bayan laura tata pretending akan hana khaleel kwana tareda Aysha,, ganin kwa6arsu zatayi ruwa suka aika su gwaska su sato Aysha, ALLAH mai iko saiya nuna musu ikonsa, aranar sai shukurah ta sanarma Ammah abinda ke faruwa, amma kuma tad'auki matakin gaggawa wajen saka doctor Faisal yima laurah allurar barci, ALLAH kuma ya k'addara khaleel ya kwana a 6angaren nasu.
Dalilin hakanne yasakamu kawo Aleeya ta zauna da hajia laurah amatsayin wadda tazo aiki, tunda tace mata itad'in likitace.
Saidai nida yaya fad'ima mundad'e da fuskantar khaleel yana zargin Aysha, bisaga wasu abubuwa data ringayi agabansa, alhalin ita kanta batasanma tanayin wani abunba, har masu aiki yakawo gidannan su biyu, cikin wad'anda akayi canji bayan mama ta bayyana bintu amatsayin 'Yar uwarta.
Zeenatu tadad'e tanabin kwaf-kwaf d'in Aysha, amma ALLAH baisa tafiskanci komaiba, saboda Aysha Nada wayo, irin Wanda sai an tona d'inan, saikuma Zaliha, itama tadad'e tana bibiyar Aysha har wajen aiki, hakama Afrah, amma basu ta6a samun komaiba agareta.
Wayon Aysha ne yasakata cusa mashi'a jikin hajia laurah batareda itad'in tasaniba.
Kuma tabbas mashia tayi rawar gani, Dan itace tahana khaleel cin alkubus da laurah tabashi ayunk'urinta Na kasheshi alokacin.
Da Sauri khaleel yad'ago yana kallon aysha.
Ba k'aramin tsorone yashigi ayshaba, saboda ganin idon khaleel yazama tamkar garwashin wuta saboda jaa, gashi duk fuskarsa tawani birkice.
Batareda cewa komaiba yajanye idanunsa yamaidasu k'asa kamar yanda suke ada.
Mama tacigaba dafad'in, ko meatpia da Aysha tahana khaleel ci ranar Masha'a ce ta turo mata massage akan karsuci, anzuba guba aciki, rud'ewar da Aysha tayine yasakata kasa control d'in kanta, harta ambaci sunan Laurah, rud'ewa dajin maganar Asama tasaka khaleel Marin Aysha. Wannan shine abinda nadad'e ina 6oyewa samada shekaru 30, Dan haka ina Neman afuwar Wanda Na 6atamawa acikin wannan aikin nawa, bankuma San dalilin laurah Na aikata dukkan wad'anan abubuwanba, tundaga kan sace khaleel har zuwa yunk'urin salwantar da rayuwar yaron, abinda nasani shikad'ai nafad'a.
Yawancin duk Wanda yake falon kuka yakeyi, musamman Anty Mamie data rungume mama da Ummu amarya, shikansa baffah kwalla tacika masa ido, ya khaleel kam babu mai iya fassara halin dayake aciki, Dan tunda yad'ago ido ya kallo Aysha baisake d'agiwaba.
Dukkan hankalin Aysha kuwa yana kansa, batada k'arfin tashi taje gareshine kawai.....
Tunaninta baije k'arsheba khaleel yafad'o daga kujerar dayake zaune.
Kaf falon kansa akayi kuwa, saidai babu ko alamar numfashi a tartare dashi.
Da gaggawa aka d'aukeshi sai asibiti, harda Ammah dake fama da k'afa, danma tasamu taimako daga doctor Abraham, Ayshama ciwo sabo fil yadawo, Dan sanadin fad'uwar khaleel itama ta yanke jikin tafad'i alokacin da tajiyo Anty Mamie nafad'in karka mutu kabarni Dan ALLAH babana.
Wannan kalmata ta daki Aysha kuwa sosai.
Haka aka kwashesu akai asibiti dasu, sukuma su hajia babba su taheer suka tafi setetion dasu.
Tana kuka da kallon 'ya'yanta suma suna kuka, da bak'incikin mugun halinta da dukkaninsu suke k'yamata, musamman Anty zuwairah dataji dukta tsani wanan rayuwa ta Momy maicikeda gallafiri da son zuciya.
Agidan babu Wanda yadamu da tafiya da momy, hankalinsu duk yanakan khaleel...........✍
Amin afuwa🤸🏻♀, kaina bai daina ciwoba, Na daurene kawai namuku, Dan anzo ga6ar dabazaku juri hak'uriba nasani, muhad'u gobe idan ALLAH ya kaimu, Dan dolene musan dalilin Momy Na aikata dukkan wannan mumunan rayuwar, komai daka Sani d'an Adam yanayinsa bisa jagorancin dalili.
To yakamata musan dalilin hajia babba, dakuma halinda khaleel yake ciki ayanzun😢.
Wlhy inajin tausayin khaleel da Aysha, sunfi kowa shan wahala da jigata😭😭😭.
Karku k'osa da kasancewa dani, Dan aski yafara zuwa gaban goshi👌🏼.
*_ya ALLAH ka gafartama mahaifanmu baki d'aya._*😭😭🙏🏻❤❤❤🤣🤣🤣?*_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdul ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of expert & perfect writer's)_
*_part 2_*
_(littafi na biyu📘)_
4⃣1⃣
Alhmdllh su khaleel sun sami taimakon gaggawa a asibitin general hospital, dukda su taheer sunso awuce da khaleel d'in Na station nasu, amma baffah yanuna musu Subari akaisa wannan d'in tunda bashi kad'ai baneba.
Shida Aysha d'aki d'aya aka kwantar dasu, gadonsu kusada juna.
Ammah jar wuya kam itakad'ai🤣.
Kowa kagani a familie d"in yana cikin wani yanayi, kowa da sak'e-sak'en da zuciyarsa kemasa akan abubuwan mamaki dasuka faru yau, Wanda tunani ko hasashen su baffah baita6a kaisu nanba, balle irinsu Sultan dabasu San komaiba.
Ko Anty zuwairah bazata iya dogon labari akan haihuwar khaleel ba, Dan gaba d'aya batafi 6years ba lokacin, to bare kuma Anty Shikurah.🤷🏽♀
Anty Mamie kam ita kanta daza'a bata gadon kwanciya zatayi, harma a zurara mata ledojin jini dana ruwa, ko'a mata allurar barci tasami Hutu Na wucin gadi, k'ila tunaninta zai dawo dai-dai, ayanzu kam kallon komai takeyi tamkar mafarki zuwa anjima zata farka taga ba hakaba🙅♀.
Bawan ALLAH baffah, shiruma maganace gamai hankali, shikansa dauriyace kawai da juriya, amma kallon komai yakeyi tamkar acikin barci ko shirin film, kokuma labarin hik'ayoyi Na marubuta, zuwa anjima komai zai tsaya yaga dukba hakabane.
Haka sukaita zaman asibitin suna dakon jiran farkawarsu suduka ukun, babu mai damuwa da yunwar cikinsa acikinsu, Dan babu Wanda yake a cikin duniyar mutane balle yatuna akwai ci da sha, kowa ya lula cikin gajimaren tunani, masu kukan zuci nayi, masu hawayen fili nayi, masu rad'ad'i da k'unar zuciya nayi, kowa tambayar zuciyarsa yakeyi miyasa hakan tafarune? Miyasaka Momy aikata haka?, babu Wanda yata6a kawowa aransa hatsabibancin Momy yakai koda quarter d'in hakama, kowa ya d'auka masiface dai tazafin kishi da yanayin halitta kawai, Ashe lamarin Na Momy yagama gawurta.
Babu maibasu amsoshinsu, saidai sukaita juyasu da tattaunawa a zukata, dukkansu fatansu ayanzu bai wuce farkawar su khaleel ba gaba d'aya.
Ganin yanda lokacin yatafi, har 8 Na dare baffah yace suje gida hakanan, subarshi shidasu Mujahedeen, idan suka farka za'a sanar musu.
Gara suje su nemama yara abinci, dansu khaleefa sai kukan yunwa sukeyi, saidai asayi biscuit abasu, yara babu hak'uri, biscuit baya d'aukarsu suka fara k'ananun kuka.
Badan sun soba suka tattara suka tafi, Zunnurain da Musleem suka tafi kaisu gida.
Akabar baffah, Ramadan, sultan, Muhseen, mujahedeen, hafiz anan.
Haka kowa yashiga gidan tamkar anmusu mutuwa, jikin kowa a sanyaye, duk da abinci dasuka Tatar 'yan aikin sunyi hakan baisa wani yadamu da Neman abincinba, yara kawai sukaci su Affan, dakuma yaransu ya Sultan, sai Ummunoor da Nuriddin.
Amma irinsu tasleem ai duk haka kowa yanemi guri yazauna, suka d'ora tunaninsu daga Inda suka tsaya.
Abindama Yakuma basu mamaki shine uban matakan tsaro dasuka Tatar agidan, tako ina anguwar da gidansu zagaye yake da ainahin police dakuma police Interpol, hakama asibiti dasuka baro, ko'ina matakan tsarone, musamman d'akinda khaleel da Aysha ke kwance, babu kuma Wanda ya Isa yashiga d'akin sai doctor Faisal kawai, ko nurse d'aya ba'a amince da itaba, shikansa doctor Faisal d'in akwai sa'idon ma'aikata akansa yake shiga.
_______________________
Su Momy yaukam za'ayi kwanan sel, gashi ba'a had'ata da aminiyar tataba, kowa d'akin da'aka ajiyeshi daban.
Kallon inda zata kwana tayi kawai saita fashe da kuka🤣.
Akan dindinyar sumintine, ga uban zarnin toilet d'in dake d'akin da wari, ga d'an karen sanyi daya fara busawa alokacin, k'afarka kawai kasaka a Simintin sai tsigar jikinka tatashi bare kuma kwanciya, sauk'inma da sauk'in sauro, saboda sanyine sauro baya zama, amma akwai Baban sauro awajen, shine kud'in cizo, irin 6ula-6ula d'innan, wad'anda dasunji kamshin mutum zasu fara gudun fanfakak'e Na k'ok'arin isowa gareshi susha jini, su sanyinma bai koresuba.
Kasa kwanciya hajia babba tayi, ko rayuwar yarinta datayi gidansu 'yan gatane, bare kuma rayuwar gidan mijinta Alhaji Abdallah daba'a cewa komai.
Zarya taitayi ad'akin, ta zauna, ta kwanta, tamik'e tsaye, babu style d'in dabatayiba ranar, gashi tanata fama da toshe hanci sabida wari, daga k'arshe dole tahak'ura da toshen hancin tafara damuwa da inda zata kwanta tasamu barci, dukda d'umbin damuwa da juya abinda yafaru d'azu da zuciyarta keta mafan yi, towai yama akayi bata ta6a d'ago shirinsu mamaba?, kenan batayi aiki da hankalintaba? kokad'an bata ta6a kawoma ranta wani agidan zaisan tana cikin wata k'ungiyaba, Dan sosai takeyin taka tsan-tsan ko 'ya'yanta bata basu fuska tananba balle su fahimci wani Abu, Ashe ita tana shukane a idon makwarwa bata saniba.
"Kai!! Jama'a🤦♀, miya faru danine haka?".
Hajia babba tafad'a tana dafe kai, batada mai bata amsa, danhaka tashare kwallar data cika mata ido, wlhy datasan wannan ranar zatazo mata da hakaba, datun khaleel yana jinjiri zata kasheshi, datayi dukma yanda zatayi kar wata mata tasake nak'udar haihuwa agidan.
Haka taita k'ullawa da kwance wasik'ar jaki maicikeda dak'ik'anci🙀😹 har garin ALLAH ya waye.
____________________________
Dole da dare yayi su baffah duk suka tafi gida, Dan su khaleel sun samun tsaro wajen yaransa.
Saida baffah yashiga ya tofeau da addu'oi sannan suka tafi.
Gwaggo bintu kawai aka bari wajen Ammah, saboda ita tafarka tun wajen 9:30.
Har washe gari dai su khaleel babu Wanda yafarka acikinsu.
******
A can gidama bakowanne yay barcin kirkiba, Anty Mamie ma asaman sallaya ta kwana, hakama baffah da mama, kowa da nau'in addu'ar dayakeyi, mama tana mik'a godiyarta ga ALLAH dayaja ranta har zuwa wannan lokaci tafesar da abinda ke ranta, Anty Mamie da baffah kam duk addu'arsu akan mamace, sunma rasa irin rokon dazasu mata kasancewar itace silar komai daya faru, saikuma addu'oin samun lafiya da saukayi akan Ammah da khaleel da Aysha.👍🏻
Hakanan badan wasu sunsoba sukaje suka lallek'a su ya khaleel suka wuce wajen aiki, da ammah kawai suke samun damar gaisawa, amma su Aysha basu farkaba.
Baffah dai you jingine aiki yayi, aka barsa shida mama da Anty Mamie, sai surukansu matansu Ya Sultan, saikuma Anty zuwairah data tattara tafiya ta jingine gefe, Anty shikurah ma tazo bayan Anty zuwairah takirata awaya ta shaida mata komai tana kuka.
Baiwar ALLAH mufeedah takasa zuwama asibitin, tanacan kwance agida sai aikin kuka kawai takeyi, Dan ayanzune tasamo zaren dalilin abinda ya tarwatsa mata rayuwa, halin momyne, tanacan tana kacaccala rayuwar wasu, taya za'ayi mutuncin 'ya'yanta yatsira?, baga mamaba, dayake zuciyarta a tsarkake take dason ceto rayuwar 'ya'yan wasu, sai ALLAH yamata alfarmar kare mata tata d'iyar, dukda taje cikin manyan tantirai da yakamata ace ta lalaced'in.
Lallai yakamata d'an Adam yayi k'yak'yk'yawan nazari awannan ga6ar, babu yanda za'ayi kazama sanadin tarwatsa rayuwar wani kai d'in kazauna lafiya, ko zuri'arka ta zauna lafiya, shiyyasa kullum tarbiyya keta kuma ta6ar6arewa aii.
Yo kana majalissa kana antayama 'ya'yan jama'a zagi da aibantasu, hakama gulmar matan mutane da zind'ensu, budurwa zata wuce kaji har tushen uwarta sai an bada labari, so Dan ALLAH kana nufin naka zasu zauna lfy kenan?.
Wlhy bazai ta6a yuwuwaba kuwa, lokacin dakake tozarci gawata zuri'a, sai ALLAH ya jarabci taka zuri'ar yaga yazakayi, tunda ga abin zagi da zund'e agidanka aisaikayi ko. basai kawahalar da kankaba wajen hangen gidajen wasuba🙄.
*_wlhy nasan wani mutum agarinmu, kullum bashida aiki sai aibanta 'ya'yan jama'a, zagi da gugar zana akan iyayensu basa kulada tarbiyyarsu, kullum shi d'an kiran wane tsinanne, wane d'an iska, wane d'an shaye-shaye yake, ko hutawa bayayi mai bakin 🦆agwagwar, aikam rana d'aya saigayi anwayi gari d'ansa nutsatstse dakowa ke yabo yafad'a shaye-shaye, wlhy yanzu idan kukaga yaron saikun tausaya masa, saboda shaye-shaye Yakoma mahaukacin k'arfi dayaji. Shin wannan aikunga bakin mahaifinsane dabai fad'in alkairi akan 'ya'yan wasune yaja masa?.🤷🏽♀_*
_please yakamata iyaye mu gyara harshenmu, karya zama takobi wajen yankan naman jikin 'ya'yanmu batareda munsaniba, aibanta wani bashida k'yau, ko Abu mara k'yau kaga yanayi kace kawai ALLAH ya shiryeshi, tafi sauk'i akan kaci naman jikinsa agefe. Barakuji illar gulma._
👇🏻
*_"Masuyin gheeba (gulma) zasu shiga wuta ranar lahira, za'a dinga fincike naman jikinsu ana basu suna cinyewa, suna murtuke fuska tareda kurma ihu, kamar yanda aka nunama ANNABI su ranar isra'i yagansu awannan hali, har aka gayamasa cewa sune masu aibanta mutane, tareda yimusu nune. Duba hadisin Abu sa'id alkbudry (Abu dawud da Ahmad da ibnu abidduniya) kuma ya inganta"._*
*_gheeba (gulma) k'azantace, saboda manzon ALLAH (SAW) ya kwatantata da cin mushen jaki a hadisin Abu huraira, (Abu dawud da ibnu hibba)._*
*_dakuma mushen alfadari a hadisin Amru d'an Ass, (Adabul mufrad da ibnu hibba)._*
Shin yakai bawa miye ribarka a gulmar mutum?, kazama mai gaskiya kawai, idan wani ya 6ata maka nemarsa kasanar dashi, yabaka hak'uri koku fahimci juna kawai, amma Dan ALLAH muringa tsare harshenmu daga cin naman 'yan uwanmu, kundaiji hukuncin mai aikatawa nan, ALLAH ka shiryemu.
______________________________
Sai kusan 11 Na safe ya khaleel yafara farkawa, ahankali yabud'e manyan idanunsa dasuka masa jingin da nauyi, yabud'esu jajur abin tsaro.
Kalle-kalle yafarayi ad'akin, har idanunsa suka sauka akan aysha daketa barci, shiru yayi tsawon mintuna 2 yana kallonta, soyakeyi yatuna abinda yafaru jiya, amma kwalwarsa takasa tariyo masa komai, kusan mintuna 10 yana ahaka sannan ahankali komai yadawo masa sabo fil, tamkar mafarki kokuwa film, wai Momy ba mahaifiyarsa baceba🤔, shiyyasa take masa duk abinda tagadama kenan?, kai wannan lamari akwai d'aurewar kai, ya tsurama Aysha idanu tamkar ajikinta yakeson gano gaskiya maganar.
Yaja mintuna masu tsayo sannan yatashi ahankali zaune, cire k'arin ruwan da'aka saka masa yayi, k'afafunsa yaziro k'asa ya sakko ahankali, dabin bango ya iso gadonda Aysha take kwance, yaja kujerar plastic fara yazauna, awahalce ya feso iska daga bakinsa, sannan yad'ora Kansa asaman shafaffen cikinta, maikama da babu wata halittar mutum acikinsa, ahankali yasaki kuka mai ta6a zuciya da ruhin mai sauraro, shikansa baisan dalilin kukan nasaba, bashida wani za6in daya wuce yayi kukad'in, Dan hakan shine mafi sauk'i agaresa, kwakwalwarsa takasa d'aukar abinda yafaru, Ajiyakam yamanta shikansa wane jinsine, namiji kokuwa mace?, Dan bashida wata aba jarumta ahalin dayake yanzun.
Acikin barci Aysha taringa jiyo kuka sama-sama, ahankali tabud'e idanunta tasauke akan d'an kufan gashin sumarsa, gabantane yashiga fad'uwa ganin ya khaleel yana kuka, saidai batada wani kuzarin tambayarsa kokuwa matsawa jikinsa, saikawai tazuba masa idanu tana kallonsa.
Da k'yar ta iya d'aga hannunta Na dama dababu k'arin ruwan tad'ora saman kansa, ahankali take shafa kwantacciyar sumar dabatada yawa, saboda askewa dayakeyi, itama hawayenne take zirararwa, tausayin ya khaleel yakamata, wannan wace iriyar rayuwace? Mi hajia laurah kenema itakuwa aduniyarnan? Miye dalilinta naraba d'a da mahaifiyarsa aranar datagama shan nak'udar haihuwarsa, bayan watanni Tara data d'auka Na azabar rainon cikinsa, amma saboda rashin tausayi atsige matashi batareda ta ko kallishiba taji sanyi aranta.
Yanzu da ALLAH baisa hankali ajikin khaleel ba, dahaka kullum zaita cin zarafin mahaifiyarsa amatsayin kishiyar uwa? Wanda hakan hajia babba taso yakasance, takan takali Anty mamie tsiya kodan khaleel yaci mutincin Anty mamie, Amma ubangiji gafurun rahimun saiya dakatar dahakan, yasaka kunya daganin mutuncin juna tsakaninsu, tareda k'arfin soyayya irinta uwa da d'anta.
Dr Faisal ne yaturo k'ofar, dasauri yak'arso inda suke, tausayinsu yakamashi, dukda baisan miya faruba, yafahimci tun ajiya family d'in suna cikin tashin hankali, yadad'e tare dasu, har ankai matsayin dazai iya sanin farincikinsu ko akasin hakan.
Dabaya yakoma, yakira baffah.
Jin sun farka yasaka su mama ma mik'ewa da sauri, saidai dole su suka tsaya ajikin window, baffah kad'ai yashigo.
Jiyayi kwalla tacika masa idanu, jarumin d'ansa mai k'ok'ari da dakakkiyar zuciyar tunkarar kowanne irin had'ari shine ke kuka, shikansa sometimes yakan jinjina jarumtar Mu'azzam, saboda mutumne shi mara tsoro, komai girman mulkinka zai fad'amaka gaskiyane awuce wajen, shiyace bashida lokacin zaman gulmar wani, amma kalla yaushine ke kuka, kuka ajikin mace, kuka irin Wanda Duk Wanda yagani zaisan kukan bak'incikine da k'unar zuciya.
Bayansa baffah yadafa shima yana k'ok'arin maida kwallar data cika masa nasa idon.
Jin k'amshin turaren baffah yasaka khaleel d'ago kansa, dasauri yafad'a jikin baffah yakuma sakin kukan.
Huci babbafa yafurzar daga bakinsa, yana shafa bayan khaleel da hannayensa, alamar lallashi.
Aysha kallonsu takeyi cikeda tausayawa, itama har sannan kukan takeyi.
Anty mamie tashigo itama, inda Aysha take kwance tak'arasa, ta zauna bakin gadon tareda d'aukar kanta tad'ora bisa cinyarta, tasaka hannayenta tana share mata hawayen.
"Ya
Showing 126001 words to 129000 words out of 181849 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43 Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61