zaka aikata man kenan yasa ka kawo ni nan, dama an ce kai d'in manemin mata ne d'an shaye shaye kuma dama ban yarda da duk abubuwan da kake fad'a man ba, ba wani so na da kake yaudarata kawae kake kana son ka cutar dani don in kana sona da gaske bazaka man haka ba nima kuma ban son ka ban kaunar ka na tsaneka kuma bazan Aure ka ba wllh!!!" d'age gira yay yana kallonta da d'an murmushi hakan yasa ta k'ara k'ulewa taci gaba da zazzaga mashi Masifa har tana kiran shi da Mazinaci aikuwa tana fad'in hakan ya daka mata tsawa ya mik'e har saida ta d'an ja baya fuska tamke ya fara Magana "Kar ki k'ara kirana da wannan sunan! Ke in ni Mazinaci ne kina tunanin yadda na samu dama akan ki zan kyaleki ne iya hakan??" Duk da ta tsorata tay k'arfin halin cewa "ai duk d'aya ne miyasa zaka bud'e man jiki har ka ta6a man jikina!" tay Maganar kwalla na zubo mata, sassauta murya yay cikin sigar rarrashi yace "it's just a romance wife and ba don na biya sadaki ba ba abunda zai sa in ta6a ki kuma duk laifin ki ne kin k'i ki saki jiki da ni, I truly love u shiyasa nike maki hakan kuma bai kamata ki tada hankalin ki ba komi nai maki ai ni zaki aura ko......." A fusace tace "Allah ya kyauta! wllh bazan Aure ka ba na tsane ka kuma sai Allah ya saka man abunda kai man tunda dai ba d'aura mana aure akai ba" yar dariya yay ya girgiza kai yace "Do u think is as simple as u said?" banza tay mashi tana huci kwalla naci gaba da zubo mata yace "Look Wife ki bar wannan a tsakanin mu ba wani abu bane muje in maida ki" wani kallo take bin shi da shi cike da takaici ranta na mata wani irin suya ya wuce Bedroom d'in bada jimawa ba ya dawo ya maida rigar shi ya mik'a mata veil d'inta kaman bazata amsa ba yace ta amsa su tafi Magrib ta kusa in kuma zata kwana ne anan to, amsa tay ta yafa yay mata alamar suje tayi gaba yana bin ta a baya suka fita ba yadda ta iya ba don ta so ba ta shiga Motar don kuwa akwae tafiya ga Magrib tayi, tunda suka hau hanya take sheshsheka yana bata hak'uri had'i da nuna mata ba fa wani abu bane shi yanzu ma ji yay ya k'ara sonta don gaba d'aya yadda yake son Matar shi ta kasance haka take, suna isowa ta bud'e Motar ko rufewa ba tayi ba tay gaba, Lokacin da ta shiga falon iske Yadikko tay tana salla ta wuce uwar d'akan ta fad'a kan gado tasa kuka mai cin rae yadikko na sallame sallar ta shigo d'akin da sauri don tun tana sallar take jiyo sauti kukanta, hayewa tay Saman gadon ta d'ago Fatun tana tambayarta abunda ya faru cikin kuka ta kwashe komae ta fad'a mata tace "ban son shi yadikko don Allah ki fad'a ma Baffana kada a Aura man shi mutuwa zanyi in na aure shi, wllh da gaske d'an iska ne kuma yana shaye shaye" Ajiyar zuciya kawae yadikko ke saukewa tasan hakan ba mai yuwuwa bane ba kamar yanzu da ya rage saura yan kwanaki bikin, sosae ta shiga rarrashinta tana nuna mata lokaci ya k'ure kuma ita a tunaninta da gaske don ya biya sadakin yasa yay mata hakan tunda yana ganin saura yan kwanaki ta zama Matar shi ta daina damuwa tunda ma shi d'in da yay mata hakan zata Aura kuma da bai son ta abunda yafi hakan zai aikata mata ya dawo yace kuma bazai Aure ta ba, ita kanta yadikkon hankalinta ya tashi sosae da jin abunda ya faru hakanan ta danne don kar ta k'ara tada ma Fatun hankali da k'yar ta shawo kanta ta d'an saukko har taje tayo wanka ta dauro Alwala bayan ta gama sallar ta d'aga hannu tana kuka tana rokon Allah kan ya kawo mata Mafita, kasa cin Abinci tay duk da tana jin yunwa ta sha yar fura kawae, koda ta kwanta sak'e sak'e taci gaba da yi a ranta da ta tuna wani ya gane mata jiki har ya ta6ata sai wani kunci ya k'ara lullu6e ranta lokaci guda ta fara tunanin yadda zata guje ma Auran Khalid abunda bata ta6a tunanin yi ba tunda aka fara Maganar Auran sai yanzu...........
_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wad'annan nos din 09013804524 ko 08169856268._
Domin karanta cikakken Littafin sai ku danna bulun Rubutun dake kasa ko kuma hoton dake kass 👇👇👇👇
_Destiny may be delayed but cannot be changed...._
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
..........Tana cikin tunanin neman mafita wayarta ta fara ringing da k'yar ta kai hannu ta d'aukko ta duba screen d'in ganin Number yasa ta gane Khalid ne ta kife wayar kawai ba tare da tayi picking ba, sake kira yay sai kawae ta kashe wayar ma gaba d'aya ta cillar da ita taci gaba da tunaninta da k'yar bacci ya dauketa, Washe gari da zazza6i ta tashi da k'yar tayi sallar Asuba ta koma ta kwanta sai da yadikko ta zo tashin ta don tayi karin kumallo tasan bata lafiya da k'yar ta lalla6ata ta tashi ta yi breakfast d'in ta bata Magani ta sha kafin ta koma gado, sai wurin sallar Azahar ta farka ba laifi ta samu sauki sosae hakan yasa ta wuce bathroom tayo wanka ta d'auro alwala, bayan ta gama sallar ta zura doguwar riga ta fita falo anan ta iske Yadikko itama ta gama salla da murmushi tay mata ya jikin tace ta samu sauki ta samu wuri kan kujera ta zauna, ganin yanayin damuwa tattare da ita yasa yadikko ta shiga rarrashin ta kan ta kwantar da hankalin ta da k'yar ta lalla6a ta ta zubo mata Abinci tana cikin ci sai ga Sadeeya tazo tana sanye da jallabiya tay rolling veil da fara'a yadikko ta tarbeta ta nuna mata wurin zama kafin suka shiga gaisawa daga baya ta kalli Fatuu da fara'a ta gaishe da ita anan take sanar ma yadikko tazo ne zasu je wurin gyaran jiki lokaci guda yanayin fuskar Fatun ya canza yadikko ta lura da hakan ita kanta Sadeeyar ta ga canji a Fuskar ta nan yadikko ke sanar mata yau ta tashi bata jin dad'in jikinta ne amman ta samu sauki da ta sha Magani cike da nuna damuwa Sadeeya ta shiga yi mata sannu har tana cewa amman dae Ya Khalid bai sani ba ko tunda bai fad'a masu ba yadikko tace eh ai yau ne ta tashi da ciwon, kallon Fatuu tay da bata da niyyar tashi tace taje ta shirya su je tunda da sauk'i sosae kaman ta saka ihu haka taji ba yadda zatai dole ta mik'e ta wuce ciki, gyale kawae ta yafa akan doguwar rigar material din jikinta tasa takalma ta fito, lokacin da suka fita kopar gidan ja tay ta tsaya ganin Motar Khalid sam bata yi tunanin shi ya kawo Sadeeyar ba daba abunda zai sa ta fito tay zaton driver ne kaman rannan ganin ta toge yasa Sadeeya ce mata suje mana da K'yar ta ja k'afa suka nufi Motar don bata son ta gane da wani abu duk Khalid d'in na kallon ta duk da Motar a rufe take ruff kuma glass d'in black tinted ne, Front seat Sadeeya ta bud'e mata ta shiga bayan ta rufe itama ta bud'e baya ta shiga, wani kalan d'aure fuska tay ba tare data kalle shi ba shi kam sai kallonta yake with smile on his face yace tana lafiya kafin ta bashi amsa Sadeeya tace "Big bro Bride en ka fa bata lafiya" d'an bud'e ido yay idon shi akan Fatuu ya tambayi Mike damunta da kyar ciki ciki tace mashi zazza6i, shiru ya d'an yi still idon shi na akanta ita kuma ta juyar da fuskarta can taji yace ko su wuce Asibiti ya duba ta ne, ba shiri tay mashi wani kallo ya d'age mata gira baki kumbure tace ta samu sauk'i yace Ok daga haka yaja Motar suka tafi, sai firar bikin suke shida Sadeeya tay masu banza tamkar ma bata acikin Motar sam Sadeeya bata kawo komae ba ta d'auka don bata jin dad'in jikinta yasa tay shiru kuma dama ta san bata Magana sai ta kama, lokacin da suka isa shagon Fatuu na niyyar fita taji ya kamo hannunta akan idon Sadeeya tay d'an murmushi kawae ta fita Fatuu na jin ta rufe kopar ta fara k'ok'arin fuzge hannunta amman ta kasa a fad'ace tace "Ka sakar man hannu!" d'an lumshe ido yay yana mata wani irin kallo ganin bai da niyyar sakin yasa idanunta suka cicciko da kwalla murya kaman zata yi kuka ta k'ara cewa ya sakar mata hannu ita ba yar iska bace da zai rink'a ta6a ta sai lokacin yay d'an murmushi cikin kashe murya yace "nima ba d'an iska bane wife......" A fusace ta katse shi da fad'in "wllh kai d'an iska ne in ba haka ba mi yasa zaka bud'e man jikina ka ta6a ni!" Daga yadda tay Maganar zaka fahimci ba k'aramin ciwo abun yay mata ba, d'an ta6e baki yay still da murmushi akan fuskar shi yace "Ok mu barshi a hakan na yadda ni d'an iska ne but nan da next 5 days zan assuring naki hakan" damm k'irjin ta ya buga ta bi shi da ido ya wani d'age mata gira, d'ayan hannunta ta sa tana goge kwallan dake zubo mata ya kai hannu ya bud'e glove box ya fiddo hanky ya mik'a mata don ta goge kwallan k'in amsa tay tabi hanky d'in da kallo ba komae ya tuna mata ba sai ranar da Ya Haisam zai tafi, ganin ta k'i amsa ne yasa shi ce mata in fa bata amsa ta goge su ba bazai bari ta fita ba sai dae suyi ta zama har sai sanda ta gogen, ba yadda ta iya cike da takaici don ita k'yamar hanky d'in take Saboda rannan a cikin wurin ya fiddo kwalin cigarettes, saida ya ga ta goge su tass sannan ya kyaleta ta fita lokacin Sadeeya tuni ta shige cikin wurin gyaran jikin.
Da yamma wurin k'arfe biyar ya dawo d'aukar su bayan da Sadeeya tay mashi waya ta sanar mashi sun gama, a gida ya fara sauke Sadeeya tana cewa Amarya bazata shiga su gaisa da Momy ba yace yamma yayi yana so yay dropping nata before Magrib tay ma Fatun sallama, tun da suka hau hanya jininta akan a kaifa yake har sukae nisa bai tanka mata ba yana ta sauraren music d'in da ya kunna yana bi a hankali, saida suka iso bakin gari wurin gidan Gonar su sannan ya kalleta ta juyar da fuskarta tana kallon gefe yace "Wife ko muje ki huta anjima sai in maida ki" tun kafin ya rufe baki ta juyo a harzuk'e tay mashi wani kallo, k'ok'arin juya kan Motar ya fara yi aikuwa a firgice har bata san ta kai hannu kan hannunshi dake ruk'e da steering murya na rawa ta fara mashi magiya ya kaita gida wani irin lumshe ido yay sakamakon shak'ar daddad'an k'amshin da jikinta ke fitarwa dama tunda ta shigo Motar yake d'an bugun hancinshi ba shiri ya taka burki, jin ya tsaida Motar yasa ta juya ta kalleshi tana ganin yadda idanuwan shi suka koma da sauri ta cire hannunta ta juya zata bud'e Motar da sauri ya kai hannu yay locking Kopar ido waje ta juya ta kalle shi yana ta bin ta da wani irin mayen kallo tana ganin haka ta fara yamutsa fuska nan da nan ta fara kuka tana had'a shi da Allah kan kada yay mata wani abu hakan bai da kyau ya bud'e mata ita zata tafi a k'asa ma, Still kallonta yake bai san miya sa ba komae yarinyar tay sha'awa yake bashi shi kad'ai yasan yadda yake ji ko jiya a gidan gona ba k'aramin yak'i yay da zuciyar shi ba har ya iya k'yaleta don ya fahimci bata san namiji ba daga yadda take tsoron ya ta6a ta shiyasa ma ko tunanin kaiwa can ma bai yi ba ko ba haka ba bai iya yin hakan tana a yanayin bacci don zai zama kaman yay raping nata ne shi kuma abunda ya tsana kenan shi yasa ko ada da yake kula mata wani abu bai shiga tsakanin shi da mace face da amincewar ta, Kuka sosae take mashi duk ta rud'e can ya sauke ajiyar zuciya cikin kasalalliyar murya yace mata tay shiru ba abunda zai mata in kuma bata yi shirun ba to zai wuce da ita gidan gonar ne ba Arziki tay tsit sai motsa baki take tana zare ido, idanu a lumshe yake kallonta sai kikkafta ido take taji yace tana so su tafi, da sauri ta d'aga mashi kai alamar eh jinjina kai yay yace "I want a single kiss pls" k'ara zaro ido tay baki bud'e take kallon shi ta kasa cewa komae yaci gaba "in kikai man hakan zamu tafi in kuma kika k'i saidae muyi ta zama anan har dare yayi sai mu wuce gidan gona mu kwana can" k'ara rud'ewa tay ganin on a serious note yay Maganar murya na rawa tace "amman fa kasan babu kyau tunda ba'a d'aura mana Auren ba" still bin ta yake da kallo yay d'an guntun murmushi yace "But ai zamu yi auren ne ko, kuma miya rage abunda yake dole saida shi ake d'aura auren already an bada so ba wani abu bane" kuka ta fara k'ok'arin ci gaba da yi yace ko na jini zatai in dae bata yi mashi ba ba tafiya zasu yi ba kuma da gaske gidan gona zasu wuce, wani irin bak'in ciki ne ya turnuk'eta taji ta k'ara tsanar Auren shi ganin da gaske bazasu tafin ba don yama jingina da seat ya d'age kan shi yasa tace zata yi mashi jin hakan yasa ya d'ago yana murmushi ita kuma ta d'aure fuska tamkar bata ta6a yin dariya ba nuna mata lips d'in shi yay alamar anan zata yi mashi ta ce ita bazata yi mashi anan ba yace Ok bata shirya su tafi ba kenan ganin yana niyyar maida kan yasa tace to zata yi mashi amman kar ya ta6a ta yace ya yarda tana kukan zuci da har ya bayyana kan fuskarta ta fara matsawa shi kuma sai sakar mata murmushi yake, kasa yi mashi tay tana ta yamutsa fuska can dae ta daure ta cije ta rufe ido ta kai bakin ta saitin fuskar shi amfani yay damar daya samu ta rufe idon da tay ya kai hannu ya kamo kan nata ya had'e bakin su, irin yadda yay mata ranar da ya maido ta daga gidan su yau ma yay mata, lokacin da ya saketa wani irin kukan bak'in ciki Fatuu ta saki tana yi mashi Allah ya isa kuma Allah sai ya saka mata in sha Allahu bazata Aure shi ba, bai ce mata uffan ba don shi kadae yasan abun da yake ji da k'yar ya tashi Motar suka tafi, suna isowa tun kafin ya idasa tsayawa ta kai hannu zata bud'e kopar Allah yasa a rufe take har saida ya tsaya sannan ya bud'e kopar a fusace ta fice ya bita da ido ta cikin glass har ta shige cikin gida, sai da ya d'au d'an lokaci kafin da k'yar ya ja Motar ya tafi, Tana shiga saida ta tsaya a soro ta goge fuskar ta sosae sannan ta shiga ciki lokacin da ta shiga falon su da yar sallama cak ta tsaya ta kasa k'arasa sallamar sakamakon wadda ta gani a zaune ta d'an kishingid'a kan kujera suna had'a ido ta fara sakar mata murmushi da tsananin mamaki Fatuu ta furta "HAULAT.....!" tashi zaune sosae Haulat tay tana dariya tace "Na'am k'awata Amarya" aikuwa da gudu Fatuu ta nufeta ta fad'a jikinta cike da farinciki haulat sai dariya take yi, d'agowa Fatuu tay fuskarta d'auke da tsantsar farin ciki tace "yaushe kuka zo ne?" Haulat tace "bamu dad'e ba salla kawae nayi ko Abinci kin ganshi ban ci ba nace sai na gan ki tukunna na dae sha fura, ance gyaran jiki kika je gaki nan ai sai annuri kike kin fito sak Amarya" ta k'arasa tana murmushi Fatuu ta tura mata baki kafin tace "keda wa kuka zo" tace "da kawu Amadu ne" da d'an mamaki tace "shine bai sanar da ni ba,to Gwaggo fa?" Haulat tace "gaskiya mu biyu muka zo sai kaya k'ilan ko ita sai daga baya ina jin" shiru Fatuu tay sai kuma ta mik'e da sauri tace mata tana zuwa tay hanyar fita Haulat ta bita da kallo tana ta murmushi, d'akin su Kamalu dake a soro ta nufa tana zuwa ko sallama bata yi ba ta kutsa kai tana shiga ta iske Kawu Amadu kwance yana latsa waya ta nufe shi tana kiran sunan shi ya d'ago ido yana ganinta ya saki murmushi yana kokarin tashi zaune, a gefen shi ta zauna tana kallon shi tace "Kawu Amadu ashe kun zo" yana murmushi yace "Eh Amaryarmu bamu dad'e da zuwa ba na tambaye ki aka ce kun fita" a sanyaye tace "Gwaggo fa, haulat tace ku biyu kuka zo" shiru ya d'an yi sai kuma yace "Eh amman tace zata zo ta bada kaya ma akawo" kafe shi da ido Fatuu tay kaman bata yarda ba tace "to yaushe zata zo?" Shiru yay baisan ranar da zai ce mata ba don in ma yayi mata k'arya yasan ranar zata zo kuma ba zuwa gwaggon zatai ba, ganin haka yasa fuskarta canzawa tamkar zata sa kuka tace mashi bazata zo ba ko, farko shiru yay ganin ta kafe shi da ido yasa ya d'aga
Showing 108001 words to 111000 words out of 113043 words
_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wad'annan nos din 09013804524 ko 08169856268._
Domin karanta cikakken Littafin sai ku danna bulun Rubutun dake kasa ko kuma hoton dake kass 👇👇👇👇
https://aihausanovels.com.ng/novel-document/a-sanadin-makwabtaka-book-2-complete-hausa-novel
👆👆👆👆👆
*ASM Bk2031*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37 Chapter 38