dakai, yanzu bata fiya zama a Nigeria sai dai idan akwai aiki ta shigo suyi kawai da zarar sun gama zasu wuce subar k'asar, sosai take juya Gan's d'inta don itace oga.
*********************************
Fa'iz ciwo yayi tsanani sosai, dan har aman jini yake, wani ne anan ya tausaya masa ya d'auke shi ya kai shi asibiti direct emergency aka shigar dashi saboda ya galabaita, sai da aka shawo kan matsalar sannan aka fito dashi wanda ya kawo shi Doctor ke yiwa bayanin ciwon zuciya ne ke damunsa, Allah ya taimaka ma an kashi da wuri da komai yana iya faruwa dashi, sai da Fa'iz yayi sati a hospital sannan aka sallameshi, yasha jinya sosai ya k'ara bak'i ya rame, ranar da aka. Sallamo shi dawo masallaci zai kwanta don tunda yabar gidan su Fauziyyah nan yake kwana, yaga an rufe kasuwa ya wuce, ya samu runfar da bakowa ya kwanta.
Wajen 9:30pm yaji an biyo b'arawo, ana ihun b'arawo, mutane suna ta jifanb'arawon da duwatsu, tashi zaune Fa'iz yayi yana kallon ikon Allah, dayake cikin duhu ne kuma ga Fa'iz a rumfar kasuwa, sai b'arawon ya shige cikin mutanen ya nuna Fa'iz yace " gashi can, aiko mutanen sukayi kan Fa'iz suka rik'e shi, Fa'iz ya fara rantsuwa yana cewa bashi bane amma ina, wani mutum cikin mutanen ya haska Fa'iz da touch light yace " to idan ba kai ne b'arawon ba waye? Fa'iz yace " wallahi bani bane ni nan nake kwance ina bacci, wani kuma can gefe yace " muma duk nan muke kwana amma ya akayi bamu san ka ba? Fa'iz yace " ni yau na fara kwana nan, wani yace " lalle kam ka cika d'an rainin hankali, gaka bak'uwar fuska a cikin mu, bamu san ka ba, kuma b'arawo muke nema to waye idan ba kai ba, mu nan duk mun san kan mu, Fa'iz wallahi bani bane, amma ku haska junan ku ku gani, b'arawon na cikin mutanen ganin Fa'iz zai tuna masa asiri yace " lalle kam ku kuka tsaya sauraren, b'arawon yayi kan Fa'iz ya hau bugu aiko sauran mutanen suka ce dawa Allah ya had'a mu bada kai ba, suka hau shi da duka kamar zasu kashe shi, sai da suka yi masa tsinannan duka, suka farfasa jiki, sannan suka d'aure shi, akan gobe zasu kai shi kotu, kafin safiya Fa'iz yayi suma yafi 3 nan take aman jinin ya dawo mai.
Washe gari tun da safe suka yi cali-cali dashi suka kai shi kotu, suka shigar da k'ara, suna nan zaune aka zo shigar dasu cikin kotun, aka gabatar da laifin da ake zargin Fa'iz ya aika ta, kan *BARRISTER FAUZA* a k'asa tana sanye da rigar su ta Barristers idon ta d'auke da farin glass ta k'ara kyau da k'iba, a hankali tace " meye sunan wanda ake tuhuma?
Fa'iz na jin muryar Fauziyyah cikin tashi hankali ya d'ago fuskarsa ya kalle ta har a lokacin kanta yana k'asa bata d'ago ta kalle shi ba, murya na rawa yana zubar da hawaye yace " FA'IZ!!!! aiko cikin firgice ta d'ago kai suka had'a ido.............
*Alhamdulilah*
*MOMYN ZARAH*
_PLEASE KUYI HAK'URI NA RASHIN JI NA DA KUKAYI KWANA 2, HAKAN YA SAMU ASALI NE NA RASHIN LAFIYAR DA NAKE CIKI, SHIYASA KUKA DAI NA JI NA, KUKA JINI SHIRU 2DAYS_
_KUYI HAK'URI DA WANNAN BANA JIN DAD'I,BANI DA LAFIYA KUMA INA MATUKAR JIN JIKI_
```GA HAJJI TA ZO KUNA IYA JINA A KOWANNE LOKACI KO KUMA KONA IYA JINA SHIRU HAR SAI BAYAN HAJJI```
~NEED UR PRAYERS MY FRIENDS~
~(AM SICK)~
~I LOVE YOU SO MUCH MY FANS & I PROUD OF YOU MY DEARS~
BYE
[05/09, 20:33] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_(DASHEN ALLAH)_
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
_DEDICATED TO_
*FATIMA MUKHTAR*
*(FATYN KIYAWA)*
LUV U MORE MOST MY CWEET MUM, INA ALFAHARI DAKE K'ARAMAR UWA
```ALLAH YA BAR ZUMUNCI, IYA WUYA ANA MUGUN TARE UWA TA, TA KAIMA LUV U ALOT DR FATIMA MUKHTAR KIYAWA, LABULE ASIRIN D'AKI, GADANGA K'USAR YAK'I```
*(MUTANAN CHINA)*
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
185-190
Cikin firgici ta d'ago kai suka had'a ido 4 eyes, dammmm!!!! gabanta yayi muguwar fad'uwa, ido suka k'urawa juna kowannen su ya kasa d'auke idon sa, wani daga cikin lawyers d'in dake kotun ne yayi gyaran murya, cikin alamun jin kunya Fauza ta d'auke kanta daga kan Fa'iz, mutanen dake k'arar Fa'iz ta kalla tace " me ya satar muku? da sauri Fa'iz ya d'ago kai ya kalle ta cikin ransa yace itama ta yarda nayi satar kenan shikenan Fauziyyah zata rink'a kallo na a matsayin b'arawo, wani daga cikin wad'anda suka kawo Fa'iz yace " 17k, kallon Fa'iz tayi tace " meyasa zaka satar musu kud'i? Idan kana jin yunwa ko kana da buk'atar kudi ba sata ya kamata kayi ba, sana'a ya kamata kayi, irin kune cima zaune masu matatciyar zuciya, sakarkaru wad'anda basu iya neman na kansu.
Kansa na k'asa ya kasa d'ago kai, hawaye ne kawai ke fita daga idon sa, yau shi Fauziyyah ke cewa mai matatciyar zuciya, sakarai, yau shi Fauziyyah ke fad'a irin wannan maganganun, yanzu harta yarda zai iya yin sata kenan, tsawa ta daka mishi tace " bada kai nake magana ba, " cikin muryar kuka yace " ni ban d'aukar musu kud'i ba, kudin wani baya gaba na, nawa ma na juya musu baya balle na wani, ni ina da zuciyar nema dan haka nafi karfin cima zaune, idon yayi ja, cikin bacin rai yake maganar da yanzu bai k'i an mutu ba, dama Fa'iz akwai bak'ar zuciya.
Ido kawai ta zuba masa a ranta tace " mai hali dai baya tab'a fasa halin sa, kallon ta ta maida kan mutunan tace " to kun ji yace bai d'aukar muku komai ba, wani ya bud'e baki zaiyi magana tayi saurin cewa " ni zan biya kud'in , dan gudun kar aja shara'ar tayi wannan hukuncin dan ta lura zuciyar Fa'iz takai sama, jakarta ta bud'e ta irga kudin su ta basu sannan tace " daga yau na kori wannan shara'ar, sannan kotu ta sallami wanda ake zargi ba tare da beli ba.
Daga haka kowa ya watse yana mamakin adalci da dattako irin na Fauziyyah, kowa yana ganin tayi adalci sai sa mata albarka akeyi, tana fitowa ta nufi motar ta dan yau bata iya yin komai, jikin ta duk ya mutu, ta rasa dalili duk ranar dataga Fa'iz take shig cikin mawuyacin hali, gaba d'aya ta fita haiyacin ta da nutsuwarta, a jikin motar ta hango shi tsaye yana yi mata murmushi, face ta b'ata ta k'arasa motar ta bud'e ta shiga kafin ta rufe shima yayi wuf ya shiga ya zauna yana facing dinta.
Face ta b'ata tace " get out! Murmushi ya sakar mata yace " I know u my Fauza, I know u love me alot, kallan sa tayi rai bace tace " God forbid, Allah ya tsare ni da son ka, yace " ni kuma Allah yabar ni da sanki ina rok'on Allah yasa sanki ne ajalina, Fauziyyah nasan nayi kuskure a baya, kuruciya da gata, da giyar kudi ke dibana, amma yanzu am regret all my past, please my fauza ki taimake ni, wallahi idan na rasaki mutuwa zanyi, ya karasa maganar yana kuka mai ban tausayi, itama cikin kukan tace ka riga kayi wasa da damarka, kayi sake Fa'iz, dan wallahi Allah ko maza sun kare babu abinda zanyi dakai, mazinaci, basiki, Allah ya kiyaye na aure ka na had'a zuri'a dakai, kuka yasa mata mai k'ona zuciya yace " nasan wad'annan duk halaye na ne amma a baya, yanzu ba Fa'iz din da bane, wallahi Fauziyyah na canja halaye na, na zama na Allah yanzu da please ki karasa ladarki, ki tallafi rayuwa ta, wallahi Fauziyyah idan na rasa ki mutuwa zanyi yana maganar yana ruwa kuka kamar k'aramin yaro.
Cikin kuka tace " please get out, sosai ya kara sa mata kuka yace " Fauziyyah mutuwa zanyi please kiyi min duk horan da kika ga dama amma banda irin wannan bazan iya jure wannan ba, karki kiyi watsi da amanar da Momy ta baki, karki ki cika alk'awari, kuma kin san hukuncin wanda tayi hakan a wajen Allah, wallahi Fauza duk wani wanda yake takamar yana sanki bai kai ni ma balle ya fini, nasan nafi kowa sanki, nafi kowa cancanta dana aure ki duba da abinda ya faro a tsakanin mu, harfa da rabo dan ma Allah bai raya mana shi ba, ki duba da kyau kiyi tunani, Allah kadai yasan meya b'oye a tsakanin mu, Fauziyyah ke tawa ce ni naki ne, duk wanda zaki aura bazai kai ni ba, ni zan gan ki da mutunci da k'ima kamar kowacce mace, to amma idan wani ne fa, ki tuna.
Kuka take sosai ta kasa cewa komai, tsoro da fargabar abinda zai biyo baya take yi idan ta auri Sadik, shima kukan yake sosai yace " ni kadai zaki aura naci gaba da kallon ki da mutunci, Fauziyyah bani da uwa bani da uba bani da wani makusanci na daya wuce ke, kece uwa ta kece uba na, dangina kowa nawa, ki tausaya min abin zaiyi min yawa bazan iya wujewa ba, zan iya hak'uri da rashin kowa amma banda naki, please help me, don't let me along, nasan zakiyi alfahari dani zan baki farin ciki, da kulawar da kowacce mace take fatan samu a wajen namiji, zan zame miki komai a rayuwa zan baki gata.
Cikin kuka tace ban sanka Fa'iz na tsaneka, ni Sadik nake so kuma shi zan aure, dan Allah ka fita a rayuwa ta, ka barni na huta ka barni na rayu cikin salama, da kwanciyar hankali, " Fauziyyah dani ne zaki rayu cikin salama da kwanciyar hankali ni kad'ai ne farin cikin rayuwar k....... " please ka fita, ya bud'e baki zaiyi magana ta k'ara fashe mishi da kuka tace " please ka tafi, cikin sanyin jiki ya fita taja motar sa, nan Fa'iz ya durk'ushe yana kuka iya k'arfin sa, tari ya fara sai kuma amon jini, duk abinda ke faruwa tsakanin su Sadik na kallon su, sosai Fa'iz ke faman jinin, a asibiti ma haka yake ta faman aman jinin yana cewa " I love you so much my fauza, yana aman jinin yana maganar " ina sanki kece rayuwa ta idan bake mutuwa zanyi bazan iya rayuwa ba ke, I love you, yana kuka yana maganar, kamar hauka-hauka haka yake abin ga jini yaki tsayawa su kansu doctors din sun tsoran ta, da kyar aka shawo kan matsalar akayi masa allurar bacci kowa yana mamakin irin wannan mugun so da yake yiwa Fauziyyah, wasu ma har cewa suke dama har yanzu akwai irin wannan soyayyar, koda Fa'iz ya farka da ihun kiran sunan ta farka, sai bambatu yake, duk ya fita haiyacin sa, gashi an rasa kowa nasa, wani d'an unguwar su Abba da Baba ne yazo asibitin kawo matar sa haihuwa yaga halin da Fa'iz ke ciki, nan ya sanar da doctor cewa ya san shi, rik'on sa doctor yayi kan yaje ya sanar da 'yan gidan su.
Ita ko Fauziyyah tunda ta koma gida ta shige d'akin ta kifa kai ta shiga sana'ar tata ta kuka, tana tuna maganganun Fa'iz, a fili tace " maganar ka gaskiya babu wani d'a namiji da zai aure ni a hak yaci gaba da kallo na da daraja ko sauran mutunci, kara fashewa tayi da kuka tace " ka cuce ni Fa'iz, Allah Ya isa tsakani na da kai, mugu azzalumi, wallahi Allah ko maza sun k'are a duniya babu abinda zanyi dakai koda sanka zai zama ajalina wallahi bazan tab'a aure ka ba, da in aure ka gwara na mutu.
Cikin ikon Allah ana gauwa Abba halin da Fa'iz ke ciki ya mik'e Ya shiga gida Ya sanar da su Mama da Aisha, Aisha Abba Ya aika ta kira masa Baba, bayan Baba yazo ne yake sanar dashi halin da ake ci," Subhanallahi Baba yace, ya kalli Sadik yace " maza d'auko mota mu tafi, duk gidan an tafi da kowa banda Fauziyyah har su Mama da Aisha am tafi, duk wanda yaga halin da Fa'iz yake ciki dole ya tausaya masa, koda mak'iyin sa, yana aman jinin yana kuka yana kiran sunan Fauziyyah, tsaye sukayi a kansa babu wanda ya iya cewa komai saboda abin ya wuce tunanin su, kallon su Abba da Baba doctor yayi yace " ciwon zuciya ne kuma yaci k'arfin sa sosai, tunda aka kawo shi babu abinda yake ambata sai I love you so much Fauziyyah, maganar gaskiya yana mugun san yarinyar nan dan idan bai same ta ba komai yana iya faruwa dashi, dan a koyaushe yana iya rasa rayuwar sa, mu kan mu munyi mamakin irin sanda yake mata, wasu kuma suka ce su basu tab'a ganin soyayya irin wannan ba.
Tari ne ya k'ara turnik'e Fa'iz sai jini shahhhhhhh, kai ya d'ago ya kalli Abba ya rik'e hannun sa da kyar, yace " Abba wallahi ina santa itace rayuwa ta, idan na rasa ta mutuwa zanyi wallahi Abba na canja halaye na, please Abba ku taimaka ku bani Fauziyyah, ita ce ni, idan babu ita babu ni, Abba ka ceci rayuwa ta, Allah ina santa I really luv her, I love her with all my heart, Abba ni nafi cancanta dana aure ta ka duba ka gani, ni zan rik'e ta da mutunci da k'ima zan bata rayuwa mai kyau ingantacciy...... tarin ya kara sark'e shi, amma duk da haka baiyi shiru ba, ya kalli Mama yace " yace ku taimaka min bani kowa a duniya, Fauziyyah itace kowa na yanzu, Aisha ya kalla dake ta faman kuka yace " please sister help your brother, if not any tym u can lost me, dakyar ya kuma kamo hannun Sadik yace " Friend I know u love her, but I love her modern any body, please aboki ka taimaka kabar min Fauza, Fauziyyah tawa ce, ina santa sosai mutu zanyi idan na rasa ta, kallon sa Sadik yayi cikin sanyin murya yace " nima ina santa duk yadda kake ji akanta nima ina jin fiye da haka, nima itace rayuwa ta idan na rasa ta wallahi mutuwa zanyi, kayi hak'uri Friend dammmm!!!!! gaban Fa'iz yayi muguwar fad'uwa bai san lokacin daya saki hannun Sadik ba.
Jikin kowa yayi sanyi, amma banda na Abba, Abba ya kalli Fa'iz yace " gaskiya bazan iya baka auren Fauziyyah ba, kuma koda mutuwa zakayi abinda ka shuka ne kake girbarsa, wallahi Allah bazan taba baka auren 'ya ta, na riga nayiwa Fauziyyah miji, idan kaga Sadik bai auri Fauziyyah ba sai dai idan d'ayan su baya numfashi, kowa kuwa kai da ita zaku mutu wallahi bazaku tab'a auren junan ku ba, har abada kun have haramta da auren junan ku, koda bayan raina duk wanda ya bashi auren d'aya daga cikin 'ya'ya na ban yafe ba.
Abba yana kaiwa nan ya juya yayi ficewar sa, Baba da Sadik suka bi bayan sa, fad'owa Fa'iz yayi daga kan gadon yana dafarar mutuwa kunfa na fita daga bakin sa idon sa duk sun dirfito waje, can idon sa ya kafe, wani mahaukacin ihu Aisha tayi...........
*Alhamdulilah*
*MOMYN ZARAH*
```INA MATUKAR GODIYA DA K'AUNAR KU A GARE NI, NAGODE NAGODE NAGODE ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI UBANGIJI YABAR ZUMUNCI, ALLAH YA BAR MU TARE, NAGODE SOSAI DA ADDU'A, DA WAND'AN SUKA BINI PC DA WAD'ANDA SUKA DUBA NI A GROUPS, NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR SO DA K'AUNA```
```ALHAMDULILAH ALLAH YA AMSA ADDU'AR KU JIKI YA FARA SAUK'I, INA MATUKAR GODIYA```
~(DA DUBIYA)~
*I LOVE YOU SO MUCH MY FANS*

DEDICATED TO
UMMIEN FAUZAN
UMMY ONYOP
KHAIRTY (YA SHEIK)
HAUWEE LOVE
UMMU FATIMA
FATIMA ZARAH
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
195-200
A emergency room kuwa da kyar aka shawo kan Fa'iz, dan sai da suka b'ata lokaci sosai, turo shi suka yi zuwa d'akin sa, bayan nurses sun fita doctor ya kalle Fa'iz yayi murmushi yace " nasan idon ka biyu ka bud'e ido zamuyi magana, a hankali Fa'iz ya bud'e lumsassun idanun sa, ya sauke su a kan doctor, shima doctor kallon sa yake yi a hankali yace " Fa'iz ina baka shawara akan ka hak'ura ka mik'a dukkan lamuranka ga, duk wannan abun bashine zai fishsheka ba, idan Allah yayi yarinyar nan matar ka ce, to ka sani babu makawa sai ka aure ta, dan haka ka dangana ka nemi auren ta a wajen mahaliccinta, duk abinda kaga ya samu bawa daga Allah ne kuma da sanin sa, please brother kayi hak'uri ka maida komai ba komai ba, ka nutsu, ka maida hankali akan lafiyarka ka rink'a shan magungunan ka akan lokaci.
Shiru Fa'iz yayi jikin sa duk ya mutu, tabbas yasan komai daga Allah kuma wannan ba kumai bane face K'ADDARA SU, ganin ya fara samun nasara ne yasa doctor din ci gaba, yace " kar sai ka gama kashe kanka, ma'ana ka bari cutar ta gama shiga jikinka taci k'arfinka sannan Allah ya baka Fauziyyah kaga alokacin babu wani amfani, da sauri ya d'ago kai yace " no doctor in sha Allah hakan bazata faru ba, " to idan baka san hakan ta faru sai ka rinka ragewa kanka tension da tunani, ka maida hankalinka kan neman lafiyar ka, ka rink'a shan magungunan ka, da
Showing 54001 words to 57000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19 Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24