Haisam ba shiri ya maido idonshi akan Abbas yana mashi wani kallo with suprise written boldly all over his face, ganin kallon da yake mashi ne yasa Abbas d'in jinjina mashi kai cike da tabbatarwa yace "Yea am sure tana son ka ne shiyasa ta canja maka haka don ta gane kana da wadda kake so" ido kawae Haisam ke binshi da shi can kuma yay wani guntun Murmushi ya d'an girgiza kai kafin yace "pls Abbas don't start it,kai koda yaushe Magananka d'aya ne soyayya mata,Zarah ne zaka ce wai sona take how possible,yarinyar da bata da buri sai na tayi karatu ta zamo Doctor yaushe ta san wannan d'in" Abbas dake Murmushi yace "shine kuma bazata iya canjawa ba, sanin da kai mata yanzu ta girma zata iya having feelings for man saboda she's quite mature for her age" wani kallo haisam ke binshi dashi ya d'an ta6e baki jin Abbas yayi shiru yasa yace "Zaraah is still immatured" da mamaki Abbas yace "amman miyasa zaka ce hakan ga abu a fili kowa ya kalli Zarah yasan ta mallaki hankalinta ta zama cikakkiyar mace yanzu" shiru haisam yay yana d'an Murmushi kafin yace "da sauranta don har yanzu bata fara menstruation ba" da wani kallan expression mai nuna tsantsar mamaki Abbas yace "Zarah ce bata fara menses ba at her age? Kai ya akai kasan hakan??" nan take Haisam ya fad'i mashi yadda suka ta6a yi da Fatun da Azumi yace "so in da ta fara na tabbatar zata sanar dani" wani kallan Murmushi Abbas yay yace "H,Zakee Zarah zatai ta zama ne bazata yi hankali ba,kar ka manta kana man Maganar abunda ya faru kusan 3 years back ai dole zata k'ara hankali besides a shekarunta yanzu sun kai ace tana menstruating in kau har bata yi kaman yadda kace to tabbas bata lafiya tana bukatar akaita asibiti ko kuma tana daga cikin matan da basu yi kwata kwata wanda bana tunanin hakan ma gaskiya" shiru Haisam yay yanata kallonshi yayin da acikin zuciyarshi yake nazarin Maganar tashi ta k'arshe yasan Abbas ba likita bane amman abunda yake koyawa ya kunshi hakan wato biology,
"Kayi Nazari sosae H,zakee tsawon lokaci kana tare da Zaraah ace baka ta6a sanin tana da Aljanu ba sai yanzu kuma basu tashi zuwa su sakar mata ciwo ba sai da Fanan tazo...." katseshi Haisam yay "amman Hajiya ta tabbatar da haka",
"Eh dama ba ina nufin k'arya bane bata dasu sai dae koda tana dasu d'in to sun barta tun kafin kasanta ko kuma sune ke sakata rashin ji a can baya amman basu sakata ciwo kaman yadda take yanzu kayi tunani da kyau a gani na Zarah ta fara sonka kwatsam sai ga Fanan ranar da kuka dawo, tambayata anan da ka ga Fanan wane reaction kay? Zai iya yuwuwa ta haka ta gane akwae wani abu tsakaninka da Fanan saboda rikicewa ta shige gida tace bata lafiya sannan da kuka je da Fanan da daddare wane irin hira kukai? Shin wai ma da kuka dawo da ita akan hanya tace maka bata lafiya ne dama??" shiru bakin Haisam ya mutu yama rasa mi zaice mashi abun gaba d'aya ya gama d'aure mashi kai wai Zarah na sonshi..........
Tana ta kwance ba um ba umum kamar wanda tay Mutuwar kwance sai ido kawae ita kanta bata san mike faruwa da ita ba gaba d'aya jijiyoyin jikinta sun daina aiki a haka har akai la'asar ga bak'ar yunwa da ke cinta cikinta sai kuka yake amman ta kasa tashi, tana a cikin wannan halin Haulat ta d'aga labulan d'akin ta shiga da sallama jikinta sanye da Uniform d'in islamiyya, tunkarar gadon tay idonta akan fatuu ta tsaya gaban gadon tace "kawata lafiya ina sallama baki amsa ni ba" k'uri tay mata da ido ko kyafta su bata yi hakan yasa haulat kiran sunanta amman shiru da sauri tasa hannu a shoulder dinta ta jijjigata tace "Fatuu lafiya wai? Mi ke faruwa ne?" da k'yar ta iya mik'ar da yatsanta ta nuna ma Haulat Iv d'in dake gabanta ta kai hannu da sauri ta bud'e tana karantawa,a kid'ime ta d'ago ta kalli Fatun sai kuma ta zauna gefen gadon a hankali ta aje iv d'in a gefe ta fara Magana "nasan dole ne ki k'ara shiga matsananciyar damuwa yanzu amman don Allah kiyi hakuri Fatuu kaman yadda nike ta fad'i maki, ki d'auka Allah bai kaddara Ya Haisam mijin ki bane" sai lokacin ta yunk'ura da k'yar ta tashi zaune idonta akan Haulat da wata irin murya ta wanda ya karaya tace "amman Haulat wllh ina son ya Handsome Allah ne shaidata...." sai lokacin kwalla suka fara zubo mata da ganin yadda take kukan zaka san ba k'aramin ciwo take ji a cikin zuciyarta ba" dafata Haulat tay taci gaba da bata hakuri tana nuna mata kowa da irin k'addararsa a rayuwa ta d'auka wannan ce tata ita dae kai kawae take d'aga mata can Haulat tace "da zuwa nayi mu tafi islamiyya bazaki ma iya zuwa ba ko?" girgiza mata kai tay tace zata je,
"Da alama ma tun da kika dawo da safe kike cikin wannan halin naga ko Uniform baki cire ba, kin ci ma Abinci kuwa?" girgiza mata kai tay alamar a'a tace "to in zubo maki zaki ki ci ko?" shiru ta d'anyi sai kuma ta d'aga mata kai don tana jin yunwa sosae, mik'ewa Haulat tay taje Kitchen bada jimawa ba ta dawo ruke da plate din dafa dukan taliya da wake ta mik'a mata ta sake fita taje falo ta d'aukko mata ruwa, bayan ta dawo komawa tay ta zauna gefen gadon tana rarrashinta akan tayi hakuri ta daure taci, ba wani mai yawa taci ba don sam bakinta bai mata dad'i tace ta k'oshi ruwan ne dae ta shanye shi duka,bayan ta gama saukkowa tay ta nufi hanyar fita walking Slowly Haulat ta tambayeta ina zata tace alwala zatayo, saida tay Azahar sannan tayi la'asar kafin ta mik'e ta daukko jakarta Haulat tace ta kawo ta rike mata tace ta bashshi daga haka suka fita, Kawu Amadu na shago bai dad'e da bud'ewa ba don baccin rana ya sha sai bayan la'asar ya bud'e Haulat ta gaidashi kafin suka wuce, tunda suka fito idonta akan gidan Hajiya suna zuwa daidai kwanar dake jikin gidan Fatuu ta ja ta tsaya haulat ta juyo ta kalleta ganin tayi tsaye yasa ta tambayeta lafiya ko bata iya zuwa,
"Haulat kije kawae ni zan je in fad'i ma Ya Handsome halin da nike ciki gaskiya nasan yana nan tunda yau Lahadi" waro ido haulat tay a rud'e tace "Fatuu kar kiyi haka don Allah ki daure, wllh ko kin gaya mashi ba abunda zai maki saidae ya baki hakuri to kinga gara ma kar ki fad'i mashi d'in don k'imarki na iya ragewa a idonshi" kaman zatai kuka tace "naji koma mi zai faru ni ban damu ba in dai ya sani, kuma tunda shi mai tausayi ne nasan yana iya tausaya man ya aure ni har rokonshi ma zan iya yi ko matsayin mai aikinsu ce ya Aure ni" bud'a baki Haulat tay tasa tafin hannunta ta rufe cike da al'ajabin jin kalaman Fatuu, ganin tana niyyar juyawa yasa ta kamo hijab d'inta a rud'e take fad'in "Fatuu kar kiyi haka don Allah, wllh ni nasan ba zai aureki ya had'a ki da Aunty Fanan ba danginsu bazasu ta6a yarda ba....." bata k'arasa Maganar ba sakamakon buge mata hannu da Fatun tay ta nufi gidan Hajiyar kai da gani bata cikin hayyacinta idanunta sun rufe,tsaye Haulat tay ta rasa mi zatayi ta tsaida Fatuu, zuciyarta ta raya mata ko taje ta fad'i ma kawu Amadu sai kuma wata zuciyar tace ko kafin ki fad'i mashi ma ai aikin gama ya riga ya gama, sharr kwalla suka fara zubo mata ta fara fad'in "duk ni naja maki wannan halin Fatuu dana sani ban maki Maganar nan ba" k'arshe dae data rasa mafita kawae sai ta juya ta nufi hanyar islamiyyar tana share hawayen dake zubo mata, Fatuu na zuwa tabi ta k'aramar kopa dake bud'e tana zuwa bakin fence door ta kutsa kai part din Haisam...............
_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wannan no 09013n804524._
Domin karanta cikakken Littafin sai ku danna bulun Rubutun dake kasa ko kuma hoton dake kass ππππ
*πA SANADIN MAKWABTAKAπ*
_*(Love and Destiny)*_
_*BY ZAINAB LALUHπ²*_
~(Oumm Imam)~
Book 2
Bonus Page 9
_Destiny may be delayed but cannot be changed...._
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
........Kallon Abbas haisam yay yace "let's say abunda ka fad'a gaskiya ne amman miyasa Zaraah zatai hakan, ban tunanin na ta6a yi mata wani abu da zai sa tay tunanin am in love wit her, so i don't believe all what you ave said" ya k'arasa Maganar yana d'an shaking kanshi alamar rashin yarda, Abbas yace "ai shi so ba ruwanshi da wannan H,zakee wani kallonshi kawae zakai kaji kana sonshi,kuma kai har kace ba kai mata wani abu da zata ji son ka ba duk irin kyautatawar da kake ma yarinyar......." katseshi Haisam yay da fad'in "ita kadae nike ma haka ne?",
girgiza kai Abbas yay "nasan ba ita kadae kake kyautata mawa ba sai dae Maganar gaskia tata is special kana kulawa da yarinyar over ta yadda wani ma zai iya yin tunanin sonta kake, nasan ba wani abu bane hakan a wurinka duk wanda yake tare da kai yasan kai Mutum ne mai kyautata ma mutane wanda a zamanin nan da muke ciki da wuya asamu Wanda Allah ya bud'a mawa yake irin Alkhairin da kake, ba kuma don ganin idonka ba kamawa tay nake fad'a nasan ba so kake ba, sai dae kasani ka sake ma Zarah da yawa ta yadda ko siblings naka ban tunanin suna samun hakan daga gare ka hakan kuma zai iya juya komae" shiru haisam yay yana binshi da ido har ya gama sannan cikin cool voice d'inshi yace "komae nake ma Zaraah inada dalili Abbas, yarinyar is an Orphan marainiyane ita da Uncle d'inta and farkon dana fara Magana da ita na fahimci tana da ambition mai kyau wanda in aka tallafa mata zatai achieving don tana da kokari sosae, saidae kuma i found her behaviours so strange because i never came across wani da yake behaving yadda take shiyasa na fara tabbatar da lafiyanta ta hanyar tambayarta daga baya na fahimci haka take kuma tana buk'atar ta canja behaviours nata ta maida hankali kan karatunta shiyasa nai amfani da daman glass da ta fasa man" jinjina kai Abbas yay sosae ya gamsu da Maganar Haisam d'in sai yanzu ya fahimci komae dama kuma suna tallafa ma marayu sosae ta Foundation d'in Hajiya,
"Wato ka gane H,Zakee, ita zuciya abu kad'an ke canja ta ba kamar kyautatawa don ingantaccen hadisi na Manzo (S.A.W) yay magana akan ita zuciya an halicce tane akan son mai kyautata mata da kuma k'in mai munana mata, nasan kasan da hakan to anan son zai iya kasancewa na soyayya ko akasin hakan to kwata kwata ba abun mamaki bane wllh don Zaraah taji tana sonka,zata iya tunanin kuma kaima son nata kake shiyasa kake mata hidima sosae kamar yadda nima can baya na fara zargin hakan bani kadae bama har Najeeb yay tunanin hakan har ina cewa wannan overtaking zai man kenan ya fara da biyu" ya k'arasa yana dariya shima Haisam dariyar yake kafin yace "da dae ba waccan sarkin kishin zan aure ba, just don nace bazan aureta ba fa ta kwanta Medical bed yanzu taji kuma zan hadata da wata in Aurensu i can't even imagine abunda zai faru kuma kaima kasan bani da ra'ayin mata biyu wannan sai kai da Najeeb, nayi mamakin ma yadda akai kakai yanzu da mace d'aya i thought by now kana da 4 wives" wata yar iskar dariya Abbas yasa shima Haisam d'in dariyar yake yace "saurin mi kake ka jira ka gani tunda Addini ya bamu dama ni bazan cuci kaina ba kai dai kaje ka k'arata da guda d'aya kaida gwauro baku da maraba ba kamar in ta fara aiki" d'an ta6e baki yay ya maida idonshi kan tv, duk wannan Maganganun da suke akan kunnan Fatuu dake lafe a gefen kopar parlon Haisam sakamakon lokacin da Abbas yay mashi waya yace yana parlonshi da ya dawo daga Masallacin shigewa kawai yay ba tare da ya rufe kopar ba ita da kanta ta rufe saidae bata idasa datsewa ba, Lokacin data shigo part d'in nashi sai kuma ta tsaya tana wasi wasin zuwa wurinshin can dae ta shiga cike da tsoron abunda zai biyo baya hakan yasa ta rink'a tafiya cikin sand'a har ta haye balcony d'in ba tare data yi wani kwakkwaran motsi ba tana zuwa bakin kopar ta jiyo muryar Abbas da yake shi yana d'aga murya in yana Magana ba kamar Haisam ba, duk da shima Haisam d'in ya d'an d'aga murya don ba wuri d'aya suke zaune da Abbas d'in ba yana can bangaren armchairs wannan dalilin ne yasa ta lafe ta kasa kunne tana sauraransu cike da tashin hankalin jin akanta suke Maganar,kenan Abbas ya gano tana son Ya Handsome ta fad'a a ranta, ba komae yafi tada mata hankali ba sai Maganar Haisam ta k'arshe da yace baida ra'ayin mata biyu da kuma zance kwanciyar Fanan gadon Asibiti, hannu tasa ta rufe bakinta sosae gudun kada tay abunda zasu gane tana a wurin, a hankali jiki a sa6ule ta juya har wani duhu take gani ba tare data ankare ba wurin sauka daga stairs d'in balcony d'in kafarta ta zame ta tafi gaba d'aya ta fad'a kasa tumm k'arar faduwar har cikin falon hakan yaja hankalinsu duk suka kalli kopar parlon Abbas ya mik'e yana fad'in bari ya duba yaga miye, tana fad'uwar cike da k'arfin hali duk da buguwar da tay ta yunk'ura ta mik'e da sauri ta nufi hanyar fita tana kaiwa bakin fence p door Abbas na fitowa ta fice da sauri saidae yaga bayanta kawae lokaci guda kuma ya shaida wacece, d'an cije baki yay had'i da girgiza kanshi cike da tausayawa ya ayyana a ranshi kenan ma tana zuwa Haisam d'inne bai sani ba,juyawa yay ya koma cikin falon ganin Haisam na kallonshi yasa yace mashi baiga komae ba k'ilan yara ne ya d'aga mashi kai kawae, komawa yay ya zauna idonshi akan Haisam dake kallon tv ya rasa mima zai ce mashi ya yarda abunda ya fad'i mashi game da Zarah gaskiya ne, can dae yace "H,Zakee yanzu in da gaske Zaraah son ka take ya za'ai?" juyowa yay ya kalleshi ya d'age gira yace "kai zan tambaya wannan ai tunda kai ka kawo issue d'in" shiru Abbas yay shi kanshi baisan mi zai ce ba, ta ko ina abun ba mai sauk'i bane ganin Haisam ya kafe shi da ido yasa yace "kawae na tambayane amman in ma hakanne bai wuce ka bata hak'uri ba in ace ta fad'a maka, yanzu kuma da bata fad'i maka ba rashin sanin is the Best ka rabu da ita kawae, amman fa kasani kayi breaking heart d'in yar Mutane wllh" d'an Murmushin gefe yay kawae ya maida idonshi kan tv don shi jin Abbas d'in kawae yake ba don ya yarda ba.
Tafiya take saidae bata san inda take wurga k'afarta ba don wani duhu take gani Allah dae ya taimaka ta k'arasa gida lafiya hannunta guda dafe da gaban kanta, tana shiga d'akinta ta aje jakar hannunta a tsakar dakin tasa hannu ta cire hijab d'in jikinta ta cillar da ita can gefe ta haye can tsakiyar gadon ta zauna ta d'age k'afafunta sama tasa hannuwanta ta k'ank'amesu tana ta zare ido yayin da zuciyarta ke tariyo mata maganganun Haisam can ta saki k'afafun ta kama kanta da duka hannuwanta ta fashe da wani irin matsanancin kuka cikin kukan take fad'in "Ni in baka aure ni ba Ya Handsome ba gadon Asibiti zan kwanta ba mutuwa zanyi......" haka ta dingi maimaitawa can ta sark'e ta fara tari kan kace mi sai amai ta saddo kanta k'asa don ta kasa saukkowa daga gadon dama kitson kalaba ne akanta gaba d'aya sun saukko har k'asan d'akin kan carpet,tun tana aman d'an Abincin da ta ci har takai ba komae da yake fitowa sai kumallo gaba d'aya ta gama galabaita, tana cikin wannan halin Amadu ya shigo ya shiga toilet bayan ya fito yana niyyar fita ya jiyo kakarin aman da take yi da mamaki ya juya ya nufi d'akinta don shidae yasan ta tafi islamiyya don data dawo baiga wucewarta ba, lokacin da ya d'aga labulen d'akin cike da al'ajabi yake kallonta yama kasa shiga saboda tsoro, ganin halin da take ciki yasa ya kira sunanta shiru bata amsa ba har saida ya k'ara kiran nata sannan cikin mawuyacin hali ta d'ago mashi hannu tace "Kawu Amadu....." yana jin hakan ya kutsa kai da sauri ya nufi inda take yasa hannu ya d'agota ya maidata saman gadon sosae kafin ya zauna yana kallonta a razane ganin yadda ta koma sai faman nishi take yace "miya sameki ne haka, ba kin tafi makaranta ba?" fashe mashi tay da wani kukan tace "Son Ya Handsome nike amman shi baya sona" waro ido Amadu yay baki bud'e yake kallonta jin abunda ta fada wanda bai ta6a zaton ji daga bakinta ba, mamaki shimfid'e a kan fuskarshi yace "dama saboda shine kike ta ciwo?" jinjina mashi kai tay alamar eh, wani d'an guntun Murmushin mamaki mai d'an sauti yay yana kallonta cike da Al'ajabi can yace "to ke ya akai kika fara sonshi haka ina ma kika san wani soyayya da har zaki jefa kanki cikin wannan halin?"
yunk'urawa tay da k'yar ta ja jiki ta
Showing 30001 words to 33000 words out of 113043 words

https://aihausanovels.com.ng/novel-document/a-sanadin-makwabtaka-book-2-complete-hausa-novel
πππππ
*ASM Bk2009*

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11 Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38