[05/09, 20:32] Frd Din Fatima Saudia: ```K'ADDARA TAH!!!```
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
~NAH~
*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da ƙassai_
```Ina sanar da masoya na cewa zasu rinƙa samun novel ɗin Ƙ'ADDARA TAH sau biyu a sati in sha Allah```
~Ina matuƙar godiya mai tarin yawa, ga waɗanda sukayi min murnar kammala WANI AL'AMARI, na gode Ubangiji yabar zumunci~
1-5
Fauziyya ce a gaban Principal ɗin makarantar su tana roƙonta akan ta kira baban ta ta saka baki, akan maganar ci gaba da karatunta, "Ok Fauziyya karki damu kinji, zanyi mishi magana, in sha Allahu, tashi ki tafi Exam hall naga yanzu bai fi saura 30 minute's a shigar muku final exam ba, "nagode sosai mama Allah yasaka da alkhari, fauziyya ta faɗa tare da barin office ɗin Principal. "
Kowacce ɗaliba ka gani yau tana cikin farin ciki da jin daɗi, musamman 'yan aji 6 waɗanda sune zasuyi candy yau, sai rabe-raben address da phone number's suke yi a junan su. "
Abban fauziyya ne zaune a gaban Principal ɗin su Fauziyya, "karka damu, yanzu zamani ya canja, karkayi zatan sai 'yarka ta shiga jami'a ne zata lalace, a'a mudai yi addu'a kawai, yanzu duniya ta lalace, nayi case's da dama da 'yan Jss 1, wanda idan na faɗa maka mai ya faru zakayi matuƙar mamaki, mu iyaye kamata yayi muyi addu'a kawai ga 'ya'yan mu, ba wai wayan mu, ko tsaran mu, shi zai yi mana ba, duk wayan mu da dabarar mu yaran yanzu sunfi mu, sai ka shekara 20 kana yiwa 'yarka tarbiyya acikin second 20, kaga namiji ya lalata maka tarbiyyar daka shekara 20 kana yi, duniya ta lalace yanzu sai kaga 'yarka a gidanka ko fita ƙofar gida batayi, amma idan kaji tayi wani abun kanka sai ya kulle kayi mata addu'a ka bata damarta, kuma ni kaina na yarda da cikakkiyar tarbiyyar Fauziyya, tana da nutsuwa da hankali ga sanin yakamata, ni dai ina roƙonka da girman Allah kabarta taci gaba da karatu. "
Jikinsa a sanyaye yace " bakomai in sha Allahu zan barta, Ubangiji yayi mana jagora, "amin Ubangiji ya tsare ta daga dukkanin wani sharri ko abu mai sharri, "Amin ya faɗa. "
Bayan ya koma gida ne yake faɗama maman Fauziyya duk abinda ya faru, itama jikinta a sanyaye ta ƙara bashi shawarwari, yace "kira min ita,durƙusawa a gaban sa, cikin girmamawa tace "sannu da dawowa Abba, "yawwa sannu Fauziyya, yanzu daga wajen Principal ɗin makarantar ku nake, na kuma yarda zan barki kici gaba da karatunki, cikin murna da ɗoki tace "Abba na gode Ubangiji yasa ka maka da Alkhari, "Amin, Fauziyya kin san ku biyu Allah ya bamu, duk wani abu da kuke da buƙata keda 'yar uwarki muna ƙoƙari muga mun yi muku shi, Fauziyya ban san dalili ba kwata-kwata hankali na, da jikina sunƙi kwanciya , ni dai magana ɗaya zan faɗa miki ki dubi girman Allah ki kula da kanki da mutuncin mu. "
Jikinta yayi mugun yin sanyi tana hawaye tace " in sha Allah bazan baka kunya ba Abba, " Ubangiji yayi miki Albarka. "
*************************
Fauziyya Muhammad Ahmad haifaffiyar garin katsina ce, su biyu ne a wajen haifanta, dukkanin su mata, itace babba sai ƙanwar ta Aisha, ƙanwarta tana Jss 3, sunan mahaifiyar ta, binta , Allah yayi ta mace mai haƙuri da kawaici, tunda ta auri Abban su Fauziyya bata taɓa yin ko musu da shi ba, suna zaman su lafiya, su ba masu kuɗi bane, amma suna da rufin asiri, duk abinda mai kuɗi zayiwa 'ya'yan sa, baban su yana ƙoƙarin yi musu, duk abinda ka sani na zamani suna dashi, haka ma ɓangaren abinci, suna zaman su cikin rufin asiri da zaman lafiya, sun bawa yaran su cikekkiyar tarbiyya irinta addinin Musulci, da ilimin addini kowa yana san ganin kowa cikin farin ciki da walwala, suna matuƙar yin biyayya ga iyayen su, haka ma Aisha tana yiwa Fauziyya biyayya, ko abinci tare suke ci,gaba ɗayan su, gidan su gida ne na zan lafiya da ƙaunar junan su, kwata-kwata basa ƙawaye, ƙawayen su junansu, komai tare sukeyi wani lokacin har umman su, shekarun Fauziyya bazasu wuce 17 ba, kanwarta Aisha kuma 14, dukkanin su kyawawa ne ajin farko. "
Yau ne ranar da Fauziyya zata fara shiga jami'ar Umaru Musa 'Yar adua Katsina University wacce aka fi sani da UMYUK, ta gama shirinta tsaf cikin atamfa riga da zani ta saka hijabinta iya gwiwa tayi matuƙar kyau, kyakkyawa ajin farko duk wani abu da mace ke taƙama da shi ko take burin mallaka Allah ya bawa Fauziyya, bata fiya yin make up ba, kasancewar ba mai san kwalliya rabatsau bace, iyakaci ta shafa hoda da man leɓe. "
Umman Fauziyya ta ƙara yi mata nasiha sosai, akan ƙawaye da samarin banza, tayi mata sallama ta fita tare da yin addu'a, tana shiga makarantar, direct ta wuce MICRO BIOLOGY, depertiment. "
Acikin lokacin ƙanƙani kowa ya santa a makarantar, kasancewar ta yarinya mai hazaƙa, Fauziyya tana da ƙoƙari da naci akan karatu, duk ajin tafi kowa ƙoƙari, shiyasa maza da mata kowa yake san yin abota da ita, ita kuma ta tsani yawan magana da surutu, bata san yawan magana sosai. "
*Alhamdulillahi*

5-10
Duk da fauziyyah bata san magana, amma bata wulaƙanta mutane, tasan darajan ɗan Adam sosai, wannna dalilin ne ya ƙara mata farin jini acikin ɗalibai sai dai Allah yayi ta mai jan aji, shiyasa wasu mutane suke yi mata kallan mai girman kai, malamai da dama suna yaba tarbiyyarta da kuma hankali da nutsuwarta,gata da wayan murmushi. "
Fa'iz irin yaran nan 'ya'yan masu kuɗi, yaro ɗan gata gaba da baya, mahaifin sa babban ƙusan gomnati ne, dan haka yake iskancin sa yadda yaga dama, kwata-kwata Fa'iz bashi tarbiyya, cikekken ɗan iska ne babu wani abu na rashin tarbiyya da bayayi, ga shaye-shaye, neman mata, raina manya, amma duk da wannan iskancin nasa 'yan mata suna mutuwar sansa,kasancewar shi kyakykyawan gaske, duk wani abu da ake nema a wajen ɗa namiji to shima yana da shi, mace kuwa duk kyauta bata wuce abar biyan buƙatar sa ba, ko nawa ne zai iya kashewa akan buyan buƙatar sa, bai taɓa yin soyayya ba. "
Shi ƙadai iyayen sa suka haifa, baban sa yana ɗaya daga cikin manyan 'yan majalisun ƙasar nan, irin halinsa ɗaya dana mahaifinsa shiyasa ya ɗaure masa gindi, baya ganin laifin ɗan nasa duk abinda zaiyi, shi a ganinsa dai-dai ne, mahaifiyar sa mutuniyar arzuki, mace ta gari, macen kwarai, tana kirkiga sanin ya kamata, tana cikin matsanancin baƙin ciki da halin ɗanta da mijinta, kullum addu'ar ta Ubangiji ya shirye su, tun Fa'iz yana yaro babu yadda bata yi mahaifin nasa akan tarbiyyar sa ba, amma yaƙi saurarenta, saboda shi kaɗai Allah yasa shi, dan haka yake nuna masa so da ƙauna. "
Bai ɗauki kuɗi da wata daraja shiyasa yake yashe su kamar ba gobe, yana da yara da yawa acikin makarantar, waɗanda da anyi baƙuwar yarinya mai kyau suke kawa masa labari, idan kayi masa laifi ko waye kai yanzu zai yi maganinka, shiyasa har malaman makarantar ke tsoransa, group ne dashi babba, saboda yana da kuɗi sai abinda yace akeyi a makarantar, 'yan mata har so sukeyi yayi masu magana. "
su Fauziyya sun fito daga lacture's, matsananciyar yunwa take ji, hakan yasa ta nufi capteria, ganin kowa tayi a waje, babu wanda ya shiga, hakan bai hana ta nufar ƙofar shiga ba, da sauri wata daga cikin 'yar class ɗin su ta dakatar da ita, "Fauziyya karki ki shiga ki bari sai Fa'iz ya fito sai mu shiga, juyowa tayi ta kalle ta, tace "waye Fa'iz? cikin raɗa ta shiga bata labarin sa, murmushi Fauziyya tayi tace "to shine me? dan yana ciki shida tawagar sa, sai mu ƙi shiga mu kuma, "a'a Fauziyya karki shiga kowa da kika gani anan yana jin yunwa amma saboda tsoran wulaƙanci da abinda zaije ya dawo kika gan mu ana. "
Murmushi ta ƙara yi sannan tace "bakomai, duk abinda kika ga ya samu bawa daga Allah ne, bata ƙara sauraren abinda zata ce ba, ta danna kai, yadda ta gan su abin ƙyama, sai shaye-shaye suke yi maza da mata, dan haka ta ɗauke kanta daga kansu, can nesa ta samu guri ta zauna, cikin mamaki wani ya nunawa Fa'iz ita, "oga kalli wata cikekkiyar mara kunya, wacce tafi kowa isa, cikin maye Fa'iz ya ɗago idan sa ya kalli inda take kanta a ƙasa dan haka bai ga fuskarta ba. "
Maganar duniya tayi musu banza yadda kasan bada ita suke ba, wani guntan murmushi Fa'iz yayi cikin maye ya miƙe ya nufi inda take, gaba ɗaya 'yan group ɗin nasa suka miƙe suma '"Oga aiba sai ka je da kanka ba, kabar mu kawai mu ƙaddamar mata, hannu ya ɗaga musu duk sukayi tsit, ke baki ji ana maki magana ba, bata ko ɗago kai ba, cikin tsawa da faɗa, yace " ke 'yar gidan uban waye a ƙasar nan?
Cikin nutsuwa ta ɗago kai ta kalle shi, tace "ni 'yar gidan uba nace, uban daya san kansa, uban da zai iya amsa sunansa uba a gaban kowaye, uban daya bawa 'yarsa cikekkiyar tarbiyya irinta Musulci, uban daya inganta rayuwar zuri'ar sa cikin turba ta gaskiya, uban da ya riƙi amanar da Allah ya bashi hannu bibbiyu bai yi watsi da ita ba, bai bar amanar Ubangijin sa, tana rayuwa kamar dadbobi ba, tana kaiwa nan ta mayar da kanta ƙasa bata ko ƙara ɗago idan ta, ta kalli inda suke ba, duk abinda take faɗa idan sa yana kanta ya kasa koda ƙiftawa, duk yaran nasa sun shiga mamaki suna nunashi, sanin lalle akwai wani abu, dan sun san halin sa, kowaye ya faɗa masa magana kafin ya ƙarasa, an kai shi ƙasa. "
Service ɗin wajen tayiwa magana, aka kawo mata abinci, duk abinda take yana tsaye a kanta ya ƙura mata ido, miƙewa tayi zata fice bayan ta gama cin abincin, biyo ta yayi yana yi mata magana, ganin taƙi saurarensa yasa shi kamo mata hijab ya janyo ta jikinsa, tana juyowa cikin ɓacin rai ta wanke masa fuska da kyakykyawan mari. "
Duk wani mahaluƙi dake wajan ya shiga tashin hankali ciki kowa harda malaman makarantar, dan sanin halin sa, yasha sawa ana yiwa 'yan mata tsirara, ya zauna yana kallo yana dariya a tsakiyar makaranta, ko yasa a ɗauko mishi ke har gida yayi miki faɗe, idan kuwa kai namiji ne yasa a daddatsa ka, ko ya wulakanta mahaifan mutum, zai iya yin komai ga mutumin daya nuna masa hannu ko yayi masa musu, dan haka hankalin kowa ya tashi dan ganin abinda Fauziyya tayi, har wasu sun fara tausaya mata, wasu ko harda zubar mata da hawaye, duk wajen anyi tsit yaran sa kuwa duk sun rufe bakin su da hannuwan su, . "

10-15
Cikin ɓacin rai da jan ido ta nunashi da ɗan yatsa, tace "karka kuskura ka ƙara koda taɓa min, jaka ta ne balle jikina, ko an gaya maka ni irin waɗan nan 'yan iskan matan da kake bine ta nuna masa matan group ɗinsa, taci gaba da cewa ka shiga hankalinka, ka maida nunaninka irin na mutane ba irin na dabbobi, banza wanda bai san darajar kansa ba, ta kaɗa kai ta wuce abinda yana kallanta ya kasa yi mata komai, duk wajan kowa ya shiga mamaki da al'ajabi musamman 'yan group ɗin nasa. "
Kuncin sa ya shafa, ya bita da wani murmushi, yace "yaro bai san wuta ba, sai ya taka, yaransa zasuyi masa magana ya dakatar da su, cikin tsawa, ya shiga motar sa, yabar wajan, tana komawa aji 'yan ajin sukayi mata caaaa, suna faɗa mata halin sa, da matsayin mahaifin sa, cikin nutsuwa tace musu "karku dama bakomai, komai nufin Allah, zasu ƙara yi mata magana tace '" please kar wanda ya ƙara maimaita min abinda ya wuce past is past, da wannan ta rufe bakin kowa. "
bayan koma gida, babu abinda yake sai tunanin yarinyar, tunda yake bai taɓa ganin yarinyar da yaji yana sha'awa lokaci ɗaya irin taba, a fili yace "gaskiya yarinyar tayi tana da dakekkiyar zuciya bata da tsoro, gaskiya tayi matuƙar burgeni, duka abinda yake mahaifiyar sa, tana tsaye tana kallan sa, yana ɗago kai sukayi ido biyu, ƙarasowa tayi ta zauna kusa da shi tace " yadai ɗan momy "bakomai, murmushi tayi tace '"ai naji komai, kai ya shafa baice komai ba, tace "kodai suruka aka samomin? da sauri yace "eh, tace "masha Allah, a ina take? , "nima ban sani ba, yau muka haɗu da ita, "nasan halinka Fa'iz kaji tsoran Allah, ka rinƙa tuna mutuwa, duk abinda kayi zakaje ka tarar da kayank....... "to sarki wa'azi ke dai kullum baki da wani aiki sai Allah yace, to yaji zo mu tafi bacci zai yi, ya jawo hannun ta, "hmmmm kudai ji tsoran Allah, suka fice. "
Washe gari da safe, yana shugowa makarantar aboka nan sa, suka yi masa caa, Oga mun samu gidan su, yace "waye aike ku, ni na saka ku?, cikin mamaki suka ce " ai mun halinka ne, murmushi yayi musu yace "ai ita wannan hukuncin ta yafi haka muni, ko a tunanin ku, ɗan wannan hukuncin zanyi mata, ai ya cancanci yafika haka muni. "
Kuma ni tunda nake ban taɓa ganin mace da lokaci ɗaya naji ina matuƙar sha'awar ta ba sai isa, gaskiya na kwaɗaitu da ita sosai, yanzu meye abinyi, menene shawarar ku?
Duk suka saka ihu weldon Oga dama mun san da shiri da kayi mata, kawai mu ɗauko maka ita mu kawo maka ita har gida, yace '"a'a ni ba haka nake so ba, so nake ita da kanta ta bada kai bori ya hau, ɗaya daga cikin 'yan mata tace "kaje mata da soyayya, yawwa kinzo da shawara mai kyau, kinci 100k wani ihu ta saka tana godiya. "
Hango ta sukayi zata wuce, da sauri suka nuna masa ita, aiko ba jira ya miƙe ya nufi inda take tahowa, maganar duniya taƙi amsa masa, yace " dan girman Allah ki amsa min, kallansa tayi tace "tayaya zan amsa maka bayan bakayi min sallama ba, kai ya shafa yace "au sorry fa, mantawa nayi, Assalamu Alaikum , "Amin wa'alaikas salam, yace "sannu kina lafiya "Alhamdulillahi tace masa haɗi da ƙosawa da magamar tasa, tace "zamu shiga lacture's, yace please idan kin fito zan iya ganin ki? bata bashi amsa ba ta wuce kasancewar malamin su har ya shiga, bai ƙara magana ba ya bita da wani irin kallan sha'awa ya ciji laiɓansa, ya juya ya nufi abokanan sa. "
Anan suka jera ta, har suka fito daga class tana fitowa ya miƙe, nufo ta, har zata wuce sai kuma tayi wani tunani, ta tsaya, da sallama ya fara, ta amsa masa fuskarsa na ɗauke da murmushi, yake magana "dan Allah ya sunan ki? "Fauziyya ta bashi amsa, cikin wata murya ya maimaita suna, a hankali yace "Fauza idan bazaki damu ba, ina sanki, kuma da aure nake sanki, ko da yake dai ni na kusa fita, yanzu ina level 4, dariya ya bata, amma ta kanne, tace masa " nagode da soyayya, amma ni gaskiya bazan yi soyayya a makaranta ba, kayi haƙuri, ƙasa ya ƙara yi da murna, yace " ki taimakawa rayuwata, wallahi zai iya yin komai a kanki please ki bani dama, "please kayi haƙuri na riga nayiwa Abbana alƙawarin bazan taɓayin soyayya a makaranta ba, taba jira amsar saba ta wuce abinta ta barshi nan tsaye . "

15-20
Yakai wajan 5 minute's sannan ya juya ya koma wajan abokanan sa, ya faɗa musu abinda ta faɗa masa, wani a cikin abokan nasa yace " lalle baba ya ɗebo da zafi, wato shi mai yawo, tsoran iran mu yake ji, dan yasan munan nan da yawa a jami'a baga malam ba baga mu ɗaliban ba, wani ya karɓe " ah to kuma dai ya ɗebo da zafin ai bakin sa zai kai, shi a tunanin sa, yayi dabara ko, lalle baba bai san wayon yaran yanzu ba, amma zamu koya masa hankali. "
Murmushi Fa'iz yayi yace " mace bata taɓa bani wuya kamar wannan kwailar ba, tana buga mun kai, amma idan ta shigo hannu zata gane kurenta, gaba ɗayan su sukayi ihu. "
Tana komawa gida ta cire hijab ɗinta, banɗaki ta shiga ta ɗauro alwala ta bagatar da sallar la'asar, tana idar wa ta hau gyaran gidan, ta ɗora musu girki, da sallama Aisha ta shigo, "lah Aunty Fauziyya kin dawo? inata jiranki gaskiya yanzu muna missing ɗinki ni

Book Chapters
Chapter 1 Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24