wani 6angaren ta d'an yi yanayi da Khalid d'in tana da d'an jiki ba kamar khalid ba, sanye take da doguwar rigar atampa d'inkin Abuja Boubou ta kashe daurin kallabi hakan ya bayyanar da wutsiyoyin kitson dake kanta da ta tubke, da fara'a lokacin da yadikko ta fito ta sanar mata Fatun na fitowa tana k'arasa shiryawa ne itama tana fara'ar tace Ok ba damuwa, ruwa da Abinci yadikko ta kawo masu Sadeeyar na cikin shan ruwan Fatuu ta fito ba shiri ta cire cup din daga bakinta ta bi ta da kallo wanda ke bayyanar da mamaki akan fuskarta, sam bata taba tsammani ganin ta hakan ba duk da ta samu labarin ba anan take ba batai tunanin ganinta a waye haka ba ba kuma kaman da taji Secondary graduate ce, kujerar dake gefen su Fatuu ta nufa ta zauna fuska a d'an sake ta gaishe da Sadeeyar da sauri tace "Ah Auntyn mu ni ai yakamata in yi wannan" tay Maganar tana ma Fatuu dariya ita dae d'an murmushi kawae tay kafin tace sun zo lafiya Sadeeya ta amsa mata da lafiya lau, shiru sukae Fatuu ta lura da kallon da take mata hakan yasa ta d'an juyar da kanta gefe, can Sadeeyar tace "Auntynah if u done we can go driver is waiting for us outside" juyowa Fatuu tay ta kalleta sai kuma ta kalli Abincin gaban su a nutse tace "But u aven't ate d Food" d'an lumshe ido Sadeeya tay kafin tace "bamu jin yunwa ne amman tunda kin yi Magana bari mu d'an ci" tana niyyar tashi don ta zuba masu Sadeeyar tace mata ta bashshi bari ta zuba masu yarinyar da suka zo tare sai kallon Fatun take can ta d'an duk'a saitin fuskar Sadeeya tace "Aunty Sady who is she?" d'agowa tay tana yar dariya tace "she's ur New Aunty Ya Khalid's bride" waro ido yarinyar tay Sadyn tace taje ta gaida ta ta nufi Fatun tana zuwa ta tsaya gabanta ta gaishe ta da turanci Fatun ta amsa mata ta tambayi sunanta tace mata Basma, ba wani mai yawa Sady ta ci ba ita basma ma bata ci ba suka tashi don tafiya Yadikko tace ma Fatuu ta biya dasu su gaisa da Yaya ba don ta so ba ta amsa mata da to kawae itama Yadikkon gudun tsegumi yasa tace su je don zai iya zama abun Magana, kaman ko yaushe tana zaune da yan taya ta gulma su ukku lokacin da suka shiga cikin d'akin Yaya na d'aura idonta kan Sadeeya ta gane yar gidan Chairman ce hakan yasa ta nuna mata gefen gado tace ta zo ta zauna ita dae Fatuu tsaye tay Sadeeya ta shiga gaishe dasu da fara'a suka amsa suna ma Basma wasa, Yaya ce ta tambayi Sadeeya daga gidan Chairman ko tace mata eh sun zo zasu tafi da Amarya ne za'ai mata awon d'inki ta jinjina kai alamar gamsuwa daga baya ta mik'e tay masu sallama suka fita ba tare da Fatuu tace ma kowa komai ba, bayan fitar su Yaya ta ta6e baki had'i da yamutsa fuska cikin harshen fulatanci tace "Yi ma yarinyar can aure ba k'aramin rufa mata Asiri akai ba don Allah kadae yasan abunda take aikatawa a can, kuji irin yadda take saka sutura kai kace itace d'iyar Chairman d'in ma a ina ita kakar ta ta taga kud'in da zata rinka d'inka mata suturun da da gani masu tsada ne" Hasiya ta kar6e "ai fa dama da gani idonta a bud'e yake wllh" Yayar tace "kin ga an za6a mata miji daidai da ita kenan" haka suka cigaba da yi ma Fatun kazafi, suna fita kopar gida Driver ya fito ya bud'e ma Fatuu kopa bayan ya gaidata ta amsa mashi a sake Sadeeya ta zagaya d'ayar kopar ta shiga Basma kuma ta shige gaba, Tafiyar kamar Minti 35 ta kawo su a bakin k'aton gate d'in gidan Driver yay horn mai gadi ya lek'o kafin ya koma ya bud'e masu ya shigar da Motar, bayan sun fito da murmushi Sadeeya tay ma Fatuu jagora zuwa cikin gidan lokacin da suka shiga Main Parlor d'in gidan ba kowa hakan yasa tace ma Fatuu su je cika ta nufi wata babbar kopa suna shiga wani madaidaicin Parlor ne da bai kai na farkon ba, zaune akan sofa 3 seater Hajiya Rabi'atu ce jikinta sanye da doguwar rigar Atamfa a gefenta kuma wata mata ce itama tana sanye da doguwar rigar shadda kafad'arta d'aya rataye da gyale da gani bak'uwa ce tayi, suna shigowa duk suka kalle su da sauri Sadeeya ta d'aga gyale ta rufe saitin Fatuu tana dariya tace "Mom sai kin biya zaki ga face en bride d'in mu" tana rufe baki Basma ta ruga ta fad'a saman jikin Mom d'in nasu tana dariya tace "Mom she's very beautiful" d'an buda ido Mom d'in nasu tayi sai kuma ta d'aga basmar ta mik'e tana dariya ta nufi Sadeeya tana zuwa tasa hannu ta d'an tureta gefe tana fad'in sai ta ja mata rai zata bari taga Daughter d'in ta gaba d'aya harda k'awar tata sukae dariya, had'a ido sukai da Fatuu bayan ta janye Sadeeyar ta bi ta da kallo hakan yasa Fatuu ta sadda kan ta k'asa, tana sakin kayataccen murmushi tace "U'r highly welcome My Beautiful Daughter nayi matuk'ar farin cikin ganin ki" a hankali Fatuu ta d'ago ta kalleta a sanyaye ta gaishe da ita tana ta fara'a tace su je ta zauna sai su gaisa sosae tay patting shoulder d'inta suka wuce, kan one seater ta Zaunar da ita kafin ta koma inda ta taso itama ta zauna k'awar tata tace "in ce Amaryar Khalid d'in ce" ta amsa mata da itace tace "Ma sha Allah kyakkyawa da ita Allah yasa Alkhairi ya kaimu Ranar" duk suka amsa da Amin idon Momy akanta tana ta mata murmushi ita dae Fatuu sai faman sussunar da kai k'asa take, "Daughter fatan an zo lafiya" ta tambayi Fatun a hankali tace mata lpy lau ta k'ara cewa "Ya Grandma d'in taki ance a wurinta kike zaune" wani iri Fatuu taji jin an ambaci gwaggo kafin ta d'an kalleta tace tana lafiya, "Ya karatun ki ai kin gama ko" kai Fatuu ta d'aga tace eh,
"Mom ya kika ga Amaryar Ya Khalid?" Sadeeya ta tambaya Yar dariya tay ta furta "Tubarkallah Daughter d'in nawa, sai fatan Allah ya kaimu ya basu zaman lafiya da fahimtar juna" duk aka amsa da Amin, kallon Sady tay tace taje tasa a shirya table ta amsa da Owk ta mik'e ta fita suka cigaba da hira da bak'uwar tata sai dae akai akai take juyawa ta kalli Fatun da murmushi wani lokacin su had'a ido, bayan Sady ta dawo ta sanar da Momy an shirya tace to suje da ita taci Abinci Fatuu tace ta k'oshi amman tace dole ta ci ai nan gidan su ne yanzu ta mik'e suka fita da Sadeeya, bayan fitar su k'awar tata ta kalleta tace "a ina take ne?" Momy ta bata amsa da a Kt take zaune tace "University ta gama ne naji kina ta gama karatu?" d'an girgiza kai tay tace "No, I mean Secondary school" jinjina kai tay tace "yanzu nan Secondary graduate ce haka wayayya da ita kai kace yar Jami'a ce" Momy ta amshe "Wllh Hajiya Safeena nima cikin raina saida nayi mamakin ganin ta haka don I never thought zan ganta haka duk da nasan ba a k'auyen take ba har na fara tunanin akwae abubuwan da yakamata a k'ara zubawa acikin lefenta" Dariya Hajiya Safeena tasa tace "to da ba'a sa na kirki bane komi?" Itama Momy dariyar take tace"Ah ba laifi an sa kaya masu kyau to saidae ganin dressing d'in jikinta yanzu gaskiya we need to add wasu kayan taje tay ta d'aukar wanka tana kashe mijinta da gayu" gaba d'aya sukae dariya ta k'ara cewa "Yarinyar ta burge ni sosae wllh yanzu na fahimci dalilin da yasa Yalla6ai shima ta kwanta mashi a rai har yay sha'awar had'a auren na su gashi yace tana da kokari sosae" cigaba da yabon Fatun sukae daga baya Hajiya Safeena ta tafi, sai da akai la'asar sannan Driver ya sake d'aukar su ya tafi dasu shagon d'inkin bayan sun gama komae duk a tunanin Fatuu za'a wuce da ita gida ne amman sai suka koma gidansu Sadeeyar lokacin Magrib ta gabato, bayan sunyi salla gaba d'aya a Main Parlor suka zauna Sadeeya da Basma wadda itace auta sai Haidar wanda Basma ke bi mawa, Fatuu duk ta k'agara ta bar gidan suna zaune Momy ta fito da murmushi ta zauna tana facing Fatuu tace "Daughter kin k'i sakin jiki dae kuma nan d'in gidan ku ne so just feel at home" d'an murmushi kawae tay bata ce komae ba suna haka sai ga Khalid ya shigo da yar guntuwar sallama, damm kirjin Fatuu ya buga da suka had'a ido da sauri ta sunkuyar da kanta k'asa yana sanye da Jeans da T-shirt kujerar da Fatun ke zaune ya nufa ya zauna kan hannun kujerar yana bin ta da kallo a hankali ta d'ago ta kalle shi suka had'a ido ta gaida shi yana sakin murmushi ya amsa mata ta maida kan k'asa suma su Momyn duk murmushin suke sosae taji dad'in yadda Khalid d'in ya nuna ta yi mashi tun jiya da ya dawo shima Chairman yaji dad'in hakan don suna tare bayan ya dawon ya fad'a masu, kallon Momyn tashi yay yace "Mom how do you see My Wife?" Yar dariya tay tace "the Match was absolutely perfect" hannu ya kai ya shafi Beard d'insa yana cigaba da yin murmushi ya k'ara juyawa ya kalli Fatuu ganin kaman bata saki jiki ba ya kalli Mom d'in nashi yace sun ma yi fira kuwa tana murmushi tace "ai ta k'i sakin jiki tana ta bak'unta" d'an ta6e baki yay yace "kuma tana Magana Kaman parrot fa" da sauri Fatuu ta d'ago kai ta kalleshi ya d'age mata gira Momy tace "Ashe mu ne ba'a son yin firan da mu" Khalid yace "No nima bata saki jiki da ni ba jiyan ina Maganar can baya ne" da d'an alamun mamaki Momy tace "Kenan dama ka santa" yace "Yes we once met a rugan su" kallon shi kawae Fatuu ke yi tana zare ido gabanta na fad'uwa tsoron ta kar ya ce ta zage ta ya lura da yadda ta d'an razana hakan yasa Ya rink'a sakin wani shu'umin murmushi sai dae bai k'ara cewa komae ba can ya kalli Sady yace "Ya preparation na biki, ita tace bazata yi komae ba cos bata da Friends anan" da sauri Sady tace "dat's not a problem ai tunda akwae Family and Friends d'in mu" tambayarta yay mi zasu yi tace zasu yi Kamu da Bridal shower Momy ma zata yi Walima yace lafiya lou duk abunda ake buk'ata tay mashi Magana tana murmushi tace "Ok bro" kokarin tashi ya fara yi Momy ta tambayi inda zashi yace zai je sallar Isha ne tace to in ya gama yazo sai ya maida ta tana jira su gaisa da Daddyn su ne shiyasa bata sa an maidata ba yace ai yayi zaton zata kwana ne har saida Fatuu tay mashi wani kallo Momy na dariya tace so yake a biyo sawunta tunda ba'a ce zata kwana ba, Bayan gama sallar Isha d'in Chairman ya dawo Momy ta kai Fatun falon shi don su gaisa cike da farin ciki ya amsa gaisuwarta yay mata an zo lafiya, tana a falon Khalid ya dawo ya zauna nan Daddyn ya yi masu nasiha ya nuna yaji dad'in yadda suka kar6i juna had'i da yi masu Addu'oi ita dae Fatuu kanta na a k'asa ta rasa mi yake mata dad'i komai ganin shi take tamkar mafarki ba gaske ba, bayan ya gama Momy tace ma Khalid suje dare na k'ara yi yace Ok had'i da mik'ewa Dad d'in nace mashi ya kula sosae yana dariya ya d'aga mashi hannu alamar Ok, tare da Momy dasu Sadeeya aka rakota harda ledar turarurruka dasu Humra aka bata tay godiya, ji take kaman tace bata son ya kai ta saidae ba yadda ta iya haka ta bud'e front seat ta shiga Sady ta rufe mata kopar tana ce mata sai tazo kaita gyaran jiki suna daga mata hannu ya ja Motar suka tafi...................
_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wad'annan nos din 09013804524 ko 08169856268._
Domin karanta cikakken Littafin sai ku danna bulun Rubutun dake kasa ko kuma hoton dake kass ππππ
*ASM Bk2030*
*πA SANADIN MAKWABTAKAπ*
_*(Love and Destiny)*_
_*BY ZAINAB LALUHπ²*_
~(Oumm Imam)~
Book 2
Bonus Page 30
_Destiny may be delayed but cannot be changed...._
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
..........Tun da suka hau hanya ba wanda ya tanka ma wani Fatuu ta juyar da kanta tana kallon gefe yayin da Khalid ke driving sai dae a akai akai yake d'an juyowa ya kalli Fatun, hannu ya kai ya kunna music ya rage volume sosae kidan na tashi kad'an kad'an, har lokacin kuma bata kalleshi ba can ya juya ya kai hannu ya kamo hannunta da ta d'aura akan lap d'inta a firgice ta juyo ta kalleshi duk da dare ne tana d'an ganin fuskar shi sakamakon hasken fitilun wasu Motocin dake wucewa, ganin murmushin da yake saki yasa ta tamke fuska ta fizge hannun nata ta k'ara juyar da fuskarta, bai tanka mata ba ya kai hannu yana kokarin bud'e glove box jin k'arar bud'ewa yasa ta d'an juyo tana kallon abunda yake wani abu ya fiddo ya maida wurin ya rufe saidae bata gane mi ya d'aukko ba hakan yasa ta sake juyawa, wani d'an babban kwali ya fiddo sam nima na kasa gane na miye har saida ya bud'e yasa baki ya ciro cigarette guda, ashe kwalin sigari ne saidae ina tunanin ba irin tamu bace ta nan daga yanayin kwalin da kuma yanayin shi kan shi karan sigarin, amfani yay da lighter dake a cikin kwalin ya kunna kafin ya mayar da kwalin ya fara sha idon shi a kan hanya, a hankali warin ta ya fara kaima hancin Fatuu ziyara can ta juyo kaman an zabure ta lokacin da ta tabbatar daga cikin Motar warin yake, a razane take kallon Khalid dake smoking hankalin shi kwance idon shi akan hanya, wani irin bugu kirjin Fatuu ke yi gaba d'aya hankalin ta ya tashi nan take ta fara gasgata zancen su Zakiyya na yana shaye shaye, duk kallon da take mashi yana gani ta wutsiyar idon shi can ya d'an juya yana murmushi yace "kin k'i man hira as if am alone in d car dat's why na fiddo abunda zai taya ni hiran" sam ta kasa ce mashi komai bin shi da ido kawae take, cigaba da driving yay yana shan abun shi cike da k'warewa wasu kwalla masu zafi ne suka ciko a idanunta a rayuwarta ta tsani ta ga mutum na shan sigari ko warin ta ma bata so don ma wannan bata k'auri sosae amman duk da haka har zuciyarta ta fara tashi hakan yasa ta juya da sauri tasa gefen gyalenta ta toshe hancinta da bakinta lokacin kuma ta samu damar fara zubda kwallan da suka taran mata, Har suka k'araso bata sani ba jin ya tsaya yasa ta d'ago da sauri tana kallon wurin da k'yar ta gane inda ya parker wato a farkon gidan bai je kopar gidan ba daga inda suke tana hango inda teburin Kamalu na rake yake da sauran Mutane dake zaune a kofar gidan harda yara dake wasa, da sauri ta kai hannu zata bud'e ta fita hakanan taji bata yarda da inda yay parking d'in ba aikuwa kafin ta bud'en taji carabb ya kamo hannun ta a fusace ta juya ta kalleshi tace ya sakar mata hannu ta tafi, shiru kaman bazai tanka mata ba tana ta kiciniyar kwacewa ta kasa don ba k'aramin ruko yay ma hannun nata ba ganin bata iya fizge hannun yasa ta fara mashi magiya kan ya kyaleta cikin kararrar murya, d'an murmushi mai sauti yay kafin yace "Wife why ain't u romantic at all? ko ni driver d'in ki ne ya kamata ki fita kawae ba tare da kin man godiya ba..." Tun kafin ya k'arasa da sauri tace "To Nagode" yar dariya yay ganin duk ta rud'e yace "ni ai ba driver en bane I just give u an example ba wai godiyar nike so ba at least a single kiss da zai nuna u'r grateful" waro ido tay ya wani lumshe mata ido yana pointing lips d'in shi da sam basu yi kalan na masu shaye shaye ba da yake yana kula da hakan sosae, da sauri ta girgiza mashi kai alamar bazata yi ba sai kace ba yanzu a gabanta ya gama shan sigari ba ai koma bai sha ba bazata yi ba tunda tasan ba kyau, kokarin janyo ta ya fara yi ta toge hakan yasa ya d'an matso gab da ita kiciniyar kwace hannunta taci gaba da yi tana cikin hakan ba zato ba tsammani sai jin d'ayan hannunshi tay Saman boobs d'inta wata kalan gigicewa tay don abu ne da ba wanda ya ta6a mata hakan koda kuwa yar uwarta mace to mima zai kai hannun wata ko wani kan chest d'inta ita da ba yar iska ba, ganin gaba d'aya hankalin ta ya koma kan cire hannun na shi yasa ya shammace ta ya saki hannunta d'aya ruk'e ya kai hannun nashi ya tallabo kan ta ya had'e fuskokin su tana bud'e baki da niyyar yin Magana kuma ya had'e lips d'in su, iya k'ok'ari Fatuu tayi na ta janye bakinta abun ya gagara sai gunji
Showing 102001 words to 105000 words out of 113043 words

https://aihausanovels.com.ng/novel-document/a-sanadin-makwabtaka-book-2-complete-hausa-novel
πππππ

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35 Chapter 36Chapter 37Chapter 38