da mama, rungumo jikinta Fauziyya tayi tace " nima ina missing ɗinku, " yawwa Aunty ɗora min karatu na, kinga yanzu saboda bakya zama an wuce ni sosai a hadda. "
"Ai kece da saurin bacci, sanda zandawo nagama aikin gida da abinci, na ɗan samu lokaci ke kuma sai ki hau bacci, " kai Aunty kece fa kike cewa zakiyi Assignment ko karatu, kafin ki gama ni kuma bacci yayi gaba dani, dana tashi da safe sai makaranta. "
"To sarkin surutu kinzo kin dameta dameta daga dawowarta hau aiki yanzu kuma kin hanata ta huta, "mama ya gidan na dawo bakya nan, " eh Fauziyya na shiga nan malam Audu ne, wai Hajiya ce ba lafiya na shiga na duba ta, ina dawowa daga gidan tsaf nasan ko ke ko Aisha ɗya ta dawo, " nice Mama harma na gama abinci, "au to me kika dafa. "
Tuwan shinkafa nayi da miyar kuɓewa, "hmmm Fauziyya kenan sarkin san tuwo, kedai baki gajiya da tuwo, "to ai Mama tuwan ne riba biyu, da safe da an tashi ɗumame kawai za'ayi, " gakiyar ki kuwa, Fauziyya, Allah yayi muku albarka, Ubangiji ya baku miji nq gari, "Amin Fauziyya ta faɗa. "
Baki Aisha ta turo tace "mu dai gaskiya ke dana yi mana tuwo, ke Aunty kullum idan zaki mana abinci sai kiyi mana tuwo, shiyasa wani lokacin nake saurin riga ki ɗora abinci. "
Dariya Mama da Fauziyya suka yi mata, ta ƙara turo baki, ta bar falan, tashi Fauziyya tayi ta bi bayan ta, ƙanwata zo nayi miki ɗorin mana, Mama tana yi musu dariya "ke dai jeki rarrasheta zaki fakaice da ɗori. "
Washe gari da wuri Fauziyya ta tashi kasancewar tana da lacture's da karfe 9:00am, shiryawa take cikin sauri, saboda ta kusa makara, ko abinci bata tsaya ci ba tayiwa Mama sallama ta nufi School, tana shiga kai tsaya ta wuce class ɗinsu guri ta nema ta zauna. "
Da gudu wani yazo wajen su Fa'iz ya sanar dashi shigowar Fauziyya, murmushi yayi yace "nagode kaji ya zaro 5k ya miƙa masa, yaran yayi godiya ya tafi, a ƙofar class ɗinsu suka zauna gaba dayan su, tana fitowa daga class taci karo da su, " kuyi hakuri ban lura da kuba, ta raɓa ta gefe ta wuce, biyo bayanta yayi, yace " baki ganni bane, " oh ban kula ba, ta wuce bata ƙara ko kallan sa ba,. "
Duk abinda ke fara akan idon ɗaliban makarantar da abokanan sa, yaji kunya sosai da dizgin datayi masa, duk Student's nata mamaki, da damar su, sun san akwai abunda ya shirya akan yarinyar, dan haka suke tausaya mata, dan sun san halinsa da naci akan abinda yake so, sun tabbatar duk taurin kanta sai ya shawo kanta ya cimma burin sa akan ta, koda zata ja shi a ƙasa, duk da yaji kunya ya basar, yayi kamar bashi tayi wa, da yake ɗan duniya ne. "
Wani malami ya kira ta Office ɗinsa, bayan ta shigo ta gaida shi , ya nuna mata wajen zama ta zauna ya fara yi mata magana " a gaskiya na yarda da nutsuwarki da kuma tarbiyyar ki, shiyasa na kira ki zan baki shawara akan yaran nan Fa'iz danaga yana ta shishshige miki, maganar gaskiya yaran bashi da tarbiyya kiyi hankali da shi, duk wasu munanan halayen sa sai da yanar da ita, ƙara tsanar sa taji a ranta da kuma kyamar abinda yake yi, sallama tayiwa malamin masu jikinta a sanyaye ta nufi ƙofar fita harta kai ƙofar fita, ya kira sunanta ta juya, tana kallansa. "
Yace mata " kiyi hankali dashi, kisa hankali da nutsuwa da nunani mai kyau akan sa, dan yana da matuƙar naci da sa'a kan abinda yake so, murmushi tayi masa tace " karka damu, in sha Allah. "
Duk maganganun da malamin yake faɗa mata akan kunnen su Fa'iz, ji yayi zuciyar tayi masa zafi, yace " karku barta ta ƙarasa gida ku ɗauko min ita, inyi yadda nake, sai naga ta tsiyar sa, munafukin banza, Fauziyya na tafiya taga sun sha gabanta da mota wuuuf taji an sure.........
*Alhamdulillahi*
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_
25-30
Sannu-sannu Fa'iza ta shiga jikin Fauziyya sun fara sabawa, yawanci tare suke yin komai, har gidan su Fauziyya Fa'iza taje, Mama da Aisha aunyi na'am da tarbiyyar ta, yau Abban Fauziyya ya suyo mata sabuwar waya kirar Tecno C9 sabuwa dal ya miƙa mata cikin murna ta karɓa ta shiga yi mata godiya, kanta ya shafa yace " Fauziyya duk abinda kike so ki tambaye ni, ni kuma in sha Allahu indai baifi ƙarfi na ba zan yi miki, nidai fata ki riƙe mana mutuncinki Fauziyya dan girman Allah ki ji tsoran Allah. "
Cikin zubar hawaye tace "Abba in sha Allahu bazaka taɓa yin danasi da ni ba, zakayi alfahari dani da yardar Allah, "Allah yasa Fauziyya ya faɗa, da gudu Aisha ta shigo ɗakin tana "Abban ni ina tawa wayar? dariya yayi dan yasan halin Aisha da rigima, yace "aikomai ta girma ake bi, ki bari kema zan sai miki, baki ta turo tace "haka kake cewa kullum Abba idan kayi wa Aunty Fauziyya abu kayi tayi man wayo kana cewa zakayi, " yi haƙuri uwata kinji, kuka tasak musu ta bubga ƙofa alamar shagwaba, "haba ƙanwata ai kayana kayan kine ungo wayar ki riƙe a hannunki kullum sai mu rinƙa amfani da ita mu biyu, rungume Fauziyya Aisha tayi tana murna "nagode Aunty na ke kaɗai ke so na, a gidan nan. "
Yau Fauziyya anzo makaranta da sabuwar waya, ana zuwa aka nunawa Fa'iza, cikin murna Fa'iza ta karɓi wayar tace " masha Allah, munyi waya ƙawata, ni Abba na bashi da halin da zai iya sai min babbar waya, shiyasa ni ban matsawa kai na ba, " lah karki damu ƙawata baga wannan ba sai mu rinƙa amfani da ita mu biyu, "to nagode. "
Labari ta kaiwa Fa'iz an saiwa Fauziyya waya, yayi murna sosai, sannan ta bashi labarin a matsayin su biyu zasu na amfani da wayar, yace "yanzu me yakamata ayi dan yanzu komai hannunki yake, ke keda shawara, hannu ta miƙa mishi, yako gane abinda take nufi, tsaki yayi ya saka hannu a aljihu ya ɗebo kuɗi ya miƙa mata, tace " yawwa yanzu naji magana, yanzu abu na gaba shine idan ka gannu tare kazo kayi mata magana ni kuma nasan me zanyi, " kamar ya bangane ba? kanta ta dafa tayi sama da idonta tace "gobe zamuje Capteria ƙarfe 12:00 na safe ka biyo mu kai kaɗai kayi mata magana, Ok sai goben to. "
Karfe 12:00 yazo ya same su, maganar duniya Fauziyya tayi masa banza ko kallansa bata yi ba, kai Fa'iza ta ɗago ta kalle shi tace " lafiya malam wai dole ne sai anyi maka magana, " yi haƙuri ƙawar mu, nasan ke baki sanni ba, amma ita ta sanni ki tambaye ta labari na, zata baki, ya juya ya fita. "
Kallan Fauziyya tayi da alamar mamaki tace " ashe har akwai abinda zaki ɓoye min, dama kina saurayi shine ko ban labari, dariya Fauziyya tayi tace "saurayi kuma waye sauryin nawa? gashi kuwa na gani yanzu, "hmmm Fauziyya tace, sannan ta shiga bata labarinsa, bata ɓoye mata komai ba, har labarinsa da iskancin sa, da farkon haɗuwar su, " to Allah ya taimaka, to amma ni ina ganin mai zai hana ki saurare shi, da sauri Fauziyya ta juyo ta kalle ta, " eh haka nace Fa'iza ta faɗa, "mai yasa kika ce haka? "yawwa yanzu kika yi magana da kiak tambayi dalili, ni ina ganin kamar da gaske yana sanki, dan idan ba sanki yake ba a yadda kika bani labarinsa da tuni yayi duk abinda yake so, kuma ma ni naga kamar da gaske yake. "
Dariya Fauziyya tayi tace "Allah ya shige mana gaba, yauma Fa'iza ta samu Fa'iz ta faɗa masa duk abinda zaiyi, suna zaune da Fauziyya sai ga Fa'iz da sallamar yazo suka amsa masa, zama yayi kusa da Fauziyya yace "ina da magana dake please kiban ɗan lokaci ki fuskan ce, "ina jinka, yace "kamar ina ganin soyayya tsakanin mu bazai yu ba, to mai zai hana mu zama abokai, please just Friend's, nayi miki alkawarin duk abinda kike so, shi zanyi, amma daga yau idan baki karɓe ni ba, bazan ƙara dawowa ba har abada, kafin tayi magana Fa'iza tayi wuf tace "karka damu kabata lokaci tayi shawara, "Ok yace yayi tafiyar sa. "
Yana tafiya Fa'iza tace " ni ko ƙawata mai zai hana ki karɓe shi da abotar, sai inga kamar jahadi zakiyi, tunda naji yace kome kika ce yayi zai yi, zai iya shiryewa sanadin ki, please ƙawata kiyi aikin lada, ki saurare shi, idan kika ga yaƙi shiryewa sai ki rabu dashi, amma yanzu ki gwada ki gani, Wallahi idan ya daina abinda yake sanadin ki, kin samu riba mai yawa duniya da lahira. "
"Ok karki damu ƙawata, zanyi shawara, sukayi sallama, ta tafi gida, tunda Fauziyya ta koma gida take ta faman tunani akan maganar da Fa'iza ta faɗa mata akan Fa'iz, washe gari bayan sun fito daga lacture's, suna tafiya Fa'iza tace " yawwa ni ko ƙawata wacce shawara kika yanke akan Fa'iz?

20-25
Wuuuf taji an sure mata jakar hannunta, cikin ɓacin rai ta juya, wani yaro ne ya warci jakarta ya zura a guje, Fa'iz yace wa yaran sa "su kamo yaran, aiko da gudu suka bi shi, har gaban ta Fa'iz yakai mata yaran yace "gashi nan shine wanda ya warce miki jaka, kallan yaran tayi, tagan shi yaro ƙarami bai wuce shekaru 13 ba, tace "kai ko mai yasa kake sata? cikin rawar baki yace "yunwa nake ji, kuma bani da abinda zan ci abinci, " jakar ta karɓa ta buɗe ɗari biyar ta zaro ta miƙawa yaran ya ƙarɓa yana kuka yayi mata godiya, itama godiya tayiwa Fa'iz, ta wuce ta nufi gida. "
Tausayin yaran Fa'iz yaji a ransa, hannu yasa a aljihu ya ɗebo kuɗi bai san ko nawa bane ya miƙawa yaran, yau ne rana ta farko da yayi aikin alheri a rayuwarsa, godiya yaran yayi masa, ya tafi, su kansu abokanan nasa, sun yi mamakin wannan abu. "
"Oga kace a kawo mata kuma ka barta ta tafi, "eh shawara na canja, "wace irin shawara kuma Oga? "kamar yadda muka tsara hakan za'ayi, amma na rasa yadda zan yi na shawo kanta duk dabarata ta ƙare, wata yarinya acikin yaran sa, tace " ni ina da shawara, kallanta yayi yace '"menene shawarar ki?
Murmushi yarinya tayi mai suna Fa'iza, tace " kasan duk abinda ya gagari maza da duniya, to lalle mata zasu iya, idan ka duba tun farkon duniya da haka abin yazo, "tsada Fa'iz ya daka mata yace " dalla karki maida mutane sakarkaru mana kiyi mana bayani kin tsaya wasa, " cikin murmushi tace " bi a hankali mana Fa'iz kaifa kake nema a waje na, "eh ke kuma kina nema kuɗi ba, yace mata, "eh haka ne kam, kamar kasan sai kayi biya mai kyau dan aikin naka babba ne, "Ok ina jinki yi bayani,. "
"A bisa dukkan alamu Fauziyya bata da wata ƙawa wacce mu iya amfani da ita, ni ya kamata nayi change of course na koma Department ɗin su, na shiga jikinta ta ƙarfi, harta saki jikin ta dani, idan ta saki jiki dani, kai kuma Fa'iz sai kaje mata kace ka janye maganar soyayya ga dawo abokin ta, ni kuma a hankali sai na rinƙa cusa mata ra'ayinka, amma kar wanda ya sake ya nuna mata ni ina tare da ku, ko kuma bakin mu. "
Ni ina ganin idan akayi haka za'a cimma nasara, gaba ɗaya wajan suka saka ihu suna jin jinawa Fa'iza, shi ko gogan naga sabo da murna, ɗaga ta sama yayi ya rungume yafara shan bakin ta, a tsakiyar jama'a, motar sa ya shiga ya ya ɗebo kuɗi bai san adadin su ba ya bata yace "ki bar min maganar change of course ɗinki a hannu na, ni zan yi komai daga nan zuwa monday. "
Taci gaba da cewa " kasan fa dole a ta Allah zanje mata dole na naimi hijabai da littafan Addini saboda nanu mata ni mutuniyar arzuki ce, dan naga take-taken ta sai da hakan, basaja zamuyi mata iya basaja. "
Yace " aiko idan kikayi nasara na cika burina nayi miki alkawarin mota sabuwa fil, wani mahaucin ihu ta saka, haka dai suka ci gaba da tattaunawa. "
Fa'iz bai wani sha wahala wajen canjawa Fa'iza course ba, ranar Monday ta fara ɗaukar lacture's a Department ɗin su Fauziyya,zubulelen jihab ta saka har ƙasa, Fauziyya na zaune a garden ɗin School, taji anyi mata sallama, amsa sallamar tayi ta ɗago kai fuskarta ɗauke da murmushi, "sannu Fa'iza tace da Fauziyya, " zan iya zama please badamuwa, " lah badamuwa zauna mana, Fa'iza ta kalli Fauziyya tace " kema Department ɗin nan ki ke? " eh Fauziyya ta bata amsa, Fa'iza tace " ni baƙuwa ce a makarantar nan, yau na fara zuwa, ban yadda kowa ba, kuma bana san yin ƙawa saboda baba yace "banda kawaye da samari, ni kuma bana san saɓa maganar mahaifana, " ayya kina da gaskiya, Fauziyya ta faɗa haɗi da maida kanta kan littafin ta, Fa'iza taci gaba da cewa " shiyasa nake keɓe kaina, so nake na gama karantar halin kowa sannan sai na samu ƙawa 'yar mutunci mai tarbiyya da ilimin addini, mai maida hankali akan abinda aka turo ta, muyi ƙawance, saboda zama haka mutum ɗaya ba daɗi kodan shawara. "
"Gaskiya kam Fauziyya ta ƙara faɗa, Fa'iza tace " halan kema baƙuwa ce irina? " eh amma ni na ɗan kwana biyu, " please idan bazaki damu ba ko zaki rinƙa koya min darussan danayi missing, " shiru Fauziyya tayi naɗan wani lokaci sannan tace "Ok badamuwa, ajiya zuciya ta sauke a hankali sannan tace " nagode, tayiwa Fauziyya sallama ta bar wajen. "
Dama Fa'iza ta gargaɗin su Fa'iz kar wanda ya sake yayi mata magana a School ɗin baki ɗaya, zata rinƙa sanar dasu yadda sukayi ta waya ko su haɗu a wani wajen. "
A wani ƙayataccen hostel suka haɗu, duk yadda sukayi da Fauziyya, Fa'iza ta faɗawa Fa'iz, tsabar jin daɗi ya rungumo ta jikinsa, suka faɗa kan gado suka fara aiwatar da masha'ar su. "

30-35
Murmushi Fauziyya tayi tace " karki damu ƙawata, na yarda da maganar abotar sa, amma fa da sharaɗin da zan faɗa masa, cikin zumuɗi Fa'iza tace " kai amma gaskiya nayi matuƙar farin ciki da jin wannan labari, to amma ƙawata wanne sharaɗin zaki gindaya masa? shiru fauziyya tayi na wani d'an lokaci daga baya kuma tace " da farko dole ya rinka saka manyan kaya, ya rage saka kananen kaya, ya kuma rabu da duk 'yan Groups d'insa,ya rink'a sallah a school masjid, ya koma zaman class, ya rinƙa sanin darajar ɗan Adam. "
Ajiyar zuciya fa'iza tayi dan tasan hakan bazai taɓa yiyiwa ba, amma tasan halin Fa'iz zai iya yin komai dan ya cimma burinsa, taɓa Fa'iza, Fauziyyah tayi tace " ƙawata lafiya naga kinyi shiru? cikin kame-kame Fa'iza tace " mamaki nayi, Allah ya bada lada, ai wannan aikin Allah ne, kinga mu wuce class kin san yau muna da Chemistry. "
Suna ƙare Lacture's cikin zumuɗi Fa'iza, ta kira Fa'iz a waya tace " kana ina ne, ina zamu haɗu dakai ? akwai labari fa, shima cikin sauri yace " faɗa min labarin, " ah ya za'ai na faɗa maka ta phone, ai sai dai face to face becouse i need sum of money, if i told u now, i knew u, u never gv me alot again, dariya yayi yace " ok is better for you to get sum things before you finish your dill, itama dariyar tayi tace " dat is why i said, i will not told u , until we meet, " ok ina Lifaya guess in, come now, i need to know what is going on, "ok gani nan yanzu, just gv me 30mnts. "
"Idan kinzo ki same ni a permanent room ɗina, ya kashe wayar, Fa'iza na isa direct ta wuce ɗakin da yake 'yan reception ɗin sun san ta, tana isa ko zama bata yi ba yace " oya fara bani ina jinki, hannu ta miƙa masa tana zama a bakin gadon cikin wardrop ɗin ɗakin ya nuna mata yace "buɗe ki ɗauki nadir ɗaya, wani kallo ta watsa masa tace " lalle ai nafi ƙarfin ɗaya sai dai uku, "Ok jeki ɗauka dan ya matso ya ji labari, cikin jan rai ta shiga bashi labarin yadda sukayi da Fauziyyah, bayan ta gama adana kuɗin a jakarta, taci gaba da faɗa masa sharruɗan Fauziyyah, silent killer smile yayi ya sha fuskarsa, ya ciji leɓensa mai kyau pink
Showing 3001 words to 6000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2 Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24