"Gaskiya bamu da wani abin yi sai addu' a saboda ita cutar bata da magana har yanzu ba'a samu maganinta ba ,maganinta d'aya ne ,da sauri Abba yace "meye shi, " sai dai idan yaga wani wanda yake da mahimmanci a rayuwar sa ko idan akayi wani abu daya shafeshi ko yaga wani abu daya tab'a faruwa dashi ko yaga wanda yafi so fiye da komai a rayuwarsa ko wanda ya cutar dashi ,makamanta wad'an nan abubuwan ne kawai maganin cutar nan ,dan akayi sa'a zai tuna komai.
Jiki ba kwari Abba da Baba suka d'auki Fa'iz suka yi gida dashi a d'akin Fauziyyah Abba ya aje shi su suke yi masa komai sune cin sa shan sa,tunda wannan matsalar ta samu Fa'iz ya dawo mutum kirki bashi da wani abinyi sai sallah da karatun Qur'an kwata-kwata baya saka k'ananan kaya sai manyan kaya idan yana k'aunar mutuwarsa to yana k'aunar warin taba ko k'ananan kaya ,kama d'aya ya canja ya koma mutum kwarai gaba d'aya unguwar babu wanda bai sannan shi ana da Malam Muhammad sakamakon rashin koda tuna sunan sa da baiyi ba Abba yasa masa suna Muhammad, Fa'iz ya zama kamilin mutum ,nutsatstse nagari mutum kwarai,saboda haka Abba da Baba suke mugun san shi har cikin ran su ,kai bama su kad'ai ba har mutan unguwa na san Malam Muhammad da ganin mutuncinsa .
Akwai wani saban masallaci da ake ginawa a unguwar a nan k'ofar gidan su Fauziyyah ana gama shi aka bawa Fa'iz limamin masallacin,bayan 'yan kwanaki kuma ya bud'e islamiyya yana koyarwa dan haka duk inda yayi yara na YASAIYADI manya na MALAM MOHAMMAD idan kana neman mutum kirki yanzu ka samu Fa'iz to kazo wurin ,duk unguwa yara da manya na ganin girman.
Fa'iz bashi da wani aboki ko amini daya wuce Sadik sun yi muguwar shak'uwa saboda Fa'iz Sadik duk sati yake zuwa weekend ,idan Fa'iz baya masallaci ko islamiyya to suna tare da Sadik,wani al'amari d'aya daya damunsa duk sanda yake kwance a d'akin sa a kan gado sai ya rink'a shakar wani kamshi wanda kamar ya san shi a baya ,baya samun nutsuwa idan yana shakar kamshin nan,ga wata muguwar shak'uwa dake tsakanin Fa'iz da Aisha,koyaushe Aisha na wajen Fa'iz suna hira ,shima yana jinta a ransa sosai,nan da nan soyayya ma tsafta ta shiga tsakanin Fa'iz da Aisha ,kullum Aisha tana bawa Fauziyyah labarin Muhammad d'inta Fauziyyah har ta gaji da labarin Muhammad so take kawai ta ganshi.
Aisha da Fa'iz na zaune a falo suna hira tace masa " idan Aunty Fauziyyah ta daw......tana ambatar sunan Fauziyyah kansa ya fara juyawa kansa ya dafe yana ganin ganin d'akin na juya masa,da sauri Aisha ta mik'e ta rik'e shi tana lafiya ?sai da yakai wajen 20mnt sannan ya dawo normal,hakan ce ke kasacewar dashi duk sanda yaji an ambaci Fauziyyah,lukota da dama yana jin haka indai an kira sunanta ya rasa dalili.
Yauma kamar kullum Fa'iz Sadik suna zaune a dakinsa Fauziyyah ta kira waya bayan gama waya ne yace "ga abokina ku gaisa yace "Fa'iz ga matar dazan aura ku gaisa haka nan yaji gabansa ya fad'i wayar ya amsa yace "Assalamu Alaikum dam!!!! taji gabanta ya fad'i duk inda taji muryar Fa'iz zata bazata taba mantawa cikin rawar murya tace "Amin walaikassalam, ina wuni ,ai tuni kansa ya d'auki juya masa jiri ya debe shi ya tafi luuuuuuuuu ya zame k'asa a sume................
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
BYE
[05/09, 20:33] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_(DASHEN ALLAH)_
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
*SADAUKARWA GA*
*JIDDARH NOVELS 1*
```ALLAH YA SANI KUNYI MATUKAR BURGENI ,KUNYI NAGANI KUMA NA YABA ,ALLAH YA BAR K'AUNA DA ZUMUNCI```
~(COMMENTS)~
_ANA MUGUN TARE_
_INA YINKU OVER_
_ONE LOVE JIFDARH_ _NOVELS GROUP 1_
~IDAN KUN JI HAUSHI KOMA KU GYARA~
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
150-155
"Subhanallah Malam Muhammad lafiya? ganin bai motsa bane yasa Sadik shiga toiled da sauri ya d'ebo ruwa ya yayyafa masa ,wata irin ajiyar zuciyar ya sauke mai k'arfi a hankali ya bud'e idonsa ya kalli Sadik yace " please Aboki wacece wannan?,murmushi Sadik yayi yace " matar dazan aura ce ,'yar Abba ce,ya akayi ne?cikin sanyin jiki Malam Muhammad yace "kamar nasan muryar ,murmushi Sadik yayi yace "kaga Aboki tashi ta raka ka gida ,ina zaka san My Pretty ,Malam Muhammad bai k'ara cewa komai ba ya mik'e,sai da Sadik ya kai shi d'akin Fauziyyah sannan ya fito yayi gida ,shi tunda ya kwanta a gado yayi lamo yana tunani shi dai tabbas yasan muryar nan,yayi yayi ya tuna inda yasan muryar amma ya kasa dole ya hak'ura jin kansa yana sara masa (hakan ce ke faruwa dashi duk sanda ya matsawa kansa da tunani).
Sadik na kowa d'aki yaga miss call d'in Fauza yafi 15 da sauri yayi dialing number ta cikin rawar murya tace "waye wannan? murmushi yayi yace " he is my friend, " ina ka san shi dariya yace "kamar ya ina na san shi? "eh kawai ina san na sani ne, yace " to ikon Allah a nan garin na san shi, " to ya sunan shi? " Malam Muhammad,kin san shi ne? " a'a kawai naga nasan duk friends naka ne, "shima wannan zaki san shi idan kin dawo , "Ok Allah ya dawo dani lafiya , "Amin sweet.
Aisha na gama abinci ta d'ibi na Malam Muhammad zata kai masa da sallama ta shiga d'akin ganin yana bacci ta ajiye abincin a gefe ta juya zata fito taji yace " Aisha zo ina san na tambaye ki, cikin nutsuwa ta dawo ta zauna can gefe dashi kallonta yayi yace "wacece Fauziyyah? "Aunty nace itama 'yar Abba da Mama ce mu biyu kawai suka haifa,shiru yayi na d'an wani loakaci yace " kina da pics d'inta? a'a bani dasu amma idan kana so zan ce aiko min , "yawwa please ki samomin ina san ganin ta , "cikin mamaki tace "mai yasa?.
Shiru yayi kamar kar ya sanar da ita ,amma kuma dole ya sanar da ita dan a halin yanzu bashi da wacce tafi Aisha a duniya a hankali ya kalle ta yace " duk sanda kika kira sunanta ,sai na rink'a jin kamar zan tuna wani abu amma sai na kasa tuna komai,itama shirun tayi sai tace " zai iya yayiwa ko sunan kanwar kace ko namanka ko wata taka ,shiru yayi yace " may be ,amma acan k'asar zuciyar sa bai yarda da maganar Aisha ba.
Mama na zaune a falo tana kallon tashar Arewa24 Malam Muhammad ya shigo falon har k'asa ya durk'usa ya gaida ita ,cikin fara'a ta amsa masa ,dan ba k'aramin so Mama take masa ba,saboda tarbiyyarsa da nutsuwarsa ganin yana dube-dube kamar yana neman wani abu yasa ta ganewa Aisha yake nema murmushi tayi tace "mutuniyar taka kake nema ko? kai ya shafa bai ce komai ba , Mama tace " na aike ta kasuwa, cikin jin kunya ya mik'e yayiwa Mama sallama yace "zan je masallaci daga nan zan je islamiyya , " to Muhammad Allah ya tsare ,"Amin yace ya fita, da kallo Mama ta bishi tana jin k'aunar sa a ranta dan har ga Allah tana san shi har ranta.
Malam Muhammad na fitowa daga gida zashi Masallaci wata dalleliya mota ya gani da mata acikin motar da kaga matan kasan karuwai ne dan kwata-kwata basuyi kama da 'ya'yan mutunci ba ,kansu yasha kitson Attachment ga su da gani sunsha belching, wani mahaucin disco na tashi daga motar duk ya cika unguwar , wani saurayi ne ya fito daga cikin motar yana cikin maye ya kalli Fa'iz yace " dalla Malam baka ganin mutane ne kake neman shige mana gaban mota salan a taka ka kajawowa mutane jidali, da kallo kawai Fa'iz ya bisu wata budurwa ta bito tace " ji banza d'an kauye yadda yake bin mutane da kallo takalan banza talakan wofi,saurayin yace " ai kaga illar talaka kenan da bakin cikin yarinyar tace " kaga idan bazai matsa ya bamu waje ba taka shi ka wuce kawai,da sauri saurayin ya koma cikin mota figeta baya Fa'iz yaja suka bula masa k'ura sukayi gaba, suna cewa " kaga ja'iri da karka matsa mana ka gani idan bamubi ta kanka ba.
Shiru Fa'iz yayi, murmushi yayi yana san tuna wani abu amma ya kasani a ransa yace " tabbas ko shakka babu nayi irin wannan rayuwar , a fili yace " kai ina Allah ya tsare ni da irin wannan la'ananniyar rayuwar ,kaga yara ba mutunci balle tarbiyya kafar sa ya taka zai wuce amma ya kasa jiri ke d'iban sa a hankali ya daga kansa yabi motar da kallo,haka dai yinin ranar Malam Muhammad yayi shi ba walwala sai tunani.
*************************************
BFauza ana America tare da Farhan ana shan soyayya zaune suke a d'akinta suna hira Farhan ya kalle ta yace " dear yau saura 1mnts mu koma Nigeria shike nan munyi nisa da juna ,a hankali take kallon sa cikin murmushi tace " haba ya zamuyi nisa da juna bayan zuciyoyin mu suna tare a koyaushe,duk motsin da d'ayan mu to tabbas d'ayan ma zai ji a jikinsa,kallonta yayi cikin jin dad'in kalamanta yace " Allah ya barmu tare abadan,shiru tayi bata iya cewa Amin ba a hankali ya kalle ta yace " habibty ya baki amsa min ba ? " na amsa a raina my dear ,ranta kuwa ta rasa mai yasa duk sanda Sadik ko Farhan sukayi addu'a makamanciyar wannan bata iya amsa wa, kallonta yayi yace " my life tunanin mai kike yi ne?
"Bakomai dear kawai ina san na fita shan ice cream ne ,dariya yayi yace " kina da Farhan amma kike tunanin ice cream, so kikeyi akawo miki ko fita zamuyi mu sha acan ? " a'a mu fita ," ok tashi muje , " sai nayi wanka , " to je kiyi wankan nima bari naje nayi, tunda Farhan ya fita ya barta ta kasa tashi , tunani kawai take dama ta fad'i hakan ne dan ya fita ya bata damar yin tunani, harga Allah a ranta tana jin son Farhan da Sadik sosai zata iya auren kowanne daga cikin su ,dan dukkan su suna da halayya mai kyau,sai dai ta rasa mai ke damunta duk ta shiga damuwa "amma bakomai Allah yanan cewa Fauza, shiru tayi data tuno ita ba cikekkiyar budurwa bace , duk wanda ta aura bazai taba ganin ta da mutunci ko daraja ba , bazai taba girmama iyayenta ba, sai ta fashe da kuka mai ban tausayi , tace " Fa'iz ka cuce ni Allah ya isa tsakani na kai mugu macuci,azzalumi duk abinda kayi man sai Allah ya saka min.
A hankali ta mik'e ta shiga wanka tana fitowa daga wanka Farhan na shigowa d'akin daga ita sai towel dakyar ya rufe mata cinya gashin kanta ya zubo da yake ya wanke shi duk ya lik'e mata a jiki, wani irin kallo Farhan yake yi mata bai san sanda ya fara takowa inda take ba, ta juya zata koma toiled yayi sauri ya cafko ta face ta bata tace " Farhan meye haka ?sakeni kaji ko Malam yadda take kiciniyar kwace kanta tana goga nononta a k'irjinsa yasa shi shiga tashin hankali tana kokawar kwacewa ne towel d'in jikin ta ya fad'i k'asa Farhan nayi arba da surar Fauza ya fita fit daga haiyacinsa.
Yadda Fauza taga Farhan ya fita haiyacinsa jikin sa na rawa yasa ta tsorata , cikin rawar baki tace " please Farhan ka bari ban s....bai bari ta isa ba ya had'e bakin su cikin kwarewa cak ya d'auke ya direta a makeken gadon yana kwantar da ita shima ya bita ya danne cikin kuka tace " ni dai na shiga uku maza baku da adalci kanku da bukatar ku kawai kuka sani gaba d'ayan ku halin su d'aya ne, wannan itace K'ADDARA TAH ni kuma kowa sai yazo yace zai kwanta ni da ya Allah ya kwace ni a hannun wadannan bayi naka ya Allah karka basu ikon k'ara keta min haddi,ya Allah naji yani laifi amma na tuba wallahi bazan kuma ya Ubangiji wanne irin laifi nayi?
Duk abinda take shi bai ma sani da ya tafi wata duniya ta daban, cikin kwarewa ya zare bakin sa daga bata ya mayar dashi kan nipple's d'inta yana shafa every part na jikin ta gaba d'aya ya fita haiyacinsa shan nononta yake kamar ba gobe bakinsa ya mayar nata ya ci gaba da wasa sa nononta da hannayensa ,babu abinda Fauza ke yi sai rokon sa akan ya barta amma ina,jiki na rawa ya cire kayan jikinsa kaf yayi tsirara ya raba kafafuwanta ya shiga tsakiya Fauza na kuka kamar ranta zai fita taji yana karanta addu'ar saduwa da iyali batayi aune kawai sai ji tayi............

```Congratulation kawata ina tayaki murnar kammala novel d'inki RANAR BAIKO NA Allah ya sanya alkhairi Ubangiji ya k'ara basira da bazaka Allah ya barmu tare my dear```
*(MRS MAKAMA❤❤)*
~ME & YOU ONE LOVE IYA WUYA ANA MUGUN TARE😍😘😍😘😍~
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
155-160
Batayi aune ba kawai sai ji tayi yana k'ok'arin shigar ta ,jin yana neman hanyar shigarta ne yasa ta sakin wani mahaukacin ihu wanda yasa shi muguwar firgita da sauri ya daga ta yana tambayar ta meye?
Yana daga ta ,ta hantsila baya ta ja bed sheet ta rufe jikin ta,jajayen idonta ta zuba mishi k'uri bata ce masa komai ba ,kunya ce ta kama shi ya sunkuyar da kansa k'asa a hankali ya maida kayansa cikin jin kunya ya debe kayan ta ya mik'a mata ,kansa a k'asa har a lokacin bata daina kallon sa ba ta kafe shi da ido shiko duk ya rasa abin yi sai kawai yayi kneeling down ya shiga bata hak'uri,cikin kuka tace " gaba d'ayan ku halin ku d'aya ne ,kad'an ne na Allah,dakun keb'e da mace burinku kawai ku kwanta da ita ,Farhan ka ban mamaki ka bata rawarka da tsalle ,wallahi da na dauka kai na daban ne acikin maza ganin tsayin lokacin da muka dauka baka taba kokarin koda rike man hannu bane ,ashe kaima irin su ne ,dama ce kawai baka samu ba,halin ku d'aya ne,ta kareshe maganar cikin matsanancin kuka ,cikin sanyin jiki yace " wallahi Fauza hakan ba halina bane yanzu ma tsautsayi ne da sharrin shaid'an ban tab'a attempting nayi even romance da wata mace ba ,balle har nayi kokarin sex da ita wallahi sai ke,please kiyi hak'uri nasan nayi laifi amma duk hukumcin da kika dauka na yarda na amince.
"Ka amince? "eh dear ,hawayen face d'inta ta goge ta d'aga kanta sama tayi ajiyar zuciya ta maida kallonta kansa tace " please ka fita daga rayuwa ta ,ka shigo rayuwa ta gaba d'aya ka hanani sukuni ka hana min kwanciyar hankal........... "please my Fauza banda wannan bazan iya rayuwa babu ke ba please kiyi man adalci,laifi ne nasan nayi amma please kiyi man hak'uri wallahi idan kika ce na rabu dake a yanzu mutuwa zanyi dan nasan bazan taba iya rayuwa babu ke ba, please, ya ka rasa maganar kamar zaiyi kuka.
"Please ka fita daga rayuwa ta idan da gaske kana so na,idan kana san kasancewa ta cikin farin ciki da walwala,shiru yayi yana sharar hawaye yace "nayi kuskure but hukuncin nan yayi man tsauri, itama tace " please cikin matsanancin kuka zumbur ya mik'e yayi k'ofar fita sai kuma ya dawo ya kalle ta ya buga kansa da bango har jini na fita ganin jini yasa ta tsorata ta zazzaro ido yace " shikenan tunda haka kika zab'a zan barki amma nasan kwanan nan za'a ce maki na mutu in sha Allah zan fita daga rayuwarki cikin sanyin murya ya kalle ta yace " I love you Fauza!, I really love you!!, I love you with all my heart!!! ya fice daga d'akin,yana fita ta kifa kanta ta saki kuka mai ban tausayi.
Farhan na fita bai wuce ko ina ba sai Air port,yayi Nigeria sai da ya shiga jirgi ya zauna yayi wa escort d'inshi waya ya sanar da su yace su d'ebo mai kayan sa suma su taho,yana gama wayar ya shiga gallery yana kallon pictures d'in shi da Fauza yana zubar da wayen takaici, itama Fauza sai da taci kukanta ya ishe ta sannan ta mik'e ta saka kaya tayi sallah tana tunanin halin maza a fili tace " ashe ba Fa'iz bane kad'ai d'an iska ba ashe kusan duk maza haka suke ,da so suke yaudararmu su cimma burinsu akan mu, idan namiji nasan cutar ka ko yana yaudarar ka baka isa ka gane ba sai bayan ya samu biyan buk'atarsa ko in Allah ya tsare ka, ya Allah ya k'ara tsare mu daga sharrin maza da fad'awa tarkon su.
**************************************
Malam Muhammad yana can yana fama da yara 'yan islamiyya da kuma limancin masallaci har gemu ya tsayar ,kuma gemon sai ya karawa face dinsa kyau sosai ,sai ya k'ara fito masa da kyansa da yarintarsa, Fa'iz yayi matuk'ar shak'uwa da Aisha sosai harta kai Aisha ke yi masa wanki da sauran bukatun sa ,suna zama suyi hira sosai , duk abinda ke faruwa Mama na sane dan haka tace dole tayiwa Abba magana gudun kar shaidan ya shiga tsakani ,bayan Abba
Showing 42001 words to 45000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15 Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24