kaɗai ne ɗan mu, muna da dangi amma kwata-kwata bama hulɗa dasu, please Fauziyyah kiyi ƙoƙari ki dawo masa da dangin sa, jikin sa, ki maido da zumuncin Allah, tana kaiwa nan a tunanin ta kawai sai taji gabanta yayi mummunar faɗuwa, a ranta tace "ina Fa'iz zai ni, kuma Momy tace "in kula dashi, da sauri tace "a'a bazani ba mai dani gida, murmushi yayi yace "ina ai har munzo...........
*Alhamdulillahi*
[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_
55-60
A ƙofar gidan su Fa'iza yayi parking motar sa,ajiyar zuciya tayi mai ƙarfi har Fa'iz yaji, kallan ta kawai yayi ya girgiza kansa yana murmushi, yace "shiga ki fita ina jiran ki, jikin ta duk yayi sanyi ta shiga gidan, bata fi minti 20, suka fito tare, dariya Fa'iza tayi tace " ayi min afuwa nasan nayi laifi amma zan kiyaye gaba, dariya yayi yace "aiko Momy tayi fushi, ƙawar ki ma tayi, ya ƙarasa maganar yana kallan face ɗin Fauziyyah, murmushi tayi tace "kamar ko ka sani, "ayi haƙuri na daina, sosai sukayi hira da barkwanci sannan Fa'iz ya kai Fauziyyah gida."
Fauziyyah na komawa gida, ko zama bata yi ba ta shiga banɗaki wanka tayi ta ɗauro alwala, sai da tayi sallah sannan ta shirya ta fito, gidan ta fara sharewa tsaf sannan tayi wanke-wanke, ta ɗora musu abinci, Mama ta fito daga ɗaki, Fauziyyah tace "Mama amma bacci kike ko? "Eh Fauziyyah harkin daw? "Eh umma, "naga ma har kin ɗora abince, me kike dafawa, caraf Aisha dake shigowa gidan daga makaranta, "Mama kema ai kin san bazai wuce tuwo, ai babu abinda ta iya dafawa sai tuwo, dariya Fauziyyah tayi, ta jawo Aisha jikinta tace "to 'yar ƙanwata yau dai ba tuwa nake dafawa ba, abincin da kika fi so nake dafa miki , baki ta zun ɓuro tace "bawani nan."
"Da gaske nake miki, tsalle tayi ta rungume Fauziyyah tace " yauwa Aunty na, ina godiya, Mama na kallaon su tana dariya, kuma tana jin daɗin a ranta na yadda taga yaranta suna matuƙar ƙaunar junan su,Mama tace " au dan san kai shine kika dafawa 'yar uwarki shinkafa da miya ko? dariya sukayi, Aisha tace "lahh Mama ai kema kina san cin shinkafar ko, Fauziyyah tace "kuma harda salak ba, Mama tace "ah ni ai kun san nafi san tuwo baban kuma haka, ga mai kiji duk tsoka, suka ƙara saka dariya."
Ana kiran sallahr ishsha Abban su Fauziyyah ya shigo gida, banɗaki ya wuce ya ɗauro alwala, ya fita masallaci, bayan an idar da sallah ya dawo gida, inda yake jiyo muryar su nan ya shiga, hira ya iske su suna yi, dukkan su, zama yayi aka ci gaba da hirar dashi, Mama ta umarci Fauziyyah ta kawo musu abinci su ci, da sauri Aisha ta miƙe harda gudo tana cewa "ni zan kawo, Abban su yace " hala yau shinkafa da miyar akayi ko? Mama tace "ashe kaima ka gane, yace "ai nasan idan da tuwo akayi baza tayi saurin miƙewa ba, da tuni tanan tana ta zunɓure-zanɓuren baki. "
Abincin suke ci, cikin jin daɗi da ƙaunar juna sunta ta hirar, yaran su, suna matuƙar yi musu biyayya suna gudun zuciyar su, Abban su Fauziyyah yana da baƙar zuciya dan duk abinda yace yabar shi, to tabbas yabar shi kenan har abada, kuma idan ya kamafa doka a gidan dole a bi, irin mutanan nan ne, masu kaifi ɗaya idan yace eh, to komai za'ayi babu wanda ya isa sashi yace a'a, shiyasa su Mama da Fauziyyah, Aisha suke gudun duk abinda zai ɓata masa rai,gashi da zuciyar neman na kansa,yana matuƙar ƙoƙari wajen biyawa iyalensa buƙatun su, baya bari su naimi wani abu su rasa."
Haka dai rayuwa tayi ta tafiya, lokaci na wucewa, soyayya da shaƙuwa na ƙara shiga tsakanin Fauziyyah da Fa'iz, yanzu Fa'iz ya gama duk wani shiri akan Fauziyyah, dan yasan yanzu tana mugun san shi, ga ƙawar ta na ƙara ziga ta akan Fa'iz koyaushe Fa'iza ƙara ingiza Fauziyyah take akan taso Fa'iz tana koɗa mata shi, kasancewar ƙawa tana bada gudunmawa wajen bawa ƙawarta shawarwari, mafi yawa zakaga duk so da ƙaunar da mace ke yiwa namiji idan ƙawarta bata sanshi to da sannu zata cusa mata ƙin shi a zuciyar ta, haka zalika duk ƙiyayyar da mace ke yiwa namiji idan ƙawarta nasan shi, sai kaga an wayi gari babu wanda take so sama dashi. "
Fa'iz ya gama shiryawa da Fa'iza akan ranar birthday ɗinsa zai gama cika aiki, yace mata tasan duk yanda zatayi ta jawo masa ita wajen birthday ɗin, waya yayi mata yake sanar da ita zaiyi birthday, yace "kuma kece babbar baƙuwa a wajen, Fauziyyah tace "Ok ƙarfe nawa za'ayi,with full comfidence yace " 9:00pm za'a fara a gama 11:00pm, da sauri tace " kai!!! aiko nasan Abban mu bazai barni ba, " to mai kike nufi? "ah to gaskiya bazan samu damar fita gidan koda bayan magrib bane balle 9:00pm, ranshi ya ɓaci, sosai ya nuna mata ɓacin ran shi, nan dai sukayi faɗa dashi . "
Ana saura kwana uku birthday Fa'iz ya bawa Fa'iza wata haɗaɗɗiyar goduwar riga ready mate ja, daga Dubai yayi odar ta, rigar ta haɗu iya iya haɗuwa, yace ta kaiwa Fauziyyah ta saka ranar birthday ɗin sa, bayan takai mata rigar ne Fauziyyah ta ɗaga rigar, tace "dan kyau rigar tayi kyau, sai dai matsala biyu, Fa'iza tace " wacce irin matsala, duk da cewar Fa'iz ya sanar da ita duk yadda sukayi, amma ta nuna kamar bata san komai ba, tace "gaskiya rigar tayi rashin kunya ki kalla fa irinta naga indiyawa da turawa suna sakawa idan zasuje wajen xcosion, "to sai mai?
Wani kallo Fauziyyah tayiwa Fa'iza, taci gaba da cewa "ai naga na rana ɗaya ne, kuma ma idan kin saka ai ba fitawa zai yi a jikin ki ba, abu dai na lokaci ɗaya,gaskiya ya kama ki saka, murmushi Fauziyyah tayi tace "ke ta saka riga ma kike yi, to ai ni bama zanje ba, saboda gaskiya yayi dare kuma kema kin san halin Abba, " haba ƙawata gaskiya da baki kyautawa Fa'iz ba, saboda wasu ma zasu je su tayashi murna bare ke, kuma kece fa babbar baƙuwa a wajen gaskiya ya kamata kije, "sorry ƙawata bazan je ba, ki je ki wakilceni, ni da ke ai duk ɗaya ne."
Babu yadda Fa'iza batayi da Fauziyyah ba amma fir tace ita bazata je ba, dole Fa'iza ta haƙura ta koma ta faɗawa Fa'iz yadda sukayi da Fauziyyah, a school yace mata su haɗu su ƙara ƙoƙari akan abun, hakan kuwa akayi suna fitowa class suka hangoshi zaune yana jiran fitowar su,yana hango su ya miƙe ya nufo su, ko kallan Fauziyyah bai yi ba, Fa'iza ya kalla yace "mata ke zaki samu sadar zuwa ko kema ƙawar taki zaki biyewa?
Dariya Fa'iza tayi tace " dukkan mu zamu zo, da sauri Fauziyyah ta kalli Fa'iza tace "ni na faɗa miki zani? "a'a ƙawata amma nasan ai zaki, Fa'iz ya kalle ta ya wani haɗe face kamar gaske, yace " sai me dan baki zo ba, ai ba fasawa za'ayi ba, murmushi tayi tace" kai ma dana isa dakai da bazan barka kayi ba, da sauri Fa'iza ta kanne masa ido, aiko ya ankara, sai kuma ya marairaice murya, ya koma alamar tausayi ya shiga lallashi "amma dai kin san ina sanki bazan taɓa bari wani abun cutarwa ya sameki ba, ina alfahari dake saboda san da nake miki nina haƙura da nawa farin cikin dan naki dan haka na fasa birthday ɗin."
Da sauri Fa'iza tace "a'a Fa'iz ba'ayi haka ba, sai dai ka rage lokaci ka maida shi bayan sallahr ishsha zuwa 9:00pm a tashi, kallan Fa'iza Fauziyyah tayi tace "aina faɗa miki ko bayan sallahr magrib ba'a barin mu mu fita, ƙura mata ido Fa'iz yayi, dama gashi da lulu eye's masu kashewa mata jiki, ya kuma ƙara yin ƙasa-ƙasa dasu, ƙasa tayi da kanta dan bazata iya jurewa kallon sa ba, ita ko Fa'iza sai lallashinta take...........

60-65
Da kyar su Fa'iz suka shawo kan Fauziyyah, ta yarda zata je amma ƙarfe 7:00pm zata je ta koma gida 8:30pm, haka suka lallaɓata, har ta juya zata tafi Fa'iz yace " ki saka rigar nan, dan nima jan kaya zan saka, ido kawai ta ƙura masa, murmushi yayi mata yace " yadai ya kashe mata ido ɗaya, "kayi haƙuri gaskiya bazan saka kayan nan ba, "ok kawai yace mata ya juya ya shige matar sa, figar motar yayi ya beɗeta da ƙura yayi gaba."
Wasu zafafan hawayen ne ke zubo mata daga idanuwanta, Fa'iza ta dafa ta tace " kiyi haƙuri please nasan mai yasa shi yin haka, yana matuƙar sanki da yawa, babu abinda Fa'iz bazai iya yi a kan ki ba, kema ya kamata ki so shi kamar yadda yake san ki, ya kamata ki faranta masa Fauziyyah ko da sau ɗaya ne a rayuwarsa, ya kamata kiyi masa abinda bazai taɓa mantawa dake ba, shiru Fauziyyah tayi sannan tace mata "ni zan tafi gida sai goben, ke zaki biyo ki ɗauke ni? "a'a ki biyo ta gidan mu sai mu wuce, "Ok kawai Fauziyyah tace, bakin get ta nufa ta tari ɗan adai-dai sahu."
Tana zuwa gida ta faɗa gado, ta fashe da wani irin kuka da ita kanta bata san ko na menene ba, sai da tayi mai isar ta sannan tashiga wanka, doguwar riga ta saka ta kwanta tana ta tunani da haka bacci yayi awon gaba da ita. "
Washe gari ta tashi jikinta duk ba daɗi, tana jinta duk sukuku, kamar ba ita ba, ko karyawa bata yi ba ta shiga ɗakin Mama tayi mata sallama, Mama ta miƙe daga kishingiɗen da take tace " har an shirya "eh kawai tace, Mama tace "lafiya dai Fauziyyah naganki haka? "babu komai Mama ta bata amsa, "zo ki zauna nan Mama tace, badan ranta yaso ba, haka ta zauna kusa da Mama jiki ba ƙwari, Mama tace " Fauziyyah ki faɗa min mai ke damunki, kin san dai ni ce mahaifiyar kuma tunda na haifeku ban taɓa bada ku ko yaye ba, balle unguwa koda ta kwana ɗaya ce, tare muke kwana daku tare muke tashi, kin san uwa tafi kowa san ɗanta a duniya tafi san taga yafi kowa ci gaba, uwa bata ƙi ɗanta yafi na kowa ba, duk duniya babu wanda yafi can-can ta ki faɗawa matsalarki sama dani, saboda babu wanda zai miki maganin ki ta sai ni, babu wanda zai baki shawara tsakani da Allah sama dani, saboda nafi kowa sanin zafin ki, faɗawa tayi jikinta ta fashe da kuka, da kyar Mama ta lallasheta, tayi shiru, Mama ta kuma tambayarta matsalarta, Fauziyyah tace "babu komai Mama, babu yadda Maman Fauziyyah batayi ta faɗa mata damuwarta ba amma taƙi faɗa mata, nasiha Mama tayi mata mai ratsa jiki sannan Fauziyyah ta tafi makaranta."
A makaranta ma haka Fa'iza taga Fauziyyah, shiru, kusa da ita Fa'iza taje ta zauna, tambayar ta abinda ke damunta Fauziyyah tayi, shiru Fauziyyah tayi na ɗan wani lokaci, tace " kawai dai ina jin jiki ne babu daɗi kamar wani abu zai same ni, shiru itama ta ɗanyi na wani lokaci tace "ko dai bakya san zuwa birthday ɗin nan ne? shiru tayi kafin Fauziyyah tace wani abu an shigo musu lacture's, basu fito ba sai wajen 5:45pm a gaye liƙis suka fito, direct get suka nufa, wayar Fauziyyah ce tayi ƙara da sauri ta buɗe hand bag ɗinta a tunaninta Abban su ne, sunan Fa'iz ta gani, ji tayi gaban ta yayi muguwar faɗuwa a fili ta faɗi "innalilli wa'inna ilaihir raji'un, cikin mamaki Fa'iza ta kalle ta, itako ta kasa ɗaga wayar ta ƙurawa wayar ido, har wayar ta katse, ƙara kiran wayar yayi a karo na biyu, sai da ta kusa katsewa sannan ta ɗaga cikin sanyin murya tace "Assalamu Alaikum, kamar babu wani abu daya faro a tsakanin su yace " hello my cweet baby ya kike? " lafiya lau, " me kike shirya min yau? "Hmmmmm kawai tace, bai damu da amsar da take bashi ba, dan haka aci gaba da magana, "me zaki bani gift, shiru ta koma tayi, yace "bani ƙawarmu, "ok kawai tace, miƙawa Fa'iza wayar tayi batare da tace mata komai ba. "
Tana ƙarɓar wayar tace masa" ka gyara kwalar ka, ya gane abinda take nufi dan haka yace "nasan kina ji na, ki san duk yadda zakiyi ki jawo min ita dan yaune last target ɗina, "Ok kawai tace, kashe wayar tayi bata bari ya ƙara cewa komai ba, "Fauziyyah gidan mu zamu wuce ko? daga nan sai mu wuce, a sanyaye tace "to, gidan su Fa'iza suka wuce daga can suka shirya, da kyar Fa'iza ta matsawa Fauziyyah ta saka rigar da Fa'iz ya siya mata, ta ɗora hijab akai suka wuce wajen birthday ɗin."
Sai wajen 8:30 suka isa wajen, basu ga kowa ba, da kyar da lallami Fa'iza ta taushi Fauziyyah, sai wajen 9:30 ya iso, tare da abokan sa, da kyar ya cire mata hijab ɗin jikinta, taro yayi taro an kashe kuɗi sosai Fa'iz yayi ƙarya, wajen ƙarfe 11:00pm kowa ya watse saura Fa'iza da Fauziyyah sai uban taro Fa'iz, gaba ɗaya Fauziyyah ta gama tsorata, Fa'iza tace "na shiga banɗaki na fito sai Fa'iza ya ajiye mu a gida, " to kawai tace, shiru-shiru Fa'iza bata dawo ba, har Fauziyyah ta gaji ta zauna, Fa'iz ya kalle ta yace "kinyi sallah? cikin sanyin murya tace "a'a, acikin hall ɗin da akayi taron ya nuna mata wani ɗaki yace ta shiga tayi sallahr a ciki, "a'a ka bari idan naje gida nayi, face ya ɓata yace "nace kije kiyi sallah ko, ba musu ta miƙe ta nufi ɗakin daya nuna mata, room ɗin ya haɗu iya haɗuwa an kashe maƙudan kuɗi wajen shirya ɗakin tana taka ƙafarta acikin ɗakin ta shige cikin italial carpet, a ranta tace "wow masha Allah, haka ma toilet ɗin yayi mata kyau sosai, tana fitowa daga ta tarar da Fa'iz zaune a gefen gadon dake ɗakin, bata kula shi ba ta tada sallah har ta idar bai motsa ba."
A hankali ya dawo kusa da ita ya zauna, ta ɗan matsa kaɗan ya biyo ta sai ta miƙe tsam, murmushi yayi mata har sai da dimple's ɗin sa suka lotsa, yace "bari nima nayi sallah na mai dake gida, bata ce masa komai ba, da taga ya shiga toilet ɗin ta zauna a bakin gadon a hanakali, yana fitowa direct wajen ta yayi da sauri ta miƙe tsaye, kafaɗun ya kama zaunar da ita a bakin gadon, shima ya zauna,hannun ta ya kama, ya riƙe, a hankali ya fara magana " me kike jin tsoro, ni fa mijin ki ne, auren ki zanyi, ke tawa ce halak malak, tunda ina sanki ke kanki kin sani, kema kina so na na sani, kuma aure zamuyi, to mai zamu ɓoyewa junan mu ko mu hana junan mu jin ɗaɗi, bata ce masa komai ba, a hankali ya shiga murza hannunta cikin ƙwarewa yake yi mata wani irin salo da ta kasa hana shi, kansa ya ɗora a saman wuyanta, a hankali ya fara tsorar wuyan nata, ya gangaro kan bakin ta,bakinsa da nata ya haɗe ya shiga tsorar su kamar ya samu loli pop, wani irin Fauziyyah take ji a jikita, ta kasa hana shi,hijab ɗin jikin ta ya cire, wuyanta ya fara shafa, a hankali yasa hannu ya saɓule hannun rigar da ke jikinta yana yin arba da nononta ya ƙarasa fita daga haiyacin sa, ai ko nan da nan ya fara shinshinar ta kamar kare, gaba ɗayan su sun gama gala baita, da kyar ta iya yin ƙoƙari ta miƙe zunbur. "
Kallanta kawai yake ya kasa cewa komai, sai da ya ɗan saita nutsuwar sa, ya ɗago da lumsassun idanunsa ya kalle ta, cikin wata irin murya da Fauziyyah bata taɓa jinsa da ita ba yace "lafiya ya kayi, shiru bata ce komai ba, tambayar ta ya ƙara yi, cikin rawar murya tace "ka mai da ni gida, ido ya tsare ta da su yace " mai yasa, " kawai, ta bashi amsa a daƙile, "baki so nane? ya tambaye ta, kai ta girgiza masa alamar a'a, yace " to mai yasa zaki hana mu jin daɗi a hankali tace " ai naji sai anyi aure ake yin irin wannan abun, miji da mata kaɗai ke yin haka. "
'Yar dariya yayi a hankali yace " mai zai hana muyi auren mu, da sauri ta kalle shi, ido ya ƙara tsare ta dasu tace "dama ana yin aure mutum biyu kawai, "eh, mana mai zai hana, ya bata amsa, tace "to ai ni naga idan za'ayi aure sai an tara mutane da yawa, a ransa yace "hmmmmm yaro dai yaro ne, bari nayi amfani da ƙuruciyar nayi wasa da hankalinki. "
"Eh, ana yin hakan ma, bakiga sanda Hauwa'u da Adamu sukayi aure babu kowa a duniya ba? "Eh tace, yace " yawwa to su ya akayi sukayi aure bayan lokacin duniya babu mutanen da za'a tara, shiru tayi yace "ai kinga lokacin Hauwa'u da Adamu ne kaɗai a duniya bayan su babu kowa ko? tace "eh, yace "to mai zai hana
Showing 12001 words to 15000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5 Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24