take tana gurnani had'i da bugun shi saida yay sucking up duk wani saliva na bakinta sannan ya saki kan nata ya maida nashi jikin headrest breathing rapidly, a gigice ta bud'e Motar ta fice ta duk'e anan kan kace mi ta fara Kwara amai kaman yan cikinta zasu fito tana ji ya ja Motar ya tafi bayan ya tillo mata ledar turarurrukan ta, saida ta amayar da komae na cikinta a wurin kafin tasa wani irin kuka mai cin rai wannan wane irin bala'e ne a yanzu kam ta gasgata zancen su zakiyya gaba d'aya in ba d'an iska bane mi zai sa yayi mata hakan, da kanta ta rarrashi kanta ta mik'e kaman bazata d'auki ledan ba sai kuma ta d'auka kallabinta a kwance tana tafiya tana goge kwallan da suka k'i daina zubowa had'i da tofar da yawu sai sheshsheka take wani iri take jinta duk ba k'arfi a jikinta, har ta shige ba wanda ya lura da ita lokacin da ta shiga falo su Yadikko duk suna zaune dasu Mino da k'yar ta k'ak'alo d'an murmushin dole tayi masu sannu su Mino na mata sannu da zuwa cikin wasa Yadikko tace ai tayi zaton a can zata kwana bata ce komae ba ta wuce cikin d'akin tana shiga ta cire gyalen ta don duk kyankyamin shi take don sai take jin k'aurin sigarin da ya sha a jikin shi, aje ledar hannunta tay ta wuce band'aki don yin wanka, bayan ta fito ta shirya cikin doguwar rigar bacci da ta wuce gwuiwar ta ta haye gado zuciyarta nata tariyo mata abunda ya faru duk sai take ji ta tsangwami kanta ba kamar bakin ta ji take kaman ta cuzge shi duk kuwa da irin dirzar da ta yi mashi a bathroom, tana kwancen Yadikko ta shigo dama ta shigo d'azun ta taras tana wanka a bakin gadon ta zauna da d'an murmushi tace "an dawo lafiya?" a hankali tace mata lafiya lou, shiru ta d'an yi sai kuma ta k'ara cewa "Ya yan gidan nasu sun yi maraba da ke kuwa?" Kai ta d'aga mata kafin tace Momynsu na gaidata da fara'a tace tana amsawa Fatun ta lumshe idanunta jin kwalla na niyyar zubo mata yadikko ta bita da kallo can tace "Ya akai ne na gan ki duk wani iri ga idon ki kaman kin yi kuka ko dae kin 6oye man wani abu" bud'e idon tay ta d'an yamutsa fuska tace mata har ta fara bacci ne sannan aka maido ta cike da gamsuwa yadikkon ta jinjina kai tace to ta tashi ta ci Abinci kafin taci gaba da baccin, tana son ci don cikinta ba komae amman da ta tuna abunda Khalid yay mata sai taji bata iya ci tace mata a k'oshe take kawai, tana kwance bayan fitar Yadikko sai ga sak'o ya shigo wayarta ta d'auka tana dubawa bata gane wanda ya turo ba saida ta shiga ta fara karantawa ta gane Khalid ne Don bata yi saving number d'in tashi ba, sak'on ban hak'uri ne ya turo mata ya nuna son da yake mata ne yasa ya kasa resisting har hakan ta faru kuma kar ta damu hakan ba wani abu bane tunda ya biya sadakin ta ba yaudarar ta yake ba amman tun da bata so bazai k'ara mata ba har sai an d'aura masu aure yana fatan zata yafe mashi sosae yay mata kalaman da zasu kwantar mata da hankali, ta dad'e tana kallon sak'on kafin ta kife wayar, ba laifi ta d'an ji sanyi a ranta ba kamar da yace bazai sake mata hakan ba sai dae kuma abunda ya fi damunta da yace sai an d'aura masu aure don ita yanzu k'yamar shi ma take can sai gashi ya kira K'in picking tay sai bayan da ta yanke wani kiran ya sake shigowa sannan tay picking ta kara wayar a kunnanta ba tare da ta ce komae ba sanin tana sauraran shi yasa yaci gaba da bata hakuri yana kwantar mata da hankali har dae ta saukko ta fara tunanin k'ilan da gaske ne ya canza hali kamar yadda Mahaifin shi ya sanar da Baffanta dama kuma yadikko tace duk zargi ne abun da su zakiyya suka fad'a ba wanda ya tabbatar, da wannan tunanin ta d'an sake mashi suka d'an yi hira kafin daga baya yace ta kwanta saida Safe, Washe gari Juma'a sai gashi yazo da daddare bayan sallar Isha koda ta fita yana zaune a Mota yace ta shigo tace a'a ba sai ta shiga ba yana yar dariya yace to shi bai iya fitowa ya tsaya kaman wani d'an k'auyen su, k'arshe da yaga ta toge duk da yace ba abunda zai mata sai yace ta shigo sai tabar kopar bud'e sannan ta amince, Ranar Lahadi wurin sallar Azahar aka kawo lefen Fatuu dankara dankaran akwatuna guda takwas set biyu masu hud'u hudu shak'e da kaya na gani na fad'a masu kyau da tsada abun ka da aikin Naira gaba d'aya wad'anda za'a d'inka har an gama, a d'akin Yaya aka kai su nan kowa ke zuwa gani sai yabawa ake ana zuba k'auyanci, sam Fatuu bata yi farin cikin kayan ba da su Mino suka zo suna fad'a mata bin su da ido kawae take yanzu dae ta idasa tabbatarwa da gaske Aure za'ayi mata, wurin k'arfe ukku na rana Khalid ya kirata bayan ta d'aga ya sanar da ita zai zo bayan sallar la'asar zasu d'an je wani wuri, shiru ta d'an yi mashi a ranta ta shiga tunanin ina kuma zasu har saida yace bata ji bane sannan tana tura baki tace ina zasu yace bata ji yace wani wuri zasu bane, sam ran ta bai kwanta da fitar ba don ita yanzu tsoron shi take hakan yasa tace mashi ita bazata je ko ina ba, shu'umin murmushin shi yay yace Ok tunda shi bai isa da ita ba bari ya kira wanda ya isa dashi ya sata ta bi shi nan take ta gane Ard'o zai fad'a mawa k'arshen ta kuma ya sanar da Baffanta ta san kuma bazai ji dad'in hakan ba, ba yadda ta iya tace mashi zata shirya tamkar ta fasa ihu, bayan la'asar ta gama shiryawa tasa jallabiya bak'a tay rolling veil d'in tana gamawa bada dad'ewa ba sai gashi ya kirata ya sanar da ita yana a kopar gida, a Falo ta samu yadikko tace mata sai ta dawo da yake ta sanar da ita game da fitar tace a dawo lpy, Yana zaune a Mota ta fito ya k'ura mata ido har ta k'arasa ta bud'e gaban ta shiga fuskarta a d'aure ta gaishe dashi yana murmushi ya amsa yace ta rufe su tafi bin shi da kallo tay tace "Wai ina zamu ne?" d'age gira yay yace "zan saido ki ne" tura baki tay ba tare da ta ce komae ba ganin bata da niyyar rufe kopar yace mata zai kai ta ta gaisa da wasu ne sannan ta rufe yaja suka tafi, Yar tafiya sukae suka k'araso bakin garin daidai k'aton gidan Gonar su ya karya kan Motar ya shige gate d'in farko dake a bud'e mai gadi na d'aga mashi hannu yay mashi horn ba tare da ya tsaya ba, wata tafiyar suka k'ara yi kafin suka sake isowa wani gate d'in na fence ya tsaida Motar ya fita ya bud'e Fatuu nata bin wurin da ido bayan ya dawo yaja suka kutsa ciki, wurin parking ya nufa ya parker Motar ya kalleta da Murmushi yace ta fito, a hankali ta kai hannu ta bud'e Motar bayan ta fita tay tsaye tana k'are ma wurin kallo shi kuma ya koma yaje ya rufe gate d'in tana cikin kallon wurin zuciyarta ta ayyana mata nan ai kaman gidan Gonar su ne dammm kirjinta ya buga sam ita da farko bata gane ba sai yanzu bayan ya dawo in da take tsaye yace mata su shiga yay Maganar yana nuna mata k'aton Flat d'in dake gaban su togewa tay tana bin shi da ido yace "Let go in wife" tana tura baki tace "Amman ai gidan kaman ba kowa" yana murmushi yace waya gaya mata ba kowa bata ga gida bane lafiya lou, shiru tay tana nazari lokacin Maganar yadikko da ta ce har Chairman d'in da Matan shi suna zuwa Hutu nan ta fad'o mata hakan yasa tay tunanin k'ilan da gasken akwae Mutane ganin ta d'aga k'afa yasa yay gaba yace su je tabi bayan shi suka nufi entry d'in, Babban falo ne mai d'auke da duk wani abu da zaka samu a falon yan gayu akwae corridors a 6angaren dama da hagu bin falon da kallo Fatuu tay Khalid d'in ya nuna mata ciki wajen da Sofas suke yace suje, zaunawa yay kan 3 seater ya nuna mata gefen shi yace ta zauna tay tsaye tana kallon shi kafin tace mashi ina wad'anda zasu gaisa d'in yace ta zauna mana ko zai cinye ta ne kaman bazata zaunan ba sai kuma ta d'an d'osana ta zauna a d'arare tana ta kallon shi, yana ganin ta zauna ya fad'ad'a murmushin shi had'i da d'an kwantar da kan shi yace ko ita fa, shiru tay ganin kallon da yake mata yasa fuska a d'aure tace "Wai ina Mutanen?" Hannu ya kai ya shafi sumar shi still da murmushi akan fuskar shi ya fara Magana "Wife ba fa wasu da zaku gaisa I just want us to spend time together yadda zamu k'ara fahimtar juna don naga kin k'i sakin jiki da ni gashi nan da few days zamu zama Couples" wani kallo ta bi shi da shi baki bud'e shi kuma sai faman lumshe mata ido yake can ya fara matsawa wurinta tay zumbur ta mik'e ta kumbura baki a fad'ace tace "shine duk gidan mu bai isa ba sai ka kawo ni nan harda yi man k'arya to ni dae ka tashi ka maida ni ko in tafiya ta tunda nasan hanya!" d'an ta6e baki yay kawae bai ce mata komae ba aikuwa a fusace ta juya ta nufi hanyar fita daga falon saidae tana kaiwa kopar taji ta a rufe gam wani bugu kirjinta yay kenan kulle kopar yay bayan sun shigo, juyawa tay ta kalle shi ko kallon ta bai yi ba hakan yasa jikinta mutuwa ta nufi cikin Falon gefen kujerar da yake ta tsaya idon ta a kan shi kamar zatayi kuka tace "Don girman Allah kai hak'uri ka maida ni gida" bai kalleta ba sai ma cigaba da latsa wayar shi da yake yay kwalla ne suka fara zubo mata taci gaba da yi mashi magiya saida ya mula yasha iska sannan ya d'aga ido ya kalleta cikin kashe murya yace "Don kin ga na damu da ke shiyasa kike taking advantage d'in hakan kina neman wahalar dani ko? Kuma ni kike ce ma makaryaci don kawae na buk'aci mu kasance tare dama ashe har yanzu baki daina rashin kunya ba?" d'an girgiza kai tay tace "a'a kai kace zamu gaisa da wasu ne ai da ka fad'i man gaskiya" kya6e baki yay ya d'age gira yace "in na fad'i maki gaskiya zaki zo ne?" shiru tay tana ci gaba da yamutsa fuska yaci gaba da cewa "Zuwa yanzu yakamata ki d'auke ni kaman yadda na d'auke ki just 6 days ya rage a d'aura mana aure what's there don na bukaci mu kasance tare, da wasu ne ma yanzu tuni sun d'auki kan su matsayin ma'aurata, kodae ban yi maki bane?" Wani wahalallan yawu ta had'iya a halin yanzu dole ta bi shi gudun kada yay mata wani abun ganin daga ita sai shi gashi ya kulle kopa, sake tambayarta yay bai yi mata bane a dabarbarce tace a'a yayi mata yace to ta kwantar da hankalin ta ba wani abu zai mata ba kuma nan gidan da take gani nan za'a kawo ta don haka gidan tane ya nuna mata gefe inda ta tashi yace ta zauna suyi hira tace to sai yaushe zasu tafi yace bada jimawa ba, bata da yadda zatayi dole ta koma ta zauna ya kai hannu kan c-table ya d'auki remote ya kunna masu kallo, bayan ya koma ya zauna yana murmushi yace mata miye labari a hankali tace mashi babu ya tambayi taga kaya akwae abunda babu tace mashi kawae akwae komae duk kuwa da bata ma ga kayan ba, tambayarta yay abubuwan da take so da wanda bata so ta kasa bashi amsa yace shi bari ya fad'i mata ya shiga lissafo mata tana dae ta kallon shi can ya tambayeta wai tana da saurayi farko shiru tay mashi don tsoron bashi amsa take ganin hakan yasa shi cewa in fa tana son ya maida ta gida ta bud'e baki ta rink'a mashi Magana ta girgiza mashi kai a hankali tace bata da shi yana dariya yace ta dai fad'a ne ya za'ai mace kaman ta ace bata da saurayi yace "Ni kin ga inada yan mata saidae ba wadda ta yi man matsayin Matar aure na don duk basu da qualities irin naki" sototo tay tana kallon shi haka ya ci gaba da bata mamaki ta hanyar yi mata kalamai masu d'aure kai har dae ta d'an fara sakewa sai gashi har tana yin d'an murmushi in ya kama can ya mik'e yace bari ya d'aukko masu lemu kishi yake ji itama tana bak'uwa ya barta ba ko ruwa duk da nan d'in gidanta ne, bada jimawa ba ya dawo ruk'e da babbar robar Fanta da glass cups guda biyu ya d'aura su akan c-table ya bud'e ya fara tsiyayawa cike da tsokana yake fad'in "nasan Fulani da son jan lemu" kallon shi kawae take sai kace shi ba bafullatanin bane, bayan ya zuba ko ina ya mik'a mata cup d'aya ta amsa ta ruk'e shima ya d'auki d'ayan ya koma ya zauna ya kai baki ya fara sha, ganin ta ruk'e wanda ya batan yasa shi ce mata ta sha mana ko tsoron sha take bata ga shima ya sha ba jin hakan yasa ta kai cup d'in ta fara sha......
***** *****
Bayan Wani Lokaci, A hankali ta fara motsa idanunta da sukae mata nauyi kafin da k'yar ta idasa waresu kan Pop ceiling d'in da take facing, k'ura ido tay tana kallo kaman mai nazarin wani abu can ta mik'e zaune zumbur da mamaki ta kai idonta saman gadon da take zaune kafin ta bi cikin d'akin da kallo with extreme surprise tunanin abunda ya kawo ta d'akin ta shiga yi da yadda akai har ta kwanta kan gadon, lokaci guda kwakwalwarta ta fara tariyo mata abubuwan da suka faru kafin yanzu, to miya faru da ita ne bayan ta sha lemun da ya bata? ta jefa ma kanta tambaya, wani irin bugu k'irjinta yay da sauri ta kai idonta jikinta ta fara bin kanta da kallo abun mamakin lafiya lou rigarta na a jikinta haka dogon skin tight d'in da ta sa a ciki shima yana nan hannu ta kai ta shafi kanta dake bud'e amman gashinta na a fake shima, kan ta ya gama d'aurewa tana cikin hakan taji an turo kopar da sauri ta kai idonta wurin Khalid ne ya shigo jikinshi sanye da singlet sai wandon jeans d'in da yazo da shi suna had'a ido ya sakar mata k'ayataccen murmushi ya tsaya a jikin kopar ya goya hannuwan shi a kirji yace mata ta tashi kenan, tabdijancan! ido waje take kallon shi murya na rawa tace "Ya akai nazo nan waya kawo ni??" d'an yamutsa baki yay yana lumshe ido yace "kin yi bacci ne and u'w not comfortable there har kina niyyar fad'owa shine na maido ki nan" k'ara zaro ido tay ta furta Kalmar ya maido tan nan da ya fad'i, a kidi'me tace "to ya akai nayi baccin ni bansani ba?" d'an watsa hannuwa yay alamar bai sani ba ta k'ura mashi ido alamar bata yadda ba can murya kaman zata yi kuka tace "Daga shan lemu sai bacci..." dakatawa tay tana tunani can ta tuno da maganin bacci da Kawu Amadu ya ta6a amso mata a rud'e tace "k...ko dae maganin bacci kasa man kai man wani abun???" d'an ta6e baki yay yace "u can check ur body" daga haka ya juya ya fita, da sauri ta saukko daga kan gadon ta nufi gaban dressing mirror tana kallon kanta ko zata ga wani canji amman bata ga komae ba da sauri ta d'aga rigarta sama ta k'ura ma k'irjinta ido boobs d'inta na acikin bra lafiya lau sakin rigar tay ta gwada yin tafiya don tasan in dae yayi mata wani abun a gurin zata gane amman bata ji komae ba lafiya lou take tafiya kasa yadda tay ta nufi wata k'opa da take tunanin toilet ne ta tura sai gashi toilet d'in ne ta shige, sosae ta duba under d'inta lafiya lau bata ga wani canji ba tsaye tay sam ta kasa yarda da bai mata wani abu ba don zuciyarta na raya mata wani abu yasa a cikin lemun nan, hakanan bazata yi nauyin baccin da har zai maido ta d'aki ba ba tare da ta farka ba tana haka taji wani abu na yawo cikin rigarta da sauri ta zura hannu ta jawo sai ganin hannun bra d'inta tay wani irin bugu kirjin ta ya fara yi ta zazzaro ido waje da sauri ta k'arasa gaban mirror d'in dake cikin wurin ta k'ara d'age rigar sama sai lokacin ta lura da bra d'in bata kamata sosae ba kamar yadda ta sata, hannu na rawa ta fiddo breast d'inta guda tana dubawa koda ta kalli nipple d'in da sauri tasa hannu ta rufe bakinta ganin yadda yay jajir da shi gashi ya fito sosae, wani irin kuka Fatuu ta saka tana fad'in ta shiga ukku ta bani ta lalace sakin rigar tay a fusace ta juya ta fita ta nufi falo, lokacin da ta shiga yana zaune ya kishingid'a jikin kujera ta tsaya gaban shi kaman an jefota cike da Masifa tace "Ashe abunda
Showing 105001 words to 108000 words out of 113043 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36 Chapter 37Chapter 38