nan yadda yake, falo suka koma suka kunna kallo saidae ita Fatun idonta ne akan tv d'in amman zuciyarta na duniyar tunane tunane sai faman imagination take akai akai Haulat ke juyowa ta kalleta su had'a ido ta sakar mata murmushi itama sai ta d'an yi mata na yak'e.

Bayan isha aka shiga shirin tafiya Dinner zuwa k'arfe tara aka fara kwasan Mutane, wohoho Jama'a kuzo Kuga tsaruwar wurin dinner d'in Naira tasha kashi a wurin iya decoration d'in wurin abun tsayawa kallone, Ango yasha tsadaddun suit bak'ak'e yayin da Amarya Fanan ke sanye da wedding gown fara tun daga kunnanta wuyanta hannunta da yatsunta duk Diamond ne mai d'an karan tsada haka takalmanta da yar jakar hannunta masu d'auke hankalin Mutum ne, Angwayen ma duk shigan suit sukae haka k'awaye da yan'uwan Amarya ansha ankon rantsattsan leshi jama'a ina masu sana'ar lalle da d'inki ku zo ku dau style iri iri wani d'inkin sai kace na Aljanu gaba d'aya an watse karamar leshin, ina ganin Farha na hau tunanin yadda akai tasa fitted gown d'in jikinta k'arshe dai na yanke a raina k'ilan a Jikinta aka d'inka ta, Ma sha Allah an ci an sha an kuma nishadantu can na hango Hajiyar Sanata da Hajiya kubra suma duk sun sha leshi ashe dae ta dawo da gaske to Momy muna godiya Allah ya bar zumunci, su Fanan a banza an kadaddabe Haisam balle yanzu da igiyan Aure ya shiga tsakani sam bata barshi ya wataya ba tabi ta k'ank'ame abunta amman banga laifinta ba mijinta ne halak malak, sai wurin d'aya aka tashi Haisam duk ya gaji da hidindimun don shi ba mai son hayaniya bane, Washe gari Asabar akai Mother's eve wanda yazama tamkar Walima don a cikin gidan akayi shi ranar ankon shadda aka sha abun dae sai dae ace ma sha Allah, sai bayan isha taro ya watse masu tafiya suka tafi Misalin k'arfe goma da wasu mintuna Haisam na tare da Abbas a gaban parking lot basu dad'e da shigowa ba daga wurin sauran bak'in su da basu kaiga tafiya ba don wasu duk sun tafi tun jiya Sameer ma sun tafi yau da safe, zaune suke a saman boot duk suna sanye da shadda dinkin sen style duk basu da huluna akan suna cikin fira wayar Haisam dake ajiye gefe ta fara ringing ya kai idonshi kanta Amarya ce tay kira hannu ya kai ya dauka kafin yay picking call d'in ya kara a kunne tun kafin yace wani abu ta riga shi da tambayar inda yake taje part d'inshi bai nan ya bata amsa da inda yake daga haka tay cutting call d'in ya maida wayan inda take Abbas na murmushi ya tambayi Amarya ce ya d'aga mashi kai kawae, bada jimawa ba sai gata ta 6ullo ta baya jikinta sanye da wata matsiyaciyar fitted gown ta atampa super daga k'asa ta bud'e sai tay kaman kifi mermaid kanta tayi fav d'aurin kallabinta wato Zaraah buhari tana sanye da fashion d'an kunne da yan hannu hannunta ruk'e da wayarta yayinda kafarta ke sanye cikin flat shoes sumarta ta linkata ta yadda ta dawo daidai tsakiyar bayanta, wani kalan fitinannan kamshi mai narkar da zuciyar wanda ya shaka take saki ba a kayanta ba ba kuma a Jikinta ba don ba k'aramin gyara tasha ba tun daga cikin jikinta zuwa kan fatarta ita kanta tana jin canji a jikinta sosae ta tsumu da yawa, tunda ta tunkaro su idon Haisam na kanta haka Abbas ma sai sakin murmushi yake tun kan ta k'araso kamshin ta ya rigata isowa tana zuwa gabadaya ta fad'a jikin Haisam ta d'aura kanta a saman shoulder d'inshi don a zaune yake, wani kalan lumshe ido yay ya d'an juyar da kai yana kallonta daga yadda take ta gaishe da Abbas dake zabga murmushi ya amsa yace "Amarya ya gajiyar hidima?" K'asa k'asa tace "akwae shi don am completely exhausted" d'ago kan tayi idonta akan Haisam sukae ma juna kallon cikin ido seductively ta furta "I ave been looking for u since nayi trying no d'inka bai shiga ba sai yanzu" kallonta kawae yake yadda take Maganar underneath his breath ya furta"What's it, do u have any problem?" K'ara kwantar da kan tayi ba tare data ce komae ba, Abbas yace "baka ji tace she's exhausted ba I think she needs some fresh air ko ta rage gajiya ya kamata ta d'an ga gari ai ansha hidima da yawa?" daga yadda take tace "u'r right Abbas" wani kallo Haisam yay ma Abbas d'in ganin dariyar da yake yasa ya fahimci da biyu yay Maganar da yayi sigh yay yace "aiki ya sameka sai ka shiga kai driving muje" wata yar iskar dariya Abbas yay yace "aiki ya same ni ko ya same ka ko kana nufin mun gama ma hidiman bikin Matan ma mu zamu yi maka dawainiyar ta in zaka tashi kai aikin matarka ka tashi ni wllh ba in da zani zuwa ma zanyi in kwanta don nima a gajiyen nike" daga haka ya diro ya aje mashi car key d'in yay gaba yana dariya yana fad'in sai sun dawo, Abbas na tafiya ya kai hannu ya d'ago da face d'inta suka k'ura ma juna ido Fanan sai faman lumshe ido take shima nashi a d'an lumshen suke duk sun cika juna da k'amshi, dirowa shima yay ya kama hannunta ya zagaya other side d'in Motar ya bud'e mata ta shiga ya kai bakinshi ya manna mata kiss a cheek d'inta ta wani kalan lumshe ido bayan ya rufe Motar ya zagaya driver side ya bud'e ya shige bayan ya tashi Motar ta kai hannu ta kama hannunshi guda daga haka yaja suka nufi hanyar gate suna isa aka bud'e masu suka fice..............




_Littafin A Sanadin Makwabtaka part 2 Naira 300 ne za'a tura ma Mutum har part 1 ga mai so zai turo kudin ta wannan Account din, 1509618776, Zainab Bature Access Bank, za'a turo shedar biya ta wannan no 09013804524._

Domin karanta cikakken Littafin sai ku danna bulun Rubutun dake kasa ko kuma hoton dake kass πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://aihausanovels.com.ng/novel-document/a-sanadin-makwabtaka-book-2-complete-hausa-novel

πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

*ASM Bk2020*
*πŸ’–A SANADIN MAKWABTAKAπŸ’–*
_*(Love and Destiny)*_



_*BY ZAINAB LALUHπŸ“²*_
~(Oumm Imam)~

Book 2

Bonus Page 20
_Destiny may be delayed but cannot be changed...._


*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*







........Suna hawa hanya wayar Haisam tay kara alamar shigowar message a hankali ya janye hannunshi daga rik'on da ta yi mashi ya d'auki wayar yana k'ok'arin dubawa,

_Take it easy on her sabon shiga._

Abunda aka turo kenan kuma ba kowa bane ya turo fa ce Abbas, d'an guntun murmushin gefe yay ya fita daga wurin ya maida wayan ya ajiye suka cigaba da tafiya, Abbas na komawa part d'in Haisam bedroom ya nufa ya fad'a saman gado nan take yaji kewar matarshi ta rufe shi wanda in ba don hidima ba ba yadda za'ai suna wuri d'aya har yaji kewarta can ya yunk'ura ya tashi zaune ya kai hannu ya d'auki wayarsa dake gefenshi ya shiga call log, lambar Feenah ya kira saida ta kusa katsewa tay picking yadda tay Magana daga jin muryarta ta fara bacci, bayan sun gaisa ya tambayeta yara tace duk sunyi bacci yace Ok yana son ganinta ta tambayi inda yake yace ta biyo ta kopar baya yana nan ta amsa da ok, saida ta d'aura hijab a kayan baccin dake jikinta sannan ta fita, tana zuwa bayan ta hango shi a tsaye d'an can nesa ta nufeshi tana zuwa gabanshi da murmushi tace mashi "Dear bakai bacci ba" d'an ta6e baki yay yace "yea na kasa shiyasa na kira ki ki taya ni fira" a d'an shagwa6e tace "kai dear wani irin fira yanzu bacin k'asan inda muke hakanan ka tado ni ina bacci na..." bata k'arasa ba ya janyota jikinshi ta waro ido kafin tace wani abu ya rigata fad'in "Wato kin manta dani ko har kina iya yin bacci hankalin ki kwance" tana ganin yadda yay Maganar ta fara k'ok'arin raba jikinta da nashi tana fad'in kada wani ya gansu, K'in sakinta yay ya riketa gam yace "to a gammu mana zunubi muka aikata ko me" d'an yamutsa fuska tay ya fara kokarin janta yace suje tay mashi massage k'ilan yay baccin turjewa tay a marairaice tace "amman Dear kasan fa a inda muke yanzu fisabilillahi a ina zan maka wani massage" ya bata amsa da part d'in Haisam idanu waje tace "ya hakan zai yuwu cikin Abokanka!" d'an murmushi yay yace mata ai ba kowa shi kadae ne Haisam d'in ma ya fita da Amaryarshi tana jin haka ta d'an bud'a ido Abbas d'in yay dariya yace su je mana, to dae itama tana kewan mijin nata hakan yasa ta bishi suka nufi kopan baya mai stairs da zasu kai ka parts d'in sama ta baya, suna shiga kopan ya sungumeta yana taka staircases d'in sai yan nok'e nok'e take don gaba d'aya a d'arare take Allah yaso har suka haye ba wanda ya gansu ya tura kopar ya shige da ita, to dae Allah ya kyauta jin kunya ko tashin yara,


Suna hawa hanya sosae ya tambayi Fanan ko tana jin yunwa tace a'a just abu mai sanyi take buk'ata ya jinjina kai still hannunsu na cikin na juna a gaban wani cold store ya parker motan yace mata yana zuwa ya fita, after some few minutes ya fito hannunshi ruke da Leda mai d'auke da tambarin wurin ya zagaya ya shiga Motan bayan ya mik'a mata ya rufe kopan kafin yaja suka tafi, bud'e ledan tay Manyan robobin ice cream ne guda biyu ta curo d'aya ta bud'e ta fara sha cike da salon jan hankali ta rink'a d'e6owa tana kaiwa bakinshi ba tare daya ce komae ba ya rink'a d'an bud'e bakin yana sha, zagayawa yay da ita gari bayan wani lokaci ya tambayeta is she calm su koma gida sai ta wani langa6ar da kai cike da marairaicewa tace "I know su khairat aren't sleeping yet suna can suna shouting and it caused me headache" nodding kai yay idonshi akan hanya can ya tambayeta yanzu ina take so suje ba tare da ya kalleta ba, tace "somewhere very quiet and calm" d'an juyawa yay ya kalleta idonta akanshi ta d'an d'age mashi gira, d'an murmushi yay ya maida idon kan hanya can kuma sai ya taka burki a gefen hanya tana kallonshi yace ta fito tay driving d'in zai yi wani abu ta amsa da Ok ta bud'e kopan lokacin shima ya fito saida ta d'an shafi gefen fuskarshi yay mata Murmushi kafin ta zagaya ta zauna a driver seat shi kuma ya shiga inda ta tashi ya zauna bayan duk sun rufe kopopin kafin ta ja Motar ya kai hannu ya d'auki wayarta dake ajiye a gaba lokacin ta tambayeshi ina zasu yace mata yana zuwa hakan yasa ta dakata bata ja Motar ba, Google map d'in wayarta ya shiga ya rubuta inda zasu sannan ya aje mata inda zata rink'a gani ta kai idonta kan wayan tana ganin wurin daya sa ta d'an juyar da kanta gefe ta saki wani kayataccen murmushi kafin taja Motar tana bin Map d'in suka tafi shi kuma yanata latsa wayarshi da alama yana wani abu ne, kusan 30 minutes sannan suka iso harabar katafaren Hotel d'in ta nufi inda aka tanada don ajiye Motoci ta sama ma tasu wuri a cikin jerin rantsattsun Motocin dake wurin, juyawa tay ta kalleshi tace sun iso ya d'aga mata kai sai kuma ya d'ago daga kallon wayar yay mata alamar suje da kai tana k'ok'arin bud'e Motar taji cool voice d'inshi yace "Are u going like this?" Dakatawa tay ta langa6ar da kai shi kuma ya d'age mata gira alamar jiran amsarta sam ta manta ta d'aukko mayafi can ta tuna da kallabinta babba ne ta curo shi ta bud'e ta rufa saman kan ba laifi ya saukko har kusan k'ugunta sannan ya bud'e Motar itama ta bud'e ta fita, suna zuwa reception ba 6ata lokaci aka basu key d'in d'akin da tuni ya kama masu online suka nufi VIP inda d'akin yake ya bud'e yay mata alamar ta shiga kafin shima ya shiga kopan ta rufe, babban single room ne mai d'auke da had'addun Furniture d'akin ya k'awatu ga ni'imtaccen sanyin Ac had'i da sanyayyan kamshi na tashi, gefen gadon Fanan ta tsaya idonta akan shi har ya k'araso ciki ya aje wayoyinsu da keys kan bedside drawer ya d'ago shima ya tsaya a gabanta suka cigaba da kallon juna, wani kalan kallo da basu saba yi ma juna irinshi ba suke bin juna dashi kasa jurewa Fanan tay ta d'an sadda kanta don wani irin kwarjini yay mata, d'an murmushi ya saki ya kai hannuwanshi ya dafa shoulders d'inta da sauri ta d'ago ta kalleshi ya jata jikinshi yay hugging nata ta wani kankameshi sosae kawai sai jin sobbing d'inta yay alamar kuka take slowly ya d'ago da ita ya ga da gasken kukan take tak'i had'a ido dashi, da wata irin murya ya kirata"FANAN" yarrr taji tsigar jikinta ta tashi don rabon da ya kira sunanta har ta manta ganin tak'i dagowa yasashi sa hannuwanshi ya d'ago da face d'inta ta kalli cikin idanunshi da idonta jage jage da hawaye underneath his breath yace "what for??" Motsa baki ta fara a hankali tace "ba komae Ya Haisam am just feeling dat am d happiers person on earth now, nagode ma Allah burina ya cika mun zama married couple" murmushi kawae yake saki yana kallon yadda take Maganar, ya sani tana matuk'ar kaunarshi shima kuma yana jin sonta a ranshi, Cupping face d'insu yay suka cigaba da shakar kamshin juna gaba daya she's irresistible ga lafiyayyan Namiji at dat moment a hankali ya d'ago da face d'inta ta yadda har tsinin hancinsu ya had'u slowly ya had'e lips dinsu wuri guda without wasting time suka shiga ba juna deep French kiss kasa daukarsu kafafunsu sukae suka kai gadon suna cigaba da bawa juna very hot romances na wani lokaci ba k'aramin kokari Haisam yay ba ya iya controlling urge d'insa a lokacin ganin suna niyyar kaiwa wani mataki da bai shirya ma hakan ba, da k'yar ya d'an ja jikinshi breathing rapidly Fanan na ganin hakan ta kalleshi da idanunta da tuni sun canja daga sufar su ta ainihi shima kallonta yake ganin yanayinta yasashi d'an jawota ya kai bak'inshi saitin kunnanta cikin trembling voice ya furta "am sorry isn't proper in a Hotel room" da sauri ta runtse idanunta all she needs at dat Moment was for him to do it with her don ba k'aramin tsumuwa tay ba shi kanshi dauriya ce kawae don kuwa bacin kasancewarshi lafiyayye Abbas da Najeeb sai da shima suka gyare shi tsabb, kasa cewa komae tay ta kife kanta a chest d'inshi tana ci gaba da breathing quickly a hankali kuma wasu siraran hawaye suka fara zubo mata amman bata bari ya gani ba, jin yadda take numfashin yasashi kai hannu yana rubbing soft skin d'in bayanta dat's opened alamar rarrashi ta lumshe ido a hankali numfashinta ya fara daidaituwa bayan wasu mintuna ya d'an d'agota jin tayi tsit ya ga tayi bacci ashe bin face dinta yay da kallo kafin ya kai hannu ya goge yan guntun kwallan dake mak'ale a idanunta wanda bazai tantance na miye ba kafin ya gyara kwanciyarshi ya daurata kan chest d'inshi sosae, shiru yay duk jinshi yake wani iri don abunda ya faru tsakaninshi da ita abune da bai ta6a aikatawa ba shi ko had'a jiki da mace ma in ba ita ba da yan'uwanshi ko Farha bai ta6a had'a jiki da ita ba sai dai ya dafata ko ya kama hannunta in ta kama SAI KUMA ZARAAH zuciyarshi ta raya mashi hakan lumshe ido yay ya fara tunaninta kwana nawa bai ji ya take ba Saboda hidima lokaci guda yaji yana son ya kirata yaji ya take a hankali ya mik'a hannu kan side drawer ya d'aukko wayarshi saidae yana duba time yaga dare yayi sosae shi kanshi baisan dare yayi haka ba kusan d'aya saura na dare, shiru yay yana kallon wayar sai kuma ya shiga messaging ya rubuta mata sak'o kamar haka,

_Hope u'r doing gud Zaraah._

Daga haka ya maida wayar ya ajiye,shiru yay yana tunanin yakamata su koma gida gashi duk baijin dad'in jikinshi yana son yay taking shower amman kuma baison maida kayan jikinshi kawae sai yay deciding in yaje gida yayi tunda ba wani abu ya same shi ba, kallon Fanan yay da alama in ba ya tasheta ba ba tashi zatai ba, a nutse ya fara tashin ta whispering her name a hankali ta fara motsa idanunta suka fara bud'ewa tana yi tana lumshe su har ta idasa ware su a kanshi ta k'ura mashi ido kaman bata ta6a ganinshi ba d'age mata gira yay ya furta "My Lazy wife..." tura mashi baki tay ta maida kan jikinshi tay lamo yaci gaba da fad'in "it's already late yakamata mu tafi u can rest more there" jinjina mashi kai tay ya d'an duk'a a hankali yace "do u need to take bath?" shiru tay har saida ya k'ara maimaita mata sannan ta d'aga kai alamar eh ya d'aga ta yace suje ya taimaka mata ba tare da ya jira cewarta ba bayan ya mik'e ya sunkuceta gaba d'aya yay toilet da ita. Tunda su ka hau hanya ta juyar da kanta tana kallon gefe akai akai yake kai ido ya kalleta can ya kamo hannunta ya d'an matsa ta juya ta kalleshi ya d'age gira yace "Why are u sulking?" a hankali ta girgiza mashi kai alamar ba komae suka ci gaba da tafiya ita kanta ta rasa mike mata dad'i ma jinta take wani iri, koda suka isa bai nufi Parking space ba a gefen Entrance d'in gidan ya parker Motar suka fito a tare ya zagaya wurinta ya kama hannunta suka shiga main parlon ba kowa tsit kake
Showing 66001 words to 69000 words out of 113043 words