Dan mamakinta.
Hajia babba ce ta harzuk'o zata shak'e Aysha, da sauri Aysha tad'aga mata hannu tanaja da baya, " A'a fa Surukata, karkiyi wannan kuskuren, akwai jikanki anan", tanuna cikinta, "sannan ta6ani babban kuskurene dazai iya 6allo ruwafa, nidama shawara nazo Baku, aganina daku zauna tada jijiyoyin wuya kan k'yautar jika da ALLAH yabaku, gamma kulura da abinda ke tunkaroku fa, kuyi azamar bincika ina Kubrah? yau tsawon kwanaki 3, itada tace zataje Lagos tayi kwana 1".
" sannan kekuma k'awar surukata kibar tada jijiyar wuya akan beeb guy, 🤣🤣kema yasama miki jika kuma d'a ajikin 'yarki babie🤪".
"Please & please aminan juna, abar fad'a fa, kusan masu iya magana nacewa *_SHARRI 'DAN AIKENE, DUK KUMA INDA KA AIKASHI SAIYA DAWO YASANAR MAKA YAJE😉_*.
Bye, har Aysha tafita tadawo, "o, wlhy Na manta suruka, dama inason fad'a mikine idan za'a siyama mufeeda kayan haihuwa atuna da d'an jikalle🤨, tayi maganar tana nuna cikinta🤣🤣, tafice tana 'Yar dariyar mugunta.
Rasa wanda zai iya motsawa acikinsu akayi, maganganun Aysha sungama dukan zukatansu, kowanne arikice yake, hajia khaltum ta kalli hajia babba, itama kallonta takeyi, " Aminiya da gaske yarinyarnan keyi? Habibu yayima babie ciki, kuma ankama kubrah?".
Cikin marairaicewa hajia babba tace aminiya ban saniba, amma ina mamakin rashin dawowar kubrah dama, Dan kwana d'aya tace zatayi, gashi tunda tatafi bata kiraniba", hajia babba tayi maganar tana zama agado ja6ar'.
Itama hajia khaltum zubewa tayi, sai zufa sukeyi kamar babu fanka ad'akin, jiki Na rawa haji khaltum ke Neman number Kubrah, amma switch up, tagwada yafi sau 30, maida akalar kiran tayi kan wata mata, ko gaisawa basuyiba tace kubrah tazo?".
Daga can aka sanar mata batazoba, amma tabbas sunji k'ishin-k'ishin cewar an kamata....
Aii zabura hajia khaltum tayi itada hajia babba, kowacce tarasa inda kemata dad'i, sai faman zagaye d'aki sukeyi suduka, sun rasama wane tunani zasuyine, zuwacan hajia babba tace, "Aminiya miye mafita?".
Wlhy aminiya kaina ya toshe, kibani nanada gobe, inaso naje Na binciki babie yanzunnan".
"OK saikin dawo".
___________________________
Tunda Aysha takoma 6angaren Amman yanayinta ya canja, daka ganta zakasan tana cikin farin ciki, hardai Ammah takasa hak'uri ta tambayeta.
Murmushi Aysha tayi, "tace babufa komai Ammah".
Ammah bata sake cewa komaiba.
**********
Tunda ya khaleel yabar office baizame ko inaba sai Cinema, abakin k'ofa yatsaya, duk wani mai shiga da fita akan idonsane shida Taheer da youseef da Joseph, suna nan tsaye kuwa saiga beeb guy da 'yanmata biyu, saikuma abokansa, cikin nishad'i suka kar6i ticket suka shiga, suma su ya khaleel suka kar6a a sannan, su habeeb na gaba su ya khaleel Na bayansu, can kallo yay nisa habeeb yamik'e zaije fitsari, asace Youseef yabi bayanshi har toilet d'in.
Habeeb nacikin fitsari youseef yashigo, juyawa yayi yad'an kallesa ya janye idonsa, youseef yad'anyi kamar shima fitsarin yakeyi, Habib nagama youseef yayo kansa, yaje yatare k'ofa.
Cikin kallon sama da k'asa habeeb yace, " Malam lafiya kuwa?".
"Dadai sauk'i, dama zan fad'a makane kasan an kama kubrah kuwa?".
" kubrah fa kace?, wasa ko gaske?".
"Mizaisa namaka k'arya, idan kanason tabbatarwa zomije kagani".
" a tunaninka kai tsaye zan yarda dakai?". 'Cewar Habib'.
Murmushi youseef yayi, yazaro waya a aljihunsa yanuna masa k'aramin video lokacin da'ake kama kubrah, yace budurwatace, dakanta taturomin video d'in nan kafin su kwace wayar, kaga sak'on data turomin akan Na nemeka mu tatatuna yanda za'a ku6tar da ita".
Kar6a Habib yayi, yaduba sak'on, tabbas no d'in kubrah ce, babu musu yabi bayan youseef har waje, suna zuwa jikin mota yafaki idon mutane ya shak'a masa abunda ke cikin hanky d'insa, tuni jikin Habib yasaki, yasulale zai fad'i, youseef yay saurin turashi mota yarufe, sannan yakira number khaleel yace aiki ya kamalla, sufito kawai.
'Dai-d'ai suka ringa fitowa, sabida tsaro ba tsoroba, daganan ya khaleel gida yawuce.
Youseef da Joseph kuma suka wuce setetion dansu kai Habib.
Sanda yashigo gidanma su Ammah harsun rufe k'ofa alamar sunyi barci kenan.
6angarensu yawuce kawai, shima yayi duk abinda yadace yakwanta.
Har yau maganganun Aysha suna masa yawo a kwalwar kai.
🤣hajia khaltum batasan cikin yana jikin salima baneba, Aysha tayi yawo da hankalinta ne kawai..........✍🏿
🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀
*AMFANIN SOYAYYA*
(aure)
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
ASHBAT
*kun bani dariya fa Sis*
*masu neman*
*SA A YAFI GATA*
*SA A YAFI GATA*
*Novel din JATTKO ne bai fito ba amma yakusa zuwa gareku insha Allah*
*SA A YAFI GATA*
*Labari ne da ya kunshi abubuwan tausayi da maskinan mu suke ciki labari ne da yake kunshe da abubuwan da sai wanda ya karanta ne kadai zai san da haka*
*SA A YAFI GATA*
*labari ne wanda shi nafara rubutawa amma saboda ina da burin fitar dashi kasuwa yasa na ajiyeshi DAMATA yarigashi zuwa online*
*SA A YAFI GATA*
*SA A YAFI GATA*
*B JATTKO*
Kainuwa writers association 🤝🏻
*23*
hade ta yayi da jikin sa tsakale wuyansa tayi sosai dan atunanin ta dukan ta zaiyi kallon sa takeyi ido cikin ido
Cikin cunkusheshen murya yace
"dena kallona da wannnan karuwan idon naki."
Ahankali ta rofe idon
shiko dama haka yake so dan aganin sa zata iya renashi idan taga abinda zai mata
dan so yake yagane wa idon sa gaskiyan boob's din ta na asaline ko ciko da bra ne
Akan kujera 2seater ya kantar da ita a hankali yasa hannunsa yadan d'aga wuyan rigan ta ya kafa kansa yana leken Boobs dinta yagan su wasu tula tula ko bra bata sa masa ba
Ashe na gasken ne ba irin na Halima bane da take masa ciwo da bra mesoso wani irin yawu ya hadiya kut
da farko kafa kansa yayi kamar zai kai bakin sai ya tuna da zata renasa
hannunsa ya kai ahankali zai Shafa amma ya kasa ya janye da sauri
Ruwaida data ke kallon komai dan ba duka idon ta rufe ba wani ban Karo da jirjin ta tayi tare da Kai hannunta ahankali kamar zata sosa cinyarta amma sai ta sauke a inda sandan girman sa yake jin sa tayi gem wani irin shafa tayiwa wajen wanda yasa Mall yasaki ihu tare da sakin ta yakoma gefe yana haki gaba daya jikin sa ya sake
Halima duk tana kallon su amma sanin halin Mall yasa takoma gefe tana cije lips
Ruwaida me kewa tayi tace "na bude ?
ahankali ya mek'e hannun sa zai janyota
tayi saurin tashi tana tafiya na jan hankali
sai da tahau matakanan karshe
tace "yamall ya zuba mata lumsasun idon sa
tace "zuciya ba zata taba samun nusuwa ba har sai anbata abinda take so ko kana son amuku shisabi da zuciyar ka ne
kuka fa kala 60 kawai zakayi
Tacire boobs dinta duka biyu tana shafawa tace haka fa kawai zuciyar ka yake bukata amma hannun ka yakasa
Mall daga inda yake yana ganin yanda hannun Ruwaidan yake lumewa cikin na Fulanin ta tsaban raushin su gawani sheki da sukeyi
AI take Mall ya dafa Maransa da yadameshi da murdawa yazame kasa
Ruwaida tana ganin haka tasan Mall yagama kamuwa yanda take so juyawa tayi tana wani irin kad'a jikinta ta haye ta rofo koma tana dariya
Afili tace "Hamrah ina ma da waya a hannuna da nagaya miki maza duk muzuran su sudin bakomai bane awajen mace."
Halima sai lashe lebe take dan tafi Mall shiga wani hali
amma afili kuma cikin fada tace "sweet yanzu ba abinda zaka iyayi akan wannan iskancin da yariyarnan ta tsuro dashi sai ma biye mata agabana kake wani rungumanta dan karuwanci."
"Stop Sadiya karki kara kiran AISHA Karuwa kin manta ko ba aure yar uwa tace duk karuwancin ta tunda tazama yar uwa kuma mata agare."
"au dama kana sonta kenan kuma da kake cewa haka waye bai san Ruwaida kala ba kuma naga kaima da bakinka kana ce mata Kar.......
wawan mari Mall yasakar mata
Ya nunata da yatsa
yace babban kuskuren da zaki sake tabkawa aibata yar uwa ta bana son ki sake yin abinda zan taba lafiyan ki dan bana daga cikin namiji me dukan mata yanzuma dan kinyi kuskure ne. "
ko awajen kwanciya Mall juye juye yake
Halima ta matso jikin sa ta rungumeshi ta baya tace" my sweet wai hakurin dana baka
baka hakura bane ?."
"na hakura kuma yawuce. "?
"to idan ka hakura meyasa ka juya min baya gashi a duk kan alama kana cikin tsananin bukata dubi yan da kake fa takai hannunta kan abin sa
janye jikin sa yayi yakoma gefe
Azuciyar sa yana cewa nagaji da wahala bana fuskantan komai bana jin komai amma Ruwaida kallon ta da ido kadai yana jefani wani hali balle ma tun d'azu fana rungumeta amma har yanzu gashin jikina bai kwanta ba bandena jinta a jikina ba
Haka Mall ya kwana washe gari da safe Mall yayi shirin tafiya China saboda barnan da yayi dole sai yaje can zaiyi setting din abubuwa
Halima tarakoshi har general parlour har zai fita yaga bazai iya fita ba dan idon sa ya nace sai yaga Ruwaida jakan sa ya mek'awa Halima yace my dear ina zuwa ya haura sama tun daga parlour har zuwa bedroom din da yake sammani a nan take k'al k'al yake kamar ba atakawa duk da bai taba ganin masu aikin gidan suna haurawa saman Ruwaidan ba gawani sanyayyen kamshi da yake fita
Tsayawa yayi yana shakan tumfashi yana tunowa da maganan wani abokin su a sanda sukayi aure yace
_Sahal Wllh na tayaku murna zaku mure rayuwan aure ai duk namijin da ya auri matar da tayi zaman bariki to bashi ba sha awar wata dan sunsan kan bariki da yanda zasu kama miji kai ko me matane matar idan ba tayi hankali ba tana ji tana gani zata rasa Mijin_
yana wannan tunanin yaji ana fatsa' masa ruwa dagowa yayi yake kallon ta daga ita sai wani guntun towel tana fatse kashinta a lama daga wanka ta fito
suman tsaye Mall yayi yana bin cinyoyinta da kallon ba abinda zuciyar sa take so illah ya jita ajikinsa amma ina ba yason rini dan
bai manta magananta na cewa saita masa kuka kala 60 ba
juya mata baya yayi
yace "zanyi tafiya amma kar naji koda kofan parlour kin lek'a."
kallon sa tayi tana zama abakin gado tace "amma kasan tunda nazo gidan nan ban fita ba ko."
"ok dama so kike ki dinga fita kamar da lokacin kina bariki ko ai idan kikaga kin fita a gidan nan sai a makara ai tun farko na gaya miki."
"naga matar ka kana barin ta fita yawo ko.?
Ai Matata kamila ce ko tafita ba wanda zai kawo mata hari."
Ruwaida tace "caf ai wllh
inason zanna zuwa gidan Hamrah muna fira sannan zanje kaduna dubo Hajja bata jin dadi ."?
"ni kike cewa wllh zakije ai ga hanyan nan."
shiru tayi tana murmurshi
sai da yaje daidai kofa zai murda yafita
Cikin wani mayaudarin murya tace "my sugar nagode da soyayyar me tsada."
juyowa yayi kawai sai yaga ta dan zamo da towel din ga na Fulanin ta afile tana wani bankara da mik'a
ahankali ya tako har inda take ya sugunna a daidai faskanta
yace "yanzu nagane me kike nufi kina nufin dan kina wannan abin naki zan kamu da sonkine har kike gode min
to ban taba cewa ina son ki ba kuma banajin zance."
Dariya tayi tareda sake bankarowa
tace "baka fad'a abaki ba ai fad'an so abaki kauyancine idan kana so idonka da akin ka shizai nuna kuma yana nunawa gashinan ."
Yace "Gayamin aikin da nayi yanuna Ina sonki."
Tace "kishin da kake nunawa a kaina shi ya nuna akwai so me tsanani da yanda kake kallona idonka yana fallasa ka."
bata rai yayi yace "shiyasa kike wannan shigan ko kifito gabana ko?
Ya fisge Towel din tareda tunku d'ata ta fada a kan gadon rigigine amma ta hade ciyoyinta
ya dire saman gadon yakama k'afafuwanta ya bank'ara yana kallon k'asan ta ya dago yana Kalota
yace "kin ga koda zan ganki ahaka so 100 a rana ba zanji komai ba ki dena wahalar da kanki
ko kina tunanin kina da abinda zakija hankali nane bayan nace banayi idan kina tunanin dan kyanki da wani baiwar jikin ki zan shiga wani hali kituna nifa namiji ne bayan ke inada ikon k'ara mata 2 irinki baza sumin wahala ba banida damuwa
sai de idan kece kike da sha awa ki fad'a na biya miki koda a hannu ne
amma fa hannun ma na hagu
dan karki cutar da kanki nima ki daura min hakkki ya zanyi tunda Allah yariga ya dauramin hakkin ki."
Ruwaida kallonsa tayi ido cikin ido tana karantan yanayin da yashiga cikin tsananin bukata wanda baki bazai iya fada ba idon sa yayi jajir gaba daya jikin sa a mace yake tasan duk abin data masa awannan lokacin bazai iya daukan wani mataki ba
Murmurshi tayi tace "haba my Mall ko kasan mata kala kala ne kamar yanda kankana duk sunan sa kankana amma test din sa a baki zai iya bambanta."
Ina bazai iya magana ba
ganin jikin sa yasake sosai idon sa kem a gabanta
ta yunkura tameke da gangan ta goga boob's dinta a fuskan sa daidai lips din sa taken goga kirjinta
wani irin kara Mall yasa tareda yin ruf da ciki ya kwanta a gadon yana dafe da maransa duk da Ruwaida tasan meyake damun sa bataji tausayin sa ba tana danne dariyanta
tace" yamall meyake damun ka ".
"kece".
Yayi maganan yana lalumota ganin halin da yake ciki tasan idan ta shiga hannunsa zai Iya yin komai ita kuma bata shirya yanzu ba sai ta rama duk wulakancin da ya mata kuma sai yafurta yana sonta agaban dinbin Jama a kamar yanda ya furta baya sonta da ita kwara a Aura masa kuturwa kurguwa ko iya Ramai
Har yanzu su Nafi sai maimaita wa suke sun maida abin abin dariya basu san k'ona mata rai suke ba
da sauri tayi hanyan bathroom sai da takama handle din kofan ta juyo tace "my sugar Allah yabada sa a sai kazo ta juya baya ta kad'a masa mazaunan ta ta shige ta danna sakata
Mall rufe idon sa yayi cikin mawuyacin hale yake cikaba da juyi har yakai matakin da zai iya fita amma haryanzu bashi da kyan gani ta k'asa
yana saukowa yaga Halima tana rike da wayoyin sa sai ringing suke
tace haba my sweet Wllh daddy yakira yafi so 12 daga shiga sallama ka zauna haka."
"sorry dear ki dauka kice na shiga wanka bari na dan watsa ruwa ko."
"wanka wanka kuma abinda Halima tayi ta maimaita wa kenan
ruwa me sanyi ya sakarwa kansa yayi luf acikin bathtub din yana tunanin mafita to ma meye yake hanashi kwantar da kai a wajen Ruwaida ne bayan ya gama aminta tana da duk abinda yake so awajen macce
gasonta kullum karuwa yake da yakasa control din kansa har ta gane yana sonta shiyasa take masa duk wani iskanci
murmurshi yayi a sanda yatuna wai shi zai mata kuka kala 60 tukun tabashi kanta yarinya zaki gane baki da wayo idan na dawo wato ke gaki yar duniya ko bari nazo na nuna miki yan barikin naki ba irin Ismail bane
"Ismail yanzu sai yanzu kaga daman fitowa."
kansa ya sosa
Yace "daddy da sauran lokaci fa jet dinma da zamu tashi dashi yanzu saukan sa kuma tun daga Dubai yazo."
"OK wai garin yaya hakan ta faru ne sai kace baka da ido."
"Daddy nagaya maka Ruwaida ce ina tashi ta dauki laptop din tafara min danne -danne har ta tura amma kar ka damu za a gyara fa."
tunda Mall yatafi Halima take cika gidan da k'awayin ta idan yansanta suka hana su shiga da kanta take suwa bakin get ta dauko su wasu ma agidan suke kwana
Ansa ranan auren Affan da Kharajina
bawani lokaci me tsawo aka saba dan hadawa za ayi da na Nafi da mujashid
Sai Farida da Aminu P A din Mukaddam saura sati 2 aure
gaba daya
amaren Sun tafi meduguri gyaran jiki
Halima da kawarta Baraka a gaban doctor Baraka tace "doc ba yanda za ayi cikin nan yazube wllh watan ta 3 kawai da aure kuma ace tana da cikin wata 6 ka temaka mana Mijin ta yana da kudi tana sonsa konawa ne zamu baka."
numfasawa yayi yace "ba halin hakan cikin fa har yashiga wata na 7 ba halin zubarwa dan dama mahaifar tagaji da zubar da cikin idan aka taba cikin komai zai iya faruwa."
Halima tace "ni wallahi ko mutuwa zanyi dana rabu da wannan gidan gwara na mutu amma sai cikin nan yafita."
Doctor yace "toni gaskiya bazan iya aiki cikin kasada ba."
rai abace Halima tafito ta bude mota tashiga mazaunin driver ita ma Baraka ta bude tashiga
"to ke banda Abu irin naki ma har ciki yayi wannan watannin a jikinki baki
Showing 108001 words to 111000 words out of 181849 words

___________________
Hajia khaltum kuwa tana zuwa gida tatasa babie gaba sukaje asibiti, gwajin farko yanuna babie batada ciki, ajiyar zuciya hajia khaltum tayi, hankalinta yad'an kwanta, suka dawo gida, mamakinta babie taitayi, dan batasan ma'anar gwajin ciki da ammi takaita aka mataba.

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37 Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61