yiwa yaran su zasu iya rufe ido suyi komai, Mama na fita d'akin Fauziyyah ta wuce bacci ta iske ta tanayi sai ajiyar zuciya take yi, murmushi Mama tayi tace " Allah yayi miki mganin matsalarki da damuwarki, Ubangiji yayi miki zabin alkhairi ta shafa kanta ta fita.
Fa'iza zaune a Landon a wani park tana bura sigarinta kanta cike da attachment, ga barce zak'o-zak'o idan ka ganta sai ka rantse bata tab'a sanin wani abu Musulunci ba, balle kace mata Hausa/Fulani da ka ganta kasan cikekkiyar karuwa ce, 'yar bariki, marar kunya, wani inyamuri sanye da kanan kaya akwai sark'ar + da ganin sa kaga katan arne, marar imani, ya nufo inda su Fa'iza ke zaune kallon Gans dinta tayi tace " ku bar wajen ga Joy nan kuma kun san akwai babban dill, babu wanda yace kala kuwa ya mik'e yabar wajen, Joy ya k'araso ya zauna tana murmushi yace " Dear how are you? Cikin murmushi tace " fyn, n u? " am not Ok, kallon tambaya tayi masa cikin sigar bariki tace " why dear, " yesterday u make me angry, tace " am so sorry dear, am very busy yesterday, but today I will make u happy to night, " are you sure? "Yes of course, just get ready 4 me 2Night, dariya yayi ya mik'e yace" ok let me get ready since now, itama dariya tayi.
Joy katan arne ne, d'an Nigeria ne a Landon suka had'u sunje siyayya ita da Gans dinta, tun daga ranar suka k'ulla alak'ar banza, ita bata san waye shi ba, harka kawai sukeyi, kamar yadda akwai wani mugun abu a ranta game dashi,shima haka akwai wani mugun abu daya ke shirya musu, dan sun dad'e suna shirya masa plan da target dan su damfare shi, sai Allah ya tsallakar dashi, basu san karrrr yake kallan su ba, da bakaramin shege bane duk wani takun su kallan su kawai yake, yazo mata a matsayin kwata-kwata bai san inane Nigeria ba, balle yasan yaren Hausa, nan ko, ko Ubanta bazai fad'wa joy Hausa ba, tana jin Hausa sosai fiye da tunanin mai tunanin, dan babu wata kalma dazaka fad'a da Hausa bai sai san ma'anar ta ba, kallan su kawai yake, kowaye zaiyi wining oho.
Emergency room
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
*PLS KUYI HAK'URI DA WANNAN*
HAPPY SALLAH 2 ALL MUSLIM
BYE
[05/09, 20:33] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_(DASHEN ALLAH)_
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
```DEDICATED TO```
*FAUZA M BALA MY FAUZA*
*SARATU MRS ADAM 'YAR MUTAN KAGARA*
*MARYAM AHMAD PAKI*
*AISHA AR MACHIKA*
*AISHA SADA MACHI*
*AYSHA HAMZAT*
*REAL MISS J*
*NURUL JANNARH*
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
200-205
Bakin ta na rawa tace " Fa'iz, dai-dai lokacin da Abba da Baba suka fito daga gida, Abba ya yunk'ura da sauri zaije wajen su, Baba yayi saurin rik'o shi ya dakatar dashi, kuka sosai Fa'iz ya fara " please my Fauza karki cutar da rayuwar mu nasan kina so na, kema shaida ce ina sanki please karki yi abinda zaki dawo kina kuka babu wani d'a namiji dazai baki farin ciki sama dani.
Hannu ta d'aga masa tace " kaga malam ya isa haka waya fad'a maka ina sanka, ni a zato na ma miji na nane, dan idan da nasan kai ne babu abinda zai fito dani, k'ara matsowa yayi kusa da ita yace " k'arya kike yi wallahi kina so na, babu kowa a zuciyar ki sai ni, duk wanda kike ikirarin kina so k'arya kike ni ne kad'ai a zuyark.......
Hannu ta d'aga masa tace " ni zuciya ta babu kowa sai Sadik nace ban san ka ko dole ne, tsayawa yayi cak da kukan shi ya k'ura mata ido yace " har kin manta da alkawarin da kika yiwa mahaifiya ta na zaki kasance dani duk runtsi duk wuya, kin manta kince mata zaki tallabi rayuwata, zaki kasance tare dani bazaki tab'a rabuwa dani ba, yanzu gashi bata raye amma kin karya alkawari, kuka Fauziyyah ta saka irin mai karya zuciyar nan, zubewa tayi a k'asa taci gaba da kukan ta mai sauti kamar ranta zai fita.
Shima durk'usawa yayi a k'asa yaci gaba da magana cikin sanyi " Fauziyyah ina sanki fiye da yadda nake san kai na ina sanki fiye da komai da kowa, Fauziyyah bani uwa ko uba, bani da wa ko k'ani ke kad'ai ke gare ni, laifi ne nasan nayi na kuma amsa laifi na, please kiyi hakuri ki yafe man ko Ubangiji muna yi masa laifi kuma mu naimi yafiya ya yafe mana, balle mu a tsakanin mu 'yan Adam.
Fauziyyah idan duniya ba'a yafiya da an shiga uku, da babu wanda zaici gaba, nasan a baya nayi wauta da sakarci kuma wannan ba komai bane sai sakarcin iyaye na, da kuma kuruciya, please ki zama mai yafiya a rayuwarki koba akai na ba, ki kema fa mai laifi ce a wajen Allah, Fauziyyah dani kad'ai kika dace, idan na rasaki mutuwa zanyi, kece rayuwa ta, Fauza please kice kina so, sassauta kukan ta tayi tace " Fa'iz na dad'e da yafe maka abinda kayi man tun lokacin, saboda nima ina san Allah ya yafe man laifuka na, zancen alkawarin Momy kuma Allah ya sani bani da laifi akanshi saboda ba'a yanzu nayi mata alkawarin ba, alokaci dana yi mata ban san ainahin waye kai na, kai ne wanda ka karya alkawarin Momy ba ni ba, sai bayan nayi alkawarin sannan kai kayi komai, zancen so kuma ni ban san ka.
Ta fad'a tana mik'ewa tsaye, da sauri ya mik'e yana kallonta, kallon sa takeyi itama tace " eh ban san ka ni Sadik nake so, ta fad'a tana kawar da kanta gefe tana kuka, hawayen fuskarsa ya goge ya rik'e kafad'unta ya shiga jijjiga ta yana cewa ki killi kwayar ido na ki rantse min da Allah kice baki so, ki kalle ni ido cikin ido kice baki so na Fauziyyah ni kuma wallahi idan kika kalle ni kika ce baki so na, bazan k'ara shiga rayuwarki ba, kanta a k'asa tana matsanancin kuka tace " I hate you I really hate you ban sanka, sakinta yayi, yayi baya yana cewa " no Fauza wannan bake bace,wannan maganar ba daga zuciyar ki take fitowa ba iyaka cinta bakin ki, Fauza ko za'a kashe ni bazan tab'a yarda baki sona ba, kina fad'a ne kawai dan jin dad'in bakinki, wallahi k'arya kike, ke kin isa ma kice baki so na, sai kuma ya sausauta murya yace" look at me, kin kallansa tayi, yace " ki kalle ni ido da ido kice baki so, kin dago fuskarta tayi dafa kafad'ar ta yayi da d'aya hannunsa d'ayan hannun kuma yasa ya d'ago hab'arta a hankali ya d'ago kanta, idonta a k'asa ta kasa d'ago idonta su had'a ido dashi babu abinda take sai kuka.
Yace " please ki kalle ni, a hankali ta d'ago red eyes dinta ta kalle shi, yace " kice baki so na, kuka ta k'ara fashewa dashe tasa hannunta tana tushe bakinta, k'ara rik'e ta yayi yace " please kice baki sona kona hak'ura dake na fita daga rayuwarki, kanta ta shiga girgizawa tana cewa " I can't I can not Fa'iz, idonsa ya lumshe hawaye na zuba yana murmushin jin dad'i, a hankali ya jawo ta fita kinsa ya rungume yana sauke ajiyar zuciya, bata hana shi rumgumarta ba, sai ma lafewa datayi a jikinta, sosai take kuka, kanta ya shiga shafa mata yana bubbuga bayanta su manta da a k'ofar gida suke cikin sigar shagwab'a yace " mai yasa kina so na, amma zaki aura wani zak bari a raba mu, cikin kuka ta bashi amsa mishi " bani keda kai na ba, kasan ina da iyaye kuma sab'a musu bak'aramin illah bane ga rayuwa ta ba, dole mu hakura da juna muyi wa iyayen mu biyayya, abu d'aya na sani na kuma rik'e shine ina san ka, babu wanda zan so kamar ka, babu wani d'a namiji da zanso, Fa'iz ruhi na yana wajenka a koyushe a koina, zuciya ta tana tare dakai, biyayyar iyye na ce kawai zata sa na auri Sadik, muyi hak'uri muyi masu biyaya idan Allah yayi ni matarka ce to babu makawa saika aure ni, koda duk duniya bata so, cikin sanyin Jiki yace " in sha Allah ke tawa ce, tace" nika haka nake fata na rayu da kai, yace " ki sani koda Allah baiyi auren mu ba ina sanki ina miki gumun so, nafi sanki fiye da rayuwa ta.
Cikin kuka tace " nima haka, yace " I love you, tace " I love you too, ya sake ta yace" sai gobe in sha Allah zanzo, kasa sakin hannunsa yayi, ta rik'e hannuns gam, tana kuka dakyar ya kwace ya juya yana kaka.
suka bar wajen, duk abinda ya faru akan idan su Abba da Baba, sai Sadik dake ta faman zaman zubar hawaye, ji yake kamar kirjinsa zai fashe zuciyar sa ta fito dan duk a binda ya faru akan idon su kuma sunji duk abinda suka fad'a, kasa koda motsi yayi ya kyame a tsaye sai hawaye kawai yake, hannun Abba Baba ya kama ya shigar gida, shima yayi gida, ita ko Fauziyyah nan ta durk'ushe ta saki saban kuka mai cin rai, sai Aisha ce ta shigar da ita gida, haka ma Sadik Farouk ne ya kaishi har d'akinsa ya kwantar, Fa'iz zaune sai faman rusa kuka yake yana fad'in na cuci kaina, nayiwa rayuwa ta illah, ya Allah ka zama gata na ka bani Fauza, Dr ne ya dafa shi, shima duk jikinsa yayi sanyi yace " am so sorry friend na tayaka bakin cikin rasa ta, Allah yabaka wata wacce ta fita komai, Allah yasa hakan ne yafi alkhairi, sosai ya lallashe ya kwantar masa da hankali, haka kowa ya kwana babu dad'i.
```WASHE GARIN A WAJEN D'AURIN AURE 10:00```
Guri yayi guri, dubbun jama'a sun taru dan shaida auren Sadik & Fauza, kowa ka gani a wajen yana cikin farin ciki bakin sa a washe, mutane daga ko ina, abokanan Sadik, da friend d'in Farouk, ga dangin Baba, dana Umma haka ma dangin Abba da Mama sunzo, ga 'yan uwa da abokanan arziki, da 'yan unguwa, Abba da Baba sunyi angon Shadda haka ma Sadik da Farouk, karfe 10:30AM dubbin mutane suka shaida auren.......

205-210
Shaida auren Fauziyyah Muhammad Ahmad & Fa'iz Adam Ahmad dana Sadik B Muhammad & Aisha Muhammad Ahmad, lokacin da marok'i ya shaida wad'anda aka d'aurawa auren zumbur Abba ya mik'e yace " ina hakan bazai tab'a yiyiwa ba, ni na riga da na rantse bazan tab'a bawa Fa'iz auren Fauziyyah ba, hannunshi Baba ya kama yace " ka zauna zamu san abunyi daga baya yanzu mai aukuwa ta riga ta auko, karka bama kunya ka daure mu gama taro lafiya, ajiyar zuciya Abba yayi.
Lokacin da Sadik yaji an d'aura auren Fauziyyah da Fa'iz shida Aisha, ji yayi kamar ya mutu amma babu yadda ya iya dole ya hakura ya dangana haka Allah ya tsara mishi cewar Fauziyyah bazata tab'a zama matar sa, Aisha ce matar sa, zama yayi yana kuka had'i da sauke ajiyar zuciya, Farouk kuwa sandarewa yayi a wajen lokacin da yaji kasa koda kwakwkwaran motsi yayi, wani irin jiri yaji yana d'ibar sa, kasa tsayuwa yayi dab'as ya zauna jiki ba kwara, ya kasa kuka, shi neman kukan ma yake koda zaiji dad'i a ransa, gumi ne kawai yake karyo masa.
Fauziyyah na d'aki acan ungun gado sai kuka take irin mai cin ran nan,gashin kanta duk yayi buzu ga gumi ta ko ina, kuka take sosai harda majina, tana ta sambatu ita bama tasan me take cewa, " wayyo Allah na shiga uku Shikenan na rasa Fa'iz har abada na zama matar wani, wayyo rayuwa ta, wannan wace irin K'ADDARA ce ko ina babu dad'i ko wanne da irin bak'in cikin dazai zo mun yaushe zanji dad'i na kasance cikin farin ciki da kwanciyar hankali A DUNIYAR MU (SAMEENA ALIYOU) Shikenan na rasa shi, I loose my first love, I loose my first lover, I loose him, I loose my happiness & my everythings, nasan bazan taba yin rayuwa mai dad'i ba babu kai Fa'iz, haka dai taita sambatunta.
Mutane nata neman Fauziyyah danyi mata gyaran jiki, da kunshi, da gyaran gashi amma sama ko k'asa an rasa ta, da yake su 'yan cikin gida basu san mai ya faru awajen d'aurin auren ba,an nemeta har an gaji, gashi har an gamawa Aisha lalle ta mai ja da bak'i ga kanta daya sha k'ananan kitso kamar inji ne yayi shi ba hannu ba, Aisha ta kira Mama gefe kasancewar gidan cike yake da jama'a, tace " Mama anfa nemi Aunty an rasa kuma masu gyara ita suke jira, rasssss!!!! Gaban Mama ya fad'i da sauri tabar Aisha anan tsaye ko amsa bata tsaya bata ba, cikin fargaba da tsoro ta shiga neman Fauziyyah a gidan amma shiru, d'akin Abban su ta shiga tana shiga tajiyo shashshekar kukanta, inda take jin kukan tabi, yadda ta ganta yayi masifar mata tausayi har taji kwalla na neman zubo mata, a gaban ta ta durk'usa ta dafa ta, da sauri Fauziyyah ta d'ago dan batasan shiguwar Mama ba, suna had'a ido Mama ta shiga jijjiga mata kai tana goge mata hawaye, rungume Mama Fauziyyah tayi tana cewa " Mama na rasa shi na rasa Fa'iz, Mama na rasa farin ciki, zan rayu ne kawai amma nasan daga yau na koma mutummutumi dan ni yanzu ba 'yar Adam bace, wallahi Mama ruhi na yana wajen Fa'iz gangar jiki na ce kawai a tare da Sadik, biyayya kawai nake yiwa Abba bana san sake saka shi hawaye ko yayi danasanin haihuwata, inasan na sakaku farin ciki, ina san ganinku cikin walwala shiyasa na hakura da nawa farin cikin, hawayene ya zubowa Mama ta k'ara rungume Fauziyyah gam a jikinta tana cewa " mun gode miki Ubangiji yayi miki albarka ya baki zuri'a ta gari, in sha Allah zaki kasance cikin farin ciki, in Allah ya yarda zaki zama sai narasa da sa'a a rayuwa sai kin zama abin alfahari, da kwatacce, ke kanki sai kinyi alfahari da kanki da rayuwarki, tunda abin nan ya faru bana bacci kullum cikin dare a cikin yi maki addu'a nake, ina neman miki zabin Allah da nasara, shiyasa koda Allah yasa Sadik ne mijin ki bandamu ba, saboda nasan addu'a bazata tab'a tashi a banza ba,Abba dake lab'e yana jin su ya share hawayen tausayi, sosai yaji tausayin su, yana zubar da kwalla ya fita, haka dai Mama ta lallashi Fauziyyah ta kwantar mata da hankali taje akayi mata kunshi da gyara kai, amma ita cewa tayi bata san kitso dan haka retouching akayi mata aka gayara mata kai sosai, lalle ma ja da baki aka zana mata, yayi masifar kyau, har a tafin k'afa akayi mata, ta fito kamar aljana saboda kyau, kai ko ni nace masha Allah.
Baba ne yake yiwa Abba bayani, " kayi hakuri Amadu Allah ya sani jiya yadda naga Fauziyyah da Fa'iz sunyi masifar bani tausayi, ina cikin haka Sadik yazo ya same ni yana suka yace ya yafewa Fa'iz Fauziyyah, sai na tabbatar da gaske yakeyi sannan nasanya masa albarka, ka duba kaga irin wannan soyayya ka tuna abinda Dr ya fad'a mana, ka zama mutum mai tawakkali da imani, Fauziyyah fa 'yarka duk wanda zaiso farin cikinta bayan ku yake, yarinya k'arama ta sadaukar da komai na rayuwarta saboda yi maka biyayya amma kai ka kasa fahimmatar kayi mata adalci, nasan ni na wuce aboki a wajen na zama d'an uwa shiyasa na yanke hukunci batare danayi maka shawara ba, idan kuma ban isa ba kana iya yin yadda kaso da iyalinka.
Sosai jikin Abba yayi sanyi ya share kwalla ya sanar dashi abinda yaji Fauziyyah da Mama suna tattaunawa, Baba yace " kaji ba ka rink'a yiwa iyalinka adalci, " Shikenan bakomai, duk yadda kayi kayi dai-dai ko bayan rai na ka yanke hukunci a gida na ai ya yanku kenan, nagode da tunatar dani dakayi, dariya Baba yayi yace " bakomai, sai kasan yadda zakayi dad'anka Farouk ni dai ba ruwa na, kaje kasan yadda zakayi dashi, dan yana can yana ta kuka, dariya Abba yayi yace " aiko dole na, Baba yace " sai kuma a fara himmar kaffara ko, ya fad'a yana dariya, shima Abba dariya yayi yace " tunda ka jamin ba, sukayi dariya gaba dayansu, a d'aki Abba ya samu Farouk sosai Abba ya kwantar masa da hankali ya nuna masa cewar K'ADDARA ce kowa da irin tasa, Allah yayi Aisha ba itace matar sa ba, matar Sadik ce, sai da ya tabbatar hankalinsa ya kwanta sannan ya bashir, shima Farouk mik'ewa yayi ya shiga cikin taro, cikin murna da farin ciki yake sallamar bak'i, sosai Sadik ya tausaya masa danshi ne yayi biyu babu, tunda shi Allah yabashi Aisha, gwara ma shi, kuma babu abinda Fauziyyah tafi Aisha sai dai kawai so, amma duk abinda Fauziyyah ke takama dashi Aisha ma na dashi, Aisha ma tafi Fauziyyah yarinya, tunda yanzu ita Aisha tana 18yrs Fauziyyah 20yrs.
Fa'iz nacan ya rufe kansa a
Showing 60001 words to 63000 words out of 70679 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21 Chapter 22Chapter 23Chapter 24