haihu. Tashi Sarah tayi ta haura sama ta shiga jacuzzii tayi wanka da ruwa mai zafi sannan ta fito ta tada sallar la'asar kasancewar ta ɗauro alwala kamun ta fito. Riga kawai ta zura da dogon hijjab ta tada sallah, bayan ta idar ta isa gaban madubi ta tantsara kwalliya kasancewar Khalil ya kusa dawowa don sau da dama a gida yake sallar magrib. Wando ta sanya pallazo kalar emerald green da shirt mai button kalar grey sai ta kama jekar shirt ɗin biyu ta ɗaure ta gaba. Gashin kanta kuma tayi parking ɗinsa in a low ponytail jelar gashin ya zuba har gadon bayanta. Turensa _Imperial Majesty kaɗai ta fesa tare da saukowa ƙasa, tun daga kan steirs Aina'u ke ƙare mata kallo ganin wari irin kyau da tayi, tayi haske sosai hips ɗinta kuma sun ƙara cika. Tana saukowa kai tsaye kitchen ta nufa tare da buɗe fridge ta ɗauko can fanta wanda yayi mugun sanyi ta dawo ta zauna kan kujera tare da ɗauka ƙafa ɗaya a kan ɗaya ta buɗe fanta ɗin ta shiga sipping a hankali tana lumshe idanun. Aina'u kuwa babu abunda take yi sai aika mata da harara ta gefen idanu. "Zuwa anjima kamun Happiness ya dawo za muje can cikin gida ki gaido Hajiya da sauran mutanen gida." Faɗin Sarah ba tare da ta kalli inda Aina'un take ba." "Ok" shine abunda Aina'u tace tana mai faɗin, "Nine ajalin farin cikinki, kiji daɗinki iya jin daɗi kamun turn ɗina ya zagayo. An kusa fara yaƙin wallahi, yaƙi ne da yafi na biafra!" Sai da tasha rabin fantan nan sannan ta mayar dashi cikin fridge tare da komawa sama ta ɗauko ƙatoton hijjab har ƙasa ta saka ta dawo parlour tare da faɗin, "Ki taso muje cikin gidan." Miƙewa tayi tabi bayan Sarah da tayi gaba tana yi mata daƙuwa a baya. Sallama suka yi, babu kowa a parlour sai TV dake ƙara, "Zauna anan ina zuwa." Sarah ta nuna mata kujera tare da wucewa tabi corridor ɗin da zai sadata da ɗakin Hajiya. Ai'n kuwa sai bin parlourn ɗakin take yi tana jinjina kai tare da mamakin dukiyar da aka kashe wajen tsara gidan gaba ɗaya, don ko ina ka kalla babu ƙarya. Tare Hajiya da Sarah suka fito daga ɗakin kamar ƙawaye, don ita Hajiya ƴaƴa ta ɗauki matan ƴaƴanta ba surukai ba. "Sannu da zuwa Aina'u, ai kin kyauta da kika zo taya ƴar uwarki jinya, Saratu na shan wuyar laulayi, don ma dai yarinya ce mai dauriya." Faɗin hajiya tana zama a kan kujera. Har ƙasa Ai'n ta zamo tare da faɗin, "Ina wuni Hajiya, mun same ku lafiya?" Cike da jin daɗi Hajiya ta amsa da "Lafiya ƙalau, ya wajensu mahaifiyarku?" Aina'u ta amsa da, "lafiya ƙalau" sosai Sarah taji daɗin yanda Aina'u ta gaida Hajiya. Sun ɗan jima a nan ɗakin Hajiya kamun suka tafi ɗakin Aunty Maryam, Kallo ɗaya Aunty Maryam tayi wa Aina'u taji sam bata kwanta mata a rai ba, sai dai ta amsheta faram-faram. Basu jima a nan ba suka komai side ɗin Sarah ganin har shida tayi. Ko mintuna biyar basu yi da dawowa ba Khalil ya dawo, yana danna doorbell Sarah ta saki wani murmushi don ta san shine ta tashi ta nufi ƙofa ta buɗe tana yi masa wani irin kallon love mai sumar da wanda ake yiwa. Hannun biyu ya saka ya kama ƙugunta tare da jawota kusa dashi yana kallon cikin idanunta tare da faɗin, "Mine, kin San fa baki da lafiya amma shine kike neman tsokalata da irin wannan kwalliyar da dressing ɗin ko?" Aina'u dake zaune kan kujera sai leƙo kai take yi tare da dogon wuya tana jin takaici na neman kasheta. Wani lunshe idanu Sarah tayi tare da kwantar da kanta a kan ƙirjinsa tace cike da shagwaɓa, "Tun ɗazu ni da babynka muke son jin ɗumin jikinka, gaskiya an kusa fara tafiya dani asibitin nan." Rungume yayi sosai tare da faɗin, "Lallai kuwa duk lokacin da na ajiye ki a office babu abunda zan iya aikatawa, don wallahi bazan iya duba ko petient ɗaya ba. Muje Wife ki kula dani kamun a kira sallah." "Uhm!" Aina'u tayi gyaran murya don ta lura har Sarah ta mance da zamanta a parlourn balle kuma Khalil da bai san tana wajen ba. A tare Khalil da Sarah suka kalli inda Aina'un take, lokaci guda fara'ar fuskansa ya ɗauke don shi tun asali bai ƙaunar Aina'u tun da ta dunga maimaita masa ya rabu da Sarah su gidansu ba'a aure yaji ya tsane ta. Kuma haka nan duk lokacin da zai yi arba da ita sai gabansa ya faɗi. Bai taɓa jin ya tsani Na'ima ko Hassana, Marfu'a da Nuratu ba, su da ya sha ganinsu a hotels daban-daban da maza kala-kala, amma Aina'un da bai taɓa kamata da kowa ba, sai yake jin muguwar tsanarta. "Ina wuni?" Faɗin Aina'u tana wani kwarkwasa. "Lafiya" kawai yace tare da ɗaukar matarsa cak suka yi sama. Da idanu Ai'n ta bisu hawaye na zubo mata, duk suka haɗa idanu da Khalil, babu abunda take hangowa sai wutar ƙiyayyarta. Yanzu hakan ma abunda ta gani kenan, yana ganinta mood ɗinsa ya canza. "Wife naga Aina'u har wannan Lokacin, bata jima da zuwa bane?" Faɗin Khalil bayan ya ajiyeta a kan gado. "Ta jima da zuwa, nan zata kwana!" Shuru Khalil yayi bai son ya fito ƙiri-ƙiri ya nuna mata bai son zaman Aina'u da su a gidan don ko yaya Sarah zata ji zafi tunda ƴar uwarta ce ciki ɗaya. "Kayi shuru Happiness!" Faɗin Sarah. Murmushi yaƙe yayi tare da faɗin, "She's welcome! Ai akwai ɗakuna da yawa a gidan, idan ma nan bai yi mata ba, ga side ɗin Hajiya." Murmushin jin daɗi Sarah tayi tare da faɗin, "Thank you love, nan ɗin ma ya ishe ta, har na saka kayanta a bedroom ɗin dake ƙasa." Miƙewa yayi tare da faɗin, "Let me take a shower, yanzun nan zaki fara jin kiran sallar magrib." Ya faɗi hakane tare da soma cire kayan jikinsa ya rage daga shi sai boxer sannan ya shiga bayi. In a few minutes ya fito yana tsane jikinsa, ya samu har Sarah ta fito masa da kayan da zai saka. "Allah ya yi maki albarka Wife, jiki dai yana ta ƙara improving, ma sha Allah! Kin yi amai yau?" Gyaɗa masa kai tayi tare da faɗin, "Sau ɗaya kawai. Amma babu zazzaɓi sai ciwon mara, amma yanzu ban jin komai." "Ina sha Allah zaki zo ki daina gaba ɗaya." Ita ta taimaka masa wajen shiryawa. Yana gama saka kaya yayi mata kiss a goshi tare da fita daga ɗakin don an soma kiraye-kirayen sallah. Da ya sauko bai ga Aina'u a parlour ba, tsaki yayi tare da faɗin, "Da ƙafafuwan da kika zo zaki gudu. Na san maganin ki." Ya faɗi tare da ficewa daga ɗakin. Bai dawo ba sai da aka idar da isha'i. Yana shigowa ya sami Aina'u da Sarah a parlour suna hira, bai ce komai ba ya haura sama, ko gaba shigewa bai yi ba Sarah ta miƙe tabi bayansa. "Shegiya fitinanniya mayyar miji, za kici ubanki ne." Faɗin Sarah ƙasa-ƙasa. Tun daga nan bata ƙara jin motsi Sarah ba sai washe gari ƙarfe sha ɗayan safe, shima Khalil ta rako wande ke sanye da ash ɗin suit na kamfanin _Tom Ford_, gashin kansa yayi luwai-luwai yasha gyara. Sai ƙamshin _Imperial Majesty_ yake yi. Dama kuma Aina'u ta jima tana zaune tana duban hanya ta inda zasu fito. "Ina kwana? Har zaka fita kenan? Ka tsaya kayi breakfast mana na girka maka." Ba tare da ya kalleta ba yace matata ta riga ta bani abinci na kuma ƙoshi, Wife bye-bye ki kular min da kanki." Ya ƙarisa maganar yana mata kiss a goshi. Hannu ta ɗaga masa tana faɗin, "Allah ya tsare, kar dai ka bar min kanka da yunwa, ka tabbatar kaci abinci." "Ina sha Allah" ya faɗi tare da fita. Aina'u kuwa kamar zata fashe don baƙin ciki. "Sarah mai nayi wa mijinki ne? Naga kamar bai son zamana a cikin gidan nan." Kamo hanunta Sarah tayi tare da faɗin, "Kar kice haka Ai'n, Khalil nada kirki sosai, don dai baku saba bane kawai. Amma da kun saba zaki ce na faɗa miki." "To ni naga sai wani shashsha min ƙashi yake yi. Idan baku son zamana ai sai in tattara in wuce gida." Faɗin Aina'u. "kin cika ƙorafi wallahi, menene abun ɗaga jijiyoyin wuya haka? Sai dai idan kin gaji ne sai in tashi in ɗauko maki kuɗin mota a ɗaki." Faɗin Sarah. "To babu inda zanje ina nan a nan sai naga abunda ya turewa buzu naɗi." Aina'u ta faɗin cikin zuciya, amma a zahiri sai tayi gum. "Tashi muje side ɗin Hajiya." Faɗin Sarah tana miƙewa. Aina'un ma miƙewa tayi tabi bayan Saran. "Tooo, wannan mai suffar karuwai ɗin kuma daga ina, gashi dai tana ɗan kama da Aunty Saratu." Faɗin Laure cikin zuciya don jiya basu haɗu ba. Suna haɗa idanu, Aina'u ta sakar mata wani hararar da ya kaɗa ƴaƴan hanjinta tayi saurin kau da kanta. "Su Aina'u ne, sannunku ku ƙariso mana." Faɗin Hajiya tana nunawa Aina'un kujeran kusa da ita. Kamar mutuniyar kirki ta duƙa kamar jiya ta gaida Hajiya da kuma Aunty Maryam ɗin da tayi mata kallo ɗaya ta kau da kai. Laure kuma saurin juyawa tayi ta bar parlourn don kar ta gaida Aina'un don za su iya zuwa sa'anni ko Laure ta bata shekara guda. Anan suka yi yininsu, Sarah bazata taɓa iya tuna when last taga Aina'u na sallah ba sai yau da suka kai har la'asar a side ɗin Hajiya, amma kana ƙarewa sallar kallo zaka fahimci akwai naƙasu a cikinta, don dungure-dungure kawai take yi. Satin Aina'u guda, amma kullum bayan sun gama hira a side ɗin Hajiya sun dawo bata ƙara saka Sarah a idanu sai kuma gobe ƙarfe sha ɗaya ko sha biyu idan za tayiwa Khalil rakiya don tunda yayi aure bai cika fitar sassafen nan ba sai an kira shi emergency kasancewar akwai doctors a asibitin. Yau Aina'u ta shirya tsiyar da za tayi masu wanda zai hana su bacci, sai da ta bari dare yayi sosai sannan cire ribbon ɗin kanta ta hargitsa gashin kanta sannan ta kalli kanta sosai a madubi, daga ita sai wata transparent doguwar rigar bacci ko bra babu sai wani ɗan iskan pant mai igiya, murmushi tayi sannan ta isa wajen ƙofa ta fita ta nufi sama. Sai da ta isa ɗakin da ta tabbatar da nan ne suke ciki sannan ta riƙe handle ɗin ta soma jijjiga ƙofar da ƙarfi tana ihu tare da knocking. A wannan lokaci kuma Khalil na duniyar nishaɗi shi da matarsa suna raya sunna...........
*👭GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
*_MATAR SAYYADEE_*
*Paid book 08128755583*
🦜 *KANWAR MATATA* 🦜
*24*
Wani irin yunƙurowa Sarah tayi zata fizge jikinta tana faɗin, "Happiness ana buga ƙofa." Da hannunsa ya maida ita tare da yin kamar bai ji abunda take cewa ba ya cigaba da birkita tunaninta da salonsa, tuni ta manta da wani bugun ƙofa da ake yi. Aina'u kuwa jin babu alamun za'a buɗe Ƙofar kuma ta tabbatar ana ji, sai wani baƙin ciki ya tokare mata wuya ta cigaba bugun ƙofar da dukkan ƙarfinta. Khalil kuwa bai sararawa Sarah ba sai da ya samu nutsuwa tukun, lokacin har Aina'u ta gaji ta zauna a bakin ƙofar tare da haɗe kai da guiwa. Khalil kuwa sunkutar matarsa yayi tare da shiga bayi suka yi wanka sannan suka dawo suka kwanta ya ƙara masu gudun ac tare ja masu barko ya rungume abarsa suka yi bacci. Aina'u taci kuka kamar ranta zai fita, ba ita ta bar ƙofar ɗakin nan ba sai da taji kiran sallar farko sannan ta koma ɗakinta ta faɗa kan gado tare da rushewa da kuka. Da asubah Khalil ya tashi ya shiga bayi ya ɗaura alwala sannan ya fito ya tada Sarah sannan ya wuce masallaci. Kasancewar ranar asabar ce babu aiki, tun da ya haura sama suka koma bacci shi da matarsa, basu suka sauko ƙasa ba sai sha biyu. Aina'u kuwa ta leƙo yafi sau ba adadin domin ganin ko sun sauko ƙasan amma wayam sai ta gaji har bacci ya ɗauke ta kasancewar bata samu bacci ba. Kitchen ya shiga ya ɗauko mata can fanta ɗinta mai sanyi tare cupcake ya bata kasancewar ta ɗan fara iya cin cake ɗin. Bayan ta gama cin cake da fanta ɗin sai tayi matashi da cinyarsa tare da cire hular kanta shi kuma ya soma warware all back ɗin da Aunty Maryam tayi mata guda goma saboda ya fara tsufa, "Mine, idan mace kika haifa ko, sunanki zan mayar, idan kuma namiji ne...." Tun kamun ya kai ƙarshe tayi saurin faɗin, "Sunanka zaka mayar." Murmushi yayi tare da faɗin, "Mai yasa kika ce haka?" Juyo da kanta tayi tana facing ɗinsa tare da faɗin, "Saboda soyayyar da nake maka ne." Hancinta yaja tare da faɗin, "Nima haka love." Dai-dai nan Aina'u ta leƙo, hango Sarah kwance a kan cinyar Khalil yana yi mata tsifa suna hira cike da nishaɗi, sai taji kamar ta zazzagawa kanta petur ta cinnawa kanta ashana ta babbake. Komawa tayi cikin ɗakinta tana saƙe-saƙen abunda zata ɓullo dashi nan gaba. Tun daga wannan rana Aina'u bata ƙara gigin zuwa buga masu ƙofa ba, sai ta tsiri zama a side ɗin Hajiya da zaran ta tashi daga bacci, bata kuma dawowa side ɗin Sarah sai isha'i. Cikin ƙanƙanin lokaci Aina'u tayi wani irin mugun shiga jikin Hajiya. Sosai Hajiya ta sakar mata ganin yanda take yi mata biyayya don har wanki yi mata take yi duk da kuwa akwai mai wanki a gidan. Tun Sarah na mamakin shaƙuwar Hajiya da Aina'un har ta daina. Babu yanda za ayi Hajiya tayi magana ɗaya biyu bata sako sunan Aina'u ba. Laure baiwar Allah kuwa, tun da Aina'u ta dawo part ɗin hajiyan ta saka ta gaba da harara da baƙaƙen maganganu. A gaban Hajiya kuwa sai ta riƙa janta a jiki, ko aiki Hajiya ta saka lauren, sai tayi saurin tashi tayi tana mai faɗin, "Laure huta, ai wuni kike kina aiki." Laure dai sakin baki kawai take yi tana kallonta. "Ummin Moon, wallahi yarinyar nan ƙanwar matar Khalil da take shishshigewa Hajiya, sam bata yi min ba, kama take min da criminal. Akwai alamun rashin gaskiya a ɗabi'un ta. Baki lura da wani abu ba? Tsoro na take ji, duk lokacin na shiga side ɗin Hajiya da sauri take fita bata kuma dawowa har sai na bar ɗakin. Don Allah ki saka mata idanu kina kallon moves ɗinta kar taje ta cutar da Hajiya." Ajiyar zuciya Aunty Maryam ta sauke tare da faɗin, "Wallahi ka riga ni a fili ni kuma na riga ka a zuciya. Laure ta kawo min ƙorafi ba sai ɗaya ba tasha zaginta tana faɗa mata baƙaƙen maganganu, tabi ta kanannaɗe Hajiya ta shiga zuciyata sosai ta yanda baza ta yarda da duk abubuwan da zata aikata idan dai ba hujja ta gani mai ƙarfi ba." Girgiza kai yayi tare da yin kwafa. Bayan kwana uku, gaba ɗaya su Aunty Maryam suna zaune har da Sarah a parlourn hajiya, babu wanda ya lura da Aina'u lokacin da ta zare jikinta ta shiga ɗakin Hajiya. Bayan kwana biyu Hajiya ta tara su tana cigiyar gwala-gwalanta na kusan kimanin 175milions, kowa hankalinsa ya tashi har da Aina'u data zaro idanu tare da dafe ƙirji. Anan dai kowa yayi ta jimami yana tunanin wa zai sace, Aunty Maryam ta kalli Hajiya tare da faɗin, "Hajiya ko dai kin canza masu wajen ɓoyone kika mance?" "Maryamu ban taɓa canza masu wajen ɓoyo ba, duk wanda da ɗauki wannan abu yana sane dashi." Faɗin Hajiya. Karaf Aina'u tace, "Kuma Hajiya kin binciki Laure da kyau? Don naga kaf gudan nan ita kaɗai ke shiga ɗakinki kai tsaye." Da sauri Laure, Aunty Maryam har da Sarah suka kalli Aina'un jin furucinta, "Hajiya shekaru bakwai muna tare, idan ina da wannan hali na ɗauke-ɗauke da kin daɗe da sani tun tuni. Wallahi tun da uwata ta haife ni ban taɓa ɗaukar abun wani ba" faɗin Laure tana mai fashewa da kuka. "A ko wani irin lokaci ɗan adam
Showing 72001 words to 75000 words out of 129453 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25 Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44