colour da duk shaye-shayen da Fa'iz yake bai yi baki ba, yace " ta kusa shigowa hannu, thank you so much Fa'iza, zan bata mamaki next tym idan zan shiga school, Fa'iza tace " ah wannan kuma ya rage naku, kaga ni idan akwai giya ko benling bani na sha, tana maganar tana kunna wutar sigarin dake hannunta, yace " oh ke dai baki gajiya da cakewa harma kina nema ki fini, " dariya tayi tace " ko kaga laifi na, ai gwamma na mori ƙuruciya ta, naci duniya da tsinke tun kafin ƙasa ta rufe ido na. "



"Au ashe ke har tuna wannan abu kike yi kenan? wanne abu kenan? ta tambaye shi, "mutuwa mana, dariya tayi sosai tace "lalle kai shagalalle ne har mutuwar kake manta sunan ta, ƙeyar sa ya shafa yace "ah to kuma dai, kai Fa'iza ta kafawa kwalbar giyar dake hannunta, ta kwankwaɗa iya san ran ta, sannan ta ajeye ta a gefe, tace " ni fa ban ji komai ba, idan kana da kayan aiki bani mana, tashi yayi ya buɗe bedsite ya ɗauko ƙwaya ya miƙe mata yace " gashi nan ai sai ki cake, nima naji daɗin..... ya kashe mata ido ɗaya. "



"Ai dama nasani kai ko hmmm, "ni ko me, baka gajiya da sex wallahi, "ke ma hakan kike, sai da tasha kayan maye kala-kala sannan Fa'iz ya faɗa kanta ya murje ta sosai, wanka yayi ya fita ya barta anan a buge, gida ya wuce dan ya kwana biyu bai je yaga momy'n sa ba, a ransa yaji yana missing ɗinta dan haka yana gamawa da Fa'iza ya nufi gida ya ganta, gidan ya shiga ko sallama babu kamar gidan arna, ya tarar da ita a falo kusa da ita ya zauna ya kwantar da kansa a kan cinyar ta, yace " I really miss you my sweet mom, ture tayi gefe tace " haba Fa'iz ace kana cikin garin nan amma sai ka kwashe 1 week baka zo ka gammu ba, " am so sorry mom, i never do it again, kallen shi tayi tace " are you sure? "yes sweet mom, " ok fine, tashi kaje kaci abinci. "



Allah sarki mom ɗin Fa'iz mace mai haƙuri da sanin ya kamata ga daddako, amma Allah ya haɗa da jarrabawa ta Fa'iz da mahaifinsa, yadda duk Fa'iz yake haka ma halin mahafin sa yake, baƙin cikin halaiyar su har ya haifar mata da ciwon zuciya, tana matuƙar fama da matsananciyar rashin lafiya batare da kowa ya sani ba, tana daurewa ne kawai, haka take ta fama da mahaifin Fa'iz tun tana amarya gashi har yau bai rage komai ba sai ma ƙarowa da aka samu ta Fa'iz. "



Har yau har gobe yana shigo mata gida cikin maye, ko kuma ta kira wayar sa taji wata mace ta ɗaga wayar, ga matsalar ɓata 'ya'yan mutane da yake yawan yi kamar Fa'iz kullum cikin kawo mata ƙarar sa ake akan mata, siririn hawayen daya gangaro mata kan kuncinta taji Fa'iz yana goge mata ba tare da tasan ma yazobo ba, da sauri ta goge hawayen, Fa'iz yace " why Mom? cikin sanyin murya tace " nothing my son, ƙara fuskantar ta yayi dan duk iskancin Fa'iz ya tsani yaga mahaifiyarsa cikin ɓacin rai, balle kuma shi da kan sa ya ɓata mata, cikin alamun tausayi yace " i know ur problem's my Mom, kallan shi tayi cikin alamun tambaya ba tare da tace masa komai ba, ya gane mai take nufi dan haka yace mata " your problems is my Dad, he is the only one that can make you cry, please Mom i beg you in the name's of Allah, for get him and stay away from him, murmushin ƙarfin hali tayi tace " i can't. "



"Why Mom? I want to see you happily never after, murmushi tayi masa tace " Ok to ka fara daina abubuwan da kake yi, idan ka daina zan rayu cikin farin da kake so na kasance, kai ya shafa yace " ki tayani addu'a, yana maganar yana miƙewa, tace " ka tabbatar kaci abinci kafin ka kwanta, dariya yayi yace " ok Mom , you still gev me caring, like a boy, am full mature enough, am a man now, dariya ya bata tace " Ok old man go an rest, ɗakin shi ya shige ya kwanta ya faɗa tunanin Fauziyyah da irin garaɓasar da zai kwasa a jikinta, yayi murmushin mugunta yace " da ganinta akwai ni'ima zatayi daɗi, da haka bacci yayi awan gaba gaba dashi. "



*Alhamdulillahi*
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```

🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹


~NAH~


*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*



_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_




_SADAUKARWA GA K'ADDARA TAH FANS GROUP, DA KAINUWA WRITERS FAN GROUPS, NA BAKU K'ADDARA TAH KYAUTA_



*_PLEASE MUNA BARAR ADDU'ARKU D'AYA DAGA CIKIN BATA DA LAFIYA, UBANGIJI YA BATA LAFIYA BATUL ADAM JATTKO_*



```DEDICATED TO ```
```SA'ADATU AL'AKALI```
```HALIMA MK```
```UMMU NABIL```



_TA DABAN CE KE_
*FAUXIA BALA MB*
*MY FAUZA*




35/40




Ranar Monday tun wajen ƙarfe 8:00am Fa'iz ya bayyana a school abinda bai taɓa yi ba a rayuwar sa, sanye yake cikin manyan kaya shadda galila taji aikin sama light blue, kansa da hula baƙa takalmi baƙi haka ma agogon hannun sa, ba ƙaramin kyau Fa'iz yayi dama gashi fari sol, duk inda ya ratsa sai an kalle shi, abu biyu ne yasa ake kallansa, na farko ganinsa da manyan kaya, gashi ya shigo school so early, na biyu kuma kyan da yayi dan kayan sunyi masifar karɓar jikinsa, direct department ɗin su ya nufa. "



Fauziyyah na kallan shi, sai murmushi yake yiwa mutane, abinda yayi masifar bata mamaki, babban abinda yafi bata mamaki shine yau shi kaɗai ya shigo school, batare da gan's ɗinsa ba, murmushi tayi ta wuce class, bata kawo komai a ranta ba. "


_Allah sarki Fauziyyah in banda ƙuruciya ai yaci ace kin gane plan ne, tunda duk abinda kika faɗa kina so ya kasance gashi yayi_



Tana zama Fa'iza ta shigo da sallamar ta, cikin mamaki tace "ƙawata yau naga abin mamakin da ban taɓa gani a school ɗin nan ba, "me kika gani ƙawata? gani nayi har Fa'iz ya canja, gaskiya aikin ki yayi kyau, badai har kin faɗa masa sharaɗin naki ba? "A'a ban faɗa masa komai ba, ni inama na ganshi, tun ranar da yayi min maganar abota, cikin alamun mamaki tace "oh ikon Allah, ai dama na faɗa miki babu abinda namiji bazai iya ba idan har yana san mace, kin gani ya fara canjawa ko? a gaskiya ba ƙaramin so Fa'iz yake miki ba."



"Hmmmmm kawai tace kasancewarta ba mai san yawan magana bace. "


"Kin san ma me kuwa? Fa'iza ta tambayi Fauziyyah, tace " a'a sai kin faɗa, "ji nayi wai ance ma yace wa 'yan groups ɗinsa kowa ya fita safgarsa, kar wanda ya ƙara yi masa magana, shiru Fauziyyah tayi ta shiga tunani, ajiyar zuciya ta sauke tace " is left 4 him, is not my business, please close dat chapter, "ok Fa'iza tace cikin alamun jin kunya, suna haka Lacturer su ya shigo. "



Suna fitowa daga Lacture's suka hangeshi tsaye a bakin motarsa, nufusu yayi yana murmushi, sallama yayi musu suka amsa, cikin murmushi yace " nazo jin amsa ta ne, itama cikin murmushin tace " na amince da abotarka amma da fatan zaka kasance yadda na ganka yau har abada, "masha Allah, Alhamdulillahi, kallan sa Fa'iza tayi tace " ikon Allah wannan kuma duk na meye, kallan ta yayi yace "ƙawarmu ba dole na godewa Allah ba, jiya fa ko runtsawa ban yi, dan tsoran kar ace da ni a'a, dariya tayi tace "haba dai karka damu, amma dan Allah ga amanar ƙawata nan, kuma ka kasance mai tsoran Allah, da bin dokokin Ubangiji, ajiyar zuciya yayi cikin sanyin jiki yace " in sha Allah, amma dan Allah ya sunanki dan kin burgeni gaskiya kina da addini da tsoran Allah, dole taku tazo ɗaya da ƙawata, cikin murmushi tace "Fa'iza. "



"Masha Allah kinga ga Fa'iz, Fauziyyah sannan kuma ga Fa'iza, kinga abotar mu zatayi daɗi, duk maganar da sukeyi Fauziyyah na jinsu bata ce komai ba, kallan ta yayi yace "ko Fauziyyah? cikin murmushi tace " eh, yace muje resturent muci abinci, "a'a bama jin yunwa ka barshi kawai, dariya yayi sosai har sai da dimple ɗinsa ya lotsa yace "ai abota ce ba soyayya ba, wai ni ko kinsan meye abota da soyayya kowa?



Kallan shi kawai tayi batace komai ba, yaci gaba da cewa "ita soyayya tana nufin lallaɓawa, rarrashi, nuna so da kulawa, da waya ko wanne lokaci, sannan ni namijin ni zan rinƙa kashe miki kuɗi duk abinda kike so ni zan yi ƙoƙarin yi miki dan na faranta miki ranki, sannan kuma akwai exchanging text na love , da zuwa zance da jin kunyar juna, da ɓoye wasu sirri da gudun ɓacin ran juna, da haƙuri da juna, da kuma kawar da kai, da dai sauran su, suna tafiya suna maganar har suka isa resturent ɗin, kowa yayi oder abinda zai ci, aka kawo musu suna cin abincin yana ci gaba da magana. "



"Amma ita abota saɓanin haka ce, ita abota ba'a jin kunyar juna, sannan ba'a ɓoye sirri, idan ɗaya daga cikin aboki yana cikin damuwa to rabawa akeyi, akan yi faɗa, da tsokanar juna ana faɗawa juna sirri duk abinda ya shafeka zaka iya faɗawa abokinka, musamman ma idan abokin amana da rufin asiri ne, haka zalika kowa zai san samu da rashin abokin sa, idan bani dashi zan iya tambayar ɗaya daga cikin ku, haka kuma, Idan ɗayan mu nadashi to dukkan mu ne ke dashi, haka a junan mu babu abin kunya ko jin kunya, idan aka je cin abinci ɗaya ne zai biya kuɗin kamar dai yanzu dake zaki biya ya nuna ta da ido, ɗago kai tayi ta kalle shi, wani rikitaccen kallo yayi mata da wani mugun kallo, da sauri ta maida kanta ƙasa, dan ji tayi jikinta ya mutu, gaba ɗaya tsikar jikinta ya tashi. "



Ya fahimci abinda taji, da yake ɗan duniya, sai ya ƙara kashe mata murya yace "basu kuɗin, ba musu ta buɗe jakarta ta biya musu, haka ma suna zuwa wajen siyan kunun aya, ya fizgi jakarta ya biya kuɗin, bin shi kawai tayi da ido, shi ko kallanta bai yi ba, yaci gaba da abinda yake yi. "



Bayan ta koma gida ta gama duk wani abo da zata yi ta kwanta, bacci ya gagari idonta, tunanin maganarsa ta ɗazo take yi, a fili tace " gaskiya ne akwai bambamci tsakanin abota da soyayya, loakacin da yace yana si na, shiyake biya min kuɗin komai a school ɗin duk wani abo da zan siya shi yake sai min, hatta biro, sannan yana jin kunya ta, kuma yana lallaɓa ni, saɓanin yanzu da komai kai tsaye yake yi min, ta tuna lokacin da tayi masa baccin ƙarya da ya shigo class ɗin su, yasan ba bacci take ba a lokacin amma cewa kar wanda ya tashe ni, ya hana kowa magana a class ɗin, amma yau da yaje ya same ni ina bacci pure water mai sanyi ya sheƙa min na farka a gigice, kai dai-dai da kallan da yake yi min yanzu yasha bam-bam dana da, da haka bacci ya ɗauke ta. "



Washe gari tana shiga school shima ya shigo, ido ta ƙura masa ta kasa ɗauke ido daga kansa, dan ba ƙara min kyau yayi mata ba, material boyil ya saka yayi kyau sosai, yana zuwa kusa da ita ya hura mata iska a fuskarta yace " lafiya dai irin wannan kallo haka kamar zaki haɗiye ni, kafin tace komai Fa'iza ta ƙaraso tana cewa "abin yau harda san kai, dariya yayi mata yace "me aka yi miki, "gashi kuwa na ganku tare, "nima anan na tsince shi, cewar Fauziyyah,haka dai suka yi ta hira, har lokacin Lacture's yayi, kowa ya nufi class. "



Sun fito daga Lacture's a gajiye liƙis suka nufi gate ɗin fita ga rana ana tsulawa ga zafi, gate ɗin gashi da shegen nisa, gashi babu abin hawa, ta gaban su yazo zai wuce a mota, da sauri Fa'iza ta ɗaga masa hannu, tsayawa yayi yana kallon su yana dariya yace "lafiya kika tsai dani?



Please ka taimaka ka rage mana hanya mana ko gate ne ka fitar da mu, dariya yayi yace "ita wannan bata da baki? Shiru tayi bata ce komai ba, dan ba ƙaramar gajiya tayi ba, "au bazakiyi magana ba, yana maganar yana kallanta, bata ce komai ba, ya kalli Fa'iza yace ta ba miki, idan bata yi magana ba tafiya ta zanyi, da sauri Fa'iza ta kalli Fauziyyah tace" please my friend took to him, shiru tayi, "sai an jima tunda bazata yi magana ba yana motar yayi gaba. "



Da sauri Fa'iza ta kalli Fauziyyah tace "please friend kar yayi nisa, kinga fa dare ya fara yi, kar wani abu ya same mu a dajen Allah nan, kinga fa kwanaki aka tsinci wasu anyi musu fad'e kuma an kashe su, aiko Fauziyyah ta tsorata, dama ga ta uwar tsoro, da sauri ta kwala masa kira" FA'IZ!!!! wani wawan birki ya taka, baya yayi motar,da gudu-dudu sauri-sauri suka k'arasa inkiya yayiwa Fa'iza da ta shiga baya, ta gane abinda yake nufi, tayi saurin zama a baya, Fauziyyah tazo zata zauna a bayan itama yace " ni direban kune da zaki zauna a baya, idan bazaki hau gaba ba to, yana maganar yana
dariya. "



Dole ta saka Fauziyyah zama a gaba, ido Fa'iza da Fa'iz suka had'a yayi mata alama da wani abu......





*Alhamdulilahi*





~Ana mugun tare~
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```

🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹


~NAH~


*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*



_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_



40-45



Murmushi Fa'iza tayi dan tasan mai Fa'iz yake nufi, nuni tayi masa da ido akan bazai yiyo ba, shima kai ya ɗaga mata alamar "Ok, gidan mai suka shiga, bayan an gama zuba mishi man ya kalli Fauziyyah yace "bashi kuɗin, ido ta zaro alamar ban gane ba, bai ƙara yi mata magana ba ya warci jakarta ya buɗe 2k ya gani a ciki, bai bar mata ko sisi ba ya kwashe su duka ya biya, yaja motar yayi gaba, babu wanda ya ƙara yin magana ba, cikin mamaki Fauziyyah ɗago kanta tana kallan Fa'iz ganin bai tambaye ta kwatancen gidan su ba, amma gashi ya kawo ta har ƙofar gida, kai ta ɗago ta kalle shi ido cikin ido ta buɗe baki zatayi magana, da sauri Fa'iz ya ɗora hannu akan lips ɗin ta yace " shhhhhhhhh, shiru tayi, ido ya ƙura mata itama ta ƙura masa sun daɗe a haka, sai da Fa'iza tayi guaran murya, da sauri Fauziyyah ta kawar da kanta gefe, cikin in ina Fauziyyah tace " nagode, ta juya ta kalli Fa'iza tace mata " ƙawata sai gobe, ta shige gida. "



Dukkan su binta sukayi da kallo, kai Fa'iz ya shafa ya ciji leɓen sa, yace "Allah yakai damo ga harawa, cikin dariya Fa'iza tace "ko bai ci ba yayi birgima, "a'a zai ma cin, idan bai ci ba mai akayi kenan, gaba ɗayan su sukayi dariya, yace "dawo gaba mana, gaban ta dawo ta zauna, ya kalle ta yace " to ke ya za'ayi yanzu, ya kashe mata ido ɗaya, yana kallanta yana lashe leɓen sa, kamar wani maye. "



wani kallo take yi masa irin na cikakkon 'yan bariki, haɗi da canja salan maganar ta, tace "yadda kake so haka za'ayi ranka ya daɗe, key yayiwa motar ya ja yabar ƙofar gidan su Fauziyyah, taci gaba da cewa " kare da kuɗin ai sai ya sha la..... Kafin ta ƙarasa yace " kinga ni ba karin magana na tambaye ki ba, yanzu gida zan kai ki ko mu wuce kawai, leɓenta ta lasa ta kashe masa ido tace "kai ma ai kasan bazan ƙi ba, wazai ƙi, gwarzon namiji, jarimi, sa maza kuka. "



Dariya Fa'iz yake yi sosai, saboda maganar da Fa'iza ta faɗa, duk da idan da sabo ya saba ji a bakin mata da yawa ba awai ita kaɗai ke faɗa masa hakan ba, direct Liyafa suka wuce dan biyawa juna buƙata. "



Tun daga ranar da Fa'iz yakai Fauziyyah gida, kullum ba fashi shi yake kaita school kuma shi yake dawo da ita, haka ma school kowa yasan su tare, duk wani mugun hali da Fa'iz yake yi da ko aka sanshi da su, to yanzu ya daina, duk 'yan gans ɗinsa ya zubar da su, ya koma saka manyan kaya da zaman class kullum yana class yanzu, sallah ko, ko liman a masallacin yake samun sa, kowa a makarantar sai mamakin nutsuwar sa suke yi haka, waɗanda suka san shi kowa sun san tabbas ba banza ba akwai tarkon daya ɗana. "



Abinda basu sani ba kuwa babu abinda Fa'iz ya rage daga cikin munanan halayen sa, sai ma abinda ya ƙaru, kwantan ɓauna yayi, yana san cimma burin sa akan Fauziyyah ne, 'yan groups ɗin sa kullum suna tare a club ko wani wajen shaƙatawar, babu abinda suka fasa na daga cikin holewa, duk inda sukaji baƙuwar mace a school duk muninta zasu kawo masa labari da dare su nemeta, shaye-shayen sa ma ya koma sai da dare yake yin su. "



Wasa-wasa muguwar shaƙuwa ta shiga tsakanin Fa'iz da Fauziyyah, kullum suna tare, idan koma suna gida to tabbas suna tare a waya, komai tare suke yi, babu abunda Fauziyyah zata yi a rayuwar ta batare da ta faɗawa
Showing 6001 words to 9000 words out of 70679 words