kawai yakeyi kaman ana zaremai rai yana kuka sosai shine naga yana yawan mana maganan ka kaine babban yayan su shine nafara kirana danna sanar dakai" ahankali yace "don't leave his side, ganinan zuwa" katse wayan yayi yatashi ya kalli agogon bango this is 8, akwai meeting dayake dashi by 5 Allah yasa bazaiyi missing meeting dinba, key motarshi yadauka yafito daga office din yasauka kasa, motarshi yabshiga yatada yaja motar da mahaukacin gudu yadau hanyar zaria.




Sha biyu saura minti uku ya shigo Ahmadu Bello University tsabagen mahaukacin gudun dayayi, cikin sickbay ya shiga yay parking yafito sai wani irin kallonshi both yan mata da samari dake shige da fice ake ganin soja real soja ba security ABU ba, wayarshi yadauka yay dialing number Mu'az din ringing daya Salisu yay dauka. "am outside d sick Bay come out" yay maganan authoritatively as usual, ko one minute ba'ayiba wasu samari biyu suka fito kana ganinsu kasan bazasu wuce sa'onin Mu'az dinba, suna hango Sameer da kayan sojoji suka ganeshi, gabansu sai faduwa yake ganin babba ne sosai ashe yayan nasu, ga tsawo ga cika ga kyau dan yamafi Mu'az kyau, yana tsaye inda yake dudda shima kallo daya yamusu yagane sune har suka karaso gabanshi, cikeda girmamawa Salisu yace "Sannu da zuwa Yaya Sameer nine Salisu damukai waya, wanan kuma" yanuna nakusa dashi yace "shine Abdul shima abokin Mu'az ne duk ajinmu daya, muje kaganshi" yay maganan tareda dan satan kallon fuskarshi dan all this while dayake magana yakasa hada ido dashi sabida yanda yake da mugun kwarjini, gaba sukayi yana biyeda su abaya har wani daki dakenan emargency, bude kofa sukayi suka shiga gadaje uku ne adakin amma Mu'az ne kadai on admission ana karamai ruwa sai wani irin juyi yake idanunshi a rufe gam hawayen azaba nafita ta gefe baimasan inda kanshi yakeba, karasawa sukayi ciki ahankali yaja kujeran gaban gadon ya zauna tareda folding hannunshi akirji yana kallon Mu'az din kaman mai shirin gano wani abu yakai almost 3min ahaka sanan yajuyo ya kalli su Salisu dake tsaye agefe yace "bayan ya iso school jiya medame dame kukayi?" Abdul ne yace "bayan ya iso bamuyi komiba munje munyi sallan magrib saina dafa mana abinci zamu faraci kenan wata yar ajinmu takirashi" yanuna Mu'az tace "wai yabata ganmu ba, Mu'az was like bataganmu a inaba? Wai birthday party wata friend dinmu Zee Zainab, wai ancika Zainab nema tace mata takira mu taji, nan tabamu address din inda ake party mukai wanka muka shirya muka tafi......" yay shiru, wani mugun kallo yamusu da saida cikinsu both ya kulle yace "continue, what happen bayan kunje party?" sunnar dakansu sukayi atare Abdul yace "it was a very naughty party, Zainab din dama tadade tanason Mu'az shine shine....." yakasa magana hakan yasa Salisu yay jarumta yace "shine tazo tazauna kan laps din Mu'az , she kissed kumatun shi agaban mu, yana tureta taki sakinshi she hugged him ta zauna duka kan laps dinshi tafara rawa tana twerking ana ihu anamata manni tana gogamai kirjinta akan nashi, mudai muna gefe babu halin muyi magana but naga yanda yake ta keto zufa harta gamamai idanunshi yacika da kwalla sanan ta tashi tatafi shikuma yamike tsaye da sauri yana kokarin samo natsuwarshi yafice muka bishi abaya, sosai yake tafiya da sauri muna kiranshi yaki amsasu the next thing dat we know was ya yanke jiki yafadi ahanya rike da cikinshi and we ended up here" yadade yana kallonsu har suka gama labarin sanan yajuya ahankali batare dayace musu komiba yajuya yay facing Mu'az din dahar lokacin yake nonnokewa idanunshi a kulle hawaye nafita, ahankali yakai both hands dinshi yadaura kan saman goshin shi dayay zufa ya shafa goshi, Murya chan kasa yakira sunanshi. "Mu'az" wani irin motsi yayi kafin ahankali yabude yan fici ficin idanunshi dasukai mugun ja yadaura su akan Ya Sameer dake sanye da kayan sojoji, ganin Ya Sameer ne da gaske Yas yawani irin tashi ya rungume shi ya fashe da kuka kaman irin yaron dayaga maman shi after a very long time, juyawa su Salisu sukayi suka fita daga dakin dan basu space, sunkai wajen minti biyar kuka yake a jikin Ya Sameer yana pating bayanshi kafin ahankali yadago kai cikin ciwo sosai yace "yaushe kazo Ya Sameer?" tashi Sameer yayi yakarasa wajen new bottle water dayagani yabude batare daya kalleshi ba yace "not quite long" wani katin magani yaciro daga aljihun wandonshi sanan ya ballo guda daya tak dan karami yadawo gaban gadon ya mikamai, karba Mu'az yayi yasha sanan ya karbi ruwan ya ijiye, yasake zama akan kujera yana kallon agogon bango it takes less than 5min ciwon ciki zai sakeshi, ware ido Mu'azu yayi yana shafa cikinshi jin yarage ciwo sosai yace "laaaa Yayan mu ciwon yadena" cikeda surutu irin nashi yace "Ya Sameer wlh nazaci mutuwa zanyi kaji yanda cikina da marana keyi kuwa kaman ana yaki awurin, kaima yana maka haka?" ya tambayi Sameer daya tsareshi da ido yana share fuskan shi dan har yanzu akwai ruwan hawaye kan fuskan dama dama.
"Mu'az" Sameer yakirashi da dan kakkausan murya hakan yasa yadan kalleshi a diddire, "aure kakeso? Tell me the truth, idan aure kakeso zan maka aure after all one semester yarage maka a school kagama, aure kakeso?" da sauri ya girgiza mai kai yadan sunnar dakai dan maganan ta mugun bashi kunya yace "a'a'' "then what happen last night?" ahankali yace "Ya Sameer nima bansani ba" cikin yanayin jin haushi yace "don't lie to me Mu'az, I hate lies, kasan I already know everything, so just tell me the truth" murya chan kasa yace "Yaya Sameer Zainab ce, she...she..." yakasa magana yadanyi shiru kafin yace "rawa tayi ajikina, ayanda tayi yasa naji wani mugun sha'awa yakamani kaman zan mutu, saikuma tasakeni shine cikina yafara ciwo daganan kuma sai yanzu dana ganka anan" shiru Sameer yayi yarasa maisa yan gidansu keda wanan masifar ciwon cikin part of abinda yasa Muhammad da Nuru sukai aure kenan, kallon Mu'az yayi yace "you have problem Mu'az, banson kabata rayuwanka, inhar bakada dauriya is better you get married kasami wacce zaka dinga saukar da bukatunka akanta, hakkina ne nakula daku kuma am just like you guys father, that Zainab avoid her any day data kara zuwa inda kake let me know, no more partying you take care of yourself understood?" gyadamai kai yayi ahankali tareda yin murmushi hawaye nataruwa akan idanunshi, ganin haka yasa ahankali Sameer yadaura hannunshi kan goshin shi ya shafa yana kallon fuskarshi, ahankali yace "Ya Sameer kaima haka cikin ka kema ciwo?" dan daure fuska Sameer yayi kafin yatashi daga kan kujeran yace "lemme call your friends u need to see your Doctor kafin natafi" wucewa yayi yabude kofa yafita hakan yasa Mu'az yahau dariya yace "laaa Ya Sameer kunyana yaji wai hahahaha" yahau dariya kaman wani mara lpy, yana cikin dariya aka bude kofa aka shigo hakan yasa ya tsayar da dariyanshi su Salisu ne suka shigo da Ya Sameer dakuma Dr dake magana daya Sameer, musabaha sukai da Dr sanan yabashi prescription sanan yakalli Mu'az yace "atashi atafi gida patient" murmushi Mu'az yayi yadauko daga gadon ahankali da taimakon su Salisu binshi da kallo Sameer yayi ganin yanda yay wani wawan rama this ciwon da baima kai 24hrs ba, fitar da shi waje su Salisu sukayi hakan yasa shida Dr sukai waje suma, sallama sukai da Dr sanan yabude motar ya kalli su Mu'az yace "get in" shi shiga sukayi sai kallonsu ake yakoma gaba ya shiga yatada yaja motar suka fita daga ABU chan wani gida a off kay aka kamamai kasancewa hardly dan 400 level ke samin accommodation a school parking yayi a kofar gidan duk suka fito kudi mai yawa yaciro ya mikama Salisu yace "thank you, mun gode" sanan ya kalli Mu'az yace "do you need anything Kiddo" turo baki Mu'az yayi ya kalli su Salisu dasukai murmushi jin an kirashi da kiddo da sauri suka juya suka shiga gidan hakan yasa ahankali yazo yay hugging Ya Sameer din yace "I love you Ya Sameer" kanshi ya shafa yace "love you too Kiddo, stop crying whenever you are sick, crying is for the weak and my brother is not week or are you?" dagokai yayi ahankali ya kalli Sameer kafin yya dariya yace "No am not weak" "guud boy, if you need anything always call me okay" gyadamai kai yayi ahankali ko kadan baiso yatafi, hannunshi yakama yarike yace "Ya Sameer kazo muje ciki nadafa ma Indomie" da sauri Sameer yadan yatsine fuska yace "Indomie? Indomie is for children, kune Indomie generation daman" da sauri Mu'az yace "to zan dafama rice and stew" ganin yanda yadamu yasa yace "don't worry next time okay, yanzu I have a meeting to attend by 4, bye" hannu yadagamai hakan yasa ya shiga mota yatada Mu'az namai bye haryabar anguwan, awani masallaci ya tsaya yay azahar a masallacin sanan yafito ya cigaba da journey.





*******
Wasu kyawawan dankunne Mummy ta dauko ta makala mata akunne tace "wow Masha Allah, Autana kinga yanda kikai kyau kuwa yau kowa awurin birthday dinan keza'a dinga kallo" kallon kanta tayi a madubi yanda tai wani mahaukacin kyau dan zama tayi ta chanchara ma kanta makeup dan ta iya yima kanta makeup sosai, tama saman idanunta wasu black smoke eyeshadow daya karama fuskarta kyau abunka da fara, lips dinta tasaka musu wani pink lipstick daya karamusu karanta sukai kyau, tayi eyebrows masu kyau idanunta dudda batasan lashes ba zaka zaci lashes tasa sabida yanda ta taje gashin idon da massacre hakan yasa sukai tsayi sosai, hannu Mummy ta nuna mata alamun komi yayi 👍 sanan tace "to tashi kisa kaya nasan yakusan isowa" tashi tayi da sauri takarasa gaban gadonta inda taciro kayan dazata saka, wani blue jean tadauka tasaka.[6/3, 9:41 AM] Marsy😘: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫



_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔



✍️ M Shakur





1️⃣4️⃣



Wani top dinta na Dorothy perkins white and sky blue ne shima long sleeve tazaro daga hanger tasaka, rigan yadan saukar mata dan yarufe mata bombom, wani long fashion necklace tasaka daya saukar mata kan rigan, sanan tadau veil dinta white zata yafa da sauri Mummy tace "no kiyi wanan hadadden daurin nan dakika iya" murmushi tayi harda dan gudunta takoma gaban madubi ta zauna ta shiga daurin, tsaf tai daurin dayadan bada v shape ta gaban goshinta ya mugun mata kyau, wani takalmi mara tsini sosai Mummy ta dauko mata white karba tayi tace "laaaa Mummy na ya akayi kikasan shi zan sa" dariya Mummy tayi tace "I know your dressing humor" murmushi tayi ta shiga saka takalmin Mummy sai kallonta take harta gama ta mike tsaye Mummy tabita da kallo ba karamin kyau tayiba kaman wata celebrity, ita kanta jikin Rahima na mugun burgeta batada wanan girman jikin, she looks small, batada wani tsayin kirki bata da kiban kirki but her organs are so full, bumpy and super package, tanada hips da boobs bana wasaba gatada yar karaman kafa, ga karamin jiki, irin matayen nanne da ake kirada too perfect yan charass chass, wayarta ne yay ringing hakan yasa Mummy tadauko wayan dake kan gado tana kallon screen din tace "gashinan ya iso, yi sauri feffesa turarukan ki" fesa turare ta shigayi masu bala'in kamshi sanan ta karbi wayan daga hannunta ta sa akunne. Cikin wani murya mai dadi Chris yace "Hi Beautiful, am outside" ayangance tadan murguda baki tareda juya ido tace "okay am coming" baki Mummy takama tace "Autaaaa" fashewa da dariya tayi tafada jikin Mummy, Mummy tace "kinga shida tamiki agidan nan dudda yau Abban ki baya gari amma dai kidawo da wuri kinji, muje narakaki nima naga Chris dinan da babyna ketamin maganan shi tun jiya" tana rikeda wayanta suka fito tareda Mummy, mayafi Mummy tadauko afalo sanan suka fito tare su Siddiqa na falo binsu sukayi da kallo barin Rahima dataci shegen gayu kaman zata gasan kyau tana balla musu harara, har wajen Gate Mummy tarakata da hannu tanuna ma Mummy motar Chris dake pake a gab da gate dinsu karasawa sukayi ganinta tareda wata yasa Chris yabude mota yafito yaci gayu na bala'i dan gemunshi da ajiyan tagani bakine yau taga yakoma dark blue yama gemun tiri kalan sneakers din kafarshi yasa wani crazy wando daya babbarke gawata shegen sarkan Cross awuyan shi yayi askin nan dakalin shaidan yana dan tauna cingum yana murmushi, hannu yamikama Mummy yace "watsupp Mummy, afternoon" gyadamai kai Mummy tayi ta rungume hannunta akirji kaman mai shirin salla tace "sannu Chris birthday boy, see my daughter, you guys should have maddd fun okay, but bring her back before 6" wani irin dariya Chris yayi harda dan juyawa ya kalli Rahima daketa kallonshi yace "your Mummy is a sabi woman, alright Mum we will have fun Chris promise you that" kashemai ido Mummy tayi batare da Rahima ta luraba dan kallon Chriss take, murmushi yayi ya kalli Rahima yace "let's go beautiful muje nabude miki ki shiga" gaba ta shiga yana biyeda ita hakan yabashi daman juyowa shima ya kashema Mummy ido tareda lashe lips dinshi, saida yasata ciki sanan ya zagayo yana dagama Mummy hannu ya shiga ciki ya kunna motar yaja duk sunama Mummy bye, ajiyan zuciya Mummy ta sauke sanan tajuya takoma cikin gida da Siddiqa taci karo awurin Gate idanunta sunyi jaaa sosai tsabagen fushi, babu ko alamun tsoro tace "wlh Mummy saina fadama Abba duk abinda kikeyi, keke bata Rahima bakowa ba, yanzu Mummy ba abin Rahima takawo miki katon arne, arnen ma wanan dan iska ne amatsayin saurayi ki fatattake shiba shine zaki barsu yafita kinsan inda zai kaita? Mummy mufa matane, Rahima mace ce, very fragile ma kuwa, batada hankali wat if yamata wani abu? Wat if yay raping nata? Me zaki cema Abba eh? Mummy! " takirata da karfi looking so pain, wani banzan kallo Mummy tamata tace "ki rubuta ki ijiye duk randa zaki gayama baban ku wlh wlh aranan kika fita daga sahun y'ay'ana na cikina saidai kije kinemo wata uwar" tai tsaki tawuce tabar wajen.







Sundanyi nisa a hanya yajuyo ya kalleta kaman yanda itama ta kallai yace "beautiful you look very pretty today, I love every bit of this dressing" wani irin juyamai idanu tayi tace "thank you kaima kai kyau no banda wanan blue beard din" murmushi yayi yacigaba da tuki sai danne dannen waya takeyi kusan tafiyan minti arba'in sukayi suka kai wani gida dake nan kan titin kaduna express road za'ai kwana adan shiga dajin but ko tafiyan minti uku bazakayi da shigaba zakaga tafkeken gida, gidane mai white gate, parking yayi akofar gidan yabude mota yafito sanan ya zagayo ta side dinta yabude mata kofan, fitowa tayi ta tsaya tana kallon ko ina, hannunshi yamika zai rike nata da sauri ta janye tace "ni karka rikeni" dan juya ido yayi sanan ya rufe motar yakarasa gaban Gate din bude Gate din yay ya shiga ciki tana biye dashi, babban tsakar gida ne da aka gyara ga kayan dj duk anyi setting up ga balloons ga kujerun da aka jera dayawa na baki, turo baki tayi dan yasoma dama zama jikinta yin hakan tace "ina mutanen to?" murmushi yayi yace "just few of my friends are inside with their babes chilling you know, the dj sun tafi cikin gari dauko some stuff, the main party zai fara dan anjima insun dawo let's go" binshi tayi ciki tana kallon ko ina har zuwa dan flat daya kachal dayake big compound din tun kafin su shiga sukejin warin wiwi, bude kofan yayi ya shiga yana mata alamun ta shigo itama shiga tayi wasu mazane guda uku tareda yan matan su dasukaci uban attachment suna smoking weed ga shisha pot agabansu dawasu kwalaban abubuwa, yatsine fuska Rahima tayi ta juya zata fita da sauri yakamo hannunta yace "No beautiful don't go, I promise you will have fun today, beside we we are not sitting here am taking u inside" yay maganan yana janta ahankali zuwa ciki batare daya kalli abokan ba suma suka share shi basu cemai komi ba, wani daki yabude dakin gado ne da kujera a gyare tsaf ga TV dake aiki, zaunar da ita yayi kan kujera yace "sit here, bari naje na kawo mana abubuwan mu let's have fun, don't worry I will take care of you kinji beautiful, now smile for you" dan murmushi tayi ganin duk yanda yabi yadamu sabida yaga ta daure fuska, tashi yayi yafita zuwa mota, wani babban basket yadauko dake dauke da shisha pot guda uku dawasu kwalabai ya shigo gidan, yay dakin datake, aijiyewa yayi a gabanta sanan ya maida kofan yarufe yadawo kusada ita ya zauna ya fito da shisha pot daya ya daura akan table din dake gaban kujeran dasuke kai yace "do you do shisha Beautiful" girgixa mai kai tayi hakan yasa yay dan dariya yace "what! kinyi missing, Shisha tsabagen dadinshi jizakiyi kaman kimutu barinma yanda na zuba harizona aciki hulala baby, yay maganan yana ciro wasu kwalabe guda biyu suma yadaura agabansu yace "this are mixture of codeine and a lil bit of crack, crack din just half teaspoon da kyar my guy yabarmin shi 50k" kallonshi tayi tace "menene crack din?" cikin gurbataccen hausan shi yace "Yayan Cocaine ne Crack, Cocaine elder brother kenan Beautiful in kinsha crack inspiration ne kawai zaita zuwan miki baby, wani irin dadi da murna zakiji, feeling kaman ke kadaine aduniyan nan, bakida matsala ko daya, have a sip a feel it" yamika mata kwalban daya bude karba tayi tana kallon bakinshi kafin ahankali ta kurba, lashe baki tayi tadanyi murmushi tace "laaaa dadi kuwan" murmushi yayi yace "yes da madara madara acrack din sanan ga codeine saisa kikaji yay dadi but don't take much this is your first time"
Showing 21001 words to 24000 words out of 212889 words