sannan ki daina ce min ya Sadik "I will tace masa, kiss yayi mata tacikin wayar ya kashe wayar ta k'urawa ido,ta tafi tunani Mama tace " waye? sai a lokacin ta dawo hankali ta cikin rawar murya tace " ya Sadik ne, Mama tace " cewa yayi yana sanki? baki ta turo ta b'ata face tace "eh!, harga Allah bak'aramin dad'in Mama taji ba, dan ta dad'e tana sha'awar yaran tana so ace ya auri d'aya acikin yaranta, dama ta dad'e tana zarkin hakan a ranta, amma yadda Fauziyyah ta b'ata rai da yadda take amsa masa wayar ya tabbatar mata da bata sanshi, kallanta Mama tayi tace " baki sanshi ko? shiru tayi batace komai ba, murmushi Mama tayi tace " Fa'iz kike so har yanzu ko?



Da sauri ta d'ago kai ta kalli Mama suka had'a ido sai kuma ta mayar da kanta k'asa, batace komai ba, "hmmm Fauziyyah ke yarinya ce, amma Fa'iz ba miji bane, har kina sa ran auren sa, kima cire shi a ranki dan bazaki tab'a auren sa, kunyiwa juna nisan nisa, na dad'e ina addu'a Allah yasa tsakanin keda Aisha Sadik yace yana san d'aya dan Sadik miji ne na nunawa sa'a, ina sha'awar yaran yana da hankali ga sanin ya kamata nan dai taita bata shawara tana nuna mata kyawawan halaiyar Sadik tana nuna mata illar auren Fa'iz, daga k'arshe tace "amma kiyi tunani, ta tashi ta fita ta barta, aiko maganganun Mama bak'amin tasiri sukayi a wajen Fauziyyah ba, dan takai 3:30 am ta kasa bacci tana tunani tana san gano aibun Sadik amma ta kasa, sai ma kyawawan halayen sa da take gani.



Yau ce ranar tafiyar Fauziyyah makantar ABU ZARI'A bak'aramin fad'a Mama da Abba sukayi mata ba, haka ma, Malam Bala da Ramatu, jikinta ba k'aramin mutuwa yayi ba, Sadik ko ya dage wai shi zai kai ta makaranta, haka Aisha da Zainab da Fatima, gaba d'ayan su suka shiga motar Malam Bala yaja su zuwa zari'a, shiko Farouk yana can ya kasa zaune ya kasa tsaye Fauziyyah zata zo, duk bayan 20mnts sai duba agogon hannunsa yayi tsaki, sai kira ta yaji idan sun k'araso, haka dai har suka isa, Malam ya lura akawai wani abu a tsanin Sadik da Fauziyyah amma abinda ya kasa ganewa shine, yadda kuma Farouk ke kiranta a waya duk bayan 20mnts, haka ma ranar daya sanin dashi Fauziyyah makarantar su zata zo murna kamar ya mutu, shi dai yayi shiru yaga abinda Allah zaiyi.



Fauziyyah an tsunduma karatu fafar, bata da lokacinta kanta Sadik ko ya damu gani kamar dan bata sanshi shiyasa bata san waya dashi duk ya damu ya kasa sakat, zuwansa biyu zari'a wajenta,



Fa'iz kuwa bashi da wata damuwa data wuce ta Fauziyyah, ga makarantar sa an samu, har an bashi Admission letter, a BUK, cikin satin nan zai fara fara attending lacture's, amma gaba d'aya hankalin sa baya jikinsa, haka dai yayi ta rayuwa har Allah yasa fara zuwa makaranta, amma yanzu a nitsi yake shiga makaranta babu ma wanda ya sanshi a ajin su balle a makarantar.......



*BAYAN SHEKARA UKU*



*Alhamdulillah*



*MOMYN ZARAH*


BYE
[05/09, 20:33] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```

🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹


~NAH~


*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_(DASHEN ALLAH)_



_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_



```PLEASE FANS MASU BINA PC SUNA TAMBAYATA WAI DA GASKE NABAR KAINUWA , SU DAINA BINA SUNA TAMABAYATA,NI JIDDARH INA NAN A KAINUWA BAN BAR KAINUWA BA,HAKA MASU BINA SUNA TAMBAYA TA MAI YASA NABAR GROUPS NA KAINUWA FANS ,SUMA INA SANAR DASU GROUPS NE YAYI MIN YAWA SHIYA NA RAGE```


_IYA WUYA ANA MUGUN TARE ONE LOVE_



~PLEASE MASU TAMBAYAR K'ADDARA TAH DAGA FARKO ,SU DAI NA NIMA BANI DASHI NA CANJA WAYA~




*EDITING BY MOMYN ZARAH*



135-140



*BAYAN SHEKARA UKU*


Wata zankad'ed'iyar budurwa nagani wacce bazata wuce shekaru 20 ba,kyan budurwar bak'aramin gigita ni yayi ba,fara ce tas doguwa,cocacola shap kai tsayawa fad'ar kyanta ko had'uwarta bata lokacin ne,amma duk inda kake neman kyakyawar mace 'yar gayu to ta kai,"yarinyar wayayya ce sosai amma irin wayayewar nan ta 'ya'yan mutunci da tarbiyya,sanye take da rigar barristers nayi-nayi na gane ta amma na kasa,ji nayi wani ya kira sunanta *BARRISTER FAUZA*.



Cikin nutsuwa ta juyo fuskarta d'auke da murmushi tace "my life harda kai ko? "harda ni ame?"tsokanar mana,fuskarsa d'auke da murmushi yace "tsokana ko gaskiya yana maganar yana tafiya tana biye dashi har suka k'arasa bakin wata mota bak'a hommer jeep da kanshi ya bud'e mata motar ta shiga ta zauna shima ya zagaya ya shiga mazaunin driver ya zauna gaba d'aya ya juyo da face dinshi yana kallonta santa yana k'ara shiga zuciyar sa,a hankali ya kalle ta yace " yanzu my life idan kika ci jarabawar nan tafiya zakiyi American ki barni?



Cikin shagwab'a tace "my love kai ma ba haka ka katafi service ka barni ba,dariya yayi yace " amma da zanyi Masters d'ina ba zaria na biyoki ba," to ai kaima ka tafi Germany ka barni nayi ta kuka ta fad'a cikin wata irin murya,ji yayi gaba d'aya jikinsa ya mutu a hankali yace " da kin dawo ko 1week bazaki k'ara ba sai a gida na ,dariya tayi tace "Allah yasa habibty.



"Yaushe suka ce Exam din taku zata fito?" In 24hrs kowa zaiga sakamakonsa,"ok Allah ya bada sa'a "Amin yaya Sadik, "au kema kin fara ko?dariya tayi tace "sorry sweet.



Rayuwa ta canja komai yana tafiya yadda ya kamata kowa yana cikin farin ciki ,soyayya da shak'uwa mai k'arfi ta shiga tsakanin Sadik da Fauziyyah ,tuntuni shi ya gama masters d'insa har ya samu aiki a Nigerian petroleum dake kaduna,shiyasa kullum yana tare da Fauzan sa,Farouk ma da Fatima ma sun gama karatunsu sai dai shi Farouk yayi master shima ya samu aiki a nan kano yana health insurance companies,ita ko fatima tana gamawa tayi aure wani abokin Sadik ne ya aure ta dayake mai kud'i ne ya hana ta aiki yanzu haka tana da yaronta 1 sunan Abban su Fauziyyah aka saka masa,suna kiran sa da Sultan,Aisha da Zainab suna BUK level 2 Aisha na karantar BSC BIOLOGY ita kuma Zainab tana EDUCATION BIOLOGY ,Aisha bata kula kuwa ita Zainab tana da saurayinta yanzu haka maganar na gun manya jira ake Fauziyyah ta gama karatu a had'a bikin,Malam Bala yace "idan Aisha fa Farouk basu gabatar da wad'anda zasu aura ba to za'a had'a su aure.



Amincin dake tsakanin Abba da Baba (Malam Bala) yaci uban nada,don yanzu Baba yabar lodin mota Business sukeyi sosai shida Abba ,Sadik da Farouk sun sai gidan da suke ciki da filin gefen sa sun buge sun had'e sunyi ginin zamani,haka sun gyara gidan Abba sosai shima sun k'ara masa girma,haka tsakanin Mama da Umma duk wani kasuwanci tare suke yin sa,kan su a had'e yake,rayuwar su suke cikin tsafta ,Abba da Baba suna da motocin su iri d'aya sak.



Kowa yasan da akwai soyayya mai k'arfi tsakanin Fauziyyah da Sadik dan shi ba ruwansa a gaban kowa nuna mata so yake , a halin yanzu Fauziyyah wacce ake kira da Barrister Fauza ko BFauza tana level 4 yanzu haka sun zana jarabawa ne akan karatun su idan sunci zasu America yin wani couse na 1yr da sun dawo shikenan sun gama zasu fito da aikin su a hannu sun zama manyan Barissters na k'asa.


B Fauza na kwance a d'akin ta tana bacci taji wayarta tana ringing a hankali ta lalubi wayar ta d'aga cikin bacci taji ana sanar da ita taci interview d'in zasu tafi America nan da 1week wani oho ta tayi had'i da tsalle ya fito parlor da gudu ta fad'a kan Mama ta rungumeta,yana murna tace " Mama addu'arku ta karb'o Mama naci jarabawar, "Alhamdulillah kai gaskiya nayi murna yaushe zaku tafi? "Mama nan da sati d'aya ,da gudu ta koma d'akinta ta d'auko hijab tayi waje tana cewa "Mama na tafi na fad'awa yaya Sadik idan Abba ya dawo kya sanar dashi,murmushi Mama tayi tace "ikon Allah.



Dama Sadik shi yakai B Fauza tayi interview d'in kuma ya kira ta ta gama ya dawo da ita gida,yana bacci daga shi sai boxer a d'akin ta ta fad'a d'akin babu ko sallama ita bama ta lura da yadda yake ba tana zuwa ta fad'a kansa (yau ne rana ta farko da suka fara tab'a jikin junansu dan gaskiya Sadik bayan hannnunta bai tab'a,tab'a jikin ta ba)ita Fauza ta manta ma daga ita sai rigar bacci ko bra babu sai hijab din jikinsa kansa ta kwanta nononta suna gogar kirjin sa wai ita zatayi masa rad'a cikin bacci Sadik yaji transformer na jansa firgigit ya farka, amma ya kasa motsi sakamakon jin nononta na gugar k'irjinsa ,kuma ga wata irin magana da take yi masa a kunne a hankali yaji tana cewa " sugar munci interview,gaba jikinsa ya gama mutuwa shi yama fara losing control aiko da sauri ya rungumota yace "kai baby na dama ai nasan zaki iya.



Da k'arfi ya rungumeta har sai da tayi 'yar k'ara aiko Sadik yana jin k'arar Fauza ya k'ara shiga damuwa joystick dinshi ta jarba sama ya d'aga ta yana juyi da ita a d'akin yana cewa " u are so smart dear ke ta dabance bata sani ba cikin daraba ya cire hijab d'in yayar gefe aiko Sadik na karo dana fulaninta ai sai ya k'ara rikicewa gasu farare tas manya dasu a tsaitsaye d'as kasa tsayawa yayi da k'afarsa har yana neman kada su a hankali ya zauna a kan gadon yana d'auke da ita akan cinyarsa duk abinda yake Fauza bata sani ba idonta a rufe yake tana murmushi kawai sai tayi ya had'e bakin su yana yi mata hot kisses mamaki ne ya hana ta yin komai balle k'ok'arin kwace bakinta sosai yake tsotsar bakin ta,hannu yakai nan breast d'inta ya fara yi mata wani salo yana wasa da kan nipple's d'inta yana shafa every part na jikin ta,tun daga kirjinta har k'afarta salon da yake yi mata bazata iya hana shi ba gaba d'aya ya gigita ta shima ya fita haiyacinsa a hankali ya zare bakinsa daga nata ya d'an saci kallonta murmushi yayi a ransa yace "lalle sugar akwai saurin d'aukar wuta,idonsa na kanta ya fara tsotsar nipple d'inta yana tsotsar d'aya yana wasa da d'aya da hannunsa aiko nan da nan ta k'ara tura masa kirjinta shiko hakan da take sai yake ganin kamar taya shi take aiko ya ida fita haicinsa ko gani bayayi ko'ina na jikinsa ya d'auki rawa a hankali ya zame ya kwantar da ita a gadon ya hau kanta yaci gaba da romancing d'inta duk inda bakinsa yakai kawai yake tsotsa dukkaninsu basa cikin haiyacinsu a hankali ya zame rigar baccin nan fa ya k'ara cikicewa yakai hannu k'asanta ya fara fingering d'inta in banda groaning babu abinda kake ji pant d'inta ya zame k'asa shima ya cire boxer dinsa ya hau kanta yana k'ok'arin shigarta kamar daga sama Fauziyyah taji Fa"iz na ce mata "in banda ke wawiya ce waya fad'a miki ana haka banza kawai naci biredi na yaga leda,nan take duk abubuwan da suka faru suka dawo mata kamar yanzu aka yi su,yana gaf da shigar ta , ta tattaro k'arfinta ta hankad'e shi ta fasa kuka mai k'ona zuciya abin tausayi take kukan tana cewa " ku maza gaba d'ayanku halinku d'aya ba'a yadda daku,ku ba abin yarda bane akan mace ,a hankali ta mik'e ta maida kayana jikin ta,ta zura hijab d'inta,shiko yana zaune ya had'a kai gwiwa yayi tagumi ya rasa abinyi,ganin tana shirin fita ne yasa shi mikewa da sauri yasha gabanta yana bata hakuri,tace " kai yanzu ya Sadik ko cewa akayi kayi amfani dani ai bazakayi ba,kanka tsaye kana neman shiga ta haba ya Sadik wallahi kaban mamaki na zata kai na daban ne acikin maza ashe ba haka bane ta k'arasa maganar cikin kuka.



Durk'uwa yayi a gabanta yana bata hakuri sosai,amma taki hakura tasa kai zata fita yace "yace please sugar ki wanke face dinki ki bari ki dawo haiyacinki kar wani ya fuskanci wani abu ,dawowa tayi ta shiga band'akinsa sai da tayi kuka mai isarta sannan ta wanka face d'inta ta fito tayi waje.



Tana shiga gida ta wuce d'akin ta ta fad'a saman gado ta saki kuka dan komai ya dawo mata sabo fil,tana kukan tana magana "maza ba abin yarda bane dakun keb'e sai namiji ya kawo maka hannu jikin ka shikenan yau da Ya Sadik ya k'ara keta min haddi da shikenan shima ya shiga cikin tarihin rayuwa ta,Allah na gode maka da baka k'ara bawa kowa damar sanina 'ya mace ba bayan Fa'iz,sai kuma ta k'ara fashewa da kuka mai ban tausayi da ta tuna ko wani ya aure ta a banza zai rink'a kallonta yana kallon iyayenta babu wani mutunci ko k'ima balle daraja,koda shi Sadik d'in ne,kuka take sosai tana " Fa'iz ka cuce ni Allah ya isa tsakani na dakai,shima Sadik hankalinsa ya kasa kwanciya dan haka ya zura jallabiya yayi gidan su yana shiga yayi d'akinta kuka ya tarar da ita tana yi tana cewa " Allah ya isa tsaka ni na dai kai Fa'iz ,ya cuce ni ya wulak'anta min rayuwa ,ji yayi gabansa yayi mummunar fad'uwa yakai 10mt a kanta ya kasa cewa komai ,a hankali ya zauna gefenta yace "pls kiyi hak'uri jin muryar sa yasata saurin yin shiru ,Sadik 4hrs yana bata hak'uri sannan ta hak'ura har durk'usawa yayi yana kuka a gabanta yana bata hak'uri,sosai ya bata hak'uri ya lallashe ta ,ya kwantar mata da hankali ,ya bata misali na cewa Baby mun kai 3yrs da wani abu ban tab'a Atemting na tab'a jikin ba sai yau kuma My love yau d'in ma keka ja,kin je kin hayeni daga ke sleep dress ai dole na motsa,tace " ni dai kayi min alk'awarin baka k'arawa ," nayi miki har sai munyi aure kin zama matata mallakina.



Yaune ranar tafiyar B Fauza America,duk wanda yaga Sadik da Fauza kasan suna cikin tashin hankali sosai take kuka shima daka kalli idonsa kasan taci kuka ya k'oshi,sai llallashinta yake,su ko iyayen sai kallansu suke suna ganin ikon Allah,da rashin kunya irinta Sadik,duk ya wani shishshige mata ya hana kowa rab'arta duk ya wani fita haiyacinsa,sosai Abba,Baba,Umma,Mama sukayi mata fad'a mai ratsa zuciya,da kyar suka rabu da Sadik da iyayenta tana kuka kamar ranta zai fita,jirginsu ya d'aga ya lula sama,acikin jirgi Fauza tana ta kuka wani na kusa da ita da ka ganshi kaga balarabe dan da ganinsa kasan baijin hausa ,amma abin mamaki sai yayi mata hausa ,da hawaye a fuskarta ta d'ago tana yi masa kallon mamaki ,murmushi yayi mata yace " kina mamaki ne?shiru bata bashi amsa ba yace " ni bahaushe ni haifaffen garin Adamawa yola,mahaifiyata ce Indian,ni sunana Farhan Muhammad Bature,tabbas tasan sunan Muhammad Bature idan bata manta ba kamar shine governor d'in Adamawa State, sosai yake lallashenta yana d'ebe mata kewa da yake Farhan mutum mai surutu da barkwanci,tun bata kula shi har ta fara kula shi,bayan girjinsu yayi landing a America ne ya karb'i wayar yayi dialing number sa.



Bayan B Fauza ta sauka a masaukinta ta huta ta tayi wanka da sallah ta kira Habibty d'inta suka fara waya,sai da sukayi waya mai sosai sannan sukayi sallama,Fauza ta bar Sadik da kewarta,B Fauza sun saba da Farhan dan duk inda zasu tare suke zuwa duk inda kaga d'aya to zakaga d'aya,Farhan d'an Muhamman Bature gwamnan Adamawa shima wani course ne ya kawo shi America.



************************************



Fa'iz ya a daddafe ya gama Masters d'in sa a BUK,har yanzu Allah bai bawa Fa'iza sa'a akan sa tasha had'a masa tarko Allah yana zamar dashi,har yanzu ma dai zamu iya cewa shiriyarsa da saura,amma ba laifi, duk wata sauran dukiya ta Fa'iz ta k'are ya saida motoci biyu saura d'aya haka ma ya saida d'aya gidan saura d'aya bashi da komai sai wannan gidan da motarsa,Fa'iza tana nan batayi aure ba sannan karatun ma bata k'arasa ba aka koreta,ita ko Fa'iza ganin wankin hula na neman ya kaita dare ne yasa tara sauran yaranta tace "to yau kusan 4yrs kenan muna san ganin bayan Fa'iz amma abu ya gagara yana neman yafi k'arfin mu kunga dai yanzu bashi da komai ,komai ya k'are masa daga wannan gidan daya ke ciki sai motar hawansa kuma nasan duk tsiya gidan nan zai kai 300millions naira koda shi kad'ai muka tsira ina laifi?



Murmushi Salim yayi yace haka ne kam gaskiya ya kamata muyi abinda zamuyi,d'aya daga cikin su yace " to yanzu meye abinyi dan nasan idan muka samu kud'in nan mu da talauci har abada, "abinyi d'aya ne kawai mu kashe shi,inji Fa'iza, "ta yaya wani yayi tambayar? " jan shi zamuyi mu fitar dashi daga garin ,"kamar yaya? inji salim,tsaki tad'anyi tace " ku kuke tare dashi ku zaku san yadda zakuyi ku jawo shi, " ina zamu kai shi to? Itama shirun tayi sai can tace "Kano yayi? " eh yayi,to yanzu yaushe zamuyi? " gobe mana ,Salim d'au waya ka kira shi kace masa gobe zai raka ka kano,gaisuwa.



Waya ya d'auka ya kira Fa'iz bugun farko yayi picking " hello Salim ya akayi? " Baba nane ya aike ni kano gaisuwa shine nake san ku raka ni pls, shiru Fa'iz yayi sai can yace "ok badamuwa k'arfe nawa? "5:00pm " ok Allah ya kaimu,"Amin.



Washe gari Salim da Fa'iz da abokanan su 2 suka yi Kano shidai Fa'iz yayi shiru jikinsa na bashi wani abu,Fa'iza da sauran mutum 2 suna wata motar suna binsu a baya basu isa kano ba sai 8:00pm suna isa suka wuce unguwar sharad'a bayan Companies nasu fi 10mn ba sai ga su Fa'iza duka sukayi Parking suka fito d'auke da wasu mugayen k'arfina a hannunsa,Fa'iza ta kalleshi tayi dariya tace
Showing 36001 words to 39000 words out of 70679 words