can k'asan mak'ogarenta tayi masa magana tace "please mu tsaya iya romance kawai karkayi sex dani akwai zafi sosai, shima a galabaice ya bata amsa, " nifa mijin ki ne kuma ina da hak'k'i a kanki, "please karka shigeni Allah da zafi, " yau bazaki ji zafi ba a hankali zanyi miki kinji my love, shiru tayi bata bashi amsa ba yaci gaba da abinda yake yi. "
Sosai ya biya buk'atar sa da ita, dan bai kyaleta ba sai da yaji ya gamsu sosai, wanka ya shiga, sai da itama tayi wankan ta shirya tsaf sannan ya maida ita gida, Fa'iza dake lab'e jikin window tana kallon duk abinda ke faruwa tsakanin Fauziyyah da Fa'iz kuma tana d'aukar su a wayar ta, ta sauke ajiyar zuciya, k'ara kallan abinda ta d'auka tsakanin Fauziyyah da Fa'iz tayi, sun fito sosai a video kamar dai blue film babu abinda bata d'auka ba, tun farawarsu har gamawar su, tayi murmushi tace " hmmmmm Fa'iz kenan har yanzu baka tab'a ganin kaidin mace ba, amma yanzu zaka gani, wallahi Allah sai na zame maka alak'ak'ai, k'adangaren bakin tulo, sai zame maka rigar k'aya.........
*Alhamdulillah*
_Please readers ku rink'a yi wa writers uzuri, ku daina saurin yanke mana hukunci, ku rink'a fahimtarmu, ita rayuwar duniya gaba d'ayanta sai da hak'uri da juriya idan ba haka ba bazaka tab'a zama da kowa lafiya ba, koda kowa kai da kanka ne, ba kuma zaka tab'a cin ribar rayuwa ba_
_Duk wacce ta fara novel to tasan farkon labarinta ta kuma san k'arshen sa, yana nan zaune a kwakwalwarta, sai da ta gama tsara labarin ta sannan ta fara rubutawa_
~Idan kuma nayi laifi ayi man hak'uri~👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da Kasai_
80-85
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
Cikin farin ciki da kwanciyar hankali, tayi dialing number Fa'iz, ringing wayar tayi tayi harta katse bai d'aga ba, murmushi tabi wayar dashi tace " kadai riga ka shigo hannu na, kayi iya yinka yanzu wasan ya riga ya zama nawa, k'ara kiran wayar tayi a karo na biyu sai da ta kusa katsewa sannan ya d'aga, babu ko sallama balle maganar arziki yace " dalla malama wai meye? kin dai riga kin san hali na ban san naci, with full cmpdc ta tace " kaga ina da magana da kai mai mahimmanci ina zan same ka, "wacce irin magana ce wacce ba'a iya yin ta a waya?
"A'a da dai zai samu da nafi san ganinka ido da ido, fuska ya yamutsa kamar tana ganin shi yace " OK ina gida na na goroba road, kar ki b'ata tym da yawa dan at any tym zan iya fita, "OK badamuwa gani nan, in few minute's, wayan ya kashe ba tare daya bata amsa ba, bata ji haushin abinda yayi mata ba dan yanzu gani take kamar ita ke da makamin juyashi a hannunta. "
A k'ofar gidan mai adai-daita sahu ya ajeye ta, hannu kawai tasaka a jaka ta d'ebo kud'i ta mik'a masa ba tare da sanin ko nawa bane, dan gaba d'aya idonta ya rufe, jinta takeyi kamar yanzu tafi kowa arziki har shi kanshi Fa'iz d'in, ta riga ta gama tsara abubuwan da zata ce ya bata dan fansar videon, kai tsaye ta shiga gidan kasancewar ta riga tasan ko'ina na gidan, bedroom ta shiga, iske shi tayi daga shi short kwance a wani k'ayasaitaccen gado, kai da ganin kasan babu abinda yake damun zuciyar sa so fresh, idanunsa a lumshe amma ba bacci yake ba. "
Daga tsaye ta tsaya tace "nasan idonka biyu ba bacci kakeyi ba, bai bud'e idon ba yace " to tunda kin sani sai ki fad'i abinda ya kawo ki kiyi gaba, fuska ta b'ata tace "nima ba wani b'ata lokaci ne ya kawo ni ba, please bani aran idon ka 4 just 2mnt, a hankali ya bud'e idon kamar baya so. "
Wayarta ta zaro daga cikin jaka videon ta kunna ta mik'a masa tace " ka kalle video sai muyi magana, kallan videon yayi tsaf har k'arshe ya d'ago kai fuska a had'e yace " nagani sai me? "hmmm tace dan ita a zaton ta kuri yake shirin yi mata, tace " da farko kayi man alk'awari mota kak'i cikaman, to yanzu ni ba mota kad'ai nake so ba, idan kana so asirinka ya rufu, kar ka zama mutum na farko a k'asar mu, jaharmu, k'abilarmu, yaren mu, sannan addinin mu, daza'a fara haskawa a yazar gizo a matsayin wanda yayi BF (Blue films) ba to kayi duk abinda nace, ido ya kafe ta dasu kawai yama rasa mai zaiyi mata. "
Taci gaba da cewa " ina san gidan nan naka, sannan ka had'a min da kud'i naira 50 million da sabuwar mota range rober, idan kuma kak'i sai na tona maka asiri, duk wata kafar yad'a labarai, da social media sai na baza su idan kuma kayi yunk'urin yin wani abu, ko d'aukar mataki a kaina to ka sani bani kad'ai ce malallakiyar videos d'in ba idan ma ka kashe ni ko ka kwace wayar to ka sani kayi aikin banza na riga na bada labarin komai ga 'yan jarida mutum 3 nace da sunji ance na b'ata ko na mutu su baza videos d'in kawai, dama tana hannunka yadda kaga dama haka zakayi. "
Kallan ta yayi cike da mamaki yace " ko? "Eh zab'i ya rage naka, bisa mamakin Fa'iza sai kawai taji Fa'iz ya shek'e da wata mahaukaciyar dariya yace "sai yau na tabbatar da abinda na dad'e ina tunani a kanki, gaskiya kin cika cikakkiyar marar hankali da tunani, baki san me kike yi ba, ke bar zaki zo gaba na da wani shirmenki, ni inda nasan wannan sakarcin zaki zo min dashi da ban baki damar gani ba, banza jaka, jahila wacce bata san ciwan kanta ba, wai ke kin samu dama zaki yi amfani da ita, harda wani neman kud'i da gida, mota, b'arauniyar banza, b'arauniyar wofi ai sai kizo ki kwata idan uban ki ne ya bani, kin dad'e baki yad'a video a social media ba, maza kije kiyi duk abinda kika zaki iya. "
Dariya ita ma ta shek'e da ita tace " au kana ganin kamar bazan iya ba ko?
" a'a nasan zaki iya mana tunda na tabbatar da haukanki yau, ke in banda dabba ce ke, ke har zaki tonawa wani asiri dan yana alfasha ai komai mutum zaiyi tsakaninsa ne shida uabangijinsa, tunda sanda zamuyi ba'a tsakiyar jama'a muka yi ba, sai da muka keb'e muka samu gida, a cikin gidan ma a d'aki muka kulle kanmu sannan, ke kin isa ki tuna min asiri bayan dama ni asiri na a tone yake, ai k'aramin d'an iska shike b'oye iskanci, amma babban d'an bariki shek'e ayar sa yake yi kansa tsaye ba ruwanshi da kowa. "
"Ke kan ki kin san ni ludayi ne bana tsoran bakin kowa, sannan ni goza ne bana shakkar ido, ai ni na dad'e da fitowa na nunawa duniya cewa ni cikekken shege ne, kece dai da baki sani ba, kuma karfa ki manta ni d'a namiji ne, ba mace ba, komai zanyi ado ne, ke kuma 'ya mace ce wani d'an tak'aitaccen lokaci Allah ya baki, ni sai na dad'e ina iskanci a duniya, kuma a dad'e ana damawa dani amma ke ko nan da 5yrs kika k'ara akwai mazan da bazasu tab'a iya sex da ke ba ko nawa za'a basu, ke kina mace har kike k'ok'arin tonawa 'yar uwarki mace asiri, karfa ki manta ke 'yar bariki ce, karuwa, k'azama da kowanne Tom & Jerry zai jefa kofar sa, ga shaye-shaye duk kayan mayen dake duniya babu wanda bakya sha, ko ni namiji kin kereni a fannin nan, ke ba'a tona miki asiri ba sai ke zaki tonawa wani. "
"Kuma ni kin taimaka man, dama abinda zanyi ne zakiyi man a sauk'ak'e, ko bakiyi wannan ba nayi niyyar tozarta Fauziyyah in wulak'anta, in tona mata asiri , kamar yadda ta wulak'anta ni, tana 'yar yarinya harta iya d'aukar hannu ta mari namiji makata, wanda labarin tantirancin sa ya ishe ta tun kafin ta ganshi, itama tayi rashin kunya, nayi niyyar koya mata hankali ta yadda mata masu tsaurin ido irin nata zasu shiga hankalin su, dan da bata mare ni ba babu abinda zai had'a ni da ita. "
"To kinga aikin taimake ni kin rage min aiki, u are free 2 do what u want 2 do, bani da matsala, murmushin bak'in cikin maganganun da Fa'iz ya jefe ta da su tayi, zuciyarta sai tafasa take kamar zata tsaga k'irjinta ta fito, bakinta har fumfa yake, in banda huci babu abinda takeyi, tace masa" yayi maka kyau, ba abinda mamaki bane dan kace haka d'an na gada ne fa, duk abinda kayi ba'a k'asa ka tsinta ba, ni ko Alhamdulilah duk abinda mutum zai ce sai dai ya fad'a iya kai na, amma duk sharrin mutum k'arya yake ya cewa iyaye na mutanen banza ko suna wani mugun abun da baidace ba, iyaye na mutanen kirki ne wad'anda suka san darajar kansu, nasan idan yau d'aya daga cikin iyaye na ya mutu sai an samu sama da mutum 100 wad'anda zasu sallaci gawarsu, ba irin ubanka ba da aka rasa wanda zaiyi masa wanka saboda tsabar mugun abu. "
"Duk ahalina babu wanda aka tab'a biyowa ana yi masa iho ana yayi marisa, ko mazinaci, sannan ni ina gudun baki dan baki abin gudu ne, ko Allah yace mu guje baki dan ya fito a Qur'an, maganar Fauziyyah kuwa can tsakaninku ni babu abinda ya shafe ni da ita, ni kai nasani da kai nake fad'a duk abinda nayi mata kai kajawo mata ni ba ruwa na, ka jira ni, ka jira sakamakon abinda kayi dan Allah bazan tab'a kyale ka ka rayu cikin farin ciki da kwanciyar hankali ba, bazan kyale ka kayi rayuwa mai dad'i ba, sai na tozarta ka, maganata da kai ta k'arshe ita ce, wallahi wallahi wallahi sai na yad'a video nan idan kaga ban yad'a shi ba sai dai idan bana numfashi. "
"Get out!!! ya fad'a a tsawa ce zata k'ara magana ya zuba mata wasu kyawawan marika guda 4, a k'asa ya jata tun daga saman bene har bakin get, wani irin cilli yayi da ita ya juya kan mai gadi yace " duk ranar daka k'ara barin wannan ta shigo min gida a bakacin aikinka, yana kaiwa nan ya juya, cikin d'aga murya Fa'iza ke magana "wayyo yaro bai san wuta ba sai ya taka ta, ka k'ara yawan gabar mu Fa'iz ka k'ara jawowa kanka mummunan hukunci, wallahi sai naga bayan ka halina zai kwanta daga yau ka fara k'irga kwanakinka na mutuwa.............
*Alhamdulilah*
```MOMYN ZARAH```
_LUV U ALL MY FANS & FRIENDS_💋😍💋😍
_BYE DEAR_💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

85-90
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
Fa'iza na barin k'ofar gidan su Fa'iz direct ta wuce cafe, kud'in 2hrs ta biya, sai da ta b'ata lokaci sosai sannan tayi uploading video, wani guntun murmushi tayi, sannan tace "yanzu muka fara wasan Fa'iz ka d'ebo ruwan Dama kanka,tana gamawa ta wuce gidan su, wanka ta tayi ta kwanta cikin farin ciki. "
Fauziyyah na shiga gida, jakarta kawai takai d'aki ta fito ta hau aikace-aikacen gidan, sai ta ta gyara gidan tsaf sannan ta d'ora tukunya, da gudu Aisha ta fito daga d'akin tana cewa " ni zanyi girkin, gaskiya Aut bazaki yi mana tuwon da kika saba ba, dariya Fauziyyah tayi tace "au wai dama idonki biyu amma kina jina kika man shiru, " tafa yi maki magana tunda aiki kikeyi yanzu dai da yake harkar ciki ce aigashi nan ta fito, baki ta turo tace ni dai koma me za'ace ni zanyi girki baza'a rink'a damunmu da tawo ba, tana kaiwa nan ta shige kicin d'in, Mama da Fauziyyah suna yi mata dariya. "
Washe gari su Fauziyyah basu da lacture's sai wajen 11:00am dan haka bata tashi ba sai 9:30am wanka kawai tayi bata tsaya kwalliya ba, dan yau ta rasa mai ke damunta, tun jiya gabanta yake ta faman fad'uwa, gaba d'aya hankalinta a tashe yake, ta rasa mai ke damunta, ko bacci kasawa tayi, cikin mutuwar jiki da taje d'akin Mama tayi mata sallama, Mama tace " yauma bazaki tsaya kici abincin ba ko? cikin sanyin magana Fauziyyah tace " idan naje makaranta na karya acan, Mama kula tayi kamar akwai abinda ke damun Fauziyyah , dan haka tace mata " Fauziyyah shigo ina san magana dake. "
Waje ta samu ta zauna, kusa da ita Mama ta zauna, ta dafa kafad'arta tace " Fauziyyah maike damunki, naga gaba d'aya kin canja, meke faruwa dake, cikin sanyi tace " Mamanmu bakomai, "a'a Fauziyyah ni nasan akwai komai, nifa na haifeki nafi kowa sanin halinki, koda ke da kanki ce tun kafin ki san halinki nasan halinki, tun kafin ki zama mutum nasanki, sai dai kawai idan bazaki iya fad'a min damuwarki ba, na kyale ki. "
Kuka Fauziyyah ta saka wanda ita kanta bata ko na menene ba, ba kuma tasan dalilin kuka ba, ta rungume Mama tana cewa " wallahi ni kaina ban san meke damuna ba ban san mecece matsala ta ba, kawai dai ina ji a jiki na Kamar akwai wani abu marar kyau a tartare dani, dan Allah Mamanmu ki tayani da addu'a Allah yasa koma meye yazo mana da sauk'i, jikin Maman ne yayi sanyi nan da nan taji itama gabanta na fad'uwa sai kuma taji tausayin 'yartata ya kamata, tsoro ya shigeta itama cikin sanyin jiki tace "in sha Allah babu abinda zai faru dake sai alkhairi,Kuma in Allah yayarda zan tayi addu'a sosai, ki cire damuwar komai a ranki, karki sawa kanki ciwo a banji, nan dai Mama tayi ta lallab'a ta tana kwantar mata da hankali, bata kyaleta ba sai da taga tana dariya, tace " ki hak'ura da zuwa makarantar yau gobe in Allah ya kaimu kyaje, " a'a Maman mu komai ya wuce muna da test yau, addu'a da nasiha Mama ta k'ara yi mata, sannan Fauziyyah ta tafi. "
Suna shiga get din makaranta taji gabanta na fad'uwa tsoro ya kamata, addu'a ta kama tanayi ko wacce ce tazo mata, tana shiga cikin makaratar abinda ta hango ne yayi masifar d'aga mata hankali cikin tsoro da bargaba, ta duro daga cikin adai-daita sahun Fa'iz ta gani ya koma da koma ince yafi da, cikin shigar iskanci da maye ta ganshi cikin gans d'inshi, duk a buge suke kowa da sigari da wiwi a hannunsa, tunda ta kyame ta kasa koda motsi, suna hango ta suka tuntsure da dariya irin ta 'yan giya suka tako har inda take sai da ya tsaya ya gama k'are mata kallo cikin muryar maye yace " su uztaziyya manya, wai ke gaki mumuna 'yata gari ko? banza shashasha wawiya, marar hankali, in banda ke yarinya ce marar hankali a ina kika tab'a ganin aure mutum biyu ko kin tab'a ganin ko jin labarin irin wannna auren? ita kam ta kasa ko da motsi balle magana in banda kuka babu abinda takeyi, yaci gaba da cewa " in banda tsabar rashin kunya da tsabar fitsara harki d'aga hannu ki mare ni dan na tab'a hijab d'inki, to yanzu mai zaki iya ba hijab ba kad'ai harke na gama gamawa dake, nayi miki abinda har ki mutu bazaki tab'a mantawa dani ba, kamar yadda nima kika yi man abinda har na mutu bazan manta ba, duk duniya, uwa, ko uba babu wanda ya tab'a koda lakuta ta balle mari, kinyi kuskure, na koyawa 'yan mata fitsararro irinki hankali, yanzu ko wata kikaga zatayi kya hanata. "
Wani cikin abokanan sa, yace " wai in banda ke wawiya ce yaza'ayi ki ganmu tare shekara da shekaru har keda kika yau, yau ke zaki rabamu, ke kin isa ki rabamu, gaba d'ayansu sukayi dariya suka juya zasu tafi cikin kuka tace" Allah ya isa tsakani na da kai Fa'iz, Allah ya isa, in sha Allah sai kayi danasani a ranar da bata da amfani, in sha Allah sai ka wulakanta ta yadda kai kanka bazaka iya gane kanka ba, wad'annan abokanan naka da suke zagaye dakai duk munafukanka ne, azzalumanka, babu komai a zuciyar su sai munafurci da mugun abu, fizgota yayi ta fad'a jikinsa, ya lankwasa hannunta ta bayanta ya matse ta yace" ki shiga hankalinki, ki fita rayuwa ta bani ba ke, ya hankad'a ta fad'i k'asa, suka shiga mota ya bula mata k'ura yayi gaba ya barta nan tana ta kuka. "
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*

_(DASHEN ALLAH)_

*TA DABANCE KE*
_MRS MAKAMA_ (DEAR)
```IYA WUYA ANA MUGUN TARE```
FAUZIA MB (MY FAUZA)
MRS ADAM ('YAR MUTAN KAGARA)
MAIMUNA MRS ABDUL
MAMAN RUFAIDA
UMMU HANAN
UMMI ONYOP
JAMILA
MRS MANSOOR
MISS J
AISHA MACHIKA
AYSHAT MACHIKA
JIDDAH SAMOSA
RAHINAT MMN KHAIRAT
UMMU SAFWAN
HUSSAINA SALISU
NOROoL JANNERH
ZAINAB RUMAH
MISS AYUSHA
MARYAM BODINGA
UMMU FATIMA
FATIMA JATTKO
MAMAN AYSHA
SAJIDA JEGA
PRETTY
UMMIEN FAUZAN
MRS ALASS
KHADIJA SALIHU
HAUWEE LOVE
MRS XERKS
NAFISA ISA SHEHU
NASEEBA ISMA'IL
RAMLERT FIRRAM
SERDEYER LERWAN
AUNTY
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7 Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24