gam. Babu abunda yake tunowa sai ranar da ya suka taɓa kasancewa a haka a _Golden diamond_ she was screaming kamar zata tsaga masa kunne duk da bai kai ga jikinta ba. "I love you Soo much Sarah!" Ya faɗi hakan tare da haɗe bakinsu ya shiga bata deep kiss na kusan 5minutes sannan ya ɗagata don ya fara sauka daga kan layi. Hannunta kare da ƙirjinta ya ɗagota tare sauke gown ɗin ƙasa gaba ɗaya sannan ya ɗagata cak ya zareta ya ajiye a gefe. Saurin juya baya tayi shi kuma ya tattaro gown ɗin ya kai cikin wardrobe ya ajiye sannan ya ɗauke ta cak zuwa bayi tana noƙewa. "In yi maki wankan ne ko zak....." Tun kamun ya ƙarisa tace, "Zan yi da kaina." Murmushi yayi tare da fita daga bayin ya kullo mata ƙofa ya koma ƙasa. Ko da Sarah ta gama wanka, towel ta ɗaura kuma gaba ɗaya da kaɗan ya wuce mazaunanta don idan ta duƙa mazaunan zasu kasance a wajen. Kaɗan ta buɗe Ƙofar ta fito, ganin babu kowa sai ta fito da sauri domin ta shirya kamun ya dawo ɗakin. Wata red nightgown ta gani a kan gadon. Ɗagawa tayi ta jujjuya tare da faɗin, "h'umm! Waye zai saka wannan ɗin? Ba dai Saratu ba." Tana gama faɗin haka ta nannaɗe tare da ajiyewa dai-dai lokacin da _Khalil_ ya turo ƙofar ya shigo hannunsa riƙe da tire. Wani irin sufa tayi tare da faɗawa kan gadon ta cukuikuye kanta da zanin gadon. Ajiye turen yayi tare hawowa kan gadon. Riƙe zanin tayi ƙam tana faɗin, "Don Allah ka fita in saka kaya." Bai saurareta sai da ya janye zanin gadon sannan ya haɗata da jikinsa yana raɗa mata, "Allah idan baki natsu ba, shi kansa towel ɗin, ciresa zanyi." Tsit tayi jin abunda yace. Tiren ɗin ya ɗauko ya ɗaura a kan gadon tare da faɗin, "Oya come let me feed you." Girgiza kai tayi tare da faɗin, "Ni dai na ƙoshi." Ta faɗi. Janyo ta yayi jikinsa tare da yago kazar ya saka mata a baki, sau uku kawai ta ƙarba tare da narke masa tana kukan shagwaɓa akan ta ƙoshi. Lafiyayyan madaran shanu ya zuba a cup ya kafa mata a baki, bai zame ba sai da yaga ta shanye tsaf sannan ya zuba shima ya sha tare da ɗaukar tire ɗin da sauran kazar ya fita dashi zuwa kitchen. ko kamun ya dawo tayi saura ta saka wata rigarsa da ta kawo mata har guiwa sannan tayi saurin gyara gadon. Hannunsa ɗauke da hijjab da wata doguwar rigar abaya ya shigo. Dariya ya kwashe dashi ganinta sanye da rigarsa da yayi mata yawa. Juya masa baya tayi tana turo baki. "Mrs _Khalil_ tashi ki ɗauro alwala kizo mu godewa Ubangiji." Ba tare da musu ba ta sauko ta nufi toilet. Bayanta ya dunga bi da kallo har ta shige bayin. Mintuna biyu ta fito ɗaure da alwala lokacin tuni shi har ya shimfiɗa darduma. Da hannu yayi mata nuni da abaya da hijjab. A kan rigarsa dake jikinta ta saka abayan sannan ta saka hijjab yaja su sallah. Raka'a biyu suka yi. Bayan sun sallame ya kwararo masu addu'o'i sannan ya dafa goshinta tare da faɗin, " _Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi_" yana kaiwa nan ya jawota ya rungume k'amk'am tare da raɗa mata, "Finally, you're mine Sarah!" Ya faɗi hakane yana mai kaiwa ko ina na jikinta kiss. Tuni ya gama kashe mata jiki gaba ɗaya domin saƙonninsa suna amsar ko wani saƙo da lungu na jikinta har bata san lokacin da ta saki jiki gaba ɗaya ba. Cak ya ɗauke ta zuwa gado ya shimfiɗe tare da yi mata rumfa ya cigaba da kashe mata jiki da zafafan romance. Sai da ya bari ta kunnu iya kunnuwa don gaba ɗaya ba tare da ta ankara ba ya gama fatali da duk wani suturar jikinta sannan ya soma karanto addu'ar saduwa. Sarah bata dawo hayyacinta ba sai da taji baƙon lamari da gigitata har bata san lokacin da tayi wani irin yunƙuri ba tare da buɗe baki za tayi ihu yayi saurin tare ihun da bakinsa ya shiga shafa kanta yana hura mata iska. Hawaye kawai suke gangarowa daga idanunta suna sauka a kan gadon. Sosai _Khalil_ yana ƙoƙari tare da dauriyanta. Don tun yunƙurin farko bata kuma yi ba sai hawayen da take yi sai kuma wnit lokacin da take faɗin, "Wayyo Allah na zaka ji min ciwo!"
*Wallahi ba ƙaramin wahala nasha ba tun jiya nake typing ɗin nan. Keyboard ɗin ne bai min typing da sauri. Nafi sabawa da ɗayar wayata. Duk daɗewar nan kuga abunda nayi😭😭😭*
*👭GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
[10/1, 12:17 PM] AMINA KABIR CAPS: 🦜 *KANWAR MATATA* 🦜
*21*
Sosai yaji tausayinta kasancewar babu ƙarya ta jigata da yawa. Bayan komai ta lafa. Da kansa ya cicciɓeta har bayi ya galgasa mata jiki. Ko a wajen sanyata cikin ruwan zafi tayi dauriyan ba kaɗan ba. Babu abunda take yi sai ciccije baki da faɗin "Wassh!" Har ya kammala gasatan sannan ya nannaɗota cikin towel ya dawo da ita kan gadon sannan ya buɗe ƙaramin fridge ɗin dake ɗakin ya ɗauko ruwan gora tare da ɓallo paracetamol da pain killer ya miƙa mata, hannunta na rawa ta karɓa ta watsa a baki tare da korawa da ruwa sannan ta kwanta tare da dunƙulewa waje ɗaya tana rawar tsari. Kashe wutan ɗakin yayi tare da hawa kan gadon ya lulluɓesu da bargo sannan ya jawo ta jikinsa ya rungume. Nan da nan baccin wahala yayi gaba da ita, shi kuma sai ya tashi zaune ya jawota a hankali ya ɗaura kanta a saman cinyarsa. Hannu ya kai ya kunna bedside lamp mara haske wanda ya bashi daman kallon fuskanta sosai, sai sauke ajiyar zuciya take yi. Baccin ma a shagwaɓe take yinsa. Don sai wani kwaɓe fuska take yi tana ƙara shigewa jikinsa dama kuma Sarah akwai son jiki kamar mage. "You're my early paradise, my one and only, my four in one, infact my everything. You're _Khalilullah's_ happiness! Without you Sarah, I can't survive. Sarah a yau mun haɗe mun zama ɗaya, ke _Ibrahim_ ce, _Ibrahim_ kuma kece. Saratu baki na ba zai iya misalta maki yanda nake jinki a raina ba, yanda kika bani farin ciki a yau, Allah yayi maki sakayya da gidan Aljanna." Kamar a mafarki haka Saratu take ta jin maganganunsa. Gam ta kamo hannunsa ta riƙe, cike da magagi irin na bacci ta soma faɗin, "Kai jinin dake yawo a jikina ne, duk wani bugun zuciyata da tunaninka take tafiya, _Khalil_ tun lokacin Sarah ta soma tozali da kai ka sace zuciyarta, kuma a kullum bata taɓa fasa addu'ar Allah ya mallaka mata kai ba. Rayuwar Sarah Nuhu, da taka take tafiya. Tsayawar taka dai-dai take da tsayawar bugun zuciyar Sarah. Sarah ta mallaka maka komai nata, a yau da kuka zama ɗaya kuma, ta ƙara damƙa maka akalar rayuwarta. Ka taimaka ka rungumi Sarah a ko wani irin hali, don Sarah tayi wani oath akan cewar, no matter what, kuna tare for rever and ever." Wani irin murginata yayi tare da yi mata rumfa ya shiga kissing ɗinta yana faɗin, "Nagode wife, nagode. And I promise babu wanda ya isa ya shiga tsakanin mu. Mun riga mun zama hanta da jini." Wasu mahaukatan French kiss ya soma bata. Ganin gaba ɗaya ya soma fita hayyacinsa don har ya soma ƙoƙarin komawa gidan jiya ta soma turesa tana faɗin, "Ka tausaya min, wallahi akwai zafi. Ciwo yake min kuma bacci nake ji." A kunne ya raɗa mata, "Kiyi haƙuri ki bani sau ɗaya kawai, zan biki a hankali ta yanda baza kiji zafi irin na ɗazu ba, don Allah wifey." Shuru tayi hawaye na gangaro mata. "Inyi?" Ya faɗi a tausaye. Ɗaga masa kai tayi tana mai danne kukan da yake taho mata. "Allah ya miki albarka!" Ya faɗi tare da yi mata kiss a goshi sannan ya kai hannu ya kashe bedside lamp ɗin. Wannan karan tafi karon farko shan wahala, don sai ya zame mata kamar fami. Sai dai ba ƙaramin dauriya tayi ba. Babu kwarorowa sai "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un" da yayi ta shan kira da kuma su Lami, Baba da kuma sauran ƴan uwanta. Bayan komai ya natsa ya kuma yi mata gashi karo na biyu tare da wankan tsarki, shima yayi sannan suka kwanta yaja masu bargo nan da nan bacci yayi awon gaba da dukansu don dare yayi sosai biyu ma ta wuce. Sun so makara sallar asuba saboda jimawar da suka yi basu yi bacci ba. Da sauri _Khalil_ ya diro daga kan gadon jin alamar za'a tada sallah a masallaci. Sauri-sauri ya ɗaura alwala tare da sanya doguwar rigar jallabiya sannan ya fita zuwa masallaci. Bayan an idar da Sallah ya fito, a ƙofar masallacin suka haɗu da ya Abdul-Hakeem. Hannu ya bawa _Khalil_ suka tafa tare da faɗin, "Ango-ango, ango ka sha ƙamshi. Ai na ɗauka yau an ɗauke maka sallar asuba yau. Don tuntuni nake ta kallon hanya ko zan hangi fitowar ka." Ya ƙarisa maganar yana dariya. Dariyar shima _Khalil_ yayi tare da faɗin, "Babu wani jin daɗin da zai zo min a cikin duniyar nan da zai hanani gaida Ubangijina. Ai ta hakan ne zan nuna masa jin daɗin abunda yayi min domin ya dauwamar dani a cikin farin ciki." Hannu ya Abdul-Hakeem ya kai ya mari ƙeyarsa kaɗan tare da faɗin, "Ƙanina har wani girma da natsuwa naga ka ƙara daga jiya zuwa yau. Allah dai ya ƙaro zaman lafiya da zuri'a ɗayyiba." Da "Ameen" _Khalilullah_ ya amsa daga nan gaba ɗaya suka nufi side ɗin Hajiya kasancewar haka suke tun farko, ana saukowa sallar asuba sai sunje sun gaidata sannan kowa ke komawa ɗakinsa. Sai da suka yi knocking sannan ya Abdul-Hakeem ya murɗa handle ɗin sannan suka shiga. Zaune suka sameta a kan darduma tana lazumi. Sai da ta kammala sannan suka haɗa baki wajen faɗin, "Hajiya barka da asubha. Kin tashi lafiya?" Da murmushi ta amsa da, "Lafiya ƙalau Alhamdulillah! Ya kwanan iyalan naku?" Duka suka amsa da, "Lafiya ƙalau." "To ma sha Allah! Abdul-Hakeem ya ake ciki da masu tafiya yau? Kasan Maiduguri ba nan kusa bane. Jirgin za su bi koko yaya?" Hajiya ta faɗi tana kallon ya Abdul-Hakeem. "Eh jirgi zasu bi Hajiya, don ya Abdullah kamun ya juya zuwa Abuja jiya, sai da ya bani kuɗi naje nayi masu booking flight. Jirginsu zai tashi ƙarfe sha ɗaya na safe. Sai a faɗa masu su kasance cikin shiri." Hajiya tace, "To shikenan. Allah ya saka da alkhairi ya ƙara buɗi da kuma kare ku daga sharrin maƙiya na kusa da na nesa." Da "Ameen." Suka amsa sannan suka tashi suka fita. A parlour suka taras da Laure tana kakkaɓar kujeru, cikin sauri ta gaida ya Abdul-Hakeem kasancewar basa ƴar wasan da suke yi ita da _Khalil_, a taƙaice ya amsa tare da fita daga parlour ɗin. Sai ta juyo ta kalli _Khalil_ tare da faɗin, "Yanzu dai ko darajan amarya naci ai, don Allah a ɗan sammin turaren." Ta ƙarisa maganar a marairaice. "Za'a sammiki albarkacin amarya kamar yanda kika ce. Anjima kizo ki karɓa." Washa baki tayi gaba ɗaya haƙoran sai suka yo waje. Da sauri yaja baya tare da faɗin, "Wallahi idan kina so mu shirya kar ki kuskura ki firgita min mata da wannan haƙoran naki kamar yanda kika firgita ni." Da sauri tace, "Halit......" Sai kuma ta fasa ƙarisawa ta canza maganar, "Ba zan ma ƙara buɗe bakin ba." "A'a ƙarisa abunda kika yi niyyar faɗi kawai. Da kuwa kinyiwa turarenki." Ya faɗi yana hararenta. "To ai shiyasa ma nayi gum da bakin nawa. Ho na Saratu, bada kanka a sare!" "An ƙara miki turare ɗaya." Faɗin _Khalil_. Wani tsalle ta buga na jin daɗi shi kuma yayi dariya tare da fita daga ɗakin. Ko da ya koma ɗaki sai ya taras har Sarah tayi sallah ta koma ta kwanta. Ya gane hakanne ganin hijjab ɗinta a kan sallaya. Jallabiyar jikinsa ya cire ya ninke sannan ya ɗauki hijjab da sallayar ya ninke ya ajiye sannan ya hau kan gadon ya jawo Sarah jikinsa ya ja masu bargo suka. Hamdala yayi jin jikinta ya rage zafin da ya ɗauka jiya. Don kwana tayi da zazzaɓi. Basu suka farka ba sai ƙarfe sha ɗaya. Ta riga shi farkawa don motsinta yaji ya tashi tare da shafa fuska yace, "Good morning my angel!" Lumshe idanu tayi tare da faɗin, "Good morning, happiness." Kiss yayi mata a goshi tare da faɗin, "Ya jikin naki?" Gyaɗa masa kai kawai tayi tana ɗan cije baki saboda jikinta da yayi mata tsami. Naga kamar baza ki iya tashi ba, let me carry you." Ba tare da ya jira abunda za tace ba yayi wuff da ita. "Ni bayi zan shiga, ni dai bayi zani ka sauke ni dan Allah!" Ta faɗi tana harhaba ƙafafunta. Shi kuma ƙin ajiyeta yayi har sai da ya direta a cikin jacuzzi tub sannan ya fita domin bata damar taimakon kanta. Wanka tayi sosai ta gargasa jikinta sannan ta saka rigar wanka fara ƙal ta ƙulle igiyar sannan ta leƙo, sai da ta tabbatar baya nan sannan ta fito daga bayin ta saka silipas dinsa ta fita daga dakin da sauri ta koma nata ɗakin don babu kayanta a cikin ɗakinsa. Sai da ta fara ƙarewa ɗakin kallo tukun tana yaba kyawunsa sannan ta isa wajen mirror ta shafawa jikinta mai me ƙamshi da saka laushin fata. Simple make-up ta tsantsarawa fuskanta sannan ta feshe jikinta da turare sannan ta miƙe ta isa wardrobe ɗinta ta ɗauko wani haɗaɗɗan less wanda aka masa ɗinkin riga da skirt. Ya amshi jikinta sosai. Gaban madubi ta dawo ta tsantara ɗaurinta kuma dama ita gwana ce wajen iya ɗaurin ɗankwali. Turarensa ta ɗan fesa kaɗan a jikinta sannan ta ɗauko gyale ta yafa. _Khalil_ na kitchen yana ƙoƙarin soya kwai yaji door bell, sai da ya juye kwan a plate ya kashe gas sannan ya fita ya buɗe ƙofa. Washe baki Laure tayi tare da miƙa masa kwalaban fiya-fiya guda biyu. "Ke daɗi na dake rashin hankali, wannan kwalaban kuma na minene?" Turo baki tayi tare da faɗin, "Yo ba kai kai min alƙawarin turare har biyu ba." Riƙe ƙugu yayi tare da faɗin, "Sai kuma aka ce don nayi maki alƙawari sai kizo min ɗaki da sassafe kina damuna da buga ƙofa." Kallon basket hannunta tayi tare da faɗin, "Aunty Maryamu ce fa ta aiko ni na kawo maku abun kari shine na taho da kwalaban don ka saka min turaren. Ina amaryar taka? Ni ƙamshin kwai ma nake ji yasin?" Ta ƙarisa maganar tana shinshine-shinshine. "To baƙar mayya, ban abunda aka aiko ki ki wuce ki bani waje. Kuma ki takuran in hana ki turaren, yasin." Ya ƙarisa maganar kamar yanda take yin magana, daidai suka ji ƙarar takalmin Sarah tana saukowa daga steps. Juyawa yayi da saurin jin daddaɗan ƙamshin turarenta da ya daki hancinsa, don humran da Hajiya ta bata jiya da kuma _Imperial Majesty_ da oud ta shafa, sai suka haɗu suka bada haɗaɗɗan ƙamshi mai sanya natsuwa a zuciyar wanda ya shaƙi ƙamshin. " _Naaji na gani zan baki lokacina, tunda kinka nuna ƙauna dare da rana, baki nuna so, domin arziki na, kikan tsare mutunci ko bakya gaba na. Ke nake gani, ke nake gani. Ke nake gani, to bani kula kowa_." Yana tafiya ne yana waƙar har ya isa inda take ya kamo hannunta ya bata kiss a goshi. Laure kuwa sake baki tayi tana kallon su. Ganin _Khalil_ ya manta da ita a wajen sai ta soma waƙa ita ma tana faɗin, " _Ga abinci ku, ga abincinku, kuzo ku karɓa, a baani turare in wuce_." Da sauri _Khalil_ ya tare gaban Sarah yana faɗin ku kuke ganinmu ba mu muke ganin ku ba. Anya Laure babu aljanu jikinki kuwa. Wannan irin murya haka kamar na samudawan farko. To tuf-tuf-tuf. Kurwar matata kur. Maye ko aljani yaci kanshi. Ga ƙatuwar murya ga uban kacakoran haƙora." Shigowa sosai Laure tayi tare da dire basket ɗin sannan tace, "Wallahi tallahi
Showing 63001 words to 66000 words out of 129453 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22 Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44