Fa'iz ba, sun saba sosai fiye da tunaninka dan sai su kai 2:00am suna waya idan sun gama waya kuma su ɗora da chart. "
Fauziyyah ce take bawa Aisha ƙanwarta labarin Fa'iz, sai ga Mama ta shigo ɗakin, Fauziyyah tayi shiru, bayan Mama ta zauna, Aisha taji Fauziyyah tayi shiru tace "Aunty ya kikayi shiru kuma, Fauziyyah ta zunguri Aisha Mama ta lura, tace " Auta meke faruwa ne? " da sauri Fauziyyah tace "bakomai Mama, "lah Mama labarin abokinta take bani, kullum sai sun yi waya mai yawa. "
Cikin mamaki Mama ta dubi Fauziyyah tace "yanzu Fauziyyah har akwai abinda zaki iya ɓoye min, yanzu duk jan ku da nake yi a jiki na, na mayar da ku ƙwaye na, duk na menene? ai ina jan ku ajiki nane, saboda saboda ku ɗauke ne a matsayin ƙawa kuma yayar ku abokiyar shawarku, saboda kar wani daban ya samu damar shugowa tsakanin mu, dole ne sai ni uwa na ja ku a jiki na, nayi muku hidima da rai na da lafiya, na bauta muku na baku tarbiyyar Addini, na kuma koya muku abinda Ubangiji yasani ya koyar daku, na riƙe amanar da Allah ya bani hannu bibbiyu sannna kuma zaku so ni, zaku ji ƙaina, zaku jani a jikinku zaku ɗauke ni a ƙawa, abokiyar shawara, idan mu iyaye muna jan yaran mu jikin mu, muna nuna musu so da kulawa, babu wanda zai shiga tsakanin mu dasu, mu rinƙa faɗa musu matsalolin mu, ta yadda suma zasu faɗa mana naso, mu kula da rayuwar yaran mu, dan Ubangiji zai tambaye mu, akan amanar daya bamu. "
Ajiyar zuciya Fauziyyah tayi, bata sanda ta fara faɗawa Maman ta komai ba, sai kawai tsintar kanta tayi da tana faɗa mata, tun daga ranar da suka fara haɗuwa da Fa'iz har zuwa yau, amma bata faɗa mata munanan halayen sa ba, itama Mama ajiyar zuciya tayi tace "kina san shi kenan? shiru Fauziyyah tayi na ɗan wani lokaci daga bisani tace " nima mama ban sani ba, amma dai ina yawan yin tunaninsa, kuma ina damuwa sosai idan banganshi ko naji muryar sa ba, ina jin jikina babu daɗi idan muka ɓata, ina damuwa da damuwar sa, daga nan kuma sai tayi shiru bata ƙara cewa komai ba, wata muguwar ajiyar zuciya Mama ta sauke tace "bari Baban ku ya dawo zanyi masa magana, daga nan ta miƙe zata fita, harta kai bakin ƙofa ta juyo tace" ki kula da kanki Fauziyyah jiki na yana bani wani abu, ku kuma haɗe kanku dan Allah kuyi zumunci sosai, ta kara da cewa " nagode da faɗa min sirrinki Fauziyyah kuma zan taya ki da Addu'a kinji, kai kawai ta iya ɗagawa Mama. "
Sannu-sannu abota ta fara rikiɗewa tana komawa matsananciyar soyayya tsakanin Fa'iz da Fauziyyah, soyayya suke yi sosai a tsakanin su, amma ita Fauziyyah taƙi yarda da kanta akan cewa san Fa'iz take yi, sosai Fa'iza ke ƙara zuga ta akan Fa'iz tana koɗa mata shi, tana ƙara cusa mata shi a zuciyar ta ba tare da ta sani ba. "
Fa'iza da Fa'iza ne kwance a gadon hotel bayan sun gama biyawa juna buƙata, Fa'iza tace masa " to buƙatar ka ta biya ni na gama aiki na, dan haka sai ka cika alƙawarin daka ɗaukar min, ko kallanta baiyi ba yace "na me fa? cikin mamaki ta kalle shi tace " kamar yaya ban gane ba Fa'iz wai kana nufin ka manta? "a daƙile yace mata "eh, "Ok ni ban manta ba, ba kuma zan kasa tuna maka ba, alƙawarin motar daka yi min, dariya Fa'iz ya tuntsure da ita, sosai yake dariyar hakan yabawa Fa'iza mamaki ya kuma bata haushi ta kalle shi tace " wai kai mai kake nufi?"
Cikin dariyar yace " amma ban taɓa sanin cewa ke baki da kai ba, sai yau lalle shaye-shayen da kike yi ya fara taɓa miki kwakwalwa, itama dariya tayi tace "ko kuma kai ka fara haukacewa ba, kai ka isa kace bazaka cika min alƙawari na ba, da wallahi sai na koya maka hankali, yace " mai zaki iya, ai dama na riga na faɗa miki ki samu wani abu kafin ki gama dill ɗinki, duk kuɗin da kike karɓa a hannu basu ishe ki ba, ko an faɗa miki ni mahaukaci ne, tace "tabbas kai mahaukaci ne ka zare dan idan baka zare ba, bai kamata ka faɗa min cewa nazak siyan motan nan ba, kamata yayi ka bari sai ka cimma burinka akan Fauziyyah. "
"Hmmmm ko? tace "eh, ta miƙe ta hau haɗa kayanta ta shirya tsaf zata fita tace " wallahi ko ba daɗe ko ba jima sai na koya maka hankali sai na nuna maka cewa kai ƙara min ɗan bariki ne, saban shiga a bariki, kuma daga nan gidan su Fauziyyah nayi naje na faɗa mata komai ita da iyayenta tana kaiwa nan tayi waje fuuuuu........
*Alhamdulillahi*
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
_EDIT BY_
_MARYAM AHMAD PAKI_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_
45-50
Tsawa ya daka mata, wacce tayi sanadiyyar tsayawar ta cak, ba ta iya waiwayowa ta kalle shi ba, a hakan yake yi mata magana ta bayan ta, miƙewa yayi ya nufo ta yana magana "ke kin isa ki tona min asiri, wallahi dana firgita rayuwar ki da ta dangin ki kaf, a hankali ta juyo ta fuskance shi tana murmushi, tace "kai ɗan ƙaramin shege ne, duk abinda kake ganin zaka iya yi kaje kayi, babu irin barazanar da Fa'iz bai yiwa Fa'iza ba, amma ina zuciyar ta ta bushe, ganin faɗan da tsawar babu inda zasu kaishi ne yasa ya fara lallamin ta.
"Haba sweetheart, kema kin san ai haka bazata taɓa yiwuwa ba, ba mota ba ma, har gida idan kina so zan sai miki, karki damu kinji, ni naki ne, ke tawa ce, haba Fa'izan Fa'iz" ya rungumeta ya fara aika mata saƙo tako ina, jikina yayi sanyi bata san sanda ta fara mayar masa da martani ba.
Bakinta yake sha, hannu yakai kan nonon ta ya fara murza su, yana tsotsar bakinta yana wasa da nonowan ta, itama ta fara wasa da nipple's ɗinsa, sosai take shafa masa ƙirjinsa, har ta gangaro zuwa kan sandar girma, cak taji numfashinta ya ɗauke, saboda jinta da tayi a tsaye ƙem, da yake Allah yayiwa Fa'iz baiwar mazak'uta.
Da kanta ta cire bakinsa daga nata ta ɗora akan nonon ta, aiko yana jin bakinsa akan nonowan ta ya shiga aikin tsotsar su, hannu yakai kan tsakiyar ta, ya shiga yi mata yawo da yatsan sa a ciki, suman daɗin Fa'iza tayi, ɗan tsakiya yake yi mata wasa dashi, nan da nan ta fara ambaliyar ruwan daɗi, a hankali ya kwantar da ita akan gado ya ɗaga kafafuwanta sama, ya kama baki a gaban ta, tsotsar gabanta shiga yi, yana yi mata wasa da harshensa a gabanta.
Cikin k'warewa yake yi mata komai, ai ko cikin ƙnƙanin lokaci ya gama tafiya da imanin ta, yana shan gabanta yana yi mata wasa da kan nononta, gaba ɗaya hankalinta ya gama fita daga jikinta, tayi yayi mata raɗa a kunne, Allah kaɗai yasan mai yace mata, gani nayi ta miƙe tsaye.
Kafaɗarsa ta kama ta kwantar dashi ta shiga yi masa wasa da sandar girma, hannunta duka biyu ta saka tana lailayar ta, daga bisani kuma ta saka bakinta ta fara tsotsar sandar girma, wani irin nishi Fa'iz ya shiga yi haɗe da sambatun daɗi, sai da ta gama yi masa sucking sannan ta zauna a kanta, a hankali sandar girman ta shige cikin HQ ɗinta, ta fara pumping akanta.
Ina ganin an zo nan nayi waje da gudu, ina jiyo ihun daɗin su.
*****************
Fauziyyah kwance akan gadon su, ta rasa mai ke yi mata daɗi gashi gabanta sai faɗuwa yake, ta kira Fa'iz shiru bai ɗauka ba, ta tura masa text ba reply, a kwance kawai take amma baccin ya gangari idonta, in banda tunani da saƙe-saƙe babu abinda take, a hankali ta furta " dama haka so yake, ashe masoya na shan wahala, da na sani daban fara san Fa'iz ba, wai garin yaya ma na fara sanshi, haka dai tai ta surutan ta babu mai ba ta amsa koya taya ta. "
Bayan su Fa'iz sun gama masha'ar su, suna kwance suna hutun gajiya sai mayar da numfashi suke yi, yaji wayar sa na ringing, tsaki yayi sannan ya ɗaga bai ko duba sunan wanda ya kira shi ba, jin muryar Momy yayi cikin kuka da tashin hankali tace "Fa'iz kazo gida yanzu komai kake yi ta kashe wayar, ai wata irin durowa yayi daga gadon ya fara saka kayan sa, ido kawai Fa'iza ke bin shi dashi ta kasa ko da kwakwaran motsi, a hankali tace " lafiya dai ko? "wallahi ban sani ba, Momy ce ta kira ni tana kuka, yana maganar yana shiryawa ko wanka bai yi ba, haka ya gama shiri ya fita.
Yana zuwa gidan yaga mutane wajan guda biyar a parking space, ko kallan su bai yi ba ya shige cikin gida, a falo ya tarar da Momy, tana ta kuka, a hankali ya ƙarasa wajen ta zama yayi a ƙasa a gabanta ya ɗura hannunsa a kan cinyoyinta, "Momy lafiya? cikin kuka tace "Allah ya yiwa mahaifin ka rasuwa yanzu, ai bai tsaya ya ƙarasa ji ba, ya fashe da wani mahaukacin ihu, duk gidan sai da ya amsa da yake Fa'iz namijin gaske ne. "
Sai da yayi kuka mai isarshi sannan ya tambayi Momy garin yaya, cikin kuka ta bashi amsa "giya ya sha, kuma yake driven shine ya faɗa ruwa, tun jiya da dare sai yau aka ga motar tayo saman ruwa, "yanzu Momy yana ina? "yana falan ƙasa, an rasa wanda zai yi masa wanka ayi masa sallah, kasan baya shiga harkar mutane, baya san talaka, kwata-kwata baya hulɗa da jama'a, waɗancan ma daka gani samo nasa akayi, zan biya su. "
"Duk 'yan unguwa sunƙi zuwa, har limamin masallaci, na aikawa kowa yaƙi zuwa, ajiyar zuciya Fa'iz yayi, sannan ya miƙewa yayi ya nufi waje, shi da waɗan nan mutane biyar ɗin ne kawai suka yi masa wanka da sallah, suka kai shi makwancinsa, suka baro shi, shi da halinsa. "
Tunda Dadyn Fa'iz ya mutu babu wanda yazo gaisuwa bare asa ran za'ayi zaman makoki.
Fauziyyah nacan wajen kwana 3 kenan raban ta da Fa'iz ko a waya gaba ɗaya hankalinta ya gama tashi, ta shiga matsananciyar damuwa, gashi ko wayarsa ta kira bata shiga, tana kwance wayar ta ta fara ƙara, da sauri ta duba, aiko ba wanda take tunanin bane, sunan Fa'iza ta gani a rubuce, da sauri ta ɗaga, Fa'iza ce ke faɗa mata abinda abinda ya faru da Fa'iz."
Cikin mummunan tashin hankali ta shiga, wayar shi ta ƙara nema amma bai ɗaga ba, haka ta haƙura ta kwanta bacci, cikin bacci taji wayarta ta ringing kamar a mafarki, ta ɗaga cikin bacci, jin muryar sa, yasa ta wartsakewa ta koma garau, kuka ta saka masa, tana cewa " ina ta kiranka kaƙi ɗagawa, kuma Fa'iza ta faɗa min Dady ya rasu" ta ƙara sautin kukan nata, lallashinta yake yi sosai.
Sai da yaga ta haƙura sannan ya bata labarin mutuwar Dady, da kuma dalilin ƙin ɗaga wayar ta, amma duk ƙarya ya faɗa mata, babu gaskiya kwata-kwata.
Bayan anyi sadakar bakwai ne, Fa'iz ya koma harkokinsa, babu abinda ya fasa, yama manta da wani Dady balle jimamin mutuwar sa, duk wani abu da yake babu abinda ya rage, sai ma ƙari da aka samu.
Sunyi waya da Fauziyyah akan zasu je tayi wa Momy gaisuwa, sun yi dashi harda Fa'iza za'aje daga school, yazo ya ɗauke ta, yace " zasu biya gidan su Fa'iza su ɗauke sai su wuce, suna cikin tafiya ya ɗauki waya kamar gaske ya fara magana "hello ƙawarmu lafiya? kamar yaya baza ki samu damar zuwa gaisuwar ba, bayan an riga an gama magana da ke, shiru yayi kamar tana yi masa magana, daga baya yayi tsaki ya kashe wayar, kai ta juyo ta kalle shi, tace "lafiya, mai ya faru? kamar gaske ya ɓata rai "wai baza ta samu zuwa ba, muje kawai, shiru taɗanyi sannan tayi ajiyar zuciya tace "Ok muje, wani daɗi yaji tun daga ƙafarsa har zuwa kansa, yayi murmushin mugunta ya ƙarawa mutar gudu...................
*Alhamdulillah*

```SADAUKARWA GA
AUNTY SADIYA
HALIMA SULAIMAN YAQUB
MAMAN AFREEN```
_*DUK SUNAYEN KI NE KE KAƊAI*_
```INA MATUƘAR GODIYA DA ADDU'O IN KU, NAGODE KWARAI DA GASKE DA KULAWAR KU GARENI```
_INA GAIDAKU K'ADDARA TAH FANS GROUPS, NAGODE MATUƘAR DA SOYAYYAR KU GARE NI, TARE DA KAINUWA FANS GROUPS_
50-55
A harabar gidan su yayi parking ɗin motar, kallan ta yayi, yace " 10 minute, murmushi kawai tayi bata ce masa komai ba, motar ya buɗe ya fita bai fi minti 5 ba ya dawo motar ya buɗe mata yana murmushi yace "you are highly wel come my princess, murmushi itama tayi masa tace "thanks my prince, gidan take ƙarewa kallo, tunda take bata taɓa ganin gida irin wannan ba, ko film, ajiyar zuciya tayi, a ranta tace " aljannar duniya, duk in da Fauziyyah take tunanin kuɗin su Fa'iz ya wuce nan. "
Da sallama suka shiga ƙasaitaccen falan daya gaji da haɗuwa, iya kuɗi kam an kashe su,kafaɗarta ya kama ya zaunar da ita, zama yayi a kusa da ita, shagala tayi wajen kallon falan, kamar daga sama taji ance "lale marhabun da 'yataa, firgigit ta dawo hankalinta, da kyar Fauziyyah ta sai ta tunanin, murmushi tayi ta, ta durƙusa har ƙasa ta gaida matar da take tunanin itace mahaifiyar Fa'iz, ido ta zarewa Fa'iz tace "tashe daga kusa da ita marar kunya, ita ko Fauziyyah tunda ta durƙusa bata miƙe ba, kanta a ƙasa, baƙaramin birge mahaifiyar Fa'iz tayi ba."
Lokaci ɗaya Momy taji tana matuƙar ƙaunar Fauziyyah, duba da irin kunyar ta, ga hankali da cikekkiyar tarbiyya, kusa da ita ta zauna ta dafa ta, masu aiki ne suka shiga aikin su na kawo mata abin motsa baki, kallan Fa'iz Momy tayi tace "Son bamu guri zamuyi magana, dariya yayi yace " Momy tun yanzu har an fara nuna min san kai, "fita nace maka, "zanje wajen bash, ya fita yana dariya."
Dafa kafaɗar Fauziyyah Momy tayi tace " tunda naganki naji hankali na ya kwanta dake, murmushi Fauziyyah ta ƙara yi ta sunkuyar da kanta, Momy tace " ki daina jin kunya ta, duk da na lura halinki ce, ya sunan ki? a hankali tace "Fauziyyah, "Fauziyyah tunda nake da Fa'iz bai taɓa kawo min wata mace a matsayin wacce yake so, ko zai aura ba, hakan shiya tabbatar min da ba ƙaramin so yake yi miki ba, amma duk da haka ki kula da kyau saboda nasan halin kayana, dan yana ɗana guda ɗaya tilo hakan bazai hana ni faɗar gaskiya, saboda kema 'ya ta ce, dan Allah kema ki ɗauke ni a mahaifiyar ki."
Kanta ta ƙara sunkuyarwa, tace "in sha Allah Momy, masha "Allah Momy ta faɗa, sannan tace "da farko Fauziyyah na baki amanar Fa'iz, kiyi min alƙawarin zaki kula da shi har iya kar rayuwar ku, kiyi min alƙawarin zaki yi iya yin ki dan ya daina munanan halayen sa, kiyi min alƙawarin zaki zame mishi uwa kuma uba, kiyi min alƙawarin zaki raba shi da mugayen abokanan shi da matan banza, da shaye-shaye, ta kama hannuwanta, tana zubar da kwalla idonta yayi ja sosai, tace "kiyi min alƙawarin duk rintsi duk wuya, bazaki taɓa rabuwa shi ba, zaki zauna dashi zaki kula da rayuwarsa, zaki kula da yaranku, ta ƙarasa maganar tana kuka sosai, tace "Fauziyyah ina tausayawa rayuwarki saboda zaki yi irin rayuwar dana yi da baban Fa'iz, zaki ɗanɗani baƙin ciki amma ki juri in sha Allahu wata rana sai labari."
Cikin kuka Momy tace kiyi min alƙawari Fauziyyah, jikinta taji duk ya mutu bazata iya yi mata musu ba, dan haka kawai ta amsa mata da "nayi miki alƙawarin kasancewa tare dashi duk rintsi duk wuya, nayi miki alƙawarin da duk kika ce nayi miki, itama Fauziyyah kukan take saboda kukan Momy da maganganunta sun kashe mata jiki, a ranta tace " in banda so babu abinda zai sa kana ganin kashe da rana zaka taka, nagode Fauziyyah, suna haka Fa'iz ya shigo, da sauri suka goge hawayen su, batare daya gani ba, da dariyar sa yace "har an gama zantawa ne uwa da 'ya, murmushin ƙarfin hali dukkan su suka yi, Momy tace "ai zantawa tsakanin mu bazata ƙare ba, sai dai a gajar ce, zama yayi suka ci gaba da hira."
Da zasu tafi Momy ta kawo ledoji masu yawa ta bata ta ƙi karɓa sai Fa'iz ne ya ƙarɓa, suna fita yace "yanzu ina zamu? kallan sa tayi tace " kamar ya? Ido ya ƙura mata ya haɗiyi wani yawu dashi kaɗai yasan ko na miye yace "nasani ko kina da wajen zuwa, ya ƙashe maganar yana murmushi, tace "a'a bani da wajen zuwa, yace "ko mu biya wajen Aunty nah, itama kiyi mata gaisuwa, shiru tayi tace "ina ne unguwar?
"Nan ne ba nisa, bai fi 5 minute ba, "Ok muje amma please in muje karmu daɗe, kaga ban faɗawa Mama da Abba zan biya ko ina ba, "Ok bari nan kusa ne ai ba nisa, ya juya kan motar, suna tafiya, ta tuna, sanda suke magana da Momy tace mata"shi
Showing 9001 words to 12000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4 Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24