sani ba badan naga tudun cikin na fargar dake ba da ina ga sai Kenzo nakuda zaki gane
haka fa kikayi a cikin Jidda saida yayi wata 5 kika sani sai fitowa tayi duniya
duk da cikinki ba fitowa yake ba ai zakiji nauyin sa."
"Baraka kinsan idan ina shayarwa bana period kuma ina yaye jidda kinsan nayi auren nan ashe nayi tazarce ban sani ba koda naji alamun ciki ajikina wllh nazaci na Mall ne har nafara lissafin nazama uwar masu kudi sai da ki kace cikin anya baifi haka ba nagane kinga an tabbatar mana da bana Mall bane nashiga ukku yazanyi baraka?
.ta kwantar da kai a sitiyarin motan ta saki Kuka
Aranan da Mall, Zai zo bai gayawa kowa ba kuma anci nasaran abinda akajeyi dan haka ya shirya musu zuwan bazata
A gidan sa na airport yayi masauki sai da ya huta sosai yayi wanka ya dauki motan da ba asan shiba yafita zuwa gida soda yawa yanayin hakan saboda idan yaje nesa da get din gidan yake tsayawa yaga yanda security suke gudanar da aikin su Yau ma haka adan nesa da gidan yayi parking yadan sauke glass din kadan yana kallon su wata budurwa yagani a tsaye tun daga nesa yaga tsantsan kamansu da Halima da alaman kamar rokon su take subarta ta shiga basu barta ba
gajiya tayi tafara tafiya sai da tazo jikin motan Mall ta jinginu ta zaro wayanta Nokia tayi Kira ana dauka tafara magana cikin fada
"haba Halima wane irin wulakanci ne nafi awa a tsaye amma kinki kifito kitare sojoji sun hanani shiga
Dayake wayan me k'arane kuma a handfree yake har amsan Halima Mall yanaji
"wai Fati meyasa bakida mutumci ne ke kullmu sai Kinzo ne ni bazan samu daman fitowa ba."
"haka ma kikace bazaki samu dama ba ko to dama ba zuwan kaina bane Mama ce ta aikoni na karba mata wani Abu Jidda batada lafiya ta kaita asbiti ta kashe mata yar jarin awaran nata tace kikara mata wani ko Wllh ta hado miki kan yaranki ta kawo miki kin samu jin dadi kin manta gida kina gina wasu."
Halima cikin tsawa take magana tace "wai meyasa Mama take son tada min hankaline duk kudin da nake aikawa bai shiyeta ba ta barni da abinda yake damuna man yanzu maganan cikin nan idan yafito na isa na zauna a gidan ne."
Fati tace "ai maganan ciki angama dashi dan Mama ta karbo miki wani guru a wajen wata yar me ganye zaki daura gurun zai kwantar da cikin baza ki haifu ba harsai sanda kika ga dama kika kunce gurun zaki haifu shima zaki bada kudin sa kuma kudin dayawa ne."
da saure Halima tace " yanzu ina gurun.?
"gashinan awajena."
"Ok gani nan zuwa."
tana kashe wayan Mall yana banko kofan a tsorace Fati ta koma baya
Amma kafin tayi wani yunkuri har Mall yajefa ta amota
"kina son lafiyan ki ko kina son na fasa miki kwakwalwa da wannan yanuna mata bindiga."
cikin tsoro tace "zan fada maka."
"Maganan da naji kinayi nasan gaskiya ne amma ina son k'arin bayani Halima wanda take matsayin Matata itace *KYAN BARIKI* kuma itace *UWAR DABA ME ARNA* "?
cikin in ina tace "eh daga nan Fati ta kwashe komai ta gayawa Mall har zuwa yanzu da take da ciki ake son a kwantar ace nasa ne
wayan Fati sai ringing yake Mall yace" ki daga kice mata kin gaji kin juya gida sai gobe zaki zo
"Hello Halima nafa gaji nakoma gida sai gobe zanzo."
"kan uba ashe ke yar abukacan ubace."
ta dinka kawo asher tana makawa
har ta kashe wayan
Mall yace "yanzu kina nufin kawayen ta yan lesbian da mazan da take nema tun tafiya ta agidana suke."
Fati tace "eh Buba yana nan Baraka da Hafsa ma anan suke kwana."
"to yanzu zan shiga gidan amma bani wayan ki kuma zaki zauna a motan kafin na fito gudun karki b'ata min aiki ".
mek'a masa wayan tayi yafita tare da kulleta
Security din kofa ayanda su kaga Mall suyi mugun tsorata sojojin suka dinga kamewa ko kallon inda suke bai yiba
Direct part din Haliman ya shiga shiru kaman ba kowa d'akin da yake a mazaunin nasa ya shiga kararen sukari Yafara cin Karo dasu Kafin ya dauk'e idon sa yadora akan tabkeken gagon sa da dawani kardi yake kwance yana latse Latsen waya ahankali yake takawa har inda yake
Buba yace "Honey wllh wani aikin sai mutane na zokiga wani kalan sex gaskiya sunci gaba a......
maganan ne ya makale masa asanda ya daura idon sa akan Mall jikin sane ya fara rawa yayi wurgi da wayan da yake kallon batsa
cikin murmurshi Mall yace Buba ko kar ka tsorata aiki zan baka ina son kakira Halima da kawayen ta kuyi lalatan na gani da idona zan shiga cikin wancen gadon yanuna wani karamin gado me runfa da lable irin na turawa ina son na ganewa idona hanin Halima ne dauki wayan kace suzo
Buba ya dauki wayan Halima kira " Yade Halee najiku shiru fa."
"kafiye naci nace maka gani nan."
Buba yace " pls ba ke daya ba harda Baraka."
Halima tace "kaji jarabebbe."
Da sauri. Mall yahaye gadon ya saki labiyayen
Ba jimawa suka shigo rungume da juna daga su Sai wani guntun pants
Buba da yake a tsorace yake sha awan sa bai tashi ba Halima matsowa tayi kusa dashi tace "wai kai dan wulakanci dama duk wannan kiran dube ka kamar wani lawurje."
tasa hannu cikin wandon Buba tana kadawa
Buba yace "ah ah ai ku zaku ta damin sha awan kufara nagani."
Atake Halima da Baraka suka kama aiki amma tun kafin suyi nisa
Mall ya duro agadon jikinsa yana wani irin rawa idon sa biyu-biyu yake Kallo ina bazai iya daukon kowane irin mataki ba tunda gashi nan ko bakin sa ya kasa budewa yayi magana
Halima ko tsabagen tsoro da firgicin suma tayi
Mall kokarin sa yafita daga d'akin kafin bugawan zuciyar sa kansa juyawa yake Allah ya temakeshi yana fita kofan get din gidan nasa yaci karo da escort din sa ganinsa tafe da kirji yasa suka ririke shi har part din Ummi
Ummi cikin kidima take tambayar sa "me yafaru kifa kansa yayi a cinyarta yasaki kuka escot din sa ficewa sukayi
Ummi ta tsorata Ismail da kuka abune da baza ta iya tuno shekarun ba tunyana yaro ba karamin abu bane yake sashi subar da hawaye
dena kukan yayi cek ya tsaya da kukan yace "Ummi wane mataki zan dauka meyaka mata nayi musu ."?
"suwa meyafaru "?.
waya yafito dashi yakira yace adauko masa Fati a cikin mota
ya kalli Fati yace "ki fadawa Ummi duk halin yayarki
Fati ta zaiyana
Ummi salati tasa tana tafa hannu
Mall ma yakara mata ta abida yagani yanzu
atake Ummi takira family meeting dan ahana Mall daukan doka a hannu sa ayanda yake tasan zai iyayin komai
Baba Haruna sai da yasa aka Kira malam Zakar Fasaha wanda Halima tayi karyar Baban tane aka shiga meeting Halima sai zare ido take
Malam yace "banyi haka da wata manufa ba sai dan nazama silan shiriwanta dama a tunanina idan tasamu koda rabin shekara ne da kaina zanzo na gabatar da iyayenta na gaskiya ku kuma na baku hakuri amma dayake ita bata gaji arziki ba tasa naji kunya tun yanzu."
Baba Haruna yace "malam yanzu ma badan cikin ba ba abinda zai sa arabu da ita inde tayi tuba to gashi bata tuba ba kuma ga cikin dan ko da Ismail bai saki Halima ba ba aure a cikin idda."
Abba Idiris yace "Towai ni da aka tashi aure baku je anyi test bane."
shiru Mall yayi danshi baya son adin ga dangan tashi da Halima yanzu
tsawa Abban ya daka masa yace "ba tambayan ka nake ba.
"Abba anyi amma bana zarginta da ciki ba ayi na ciki ba kawai na HIV da group blood din mu Alayi saboda sikila."
Haka Halima tadin ga kuka tana neman yafiya Mall abaki yace ya tsinke igiyoyin auren sa duka
Mall bai hana
Halima daukan duk abinda yabata ba daga kan motocin duda 2 da ya mallaka mata har zuwa kayan d'akin
Ruwaida ko a wunin naran bata sauko ba bata san me ake ciki ba ma dan tun tafiyan Mall bata son saukowa saboda yanda mutanen Halima suke binta ta kallon ita wani lokaci har tsoro suke bata
Gashi masu shigo mata Kharajina Farida Nafi Sun tafi maiduguri wajen Ayya gyaran jiki
motsin bode kofa taji ta juyo
Ganin sa tayi a murtuke tana binsa sa kallon har ya ajiye wayoyin sa a kan table yashige bathroom
tana kwancen yafito da towel a daure a kugunsa sai na hannun yana tsame ruwan cikin gashin sa dashi gaban mirror ya tsaya sai faman shafa sajen sa yake kamar wanda ya rasa abin yi
Ruwaida zuba masa ido tayi jin kai ta kamewan Mall yana cikin abinda yake kara mata wutan son sa
suna hada ido ta mirror ya d'age mata gira daya tare da cewa "na miki ko
sun guyar da kanta tayi dan yanda jikinta yayi sanyi da kallon da yake mata
"idan na miki ne kiyi bayani kar ki cuci kan ki."
takowa yayi a hankali har inda take ya hau gagon Ruwaida da dama ba kaya ajikin ta towel ne sai blanket da tarufu dashi kuma tana jin towel ya kunce sai blanket taja har kirjinta
"meyasa kike rufewa keba k'aramar Marar kunya bace ai Yau zan fasa kankanan da aka ce sai nayi kuka kala 60."
shiru tayi tana danja da baya dan har ga Allah ta tsorata da yanayin sa
jan blanked din yayi a hankali rikewa tayi gem tace "dan Allah kayi hakuri wllh ban shirya ba ban kai matakinda kake nufi ba Wllh a baki ne futsaran yamall tsoro nakeji ."
Murmurshi yayi yace "ke zaki min kuka kala 60 din Kenan."
yana gama fadan haka taji yana adduar SADUWA kawai ya amka mata bawani wasanni
wani irin k'ara Ruwaida tasa....
tun tana rokon shi har tarasa bakin magana sai cizo da yakushi
shiko Mall ba abinda yake inbanda sunbatu yakira ta da suna yafi 10 ko da yadawo haiyacin sa ba dan ya gaji ba ya mirgina gefe
Ruwaida ko kuka take sosai tana yarfa hannuwa
Duk da ciwon da ya addabi Ruwaida saida ta zare ido cikin tsoro da dashewar murya tace " *DINKI* kuma yamall wllh ba ataba min dinki ba ni budurwa ce Kai kafara sanina wll.....
Kafin ta karasa ya kwasheta da wani irin ball
yace "ki gaya min doctor din da yamiki dinki
da wanda suka sanki zaki ce ni kika sani bayan a gabana doctor yace mahaifan ki ta samu masala a saka mokon zubar da ciki shine zaki je amiki dinki irin na Halima."
Yunkurin sake yin bol da ita yayi
Cikin da dashewar murya tace "yamall kar ka kasheni Wllh zan fad'a maka gaskiya t.......
*Tofa RUMALL Allah ya k'ara lafiya*
*Sis kumin afuwa amma mun kusa insha Allah pg gaba na karshine*
π€°π»
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{πͺwuk'a bata hudashiπ‘}_
*_Bilyn Abdul ceπ€π»_*
*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of experts & perfect writer's)_
*_part 2_*
_(littafi na biyuπ)_
3β£7β£
Tunda ya khaleel yafara bayani kowa yay tsirmai-tsirmai da idanu, dankuwa duk Wanda yake a 6angaren Ammah yaci meatpia d'in, Dan Tasleem ma sarkin tsoro hawaye takeyi, tasandai sungama aiki sukam, yau sai mutuwaπ€£.
Mama ce tadakama Aysha tsawa, tayo kanta zata daka, Ammah ta dakatar da ita.
"Fad'ima kema bakida hankalin kamar iro, waishin kun mantane yarinyarnan k'aramin cikine da ita?, sokuke cikin yazube saboda rashin hankalinku..........?
Maganar Ammah takatse yayinda sukaga Aysha nalayi, tamkar wadda tasha giya, dak'yar numfashinta ke fita, duk kanta sukayi suna kiran sunanta.
Yarab Aysha tazube ak'asa asume, sallalami kowa yafara, Muhseen yafita da Sauri d'akko key d'in mota.
Jikin ya khaleel ne yayi sanyi, dukda bai k'arasa inda Aysha takeba, amma idonsa Na kanta, gashi gaba d'aya mutan gidan sun rud'e, mamace kawai take tsaye agefe kamar ya khaleel, saidai itama hankalin nata amatuk'ar tashe yake.
Baffah ya dakama ya khaleel tsawa akan yazo yad'auki Aysha yakaita mota.
K'arasawa yayi ya d'auketa, koda yasakata mota bai shigaba, sai Anty Mamie ce tashiga tarik'e Aysha, babu Wanda yadamu dashi motocin biyu suka fice aguje.
π€wai inama momyne?.
Tunda hajia babba tabama khaleel meatpia tabar gidan, sai gidan Aminiyarta, cikin farinciki take sanar mata komai ya kammala, yau damuwarsu tak'are.
Atare suka shak'e da dariya, suka tafa, hajia khaltum tace aminiya nasan dolene k'ungiya tabaki k'arin girma wlhy, dama abin yazo a dai-dai, jibine za'ayi gagarimin taron k'ungiya.
K'yak'yal suka saka dariya.
"Amma aminiya wani hanzari ba guduba, shin kinsaka Wanda zai kwashe meat pia d'in idan sunci?".
"A, Aminiya daguduma kuwa, nasaka yarinyarnan Dije mai aiki, babu Wanda yasan yarinyar tanamin aiki ta k'ark'ashin k'asa aii, barama nakirata naji mike wakana agidan?".
Kiran Dije momy tayi, babu dad'ewa dije ta d'auka, jikin dije har rawa yakeyi tace, " hajia akwaifa Matsala".
Zumbur hajia babba tamik'e tsaye, ke banason mummunan labari kinfa sani".
"Hakane hajia amma dolene nafad'a miki, ................kaf dije ta sanarma hajia abinda yafaru, tad'ora dafad'in amma hajia ki kwantar da hankalinki, yanzu haka naje nakwashe meatpia d'in dakika basu, Na canja dawani mai k'yau, koda d'auka akayi danyin bincike bazasuga komaiba, itakuma matarsa dazasu sami bayanai tasuma, bansan miya sametaba, yanzu haka suntafi asibiti. Kinga sauran aiki nakine, saikiyi azamar samun Wanda zai ida miki ita a asibitin".
Ajiyar zuciya Momy tasaki, tace, " shikenan dije, ki kula da komai, yanzunnan zanzo gidan nima".
A gaggauce Momy tayima hajia khaltum bayani, dukda a rud'e suke hakan baihanasu Neman yanda zasu salwantar da rayuwar Ayshaba, sungama shirya hajia khaltum zataje asibiti, Momy kuma tanufo gida.
***********
Suna tafiya asibiti ya khaleel yanufi 6angarensu, meatpia d'in nanan inda suka barsa, tattarashi yayi yazuba aleda, yad'auki key d'in mota da sauri yafito. Aharabar gidan sukaci karo da Momy, kallon-kallo aka tsaya yi, amma dayake Momy A ce, saita wayance, tak'araso gun ya khaleel tana fad'in Ibraheem! Lafiyarka Kuwa? Naganka wani iri?".
Hawayen dasuka mak'ale a idonsa suka ziraro, Momy tak'araso kusadashi sosai tana share masa, 'yan gidan wad'anda basubiba asibitin duk suna tsaye suna kallon ikon ALLAH.
kad'an ya khaleel yazame jikinsa daga kusada Momy, yabi sauran 'yan gidan da kallo, yace, "duk Wanda yasan yaci meatpia d'in yashiga mota muje asibiti".
Cikin dukan k'irji da zare ido Momy tace, " meatpia kuma? miyafaru dashi?".
Bai bata amsartaba, sai cewa yayi "kedai Momy Shiga mota kawai muje asibiti".
"Wane irin nashiga mota muje asibiti? Waimike faruwane? Ninasan ninayi meatpia agidannan yau, kuma anacewa duk Wanda yaci yashiga mota aje asibiti, Ibraheem banason kwana-kwana fad'amin miya faru!?".
Tayi maganar ad'an tsawace.
Rintse idanu ya khaleel yayi, bai cema Momy uffanba yara6a ta gefenta zai wuce, wata razananniyar tsawa ta Dana masa, "kai!!! Ibrahim, banason iskancifa, Dan ubanka inamaka magana amatsayina Na mahaifiyarka shine kake shareni?".
Ransa amatuk'ar 6ace yake, amma cikin sanyin murya yace, " Momy mikeso nace mikine, kefa kika bada meatpia d'innan, kuma kinfi kowa sanin mikika zuba acik........
Baikai k'arsheba ta tari numfashinsa, " minazuba Dan ubanka?".
"Momy A'eesha tace kinzuba guba aciki, kuma dabata ganiba bazata fad'aba, dukda zuciyata bawai ta amince baneba, amma inason Sanin mike tsakaninki da matar d'anki? tabbas akwai wani Abu 6oyayye tsakaninki da A'eesha, yazamemin dolene naje abincika duk Wanda yaci meatpia d'in agidannan".
" yanzu nan Ibrahim harni kake zargi akwai wani Abu tsakanina da matarka??, harma zargina kakeyi nazuba wani Abu aciki nabaku kuci Ku mutu ko? To aii Alhmdllh tunda Baku kad'aine kukaciba, su Ammah ma sunci. shikenan naji, muje asibitin abincikasu".
Babu Wanda yace komai duk suka Shiga mota, harda ita momyn.
________________
A asibiti kar6ar gaggawa akaima Aysha, harsu khaleel sukaje doctors basu fitoba daga kan Aysha.
Cirko-cirko suka iske su baffa, kowa da sak'e-sak'en dake ransa, musammanma baffah daya rasa wane kalar tunani zaiyi, koda Momy sukazo itadasu khaleel bai kalli inda takeba, tabbas zuciyarsa
Showing 111001 words to 114000 words out of 181849 words

shima Mall kukan yasa Ruwaida meyasa kika cuci ruwata kika bawa wasu kanki yanzu abinda naji awajen ki yanzu duk sunji cakumota yayi kigaya min adadin mazan wllh bazan kyale suba
Kuma ki gayamin wane gardi kika mek'awa gabanki yamiki dinki. dan kikoma budurwa?
Duk da ciwon da ya addabi Ruwaida saida ta zare ido cikin tsoro da dashewar murya tace " *DINKI* kuma yamall wllh ba ataba min dinki ba ni budurwa ce Kai kafara sanina wll.....
Kafin ta karasa ya kwasheta da wani irin ball
yace "ki gaya min doctor din da yamiki dinki
da wanda suka sanki zaki ce ni kika sani bayan a gabana doctor yace mahaifan ki ta samu masala a saka mokon zubar da ciki shine zaki je amiki dinki irin na Halima."
Yunkurin sake yin bol da ita yayi
Cikin da dashewar murya tace "yamall kar ka kasheni Wllh zan fad'a maka gaskiya t.......
*Tofa RUMALL Allah ya k'ara lafiya*
*Sis kumin afuwa amma mun kusa insha Allah pg gaba na karshine*
*Za atabo rayuwan Nuraddin sankira a pg gaba*
*ya labarin kaduna gidan Mudda*
*to amare su Farida Nafi Kharajina fa*
*B Jattko*
π€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»βββ€β€β€ππππβ€
β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€πππππβ€β€β€β€β€β€β€*_Typingπ²_*
π€°π»
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{πͺwuk'a bata hudashiπ‘}_
*_Bilyn Abdul ceπ€π»_*
*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of experts & perfect writer's)_
*_part 2_*
_(littafi na biyuπ)_
3β£7β£
Tunda ya khaleel yafara bayani kowa yay tsirmai-tsirmai da idanu, dankuwa duk Wanda yake a 6angaren Ammah yaci meatpia d'in, Dan Tasleem ma sarkin tsoro hawaye takeyi, tasandai sungama aiki sukam, yau sai mutuwaπ€£.
Mama ce tadakama Aysha tsawa, tayo kanta zata daka, Ammah ta dakatar da ita.
"Fad'ima kema bakida hankalin kamar iro, waishin kun mantane yarinyarnan k'aramin cikine da ita?, sokuke cikin yazube saboda rashin hankalinku..........?
Maganar Ammah takatse yayinda sukaga Aysha nalayi, tamkar wadda tasha giya, dak'yar numfashinta ke fita, duk kanta sukayi suna kiran sunanta.
Yarab Aysha tazube ak'asa asume, sallalami kowa yafara, Muhseen yafita da Sauri d'akko key d'in mota.
Jikin ya khaleel ne yayi sanyi, dukda bai k'arasa inda Aysha takeba, amma idonsa Na kanta, gashi gaba d'aya mutan gidan sun rud'e, mamace kawai take tsaye agefe kamar ya khaleel, saidai itama hankalin nata amatuk'ar tashe yake.
Baffah ya dakama ya khaleel tsawa akan yazo yad'auki Aysha yakaita mota.
K'arasawa yayi ya d'auketa, koda yasakata mota bai shigaba, sai Anty Mamie ce tashiga tarik'e Aysha, babu Wanda yadamu dashi motocin biyu suka fice aguje.
π€wai inama momyne?.
Tunda hajia babba tabama khaleel meatpia tabar gidan, sai gidan Aminiyarta, cikin farinciki take sanar mata komai ya kammala, yau damuwarsu tak'are.
Atare suka shak'e da dariya, suka tafa, hajia khaltum tace aminiya nasan dolene k'ungiya tabaki k'arin girma wlhy, dama abin yazo a dai-dai, jibine za'ayi gagarimin taron k'ungiya.
K'yak'yal suka saka dariya.
"Amma aminiya wani hanzari ba guduba, shin kinsaka Wanda zai kwashe meat pia d'in idan sunci?".
"A, Aminiya daguduma kuwa, nasaka yarinyarnan Dije mai aiki, babu Wanda yasan yarinyar tanamin aiki ta k'ark'ashin k'asa aii, barama nakirata naji mike wakana agidan?".
Kiran Dije momy tayi, babu dad'ewa dije ta d'auka, jikin dije har rawa yakeyi tace, " hajia akwaifa Matsala".
Zumbur hajia babba tamik'e tsaye, ke banason mummunan labari kinfa sani".
"Hakane hajia amma dolene nafad'a miki, ................kaf dije ta sanarma hajia abinda yafaru, tad'ora dafad'in amma hajia ki kwantar da hankalinki, yanzu haka naje nakwashe meatpia d'in dakika basu, Na canja dawani mai k'yau, koda d'auka akayi danyin bincike bazasuga komaiba, itakuma matarsa dazasu sami bayanai tasuma, bansan miya sametaba, yanzu haka suntafi asibiti. Kinga sauran aiki nakine, saikiyi azamar samun Wanda zai ida miki ita a asibitin".
Ajiyar zuciya Momy tasaki, tace, " shikenan dije, ki kula da komai, yanzunnan zanzo gidan nima".
A gaggauce Momy tayima hajia khaltum bayani, dukda a rud'e suke hakan baihanasu Neman yanda zasu salwantar da rayuwar Ayshaba, sungama shirya hajia khaltum zataje asibiti, Momy kuma tanufo gida.
***********
Suna tafiya asibiti ya khaleel yanufi 6angarensu, meatpia d'in nanan inda suka barsa, tattarashi yayi yazuba aleda, yad'auki key d'in mota da sauri yafito. Aharabar gidan sukaci karo da Momy, kallon-kallo aka tsaya yi, amma dayake Momy A ce, saita wayance, tak'araso gun ya khaleel tana fad'in Ibraheem! Lafiyarka Kuwa? Naganka wani iri?".
Hawayen dasuka mak'ale a idonsa suka ziraro, Momy tak'araso kusadashi sosai tana share masa, 'yan gidan wad'anda basubiba asibitin duk suna tsaye suna kallon ikon ALLAH.
kad'an ya khaleel yazame jikinsa daga kusada Momy, yabi sauran 'yan gidan da kallo, yace, "duk Wanda yasan yaci meatpia d'in yashiga mota muje asibiti".
Cikin dukan k'irji da zare ido Momy tace, " meatpia kuma? miyafaru dashi?".
Bai bata amsartaba, sai cewa yayi "kedai Momy Shiga mota kawai muje asibiti".
"Wane irin nashiga mota muje asibiti? Waimike faruwane? Ninasan ninayi meatpia agidannan yau, kuma anacewa duk Wanda yaci yashiga mota aje asibiti, Ibraheem banason kwana-kwana fad'amin miya faru!?".
Tayi maganar ad'an tsawace.
Rintse idanu ya khaleel yayi, bai cema Momy uffanba yara6a ta gefenta zai wuce, wata razananniyar tsawa ta Dana masa, "kai!!! Ibrahim, banason iskancifa, Dan ubanka inamaka magana amatsayina Na mahaifiyarka shine kake shareni?".
Ransa amatuk'ar 6ace yake, amma cikin sanyin murya yace, " Momy mikeso nace mikine, kefa kika bada meatpia d'innan, kuma kinfi kowa sanin mikika zuba acik........
Baikai k'arsheba ta tari numfashinsa, " minazuba Dan ubanka?".
"Momy A'eesha tace kinzuba guba aciki, kuma dabata ganiba bazata fad'aba, dukda zuciyata bawai ta amince baneba, amma inason Sanin mike tsakaninki da matar d'anki? tabbas akwai wani Abu 6oyayye tsakaninki da A'eesha, yazamemin dolene naje abincika duk Wanda yaci meatpia d'in agidannan".
" yanzu nan Ibrahim harni kake zargi akwai wani Abu tsakanina da matarka??, harma zargina kakeyi nazuba wani Abu aciki nabaku kuci Ku mutu ko? To aii Alhmdllh tunda Baku kad'aine kukaciba, su Ammah ma sunci. shikenan naji, muje asibitin abincikasu".
Babu Wanda yace komai duk suka Shiga mota, harda ita momyn.
________________
A asibiti kar6ar gaggawa akaima Aysha, harsu khaleel sukaje doctors basu fitoba daga kan Aysha.
Cirko-cirko suka iske su baffa, kowa da sak'e-sak'en dake ransa, musammanma baffah daya rasa wane kalar tunani zaiyi, koda Momy sukazo itadasu khaleel bai kalli inda takeba, tabbas zuciyarsa
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38 Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61