ta goge tace " ai ka riga ka gama yi min komai Fa'iz, kai kasa zamu bar gidan mu, mahaifar mu, toshen mu, farin cikin mu, inda aka haife mu aka haifi iyaye na, kakannina, kasa zamu koma inda bamu da kowa bamu san kowa ba,Fa'iz bana san ka na tsaneka ban san ganinka ka, da in aure ka gwara na mutu banyi aure ba, Fa'iz tsaka ni na dakai Allah ya isa, tana kaiwa nan ta d'aga k'afarta zata shiga adai-daita sahun, yayi wuf ya rik'o k'afarta da duka hannunsa biyun yana kuka yace " please Fauziyyah ki yafe min wallahi na daina komai bani da kowa sai ke, batayi masa magana ba illa kukanta da takeyi ta shige adai-daita sahun, da k'arfi yace " Fauziyyah Momy ta rasu ta cikin adai-daita sahun ta lek'o da kanta ta k'ura masa ido batayi masa magana ba sai sautin kukanta data k'ara, Fa'iz yana ji yana gani Fauziyyah ta tafi ta harshi nan yana kuka yana birgima a k'asa kamar mahaukaci.
Su Fauziyyah sun sauka a kano tashar kuka dake k'ofar ruwa, basu da inda zasu je, su nan zaune tsuro har tara na dare diban motar daya kawo su ya gan su, Abba yayiwa sallama, ya amsa masa da yake Abba a gaban motar ya zauna har suka zo suna hira, yace wa Abba " Malam lafiya dai na ganka anan, ga dare yayi? amsa Abba ya bashi " eh bamu san kowa bane kuma bamu da inda zamu sauka, shiru mutumin yayi can yace " to yanzu duniya ta lalace ba'a taimako gaba d'aya rayuwa babu gaskiya, sai ka taimaki mutum ya saka maka da tsiya, duk da dai kai naganka kamar mutumin kirki duk da yanzu ba'a gane mutumin kirki kona banza a fuska, amma dai bakomai Allah ya sani nayi niyyar taimakon ku kodan matan nan ga dare kuka yayi.
Mutumin yacewa Abba " idan ba damuwa kuzo muje gida na ku kwana acan idan gari ya waye sai muga abinda Allah zaiyi, Murmushi Abba yayi yace " Alhamdulillah aiko daka taimakemu, mun gode sosai Allah yasa ka da alkhairi, Mutumin yace " Amin, bari na d'auko mota, "to kawai Abba yace.
dauko motar yayi suka shiga, Abba na gaba su Mama na baya, Mutumin yacewa Abba ni sunana Malam Bala, ni haifaffen zari'a ne zama ne ya kawu ni nan, ina zaune ne a unguwar sharad'a ina da yara biyar maza uku mata biyu, sai dai yanzu haka duk suna makarantar kwana, murmushi Abba yayi yace " masha Allah, Allah ya tsare duk a secondary suke, Malam Bala yayi murmushi yace " a'a sadik babba su yana BUK yanzu haka shekarar k'arshe, sai Farouk yana ABU Zari'a can wajen k'anina yana aji uku, sai Fatima itama tana BUK yanzu zata shiga aji biyu sai Zainab tanan bata gama secondary ba tana aji biyar sai Ahmad shine auta yana primary aji 6, murmushi Abba ya k'arayi bai ce komai ba, Malam ya kalle shi yace " kana mamakin yadda ina direba kuma duk yarana suke karatu mai zurfi ko?
Kallan sa Abba yayi baice komai ba, Malam Bala yaci gaba " ni Allah ya sani mutum ne mai zuciyar nema da kuma yiwa iyalinsa ni bandamu dana ajiye komai ba a rayuwa ta ba, ni burina na rufawa iyalina asiri naga basu nemi komai sun rasa ba, duk da ba'a gidan kaina nake ba, gaskiya inajin haushin rashin ilimin bokon dabani dashi shiya kaga na dage na tsayawa yarana suyi karatu har sai sun gaji, ajiyar zuciya Abba yayi yace " gaskiya haka ake san mutum ya zamewa yaran sa jajirtaccen uba, wanda ko kun girma bazasuyi kuka dashi ba, haka dai sukayi ta hira har suka isa gidan, Malam Bala.
Matar Malam Bala mai suna Ramatu ta tare su da fara'arta, ta kai su wani d'aki dake wajen k'ofar gida, harda band'aki aciki da katifu da gani kasan na sarin gidan ne, cikin fara'a suka gaisa ta kai musu abinci da kayan ahinfid'a.
*BAYAN WATA D'AYA*
Cikin ikon Allah Abba, shak'uwa mai k'arfi ta shiga tsakanin Abba da Malam Bala haka ma Mama da Ramatu wacce yara ke kira da Umma, nan kusa da Malam Bala Abba ya sai gidan sa mai d'aki uku da parlor da kicin sai band'aki biyu, d'aya a tsakar gida d'aya a d'akin Abba sai shago a k'ofar gida, duk gidan ko ina tails ne, tsakar gida ne kawai aka saka broking tails, Abba ya gyara digan tsaf, dan parlor saitin kujeru da kayan kallo ya saka musu d'akuna kuwa duka saitin gadaje ya siya ya saka musu, duk dai ba masu tsada bane ya zuba musu kayan cikin komai, dan plate gas ma ya sai musu dashi suke girki gidan dai kamar gidan amarya, avikin kud'in ne ya zuba kayan masarufi a shagonsa na k'ofar gida, ya bud'e kanti duk abunda ake buk'ata yana siyarwa dan shagon mak'are yake da kayan siyarwa, a b'angaren Mama ma Abba ya bata jari tana sana'ar ta nan cikin gida, ragowar kud'in da sukayi saura ya siya a dai-dai ta sahu ya bayar ake yi masa haya, Allah kuma ya albarkaci abun dan kwata-kwata basa tare da babu, a saka Aisha a makarantar su Zainab ajin su ma d'aya sun zama aminai haka a islamiyya ajin su d'aya ka kuma ta shiga ajin 'yan hadda, a b'angaren Mama bata da wata k'awa ko aminiya data wuce Ramatu.
Fa'iz kuwa ba laifi zamu iya cewa ya shiryu, dan yanzu ba laifi yana sallah duk da baya fita masallaci, amma yanzu kwata-kwata baya shaye-shaye sigari kawai yake sha, haka ma a b'angaren 'yan mata ya bar kula su dan layi ya canja saboda damunsa da mata da 'yan club ke yi, kullum Fa'iz yana gidan idan baya gida to yana gyms ko wajen kallon ball,Fa'iza ko tana nan ita da 'yan gans d'in Fa'iz suna k'ulla yadda zasu b'olla masa, ta tsara musu komai yadda zasuyi yanzu abu na farko da zasu fara yi ne shiga jikin sa, babu kuma wata hanya data wuce gaisuwa, haka ko akayi ta tura su suka je har gida suka sameshi sukayi masa gaisuwa tun daga nan suka june suka dawo kamar da daye ke shi Fa'iz mutum ne mai zafin zuciya amma bashi da rik'o.
Kullum Fa'iz yana tare da 'yan gans d'in sa duk inda yake suma suna nan, shi bai san suna k'ulla masa wani mugun abu ba, duk duniya babu abunda yake damun Fa'iz kamar abu biyu na farko Fauziyyah dan tun ranar da Momy ta fad'a maganganu akanta ta kuma bar mishi wasiyya akanta ya kasa samun nutsuwa da, hankalinsa yana kanta, abu na biyu tun bayan rasuwar Momy ya rasa komai nasu, babu komai, babu takardun gidajen su, filayen su, motacin su, kamfanonin su, sannan Account d'in Dady da Momy babu komai, shi a tunanin sa a baya da Dady ya rasu komai yana hannun Momy, yayi tsammanin idan ta mutu zaiga uwar dukiya da takardun Company's, na su amma babu komai, ga account din sa babu wasu kud'i sosai, kuma dasu yake komai duk motocin gidan babu saura biyu sai wacce yake hawa, sai gidan da yake ciki sai kuma gidan shak'atawarsa, amma bayan su babu komai, ga Fa'iz bai iya wata sana'a ba, ga bai san wahala ba, duk yabi abokanan Dady da kawayen Momy ya tambaye su, amma babu wanda san komai, gaba d'aya hankalin sa baya jikin sa, dan haka ya yanke shawarar komawa karatu yayi masters, tunda ya gama degree.
Da wannan tunanin ya yanke hukuncin kiran director na su, sai bayan yayi dialing number ta fara ringing sai kuma gabansa ya fara fad'uwa ya tuna da abinda ya faru da abinda director ya fad'a masa a lokacin sai bugun k'irjin ya k'aru ya fara tunanin mai zai ce masa yana cikin wannan tunanin yaji daga cikin wayar ance "..............
BYE
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
120-125
"Tab! wallahi baku isa ba, wato ni ku ja min ko, ni da naje har gidan su gaban Maman ta na d'auka, idan wani abu yafaru wa za'a nema kudai canja wata shawarar wannan kam batayi ba,shiru kowannen su yayi sai can d'aya daga cikin su yace " to meye mafita dan ita ma tana da gaskiya idan kuma aka kama ta duk muma sai mun fito, shiru suka k'arayi sai can Fa'iza tace "ni yanzu zan shiga ciki Na shirya yadda muka zo sai mu d'auke ta mu kaita Hospital muce wani mai motor ne ya bugeta ya gudu, mu kuma tsintar ta mukayi shine muka taimake ta.
Gaba d'ayan su suka mik'e suka nufi d'aki, kallan su tayi da mamaki tace " ina kuma zaku ina magana baku ce min komai ba kun mik'e? gaba d'ayan su suka had'a baki suka ce " shiryawa zamuyi mana ai wannan shawara taki tayi, yadda taga sun had'a baki suna magana ne abin ya bata dariya tace " nima bari na shirya.
Bayan duk sun shirya wani ya sunkuya ya sungumeta sukayi waje da ita, a bakin wani private Hospital suka yi parking, duk kansu sunyi shiga ta mutum ci idan ka gansu sai ka rantse mutanen kirki ne, cikin alamun tashin hankali d'aya daga cikin su yayi cikin hospital d'in da gudu yana kwalawa Nurses kira.
Akan gadon tura marasa lafiya aka tura ta zuwa emergency room, ba'a tsaya tambayar abinda ya faru ba, taimakon gaggawa aka fara bata, sai da likitan yakai wajan 3hrs sannan ya fito, suna ganin shi gaba d'ayan su suka mik'e suka nufe shi, cikin fara'a ya tare su yace " maye dalilin faruwar hakan?
K'aryar Fa'iza ta shirga mishi harda d'an kukan ta, alheni Doctor d'in ya nuna a faskar sa yace "amma driver din nan bashi da imani, muje office dina, bayan sa suka bi, kuma kallon su Doctor din yayi sannan yace " to wa zai biya kud'in da akayi mata aiki? gaba d'ayan su suka ce aiki kuma?
"Eh! Doctor yace, yaci gaba da cewa " sorry banyi maku bayani ba, please have a set yace musu yana nuna musu kujerun dake office d'in, zama sukayi a sanyaye jiki ba kwari, Doctor ya yafara yi musu bayani " tana da ciki harna 3mnts amma sakamakon buguwar data samu cikin ya zube, sai da mukayi mata wankin ciki, sannan muka yi mata d'inkuna a ciwokanta, cikin razana Fa'iza tace " ciki? " yes of course, "Ok to yanzu nawa ne kud'in da za'a kashe gaba d'aya, "eh to idan har sallama ne zakai 155k "ok bani account number nayi muku transfer to account naku, "Ok ya fad'a had'i da fad'a mata number, kallonsu tayi tace " sai kuyi mishi transfer, "lyk how? wani yayi maganar, "excuse me, tacewa doctor ta fita suka bi bayan ta.
Can waje suka fita tace " ku zaku biya kud'in komai tunda kuka ja, sai kuje gayawa Fa'iz komai, in yaso sai ya biyaku kud'in ku,tunda na tabbatar cikin sa ne, bayan sun gama yanke shawara ne, suka koma office din doctor, suka biya kud'in, Fa'iza tace " to doctor mu zamu tafi amma ga wayar ta da muka tsinta tare da ita, ta mik'a mai wayar, amsar wayar yayi ya ajeyeta kan table nashi, su kuma suka fita, gida suka ajiyeta su kuma suka kira Fa'iz suka tambaye shi inda.
Ba'afi 20mnts ba suka isa middle night club d'in, da yake, zama sukayi kusa dashi ko kallon su baiyi ba, dayake miskili ne, sai d'aya daga cikin su ne yace " oga kasan me ya faru kuwa? ko kallansa baiyi ba yace " ina jinka, ya d'aga kwalbar yakai bakinsa, "oga kasan Fauziyyah tana da ciki kuwa?
Wata muguwar kwarewa yayi da jin abinda yaran nasa yace, sai da tarin ya lafa masa sannan yace "waya fad'a maka a ina kaji? labarin duk abinda ya faru tun daga har k'arshe ya bawa Fa'iz, cikin k'araji ya shak'e shi ya fara dukan su ta ko ina, yana zagi, "kunje kun zubar min da ciki, sosai yake d'aya murya yana magana, yakan ne yasa kowa yin tsit a club d'in aka daina kid'e-kid'en da akeyi hankalin kowa ya dawo kansu, yaci gaba da zagin su, yayi musu mummunar wulak'anci gami da korar kare ya tofa musu yawo a fuska yasa aka kore su kamar wasu karnuka yace "fuck you bitch ya fad'a yana zuba musu ruwan giya a jiki, sumi2 suka fita, tsabar bak'in ciki da jin kunyar abinda Fa'iz yayi musu a cikin jama'a yasa d'aya daga cikin su zama dirshen a k'asa yana kuka kamar wani k'aramin yaro, sauran muna bashi hak'uri, wani yace " yanzu ba lokacin kuka bane da mutum yayi maka abu ba,lokaci ne naganin dama idan kaga dama ka rama idan kaga dama ka kyale su.
Kallan shi sukayi, yace " eh bazamu kyale Fa'iz yaci lalai ba dole ne ya d'auki fansa da tafin hannunsa, wani kuma yace " to yanzu meye a binyi? "a binyi d'aya ne mu nemi Fa'iz mu had'e kai da ita kasan ance sarkin yawa yafi sarkin k'arfi, wani ma yace " dole sai mun nemo Fa'iza cikin mu? "eh kusan dolen ne kasan ance kaidin mata daban ne, musamman ma ita da take 'yar bariki kuma itama da take neman hanyar d'aukar fansa a kanshi.
Haka dai sukayi ta tattaunawa daga k'arshe har suka yanke shawarar had'uwa da Fa'iza gobe, ita ko Fa'iza tana can kwance daga ita sai pant da bra tana sha sigarinta tana murmushi dan tasan zuwa yanzu makircin data had'awa Fa'iz da yaran sa ya tashi, dan ita ta shirya komai ita ta tura su su fad'awa Fa'iz komai daya faru dan nasan k'arshen zancen, cikin murmushi tace " na had'a tuggu na rabaka da gans dinka yanzu sun dawo nawa, dan na tabbar zuwa yanzu bomb d'in tana jefa muku ya tashi, gobe ko jibi da kan su zasu neme ni su kawo kansu hannu na dan mu had'a kai da hannu wajen yak'ar Fa'iz, ta tuntsure da dariya.
Shiko Fa'iz ya rasa mai ke damunsa mai yasa yayi musu haka dan kawai sunyiwa Fauziyyah haka, sun zubar da cikin shege cikin daba na halak ba,sai juyi yake a gado ya rasa mai ke damun sa, in banda tunanin halin da aka ce masa Fauziyyah na ciki babu abinda yake, yayi zurfi cikin tunanin sa, yaji magana sama-sama daga palon su, a hankali ya mik'e daga shi sai T-shirt da 3qtr ya nufi palon, "Subhanallah da gudu ya k'arasa inda Momy ke kwance cikin aman jini tana mik'a masa hannu a hankali tana kiran sunan sa, da gudu ya k'arasa ya sungumeta yayi mota da.
Wani irin mugun gudu yake kamar zai tashi masa, a cikin Hospital din yayi Parking, da gudu ya zagaya ya bud'e motar ya sungumi momy yayi cikin hospital da ita, yana shiga nurses suka tare shi, aka shigar da ita emergency, zaune yake ya had'a kai gwiwa yana tunani, jin Doctor nayi masa magana akai ne yasa shi saurin mik'ewa, " do....c........ to.... r... ya...... M..... Omy... na ya fad'a baki na rawa, Doctor bai amsa ba ya wuce office d'in sa yayi masa alama da ya biyo shi, sai da doctor ya shiga toilet ya feto sannan ya zauna, har a lokacin Fa'iz na tsaye bai zauna ba, " Doc.... t.. or ya momy? ya k'ara tambayar sa, kai Doctor ya d'ago ya kalle shi yaga duk ya fita a haiyacinsa ina kuma ga inya gaya masa matsalar da ake ci, cikin zafin rai ya dakawa Doctor d'in tsawa yace "nace maka ya jikin Momy, cikin sanyin murya doctor yace " kayi hak'uri ka zauna, sai da Fa'iz ya zauna sannan doctor yace " na rasa yadda zanyi in sanar da kai halin da ake ciki ne, amma magana ta gaskiya zuciyar Momynka ta gama lalacewa, takai matakin k'arshe da akoyaushe zamu iya rasa ta.
" innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Fa'iz ya fad'a yana dafe kansa yace " please doctor help me, I want her in my life, i need to continue my life with her, i don't have anyone, I don't know any person be side me only her I know and I have pls doctor ya really love her so much, ya k'arashe maganar yana kuka, kallan sa doctor yayi da tausayawa yace " I'm sorry, babu wani abu da zamu iya yi, tashi yayi jiki ba kwari ya shiga d'akin da aka kwantar da momy ya zauna a k'asa kan tails ya d'ora kansa bakin gadon hannunsa cikin nata yana rusa kuka kamar ransa zai fita.
Doctor ganin har washe gari su Fa'iza basu dawo wajen Fauziyyah ba yasa shi yin mamaki yana cikin mamakin yaji waya na ringing ya rasa daga Ina wayar ke ringing ya shiga neman wayar, wayar Fauziyyah ya gani, shi yama manta da wayar sai a lokacin ya tuna da wayar har wayar ya katse ba tare da yayi picking call din ba, sake kiran wayar akayi a karo na biyu, ganin an rubuta My dad ya tabbatar da mahaifinta ne ke kira da sauri ya d'aga wayar.Dan gudun kar wayar ta k'ara tsinkewa.
Da sallama doctor ya d'aga wayar daga b'angaren ma aka amsa sallamar, bayan sun gama gaisawa ne, doctor yake yi mishi bayanin abinda ya faru, a cikin tashin hankali Abba ya tambayi Doctor hospital din, cikin nutsuwa doctor yayi mishi kwatance, ba'afi 20mnts ba saiga Abba da Mama, Aisha sunzo hospital din, office doctor suka tambaya aka nuna musu, suka shiga da sallamar su, wajen zama ya nuna musu, suka yi mishi biyanin su waye su, shima bayanin da Fa'iza tayi mishi yayi
Showing 30001 words to 33000 words out of 70679 words

*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
~PLEASE COMMENT~🙏🏻

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11 Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24