ya dawo yayi wanka yaci abinci ya nutsu Mama ta same shi a d'akinsa kusa dashi ta zauna d'aga kai yayi ya kalle ta yasan da magana a bakinta yace "Maman yara ya akayi ne? " murmushi tayi tace " akan yaran nan ne , " wanne yara kuma ? "naga soyayyar yaran nan tayi tsamari mai zai hana ayi musu aure? " wadan ne yara kenan? a hankali tace " Aisha da Malam Muhammad ,murmushi yayi yace " nima nayi wannan tunanin amma ina tsoran abinda zaije ya dawo.
Kallon sa tayi tace " me zaije ya dawon? "Saboda kinga yanzu ba'a cikin haiyacin sa yake ba ,bamu san asalin sa ba ,bamu san tushen sa ,iyayensa ,danginsa ba,shi kansa bamu san waye shi ba,bamu san daga inda ya fito ba ,bamu sani ba ko yana da mata harda yara ba bamu sani ba ko idan ya dawo haiyacinsa zai ci gaba da son ta ba, ko bayan mun yi auren ya dawo haiyacin sa yace baya son ta ba, ko iyayensa suk'i yarda ,tunda da ganin yaron kinsa d'an manyan mutane ne da gani iyayen sa masu hali ne,ina gudun kar muyi abinda zamu dawo muna danasani musa 'yar mu cikin bak'in ciki da takaicin rayuwa.
Shiru Mama tayi cikin sanyin jiki da fad'uwar gaba tace " haka ne ,Allah yayi mana zab'in alkhairi,murmushi Abba yayi yace "Amin.
Fa'iza ana can ana cin duniya da tsinke ana shanawa tun abinda sukayiwa Fa'iz suka ji dad'i sai suka fara fashi da makami suka zama gagaruman 'yan fashi ,in banda duniya babu abinda ke gaban su, burinsu kawai suji su da kudi suci su sha kuma suyi sex dan Fa'iza har groups sex take yi,ta zama cikekkiyar 'yar iska ta bugawa a jarida dan yanzu sunfi k'arfin zaman katsina tuni sun haura Abuja idan basa Abuja suna Lagos ,dan har kiddnaping mutane sukeyi , amma duk abinsu basa kisan kai,za dai su nadawa mutum mugun duka suyi gaba ,yanzu su Fa'iza an zama manyan yara masu kudi.
*BAYAN WATA D'AYA*
Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya, lokaci baya jira sai dai kai ka jira shi ,sannu bata hana zuwa ,yau Allah yayi ranar dawowar Fauza Nigeria tun k'arfe 12:30pm Abba da Sadik suka tafi taryarta a Aminu kano international airport,babu yadda Sadik baiyi da Malam Muhammad akan yazo suje ba amma fir yak'i zuwa duk ya rasa abinda yake damun sa tun jiya da Aisha ta fad'a masa dawowar Fauziyyah yaji gaban sa na muguwar fad'uwa duk ya rasa sukuni da walwala,hankalinsa yak'i kwanciya ya rasa mai yasa a fili yace " ko meye dalili oho ,mai yasa na shiga tashin hankali ne, haka dai yayi ta magana shi kad'ai har bacci mai nauyi yayi gaba dashi, jirgin su Fauza na sauka a garin kano ta tsinci kanta da fad'uwar gaba da rashin nutsuwa ,a hankali ta fara karanto addu'o i , a hankali ta mik'e ta fito daga cikin jirgin sanye take da Arabian gown ja ta saka black shoe da black bag,tayi matuk'ar kyau duk wasu halittu na mace sun k'ara baiyana a jikin ta skin nata yayi mugun kyau da laushi ga santsi ,idan ka ganta sai rantse bata tab'a sanin Nigeria ba balle yaren hausa Fauziyyah mace mai matukar kyau na jiki dana fuska gata santaleliya doguwa siririya sai hips da cikar kirji (cokacola sharp) gata da jan aji shiyasa yawan cin mutane ke kiranta da mai girman kai ,kwata-kwata bata san yawan magana ,gaba daya Barrister Fauza ta canja idan ba mugun sani kayi mata ba bazaka iya gane ta ba, dan sai yanzu kamar ta da Ashwariyya Rai Bachan ta fito sosai,cikin takunta na isa take takuwa tana karewa kowa kallo ta cikin glass din dake face d'inta,wata muguwar fad'uwar gaba Sadik yaji a lokacin daya hangota dan yafi 15mts yana kallonta amma bai gane ta ba sai da ta matso ya kura mata ido.
A ransa yace " Alhamdulillah tsarki ya tabbata ga Ubangijin sammai da k'assai godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin daya haliccin My Fauza ,tunda ta fito ya kura mata ido ya kasa d'auke idonsa daga kanta wani mugun yawo ya had'iya ,yana cikin wannan halin ta karaso da gudu ta fad'a jikin Abbanta dariya Abba yayi yace " masha Allah Fauziyyah ta andawo lafiya? " lafiya Abba ,yasu Mama da Umma da Bab......My dear baki ganni bane ya fad'a yana silent killer smile ,hankali ta juya tace " lahhh yaya na ganka murnar ganin Abba ce,gaba d'ayan su suka saka dariya ,a hanya a cikin mota sai hira suke har suka k'arasa gida a k'ofar gidan su Fauziyyah Sadik yayi parking a hankali ta bud'e motar ta fito tana fitowa gabanta yayi muguwar fad'uwa jikin ta ya d'auki rawa lokaci d'aya fargaba da tsoro suka dirar mata a hankali tace " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un.............!
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
~PLEASE CIMMENTS~🙏🏻
```A GAAKIYA KUNA MATUK'AR BURGENI JIDDARH NOVELS COMMENTS D'INKU YANA K'ARA MIN K'ARFIN GWIWA NAGODE SOSAI ALLAH YABAR K'AUNA DA ZUMUNCI```
❤❤❤
~LUV U SO MUCH DEAR~
💋💋💋
_ANA MUGUN TARE NI DA KU_
😍😍😍😍
😘😘😘😘
BYE
[05/09, 20:33] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_(DASHEN ALLAH)_
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
165-170
Cikin zafin nama Sadik ya tare shi ya kwantar dashi, ita ko Fauza jikin Mama ta fad'a, zumbur Abba ya mik'e yana cewa " Subhanallahi lafiya? Ita Mama da Aisha duk jikin su yayi banyi don jin sunan da Fauziyyah ta kira Malam Muhammad dashi, tsawa Abba ya dakawa Aisha yace " jeki debo ruwa, da sauri ta mike jiki ba kwari, tana kawo ruwan Abba ya karba ya shekawa Malam Muhammad da Fauza, da salati a bakin ya farka ita ko da kuka ta farka tana cewa " ya Allah kasa abinda na gani ba gaskiya bane, Ubangiji ka tsare ni daga sharrin wannan shaid'anin, girkizata Mama ta shiga yi tana cewa " bud'e idon ki Fauziyyah, a hankali ta bud'e idon tana ganin kowa dishi-dishi, aiko idonta na kai wa kan Sadik dake rik'e da Fa'iz ta ware idon ta.
Shima Fa'iz yana farkawa ya bud'e idon sa yana bin jama'ar wajen da kallo,bayan ya dawo haiyacin sa, nan ya fara tuno abubuwan da suka faru tun daga farko harkarshi ya tuna komai da kowa nasa, babu abinda ya manta yanzu yana cikin cikekkiyar nutsuwar sa da lafiyar sa, zanbur Fauziyyah ta mike tsaye tana kallon Aisha tace " Sister wannan ne Malam Muhammad? cikin kuka Aisha tace " eh!, " shi kike so, shi kike shirin aure? shiru Aisha tayi bata, bata amsa ba, saboda kukan daya ci karfinta, kafad'unta Fauziyyah ta kama ta shiga jijjigata tana kuka tace " please sister kiyi man magana ki bani amsa, wannan shine Malam Muhammad, shi kike shirin aure, shine wanda kike so?
Cikin matsanancin kuka Aisha tace " eh! "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un abinda Fauziyyah ta iya cewa kenan, a hankali Fa'iz da Sadik suka mike, shi Fa'iz yana kuka yake yi sosai kamar ransa zai fita, a ransa yake tunani, lalle duniya abin tsoro ce, rayuwar duniya abin gudu ce, a hankali ya shiga tunanin rayuwarsa da irin mugayen abubuwan da yayi, da irin butulcin da yayiwa Fauziyyah, da irin butulcin da Fa'iza da abokansa sukayi masa, amma yau gashi mahaifan Fauziyyah ne gatansa,a yayin da duniya ta guje shi, sune suka taimakeshi suka rufa masa asiri, ayayin da duniya ta tona masa asiri, ita, suka so shi suka k'aunace tsakanin su da Allah, a lokacin da bashi da kowa, a lokacin da kowa ya gushi, Fauziyyah duk ta fita haiyacinta ta zama kamar zararriya.
Wajen Fa'iz taje dake kuka kamar ransa zai fita taci kwalar rigarsa tana jijigashi cikin kuka tace " mai ni da iyaye na mukayi maka a rayuwa? wanne laifi nayi maka kake bibiyar rayuwa ta? mai ahalina suka yi maka kake san ganin bayan mu Fa'iz ? duk abinda kayi min baisheka ba sai biyo mu ka shiga rayuwar k'anwata? sakin shi tayi ta juya masa baya tace " laifi ne dan na so? ko laifi ne dan zuciya ta amince da abinda take so? mai yasa rayuwa ta shiga mawoyacin hali? mai yasa baza ka tab'a barin zuciya ta tasamu sauk'i ba? mai yasa bazaka kyale ni nayi rayuwa cikin farin ciki ba? mai yasa ka saka ahalina a gaba? mai yasa Fa'iz? mai muka yi maka meye laifin mu? mai yasa ka hana zuciya ta ta huta? mai yasa Fa'iz? ta karashe maganar cikin matsanancin kuka.
Abba da Sadik duk sunyi jugum, suna kallan ikon Allah kowannen su da abinda yake sak'awa a ransa musamman ma Sadik da gaba daya ya shiga cikin tashin hankali ya fita daga haiyacin sa, saboda kallamar da Fauza ta fada _"laifi ne dan na so ka"_ to me hakan yake nufi? dama tasan shi? meye a tsakanin Malam Muhammad da Fauzan sa? a ransa yakewa kansa wannan tambayoyin, tsawar da Abba ya dakawa Fauziyyah ce ta dawo dashi cikin haiyacin sa, " ke Fauziyyah kina cikin hankalin ki? meke damunki? cewar Abba, cikin kuka Fauziyyah ta juyo ta kalli Abba, cikin kuka tace " Abba wannan shine Fa'iz wanda yayi sanadiyyar gujewar farin cikin mu, shine wanda yasa muka bar mahaifar mu, tushen mu, gidan mu, dangin mu da ' yan uwan mu, shine wannan bak'in azzalumin, mugu, macuci, maci amana wanda ya wargaza min rayuwata, wanda jefa ni cikin masifa da k'uncin rayuwa, shine wanda ya sari zuciya da mugun daf'in da har in mutu ina jin d'acin sa, shine wanda yasa ku cikin bakin ciki yayi sanadiyyar zubar hawayen ku, ya hana ku bacci, ci da sha, da kwanciyar hankali, shine wanda yayi rayuwa ta muguwar illa, shine wanda lalamin rayuwa da tunani na, shine wanda ya lalata duk abinda ka dad'e kana tanada Abba, Abba wannan Fa'iz wanda yayi sanadiyar korata daga makaranta, shine wanda idonka ya gane maka a wannan video, Abba wannan ne wanda ya......... d'aukewar da numfashinta yayi ne yasa ta yin shiru dole, sai kuma tari, mai k'arfi, tarin yaki tsayawa sai jini, da sauri Fa'iz yayi wajenta zai rik'e ta.
Kallansa tayi da jajayen idonta sannan tasa duka hannunta biyu ta hankada shi baya tarin ya kara yin k'arfi tayi baya kamar zata dafi, a gaban Fa'iz ta durk'usa gwiwarta tace " please ka bar mu, mu huta ni iyaye na please ka fita daga ratyuwar mu, Fa'iz yace " Fauziy....... " please kabar mu bana san jin komai daga bakin ka kai mayaudari ne, shima zubewa yayi a gaban ta yace " wallahi Fauza ni ba Fa'iz din baya bane, na canja halina duk wasu munanan da mugayen halina babu su yanzu, na zama mutum kirki bana ko san na sake tuna rayuwa ta ta baya, na tsani kai na Fauza, duk hukuncin da kika dauka akaina na yarda amma banda na rabuwa dake wallahi Allah Fauziyyah bazan iya rayuwa babu ke ba, da in rasaki gwamma na rasa rayuwa ta, da rayuwa babu ke na gwammaci mutuwa, Fauziyyah ina sanki fiye da kowa da komai, bani da kowa a rayuwa ta yanzu sai ke, please ki tausaya min, na rasa Momy da Daddy na, Fauza ki taimaka min ke tawa ce ni naki ke dan ni aka halicceki dan ke aka halicce ni, Fauziyyah ina sanki! ina sanki!! ina matukar kaunarki zan iyayin komai a kan ki zan iya rabuwa da kowa akanki please my Fauza.
Kallan sa tayi tace " memory is a wonderful thing if you don't hv 2 deal with the past, shima cikin kuka yace " there is no chance, no destiny no fate that can hinder the firm of determined soul, to face d darkness ur heart must be pure, My Fauza I keep my hope alive & never lose faith, kuka taci gaba dayi tace please go & live my life in peace, I beg u in name of almighty God, live me a long & go ur on lyf please, duk jikin kowa a wajen ya mutu babu wanda yake iya gwagwgwaran motsi balle magana, tashi Fa'iz yayi tacewa Fauza I love you, I love you wit all my heart, I really luv & I never live sum 1, get u, u are mine Fauza, I know u love me alot, I live u know because u beg, ya juya wajen Mama da Abba ya durk'usa a gaban sa ya basu hak'uri cikin kuka yayi musu godiya mai ya yawa ya nemi afuwar su, ya kalli Aisha yace " am so sorry Aisha I knew I hot u, please 4 gv me, da kyar cikin kuka tace " bakomai, ya juya wajen Sadik yace " I proud of u my friend, idan kaima nayi maka wani abu kan rashin sani please 4 gv me, kasa magana Sadik yayi, Fa'iz ya juyo ya kalli Fauziyyah yace " please 4 gv me, shiru tayi ba tace masa komai ba, I love you once again, ya juya ya, durk'ushewa Fauza tayi a kasa ta saka wani mahaukacin kuka mai k'ona zuciya.
Babu wanda ya iya magana, kowa jikin sa ya mutu, Mama, Aisha da Fauza babu abinda suke faman yi sai kuka, dakyar Abba ya lallashi su sukayi shiru, itako Fauziyyah d'akin ta ta shige ta rufe k'ofa ta fada gado ta saki saban kuka dan komai ya dawo mata sabo kamar yau aka yi, shima Sadik jikin sa sanyaye ya fita ya tafi gida , dakin sa ya shiga ya rufe ya kwanta yana yiwa kansa tambayoyi, babu mai bashi amsa abin yayi matukar d'aure masa kai, ya rasa wanda zaiyi masa bayani, yasan Fauza ce kad'ai zata iya warware masa komai to itama tana cikin wani hali, "tabbas akwai wani abu a tsakanin Fauziyyah da Malam Muhammad mai girman gaske duba da maganganun data fada, cewar sadik.
_Abin tausayi ko ni ma na tausayi maki Fauziyyah_
Fa'iz tafiya kawai yake bai san inda zai nufa ba, har ya isa wani masallaci, a cikin masallacin ya samu ya zauna ga yunwa yana ji gashi bashi da ko sisi, gaba d'aya ya fita haiyacin sa, kansa ya dafe ya saka kuka mai ban tausayi, anan masallacin yake zaune a nan yake kwana nan yake komai, amma duk halin da Fa'iz ya shiga bai manta da Ubangiji ba, sosai ya kara komawa ga Allah ya mika dukkan lamuran ga Allah, sosai yake sallah, wani mutum tazo masallacin yana raban kudi hankalin mutumin yakai ga Fa'iz yace " ikon Allah ya kalli Fa'iz yace...........
*Alhamdulilahi*
*MOMYN ZARAH*
~Thank you so much~
~'Yan dubiya~
_Nagode sosai da dubiya, da wadanda suka kira ni a waya da wanda suyi min text, duk ina godiya Allahu yabar zumunci_

160-165
Kallonta Sadik yayi yace " lafiya my life? "Lafiya lau dear kawai dai ina yawan jin fad'uwar gaba ne,ta fad'a cikin sanyin murya, murmushi yayi yana jan trolley d'in cikin gida yana yi cewa " karki damu my princess babu komai sai alkhairi yayi cikin gidan ,dama shi Abba tuni ya wuce , cikin karayar zuciya ta shiga gidan da gudu ta fad'a jikin Mama ita Maman rungume ta tayi , Sadik na cewa " bi mana Maman mu a hankali karki karya mana uwa,dariya Mama tayi tace " aiko dai,saboda tsabar murna da farin ciki Fauza ta kasa barin jikin Mama , da gudu Aisha ta shigo gidan tace " Yaya Sadik ina Auntyn ? ai kafin ya bata amsa ta gano ta.
Da dugu ta fad'a jikin ta ,ta rungumeta ita Fauza sakin Mama tayi ta rungume Aisha ,cikin shagwab'a Aisha tace "Aunty babu yarda banyi da Abba da Yaya Sadik su tafi dani taryarki ba amma suka k'i, dariya Fauza tayi tace " to yanzu baga ki ga ni ba babu mai kwace maki ni, k'ara rungume ta Aisha tayi tace "aiko Aunty ko aure kika yi tare zamu tafi ,dan da kika tafi Allah naji ba dadi dan ma da Malam Muhammad.
" ikon Allah a gaba na Aisha ai kya bari ku keb' e sai ki bata labarin ko? cewar Mama ,hannu Aisha tasa ta rufe fuskarta, Fauza akace kai Mama kinsa taji kunya , Mama tace " ai dole ta matsu ki dawo ta baki labarinsa tunda gashi dan zumudi ko ta bari huta ,ta hau baki labari, Abba dake shigowa yace " kar a damarmin Mama na ,a barta ,taho nan kinji Auta ta kar a samin ke a gaba, "yawwa Abba na ,ta fad'a tana dariya gaba d'ayan su dariyar suka saka, " Aunty nayi maki girki mai dad'i zo muje ki ce ,Aisha ta fad'a tana rik'e da hannaun Fauza ,zaunar da ita tayi a kan carpet sannan ta shiga jera mata abincin , kallan Sadik tayi tace " dear zo mu ci mana , " ah kina ganin mutuniyar yau ko tayi bata yi min duk idonta ya rufe ,saboda ganin ki, " ayya sorry yaya kai ma zo kaci please ta fad'a tana
Showing 45001 words to 48000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16 Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24