ne ko bakwa ganewa? Mutane yanzu sam ba Allah a ransu tunda anga ya na dan fita Harkokinsa shikenan za'ayi masa Sanadin samunsa Tir mutane dai ba Allah acikin ransu."
Sadiq ya kalleta cikin kaushinsa kafin yace"Ba Allah a ran mutane ko ke ce ba Allah sam acikin ranki ?
Sai Falon ya Dauki shuru Innani ta yi kasake ta na jin Magajin gida.
Cikin bacin rai yace"In kin san akwai Allah meyasa zaki rika Tunanin wai magauta ne suka jefi Abba? Wannan ai Tunanin wad'anda ba Allah ne a ransu innani."
Innani sai ta fara juya bakinta kafin tace"Ni wlh akwai Allah a raina Kawai dai ina gaya muku gaskiyan yadda Mutane suka Lalace ne."
Sadiq yace"Ke dai kika lalace da shigen rashin Dogara ga Allah. Kuma Allah ne baki sani ba sannan baki da Tauhidi Shiyasa bakisan Takwalli ba."
Ya karishe fad'a cikin kaushinsa.
Abba na kishingid'e yace"Abubakar kyale min uwa hakanan don Allah."
Sadiq yace"Abba ka bari na sanar da ita wanene Ubangijinta domin na Tabbata bata san shi ba"
Ba Innani kad'ai ba kowa da ke falon sai da ya bi shi da kallon mamakin kalamansa.
Shi ko cikin Daga Sautinsa yace"Man Rabbuka?
Ya fad'a ya na mai kallon Innani kai Tsaye, Innani ta fara kyafta kyafta idanuwanta ta cikin gilashinta ta kasa mgana.
Cikin Karin d'aga Sauti Sadiq ya cigaba da fadin"Man Rabbuka wanene Ubanginjinka?
Rabiyalahul Lazi halaQani, Warrabani bini'imatihi_ Ubangijina shine Allah wanda ya Halliceni, kuma ya reneni da ni'imominsa.
Bi'aiyi shai'in Ta'arufu Rabbuka?
Da wani alamomi ka ke sanin Ubangijinka? Aarufu Rabbi alamatil kasira, _ Ina Sanin Ubangijina da alamomi masu yawa, minal laili wannahara, Wa shamsu walqammar, Daga cikinsu akwai dare da yini,da Rana da wata.
Man Halaqa samawati wal ardi, wa shamsu walqamara, Wanene ya hallaci sammai da kassai? Sannan da rana da wata?
Alllah Shine wanda ya hallici kasa wacce muke tafiya acikinta, kuma ya Hallici sama wacce take sama, kuma ya hallici wata da Taurari wa'inda suke cikin sama kuma ya hallicci mutane da duwatsuna, da itatuwa da dukkan komai, Allah shi ya ke saukar da Ruwan sama kuma ya ke azurta bayinsa, kuma ya ke ba su lafiya, kuma shi kad'ai yafi chanchanta da mu bauta masa."
Ya na kawo nan ya dakata ya na kallon Innani tare da Fuskokin mutanen da ke falon. da alamu jikin kowa ya yi sanyi sannan an natsu ana Sauraransa.
Cikin yanayin mganarsa ya yi ajiyar zuciya kafin ya cigaba da fad'in"Ba Innani kad'ai ba duk wanda ke falon da ya ke tunanin wani Mutum ya isa ya yi ma wani mutum wani abun to ya sani ko nace dukkan mu mu sani, Allah shi kad'ai ne ke da duka Kaddarorinmu a Hannunsa, shi ya hallice mu shi ya ke sa ka Faruwar abu mara kyau a Rayuwarmu dogara ko yarda da cewa wani zai iya maka wani abu wannan Raunin Imani ne sannan Rashin Tauhidi da ikilasi ne ya kamata mu sani duk abunda ya Faru damu ko zai Faru damu a gaba da Sanin Allah wani ko wata ba su isa su yi mana Abunda Ubangijin sammai da kasai bai yi mana ba."
Ya karishe Fad'a lokaci d'aya ya na mikewa Abba ya kallah kafin yace"Abba zan je na yi wanka sannan ban yi sallar azahar ba ta kwace min ina bisa hanya."
Abba cikin wani jin dadi dake fitowa daga cikin ransa ya gyada masa kai.
Jakunkununsa ya Dauka tare da Tura akwatinsa ya bar falon.
Sai bayan Fitarsa ne Mallam Shitu ya Dauki kabbara Baba Sammani na tayasa cikin farinciki Mallam Shitu yace"Alhaji Allah ya yi ma Abubakar albarka Allah ya kara masa ilimi da kwanciyar Hankali."
Gabadaya aka amsa da Ameen Ameen.
Innani ko sai sharan kwallah ta na fadin"Astagafurullah Allah na Tuba."
Ta ke ta fad'i ta kadai ta fada yafi sau goma ta na yi ta na sharan kwallah, Abba ne ke ta cewa ta yi shuru hakanan babu abunda zai faru.
Shi dai Sadiq sai da ya yi wanka ya yi sallah sannan ya kwanta Saboda ya Huta.
ya na so ya kira Hasiya ammh kuma ya kasa bayaso ya Kirata yajita cikin Damuwa ne shiyasa ya fasa kiranta.
Sun dai yi mgana da Tahir yace masa ya Sauka gida lafiya, daganan ba su Tsawaita mgana ba suka yi sallama Tunda Sadiq baya cikin Mood din magana.
Barci ne ya Daukesa sai gabda la'asar ya tashi ya shiga Tiolet ya Dauro alwala, ya fito da niyar shiga bangaran Abba sai ya ganshi sun fito tare da su Baba Sammani zuwa masallaci sai yaji dadin ganin jikin Abba ya warware.
Tare sukaje masallacin sai bayan sun Dawo ne su Baba Sammani suka yi shirin tafiya Abba ya ba da Mota yace a kaisu gida tare da tarin Alherin da ya yi musu yaji dadi matuka da suka tazo suka zo suka gaishe shi duk da yace su barshi ba sai sun zo ba.
Innani dai yau taji wa'azi ba ta yi mgana ba itace ma ke fad'in kada a manta da Hassu itama a kai mata nata alherin Abba yace bazai manta da ita ba, jikartace ba lafiya suna asibiti yasa ma bata samu zuwa ba.
Duk suna Haraban gidan sanda suka tafi suna ta daga musu hannu da Fatan Allah ya kiyaye hanya.
Sadiq na gefe sanye da Riga da wando masu saukin nauyi, hannayensa duka cikin Aljihun wandonsa. Fuskarsa ba Fara'a saboda bai sake da abunda suka yi masa wanchan zuwan da ya yi ba Shiyasa ya yi fuska ko mgana suka yi masa sai yaga dama ya ke amsa su.
Shiyasa da Surayya ta zo gabansa ta na fadin"Ni ka share ko?
Na yi ta kiran wayarka bana samu sannan na Tura sako cewa ka kirani shuru."
Yana cin magani yace"Banga sakon ki ba."
Daga haka ya juya ya koma Bangaransa Abba kuma an kira a waya ne suka koma shashensa shi da Umma tunda a asibiti an ce yana bukatar hutu harda gajiya da rashin Hutu a jikinsa.
Sanin bai ci abinci ba yasa Surraya tace Sultana da dafa wani abu mai Ruwa Ruwa ta kai masa ita kuma jikinta na rawa ta Shiga kitchen ta girka masa Faten dankalin Turawa da Hanta ta had'a acikin faranti da Ruwa da lemu da ta Dauka zata kai masa Sadiya tace ta dawo taje ta gyara Fuskarta.
Sajida ta kara da ta fesa Turare kada taje bata tashin kamshi.
Surayya ta tabe baki kafin tace"Sadiq din ne naga ya zama abunda ya zama Tunda ya fara bautar kasar sa a garin nan."
Sajida tace"Eh mana sai wani cika ya ke yana batsewa ko wa ye zai daka?
Sa'adatu tace"Duk ku ku kyalesa ya na shiga Hannu sai kun ji shuru"
Dariya suka saka gabadaya harda tafawa, Sultana dai taje tayi abunda suka ce tayi ta sako wani sabon mayafinta Baki daman ta na sanye da Doguwar riga na material.
Sanda ta shiga falon Sadiq na kwance kan Doguwar kujera ya Harde hannayensa a saman kirjinsa ga TV a kunne ammh kuma Hankalinsa ba shi nan ya tafi wani waje na Dabam.
Sai da ta kara yin Sallama sannan ya ji ta ya Dago idanuwansa ya na amsawa.
Bai tashi daga inda ya ke ba, sai dai ya na kallonta ta Sauke farantin gabansa.
Ta duka ta na fad'in"Sannu da Hutawa Yaya Sadiq."
A saman lebensa ya amsa yana kallon Sultana da yanayin yadda ta karya Murya ta na yi masa mgana.
Kallonta ya ke a kasa kasa, saboda yana ganin yadda lokaci daya ta ke kara masa girma acikin idanuwansa.
Abinci tace masa ga shi nan ta Dafo masa kai kawai ya gyad'a mata.
Sai ta kallesa a sanyaye kafin tace"Ko na Zuba maka?
Da sauri yace"Ba yanzu ba.".
Daga haka ya yi shuru, ita kuma sai ta kasa tafiya kanta na kasa ta na wasa da Gefen mayafinta.
Anty Sajida tace ta tsaya ta d'an jashi da Hira ita kuma ta rasa ta ina zata fara Shi kuma mamakin zamanta ne ya kamashi sai dai bai yi mgana ba ya Tsaya yaga iya gudun ruwanta..
Yana ganinta ta na satar kallonsa sai ta kuma basar mirmiahi sai da ya kamashi ta gefen bakinsa.
Mikewa zaune ya yi Lokaci daya ya na fadin"Sultana akwai damuwa ne?
Da sauri ta Girgiza masa kai alamun babu.
Shuru na wani Lokaci ya Gifta kafin yace"Tashi kije in ina son mgana dake zan kira ki kin ji ko?
Sai ta amsa masa a sanyaye sannan ta tashi ta fita ya bita da kallo har ta fice daga falon
Numfashi ya sauke sannan ya koma ya kwanta yana Tunanin mafita.
Ko giyan wake ya sha yasan bai isa ya gujema auran Sultana ba.
Sannan Hasiya fa? Baya tunanin itama zai iya barinta a daidai wannan Lokacin Tausayinta ya ke ji Shiyasa ya kasa sakinta a lokacin da ya Tsara.
Su surayya har suka bar gidan ba su kara ganin Sadiq ba suma kuma ba wacce ta nemesa
Gwara ma su shahida yan nesa sum had'u da shi a bangaran Abba da suka Shiga gaishesa.
Tsabar Wulakanci ko gaishe su bai yi ba, Sajida da ta kwana a gidan ne ta kallesa kafin tace"Sannu yayanmu ina kwana tunda mu kafi karfi ka gaishemu duk da muna gaba da kai."
Innani na wajen ta fara masifa ta na fadin"Kaji min cin mutumci namiji ai a ko'ina shine Shugaba in da Mutumci ku zaku rika girmamasa Tunda shi Magajin kowa ne."
Mirmishin gefen baki kawai ya yi batare da yayi mgana ba.
Sajida ta tura baki Innani tace tasan wacce ta yi ma haka wannan uwar mijin nata mai kama da Ruwan inyamurai.
Ba sadiq kad'ai ba hatta su Umma sai suka yi dariya Sajida ta fita da ciki a gaba kamar ta kifa Saboda Haushi.
Cikin Sati daya Abba ya warware ya fara Fita wajen kasuwancinsa.
An sha baki dai har mutanen Gummi sai da suka zo duba Abba Mallam zakari Kakan su Sadiq duk da yana fama da jikinsa shima..
Da yazo sai da ya yi mganar Auran Sadiq da Sultana Umma tace tunda ya Dawo gida ba jimawa magana zata ta shi, tunda Sadiq yaji haka hankalinsa ya tashi yasan wannan karon ba shi da Hujja kare kansa.
Ga Hasiya in dai ya kirata a waya da kuka suke Rabuwa ita gani take yi kamar wani abu ne ya same shi bai gayamata ba.
Shi kuma bude bakinsa ya yi mgana daidai ne da fallasan abunda ke Boye.
Alhaji Jibril yazo duba Abba kuma sun jima tare a bangaransa suna mgana.
Yaje har Shashen Innani sun gaisa ya bata kudi ta na godiya da saka masa albarka sai a lokacin ya taba had'uwa da Abubakar Sadiq sai yaga ma ai ganinsa yafi jinsa natsuwa hankali dattako komai Sadiq ya had'a shi waje daya.
Duk yadda ya so ya samu dama acikin kwanakin nan ya koma zariya bai samu ba, gabadaya Tunanin Hasiya ya hanashi sukuni, mafarkinsa itace in ma ya na farke ne ita ne.
Ga shi Umma ta zaunar da shi tace ya kamata su fara Fahimtar juna da Sultana shi abun ma sai ya yi masa wani iri ya rasa ta ina zai fara ma.
Sai dai duk da suna gida daya saboda cika Umarnin Umma ya kan kirata a waya yace ta kawo masa wani abu in ya na Bukata.
Sai hakan ya farantama Umma a tunaninta Sadiq ya fara aminta da Auransa da Sultana nan kusa.
Dakyar a Daddafe ya yi sati biyu a gusai ya yi ma su Abba karya Tahir bai jin dadi zai je Daura ya Dubasa.
Da wannan Damar kawai ya tsinci kansa a zariya Saboda Hasiya.
Yaje ya iskeni duk na Rame saboda kadaici da rashinsa.
A tunanina wani abu ne munmuna ya same shi tunda ni an riga an canfani ina da Farar kafa da bakin Fenti.
Da na ganni gani ga Assadiq bansan sadda na daga tsalle na Rumgumesa ba.
Shima haka ya kamkameni yana jin wani farincikin da tunda ya koma Gusai ya rasashi.
Ranar ko girki ban yi ba tare muka fita mukaje muka ci abinci, washegari kuma Tun safe har dare muna tare da juna bansan haka zuciyata ta shaku da Assadiq ba sai a lokacin nake jin araina zan iya shiga wani mummunan Hali in na rasaahi.
Shima kuma hakan ne ya shaku da ni sosai, ballatana bakina da baya gajiya da saka bakinsa cikin nawa sannan Hannayensa basa gajiya da kara kaina a sassan jikina.
Sai ga Shi daga kwana Biyu sai da ya yi hud'u sannan ya Dawo gusai bayan ya yi min cefane mai yawa kuma ya karamin wasu kud'ad'e ina kuka haka ya tafi ya barni.
Shima din su Umma ne suka Damesa da waya yana Tunanin kada su ce zasu kira wayar Tahir komai ya Lalace.
shiyasa ya koma ammh ba domin ya gaji da Hasiya ba.
Yana komawa ko sati bai yi ba yaji Gusau ta fita kansa Burinsa da Tunaninsa ya koma Zariya ya zauna tare da Hasiya
Duk ya gama Tunaninsa ya Hango cewa ba shi da wata mafita sai na bin abunda zuciyarsa ke muradi.
Ba tare da sanin su Umma ba Abba kad'ai ya yi mganar da shi ya fara neman Gurbin Masters d'insa sannan kuma ya karbi tayin da kamfani Dismento Nigerian Limited da ya yi bautar kasar suka yi masa na aiki da su.
Da wannan Damar ya samu cikakken Lokacin tafiya zariya, ammh sai yace ma su Umma wasu takardunsa zai karbo achan cikin makaranta.
Kuma da hakan ya ke samun zama tare da Hasiya ko da wani lokaci.
Bai fad'a ma kowa mganar karatunsa ba sai da komai ya kamallah sannan har kamfanin sun ba shi Accepted Letter aiki kawai zai fara da su.
Umma najin batun komawa Zariya tace bai isa ba ya maganar sultana? Ba shi da mafita Tunda cikar Burinsa ya ke so sai yace A tsaida mganar auransu nan da shekara Biyu in ta shiga SS3 sai ayi bikin nasu.
Da wannan mganar Umma ta amince da komawarsa zariya a karo na biyu.
Innani kuma jin an saka Lokacin bikinsa da Sultana sai bata damu ba ita bata ma tsaya jin shekarun ba ta fara Murna ta na lissafin wad'anda zata gayyata.
Sauran yan'uwansa mata ba su da Sanin abunda ke Faruwa sai da kanin nasu ya sake tattaraawa ya koma zariya sannan suka sani.
Surayya ta ciji yatsa acikin jikinta kawai taji kamar Sadiq yana Boye wani abu kuma koma menene yana da nasaba da garin da ya nace ma zama.
Ita kad'ai ta acikin ranta ta shirya sai tayi bincike akan Sadiq kada yazo wata ya samu achan ta na so ta sauyasa daga yadda ya ke tun farko.
*Janafty*
*TMWBK2015*
*TMW is a paid Novel, Pay 500 for regular or VIP N1K, Via 0552179550 Jamila Umar Gt bank, 09069067488.*
Haba Babyn Habiby ya zaki zauna kina ta fama cutar infection, ke ce rashin sha’awa, ke ce jin zafi yayin tarayya, ke xche d’aukewar ni’ima, ke ce kai’kayi ki fitar farin ruwa da sauransu, an yi maganin asibiti da na gargajiya amma duka dai, tau share hawayenki ‘karshen matsalarki ta zo, da Honeydrops infection flusher ko cleanser pro sai kin yi dariya da godiya don zai wanke miki duk wata cutar sanyi. Akwai original sabaya ta gyaran breast su cicciko kamar baki shayar ba, akwai ta hips da mazaunai ki yi ma sha Allah ki samu kaya kema su miki d’as ki bar yawo da doguwar riga.
Na ce ba a nan muka tsaya ba muna da hadaddun kaya irinsu sweeteners, tighteners and wetners na tashin kan oga, wanda zai miki tukwicin dole, ke ko kurma ne sai ya yi magana ranar, don sumbatu ki dai samu abun rufe mai baki gudun ma’kota. Muna nan a garin Sokoto muna aike kowani gari kowacce kasa cikin aminci da rahusa. Kuna iya danna link din nan domin yi mana magana Kai tsaye https://Wa.me/2348167888934 ko kuma a kira 08167888934. Sai mun ji daga gareku isassun mata.
Tahir ya sha matukar mamaki lokacin da Anty Surayya ta kira shi ta na tambayanshi game da Sadiq.
sai dai mamakin na shi yafi karkatane inda ta tabbatarmai da cewa yanzu haka Sadiq na zariya.
Abun sai ya ba shi mamaki a iya Zaman da suka yi tare da Sadiq yasan ya na da Burin cigaba da karatunsa ammh bai taba ce masa ABU zariya zai dawo ba.
yadai san sun taba maganar BUK kano ya ke da Ra'ayin zuwa ya yi masters dinsa.
Tahir ya kara shan jinin jikinsa da yaji dalilin kiran da Anty surayya ta yi masa shine ta na tambayansa a zamansu a zariya bai fahimci wani Sauyi Daga Sadiq ba? Ta na tambayan yana da wasu abokai ne bayan shi? Ko kuma bai Lura ya fara soyayya da wata ba? Ko kuma dai wani abu da ya Fara Dauke masa Hankali?
Tahir ya yi shuru ya kasa magana a zahirin gaskiya yasan Sadiq ba shi da wani aboki Amini kamarsa, sannan
Showing 63001 words to 66000 words out of 98628 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22 Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33