biya buk'atarku, sannan ku taita camera ku d'auka idan kun gama sai ku sai da shi, a watsawa duniya after all dat ku watsa mata Acid, ku yanko min nononta d'aya k'afarta d'aya da hannunta ma d'aya ku kwak'ule mata ido d'aya ku had'o min da kunnenta, wani uban ihu Faiza ta kurma a haukace ta rink'a ihu.
Tanaji tana gani suka danne ta sukayi mata duk abinda joy ya umarce su, suko sauran abokan nata jikinsu sai rawa yake, saboda tsabar tsoro, suka watsa mata acid din, suka yanki duk abinda ya umarce su su yanka, suka fito da ita bakin titi suka jefar tana ihu, sauran Gans din nata ne suka zo kanta suka tsaya cikin kuka suka ce " Faiza kin cuce mu, tsakanin mu dake Allah ya isa, kin sa munci amanar abota, kinsa mun wulak'anta iyayen mu, da rayuwar mu, Allah ya isa tsananin mu dake, kowa cike da nadama, Faiza naji na gani akan idonta suka tafi suka barta bako tausayi bare ceto, suna cikin tafiya d'aya daga cikin su ya fara aman jini ta hanci ta baki, sai bakin idon sa ya d'auke ya koma fari fat sai kuma ya hau shure-shure ya sandare, aiko suka shiga kurma ihu suna gani harya muyu, aiko sun k'ara tsorata sosai, nan fa suka shiga kuka wiwi suna danamar rayuwa.
*BAAYAN WATA BIYAR*
Aisha ta haihu ta haifi yarinyar ta mace kyakykyawa, aka sa mata sunan Mama, suke kiran ta Ahfaf, Fauza tun yamma take jin ciwo tana daurewa har 10:00pm aiko ciwo yayi gaba, Fa'iz na kwance ya rungume ta bai sani ba, a hankali ta zame jikinta ta shiga toilet wani mugun ciwo taji ai bata san sanda tayi k'ara ba, da sauri Fa'iz ya farka, da gudu yayi toilet yaga dukta fita hayyacinta, bai tsaya b'ata lokaci ba ya sangumeta yayi hospital yana shiga nurses suka wuce da ita labour room, ba'afi 30mnts ba aka fito da baby's 'yan biyu Unisex mace da namiji, da sauri Fa'iz ya karb'e yaran ya k'ura musu ido hawaye na zuba.
Ranar suna yara suka ce sunan Momyn Fa'iz da Dadyn shi Ana kiran macen Aman namijin Safwan, dakyar Fauza ta yarda aka kawo mata tsohuwa, yaran kyawawan ajin farko yadda kasan yaran larabawa, yara suka taso cikin so da kulawa, bayan wata d'aya da haihuwar su Safwan Fauza na d'aki tana sallah Fa'iz ya shigo aiko ganin tana sallah da sauri ya mayar da k'ofa ya rufe, da sauri ta mik'e tace " kai Abban Aman, me kuma zakayi?
Dariya yayi yace " k'anne nake san samarwa su Aman, kafin tayi magana ya had'e bakin su, bai kyaleta ba sai daya shigeta, kullum daya ga Baba tsohuwa tayi bacci sai ya lallab'o ya kwashe gara, bayan wata uku da haihuwar su Safwan ta fara laulayi, ana zuwa hospital aka shaida musu ciki wata biyu, bak'aramin tashin hankali Fauza ta shiga ba, bayan sun dawo a bedroom cikin kuka tace " yanzu su Aman nada wata goma zan haihuwa, dariya yayi yace " mai ciki.
Bayan wata tara ta k'ara santalo yaranta biyu mace dana miji, yara sukaci sunan Umma da Malam Bala ake kiran macen da Afra nmijin Sultan, Aisha ma ta k'ara haihuwar d'anta namiji aka sa masa sunan Abba suke kiran sa da Nabil.
Fa'iz da Fauziyyah da yaran su hud'u mata biyu maza biyu abin sha'awa yaran fafare tas, ga kyau duk suna tafiya fauza d'auke da wani cikin, sukai taimako asibitin yoyon fitsari, sun gama bada taimakon sun fito sukaji ana Fa'iz! Fauziyyah!! Da sauri suka juya Faiza suka gani kwance a k'asa babu ido d'aya, da hannu da k'afa, babu sitirar arziki ita ko d'akin ma ba'a bata ba balle gado.
Basu gane ta ba, sai da ta rad'a musu ita ce, nan take fad'a musu gaba d'aya abokan sa sun mutu, joy ya bada jinin su, itama dakyar ta samu ta dawo Nigeria a cikin jirgin ruwa, data koma gida iyayen ta suka k'i karb'arta suka koreta, yanzu gashi tana d'auke da HIV ga BLOOD CANCER, ga makanta, ga gurgurta, gashi babu hannun, cikin kuka ta shiga rok'onsu yafiya, tsaki Fa'iz yayi yaja yaransa suka tafi Fauziyyah na kuka, dan ba k'aramin tausayi Faiza ta bata ba, ta kuma k'ara jin tsoran Allah ya shigeta.
*BAYAN SHEKARA 10*
Fauziyyah zaune cikin yaranta 7 maza 4 mata 3 bayan su Sultan ta kara haihuwar yara 3 maza biyu mace d'aya macen taci sunan Aisha, Mazan d'aya yaci sunan Sadik d'ayan kuma Dr Adam, dan yanzu Fa'iz bashi da abokin daya wuce Sadik da Dr Adam, Dr Adam ma yayi aure yana da yara biyar mata biyu maza uku, Farouk ya auri 'yar kanwar Umma yanzu haka suna da yara hud'u maza 2 mata 2, matan suka ci sunan Fauziyyah da Aisha Mazan kuma Fa'iz da Sadik, Farhan da aka gaji da neman Fauza ba'a same ta ba sai ya auri wata yarinya dake masifar sanshi yana da yara 3 mace 1 maza 2.
Babban gida Fa'iz ya makawa su Mama, Abba, Baba, Umma kowa da b'angaren shi, gidan gari guda ne nanne ya zama family House din su, hankalin kowa ya kwanta, su Abba, Baba, Umma, Mama sun gaji da fita k'asashen waje, saudiyya kuwa ba'a magana, sosai kud'i ya zauna a family din, dan kowa yana shi da kud'i, tsakanin Sadik Farouk, Fa'iz amma duk Fa'iz yafi su kud'i dan arziki yaci uban nada, sosai ake ji da Fa'iz a k'asar nan, yazama cikekken mutum, babban d'an kasuwa, har a America, Dubai, India, Saudia, yana da manyan Companies, tuni Fauza tabar aiki dan tafi k'arfinshi, bata da friends sai matan governors da matan president, da matan sanate, ta zama babar yarinya, sosai suka bawa yaransu tarbiyyah, da ilimi boko da islama, basa bayar da auren yaran su a waje yajunan su, a family suke aurar da yaran su, babu Wanda ya auri bari, yanzu Dr Adam ma ya zama amount of family d'insu, babu inda baya shiga ko Family meeting ake harda shi.
Fa'iz na kishingid'e a bayan mota tassssss yaji an fasa masa glass din motar sa, da sauri dibansa ya fita, shiko ko motsawa baiyi ba, dan bashi da niyyar fita, amma sai me yana d'aga idonsa, ya hangi wannan wanda yayi masa duka harya suma, sanda yake tallan ruwa rubar ruwan ta sub'oce masa ta fad'a kan glass din ya fashe, cikin isa ya bud'e motarsa ya fito, sauran motacin dake binsa a bayan suka dukansu suka fito sojoji ne rik'e da bindugogi suke yi masa bodyguard, a hankali cikin isa da tak'ama ya k'ara ya kalle shi yayi dariya yace " ganeni?
Da sauri yace " a'a ranka ya dad'e, wallahi bada gayya nayi ba, naje wanke glass dinne shin..... Hannu Fa'iz ya d'aga masa, sannan ya tuna masa koshi waye, Fa'iz yace " shiyasa wulak'anci yashi da amfani, isgilanci, iskanci, gadara basu mutum ko ina sai tab'ewa da nadamar rayuwa, yanzu ina 'yan matan dakake cika mota dasu a kanna disco, ina matan naka, sunkuyar da kai yayi k'asa yana sharar hawaye da gani nadama ta shigeshi, Fa'iz yace " kayi karatu?
Da sauri yace " eh nayi degree, Fa'iz ya ciro katin shi ya bashi yace " kazo zan baka aiki, da sauri ya k'arb'a yana godiya yana kuka, washe gari tun kafin kowa ya fito shiya zo anan Fa'iz ya sameshi, aiki Fa'iz ya bashi mai kyau had'e da gida da mota yace ya bashi 2mnt ya fito da mata yayi aure danshi bazai yarda da iskanci.
Fauza tayi wanka an feshe jiki da turare sanye da night gown ta nufi bedroom din Fa'iz, dayake su Fauza sun dad'e da canja gida, daga turai yayi odar magina aka maka musu tamfatsetsen gida, tana shiga ta iske shi ya zaune akan sallaya ya idar da sallah yana karatun Qur'an, yana ganinta yakai aka ya tashi ya nufo yana dariya da kanta ta had'e bakin su sosai take tsotsar bakin shi, jallabiyar jikinsa ta cire ya yar gefe, ta sak'alo da hannun ta ta wuyansa, ta shiga shafa kirjinsa a hankali ya zame bakinsa daga nata yace " my life wai meye sirrin ne, bakya tsufa, dariya tayi ta nuna masa joy stick dinshi tace " ga sirrin nan, ta kuma had'e bakin su, sosai ta tsotsi bakin sa, tana murza nonon sa, bakin ta ta mayar kan nipple's dinsa tana yi masa wasa da harshen ta akan nononsa.
Nishi kawai Fa'iz yake, harshe tasa tana tsotsar kunnensa, zuwa wuyansa, ta dire a cibiyar sa, hannunta yana kan hajiya babba, sosai ta tsotsi hajiya babba tana tsotsar ta hana wasa da kan nononsa, birkitata yayi ya shiga shan nononta yana murza nipple's dinta, yana yi mata fingering, a kunne ta rad'a masa please dear suck me, murmushi yayi yana kallanta ya mayar da bakin sa k'asanta ya fara sucking dinta, daga k'arshe suka fad'a duniyar Aurata........
*AMFANIN SOYAYYAH AURE*
*INJI BATUL ADAM JATTKO*
_SAI MUN HAD'U A SABAN NOVEL D'INA MAI SUNA_
*ZARAH!!!*
SABAN NOVEL D'INA
*ZARAH!!!*
~DUK ABINDA MUTUM YAYI MAKA KA SAKA MASA DA ALKHAIRI DUK GIRMAN SHIRRIN DAYAYI MAKA.~
```'YAN MATA A GUJI ZUWA BIRTHDAY, DAN YANZU SHI YAKE TASHE A ZAMANIN NA, A GUJE K'AWAYE, A DAINA BAWA K'AWA YARDA DA AMANA, A DAINA BIN MAGANAR K'AWA, A GUJI BIYEWA SAN ZUCIYA DA BIN RAI, A DAI NA BIYEWA MAZA A GUJI YARDA DA MAZA```
```A GUJI RASHIN JIN MAGANAR IYAYE, A RINK'A YIWA IYAYE BIYAYYA, A DAINA B'OYEWA IYAYE SIRRI A KUMA GAYAWA K'AWA, A GUJI CIN AMANA, KAR ABI WANI DA SHARRI```
~PLEASE MATA A KAMA SANA'A, DAN YAWANCI YAWAN BANI KE JAWO MUTUWAR AURE, KO YAWAN FAD'A PLEASE A DAINA YAWAN TAMBAYAR NAMIJI KUD'I, A DAGE A KAMA SANA'A~
_ALLLAH YA SANI NA RUBUTA K'ADDARA TAH, SABODA LURA DA ABINDA YAKE FARUWA A WANNAN ZAMANI AKAN K'AWAYE, BIRTHDAY, BIYEWA NAMIJI, YARDA DA NAMIJI, BIYEWA K'AWAYE DA JIN MAGANAR K'AWAYE KODA BAKYA SAN ABU IDAN K'AWAR KI NA SHIKENAN, RASHIN MAGANAR IYAYE DA RASHIN YIWA IYAYE BIYAYYA DA B'OYEWA IYAYE SIRRI_
~SAI MUN HAD'U A SABAN NOVEL D'INA MAI SUNA~
*ZARAH*
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
BYE
SAI MUN HAD'U A *ZARAH!!!*
Showing 69001 words to 70679 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24