Around 11am ya khaleel yasaka aka kawo masa mai aikin hajia khaltum har office.
Daka ganta kasan a tsorace take, ya khaleel na zaune saman kujerarsa yana duba wasu files, Mahfouz yashigo da yarinyar, matsashiyar budurwace, bazata wuce shekaru 19 ba a duniya.
Cikin daka tsawa Mahfouz yanuna mata kujerar gaban table d'in ya khaleel, bai d'ago ya kallesuba, yana cigaba da aikinsa, Mahfouz yace, ''sir! Ga yarinyar".
Batareda yad'agoba yace, ''ok, zaka iya tafiya".
Saida yayi, salute nashi sannan yafita.
Kusan mintuna 10 yanata aikinsa, baisake bin takan yarinyarba daketa zare idanu, sosai tsoronsa ya shigeta, dan tsaf tagane ya khaleel d'in, tunda tana zuwa gidansu idan hajia khaltum ta aiketa, taga kuma hotunansa a jikin abubuwan bikinsa da hajia khaltum tabuga, suma har aka babbasu.
Fuskarsa a d'aure yad'ago yana kallonta, bayan yahad'a files d'in gabansa waje d'aya ya ajiye.
Bindiga ya nuna mata, kinsan wannan komiye aiiπ«?".
Atsorace ta gyad'a kanta.
"Baki zaki bud'e kimin magana".
"Im.....Im..bindiga Ce".
"Minene aikinta?".
" harbi".
"Idan aka harbi mutum da ita a ciki ko kansa, ko k'ijinsa, mike faruwa?".
" idonta cikeda kwallah tace, "zai mutu yalla6ai".
" thanks god dakikasan aikinta, to inhar baki bani amsar tambayar dazan mikiba, saina tarwatsa kwalwar kanki da ita".
"Wlhy insha ALLAH zan fad'a maka komi kake buk'ata, inhar nasani".
"da k'yau 'yar gari".
"Miye sunanki?".
" sunana Sakina................β
π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββgaisuwa da fatan alkairiπππ.
πππππππβ€β€β€β€β€β€πππππππππππππππππππ.πππππππππππππ.π«Noorul Hudaπ«
By Khaleesat Haiydarπβπ»
51.....
Nan danan gumi ya fara ketowa Abuturrab tsabar fargabar daya shiga,musamman ma yanda yaga yanayin abokin abba nasa.gashi baya son sanarwa sadeeq halin da yake ciki,sadeeq ya,lura da yanayin Abuturrab yake ciki don se magana yake ta yi masa ma amma gaba daya hankalin sa baya kai.abuturrab yace wa sadeeqββPls,stop,wastin tym,jst,find a way and get me out of here immediately,am in a big messββ.sadeeq na hanyar hawa sama suka ci karo da Dad dinsa yana saukowa daga benen,gaban abuturrab se faduwa yake,yana saukowa ya kalli abuturrab ya wucewar sa baice masa uffan ba.sadeeq na fitowa yace ma abu su tafi amma suna zuwa,bakin gate se securities suka ce masa ai oga yace kar abar kowa ya shigo haka kuma kar abar kowa ya fita,nan take tsoron abuturrab ya karu,yace ma sadeeqβpls guy help,me out of here if not sumtin terrible is goin to happen,i,dnt care hw eva its,goin to happen,jst let me get out plsβ.sadeeq yaga yanayin frnd dinsa duk ya chanja nd he is talking in a cirious tone,bai bata lokaci ba ya kama hannun abuturrab bayan ya lura hankalin securities din baya kansu,yaja shi ya nufi wani bangare na gidan dashi,ya temaka masa ya haura ta saman ginin sannan ya masa kwatance ta inda zai bulla titi sbd waccan hanyar ta banbanta da wannan.Aunty maryam na chan na jiran Abuturrab yazo domin su tafi gidan kawarta su dauki samantha se su nufi gidan mai gari tare kamar yanda mijinta ya gaya mata,se su kirashi su hadu achan.da taji shiru,seta kira mijinta ta sanar masa shi kumw yace bari ya kira abuturrab din se yaji ko lafia.abuturrab na dira ya fara sauri sauri gudu gudu dankar a cimmasa se yaji wayar sa na ringing yana dubawa yaga mijinta aunty maryam ne.ya dauka amma tun kafin yaji me zaice,yace masa gashi nan zuwa bayan ya tambaye shi inda zasu hadu,yana fitowa bakin titi ya samu abin hawa se gidan aunty maryam,yana isa kafin ya fito daga cikin taxi ya hango sister,racheal da sarah suna tahowa nanda nan ya umarci me taxi din dasuyi,sauri su juya.yana kokarin hawa kan titi sega motar su sister racheal ta wuce su a fusace daga ganin alama ranta a bace yake.shiki da ganin haka yace ma dan taxi din ya juya dashi,yana isa cikin gidan yayi sallama ya tarar da aunty maryam na jiransa,basu tsaya bata lokaci ba bayan sun gaisa suka dau hanya se gidan kawarta,nan suka tarar da samantha har tayi wanka an bata kaya ta chanja.amina tayi musu tayin abinci amma sukace sun koshi sauri ma suke amma de mayb zasu iya dawowa tanan.suna fita suka hau taxi ita kuma aunty maryam ta kira mijinta ta shaida masa gasunan zuwa,yace ai shi yana chan yana jiransu ma tun dazu,suna isa suka tarar da maigari da sauran mutanen fada.dama mijin aunty maryam ya riga ya masa bayani saboda haka kawai mai gari ya sake tmbyar sune dan yaji daga bakin su,sukace sun amince kuma a daura auren,sannan abuturrab yayi alqawari bazai takurawa samantha ta dawo addinin sa ba harse da amincewar ta ko kuma in tayi raayi da kanta ba tare,da ya tursasa ta ba.nan mijin aunty maryam ya zama waliyyin samantha shi kuma abuturrab mai gari ya masa walicci aka daura auren akan sadaki dubu 30 wanda abuturrab ya biya.Nan abuturrab yayi ma maigari da mijin aunty maryam godia,suna barin fada suka tsaida taxi amma abuturrab yace ma aunty maryam ba zasu koma gidanta ba tunda har yanzu Sister racheal tana gari,tace to yanzu ina zasu je se yace zasu kama hotel kafin wayewar gari se yayi tunanin inda ya kamata su nufa amma de duk yanda ake ciki ze,mata waya kafin su tafi,inda hali ma zasu biyo su mata sallama.nan da bude jakarta ta ciro wasu en kudi da baza su wuce dubu 10 ba tabama samantha tace ta siya wani abu kuma tayi hakuri bata da kudi,mijinta kuma ya bama abuturrab dubu20 yace su kara duk dadai ba yawa,dakyar suka karba kawai dankar suka ya raina,yyi musu godia sannan suka dau hanya.suna isa hotel dinda ya kama ya tsaya reception ya kara biyan kudin kwana 1,sannan ya karbi key suka wuce ciki.duk jikin samantha yayi sanyi don tunda aka daura auren nan bata cewa komai,nan ta samu wuri ta rakube shi kuma ya cire rigarsa ya rage daga shi se singlet,ta kara juya masa baya ta fara hawaye,ya tashi ya janyota jikin sa ya rungume ta sosai se kace da wani zaizo ya kwace masa ita,itade ba tayi kwakkwaran motsi ba,kawai ta saki jikinta.sun dade a haka kafin daga bisani ya saketa.yana zaune ummi ta fado masa a rai kawai se yaji yana son kiranta,aiko haka ya janyo wayarsa ya kiraa,bugu 1 ta dauka kafin taji sallama daga daya bangaren,ta amsa sannan tayia shiru bata ce komai ba,shima yadanyi shiru na wasu seconds se chan yace ummi dan Aallah kiyi hakuri abinda ya faru nasan ban kyauta miki ba,amma in shaa Allah zamu dawo kuma zan miki bayanin dalili na nayin hakan,to kawai tace masa sannan ta kashe wayar shima be sake kira ba dan yasan dole ranta ya baci musamman ma yanda ta dauke shi amma ya tafi ba tare da yayi mata sallam ba balle tasan dalilin sa nayin hakan.se kuma ya kira mommy maria ya sanar da ita komak,abinda ya faru har zuwa aurensu da samha.tayi farin ciki sosai dan har seda yaba ma samha wayan ma suka gaisa sannan ta masa alqawarin zataje ta yima mommy bayani kuma in shaa Allah zata sauki ta fahimci komai,ya mata godia sannan ya kashe wayar gaba daya ma.
Cikin daren nan abuturrab tunani yake tayi akan inda zasu nufa,wata zuciyar nace masa su koma gimbe wata kuma nace masa aa,kuma yana tunanin yanda zai,fara fuskantar ummi ma.samha ki,baccin ta kawai take,don ko abincin ma da yayi,yayi taci qi tayi tace bata jin cin komai.
Dan Allah kuyi hakuri da wannan bana jin dadi ne.
HASKE WRITERS ASSO*_Typingπ²_*
π€°π»
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{πͺwuk'a bata hudashiπ‘}_
*_Bilyn Abdull ceπ€π»_*
*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_
*_part 2_*
(littafi na biyuπ)
2β£8β£
"Sakina kinsan miyasa aka d'akkoki aka ajiye anan harna tsawon kwanaki hud'u?".
"a'a yalla6ai".
"Inason wasu bayanai awajenkine, miye alak'arki da gidan Alhaji mustapha Adamawa?".
"ni mai aikice agidan yalla6ai".
"Aikinmi kikeyi?".
" sharan d'akunan masu gidan, saikuma falo dadai sauransu".
"Uhm, atunanina Wanda ka yarda dashi kake sakarwa shiga lungu da sak'o Na gidanka, danya gudanar da irin aikinki, da alama kema masu gidan sun amince dake kenan?".
Cikin in ina tace, "ha...hakane yalla6ai, amma nima duk sanda zanyi wannan aikin, musamman Na bedrooms nasu saiwani d'an gidan yatsaya akaina harna gama, sannan mu fito tare".
Shiru ya khaleel yayi yana kallonta, yakoma jikin kujera yana lilawa ahankali, hannunsa rik'eda bindiga yana sosata akan kwantaccen sajensa zuwa baki.
Sakina dai atsorace take sosai, tunda take bata ta6a ganin bindiga ido da ido hakaba, saidai ta 'yan sanda, itama daga nesane.
Kusan mintuna biyu baisake cewa komaiba, sai zuwa can yajeho mata tambayar data gama rikita dukkan illahirin halittar jikinta.
"Hakan yana nufin basu yarda dakeba kenan kema? Dukda tsawon shekaru Biyar dakika d'auka kina aiki agidan? Shin wacecema talatuwa agidan?".
Tsoro, razana, kad'awar ciki data zuciya duk suka riski sakina lokaci d'aya, takasa cewa komai, sai zufa dake keto mata takowacce ga6ar jikinta.
Cikin daka tsawa yace, "nace wacece talatuwa agidan dakike aiki?!!".
"yalla6ai fad'ata tamkar salwantar rayuwatane narantse maka, sannan bansan miyasa basu yarda dani d'inba".
Wani murmushin k'asaita yayi, tareda fad'in ''dak'yau yarinya, anzo wajen".
"Ki fad'amin, kokuma kafin ki koma wajensu su kasheki, ni zansaka alburushin bindigata acikin kanki, saidai akai musu gawarki su tambayeta".
Hawaye masu zafi suka fara zarya akumatun sakina, tace, " yalla6ai zan fad'a maka, amma Dan ALLAH karufamin asiri karkace nina fad'a".
Kansa ya jinjina mata yana lumshe idanu, amma baice komaiba.
Tace, "shekaruna kusan biyar ina aiki agidan, lokacin da'aka kawoni banwuci 14 ba, kuma talatuwace ta d'akkoni daga k'auyenmu Na boza a fika Local Government, jihar yobe, mahaifina da hannunsa yabadani wajenta, bayan tabashi mak'udan kud'ad'e, ina kuka mahaifiyata Na kuka aka taho dani. Koda aka kawoni Abuja wani gida aka kaini, agidan akwai 'yan mata dayawa, k'anana da manya, kuma kowanne irin yare dake Nigerian zaka samu, hardama 'yan Niger dawasu k'asashe makwaftan Nigeria, banfahimci abinda yatara wad'annan mata agidanba aka d'akkoni aka dawo dani gidan Alhaji mustapha, nikaina bansan dalilin yin hakanba, amma daga nanne nacigaba da aiki agidan, Alhaji mustapha ba mazauni baneba, shiyyasa gidansa yazama k'ark'ashin mulkin matarsa, dukda dai nakanji masu gidan sukan tattauna akan hajia khaltum tanada kishiya, kuma alhaji mustapha yafi zama a can, yalla6ai satar amsa 1 zan baka, nasan kaid'in kwararrene Dan nakanji firarka awajen yaran gidan, suna yawan yabama kwazonka saboda soyayyar da baby take maka".
Da Sauri ya khaleel yataso daga jikin kujerar, ''kinga fad'amin wace satar amsace?, bar batun wancan shirmen".
Sakina ta jinjina kanta tace, " yalla6ai mafi yawancin masu zuwa gidan wajen hajia khaltum, namiji ko mace zaka samesu dawani tambarin hoton tarttu na π¦kunama a damtsen hannunsu Na haggu, tabbas wannan shine tambarinsu, wannan kawai Na iya fahimta tartare dasu yalla6ai, wlhy iya gaskiyata nafad'a maka, Dan ALLAH karka kasheni, kuma karkace Nina fad'a".
Kwantar da hankalinki, zansa a maidaki yanda bazasu fahimci komaiba, da sauri yad'auki βwaya yayi kiran office d'in Mahfouz da Basheer.
Babu dad'ewa saigasu sunzo kusan atare, saida suka k'ame, tareda salute nashi, sannan ya khaleel yace, "Mahfouz! Amaida yarinyarnan, amma yanda za'a iya fahimtar saceta akayi".
"OK sir"
"Kibishi kuje, inhar ina buk'atar k'arin bayani zansa akuma d'akkomin ke".
''To yalla6ai ngd, tayi maganar tana hawaye, Dan bata fatan akuma kawota wannan wajen".
Saida aka d'aure idonta kamar yanda aka kawota sannan aka fita da ita.
Ya khaleel yamaida hankalinsa akan Basheer dake zaune, ''Basheer ina buk'atar hotunan gawar David".
" OK sir!, bara na kawo, amma akwai Na binciken k'arshe da akayi suna hannun Oga Joseph ".
Jin jina kai khaleel yayi, yakira Joseph akan yakawo masa file d'in binciken mutuwar David.
Babu dad'ewa saiga Joseph ya iso, kar6a khaleel yayi yafara bincike, zuwa can yad'auki wani hoto da David ke shinfid'e a table doctors nata aikinsu akan gawar, damtsen πͺπ»hannunsa ya khaleel ya kalla, cikin zare ido yace, "Joseph hoton miye wannan?".
Kar6ar picture d'in yayi yana kallo, sir! Inhar hasashena yayi dai-dai wannan kunama ceπ¦, dukada ba'a gani dak'yau".
Da sauri ya khaleel yamik'e yana fad'in Joseph inason ganin gawar David yanzunnan.
" OK sir!, idan ka shirya saimuje".
Cikin takunsa Na jarumta da isa yake tafiya, yanayinshi kawai zaka kalla kagane ransa a 6ace yake, sunshiga inda akan ajiye gawawwakin wad'anda wahala tasakasu mutuwa, ko aka kashesu, kokumadai Abu mai muhimmanci yasaka aka ajiye gawar tasu, Dan ayi bincike akanta.
Ma aikatan wajen sai k'amewa sukeyi, kasancewar suma police ne, amma likitoci.
Bakai tsaye su ya khaleel suka shiga wajenba, saida aka basu wata Riga suka saka, suka rufe dukkan jikinsuπ¨π»βπ, har hannayensu da hanci sannan suka shiga, doctor Sadam mai bincike akan gawar David yabud'e abinda aka lullu6eshi, bayan anjawo gawar daga cikin wani glass, fitulu aka kunna saitin gawar David.
Doctor Sadam yabama khaleel wata fitila mai haskeπ¦, suna haska damtsen hannun David Na haggu saiga hoton kunamaπ¦.
Hoton wajen Joseph ya d'auka har sau biyu sannan suka fito.
Ahanya khaleel kecema Joseph, ''wato da muna aikine a birkice, ko kad'an mun Gaza samun bakin zaren matsalarmu sai a yau, tabbas akwai masu laifin dake da alak'a da juna a setetion d'innan, amma wad'anda suka kashe David basusan wannan sirrinba, mu kanmu bamusan da hakanba, wannan tambarin kunamar yana nufin tambarin wata k'ungiyane kenan?".
Maganarka gaskiyace sir, amma ya akayi kagane wannan tambarin kunamar?".
Ya khaleel bai bashi amsaba har suka k'arasa office d'insa, yacema Joseph kiramin Taheer, youseef. Adams, & Solomon".
βduk yagama kiransu cikin mintuna k'alilan.
Babu dad'ewa saigasu sunzo.
Yana shan shayin daya had'a suka shigo, kowa yazo saiyayi gaisuwa sannan ya zauna, kowa yayi shiru yana sauraren boss.
Khaleel yamik'e hannunsa d'aukeda mug d'in tea yanasha a hankali, idonsa a kansu, "kunsan dalilin kiranku?".
Atare sukace a'a sir!.
Remote yad'auka, ya danna TV d'in office d'in, saiga hoton kunamar dasuka d'akko ajikin gawar David, "wannan kunamarce, ita wannan kunamar takasance tambarin nawata k'ungiya, kuma nasameta ajikin David, ranar Taheer kasanarmin kana zargin alak'a tsakanin David da barau modibbo ko?, to yanzu inason abinciki wannan kunamar ajikinsa, bama shi kad'aiba, harda duk wasu criminal's da ake zarginsu da safarar miyagun kwayoyi kamar David, sannan David yana safarar yara shima, kenan dukmai alak'a dashi akan bigire d'aya suke?".
"Zamu gudanar da aikinmu da lura, shiyyasa Na taraku kud'in amintattuna, bana buk'atar asaka wasu yara a aikin, dakanmu zamuyi, saboda akwai magoya bayan su David acikinmu, wannan ne yasakasu kasheshi dankar yafad'a mana komai".
Gaba d'ayansu suka jinjina kai.
Adams yace, " sir!, aikuwa akwai wannan hoton kunamar a hannun Moxies".
"Da gaske"?.
" am telling you sir".
"Kenan Moxies yanada alak'a da David?".
" zamu iya cewa hakan".
To inkuwa hakane, Ku bincikamin Ruth da aka kama da yara a air port zataje Dubai, sannan Solomon miye labari gameda bincike Dana sakaku akan email d'in sirri da'aka turo sunayen su Ruth aciki?".
Sorry sir, munata k'ok'ari, amma gaskiya mai email d'in mutumne mai wayo, Dan saida yabi matakan Kare kai daga binciken kwankwanto kafin yafara aikinsa, kuma tabbas yasan computer sosai, inhar ba k'arya zan makaba zan iya cewa bamu samo komai game dashiba, saidai kuma yin maganar kunama mai tambarin k'ungiya yatunamin dawani Abu, tabbas mai email d'in yasan wani Abu dangane da wannan k'ungiyar, domin duk sak'on dazai turo akwai hoton k'aramar kunama da bindiga kusada ita, bara kaganai". 'Solomon yay maganar yana bud'e laptop d'insa, mik'ewa yayi yay connecting da TV d'in office d'in, tana gama searching saiga jerin sakwannin mai email d'in sirri, acan gefe mak'ale kunamar take,
Showing 75001 words to 78000 words out of 181849 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26 Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61