langwab'e kai,zama yayi kusa da Fauzan sa cikin nutsuwa Aisha ta shiga yi musu service d'in abincin ,kallan ta Fauza tayi tace " sister ko an dawo cin tuwon ne? ta fad'a da sigar tsokana.
"Aunty ai ko bana ci dole nayi miki best food dinki ,dan nasan kinyi missing dinsa , " sosai ma kuwa sister, sai dai suka gama cin abincin tsaf sannan Fauza ta kalli Sadik tace " dear zanje tayi wanka na d'an huta ,kafin ya bata amsa Aisha tayi caraf tace " kai Aunty bafa ki ga Muhammad d'ina ba , ta fad'a kamar zatayi kuka, " au am so sorry sister na manta ne ,ni na isa nayi bacci banga Muhammad ba ,ki rashi mu gaisa, da murnarta ta nufi bed room d'in Fauza na da inda aka bawa Malam Muhammad.
Kwance ta iske shi yana bacci kamar ta tada shi sai kuma ta fasa, ta koma wajen Fauza tace " Aunty he is sleeping,ta fad'a kamar tayi kuka , dafa kafad'arta Fauza tayi tace " ok sister ,don't mind in sha Allah we can meet alot letter kinji sis bari nayi wanka na kwanta,na gaji sosai, " Ok amma fa idan ya taso zan tashe ki, " no ki barni nayi bacci na sosai, please sister , " to naji jeki kwanta ,amma fa sai ki shiga d'aya d'akin saboda naki Abba ya bashi , " Ok kawai Fauza ta fad'a ta langwabar da kai, ta kalli Sadik tace " dear bacci ta sigar shagwab'a ta " Ok badamuwa idan kin tashi ki tab'o ni please, " Ok bye, ta shige d'aki, sai tayi wanka tayi sallah sannan ta kwanta bata dad'e da kwanciya ba bacci yayi awon gaba da ita kasancewar dama yau kusan kwana 3 rabanta da bacci.
************************************
Tunda Farhan ya koma gida iyayensa suka kasa ganekansa,kwata-kwata baya cikin nutsuwarsa tun yana b'oye abin har yafi karfinsa ya fito dashi fili,baya ci baya sha duk ya rame ya fita haiyacinsa kullum maganar sa d'aya Fauza , ya zama kamar mahaukaci , a d'akin sa Mom da Dad dinsa suka same shi yana kwance yayi rubda ciki , kusa dashi Momyn shi ta zauna ta shafa kansa ,wata ajiyar zuciya ya saki, kallan juna Mom da Dad sukayi, Dad yayi mata alama data fara yi mishi magana " Son mai ke damun ka ? " cikin rawar murya yace " Momy My Fauza, please ku bani my Fauza ,Dady yace " wacece ita ,a ina take ? a hankali Farhan ya mik'e zaune daga ganshi kasan yana cikin matsananciyar damuwa saboda shi mutum ne na mutane yana da barkwanci da wasa da dariya , a hankali ya shiga bawa su Momy labarin ta tun daga farko har k'arshe bai b'oye musu komai ba,har romancing d'inta da yayi suka b'ata ,ajiyar zuciya Dady yayi ya kalli Momy yace " gaskiya yarinyar 'yar mutunci ce ,'ya mace a America amma har dan namiji ya tab'a tayi masa haka ,cikin sanyin jiki Momy tace " gaskiya kam nima dai naga alama, Dady yace " gaskiya ko nima zan so ka aure ta.
Dady ya kalli Farhan yace " inane garin su ,gidan su,su waye dangin ta? cikin muryar karaya Farhan yace " ban sani ba Dady ta dai ce min ita haifaffiyar Katsina ce ,amma yanzu suna zaune a kano, bayan nan ban san komai nata ba Dady, ganin halin da Farhan ya shiga yasa su tausaya masa dan sun san ba k'aramin so yake yi mata ba , a hankali Dady yace " ya sunanta dana mahaifinta " da sauri Farhan yace " Fauziyyah Muhammad Ahmad, Dady yace " Ok ka kwantar da hankalin ka kaji,in sha Allah i will try my best , " Ok Dad please try , ya fad'a kamar zaiyi kuka, Momy tace " karka damu kaji Son , in dai muna raye bazamu tab'a bari ka nemi wani abu ka rasa ba ,rungume ta yayi yana sauke ajiyar zuciya yace " thank you Mum, thank you so much Dad.
Murmushi Dady yayi yace " Son in sha Allah sai ka aure ta kaji koda abinda na mallaka zai k'are sai na aura maka ita dan na kanga cikin farin ciki, Momy tace " yanzu ka tashi kaje kayi wanka kaci abinci kayi sallah sai kazo parlor muyi maganar mu san yadda zamu b'ullowa al'amarin ko? "ai da sauri Farhan ya mik'e yayi hanyar toilet yana cewa " Ok Dad just gv me sum minutes , ya shiga toilet d'in,gaba d'ayan su suka saka dariya.
Fauza bata tashi ba sai wajen 3:30 tana tayi ta fad'a toilet tayi alwala ta gabatar da sallar la'asur , kayan jikin ta, ta mayar ta shafa farar hoda red lips glow ta fito a tsakar gida ta samu Aisha na yankan alaiyahu kusa da ita Fauziyyah ta zauna ,tana zama Aisha tace " Aunty yanzu ko Muhammad da Abba suka tafi masallaci nasan idan bai wuce islamiyya ba direct gida zasu wuto , murmushi tayi kafin tayi magana saiga Mama , ita kusa da su ta zauna , suna cikin hira Abba ya shigo ya same su ,wani sanyi Abba yaji a ransa yace " Alhamdulillah ala ni'imatu, da murmushi a face d'in sa shima ya zauna, Mama tace " ah ina Malam Muhammad? wani dadi Aisha taji a ranta jin Mama ta tambaye shi, Abba yace " can na baro su shida Sadik amma alama nan zasu shigo , kafin Abba ya gama rufe bakin sa suka shigo d'auke da sallama a bakin su Sadik na gaba Fa'iz na biye dashi a baya Fauziyyah najin muryar Sadik ta sunkuyar da kanta kasa ,saboda kunyar Abba .
Aisha ce ta rad'a mata " Aunty please d'ago ki kalle shi gashi nan , da murmushi a face d'inta ta d'ago kai tana d'agowa sukayi had'a ido dashi aiko zumbur da mik'e da k'arfi tace " FA'IZ!!!!!! shima yana ganin ta kansa ya fara juya masa kan ya dafe da duka hannuwan sa biyu yana jin ta ambaci Fa'iz yayi baya luuuuuuuuu ita ma tayi baya luuuuuu........
*Alhamdulillah*
*MOMYN ZARAH*
```PLEASE KUYI HAK'URI DA WANNAN BANA JIN DAD'I NE ( BANI DA LAFIYA)```
πππππππππ
BYE
[05/09, 20:33] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin Ζai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_
```BANI DA BAKIN GODIYA, BAN SAN ME ZANCE MIKI BA AKAN K'AUNAR DA KIKE NUNAMIN, NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR ZUMUNCI```
ππππππ
_INA MUGUN YIN KI, IYA WUYA ANA MUGUN TARE_
ππππππ
~ONE LOVE ME & YOU ANFA~
πππππ
*I LOVE YOU ONCE AGAIN*
πππππ
*FA'IZA ANFA*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
_INA SANKI HAR CIKIN ZUCIYA TA ANFA_
β€β€β€β€β€β€
~LUV YOU MORE MOST MY ANFA~
ππππππ
```JIDDARH TAKI CE KE KAD'AI ANFA```
*EDITING BY MOMYN ZARAH*
170-175
Mutumin ya kalli Fa'iz yace " on ga naka, Fa'iz na rawar jiki ya karb'i kud'in, yayiwa mutum godiya, sujjudul shukru Fa'iz yayi yana yiwa Allah godiya abisa wannan dauki da Allah ya kawo masa, dan bashi da koko sisi, kallon kudin Fa'iz yayi gaka 2k ne sai yayi ajiyar zuciya a ransa ya tuna yadda bai maida 1million komai ba balle wasu k'anun bukatu, amma wai yau shine ake bashi sadakar 2k har yana murna, ya k'ara kallon kud'in sai hawaye suka zuba masa, ya tausaya kansa,ya tuna yadda yake bujo da kud'i, ya tuna lokacin da yakewa 'yan matan sa kyautar 500k ko mota da wajen 2million ya san shi kansa bazai tuna 'yan matan daya saiwa gida da mota, duk sanda zasu fita club kuwa da 500k yake fita amma baya dawowa dako 1k, a fili yace " lalle duniya abin tsoro ce, idan yau kaine wata rana ba kai bane, duk wanda ya dauki rayuwa wata tsiya lalle wata rana zaiyi danasani, duk wanda yayi alfasha to tabbas akwai ranar nadama.
Shiru Fa'iz yayi yana tunanin mafita, yasan babu inda 2k zata kai mishi, yanke shawarar yin sana'a yayi, a ransa yace " to wacce sana'a ta dace nayi, haka dai yayita sak'e-sak'e a ransa daga k'arshe ya yanke shawarar tallan pure water, yana nan zaune wani yaro yazo yana tallan pure water kiran yaron Fa'iz yayi ya tambaye shi inda suke suyo ruwa, yace " sai kaje kasuwa ka siyo rubar Ok irin wannan da tanle tallan yaran ya nuna masa robar sa, " idan ka siyo sai kaje inda ake bada sarin ruwa ka sara, Fa'iz yace " to zaka raka ni inda zan siyo robar da inda zan sari ruwan, " eh bakomai sai in raka ka, " yawwa na gode k'anina.
Cikin ikon Allah Fa'iz ya fara tallar ruwan sanyi a danja, harda swan water yake saida yadda masu sai da ruwa suke bin mota da gudu haka Fa'iz yake yi, idan yaga ciniki sai yabi mota da gudu, cikin ikon Allah kuma yana samu da haka yake ci yake sha har ya samu ya dinka suturu, haka dai rayuwa ta rink'a tafiyarwa Fa'iz.
Fauziyyah tunda abin ya faru ta shiga matsananciyar damuwa, dan komai ya dawo mata sabo fil, kamar yau ko jiya akayi komai, ta koma zaman d'aki, bata da wani aikin yi sai kuka, duk wanda ya ganta yasan tana cikin damuwa, ta rame sosai, ko abinci taba iya ci sosai sai Mama ta matsa mata, haka ma Aisha tana cikin damuwa ta rasa yadda zatayi, Aisha na kwance tayi nisa cikin tunani a ranta take magana " wai ashe Malam Muhammad shine wanda yayi sanadiyar rugujewar farin cikin mu, amma harda fad'a soyayya dashi, a fili tace " na tsaneka Fa'iz, ban sanka ban k'aunar k'ara ganinka a rayuwa ta mugu, fashewa tayi da kuka data tuna har yanzu Fauziyyah na mugun sanshi, dan tasan ba kowa a zuciyar Fauziyyah bayan Fa'iz, tana kula Sadik ne kawai, kuma tasan durewa Fauziyyah keyi, tana b'oyewa.
Fauziyyah na kwance a d'aki, Mama ta shigo takai wajen 10munute a kanta tana kallon ta, a hankali Mama ta zauna a gefenta da sauri Fauziyyah ta shiga goge hawayen ta, kallon ta Mama tayi tana murmushi tace " kina san shi ko? ido Fauziyyah ta dago ta kalli Mama a hankali ta girgizawa Mama kai alamar a'a, murmushi Mama ta k'arayi tace " to idan baki san shi meya saki kuka? shiru Fauziyyah tayi sai can tace " ni ma ban sani ba kawai dai naji inasan yin kuka ne, Mama tace " Fauziyyah nasan ki tun kafin ke kanki kisan wacece ke, nasan halin ki, Fauziyyah nasan kina san Fa'iz, " a'a Mama ban san shi, ta fada muryarta ta cracking, Mama tace " Fauziyyah! " na'am, " nasan kina san Fa'iz kuma karkiyi man musu, Mama ta k'ura mata ido, nasan kina boyewa ne kawai, amma kiyi hak'uri in sha Allah wata rana zakiyi alfahari da kanki, in Allah ya yarda sai kin zama abin abin kwantacce, Fauziyyah Allah ya jarrabe ki, nasan bazai tab'a barinki haka nan ba, nasan in sha Allah, Allah zai baki mijin kwarai zai baki mijin da zai share maki hawayeki, in sha Allah, Ubangiji zai baki mijin da zakiyi alfahari dashi, dan haka duk mijin da Allah ya baki kiyi hak'uri ki karb'e hannu biyu, karki bi soyayya ko zabin ranki, kiyi auren kwanciyar hankali, auren rufin asiri karki sake kina ganin kashi da rana ki taka.
Kuka Fauziyyah ta fashe dashi, Mama tace " kiyi hak'uri da Fa'iz duk da nasan kina yi mai mugun so, nasan ki na san shi ko? Mama ta fad'a had'i da kura mata ido, jikin Mama Fauziyyah ta Fauziyyah ta fad'a, ta k'ara fashewa da kuka tana cewa " nima ban sani ba amma injin haushin shi akan abinda yayi min, kuma duk sanda naganshi komai yana dawomin sabo, ina jin bakin cikin sosai, sai naji na tsani kaina gaba daya, shima kuma na sai ji tsane shi, kuma duk sanda na tuna shi sai naji gaba na ya fadi.
Shafa bayan ta Mama ta shiga yi tana cewa " kiyi hak'uri Fauziyyah wannan itace K'ADDARARKI, kiyi hak'uri ki karb'i Sadik a matsayin miji ki hak'ura da Fa'iz, Allah yasa shi ya fiye miki alkhairi, in sha wata rana zakiyi dadi, dan naji mahaifinki da Baba suna maganar nan da wata d'aya za'a daura auren, aiko wata muguwar fad'uwa gabanta yayi, da sauri ta saki Mama tayi baya, cikin kuka tace " yaushe akayi maganar? Mama tace " tun kina Amerika aka saka rana, ita kuma Aisha da Farouk, nan da sati hud'u za'ayi bikin, a zuciyar ta tace " Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, kallon ta Mama tayi tace " meye kuma nayin innalillahi wa'inna ilaihir raji'un? " bakomai kawa...... Sai kuma tayi shiru, " yi magana mana inji Mama, a hankali tace " kawai ina tsoran abinda zaije ya dawo, shiru Mama tayi dan taga ne abinda Fauziyyah ke nufi, itama tana tunanin hakan, amma sai ta daure tace " bakomai kinji karkiji komai Abba zaiyi musu bayani, ido Fauziyyah ta zaro tace " Mama bayanin me, " yace wai zai ce musu kin tab'a aure na sati daya kawai.
"To kuma idan suka tambayi dalilin rabuwata da mijin fa? "Ah shiyasa mai zai ce musu, cikin sanyin jiki Fauziyyah tace " to Allah ya taimaka, " Amin Mama tace, duk hirar da Mama da Fauziyyah sukayi Aisha na lab'e najin su,bayan ta fita ne Aisha ta shigo d'akin cikin kuka tacewa Fauziyyah " sister am so sorry dana fara san Fa'iz ban san shine Fa'iz dinki ba, please kayi hak'uri kinji, murmushin k'arfin hali Fauziyyah tayi idonta na zubar da hawaye tace " haba sister bakomai, kawai ina gudun kar yayi miki abinda yayi man ne, ina kugun kar K'ADDARA TAH, da taki ta zama iri daya, kuma ni Fa'iz ba nawa bane, ni Sadik ne nawa, kuma shi nake so, shi zan aura, dashi zanyi rayuwa har mutuwa, ni ban Fa'iz, a hankali Aisha ta kama hannun Fauziyyah tace " sister I know you love him so much, please don't say no, kurawa Aisha ido tayi bata ce komai ba, sai can tace " sister I want rest before prayer, so please gv me sum mnt, " ok kawai tace ta fita, wannan dalilin ne ya tabbawarwa da Aisha Fauziyyah nasan Fa'iz.
Alhamdulilah yau BFauza an karb'o offer ta fara aiki, ranar Monday zata fara aiki a babbar kotun dake garin Kano, kasancewar Barrister Fauza Barrister k'ace bata jawa ba, takardar samun aikin tata ta fito da gidan zama dake cikin Hotoro G.R.A sai mota sabuwa fil kirar KIA, ba k'aramin murna da farin ciki kowa yayi ba,ita Fauza batayi wata murna sosai ba, kasancewar damuwar dake ranta, a cikin satin Sadik ya fara koya mata mota,soyayyar su sukeyi mai tsafta, kowa yana nunawa kowa so da kulawa, Allah cikin ikon sa Fauza ta fara aiki d'auke da salary mai tsoka.
Shiko Sadik kullum cikin nuna mata so da kulawa yake, duk sati yana kan hanyar zuwa weekend, itama kuma a nata b'angaren tana iya k'ok'arin ta wajen ganin ta faranta masa, tunda aka saka rana sai wani rawar kai yake dan shi gani yake Kamar ma ta zama matar sa, a b'angaren Aisha da Farouk kuwa ita bata wani damu dashi ba, dan kwata-kwata baya gaban ta, amma duk da haka bata nunawa kowa abinda yake ranta ba, tabar abin a ranta ta karb'i zab'in iyayen ta hannu biyu, amma shi duk ya wani rud'e ya fita haiyacin sa, a gaban kowa nuna mata so da kulawa yake wani lokacin ma harma kunya yake bata, haka dai ruwa tai ta tafiya BFauza ta gudanar da aikinta cikin kwanciyar hankali.
Haka shima Fa'iz yana nan yana fama da tallan ruwan sanyi a danja ga rana, duk yayi baki ya rame idan ba mugun sani kayi mishi ba baka iya gane shi, wata mota dalleliyar mota ce tayi parking kai da ganin motar kasan sabuwa ce, a hankali matukin motar ya kira mai ruwa, da gudu su Fa'iz suka ruga dan kai mai ruwan, cikin tsautsayi rubar Fa'iz ta sub'uce ta fad'a kan glass din motar , aiko glass din yayi raga-raga ya fashe, da sauri mai motar ya fito " kutumar bura uba, lalle yau zaka sani uban waya ce ka fasa man glass Fa'iz ya shiga bashi hak'uri, yana magiya, kura masa ido yaran yayi yace " au kaine wanda na kusa kad'ewa kwanaki ko? sai lokacin Fa'iz ya tuna shi, shine wanda suka kusa taka shi da mota shida karuwan nan, yauma a cikin mayen yake motar cike da mata k'ida na tashi kamar ranar, mai motar yace " au baka dandara ba kenan shine yauma ma kara dawowa ko, aiko zanci ubanka zan nuna maka ni cikekken dan iska ne, yaran nata magana Fa'iz baiji ba yana tunani, sai jin saukar mari yayi, kafin Fa'iz ya dawo haiyacin sa, yaran yabkara kifa masa wani marin yana cewa uwarka ko uban ka ne zasu biya ni kudin glass dina, ina zaka nemu kudin glass dina ka biya, shege matsiyaci Wallahi yau sai naci uwarka, dan sai na daki kud'i na, belt ya zare ya shiga dukan Fa'iz ta ko ina tun Fa'iz na bashi hak'uri yana magiya har ya daina, sauran mutu nan cikin motar ya kira suka had'u suka yiwa Fa'iz mugun duka harya kasa tashi jikin sa duk jini kansa ya fashe.
Fauziyyah da Sadik ne suka biyo ta hanyar da abin ke faruwa, sunyi mugun kyau ganin hanyar a cunkushe ne yasa Sadik sauke glass din motar sa ya a hankali, wani yaro ya kira yacewa yaran " lafiya maike faruwa? yaran yace " wani mai tallan ruwa ne ya fasawa wani mai mota glass shine mai motar yake dukan sa wai sai ya
Showing 48001 words to 51000 words out of 70679 words

πΉ
πΉπΉ
πΉπΉπΉ
πΉπΉπΉπΉ
πΉπΉπΉπΉπΉ
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*πKAINUWA WRITERS ASSOCIATIONβπ»*
_(DASHEN ALLAH)_

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17 Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24